“ No Lil please zamu ci fa “ da haka Little ya runtse idanuwansa tare da yin 1 spoon , shima prince kallan sa yake yana kira yaji ko zai yi amai, sai da ya cinye tass na bakinsa tukunna ya fara ta’be face d’insa , “ bari dai na ‘kara 1 spoon naji”tun daga 2 spoon d’in nan little ya share prince ya soma ci ganin haka shima prince ya d’an d’ana “ Amma Little kai mugu ne Wallahi , shine zakayi mun shiru ?” Ita dai Abla dariya kawai take musu, sosai suka ci d’an waken nan , sai da suka ci suka ‘koshi tukunna suka saka game , sun dad’e abunsu suna game , saida suka gaji dan kansu tukunna suka soma hira har wajan 11 idanuwansu biyu, “ Naga alama anan zaku kwana “ cewar Uncle lokacin da ya mi’ke , shima cikin sauri prince ya mi’ke “ har na kusa mantawa da aikina “ gabaki d’aya sai kowa ya koma part d’insa .
Abla ko da ta koma d’aki ba bacci tayi ba dan yau gabaki d’aya neman baccin tayi ta rasa , “King The Land “ ta saka ta cigaba da kallan korea d’inta , ita kad’ai sai murmushi take , ta dad’e tana kallo har ta soma yin hamma abunta , tun tana tunanin cigaba da kallan har bacci ya soma fusgarta, sai kashe system d’in tayi tayo alwalar baccin ta , cikin ‘kan’kanin lokaci bacci ya d’auke ta .
Washe gari Abla tana idar da sallah bacci ya ‘kara d’aukar , ba ita ta farka ba sai wajan ‘karfe 10 na safe , shaf shaf wanka tayi ta shirya cikin milk d’in riga sai wandon jeans da ta saka da yayi bala’in yi mata kyau , turare ta fesa ka d’an sai ta d’ora doguwar riga akai tare da rolling ta fito falourn , ta tsats tsaye ta tarar dasu Uncle ga wani mutum da sai ro’kan uncle yake akan yana so yana Big Boss , Bobo kuwa na zaune kamar be san yana yi ba , ba kowa bane face Mingus da gabaki d’aya ya fice cikin hayyacinsa , tun jiya yake ‘ko’karin san ganin su Bobo amma sojoji sun hana sa , da ‘kyar ya samu uncle ya sa baki har ya shigo cikin falourn, uncle yana ganin Abla ya sakar mata murmushi “ Yawwa Daughter, please jeki kira wo mun Big Boss a sama “ shiru Abla tayi kafun fa amsa masa da “Toh “ ta nufi hanyar part d’in sa , tana zuwa sau biyu tayi knocking falourn sa shiru babu amsa , tana bud’ewa taga wayam babu kowa a cikin , na biyun ta bud’e ganin baya cikin falourn , kafa d’unta ta d’aga cikin rashin damuwa ta juya da niyar komawa , Daidai lokacin da shi kuma yake bud’e ‘kofar, sau d’aya Abla ta kallesa ta d’auke kanta, kamar wacce aka saka dole ta furta “ Ina kwana?” Shiru yayi mata batare da ya amsa ba , itama bata sake gaishe saba ta fad’a masa sa’kon Uncle , ta juya zata soma tafiya ya finciko hannun ta da har sai da tayi ‘kara , ‘ko’karin kwace hannunta take ya ‘kara matse hannun, cikin tsiwa Abla ta d’ago da dara daran idanuwanta da suke faman shinning kamar zatayi kuka , bata re da ta kallesa ba ta ‘kara furta “ ka sakar mu hannu na “, ‘kin sakar mata hannun yayi , takai cine ya kama Abla bata san lokacin da ta dam’ki hannun nasa ta gantsarawa cizo ba , sakin hannun nata yayi tare da kallan inda ta cizan har hakwaranta sun fito sosai a wajan, ta juya da niyar barin wajan ya finciko ya ‘kara dawowa baya , cikin Sauri Abla ta soma ja baya zata ‘kara guduwa , ganin yadda yake ‘kara matso tane yasa ta ‘kara ja baya bata san lokacin da ta jingina da bango ba , sai ganin ‘karasowar sa tayi, kauda kai Abla tayi tare da tsuke face d’inta , sosai ya ran’kwafo Daidai face d’inta yana kallan yadda ta tsuke face d’in ta , cikin cool voice ya furta “ my food “, yana fad’an hakan ya d’an matsa , itama Abla bata kalle saba tayi wucewarta , sai data ga tabar falourn tukunna ta saki ‘karamun tsaki “My food !” Ajje ni kayi da zan kawo maka abincin, wallahi sai dai ko menene kayi mun amma babu wani abinci da zan kawo maka .
Tana sakkowa ta fad’awa Uncle gashinan zuwa , Mingus na zaune ya buga ta gumi kamar bashine ya gama kuri ba jiya , Abla kitchen ta koma ta had’a kayan breakfast d’inta dakanta cikin d’an ‘karamar tray ,ita kad’ai sai mita take , mistakenly pan d’in da take anfani dashi ya goce gabaki d’aya yayo kanta zai fad’o mata , bata san ya akai ba sai ji tayi an fincikota……
https://chat.whatsapp.com/B5v9kh9BrGm6wjMuygdK1p
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee ✨
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD ✨
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇🏻
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🏻 🌹🌹 👇🏻
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃🏻💃🏻💃🏻.
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa 😍.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____37💞
A jiyar zuciya Abla ta saki ganin wanda ya fincikotan,” Lil baki ji dai ciwo ba ko ?” Cewar Little d’auke da bottle water a hannunsa , “ yes ban jiba , thank you so much Yaya Little “ , kansa ya jinjina mata , “ its okay ! But next time ki kula sosai , kinga zaki iya jima kanki ciwo !” Cewar Little , murmushi kwance akan face d’inta ta furta “ Insha Allah , but Yaya little kana bu’katar wani abu ne yanzu ?” ‘Dan kallan kitchen d’in yayi tare da knodding kansa “ yes ina tunanin na girka wa Yaya Big Boss abinci ne , and naga kema abincin zaki ci yanzu” shiru Abla tayi masa kamar bazata bashi amsa ba sai kuma ta nuna masa mata tray d’in , “ it’s okay ! Ka kai masa nawa ni sai na had’a wani “, “ No! No ! Kici abincin ki , inyaso sai na samar masa wani abun” girgiza masa kai tayi duk da bataso “ it’s okay , ai ba wahala yanzu zan gama , okay?” Murmushi Little y sakar mata “ thank you dear but zaki had’a masa coffee please? Kafin yaci komai yana san fara shan coffee , please just 1 cup”murmushin ya’ke Abla ta sakar masa “ it’s okay zan had’a masa yanzu”. Little na barin kitchen d’in Abla ta shagwa’be face d’inta kamar me shirin sakin kuka , har ga Allah bataso had’awa Big Boss coffee d’in ba , zata yi masa ne kawai sabida Little , ita kad’ai sai kunbura face take , irin coffee d’in kwanaki ta had’a masa amma wannan ma ta canza flavor , har zata fita wani tunani ya fad’o mata, ‘karamun dariya Abla ta saki kafun ta dawo cikin kitchen d’in, cilli powder ta d’auko da babu komai a cikinsa ta barbad’an , duk da hakan be i she taba sai da ta d’Akko ji’ka’k’kiyar potash ( kanwa)shima ta d’iga a ciki, spoon ta samu ta d’an d’ana , cikin Sauri ta fito dashi sabida yajin da taji, ga kuma uban kansa da ta saka sai coffee d’in ya zama kamar magani, a hankali ta furta “Mutum kullum cikin kugun ta , kaima kaji idan da dad’i”sai kuma tayi saurin toshe bakin ta Sabida kar wani ya jita . Tana fitowa taga babu mutumin d’azu , shima Bobo baya falourn sai uncle da prince , kamar tayi ihu haka taji ganin dole ita zata kaiwa Big Boss coffee d’insa , duk a tunanin ta Little na jiran ta shi zai kai mata , d’an turo bakinta tayi kad’an kamar wata yarinya sai kuma ta shagwa’be face d’inta , “ Lil yana ga kin tsaya anan ? Ki zo ki zauna mana “ cewar Prince , kamar tayi kuka ta furta “ Zan kaiwa Yaya Big Boss coffee d’insa ne “, okay kawai prince yace mata har ta juya zata soma tafiya Little ya fito daga elevator , ajiyar zuciya Abla ta saki a Tuna’nın ta zai kar’bi coffee d’in sai kuma ya nuna mata hanya “ thank you Lil , nasan yanzu yana sama yana jiran coffee d’in, please kai masa “ kanta ta jinjina masa tana juyawa ta turo d’an ‘karamin cute lips d’inta , Daidai ‘kofar falourn sa da zata shiga sai data ‘kara duba coffee sosai ganin bazai gane ta saka wani abun ma ta saki ‘karamun murmushi kad’an. Knocking ‘kofar tayi taji shiru daman tasan za’a rina dan bata ta’ba ganin sa ya zauna a wannan falourn ba , tana shiga kuwa taga baya ciki, ita kad’ai sai ‘kun’kuni take har tayi knocking d’in falourn , sau biyu tana knocking ganin be bud’e ba ta tura ‘kofar a ‘kufule kamar Itace tayi mata laifin.
Big Boss na zaune kan sofa yayi crossing legs d’insa , idanuwansa ma a kulle sai d’an siririn gashinsa ya d’an hau kan face d’insa , a tunanin ta bacci yake shiyasa tayi sallama a hankali ta yadda bazai jiba , hatta takalminta cireshi tayi ta soma sand’a a hankali kamar mara gaskiya, inda taga breakfast d’in ta na d’azu ta nufa a hankali da nufin ajje wa , daga sama taji saukar muryarsa “ My Coffee” kallan coffee d’in tayi lokaci d’aya zuciyarta ta buga sabida tuno abunda tayi masa , ita gabaki d’aya ta manta da cizan sa da tayi d’azu sai yanzu, amma gabaki d’aya Abla ta shanye tsoranta a ciki kafun ta juyo a hankali fuskarta ba a sake ba , sannan ba a d’aure ba . Ka d’an ta matso tare da mi’ko masa coffee d’in amma ko uffan bata ce ma , shima da har yanzu idanuwansa a kulle suke be bud’e ba sannan be kar’bi coffee d’in ba, d’an hararar sa tayi kad’an kafun a hankali ta furta “Mugu”, karaf maganar ta sauka a cikin kunnan sa , a hankali ya soma bud’e eyes d’insa har ya gama bud’e su gabaki d’aya , lokaci d’aya Abla ta ja baya kad’an Sabida yadda taga ya koma mata asalin Big Boss d’in sa , wani irin kallo ya je fa mata , cikin Sauri ta d’auke idanuwanta itama tana ‘kana shan kunu, kallan second 5 yayi mata ya d’auke kansa , a hankali ya motsa cute lips d’insa kamar me sanyi magana , Abla tafi 2 minutes a tsaye bece mata komai ba itama bata ce masa ban, ganin ta gaji da tsaruwar ne ta furta “ ga coffee d’inka “ shiru yayi mata kamar be ji taba , ganin yayi banza da ita yasa itama bata kuma ‘ko’karin yin magana ba.
Sai da ya mula dan kansa tukunna ya mi’ka hannunsa alamar ta bashi coffee d’in, cikin ‘kasa ‘kasa da idanu Abla ta harare sa yadda bazai ganta ba , tana ajje masa coffee d’in kuma ta juya da saurin zata bar falourn ya furta “ wait “ dummmmm Abla taji zuciyarta ya buga tsoranta ma karya coffee d’in agabanta, duk plan dinta ta dauka Little ne zai kawo masa coffee d’in shiyasa ta zuba , d’an waiwayo wa tayi kad’an dan ta duba ko ya ajjesa , ga mamakinta shan coffee d’in yake a hankali, ya wun ma’kogwaranta ta had’iye gabaki d’aya ta tsargu, sau uku King yasha coffee d’in tare da mi’ko mata , cikin sauri Abla ta ‘kara juyawa zata bar wajan, “ come back “ ya fad’a a hankali batare da ya d’ago ya kalletan ba , kallan coffee d’in Abla tayi taga ko rabi be shaba , kana kallanta kasan bata sa gaskiya kamar wacce take jira a tankata ta fashe da kuka , a hankali ya ‘kara furta “ just 3 minutes na baki ki shanye ki bani cup d’in”,marairaice fuska Abla tayi dan tasan bazata iyasha ba , cikin sauri ta furta “ Na ‘koshi “ d’an d’ago da eyes dinsa Big Boss yayi “ idan bazaki iya sha , bari na baki a baki” cikin sauri Abla ta d’aga coffee d’in tana sawa a baki ta futo dashi sabida uban yajin da taji , ga kanwar da ta saka sosai a ciki ya fito, bece mata komai ba sai ma ‘kara crossing legs d’insa da yayi , ‘kara kallan coffee d’in Abla tayi kamar zatayi kuka , ganin ya kalli agogon hannunsa ta ‘kara banka masa harara kamar idanuwanta zasu fad’o ‘kasa. A karo na biyu ta ‘kara saka coffee d’in a bakinta , da ‘kyar ta iya had’iye sa sabida uban yajin da taji ga tsamin kanwa ya ‘kara ‘bata mata bakinta , yadda take shan coffee d’in nan sai ta bawa mutum tausayi ga uban gumi da ta had’a tana sha tana hawaye fuskarta har ta fara ja , amma tsabar mugunta irin na Big Boss bai hana ta sha ba ,itama kuma da taurin kai ta ‘ki basa hakuri, tana gama ta juya sabida haushin sa da take ji kamar ta samu takalmi tai ta dukansa , sai da yaga taje daf da handle ya ‘kara dawo da ita , yanzu kam a ‘kufule Abla ta dawo batare da ta ce masa komai ba , kallan tray d’in da Little ya ajje yayi kad’an , kafun ya furta “ Eat them also” wani irin kukane Abla taji yana ‘ko’karin kwace mata , gabaki d’aya haushi da takaicin Big Boss ne ya cika ta , bata san sanda kwalla ta sakko mata ba , a zuciye ta d’akko tray d’in zata wuce , nan ma still sai da yasa taci abincin , tun kafun tayi rabi ya mi’ke tare da furta “ wait here “ kallan bayan sa Abla tayi tare da jan siririn tsaki ganin yashige cikin d’aki , “ Mugu, Azzalumi , Allah sai ya saka mun mutum babu abunda ya sani sai mugunta, fuska fara zuciya ba’ka , “ ta fad’a har da hawayen ta , cikin sauri ta mi’ke ko d’aukan kayan abincin batayi ba ta yi saurin nufar handle , cikin sauri kuma ta dawo ganin white handkerchief me kyau a ninke a inda ya tashi, sabida haushin da ya bata cikin sauri ta d’auka ko tsoran ya kamata bata yi , takalmin ta da ta shigo dashi ta d’auka ta goge takalmin dashi , sannna ta cukur kud’eshi, ita kad’ai sai hararan handkerchief take kamar shi yayi mata lefin. Motsin da taji kamar ana nufo ‘kofa yasa ba shiri ta mayar masa da handkerchief d’in ta arta a guje , sai data fita daga part d’insa tukunna ta goge hawayen face d’inta , ga bakinta sai yaji yake mata.
Tana sakkowa ta tarar da Uncle da Yaya bobo zaune a falo sai prince , gaishe da Yaya Bobo tayi sabida yadda harshanta yake mata yaji ko magana bata sanyi “ how are you Lil?” Cewar Bobo, cikin sauri tayi knodding kanta kad’an “ Alhamdulilah yaya bobo” kallan side d’in prince tayi ganin Little baya wajan , a hankali ta furta “ bari naje na d’auko abu sai na dawo , “Okay “ cewar prince, a hankali ta soma tafiya , tana ganin ta ‘bacewa ganin su ta saka gudun, kitchen kawai ta fad’a tare da d’akko strawberry smoothie me sanyi ta bud’e shi ko neman cup batayi ba ta kafa a bakinta tana sha , sai da ta sha kusan rabin sa tukunna ta ajje , amma still yajin be tafi ba yadda take so kwanda kanwar da take ji kad’an kad’an. Inibin cikin ta d’auka kad’an shima ta soma ci, kad’an taci a tajje tuno da chocolate d’in d’akinta , cikin sauri ta ‘kara guduwa Allah ya temaketa su Bobo baza su ganta ba , tana shiga chocolate da alawoyi kawai ta d’auka ta soma sha , tana sha tana hawaye idan wani chocolate d’in be mata ba ta soma mita kenan, sai da ta sha kayan za’ki sosai tukunna ta dakata tana ajiyar zuciya ganin yajin saura kad’an, yadda ta kwanta d’in ba ‘karamun dad’i yayi mata ba shiyasa tayi kwanciyar ta kan unique carfet d’in d’akin. Ko minti 30 Abla batayi ba akwance sabida yadda taji cikin ta ya d’aure , cikin sauri ta nufi toilet, at least sai da tayi 10 minutes a ciki kafun ta fito sai faman zare idanuwa take, ga wani uban gumi da ta had’a a fuskarta , hancin ta har wani ja ja yake , ga gashin ta da