x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 44 - IBTISSAM BOOK 1

  • 129001 words
  • 132000 words
  • Out of 200864 words

Category: Romance Story +18

Views 269

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
daga bakinta sosai , akaro na biyu ya ‘kara danna cikin kamar Wanda akai wa dole ,wani ruwan ne ya ‘kara fitowa daga bakinta,lokaci d’aya ta soma tari, idanuwanta da ta fara bud’ewa sosai take ganin bishi bishi a cikinsu, a karo na uku ya ‘kara danna mata cikin , lokaci d’aya gabaki d’aya ta fito da ruwan bakinta , bai tsaya a ko ina ba sai a kan face d’in Big Boss .
Cikin tsananin ‘bacin rai ya sha’ko wuyanta, lokaci d’aya ta ware kyawawan eyes d’in ta akan kyakkyawar face d’insa , jijiyoyin kansa sosai suka fito rud’u rud’u na ‘bacin rai , ga kwayar idanuwansa da lokaci d’aya ta ri’kid’e ta koma ja, kakarin mutuwa Abla ta fara Sabida irin mugun sha’kar da ya kai wa wuyanta, hannu d’aya ya d’aga zai tsinka mata mari tayi saurin runtse idanuwanta gagam tana jiran jin saukar marin sa , ‘karamin tsaki yayi a ‘kasan ma’koshi tare da mi’kewa tsaye , cikin Sauri Abla ta ware idanuwanta ganin be mare tan ba da Sauri ta mi’ke tsaye zatayi masa magana wani saban jiri ya ‘kara d’ibarta da ‘karfi ta furta “ Wayyo Allah..” tana ‘ko’karin fad’awa swimming d’in, cikin zafin nama ya ri’ke rigar hannunta batare da ya ta’ba taba, lokaci d’aya Abla kamar me iska ta fad’o jikinsa a sume ,gabaki d’aya jikinta ya saki sabida tsananin tsoran da ya kamata. A hankali Big boss ya furta “ Huh”, be kuma bi takan taba ya nad’e ta cikin coat dinsa kamar wani bargo, yadda ya d’auketa kamar Wanda ya d’auki Baby , dan hatta face d’inta ba’a gani
Haka ya d’auke ta ya Fito daga cikin Garden d’in, cikin Sauri gabaki d’aya sojoji suka sunkuyar da kansu musamman yadda ‘ka’k’karfar muscles din Big Boss Suka ‘kara fitowa Sabida ji’kewar da rigarsa tayi , ko kallan side d’in motar su president beyi ba ya wuce cikin part d’insu. Gabaki d’aya sojojin president suna ganin fitowar Big boss suka sauke bindugunsu tare matsawa gefe suma sara masa.
Hannu Alice ta d’ora aka kamar zatayi hauka “ No!!!! No!!! Dady ! Me yasa zai d’aukota ?Ni ya kamata ya d’akko! No Dady , Do something now ! Just bana san komai a d’aura mana Auran mu yanxu !”, cikin cool voice her excellency ta furta “ No sweety calm down ! He’s your husband ki bari musamu mu fita daga baya sai ayi maganar auranku “ Girgiza mata kai Alice tayi a hauka ce ta furta “ No mom ! Baki ga wata banza ya d’auko ba ni ba ! Dad say something ko kuma ni naje na saukar da ita “, cikin tsawa president ya furta “ shout up stupid ! Baki ji abinda mom dinki tace ba ?” Cikin mamakin Alice ta furta “ Dad ? Ni kake wa shouting ? Good !” Itama cikin tsawa ta kalli babanta babu d’igon girmamawa akan face d’inta ta furta “ Na fuskanci yanxu baka soma , it’s okay mom ce kawai take sona then I will killed everyone sannan na rayu da Wanda naka so”, tana kai ‘karshen maganarta ta fito daga cikin motar gabaki d’aya idanuwanta sun rufe da kishi , Her excellency ce ke faman furta “ No! No sweety! “ shima rai a ‘bace His excellency yasa sojojin sa su tada mota, Her excellency zatayi masa complain shima rai a ‘bace ya daka mata tsawa, sai alokacin sojojin Big boss suka matsa masa ya wuce , da zasu fita har sara saida sukai. Sai a lokacin tsoro yashiga Alice ganin Dad d’inta ya tafi , ta d’auka zai fito ya lallasheta ne , da d’an ‘karfi ta furta “Dad! “ tana ‘ko’karin bin bayansu,wani irin bugu da Victor yayi mata a kafad’a sai data zube ‘kasa bata motsi.
***** Big Boss yana shiga cikin falourn ya tarar da ba kowa , Daidai kan 3 sitter ya saki Abla kamar wata kayan wanki yayi wucewarsa . Yadda ya saketane yasa ta gangaro ‘kasa sai ji kake kummm ta bige ‘keyarta, cikin Sauri ta bud’e idanuwanta Sabida ta ji zafin buguwar da tayi a ‘kasa , mamakin ganinta A falour tayi , cikin Sauri ta kalli rigar jikinta kamar me san tuna wani abu, a hankali ta kai hancinta kan rigar tana sunsunar ‘kamshin jiki, lokaci d’aya ta lumshe idanuwanta sabida yadda taji ‘kamshin turaransa ya Dakar mata hanci , har wani ajiyar zuciya take saukewa , a hankali ta tashi a daddafe tana ‘kara rungume coat d’in jikinta , ganin babu kowa a falo ga sanyi da take ji yasa kai tsaye bata zauna ba ta wuce d’akın ta .

********* Direct d’akin little ya nufa , yana shiga ya tarar dasu gabaki d’ayansu sun zagayesa ga babban duvet da aka lullu’be masa jiki dashi , hatta yanayin d’akın prince ya mayar masa dashi warmer , yana ganin Big boss ya tashi tare da duvet d’insa be yi wata wata ba ya fad’a jikin Big boss , shima da both hand d’insa yayi hugging little yana lumshe eyes d’insa , kamar me shirin yin kuka little ya furta “ yaya ina Lil ? Babu abunda ya sameta ko ?”, amaimakon Big boss ya amsa masa tanbayarsa sai ma kallansa da yayi cikin cool voice ya furta “ are you okay ?” Da Sauri little ya jinjina masa kansa , maida kallansa Big boss yayi kan prince ,shima cikin Sauri ya juyowa da Big boss system d’in gabansa “ yaya watches this please !” Kallan system d’in Big boss yayi , hatta bobo da uncle duk gabaki d’aya system d’in Suka zubawa ido , gabaki d’aya abunda ya faru tun zuwan su little pool da lokacin da ya barta ita da Alice da abunda ya faru tsakaninsu har ta jefata cikin ruwan sai da suka gani, rai a ‘bace bobo ya furta “ She’s too much ! Har kisa ?” Yana kai ‘Karshen zancansa ya bar d’akin , Big boss kuwa ta’be bakinsa yayi kad’an kafin ya ri’ke hannun little suka bar d’akin zuwa part d’insa .

✨✨✨✨

Abla tana komawa d’aki wanka ta shiga shaf shaf,sannan ta canza kayan cikinta zuwa wasu masu kaurin kad’an , coat d’in Big Boss da ta ajje kan gadon ta d’auka , bata san lokacin da murmushi ya su’buce mata ba , har wani rungume rigar take , yadda ta hango face d’insa a had’e lokacin da ta far fad’o ne ya ‘kara fad’o mata a rai , cikin sauri kamar wacce akace yana kallanta ta ‘boye face d’inta cikin rigar, gabaki d’aya murmushi ya ‘ki ‘boyuwa akan face d’inta ,ga abunda ya faru yana ‘kara fad’o mata arai kamar yanxu ne yake faruwa , akaro na ba adadi ta ‘kara shinshinar rigar ta saka ,kafin ta zurata a jikinta duk da yadda tayi mata yawa a jiki sosai , Daidai bakin Mirror ta tsaya tana bin jikinta da kallo ga murmushin ta da shima ya’ki boyuwa har yanxu , hannu d’aya ta saka lokacin da ta kalli mirror d’in kafin ta saki wani blow kiss a tafin hannunta , ita kad’ai kamar zararriya zai juyi take cikin d’akin tana sakin murmushi.
Knocking d’in ’kofar da akai ne Abla tayi saurin cire rigar Big Boss ta jefata a cikin wardrobe kafun ta bud’e ‘kofar, Prince ne tsaye a Wajan hannunsa da wani coffee me zafi da sai faman turiri yake d’auka , yana kallanta ya sakar mata murmushi tare da mi’ka mata coffee d’in “ just for Lil , ya kamata kisha da zafinsa kar kiyi mura “, Godiya Abla tayi masa sosai bayan ta Amsa cup d’in, kafun ya juya yabar wajan ita kuma ta koma cikin d’aki dan ita batasan da fad’uwar little cikin ruwa ba .
Sosai ta sha coffee d’in dan sai data shanyesa gabaki d’ayansa tana sakin ajiyar zuciya, ga jikinta da ya fara d’aukar d’imin la’asar, Alwala kawai tayi ta zauna tana jiran kiran sallar la’asar ga tinani barkatai dake ‘ko’karin hana zuciyar ta sakat.

Bobo yana fita direct waje ya fito ganin Alice kwance a ‘kasa ga su Victor da suka saita mata kai da bindiga , cikin bada umar yasa su sakata a cikin mota, babu ‘bata lokaci kuwa Victor ya bud’e boot d’in motar Bobo ya sakata tare da kulle wa , Robert yana driving seat ko sauran sojojin bobo be d’auka ba da gashi sai a Robert sai kuma Alice da aka jefa cikin mota, babu ‘bata lokaci Robert ya tayar da motar cikin mugun speed tare da barin gidan gabaki d’aya .


✨✨✨✨
Lokacin sallar la’asar nayi Big boss ne suka fara fitowa shida little da ya canza kayansa zuwa masu kauri kad’an hatta gyaran gashin kansa yau ya canza , gefed’aya Daidai wajan idan sa , d’aya gefen kuma ya had’e da gyaran gashin kansa . Gabaki d’ayansu masallaci suka nufa sabida kiran sallar la’asar da akeyi ,ana idar wa Big boss part d’insa ya wuce shi kuma Little ya wuce d’akin Abla . Sau biyu yayi knocking lokacin da take addu’a , tana zuwa ta bud’e masa ‘kofa , face d’insa cike da murmushi ya furta “ Lil kina lapiya ?” Itama murmushi Abla ta sakar masa kafun ta furta “ eh mana , bayan tun d’azu nake jiran ganin ka amma ka’ki zuwa ni fushi nake da kai “ shima kamar zai shagwa’be face d’insa ya furta “ Haba mana Lil ! Kiyi hakuri naje part d’in yaya ne , lokacin da zan zo kuma ana Kiran sallah shiyasa da ban zoba” dariya Abla ta ‘kyal’kyale masa dashi , hakan da tayi kuwa ba ‘karamin kyau yayi mata ba “ Nifa yaya little wasa nake maka , kaga yadda ka shagwa’be face kamar ta mace “, d’an harararta Little yayi “ Nine ma ta mace ?”, da Sauri ta girgiza masa kai tana dariya “ okay let’s go “ bata koma cikin d’akin ba suka sakko Abla sai faman zolayan little take a hanya , suna sakkowa game little ya saka musu sabida yasan bata iya mota ba , da Anfara sai ta fad’i shiyasa yake ta faman yi mata dariya cikin mugunta , ganin ta kasa cinsa a wajan ne yasa tayi saurin fusge game d’in ta gudu , shima little cikin Sauri ya biyo bayanta amma sai ta ‘boye bayan kujera , cikin dariya little ya furta “ Allah Lil ki bani kinga fad’uwa kika bani ne na fad’ar da ke ba “ itama Abla cikin gwalo ta furta “ Allah bazan baka ba ai cutata kake , kasan ban iya ba shiyasa sai faman fad’ar Dani kake “, zai biyo ta ta ‘kara waskewa dai dai lokacin prince ya shigo falan shima , cikin Sauri Abla ta gudu bayansa , da little yazo zai kamata zata goce sai dai ya kama Prince , gabaki d’aya sun ‘ki tsayawa balantana prince yayi musu sulhu sai suka mayar dashi abun wasan su, cikin dariya prince ya furta “ Allah idan baku tsaya ba zan fad’awa yaya Big boss kasan dai yana cikin gidan nan “ lokaci d’aya kuwa ga baki d’ayansu suka tsaya , cikin Sauri little ya fusge game d’insa “ Allah sister zaki gane , yanxu ni yunwa nake ji lets eat”, girgiza masa kai Abla tayi “ Ni na ‘koshi “ kusan lokaci d’aya prince da little suka had’a baki “ me kikaci?” Batare da damuwa ba ta basu amsa “ Yaya Prince ya banı coffee banajin yunwa ?”, shine kika ‘koshi ?” Cewar prince yana katse ta , yanxu manta ta jinjina masa “ Allah yaya prince na ‘koshi bana jin yunwa “, shima little prince ya kalla “ Sister tace bata jin yunwa , toh Nima na ‘koshi “ cikin Sauri Abla ta girgiza masa kai “ yanxu fa kace kana jin yunwa ! Toh shikenan wasa nake masa Zanci kaji, let’s eat “, murmushi little ya sakar mata yana jinjina masa kanta, daga haka suka nufi dinning su uku , yau Abla tayi serving d’insu , suna ci suna kira abinsu gwanin burgewa . Saida suka kammala cin abincin su gabaki d’aya suka koma falour , Abla sai labari take basu su kuma suna dariya , mi’kewa tsaye Little yayi yana kallansu “ am coming back “ daga haka ya wuce
sama abinsa , cikin ‘kan’kanin lokaci ya dawo hannun sa d’auke da System d’in Apple , Abla ya mi’kawa yana furta “ For you “kallansa Abla tayi kamar zatayi kuka , gashi ta ‘ki amsan system d’in , kasan tuwar a 2 sitter take hakan ya bashi daman zama a kusa da ita “ I told you we’re family , banasan inna baki abu kina ‘kin karba , we are now the family of 6, yanxu banzo kice komai idan ba haka zan fad’awa yaya kinji “ kwalla ne suka tarar wa Abla a ido a hankali ta furta “ Na gode Allah ya.. “ dakatar da ita yayi lokacin da ya kunna system d’in “ ni nace miki banasan godiyar ki , Nima zan sa yaya ya kawo mun wata, ynxu zan nuna miki yadda zakiyi angani da komai , hatta English da komai da kikeso zaki iya kalla , bazai kinsa data ba , tunda datar yaya Big boss a kunne take kawai kiyi ta anfani dashi” murmushi ne ya su’buce wa Abla lokacin da little ya ambaci sunan big boss , gabaki d’aya yadda zatayi anfani da system d’in Little ya nuna mata da komai da take san shiga da kallo ma idan tana san yi , ga games nan ma da ya fito mata dashi sasoi , cikin ‘kan’kanin lokaci Abla ta gane komai da ya nuna mata , lokaci zuwa lokaci sai faman sakin murmushi take , suna gamawa wani saban hiran suka saka , sai da sukaji kiran sallar magrib sannan kowa ya nufi part d’insa . Amma wanka ta sake yi sannan tayi sallar magrib, tana idarwa bata tashi a wajan ba ta soma karatun al’kur’ani har
Saida aka kiran sallar isha, cikin nutsuwa take yin sallar ta har tayi shafa’I da wuturi, ko zama bata ‘kara yi ba ta sakko ‘kasa da mayafinta data yafa , little na zaune yana jiran ta , d’akin simba suka nufa yanxu ma bata shiga ba daga waje suka jefa masa abincin suka gudu. Amaimakon su koma cikin gida sai suka tsaya a Wajan garden suna kallan stars ga sanyin iska da wajan yake dashi, har ‘karfe tara da rabi suna Wajan , gabaki d’aya sun manta Big boss na gida sabida yadda suke hirar su abun sha’awa , sai 10:34pm Suka ankara da yadda tare ya fara , cikin Sauri suka nufi cikin gidan. Big boss da suka zaune cikin shigar ba’ka’ken kayane yasa zuciyarsu bugawa da ‘karfi, kana kallansu kasan basu da gaskiya , ko kallansu Big boss be yi ba sai system d’in gabansa da yake dannawa , ga hasken system d’in da ta nuna yadda page d’insa take a hard’e , a hankali little ya ‘karasa kusa dashi ya zauna , wani irin bombastic Side eyes Big boss ya bishi dashi , cikin Sauri little ya gudu sama sabida kar ya ce ze masa abu. Abla kuwa kasa motsawa tayi daga inda take , sai ma sunkuyar da kanta ‘kasa da tayi, still big boss be d’ago face d’insa ba aikin gabansa kawai yake , ganin ta gaji da tsayuwar kusan 10 minutes be ce mata komai ba , cikin ‘karfin hali ta je ta had’a masa coffee , hannunta har rawa yake lokacin da ta mi’ka masa tana furta “ gashi….” Da ita da coffee d’in sai a ga me magana dan kamar wacce tayi da dutse sam be d’ago ba sannan be kalli inda take ba , tafi 15 a tsaye kamar zatayi kuka gashi ta gaji da tsayuwar, a karo na ba a dad’i ta ‘kara furta “ ga coffee d’in “ kamar zatayi kuka Sabida yadda ya share ta , sai faman satar kallansa take ta ‘kasan ido. A ta’kaice saida Abla tayi kusan 2 hours a tsaye Big boss yana aiki a system sai da tabbatar ‘kafarta tayi tsami tukunna ya ajje system d’in a kausashe ya furta “ 10 cups of coffee” , cikin Sauri Abla ta amsa masa ganin tana kai masa coffee d’in itama zata huta , bata d’au dogon lokaci ba ta fita da wani tray white colour ga cups din coffee kusan guda goma Ajera , kan center d’in gabansa ta ajje masa tana furta “ ga coffee d’in” sai da ya mula dan kansa kusan 2 minutes ta d’auka bazai tanka mata ba sai kuma taji saukar muryarsa “ shanyesu duka “ azabure Abla ta furta “ me..me.. ka..ce ?” Banzan kallan da yayi mata ne yasa tayi saurin tsugunnawa ta d’auki 1 cup ta soma shansa kamar zatayi kuka , ta d’auka zaice ta barshi taga har ta shanye cup 2 be ce mata komai ba , kamar zatayi kuka ta d’auki cup 3 shima har tazo kan cup 6 , lokaci fuskarta tayi jajawur har hawaye sun so ma sakko mata , ga shi cikinta ya cika bazata iya shan ragowar ba , amma tana tsoran wani hukuncin nasa , har amai ta soma ji Sabida yadda ta cika cikinta, amma bawan Allah be tsayar da ita ba , tana zuwa cup 9 ta fashe da kuka , yana d’ago dakansa ta d’an turo bakinta tana had’iye kukan. Sai da ta shanye gabaki d’aya cup d’in sai faman nishi take da ‘kyar , a hankali ta furta “ na gama “ still big boss be kulata ba saida ya ‘kara 20 minutes lokaci saura ‘kiris fitsari ya kwace mata , addua take Allah yasa ya barta ya tafi dan zata iya yinsa a ko ina . Kamar yaji me tace ko kalla bata ishe shiba ya saka black p-cap d’in data kusan rufe masa fuska ya fita daga falourn, cikin wata babbar ba’kar Lamborghini Victor
End Ads