x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 5 - IBTISSAM BOOK 1

  • 12001 words
  • 15000 words
  • Out of 200864 words

Category: Romance Story +18

Views 257

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
kayan da duk jikinta yake a tsiraiceba, karan kida da tajine yasa ta tabbatar zinariya zata iya dawowa d’akin shiyasa tayi saurin kabbara sallah magrib d’inta batare da kowa ya sani ba dan dokar uwar karuwai ce ta hana ayi mata sallah kwata kwata, tana idar wa ta mike tsaye Daidai lokacin da Zinariyya ta shigo d’akin, bin fuskar Abla tayi da kallo da tayi kicin kicin da rai babu alamar fara’a a tattare da ita, maida kallanta tayi kan jikin Abla dake sanye da wani madaidaicin hijabi daya fita daga hayyacinsa, bata saka kayan da aka bata ba , da kallan mamaki Zinariyya ta bi Abla , bata taba ganin yarinya mara tsoro kamartaba ta gwammace kome za ai mata sai dai aimata amma inbatasan abu bazatayi ba , daman tasan za a rina, kallo d’aya zinariya ta kara yiwa Abla kafun a ya tsine ta furta ,” taso muje “, itama Abla bata tanka mata ba tabi bayanta zuciyar ta fal adduar neman tsari daga dukkan sharrinsu, tana fitowa babban falon ta tarar da maza da mata ko wannansu na harkar gabansa, ko wa kagani a wajan zaka ga mace da namiji a gefen ta ko kaga mata sun saka Namijin atsakiyarsu rungume da juna, wani gefen ma inka kalla mata zaka gani su biyu ko su uku, fitowar su Abla ne yasa wasu daga cikin yan falon kallanta, cikin ‘kasa ‘kasa matan da ke gefe wata ta nuna mata Abla “ ni kam har yanxu sha’awar yarinyar nan nakeji dan da Alama ba ‘karamin dad’i zatayi ba, gata yar chakwai dukda shegen hijabin da take sawa kasan tana da manyan kaya” shewa matan wajan suka saka , gabaki d’aya hirarsu a kunnan Abla , Adduar neman tsari daga sharrinsu take haryanxu a cikin zuciyarta, suna hawa sama nan ma wasu yan mata da mazane a Wajan ko wa kagani da shigar banza, ga wata shisha da suke hurawa gabaki d’aya wajen ya bad’e da hayakin shisha , anan d’in ma bin Abla suke da kallo har suka karasa wani babban falo da ya fi ko wanne a cikinsu, suna shiga Abla ta kawar da kanta kasa,
Jikinta har ya fara rawa ganin maza kusan guda bakwai a d’akin gabaki d’ayansu kuma babu kayan arziki a jikinsu sai boxer da singlet ,wasu ma singlet d’in babu a jikinsu, nuna mata mazan cikin d’akin zinariya tayi , cikin kasa kasa da murya ta furta “ wa’yannan mutanan zaki kawowa barasa ki tabbata kinsamo mana kud’i a wajansu ko shafaki ne suyi , idan kin gama d’akin kusa dasu shine d’akin su Huwaila kiyi sauri suma ki kai musu shishar ,” cikin ‘kasa ‘kasa take zancanta tana sakar wa mazan d’akin murmushi, cikin kwarkwasa da ‘iya bariki ta fita daga d’akin tana kashe wa d’aya daga cikin maza ido , gabaki d’aya mazan Abla suka zubawa idanuwa kamar zasu had’iyeta, ko kallan inda suke abla batayi ba sai ma kara tsuke fuskarta da tayi, inda kwalaban giyan suke abla ta nufa sai da ta tabbatar babu mai ganinta ta bud’e kwalaban giyan tana toshe hancinta ganin tana kokarin yin amai sabida warinta,gishirin da ta gani acan gefe ta lalla’ba ta d’akko , tsabar mugunta sai data kusa juye leda d’aya a cikin kwalaben giyar, cikin sand’a ta fito daga Wajan gabaki d’aya fuskarta a cin kushe , ta ajje musu kwalaban giyar d’aya daga cikin mazan ya mike tare da kallanta yana faman lashe harshe kamar wani tsohon maye “ yan mata ina zakije kuma , kizo ki taya mu hira mana , jikina duk tsami yake “, ya fad’i hakan da niyar d’ora hannunsa akan girjinta, a mugun firgice taja baya tana kiran sunan Allah, bata jira ya kara tankawa ba tabar d’akin a guje ,gabaki d’aya mutanan dakin dariya suka saki, Wanda ya kusa ta’batan ne cikin sha’kiyanci yayi magana “ gaskiya babyn nan ta had’u , dole na d’an d’anata gaskiya “ , wata sabuwar dariya suka saki, nagefensa na amsa masa “ bakai ba koni na kwadaita gaskiya “, ya karasa maganar yana bud’e kwalbar giyar da Alba ta tuttulawa gishiri, a cups duk ya zuba musu , suka had’a cup tare da furta “cheers “, yanda suka zuba giyar nan haka suka cikata a bakinsu, wani irin mugun kwarewa sukai kusan atare ga bakinsu yanda yayi mugun d’ad’ewa har ma’kwo gwaransu, yar rige rigen shiga toilet aka fara , lokaci d’aya mugun jiri ya fara d’ibarsu dan ba ‘karamin shakar gishirin sukai ba . A bangaran Abla kuwa d’akin su huwaila ta shiga , da sauri taja baya ganin babu sutura a jikinsu ,sai wasu shegen pant da bra dake jikinsu duk kansu sanye da attachment , zata bar d’akin huwaila da tafi kowa bariki a cikinsu ta dakatar da ita ,”ina zakije kuma , kizo ki d’akko mana shishar, dogon tsaki Abla Taja tana kawar da kanta gefe, zata fita huwaila tayi saurin dam’ko hijabin Abla tare da dawo da ita cikin dakin “ ke dan uwarki ina miki magana kin shareni, ta kamar me kike , uban me ma kike boyewa cikin hijabin naki”, hannu takai zata taba hijabin Abla tayi saurin gocewa kallan matan dake d’akin huwaila tayi “ ku rike mun ita , yau sai naga komenene a jikinta ,” wasu hawayen bakin ciki abla ta fara saki , a zuciye ta furta “ karku ta bani” itama huwaila kallansu tayi “ ku rike mun ita yanxun nan bana san ganin komai a jikinta, gadan gadan sukayo kan Abla dake Jan baya hawaye fal ranta, a Daidai lokacin da aka turo kofar d’akin, gabaki d’aya maida kallansu sukai kan kofar, ilham ce tsaye a wajan tana binsu da kallo,”Abla wai kizo inji uwar karuwai”, hamdala Abla ta saki cikin zuciyarta da sauri ta bi tagefan huwaila,cikin zuciyarta fadi take “zanyi maganinku keda yan iskan matan nan da ni kuke magana “. Suna barin d’akin ilham ta kamo hannun Abla cikin sauri suka ratsa ta gefen wajan ganin hankalin mutanan wajan baya kansu sabida kid’an da aka kunna gabaki d’aya rawa suke ,suna shiga d’aki ilham ta saki hannunta suna sakin ajiyar zuciya , babu kowa a dakin nasu sai wata Leda babba da ilham ta shigo da ita ,kulle kofar tayi tare da saka wani katako ta ydda zaai tunanin basa ciki, leda d’aya ilham ta d’akko tare da dakko wani park din takeaway ta mika wa Abla , d’auke kanta Abla tayi zata wuce ilham tayi saurin kamo hannunta , muryarta kamar zatayi kuka ta furta “ na Rantse miki da Allah Abla ba abunda kike tunani bane , ni inda aka kaini biki suke ma , mutumin da aka kaini wajan sa mutumin kirkine, ganin yadda na ke kukane yasa ya tanbayeni idan bazan iya ba na bar masa d’aki , ina kuka na fara bashi hakuri, tausayi na da ya jine yasa ya tanbayeni dalilin zuwa na nace masa yunwa nake ji, Allah Abla ki yarda da maganata babu abunda yamun sai ma fad’a da yayi mun kuma ya bani takeaway d’in abincin nan tare da 10k kin gansu ma “ ta karasa tana nuna wa Abla “ And ya mun alkawari bazai fad’awa uwar karuwai ba kuma zai dunga bani Abinci amma kar nayi karuwanci “, rungumeta Abla tayi tana fashewa da kuka , itama ilham d’in kuka take “ Allah nagode ma , Allah na gode ma ,” shine abunda Abla take nanatawa , abincin ilham ta mika mata “ kiyi Sauri Abla kici abincin nan nasan kina jin yunwa banaso uwar karuwai ko Zinariyya suzo nan “ jinjina mata kai Abla tayi “ inaso nayi sallah tukunna dan lokacin sallah ya wuce “ girgiza mata kai ilham tayi , Abla ki fara cin abincin tukunna tun safe baki ci komai ba , kinga ragowar kayan da ya bani zan boyeshi cikin kwalayancan sabida mu samu abinda zai mana kwana biyu , 10k din ma ki ajje mana a wajan ki na tabbata insu Zinariyya suka gansu a waje na bazasu barmun ba gwanda ke basa miki wani abun, ajiyar zuciya Abla ta saki zatayi wa ilham Godiya tayi saurin dakatar da ita “ bamu da lokaci “, da Sauri ilham ta budewa abla takeaway din dake cike da lafiyayyan fried rice da cinyar kaza , ita kanta abla jikinta har rawa yake sabida kad’awa da kayan cikinta sukai, da Sauri ta wanke hannunta ta soma cin abincin hannu baka hannu kwarya, babban lemo ilham ta mika mata kafun ta boye musu ragowar kayansu inda babu Wanda zai gani, cikin Sauri Abla take shan lemon tana sakin ajiyar zuciya , ta dade bata ci abincin data koshi ba , a fili ta furta “ Allah na gode ma”,sai yanxu ta dawo hayyacinta ,” Inasu Anee” girgiza mata kai ilham tayi “ ba waje d’aya aka kaimu ba , amma suma nasan yanxu zasu dawo “, ajiyar zuciya Abla ta saki ,” kinyi sallah ? Cewar abla “ eh nayi abla amma banyi isha’iba “, ganin lokaci na tafiya ga dare na ‘karayi yasa sukayo Alwala , sukai isha’i ko shafa‘I da wuturi basu samu sunyi ba Sabida motsin da sukaji kamar ana tunkaro dakin. Tsawan mintuna 5 babu wannan motsin , gabaki d’aya ajiyar zuciya suka sake sunyi mamaki sosai ganin haryanxu su husna basu dawo ba, tun suna tsammanin ganinsu har bacci ya d’aukesu.


✨✨✨✨✨✨


IBTISSAM
(Heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee

AREWA BOOK
https://arewabooks.com/book?id=652ff3a03fd6ffc37f68e4e2

__ Glory is to Allah , and praise is to Allah , and there is none worthy of worship but Allah, and Allah is the most Great 💖__

__BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM__

BOOK 1
( The beginning)

Season __ 5

Karfe 3:00pm na yamma Prince ya nufi wani d’aki daya ke da girman gaske , kamar ba a gidan ba , lokacin da ya danna wani button take a wajan wani babban office ya bayyana , gabaki d’aya rabin jikin bangon d’akin littattafai ne da yawa Jere a wajan, daga gefe kuma wasu manyan books ne tundaga kan The E-myth Attorney, The Lincoln Lawyer , The secret Barrister, da wasu Book d’in da bazasu lissafu ba, daga side d’in dama kuwa manyan wig and gown d’in lawyers ne da yawa a wajan, da suit suit ga baki d’aya kayan wajan white and black ne kasan tuwar kayan lawyers ne a wajan, kan wani unique chair ya zauna, daga gaban table d’insa wani symbol ne d’an madaidaici me d’auke da harafin “Brr~Ameer Mohammed Al-Taufeeq”, wani madaidaicin book ya d’auko jikinsa an rubuta Constitution, daga gefensa kuma wani babban Book ne me tudun gaske , me d’auke da sunan “The Rule of Law “ a jiki, bincike ya fara cikin littafin constitution d’in kafun ya janyo the rules of law the wasu books d’in yana duba wa, gefe guda kuma yana kwafar abunda yakeso akan wata farar paper .

A ‘bangaran Adil kuwa wani waje ya nufa a cikin gidan da sai anyi tafiya me d’an ta Zara kafun a zo wajan, gabaki d’aya wajan cike yake da manyan flowers da ciyawa da suka ‘kawata wajan , duk da yanda wajan yake a cike da manyan grass hakan be hanasa kutsakai wajan ba ko tsoro bayaji, kuka kukan da yake jiyowa da d’an ihun da yake d’an jine kad’an kad’an yasa shi sakin d’an ‘karamin dariya , daga gefen d’an wajan akwai wani symbol da aka rubuta The wildlife Refuge cikin wani d’an ado me shegen kyau, dukda grass d’in da suke wajan hakan be hanasa kara kutsa kanshi ciki ba har yazo wani madaidaicin gate me shegen nauyi, wasu sojojine maza guda uku a wajan suna ganin Adil suka sara masa tare da bud’e masa gate d’in wajen , take a Wajan wasu manya manya cages da yawa suka cika babban wajan da yake kewaye cikin wani building, ta farkon cage d’in wajan ya nufa d’aya daga cikin sojojin na binsa a baya , cage d’in farko da ya nufa wasu kyawawan gidajen a kune sa’kale a wajan kusan guda 7, ko wana gidan cage Akune a ciki mace da namiji masu kaloli daban daban, wani akune da ya fara ganin Adil ya soma wasa da fuka fikinsa cikin muryar aku yasoma kuka “Ga Little nan ya zo , ga little nan yazo,wannan zuwan ya shiga wani waje Ance za a karya shi, ga little nan yazo , ga little yazo, ya shiga wani waje Ance za a karyashi “, gabaki d’aya kamar had’in baki sai ga sauran Akun suma sun soma maimaita abunda akun farko ya fad’a,dariya Adil ya saki cikin shau’kin da ya kamasa “ wannan bakin naku sai nasa an gutsireshi, ni yau bazan shigo ciki ba daga waje zan ganku”, yana fad’in haka ya wuce zuwa next cage , shima a Nan wasu d’an burine a wajan guda biyu mace da namiji, cages na uku ya nufa kasan tuwar ko wana cages yana da tazara da d’an uwansa, a cage d’in gabama wasu ‘koshashshun kangaroo ne suma manya guda biyu mace da namiji suna ganin Adil suka matso kusa da cage d’in, da d’ad’d’ai da d’ad’d’ai ya soma zagaya cages d’in da suke wajan masu d’auke da dabbobi a Wajan manya tundaga kan cheeta ,koala , fox , Deer, coati ,Lion,tiger , hatta zomaye akwai a wajan , ko wace dabba mace da namiji ne awajan, cikin cages d’insu ma ko wanne da gida aciki, sosai babban ya tara dabbobi daban daban masu shegen girma , wajan ba ‘karamun ‘kayatuwa yayi ba kamar wani zoo haka wajan ya kasance sabida yadda ya tara namun daji da yawa a wajan. Kiran sallar la’asar da aka fara yi cikin masallacin gidan ne yasa Adil fasa shiga cikin cages d’in wasu damusa, da sauri ya fito daga building d’in zoo d’in ya nufi haryar da zata sadashi da asalin Building Dinsu , ya zo zai shiga Suka ci karo da uncle, da sauri Adil ya du’kar da kai yana sosa ‘keyarsa , da kallan tuhuma uncle ya bishi dashi kafun ya furta “daga ina “, Sam a rayuwar Adil basu iya ‘karya ba kamar yadda Big Boss da Bobo suka tarbiyartar dasu, cikin sauri ya kama hannun uncle da turanci ya furta “ Dan Allah uncle karka fad’awa uncle Bobo , na shiga Zoo d’in yaya Big Boss ne , Amma ban shiga cikin cages d’insu ba “, cikin d’an zaro ido uncle ya kallesa cikin turanci ya furta“ Little baka ji, duk jan kunnan da Bobo ya ja mata sai da kaje ko, toh babu ruwana a ciki, idan ya dawo sai kayi masa bayani da kanka , sabida kaima shedane duk inda ‘kafarka zata taka yayyunka sun sani , yanxu lokacin sallah na tafiya let’s go and pray”, goshinsa little ya ta’ba shima “ Dan Allah uncle , ni tsoro nake ji bana so ran yaya bobo ya ‘baci please “,kamo hannunsa uncle yayi “ then sai ka dena abunda kasan zakayi laifi , zamu rasa jam’i , idan an idar da sallah zamuyi magana “a hankali Little ya d’aga masa kai , a tare suka nufi masallacin uncle ya shiga ciki, Little ya tsaya yayi Alwala shima Daidai lokacin da Prince ya shigo masallacin duk da yadda yaga yanayin Little ya canza bai ce masa komai ba saida suka idar da sallahn Prince ya kallesa cikin yaran Spanish ya furta “ me ya Samu Little “ kamar ‘karamun yaro Adil ya kama gashin kansa “ yaya Prince nayiwa su yaya Bobo laifi kuma nasan maganar taje kunnan yaya big boss “da mamaki prince ya kallesa ganin be fahimci me yake nufi bane yasa cikin d’an d’aga murya ya furta “Zoo d’in yaya na shiga” yanxu kam sosai prince ya zaro idanunsa yana bin jikin Adil da kallo “ me yasa wani lokaci bakaji Little , kamanta abunda ya kusa samun ka wancan lokacin,” shima ru’ko hannunsa Little yayi “ kawai inaso nagansu ne na dad’e banje Wajan ba, and kaga babu abunda ya sameni” fusge hannunsa Prince yayi “babu ruwana idan yaya bobo ya dawo sai kayi masa bayani, sannan ka fara rubuta wa cikin diary d’inka duk ranar da yaya Big Boss ya sako ‘kafa cikin ‘kasarnan “, zai juya little ya kara riko hannunsa “ please Yaya prince d’azu kashiga office d’inka ne fa bana so na takura maka, uncle ma na duba naga yana bacci shiyasa na shiga Amma tunda kaima fad’a zakayi mun shikenan “, ya karasa kamar zai saki kuka , saurin rungumoshi prince yayi “ okay karkayi kuka hakuri Kawai zaka bawa yaya bobo , shi zai iya cecenka wajan yaya Big Boss dan wallahi kasan ko giyar wake kasha karka kuskura kayi gigin kiran yaya big boss yanxu “, amarairaice Adil ya d’aga masa kai jikinsa duk ba dadi, jan hannunsa prince yayi suka shiga cikin Palourn su,” ni banasan wannan kalar fuskar , nafisan Naga Adil d’in yaya big boss da yaya bobo, na hannun yaya Prince sannan shalelen Uncle iron man “, yar ‘karamar dariya Adil ya saki, sosai kuwa prince ya zage yana sashi dariya har saida yaga mood d’inshi ya dawo Daidai. Kamar Wanda aka tsikara kuma yayi saurin hawa sama mintuna kadan ya dawo tare da wani karamin box a hannunsa , d’aya hannun kuma p-cap ne guda biyu red and green , Red p-cap d’in ya mi’kawa prince tare da d’an ‘karamin box din hannunsa , cikin mamaki prince ya furta “ nawane “ gyad’a masa kai Adil yayi, p- cap d’in ya ajje agefe tare da bud’e small box d’in hannunsa, wani siririn abun hannu ne me shegen kyalli da walwali sai faman shining yake , sosai abun hannun ya burge prince musamman tanbarin abun sarauta dake jiki,cikin washe baki prince ya furta “ wannan diamond d’in nawane? Only me ? Yaushe wannan idea d’in tazo maka?” Hannunsa Adil yasaka cikin box d’in tare da dakko siririn diamond d’in “ Haba yaya Prince duka wannan tanbayoyin Yaushe kake so na
End Ads