x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 51 - IBTISSAM BOOK 1

  • 150001 words
  • 153000 words
  • Out of 200864 words

Category: Romance Story +18

Views 279

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
sai an kallesu, har suka shiga cikin capterian kuwa kallansu ake , kamar jiya Çan nesa suka zauna yau su uku, fanan , Abla , sai Eshaal, suna cikin cin abincinsu aka danno ‘kofar wajan da ‘karfi, lokaci d’aya Wajan ya kara dauka sowa daman tun d’azu Bad Boys suke jiran zuwan Abla , itama Baby tare suka shigo da Bad Boys, ganin Fanan a wajan su Abla yasa ranta ya ‘kara ‘bacı ga wani haushin fanan da take ji, kujera d’aya daga cikin gang d’in Bad Boys ya janyowa Mai dala , cikin wani babba sarwa ya zauna tare da kallan direction d’in Abla , cikin jijji da kai ya d’aga murya akan ta zo ta tsugunna ta bashi hakuri, idan ba haka ba ya sa’ba mata , kallan baka da hankali fanan ta jefa masa dan ba ta tsoransu kwata kwata , tana d’aga masa ‘kafa ne shima Sabida ala’kar da ke tsakaninsu,” bakiji abunda nace ba ?” Cewar Mai dala , kamar yayi magana da dutse haka Abla ta mayar dashi, abincinta take ci hankali kwance , ran Mai dala ba ‘karamin ‘baci yayi ba shiyasa ya bawa d’aya daga cikinsu ya d’akko masa Abla, dariyar shakiyanci yasaka ya nufi inda Abla take , a zuciye fanan ta kallesa “ baka da hankali ? Sai kuma ka ta’bata” girgiza mata kai gayen yayi “ ah ah fa fanan kinsa ke ta gida ce muna d’ağa miki ‘kafa sabida eh ke Family Mai dala ce amma fa ki kiyaye “ zai ‘kara saka hannu zai ta’ba Abla fanan a zuciye ta furta “ wallahi idan kuka kuskura kuka ta’bata , sai na kira NANI na fad’a mata “ jiyo inda MAI DALA yake yayi , cikin ta’be baki MAI DALA ya furta “ share ta yi abunda na saka “. Hannu kuwa ya saka zai ta ‘bata yaji saukar mari a kumatu biyunsa sai sautin Tassss kawai da suka ji, shi kansa Wanda aka mara saida ya saki ‘kara sabida zafin marin da yaji , ba kowa bace face fanan da Abla , fanan ta Maresa a left kuma tunsa , Abla kuma ta Maresa a ‘bangaran daman da , cikin harara Fanan ta kalli Mai Dala “ ka shirya amsa kiran Nani” daga nan ta kalli su Eshaal akan su zo su koma class , babu musu kuwa suka bar capterian , Bad boys zasu bisu Mai d’aya yayi saurin da katar dasu “ karku bisu , fanan ta shiga cikin wasan , nasan zata iya kiran BiiBii kuma ba abunda zai hana yazo , let’s go” .
Suna shiga cikin class Fanan ta basu hakuri, babu Wanda ya nuna wani abu sai ma chocolate d’in da Little ya bata ta fito musu da shi , kamar sun dad’e da sanin juna suka dunga hirar su wanda kusan gabaki d’aya hirar akan further maths ne da suk fara koyawa Abla Wanda akayi a baya . Lokacin da yan class suka fara shigo wa , duk Wanda ya shigo sai ya kalli su Abla ko kiji suna kuskus , a teacher ya shigo class suka fara , a haka idan teacher ya fita wani zai shigo har lokacin short break , yau ma basu fita ba suna class har aka dawo sauran teachers din suka shigo, lokacin Tashi nayi duk suka fito. A lokacin anzo d’aukar Abla , sallama tayi musu ta ‘karasa Wajan little da yake sanye da black p-cap sai wani black mask don fuskarsa , tana zuwa Daidai inda yake ta d’an ta’ba kafad’arsa sai kuma ta sun kuya ‘kasa , dube dube ya fara Abla ta saka masa dariya , sai a lokacin ya kula da ita “ Lil ni kika tsoratar ko ?Dont worry zan rama , let’s go home “ a haka suka shiga mota suna bar harabar school sai da suka fita babban titi sannan motocin sojojinsu sukai musu combo har gida .

Yau Big Boss baya cikin gidan shiyasa ta sake sosai , lokacin kai abincin simba nayi ta kai masa , tana dawowa suka d’anyi karatu da yaya little, sannan ya d’akko musu game d’insu suka dunga yi , ciki kuwa harda Abla akeyin game d’in .
Tun da rana take ji kamar ta kusa yin al’ada sabida d’an murd’awa da cikinta yake yi kad’an amma bata kawo suwansa yau ba , har ta idar da sallama ta fara jin cikinta yana murd’a mata kad’an kad’an, lokacin da taje wanka ne taka zuwan al’adanta ga ciwan maranta da ya fara tsanta mata , a daddafe ta samu ta saka pad kafin ta shirya ko kwakw kwaran tsayuwa batayi sosai ga ciwan ‘kafarta da shima yake mata zafi sosai , tun tana iya küre wa har ta kwanta a ‘kasa kan tiles tana musu ‘musu ita kad’ai , murd’awar da cikinta yayi mata da ‘karfi ne yasa ta fashe da kuka , cikin ‘kan’kanin lokaci ta nemi ficewa daga cikin hayyacinta, hannunta dafe da cikin ta sai faman jujjuya face d’inta da ta ji’ke da gumi take , tun tana iya nishi har ta ‘kara tsanta kukan ta , ko iya bud’e idanuwanta batayi Sabida azaba, bakajin motsin komai sai kukan Abla da take yi da iya ‘karfinta, tanayi tana birgima a cikin d’akin, knocking d’in ’kofar d’akın akai kusan sau biyu, Abla tana ji amma babu damar ta bud’e bakinta Sabida yadda ta galabaita sosai, Little ne ya turo ‘kofar, yadda yaga Abla ne yayi matu’kar tayar masa da hankali da Sauri ya ‘karasa inda take yana tanbayar ta meke damunta amma ina kwata kwata Abla batasan ma me yake cewa ba, fahimtar hakan ne yasa ya fita daga cikin d’akın a guje , Big boss ne zaune Kawai a falourn sai uncle da prince , yau bobo baya cikin d’akin , a rud’e little ya ‘karaso Inda yake “ yaya !” Yadda yaga face d’insa tayi ja ne yasa ya d’an kallesa “ Yaya lil bata da lapiya please kazo muje ma dubata dan Allah “ banza Big Boss yayi masa kamar ba dashi yake ba , prince yana so yake ya dubata amma yana tsoro Sabida ganin big boss , tunda ya shigo uncle kad’ai yayi wa magana da alama zuciyar sa tana kusa kusa , ganin ya ‘ki kulasane yasa little fashe masa da kuka “ please yaya kazo ka dubata zata iya mutu wa “ rai a ‘bace Big boss ya furta “ And so ?”, No please Big boss rashin lapiya aka ce , ko sau d’aya ne ka dubata “ a miskilance ya furta “ uncle…” daga nan be kuma cewa komai ba , cikin kuka little ya furta “ please yaya just for my sake kazo ka dubata” yanxu ma shiru Big Boss yayi masa , cikin kuka little ya furta “ kace kana sona ? Zaka iyayin komai a kaina ? Amma yanxu I beg you for a thing ka ‘kiyimun shi , why yaya , idan momy na da dady sunanan zasu …” be ‘karasa ba Big Boss ya d’auke fuskar Little da mari, karo na farko a rayuwar little da aka Maresa , Daidai lokacin da Bobo ya shigowa cikin falourn , idanuwan Big Boss sunyi mugun jaa na tsananin ‘bacin rai , jijiyoyin wuyansa gabaki d’aya sun fiffito shi kansa little sai da ya tsora ta , yasan Big boss ya hana maganar iyayensu ko kad’an shima yayi ne bawai dan ya damu dasu ba Kawai so yake ya duba masa lil d’insa , cikin Sauri Bobo ya ‘karaso Inda Big Boss yake sabida yadda yaga condition d’insa, lokaci d’aya little ya fashe masa da kuka , shima prince sosai ya shiga Tashin hankali ganin yayan su, Bobo zai ta’basa ya hankad’ata , a hankali ya ‘karaso Inda little yake , cikin tsananin ‘bacin rai ya furta “ how dare you?”, cikin rawar murya little ya furta “ please yaya kayi hakuri kar ranka ya ‘bace, please kayı hakuri “, a tsawace Big boss ya buga masa tsawa , karo na farko da little yayi maganar iyayensu dan shida Big boss sunfi kowa tsanarsu tun little bashi da wayo, rai a d’an ’bace Big Boss ya lumshe eyes dinsa be kuma kallansu ba ya wuce part d’insa , fashewa da kuka little yayi tare da hugging din bobo “ yaya bobo ! Yaya bobo please ka bashi hakuri yana fushi dani dan Allah ka bashi hakuri, Nima bana sansu kawai na fad’ane sabida ya dubamun sister ne , please yaya am sorry “ babu Wanda jikinsa beyi sanyi ba , shi kansa bobo saida jikinsa yayi sanyi ga Tuna’nınsa da ya raba gida uku, be san wani irin hali Abla take ciki ba , da dinsa d’aya Dr tana kan hanya dan tun kafun ya ‘karaso prince ya tura masa message, ga Big Boss s yasan yanxu ransa yayi ‘kololuwar tashi duk Wanda yayi gigin masa magana xai iya sa’ba masa , mutum d’ayane yake iya masa magana ko ransa yana a ‘bace shine little gashi yanxu da little din yake fushi abunda da wuya ya faru dan Big boss xai iya hukunta kowa ya bar little Sabida san d yake masa , ga little da yake ‘ko’karin tayan da hankalinsa, ,idan ba’a masa abunda yake so ba ciwansa xai iya tashi, gabaki d’aya kwakwalwarsa neman tarwatsewa take , ga kukan da little yake masa har cikin zuciyar sa yake jinta , prince kuwa tuni yabar falourn dan beso little yayi maganar mutanan da suka d’auka matattuba , kasa magana uncle yayi sai zama da yayi akan kujera yana nanata “ Innalillahi wa inna ilaihi raji’un”. A Daidai lokacin da abunda yake faruwa a ‘kasa , Abla tana Çan cikin mawuyacin hali Sabida ciwan mara , tun tana mutsu mutsu har ta dena Sabida yadda cikin ta ya murd’a mata , lokaci d’aya ta dena nunfashi alamar ta suma gabaki d’aya.
( Tofa yau Big Boss na fushi da little 🥺🥹)…..

https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y

IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee ✨


🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅


AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__


✨MSS LEE BUSINESS WORLD ✨

💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇🏻
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus

🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🏻 🌹🌹 👇🏻
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃🏻💃🏻💃🏻.
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa 😍.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.

NOT EDITED

S____31💞
Hugging d’insa Bobo yayi sosai a jikinsa yana shafa bayansa “ it’s okay ! Bar kukan haka , yanxu Dr zata ‘karaso ,” tun be ‘karasaba ba Dr din da Abla ta zauna a Wajan ta ta ‘karaso hannun ta d’auke da wani ‘karamin kit “ Kagama ta ‘karaso let’s show her the room” gyad’a masa kai little yayi amma haryanxu bai dai na kukan ba , sai da suka rakata har ‘kofar d’akin Abla amma basu shiga ba suka barta ita kad’ai. Kama hannunsa bobo yayi zuwa bedroom d’insu , yana shiga yaga fitila a kashe, yana kunna wa kuma ya tarar da Prince ya kwanta ya lullu’be jikinsa , idan mutum be lura sosai ba sai ya d’auka bacci yake , shima little abunda yayi kenan, bed d’insa ya hau ya kwanta tare da lumshe idanuwansa , sosai face d’insa tayi fiyau babu murmushi ko fara’a a kanta , bakamar little da kowa ya sanshi me murmushi da dariya ba. Kallan direction d’insa Bobo yayi kafun ya mayar da kallansa kan prince , bece musu komai ba ya kashe musu light ya bar dum kamar kullum, shima ransa ba dad’i gabaki d’aya ko magana bayasan yi Sabida yadda ransa yake a Jagule.
Doctor tana shiga tamakon gaggawa ta bawa Abla fahimtar abunda ya sumar da ita , cikin ‘kan’kanin lokaci ta farka Sabida allurar da akai mata, da kyar take iya motsa jikinta sabida wani irin kasala da ya kamata , wasu drugs Dr ta bata da bayanın yadda zatayi anfani dasu, face d’inta tayi fiyau kamar ba ita ba , babu abunda bakinta ya iya furtawa sai “ thank you “ daga nan bata kuma cewa komai ba, ganin Dr d’in ta fita daga d’akın yasa taje ta ‘kara tsaftace jikinta tare da yin alwalar bacci ( mata please idan zamu kwanta mudunga yin alwala sabida ita Alwala babban tsarice ga dukkan Wanda yaso nufarmu da sharri , Mata muna sakaci lokacin Al’ada , lokacin da mace ya kamata ta ru’ke addua sosai musamman yin alwala yana da babban mahimmanci lokacin Al’ada , duk mutumin da yayi ‘ko’karin nufinka da sharri sai kaga Allah ya kubutar da kai ta inda bakayi zato ba , please mata mu lura ), tana fitowa Bed d’inta kawai ta hau sabida lokaci d’aya taji gabaki d’aya cikin nata ya dena yi mata ciwo gabaki d’aya , bata d’auki tsawan lokaci ba bacci me nauyi ya d’auketa sabida allurar da Dr tayi mata har da ta saka baccin tayi mata .
Dr tana fitowa ta had’u da bobo, fuskarta da murmushi ta furta “ you don’t have to worry , ba wani abu bane babba , nayi mata allura nasan anymoment yanxu tayi bacci , and she need to rest for atleast good 2 days “, kansa kawai bobo ya jinjina mata “ sure ! Thank you !”daga nan ya wuce part d’insa , itama ta fita Robert ya rakata har waje .

******* Big Boss
Ransa a’bace ya wuce cikin bedroom d’insa Daidai gaban mirror ya tsaya, kan sa a d’an sun kunye , gefe da gefe na gashin kansa sun rurrufe masa fuska, ransa yayi mugun ‘baci shiyasa ya kaiwa glass naushi, cikin ‘kan’kanin lokaci hannunsa ya fashe Jini bana wasa ba ya fara fito masa , amma ko kad’an be damu da hakan ba , sosai ransa yake ta farfasa, dukda yadda jine ke fita daga cikin hannunsa hakan besa ya tsaya kula dashi ba , a hankali ya bud’e eyes d’insa musamman tuno marin da yayiwa little , abunda be ta’ba faruwa ba a tsakaninsu , d’aya daga cikin drawers din ya bud’e tare da d’auko wani allura , Daidai jijiyar hannunsa ya saka wa allurar kafin ya lumshe eyes d’insa yana zama kan sofa, ga hannunsa da haryanxu jinin da yake zuba bai tsaya ba . “ Nasan ko me kakeyi kana yin sane Sabida su , but please you have to calm down, nasan basu cancanci ku yafe musu ba , but atleast lokaci yayi yanxu, 22years isn’t a joke”cewar uncle da yake shigowa d’akin , bud’e rinannun idanuwansa Big Boss yayi ya zubawa best uncle d’insa , “ I hate it when someone talk about so called them ! I hate it” yadda ya fad’a a gajarce da ‘bacin rai mutum zai san har cikin zuciyarsa a ‘bace yake , murmushi uncle yayi masa “Nasan ranka a’bace yake har yanxu, amma ya kamata kasani, ko ba dan kai ba , atleast for Little”, Kyawawan lips dinsa na ‘kasa Big boss ya d’an tauna da har saida lips d’insa suka fashe, be kuma tanka wa uncle ba sai ma lumshe eyes dinsa da yayi , Sabida yadda yaji kansa na sara masa. Murmushi uncle ya saki kad’an yasan halin Big Boss sarai kamar yunwar cikinsa , ya san yanxu yana ‘kara magana amaimakon abun yayi sauki sai ma worst da zai ‘karayi, mai da kallansa yayi kan hannunsa da ya nuna shedar fashewa Sabida glass din da ya daka me shegen kwari ne , cikin tausasa murya uncle ya furta “ take care of your self, good night “ da haka ya juya ya bad’ar d’akın ba tare da damuwa da rashin tankawa da Big boss be yi ba . A Daidai ‘kofar falonsa na farko suka kusan cin karo da Bobo yana kallansa ya jinjina masa kai ganin shima face d’in bobo babu wani fara’a akanta sosai , Duk cikin su Big boss ya fi kowannansu zuciya dan da gasken gasken ya ci sunan masu sunansa , shima uncle be tanka masa ba ya furta “ wannan face din da ka ‘ki saki ba magana zan yi maka ba , take care of your brother , good night”, a hankali Bobo ya furta “ Good night uncle “ daga haka Bobo ya nufi cikin bedroom d’in Big Boss shi kuma uncle ya bar part d’in.
Bakinsa d’auke da sallama ya tura ‘kofar d’akın, a tsaye ya tarar da Big boss hannunsa d’aya ya d’anyi dressing dinsa , yana ganin Bobo ya d’an ta’be baki zai cike cikin dressing room d’insa , cikin
End Ads