x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 67 - IBTISSAM BOOK 1

  • 198001 words
  • 200864 words
  • Out of 200864 words

Category: Romance Story +18

Views 305

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
zauna ba ,suka soma bin class suna dubawa ko zasu ganta , su fanan kuwa toilet d’in makarantar suka soma zazzagawa amma babu ita babu alamar ta , kamar wasa tun suna dubawa su kad’ai har little yatayar da rigima sai teachers sun fito sun nemo masa ‘kanwarsa . Haka gabaki d’aya aka taru ana neman Abla hatta security d’in makarantar sai da suka bincika babu ita , cikin bada umarni robert ya hana ko wace mota wucewa sai anyi checking d’inta , har 4 su little suna makaranta, wani irin hajijiya ne ya soma ji cikin sauri ya furta “ lets go home “ yana magana yana dialling number yaya bobo, har suka ‘karasa cikin gidan yana dialling number d’insu.

Su Baby ma gabaki d’aya hankalin su a tashe yake , babu abunda suke sai kuka da’kar aka sa su koma gidan ana ganin ta za’a sanar dasu, da haka suka yadda amma kowa hankalin sa a tashe yake .

Motocin su na shiga gida ko parking basuyi ba little da prince suka fito daga cikin motar cikin tashin hankalin , daga wajan ‘kofar Little yake ‘kwalla kiran sunan “ Yaya Big Boss , yaya Bobo , uncle ku fito please, ku fito “ yadda yane ‘ko’karin fad’uwa ne yasaka prince saurin ri’kesa shima , cikin damuwa ya furta “ please please little ka kwantar da hankalin ka , may be ba missing tayi ba , please ka kwantar da hankalin ka ko ina ta shiga zamu ganta ,” da ‘karfi little ya furta “No “ kafun ya nufi wani red bottun, yana dannawa gabaki d’aya gidan ya karad’e da ‘kara , amma duk da haka he dena dannawa ba shiyasa ‘karar ta cika ko ina , cikin yan mintunan da basu fi biyu ba gabaki d’aya wasu manyan sojoji suka shigo falourn a guje kowa da bindiga a hannunsa , uncle da bobo ne suka fito suma cikin sauri suka nufi su little , hannansa bobo ya kama kafun ya furta “ whats wrong Little me yasame ka ?” Cikin kuka little ya furta “ yaya i lost her , i lost her kunemomin ita duk inda take yanzu banasan jin komai , just ku nemo min ita please “ ya ‘karasa yana kara fashewa da kuka , kallan prince da shima hankalin sa yake a tashe sukai kafun Bobo ya furta me ya faru prince ya rugasa “ yaya bobo , we lost her , mun nemo lil sister mun rasa gabaki d’aya su robert sun duba makaranta amma babu ita “ gabaki d’aya sai da prince ya zaiyane musu abunda ya faru , cikin mamaki Bobo ya furta “ what ? Sister ?” Zaku nemota ko ?” Cewar little da sauri bobo ya jijjiga masa kai “ yes little ka kwantar da hankalin ka kawai, zamu nemota , i promise you amma sai kayi mun al’kawari zaka kwantar da hankalin ka “ yanzu ma cikin sauri little ya jinjina masa kansa “ zanyi ! But please ka nemo mun ita yanzu” kallan prince Bobo yayi “ rakasa cikin d’aki ku canza kaya , dont worry she will be back “ yana gama maganarsa ya d’auko phone dinsa gabaki d’aya sojojin da suka shigo falourn suka bi bayansa, falourn yayi saura uncle kad’ai da tun d’azu beyi magana ba , a maimakon yabi bayan su little kamar yadda ya saba sai ya nufi part d’in Big Boss kai tsaye . Be tsaya ‘bata lokaci ba ya shiga har second falourn d’insa , inda yake zaune yayi crossing legs d’insa , ga coffee da yake sipping a hankali , kan d’aya daga cikin kujerun uncle ya zauna kafun ya mayar da hankalinsa gabaki d’aya kan Big Boss “ she’s lost!” ‘Dan d’ago da face d’insa Big Boss yayi sai kuma ya kamar da kansa yana ‘kara sipping coffee d’insa , cikin d’an d’aga murya uncle ya furta “ nasan kaji abunda ya fad’a amma kayi shiru ?” Yanzu ma kallan uncle Big Boss yayi kafun ya ajje cup d’in hannun sa , cikin rashin damuwa ya furta “ ta za’bi hakan! So just let her be”.
Da mamaki a fuskar uncle ya furta are you serous Farooq ?” Shiru Big Boss yayi kamar be zai tankaba “ I don’t have anything to do with such matter “, yana karwa ‘karshen maganar ya mi’ke zai bar Wajan uncle yayi Sauri dawo Dashi ba “ are you serous farooq ? Nace maka Abla is lost amma kana cewa ba matsalar ka bace ? “ gashin kansa Big Boss ya shafa kad’an kafun ya furta “ I have a lot to do uncle “ zai ‘kara wuce cikin daka tsawa uncle ya furta “ kana ce mun kana da aikin yi bayan ba’a san inda matar ka take ba ?” Da sauri Big Boss ya kalli uncle idanuwansa har sun fara canzawa ya furta “ kasan da ita a matsayin matar tawa ka ke ‘boye komai ? Till the last moment kake fad’amun? Do you think you can hide this from me ? Yaushe ka fara ‘boye mun komai uncle ?” Ajiyar zuciya uncle ya sauke ganin yadda ran Big Boss ya soma ‘baci “ my intention wasn’t that! Ba na ‘boye maka sabida karka sani ba , na barshine for the mean time , you have to understand bayanzu ne ya kamata muyi wannan maganar ba please kaji ?” Huh “ Kawai Big Boss ya furta ya nufi hanyar bedroom d’insa , maganganun uncle suka d’an dakatar Dashi kafin ya d’an jiyo kad’an “ Nasan halin ka sosai farooq, da ilimin ka da Tuna’nın ka , sannan da sa hannun ka , ka Auri Abla , bazaka ta’ba bari ta kwana a cikin gidan nan ba , batare da kayi bincike akantaba, all this while she’s you wife, in bazaka kula da ita ba , then kayi for the happiness of your family koda kad’an ne , this once please “, yana kaiwa karshe uncle ya juya ya bar falourn shima Big Boss ya wuce cikin bedroom d’insa .
After an hour , motocin su Bobo ne suka shigo cikin gidan, little yana jin motocin su ya fito da sauri yana Tuna’nın ta inda zai ga Abla amma gabaki d’aya bai ga ta inda take ba , hannunsa da Bobo ya ri’kene ya dawo dashi cikin duniyar tunanin sa, “ Don’t worry ! Zata dawo it’s okay ?” Zai yi magana Bobo yayi saurin furta “ No please nace ka kwantar da hankalin ka ! It’s okay ! Zanyi magana da Big Boss okay ?” A hankali Little ya jinjina masa kansa ,

Bobo na shiga shima part d’in Big Boss ya wuce ganin baya cikin falourn sa shiyasa ya wuce bedroom d’insa direct , sau biyu yana knocking amma babu amsa , a na ukun ne ya bud’e ‘kofar, yana zaune kan kujera da alama wanka yayi Sabida kayan jikinsa da ya canza , gefe d’aya kuma wayace a hannunsa yana dannawa hankali a kwance . Bobo bai zauna ba ya furta “ I have to go back to Nigeria “ tsayawa Big Boss yayi da pressing phone d’insa da yake , cikin wani irin kallo yake bin Bobo dashi , “ in your dream “, cikin Sauri Bobo ya furta “ I have to ! Wannan abun it’s a plan! Her life is in danger , I have to go back to Nigeria , idan ba Haka ba komai zai iya faruwa da ita , “ cikin daka tsawa Big Boss ya furta “ in your dream! Har abada ! Don’t you think of going out”, cikin sauri Bobo ya juya zai bar d’akin , ko kusa Big Boss be hanasa tafiya NBA , saidai yazo main ‘kofar falourn Big Boss ya jita a kulle, gabaki d’aya pin din jikin kofar ya saka amma ta ‘ki bud’ewa hatta turnprint d’insa dake jikin ‘kofar shima ya ‘ki bud’uwa , da Sauri ya koma cikin bedroom d’in Big Boss , yananan a inda ya barsa “ why please? I’m going back to save her life! A part from that babu abunda zai ‘kara had’ani da ‘kasar , ka tuna condition d’in da Little zai shiga plx “ banza Big Boss yayi masa kamar besan da mutum a wajan ba , sai ma lumshe eyes dinsa da yayi. Daman bobo yasan za’arina da wahala Big Boss ya yadda da zuwan sa Nigeria, amma dole ya lalla’basa , if not duk yadda Big Boss zaiyi sai yanasa shiga Nigeria , shiyasa ya dawo ya zauna kan d’aya daga cikin sofa d’in Wajan yana bin Big Boss da kallo. Ya fi hour a Wajan amma gabaki d’aya Big Boss ya ‘ki bashi chance d’in hakan.

Wayar Big Boss ce ta bada wani cool sauti, amma ko kusa be d’auka ba , har kiran ya katse wani yashiga amma be d’auka ba , sai a na ukun shima sai da ya kusa tsinkewa ya d’aga kiran, “ follow them “ shine kad’ai abunda Big Boss ya furta ya na kunna cameran wayansa , cikin Sauri Bobo ya matso kusa dashi , Little suka gani a bakin door yana ‘ko’karin shigowa d’akin a Daidai lokacin da Big boss yace babu Wanda zai ce Nigeria , shiyasa cikin sauri little ya ja da baya ya bar falourn , hiran wayar Bobo shima akai cikin sauri yayi picking d’in called d’in yana kallan Big Boss “ kushirya “ cewar bobo yana kashe kiran ya furta “ Mingus”, kallan Big Boss yayi shima kafun ya furta “ Mingus ?” Daga haka be kuma cewa komai ba ya wuce d’ayan d’akin nasa , shima Bobo cikin Sauri ya bar d’akin yana zuwa ya tarar da lock d’in abud’e shaf shaf ya canza shigarsa cikin wasu irin ba’ka’ken kaya, kusan ko ina na cikin kayan aljihu ne da ya zuba abubuwa mabanbanta a cikinsa . Almost 20 minutes yana jiran fitowar Big Boss amma be fito ba shiyasa ya wuce part d’in uncle ko jira ya shirya be tsaya yayi ba , phone d’insa Kawai ya d’auko masa kuma ya ‘ki fad’a masa inda zasuje , cikin mintunan da basu wuce 30 Big Boss ya fito cikin wasu shegen ba’ka’ken masu shegen santsi, a fuskarsa kuma wani sun glass ne da ya saka gabaki d’aya ba’a ganin kwayar idanuwansa, ga Black p-cap shima da ya saka akan face d’insa,fuskarsa gabaki d’aya babu fara’a akanta ,cikin Sauri Victor ya bud’e masa mota suma su uncle suka shiga , basu ‘bata lokaci ba motocin su suka soma gudu cikin babban titin New York har motocin su suka ‘karasa John F. Kennedy international airport , kai tsaye Inda jirgin Big Boss yake suka nufa , tun da Big Boss Yashiga cikin jirgin suka neme sa suka rasa , kallan Bobo uncle yayi cikin d’an had’e rai “ Bobo meke faruwa ? Tun d’azu Ina muku magana babu Wanda ya kula ,look at your brother yadda ko kallo bamu ishesa ba , and ina zamuje haka ? Ina little ina prince? Explain to me please “ gashin kansa Bobo yaja gabaki d’aya ya rasa me zai cewa uncle , ganin hankalin uncle ya ‘ko’karin Tashine ya furta “ uncle Little yaji conversation d’ina da Big Boss “and sai me ya faru ? Ka barni a duhu please just explain it to me “, shiru Bobo yayi yana Tuna’nın ta yadda zai yi masa bayanin “ uncle they went to Nigeria and the risk thing Mingus yasa anbisu, anything can happen , ban ta’ba ganin ‘bacin ran Big Boss haka ba , sun kai shi ‘karshe , I don’t know what will happen next, Mingus yasan kan harin ya’ki, the most dangerous thing yasan kan yadda ake harba boom zuwa jirgi, uncle yaran nan sun ‘bata mun rai sosai “. Shiru uncle yayi masa gabaki d’aya ya rasa abun cewa ma , lokaci d’aya su little suka fad’o masa a rai shida prince , idan wani abu ya samesu yasan Big Boss da Bobo bazasu ta’ba ha’kura ba sai dai uban kowa ma ya mutu, yanzu babu abunda ya d’aga masa hankali sama da yasan condition d’in da Big boss yake shiyasa cikin Sauri ya furta “ Bobo je kaduba sa” murmushi Bobo Kawai ya saki kad’an yana girgiza wa uncle kansa “ it’s better uncle ka barsa shi kad’ai yanzu , he want to be alone for now, if not every thing will happen musamman idan ya cigaba da tuna abubuwan da suka faru.”yanzu kam shiru Uncle yayi addua kawai yake Allah yasa suna lapiya ga Abla itama a wani ‘bangaran an nemeta anrasa.

*******After 12 hours….

Jirgin su Bobo ya shigo ‘kasar na Nigeria , uncle har wani lumshe idanuwa yake , a hankali ya furta “ it have been years now, a lot of things has change , “ Bobo kuwa ko d’ago da kansa ba yayi tunda aka shigo Nigeria , time to time yana kallan hanyar da Big Boss ya nufa , gabaki d’aya hankulansa sun kashi kashi uku, ga Big boss da bai san halin da yake ciki ba , ga su prince , ga Abla da itama ba’a ganta ba , jirgin su na landing su Bobo suka fito daga jirgin tare da sauran sojojin da suka taho tare dasu, amma banda Big Boss da su Anthony da har yanzu basu fitowa ba sabida jiran fitowar Big Boss da suke.almost about 15 minutes kafin ya soma sakkowa daga matattakalan jirgin, ya canza shiga ba shigar da ya zo da ita bane amma still ba’ka’ken kayan ne a jikinsa ,kwata kwata ba’a ganin yana yin face d’insa Sabida p_cap d’in dake kansa , Har ya wuce su babu Wanda ya kalla sai sojojin da suka mara masa baya , suma su Bobo bin bayansa sukai tun kafin su fita daga cikin airport d’in suka soma jin ‘karar harbi ta ko ina , cikin Sauri soka zagaye su Big Boss ,Victor da Anthony kuwa ba’kar bullet proof d’in hannunsu suke ‘ko’karin sawa su Big Boss amma Big Boss ya dakatar dasu tare da nuna musu uncle , kowa yasan yau ba M Big Boss ya Fito shiyasa kowa yake ‘ko’karin taka tsantsan dashi, hakan kuwa sukai Bobo suka sawa Bullet proof d’in shima uncle rigar Big Boss ta bullet proof suka saka masa , Victor sai cire tasa Big Boss ya dakatar Dashi da hannu, suna shiga ciki suka ‘kara jin wani ‘karar harbi ta ko ina ga mutane da suke ‘ko’karin kwacen kansa , Bindiga Bobo da Big Boss suka amsa tare da yiwa Victor da Anthony umarnin su fitar da uncle da ka wajen , Bobo bai gama magana ba yaji an sako musu harbi , cikin Sauri suka rabu Big Boss da Bobo suka Kutsa kai wajan da suka jiyo harbin, wasu sojojin suna biye dasu , Big Boss ko bullet proof babu ajikinsa amma haka yake kutsa kai duk da darene a kwai haske ta ko ina , suna shigowa filin suka cigaba da jiyo harbi sosai musamman jirgin da ake kai wa hari, kusan gabaki d’aya mutanan cikin jirgin sun fito kowa yana ‘ko’karin cetar ransa har Wanda ba jirginsu d’aya ba ma suna cin kushe waje guda , kamar daga sama suka ji murya little yana furta “ Yaya Big Boss “,a tare Big boss da bobo suka jiyo direction d’insa , yana tsaye shida prince suna d’aga wa Big Boss hannu, cikin azama Big Boss da bobo suka nufesu, Big Boss tunbeyi nisa ba yaga wani mutumin yayi baya zai fad’i da hannu d’aya ya janyo mutumin, Daidai lokacin da hiramin mutumin ya fad’i ,take a Wajan kyakkywar fuskar dattijan mutumin ya Fito , cikin rawar murya ya soma nuna Big Boss kafin ya furta “ Farooq!”, cikin Sauri Big Boss ya d’ago da eyes d’insa , a Daidai lokacin da kuma aka sani wani harbin, kusan ara Zane Bobo da mutumin kusa dashi suka d’aga murya wajan furta “ Big boss “. Sauban da shima yake wajan kasa motsawa yayi sai nuna ‘bangaran Big Boss da Bobo da yake yi, cikin sha’kewar murya ya furta “ Besty”…..

END OF BOOK 1

***SU WANENE BIG BOSS ?
***MENENE DALILIN DA YASA BASA TARE DA AHALINSU?
***** SHIN SUWANENE BLACK SPIDER ?
***** ANYA ARWA NANAN DA RANTA KO TA MUTU.
****SU WANENE ESHAAL ?
WANENE BESTYN DA KULLUM SAUBAN YAKE ANBATA ?
**** MENENE GASKIYAR LAMARI?
***MENENE YA FARU TSAWAN SHEKARA 22 DA BASA SAN TUWANA?

Gabaki d’aya amsoshinku suna cikin book, ku biyoni dan jin ya zaka kasan ce , Mesan karanta book 2 har karshe zai biya kudinsa ta wannan bank d’in 2681892316 Aisha umar , zenith, zaku same ta wannan number kamar haka 07041879581.

Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Allah na ro’keka kamar yadda nagama rubuta littafin nan kashi na d’aya Allah ka bani ikon gama rubuta ragowar , Alfarmar Annabi Muhammed (SAW)! Allah nagode maka da ka nuna mun wannan Rana ! Alhamdulillah ya Allah .

MASU COMMENT INA MATU’KAR GODIYA SOSAI , MSSLEE FANS GROUP SA’KON JINJINAWA TA MUSAMMAN A GARESU TARE DA YAN IBTISSAM UPDATE , INA MATUKAR JIN DA’DA’DAN COMMENT ‘DINKU , NAGODE SOSAI!.


MSSLEE CE TAKU HAR KULLUM😍❤️.
End Ads