x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 59 - SU WAYE SU

  • 174001 words
  • 175942 words
  • Out of 175942 words

Category: Love Stories

Views 193

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
"yes I really really need you Beb oya let's go! Yana faɗar haka yayowa hannun nata wawuyar damƙa da saida ƙashin ta ya amsa ta ciki ita kaɗai taji ƙarar juyawa yayi zai fara tafiya da ita, sai taja ta tsaya tana jan nasa, juyowa yayi yaɗan kalle ta, da ita kaɗai tasan ma'anar sa, tsaywa tunanin yanda zatayi kar ta bishi, amma tana wannan tunanin yajata da ƙarfi yana cewa "let's go let's go Beb! Bata da wani zaɓi dole ta shiga binsa abaya zuciyar ta na mata dukan uku uku, shikam tunda yafara janta bai waiwayo ba, janta kawai yake,


Gaba ɗaya ƴan gurin sun zama ƴan kallo harda shi kansa ɗayan sojan lamarin ya shamai kai sosai abune da bai taɓa ganin ba, su kansu su Ameela mammakin su yaƙi ɓoyuwa sun kasa tantancewa abun da suka gani suka ji mafarki ne ko gaske.



Beenish bata gama tsorata ba saida taga sun ƙaraso part ɗin sa, yana shirin shiga ciki da ita, nan ta turje, da iya ƙarfin ta take jan hannun ta zata ƙwace, saura kaɗan ta ƙwace bata ankara ba sai kawai ji tayi yayi sama da ita ya saɓa ta a kafaɗa ya damƙe ƙafafunta da hannu ɗaya, ɗayan hannun kuma ya buɗe ƙofar ya shiga ciki, cikin tashin hankali ta shiga mutsul mutsul tana wurwurga ƙafa tana dukan bayan sa, amma ba sauke ta ba sai da ya juya zai rufe ƙofa ta gasa masa cizo a gefen wuya da sauri ya jefar da ita ta gaɗi ƙasa, juyawa yayi yaci gaba da ƙulle ƙofar, tana ganin haka bata bima takan zafin da taji ba, ta miƙe cikin sauri tana kwasa aguje tayi ɗakin sa, tana shiga Allah ya taimake ta da muƙulli ajiki tayi saurin sakawa ƙofar key, sai loƙacin ta zame a wajen ta zauna tana sauke numfashi tare da dafe ƙirjin ta hannu tana zazzaro ido ita kanta tasan yau sai ta Allah tajawo ruwan dafa kanta yanzu gashi bata da mafita sa'arta ɗaya da ɗakinnan da muƙulli amma tasan yau da ina jin sai ya kashe ta a gidan nan.

Saida yagama rufe ƙofar juyowar da zaiyi yaji tana saka key a ɗakin sa, mamaki ne ya kamasa yaushe har ta tashi daga wajennan ta shiga ɗakin baiji taba, anya kwa yarinyar nan ba aljana bace ko kuma da aljanu ajikin ta, abubuwan da take ba irin na mutane bane, rannan daga fitowar ta ya nemeta ya rasa kuma babu inda bai duba ba yanzu kuma gashi kafin ya juyo harta bar wajen, sannan yau baisan daga ina ta fito ba sai kawai ganin ta yayi kuma tana harbi to waye ma ya koya mata harbi irin haka, ga abun da tayi masa a gaban mutane tana wasu maganganun kamar mahaukaciya, to kode tana da taɓin hankali in ba haka ba a ina sukayi haka da ita shi da ya nemeta ya rasa amma tazo tana wasu banzan maganganu kuma agaban kowa, gaskiya dai saidai idan taɓin hankali gare ta, ya faɗi ƙarshen maganar tasa a fili, dan shifa gaba ɗaya lamarin yarinyar nan ya ɗaure masa kai.

Rasa me zaiyi mata yayi sai kawai ya koma kan kujera ya zauna ya ɗors ƙafa ɗaya kan ɗaya yana tunanin mafita gashi duka spare key ɗin suna cikin ɗakin.


Beenish na zaune agun saida ta gama tsanewa sannan ta miƙe tsaye ɗakin ta shiga bi da kallo babu wasu tarkace a ɗakin daga gado sai wardrobe sai kan madubi da ɗan tarkace akai, gaban madubin taje tana kallon kanta a madubi, a hankali tace wayo Allah na yanzu ya zanyi in bar ɗakin nan, ƙarar waya taji, da sauri ta juya tana kallon kan gadon can ta hango ta, da sauri ta ƙarasa gurin tana ɗaukar wayar duba screen ɗin wayar tayi nan taga hoton me kiran tare da suna an rubuta My Dad da ɗan emojin heart, gaban ta taji ya yanke ya faɗi ganin hoton mutu min, tabbass ko zata mutu ta dawo bazata taɓa manta wannan fuskar ba, take duk wani annuri da yayi ragowa na fuskar ta ya ɗauke idon ta har ya sauya kala, tana kallon wayar harta katse wani kiran ya kuma shigowa ɗagawa tayi tana saka wayar a handsfree tare da hararar wayar kamar shine a zahiri.

"Hello Son, hello kana jina kuwa? Hello...

