kumatunta yana kallon cikin idanunta. “And I’ll keep proving it, every day in shaa Allah” gaba ɗaya familyn su ka fara tafa hannu suna taya su murna, amma lokacin Leena da Suhail sun ɓace cikin duniyar su. A yau, ba kawai ta gama makaranta bane, ta tabbatar da cewa soyayya da goyon baya na gaskiya, na iya ceto rayuwa.. they're so emotional. "Ammah!!!" Ta jiyo murya Nawaf ta sake Malik ta juya tana kallon sa da gudu yayi kanta ya rungume ta "Congratulations Ammah na" tace "Thank you Nawaf" daga kanta da zata yi ta hango tawagar su Mami da familyn ta taji wani sabon hawayen, Nawaf ya sake ta ya rungumi Kanwar sa khairat yace "Ammah Made it" tace "Sure Yaya"
Bayan an gama graduation ceremony, sun ɗauki hotuna da abokai, malamai da dangi. Leena ta tsai da murmushi tana kallon certificate ɗinta, hoton ta da manyan award ɗinta a hannu guda, balloon ɗin motar ta sabuwa a gefe guda. Sai ta juyo da sauri tace:
"Wait, I haven't collected my result!"
Ta juya cikin hanzari, ta shige cikin faculty ɗinsu, har ta isa wajen da suke rabawa. Bayan ta karɓa, ta lumshe ido tana jin kamar zuciyarta zata fashe sabar murna.
Da ta dawo ta iske su gaba ɗaya a waje guda Mai martaba, Granny, Hajiya, Abbah, Amira, su Mummy da yaranta, Cousins ɗinta, mijinta Suhail, Suhaif, Mami da yaranta, 'ƴaƴan ta, da sauran danginta, duk suna jiran ta da murmushi a fuskokinsu da ke cike da alfahari
Leena ta tsaya tsakiyar su, ta ɗaga sakamakon sama, da ido cike da hawaye ta furta
"Alhamdulillah!!!"
Alhamdulillah, I am grateful to bring my book "AGOLA (Behind the Palace Walls)" to a close. Any errors or shortcomings within it, I pray that Allah forgives me. And for the lessons embedded in its pages, may Allah grant us the ability to reflect upon them and benefit from them in our lives.
I extend my deepest gratitude to all my readers, whose unwavering support and encouragement have carried me from the very first chapter to the very last. Truly, without you, this journey would not have been possible. To my motivators, I owe you more than words can express, thank you sincerely.
If you have any suggestions or feedback, you are welcome to reach me directly at 08110615256.
This is not goodbye, but rather the beginning of yet another journey. I invite you to join me in my upcoming book, "BEYOND THE VEIL (A Tale of Unspoken Feelings)," to be published under the name Dina (Jiddatulkhayr).
Lastly, I kindly encourage you to follow my Wattpad account to stay updated with my latest works. If AGOLA touched your heart, please don’t forget to tap the star and follow my account, it means the world to me.
With love and gratitude,
Hauwa Jibrin Sulaiman (Jiddatulkhayr)
Coming soon.......
From the author of "AGOLA (Behind the palace walls)"…
"BEYOND THE VEIL (A Tale Of Unspoken Feelings)"
FREE PAGE
Episode 1: Unspoken possessiveness
Tana dukunkune cikin duvet ɗin ta, saboda ruwan da akayi jiya da daddare wanda yasa garin ya ɗauki sanyi, buɗe idanun ta me cike da bacci tayi, ta ɗan yaye duvet ɗin da ya rufe mata har kan ta, agogon ɗakin ta kalla, da sauri ta miƙe zaune cikin muryan ta mai daɗi tace "SubhanAllah, it's already 6:30am? Oops.., I woke up late today" sai kuma ta fara karanta addu'an tashi daga bacci, sauke kafafun ta masu laushi da haske tayi ta saka Indoor slippers daga haka ta mike tsaye, ta yaye Night cap ɗin kan ta saboda takurawa gashin ta da yayi tana yamutsa fuska, hakan ya ba ma gashin na ta damar sauka har gadon bayan ta, gƴara tsadaddan gadon ɗakin nata ta shiga yi, bata ɗau lokaci ba kuma ta gama, wardrobe ta wuce ta buɗe wani kimono ta ɗauka ta sa akan sleepwear ɗin jikin ta ta sauka kasa da sauri, kitchen ta shiga don haɗa breakfast, cikin sauri take haɗa Sandwich ɗin wanda bai ɗauke ta wasu lokuta ba ta gama, ta tafasa tea ta juye a tea flask, daga haka ta kai su kan dinning ta haura sama da sauri dan yin wanka.
Bata tsaya shafa mai ba, kawai ta wuce ta ɗauki simple Abayan ta ta sanya, ta ɗauki Office bag ɗin ta ta rata ya, ta juya tana kallon fuskar ta a madubi, ganin lips ɗinta sun fara bushewa yasa ta shafa lips balm
Cikin sauri yake shiri, mamakin kansa yake yi dan is hardly ya makkara, bayan ya fito parlorn yana gyaran neck tie ɗinsa daga haka ya wuce kitchen yana bin gurin da kallo ko zai samu abin sawa a cikin sa ganin kitchen ɗin alamar anyi girka yasa ya wuce dinning Luckily ya ga Sandwich dake cikin plate rufe da piping bag, ya ja ɗaya daga kujerun dining ɗin ya zauna ya yaye laidar ya taɓa flask jin akwai tea ya juye a cup sannan ya fara breakfast hankalin sa kwance but in a hurry way, bayan ya gama ya koma parlorn dan haɗa kayan da zai tafi da shi office
Tun daga saukan ta daga stairs take kallon sa sai kuma ta ɗauke kai, ya ɗan kalle ta shima sannan ya ɗauke kai, dinning ta wuce, da sauri ta kalle sa ganin ya gama breakfast da kayan da ta gama making ta ɗaga kai ta kalle sa sai kuma ta ce
"Wait, is it the breakfast I just prepared that you ate?" Ba tare da ya Kalle ta ba ya ce
"What are your eyes telling you? I ate it because I saw it was already prepared."
Ɗan tsaki ta ja, saboda ran ta yayi mugun ɓaci ta ɗan saci kallon sa ganin zai fita ta ce
"Amma ai wannan bai dace ba, dama kana cin abincin gidan ne ko kuma neman magana ne?"
Ba tare da ya Kalle ta ba yace "This is my house, and I will do as I please, so stop asking me whether I ate or not, I will do whatever I see fit."
Ta ɓata fuska tana kallon sa har ya fita sannan ta bi sa da harara, ta ɗauki handbag dinta ta bi bayan sa ta samu already har ya shiga Mota itama wajan nata motar tayi kawai ta tsinci muryar sa
"Kar ki kuskura ki fita da wannan kayan jikin naki, you're behaving like someone who isn't married."
Ta ɓata fuska ta kalli agogon hannun ta, sai kuma ta Kalle sa taga mugun kallon da yake mata, kawai ta samu kanta da juyawa ta wuce cikin gidan, ba'a ɗau lokaci ba sai gata ta sake saukowa da Hijab a jikin ta, ganin shigar ta yasa ya fara tada motar sa, ita kuma ta wuce wajan motar ta, ganin tayan a sace yasa tayi wajan sa da sauri dan har ya fara reverse
Ta ce "Wait.. mota na da matsala barin bika kawai"
Wani kallo ya mata sannan ya wuce ta ya fita, ta tsaya baki a bude kawai tayi ordern bold
Tana zaune a office ɗinta tana aiki a system ɗin gaban ta wani ogan ta ne ya shigo da sallama a bakin sa, ta ɗaga kai tana kallon sa sai kuma tayi murmushi ta ce
"Good morning, sir."
ya ce "Morning, hope kin gama da aikin jiya?."
Ta ɗan buɗe baki tana kallon sa sai kuma ta miƙe ta ce
"I'm so sorry, wallahi Jiya saboda hadari na manta but I’m going to do the work now."
Ya juya ba tare da ya ce mata komai ba ya fita daga office ɗin nata, ta bisa da kallo sai kuma ta miƙe ta buɗe wani File cabinet ta Ciro wani paper tana duba wa sannan ta ɗauki wayanta ta shiga e-mail tana kallon ko yayi daidai daga haka ta miƙe zuwa Office ɗin sa
Ba tare da tayi knocking ba ta buɗe kanta tsaye ta shiga, Ajiye cup ɗin hannun sa da yake sipping yayi yana kallon ta da mugun mamaki, ta taɓe baki kamar ba shine ya gama cinye mata breakfast ba amma gashi yana sake wani breakfast ɗin a Office
Ya ce "Don't you know how to knock or say hello before coming in?"
Dama da haushin yaki mata left take, ta Kalle sa kamar ba zata ce komai ba sai kuma ta ce
"Aikin da Jiya kaki ka min ne yanzu Oga Mahmud yace nayi na kai masa"
Wani kallo ya mata sai kuma ya cigaba da aikin gaban sa ba tare da ya sake bin ta kan ga ba
Ta tsaya for almost 5 mins ba tare da ya sake ko kallon ta ba hakan yasa ta ce......
_At a young age, Azrah had accomplished what many only aspire to:_
- Worked multiple jobs to fund her education and support her family
- Landed a role as a personal assistant to a demanding CEO, proving her capabilities under pressure
- Built a life of independence and resilience, despite the odds against her
_But none of this came easily, and every step forward was hard-won._
Will her strength be enough when her past finally catches up to her?
Find out in the next powerful chapters..…
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng