x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - SHU'UMIN NAMIJI

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 185824 words

Category: Romance Story +18

Views 208

10 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
soyayya ƙawata, domin kuwa dare da rana koda yaushe tunaninsa baya barin zuciyata, da gaske inasonsa Husnah ? " Zahrah ta tambaya lokacin da ƙwalla suka cika idanunta,, murmushi mai sauti Husnah tayi haɗe da cewa " Lallai ko wanene shi yacika JARUMI acikin JARUMAI da har ya'iya sace zuciyar kyakkyawar ƙawata, tabbas ko tantama babu Zahrah kinkamu da son sa, wanene shi ? a'ina yake ?"


"har yau bansan wanene shiba, Husnah, bansan koshi ɗin waye bane, amma tabbas nasan cewa yafi ƙarfin ajina, amma yazanyi tunda shiya koyamini sonsa, bantaɓa soyayya ba, a kansa nafara shiyasa nake jin sonsa fiye da komai a gareni " Zahrah ta ƙare maganar lokacin da hawaye suka wanke mata fuska, " Kuka banakibane lover girl, nidai gaskia yakamata kinunamin jarumi'n nan domin nabasa babbar kyauta.... " Ɗan murmushi kawai Zahrah tayi batare da tasake cewa komaiba, sosai Husnah tabata shawara dakuma ƙarin haske akan soyayya,, koda aka tashi a makaranta, cike da tarin tunanin Zaid Zahrah ta dawo gida, a zuciyarta kuwa cewa take "Inama da zai dawo yau tasake ganinsa, har abada bazata gajiya da ganinsa ba......"




"Hahahahaaahha gaskia SHU'UMI baka da kyau, wato dai kayi rantsuwa cewa saika lalata musu ƴa ko, hmm banga laifinka ba, domin kuwa da fari nima na kwaɗaitu da babyn kuma wallahi har gobe ina tsananin sha'awarta, amma tunda kamin shigar sauri ba damuwa, idan kaci ka rage naci sauran koba haka ba guys " Bash yafaɗa yana dariya,, wani irin abune ya tokare maƙoshin Zaid, bawai don wani abu ba, saidon kalaman da Bash ke faɗa, wai idan yaci ya rage yabasa ya ƙarasa, lallaikam, ai dudduniya babu wanda zaici Zahrah bayanshi,,,


Kallonsa Bash yakumayi haɗe da ɗage gira cikin shaƙiyanci yace "SHU'UMI yadai kodai ka kamune ?" wata uwar harara Zaid ya wurga mawa Bash cike da miskilanci yace "Banshirya faɗawa soyayya yanzuba, babuma so a tsarina, sai dai ina matuƙar sha'awarta fiye da komai aduniya, soon kuma komai zai dai dai ta "
gaba ɗaya abokan Zaid suka kwashe da dariyan mugunta, domin sarai sunsan waye Zaid idan yace saiyayi abu babu makawa sai yayi, haka kuma duk macen daya ɗana mawa tarko, to tabbas saita faɗa,,, haka dai sukaita zuba iskancinsu......




Jabeer ne tsaye a ƙofar gidan su Zahrah, yayi kyau cikin shigarsa ta kamala, wato jamfa da wando, haƙiƙa Jabeer ma kyakkyawane kuma shima yana da burgewa, saidai baza a taɓa haɗa shi da Zaid ba, because Zaid na dabanne,,, Baffa ne ya taho buja buja zaishiga gida, dawowarsa kenan daga kasuwa,, harƙasa Jabeer ya tsugunna yagaida Baffa, washe da baki Baffa ya amsa gaisuwar,, cike da jinkunya Jabeer yace "am Baba dama...dama nazo wajen Zahrah ne "


"To..to...to yaro sannunka da zuwa, ince dai tace tana fitawo ?" Baffa ya tambaya washe da baki,, "A'a" Jabeer yafaɗa yana sosa ƙeya,, buzur Baffa ya faɗa cikin gida, tundaga zaure ya soma kwaɗa mawa Zahrah ƙira.... Zahrah ! Zahrah !! Baffa yaketa faɗa harya shigo cikin gidan, Zahrah dake ɗakinta tafito tana amsa ƙiran da Baffa keyi ma ta,, "ke wace irin shashasha ce wai Zahrah ? yazakibar baƙo yanata jiranki a waje, to wallahi maza kiwuce kije kisa mesa,tunkan yayi zuciya yatafi, domin su masu kuɗi taurin ran tsiya garesu, sam basa son jira...." cikin ɗoki Zahrah takoma ɗaki haɗe da ɗauko hijab ɗinta, Zahrah bata tsayananba hadda feshe jikinta da ɗaya ɗayan turarenta, lol,, wani irin daɗi takeji a cikin zuciyarta, kenan shima yadamu da'ita kamar yadda ta damu da shi, tabbas yau zata faɗa masa kalaman soyayya masu ra tsa zuciya,,


Wani irin faɗuwar gaba taji, alokacin da'idanunta suka sauƙa kan Jabeer, murmushi Jabeer yayi mata haɗe da soma takowa gareta,, itama murnushin tayi masa amma na dole, ko kaɗan batajin sonsa a cikin zuciyarta, haka bakuma tajin ƙinsa, sai dai kuma bashi taso ganiba, Zaid ɗinta taso ace ta gani,,


"Amincin Allah yatabbata agareki, yake ma'abociyar kyawun zuciya da ta sura !!" Jabeer yafaɗa dai dai sanda yaƙaraso gareta,, sunkuyar da kanta ƙasa tayi haɗe da soma wasa da yatsun hanunta, cikin murya ƙasa ƙasa tace dashi "Ina wuni " lapia ƙalou " ya amsa mata yana mai kafeta da idanu.... a hankali ta ɗago idanunta ta saci kallon Jabeer wanda shima kallon nata yakeyi,, dai dai lokacin haɗaɗɗiyar mota ƙirar BUGGATI taƙaraso wajen, dai dai su motar taci wani irin mahaukacin burki,, wanda yasanya hankalinsu da wowa, kan motar,, take zuciyar Zahrah ta buga da sauri, domin kuwa ko tan tama batayi wannan motar Zaid ne.......




(To fa readers ga Zaid ga kuma Jabeer, wanene gwaninku a ciki ? yawan comment yawan typing.......)




*30/October/2019*




*MRS SARDAUNA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*SHU'UMIN NAMIJI !!*





*WRITTEN by*
phatymasardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*



*Dedicated to my lovely brother Khabier*



*🌈Kainuwa Writers Association*



*WATTPAD*
@fatymasardauna




*Editing is not allowed 📵*




*(Agaskia bansan mai zance daku ba masoya na, ina godia ƙwarai da gaske domin kunbani haɗin kai ɗari bisa ɗari, nagode sosai, ina ƙaunarku ako ina kuke masu min shearing book ɗina zuwa wasu groups ɗin, haƙiƙa kuncancanci yabo nakuma yaba muku, Allah yabar ƙauna a tsakaninmu Ameen....)*


*HASSAN 80k* with
*HUSSAINI 80k*
*Inagodia sosai a gareku, Allah yabar zumunci......🤝🏻*




*Chapter 16*




A hankali Zaid yashiga sauƙe glass ɗin motar tasa, fuskarsa a matuƙar haɗe tamkar anyi masa mutuwa, wani irin mummunan faɗuwar gaba Zahrah taji alokacin da idanunta ya sarƙe da nashi, take idanunta sukayi rau rau da su, gyara tsayuwa Jabeer yayi haɗe da kallon Zaid yakuma dawo da kallonsa ga Zahrah wacce ta ke idanunta suka kawo ƙwalla,, *"FATIMA !! "* Jabeer yaƙira sunanta cikin tattausan murya,, kasa amsa masa tayi domin gaba ɗaya hankalinta naga Zaid,, cikin wani irin ƙunan zuciya Zaid, ya yimawa motarsa key, haɗe da soma ja baya, da wani irin ƙarfi yayi ribas ɗin motar haɗe da tada ƙura a wajen da gudun gaske yafigi motar tasa, yafara tafiya, tuni yata da ƙura a wajen da ya tsaya,, wasu irin zafafan hawayene suka shiga gangarowa a kan fuskar Zahrah,, cike da tsananin mamaki Jabeer ke kallonta, *Zahrah* yasake ƙiran sunanta a karo na biyu,, da gudu Zahrah ta juya ta shige cikin gida tana mai fashewa da kuka, Inna da Baffa suna zaune a tsakar gida sai ganin Zahrah sukayi ta faɗo musu tana kuka,,, cike da tsoro Baffa yanufi ƙofar gida, don ganin meke faruwa, amma ko da yafita baitarar da kowa ba, sai ƙurar motar Jabeer da ya gani,, tsuka Baffa yaja haɗe da dawowa cikin gidan, yana cewa "ƴar banza wata ƙilan koransa tayi, wannan mai jar fuskar bansan yazanyi da'ita ba mcheeww !! ".... Zahrah kuwa tuni ta wuce ɗakinta, kan ƴar yaloluwar katifarta, ta faɗa haɗe da sake kuka mai sauti, wani irin ƙuna da ciwo takeji a cikin zuciyarta, shikenan Zaid yatafi, yayi fushi da'ita, inama da tasan haka zata faru, wallahi da bata fita ba, Inasonka Zaid ! Inasonka !! dan Allah kadawo gareni !!!" taƙare maganar tanamai sake rushewa da kuka.......