Kashewa tayi dan bata so ta kuma jin muryar sa a rayuwar ta, yanda ta tsani rayuwar ta haka ta tsani mutumin nan da duk wani wanda ke tare dashi, cikin tsantsar ɓacin rai ta ɗaga wayar ta doka ta da ƙasa take ta tarwatse, bin wayar ta kuma yi tasa ƙafar ta dake cikin takalmi har yanzu ta murjeta tana tattakawa da ƙarfi kamar kamar ta samu mutum sai ciccije baki take yi, tana gama takawa kawai ta zube agun tana fashewa da wani irin kuka, cikin kukan tace "Allah ya isan mu tsakanin mu dakai mugu la'ananne in sha Allah ƙarshen ka bazai kyau ba daga kai har iyalan ka, yanda ka baƙanta mana rai kaima Allah ya baƙanta maka fiye da wanda kayi mana, Allah ya isa Allah ya isa, wani kukan ta kuma fashewa dashi tana toshe bakin ta da hannu "Baba Baba wannan mugunne ya raba mu da ku ya kashe mana Mama ya sanya rayuwar mu cikin garari ya raba mu da ku gaba ɗayan mu, hannuwanta tasa duka biyu ta riƙe kanta tare da cire hular kanta, tana kama kan da ƙarfi tana ci gaba da kuka, sosai take kuka kamar ranta zai fita , dan sosai ganin sa yasa ta tunawa da abubuwa da dama, komai na shiga dawo mata cikin kanta... tammat bi hamdulillah.


Alahamdulillah Alahamdulillah duka duka anan na kawo ƙarshen su waye su na 1 sai kuma mun haɗu a Book 2 ranar Monday in sha Allah dan gobe da jibi bazan yi ba, zan ɗan huta kafin muci gaba, daman kowa dai yasan paid book ne dan haka me son ci gaba da karanta su waye su zai ci gabane kawai idan ya biya ansashi a paid group.




*TAMBAYYOYIN KU DAKE CIKIN BOOK 2*



1, Shin ya zata kaya tsakanin RK da Beenish wane irin zama zasuyi kenan shin zatayi nasara akansa da kuma mahaifinsa da take son ɗaukar fansar mahaifin ta akansa, shin shima kuma idan ya gane me take son yi wane irin mataki zai ɗauka a kanta.

2, Ɓangaren su Bilal shin wa Fateema zata bi acikin su, idan tabi Salama zata koma hannun Rabi ne da ta baro, idan kuma tabi Faheema zata koma hannun baban Faheema da ya kashe mata miji agabanta wanda bata manta fuskar sa ba, ida kuma tabi Bilal zata haɗu da su Maryam da kuma ƴarta. Sannan jakunkunan hannun su babu matsala idan sukaje ko wane gida dasu baza'a samu matsala ba?

3, yaza ta kaya tsakanin Rabi da Bulama da suka fara takun saƙa a tsakanin su, waye zaiyi nasara?

4 waye Musbahu, shima kuma da alama zasuyi takun saƙa tsakanin sa da abokan harƙalar sa musamman Boss ɗin Hajja Mama,

5, SMA yana mutu ne a gidan Hajja Mama ko yana raye, Hajja Mama ta mutu ko tana raye?

6, meye tsakanin su Beenish da Dannar sannan me tayiwa ƴarta da basa jituwa me take son sani game da rayuwar ta?

7, waye Sardauna? Wace ce Dhuhar?

8 , meye da meye acikin jakar da kowa yake farautar ta da ba asan tana hannun wa ba.

Duk meye ma musomin wannan abun duk akan me ake maganar Su wa da suwaye acikin wannan ƙungiya? SU WAYE SU...!? hmm kar na cika ku dan akwai tambayoyi da yawa fa na manta ma wasu guraren.


Wallahi har yanzu ba'a fara littafi ba hajiyata acikin kaso ɗari baifi kaso biyar mukai ba, akwai hargitsi a gaban mu, kude ku cigaba da kasancewa da ta daban acikin littafin ta na daban wanda iya na dabanne suke karantawa....💃💃💃💃

Kude kar ku bari abaku wannan labarin domin kaji da kanka yafi abaka labari wallahi, kuyi min riƙon ƙauna ku fito ku siya dan yanzu zan gane masoyan gaskiya, banda laɓe a waje ana jiran update kawai gwanda ki garzayo ki shiga dumu dumu ayi tafiyar dake...


Special thanks to all fans ɗin su waye su, ina godiya sosai da gudunmawar da kuka bani tundaga farko har zuwa yanzu da muka ƙare na 1, masu Comment jinjinar bangirma agare ku, ƙwarai da gaske ina jin daɗin yanda kuke min saaidai ince Allah ya bar ƙauna ❤️ kuci gaba da yi min riƙon ƙauna.



*Zaku biya 500 ne kacal domin samun damar ci gaba da karanta littafin su waye su, dan Allah basai kunyi min mgn ba kawai ga account nan ku tura sai kuturon da shadar ta nan 08124226526.



Ga account ɗin da zaku saka kuɗin ku,👉

*8124226526 Azima Aminu Dahiru opay bank,*

*0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida ja'iz bank,*

Ƴan Nijar kuma zuwa ranar Litinin zan baku account ɗin da zaku saka naku.


Ƴan facebook kuma da basa Whatsapp zan buɗe muku privet group a facebook ɗin duk wanda ya biya sai insaka shi a ciki.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads