x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 48 - IBTISSAM BOOK 1

  • 141001 words
  • 144000 words
  • Out of 200864 words

Category: Romance Story +18

Views 314

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
motocin sojoji suke yawa a cikin Garin New York , ta ko ina zaka tsarin ya canza Sabida sojojin da suke shigowa cikin Garin, hatta Chief da kansa ya shigo cikin Garin New York duk sabida Big Boss , shiyasa kowa yake taka tsantsan.
Cikin babban office dinsa da ya gaji da had’uwa ya zauna kan wani kujera white colour sai wani dattijon mutum da kana kallansa kasan ba ‘karamun soja bane, ya dad’e yana fama da mugaye, cikin shigar ‘kananan kaya , sosai yake kama da LG, fuskarsa d’auke da murmushi yake kallan Big boss da yayi mugun had’e ransa , cikin kwantar da kai ya furta “ cool down Big Boss , she maid a mistake abunda tayi , and she will apologized, but ya kamata kayi hakuri yanxu , okay.? “ Big boss zai yi magana Chief yayi saurin magana “ please Son kar kace No , nasan halin ka sosai , just for my sake please , please ,please “, gashin kansa Big boss ya shafa kamar bazai ce komai ba sai kuma ya furta “ it’s okay zata koma gida , but if she dare ta ‘kara saka ‘kafarta a inda nake , this time around ba Victor ko anthony ne zasu yi mata hukunci ba , I will do it my self “ mamaki ne ya kama Chief ganin Big Boss ya ha’kura dan kusan halinsu d’aya shima Chief a zamanınsa kusan kowa tsoran sa yaje amma yadda akejin tsoran big boss ya wuce tunanin me tunani ,still da mamaki akan face d’insa ya furta “ for real da gaske kake zata dawo “ kansa kad’an Big boss yayi knodding , cikin farin ciki Chief ya mi’ke tsaye ya ‘karaso inda Big boss yake yayi hugging d’insa , “ that’s my boy ! Thank you so much, I have to go now jirgina ya kusa tashi, Big boss yana mi’kewa chief yayi hugging d’insa “ take care son”, okay Kawai big boss yace masa dan kusan wani lokaci halayensu d’aya ne yanxu ne chief yayi sanyi amma yana da mugun zafin rai duk de kai Big boss ba.


******* Abla 3 nayi ta kaiwa simba Abinci lokacin da taje bacci ma yake da alama yaci abincin da ta kawo masa , cikin ta’be baki kamar yana jinta ta furta “ Dan iska aushe lapiyar ‘kalau da kake ‘ko’karin d’ora mun laifi”, tana komawa cikin gida su little sun tafi buga table tennis shiyasa itama tazauna a falour tayi game d’inta , yau gabaki d’aya bata sanya big boss cikin idanuwanta ba , kuma bata adduar ganin nashi yau dan gani take kamar zai sa ta yanke gashin kan nata.Gabaki d’aya wunin ranar haka bata gansa ba sai cikin tare wajan 11 da ta kai masa coffee , har ta ‘karacı tsayuwarta Big boss be kalli direction d’in da take ba , kuma a haka yadda coffee d’in yake da zafi ya salamce , kusan sau biyu tana ‘kara had’a wani amma tafi 1 hour a tsaye , daga ‘karshe ma phone d’insa ya d’auka ya wuce part d’insa . Zama Abla tayi kanku jera tana hararar bayansa “ na dena wahala Yasin duk lokacin da nayi coffee baka sha ba ni zan shanye abuna , ina dalili” tana gama shanyewa ta nufi stairs har da gwad’a yadda Big Boss yake tafiya, motsin da taji ne yasa ta ruga a guje ta wuce d’akin.


✨✨✨✨ Yau ya kasance Sunday sosai Abla tayi bacci yau , kamar kullum yadda ta saba time d’in kaiwa simba Abinci na yi ta kai masa , tana komawa suka cigaba da hira da little bayan white shoes din da aka kakkawo mata da ‘karin uniform da aka kawo mata basu babu abunda suke sai hira gwanin burgewa . Yau tun wajan 9 Abla take jin bacci gashi daman little ya ce mata ta kwanta da wuri sabida gobe zata gara zuwa , har 9:30 tana zaune tana jira ko zai dawo amma gabaki d’aya be dawo ba , 10 nayi bacci ya fi ‘karfinta shiyasa tayi wuce warta d’akin, inyaso da asuba sai tayi masa addua Allah yasa kar yayi mata fad’a ko kuma ta dawo yayyafawa coffee d’inshi ruwan Allah ko ya dena wannan fad’an.



*********
✨✨✨✨✨✨✨
MONDAY


IBTISSAM
https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y
( A heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee ✨


🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅


AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__


✨MSS LEE BUSINESS WORLD ✨

💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇🏻
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus

🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🏻 🌹🌹 👇🏻
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃🏻💃🏻💃🏻.
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa 😍.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.

S____29💞

✨✨✨✨✨
MONDAY
Da wuri Abla ta tashi yau tun bayan sallar asuba da tayi ta kasa komawa , sanin cewa Little ya fad’a mata da wuri zasu fita yasa bata zauna ba ta gyara d’akin ta wanke toilet kamar kullum , tana yi tana duban agogon gudun kar lokaci ya ‘kure , ita kad’ai sai faman sakin murmushi take ga murnar fal cikin zuciyarta, wai Itace zata fara zuwa Makaranta, Sabida zumud’i jiya bacci rabi da rabi tayi,cikin sauri ta fito daga cikin d’akın, babu kowa sai hasken fitila , batare da damuwar komai ba ta nufi ‘bangaran simba , yau ko tsayawa magana da shi batai ba tayi wucewarta, tazo zata shiga cikin gida ta had’u da little da prince ,” yaya prince ina kwana , yaya little ina kwana ?” Kusan lokaci d’aya suka samar mata murmushi me ‘kayatarwa kamar had’in baki kuma suka amsa “ kintashi lapiya LIL?” Da murmushi akan fuskar Abla ta jinjina masu kanta dan yau ko murmushin face d’inta ya kasa ‘boye tsananin farin cikin da tashiga ,” Let’s go LIL, kinsan yau akwai school ya kamata kiyi breakfast sannan ki shirya , it’s now 6:40am , and kinga 7:35am to 7:40am zamu bar gida , okay ?” Suna cikin tafiya Abla ta furta “ okay yaya “ a haka suka ‘karasa cikin gidan Abla ta nufi d’akin ta dan kar suyi latti, suma su little d’akinsu suka koma dan su shirya Sabida gabaki d’aya yau ko training bazasu yi ba Sabida Ablansu.
Tana shigewa d’aki bata zauna ba toilet ta wuce tayi wanka, cikin mıntunan da basu gaza 15 ba tafito daga toilet d’aure da wani pink robe na wanka , yadda fuskarta take ta ‘kyalli mutum sai ya d’auka abu ta shafa , tana zuwa gaban mirror ta cire abun kanta take a wajan gashinta da Big Boss yasa ta yanke ya fito , da tuni da abunda zata tafi makaranta yau, “ Allah sai ya saka mun ai , kuma zan gyara gashina tunda yana da saurin fitowa d’an ba’kin kuma shida Allah”, cewar Abla tana ‘karewa kan nata kallo da yake black colour sosai . Wani pink Baby oil ta d’auka ta shafa a jikinta , duk uban mayukan da suke wajan bata shafasu ta fi shafa baby oil d’inta , tana gamawa inda ta ajje akwatin kayan ta nufa sabida bata samu damar bud’e su ba tun jiya , tun da ta bud’e ta kasa motsawa Sabida yadda kayan sukayi masifar yi mata kyau tun kafun ta sanya a jikinta , yadda taga ko wanne da set d’insa a had’e yasa ta zaro set d’aya, bayan ta mayar da jakan, underwear d’inta ta fara sakawa kafin ta d’auko Dark blue d’in wandan da ta ciro , ita kad’ai sai bin wanda take da kallo kamar wacca aka gwada dan sosai ya zauna a ‘kugunta, white shirt d’in ciki ta saka itama Daidai jikinta , kamar wacce ta san kan tsarin shigar haka tayi tokking d’inta cikin wandon, daman Abla akwai san yin dressing Allah ne be yi ba sai yanxu, kafun ta ‘kara saka komai turare ta fesa ka d’an , d’an ‘karamun half rigar da ake d’ora wa a sama ta saka , itama Dark blue dan ta ta’ba ganin yadda ake sawa a cikin system d’in da little ya bata .cikin Sauri ta d’auko babbar dark Blue din rigar sama da ta sakko mata har kusan Gwiwa duk da bata ‘karasa ba sai mad’aurinta da ta d’aure . Gaban mudubi Abla ta ‘karasa , Yadda ta ga ta koma ita kanta saida tayi mamaki , tanbayar kanta take Anya Ita ce kuwa ? Dan ba ‘karamun had’uwa Abla tayi ba, musalta yadda kyan da tayi ma ‘bata baki ne , ga white glowing skin d’inta da ya ‘kara haskata cikin kayan, har yanxu ta kasa gaskatawa ita d’ince ko canza ta akayi, “ Tubarkallah Masha Allah tuf tuf” cewar Abla bayan ta gama ‘karewa kanta kallo, white sock d’inta ta saka mara tsaho yar guntuwa , wani medium white# hijab ta d’auko da ko ‘kirjinta be wuce ba amma sabida yadda kayanta Suke asabe babu ta yadda shape ko wani ‘bangare na jikin Abla da ya fito. Beret d’in kan gadon ta d’auko tana ‘kare masa kallo , batasan yadda ake sawa ba shiyasa ta rike a hannunta kawai , ganin befi saura mintuna 10 su tafi ba ta d’akko white shoe din da uncle ya bata , yadda Abla ta fito a cikakkiyar d’aliba zata burgeka, ga kyau Allah ya bata, ga sanin ya kamata duk da batayi makaranta sosai ba amma tayi na islamiyya kuma tana alfahari da hakan, a karo na ba ‘adadi ta ‘kara kallan kanta tunda babu school awajan , bata tsaya ‘bata lokaci ba ta fito daga cikin d’akin hannunta ri’ke da beret d’in da ta kasa sakawa.
Lokacin gabaki d’aya familyn suna zaune a falour banda Big boss hatta Bobo yana falour yau, little ne ya fara hangota, cike da wani irin excitement da mamaki ya mi’ke tsaye yana furta “oh my God , you look so awesome, adorable,cute , beautiful,oho lil “ gabaki d’aya kallan direction d’in da little ya kalla suka kalla, cikin lokaci ‘kan’kani suka fara furta “ Tubarkallah Masha Allah”, wani irin kunya ne taji yana kamata , cikin sunkuyar da kai ta ‘karaso wajan, a hankali ta gaishe da uncle , ya amsa mata cikin sakin fuska, gaishe da bobo tayi lokacin da yake binta da wani irin kallo da shi kad’ai ya san ma’anarsa , cikin muryarsa ya furta “ kinyi kyau a cikin uniform dinki” kanta a sunkuye ta saki murmushi tare da furta “ nagode sosai yaya bobo”, turn d’insu little tayi tana kallansu cike da murmushi da har saida dimple d’inta ya lotsa “ yaya prince ina kwana ?” Amaimakon ya amsa shima sai ya furta “ Tubarkallah Masha Allah , Lil Sis kinga yadda kikai kyau ? “ still murmushi tayi masa batare da ta ce komai ba ,” wait wait ! Nifa I think ko lokacin da nake zuwa school Lil ta fini kyau a kayan makaranta ko ?” Cewar little yana tanbayar prince , da Sauri prince bashi amsa da “ yeah ! Ni karku fara rud’ar dani , because sister kinyi more than kyau “. Mi’kewa tsaye bobo yayi yana kallan uncle “ uncle wad’annan yaran idan na biye musu zasu ‘bata mana lokaci , sai mun dawo”, kansa uncle yayi knodding kafin ya d’aura da “ ku kula please “, oya let’s go all “ cewar bobo yana nufar ‘kofar fita har lokacin beret d’inta tana hannunta bata saka ba , suna fita wasu manya ba’ka’ken motocine kusan guda 5 sai ta tsakiyarsu da tafi gabaki d’aya sauran motar kyau duk da kasancewarta black colour itama , yau gabaki d’aya sojojin da zasu fita dasu ba’ka’ken kayane a jikinsu sai ba’kin glass da yake kan fuskarsu, Robert ne ya bud’e Musu mota , little da Abla suna back seat kamar wancan lokacin sai bobo da prince da suke middle seat, cikin wani unique way motocin suka bar gidan, duk inda motocin nan suka gifta sai sojoji sun sara musu, ko tsayawa traffic basa yi da motocinsu sun danno kai za a bud’e musu hanya. 20 minutes ne ya kai su babbar makaranta HORACE MANN SCHOOL, tundaga tsarin gidin makarantar da building d’insa mutum zai san ba ‘karamun kud’i aka kashewa makarantar ba , makaranta ce ta Wana da wane , makaranta ce da ya’yan masu kud’ine kawai suke da zarrar shiga makarantar Sabida yadda take da tsad’a sosai , sosai makarantar ta ‘kawatu ta ko ina , tunda babban gate akai scanning motocinsu lokacin da suka shiga , babbar makaranta ce sosai me shegen girma da ‘kawatu wa , ga abubuwan zamani na stundent, gabaki d’aya motocin nan cikin harabar makarantar suka danno kai lokaci d’ad’d’ai kun student zaka gani awajan da alama sun shiga cikin class ne , Daidai wani medium building motocin su sosai parking, daga wace wasu malamai ne kusan guda 4 , mata 2 , maza 2 sai faman sakin murmushi suke lokacin da suka ga motocin su bobo, kallanta little yayi “ sis ya naga ban kisa beret d’inki ba “, kamar zatayi kuka ta furta “ ban iya sawa ba “ kar’ba little yayi ya saka mata a kanta tare da karkatar mata da ita “ haka ake sawa ok ?” Kanta ta jinjina masa tana furta “ thank you “. “ let’s go all “ cewar bobo , face mask little ya d’auka ya saka a face d’insa , itama Abla sawan tayi ya zamo ba’a ganin face d’insu gabaki d’aya sai kyawawan idanuwansu masu matu’kar ‘kayatarwa, yanxu ma Robert ne ya bud’e musu motocin , tun kafin su fito sojojin sun zaganesu gabaki d’aya ko hangosu ba’a yi , Abla ce ‘karshen fitowa , “ welcome sir ! Welcome “ cewar wata baturiya da alama tasan da zuwansu yadda take faman gaishesu a girmame, kansa bobo ya jinjina mata lokacin da take nuna musu hanya , haka suka hau ta elevator suwa second floor , Robert da captain ne kawai suka biyo bayansu gabaki d’aya ragowar sojojin suna waje sai faman zare ido suke.
Office d’in da suka shiga babban gaske ne , me shegen kyau , ga wasu set d’in kujera Ash colour masu kyan gaske, akan kujerun suka zauna bayan Dr din ta bawa bobo wasu files ya ciccike , yana gama wa ya mi’ka mata , cike da girmamawa ta amsa tana ‘kara dubawa kafun ta washe masa baki “ you guys don’t have to worry , tunda sir bobo ya riga da yayi mun bayanin komai tuntuni , yanxu class kawai za’a bata bayan d’an tanbayoyin da Dr Haris zai yi mata kad’an, and wanna cards d’inta ne , ta ‘karasa tana d’aiko wasu card guda uku “ d’aya is for her meal ko me take bu’kata zata iya kar’ba a captaria, the other one shi kuma all her necessary school things za a bata su tundaga kan school bags , shoes, book etc and the last one na library ne , hope you get it all “, okay thank you “ cewar bobo lokacin da ya ke mi’kewa , sukuma su little zasu bar office d’in , face a d’an shagwa’be Abla ta kalli little , shima gira d’aya ya d’age mata , don’t worry ok ? I will be back soon, study hard okay ?” A hankali ta furta “okay” ganin ydda suka sha’kune yasa Dr tace zata iya rakasu , da fara’arta tabi bayansu kuwa har wajan motocinsu, lokacin da zasu tafi ma sai taji ba dad’i dan har fara kewarsu, saida ta ga motocin sun bar harabar filin gabaki d’aya sannan tabi bayan Dr suka koma office d’inta , cikin kwarewa ta dunga tanbayar Abla , sosai kuma Abla yake bata amsar duk abunda aka tanbayetan, hakan ba ‘karamin mamaki ya saka Dr ba kuwa sabida yadda taji Abla na amsa mata tanbayoyinta babu gargad’a ko tsoro kwata kwata a ciki, kasa shiru Dr tayi sai da ta furta “ excellent, you’re so brilliant oh my god “babu abunda Abla tace mata sai wasa da fingers d’inta da take har lokacin kuma bata cire face mask d’in fuskarta ha. Kusan mintuna goma kafin a turo ‘kofar office d’in wata mata ce me ‘kiba baturiya tashigo office d’in dukda baza’a kira ta da me ‘kiba over d’inna ba , nuna mata Abla Dr tayi , “Mss Atem here is your new student, take good care of her Sabida umarnine daga sama”, cikin murmushi Mss Atem ta furta “su’re Dr” ta ‘karasa tana kallan Abla “let’s go dear”, mi’kewa Abla tayi ta bi bayan
End Ads