Gudun bala'i Zaid ke shararawa a kan titi, gaba ɗaya idanunsa sun rufe, wani irin ɗaci yakeji acikin zuciyarsa, tun da yake a duniya baitaɓa jin abun daya keji a yauba, baisan meye sunan abun da yakeji ba, amma tabbas yasan koma menene to bashi da daɗi,, gani yake yi dudduniya babu wanda aka tozarta kamarsa,, ƴan mata buhu buhu ke kawo kansu garesa, amma wai yau shike ɗaukan ƙafansa yaje gun wata banza, bayan haka kuma ya taradda ita tsaye da wani suna soyayya,, da ƙarfi ya bugi steering motarsa haɗe da fidda iska a cikin bakinsa,, take idanunsa suka kaɗa sukai ja tamkar anzuba musu barkono, sam shi bai iya ɓacin rai ba, domin idan ransa ya ɓaci ba sauƙi,,,, faka motar tasa yayi abakin titi haɗe da da danna wani madanni dake jikin motar, take wata ƴar ƙaramar drower ta bayyana haɗe da buɗe kanta, kwalaben tsadaddun wine ne guda huɗu jere a cikin drower'n, jikinsa na ɓari haka yaɗauki kwalbar wine ɗaya, buɗewa yayi haɗe da kaiwa bakinsa, tunda yafara sha bai tsagaita ba harsai da yasha wine ɗin fiye da rabi,, sauƙe kwalbar wine ɗin yayi daga bakinsa, haɗi da sauƙe ajiyar zuciya akai akai, kansa ya ɗora akan kujeran motar haɗi da lumshe idanunsa, ahankali yabuɗe bakinsa, yana mai shaƙan numfashi ta bakinnasa,, yau yafara yin danasani'n kawo kansa wajen ƙasƙantacciyar baiwa, talaka jikar talaka, yau ne rana tafarko a rayuwarsa daya fara da nasanin furta mawa Zahrah kalmar so, wai ma menene so ɗin ? ya yaudari kansa, da ya zubar mawa kansa ƙima da mutumci, tahanyar furta ma Zahrah so, mai yasa baiyi amfani da dukiyarsa da kuma izzarsa ba wajen sawa a ɗauko masa ita, yayi mata fyaɗe ta ƙarfin tsiya ? kansa yashiga bugawa ajikin steering motar yana mai cije laɓɓansa,, yakai kusan 15 minute a wajen kafun daga bisani ya tada motar tasa yabar wajen, tuƙin ganganci yaci gaba dayi domin giya ta soma aiki tuni.. da ƙyar yasamu ya iya kai kansa Maitama inda a can guest house ɗinsa yake....


Yanashiga bathroom ɗinsa yasoma kwarara amai, saida yagama kafun ya wanke bakinsa,, yana fitowa kaitsaye yanufi wata ƴar ƙaramar drower, wata ƴar ƙaramar rover ya ɗauko daga cikin drower'n, haɗe da buɗeta take wasu kwayoyi suka bayyana, iban ƙwayoyin yayi haɗe da watsawa cikin bakinsa, ya kora da ruwan swan....Falo yakoma yazauna, wayarsa dake cikin aljihunsa ya ciro haɗe da cireta a security kai tsaye wajen tura saƙo (message) yashiga bai ɗau wani lokaci yana rubuta saƙon ba yayi sending,, kwanciya yayi flat a kan doguwar kujera, haɗe da lumshe idanunsa, har yanzu yanajin zuciyarsa babu daɗi, yana jin hakanne ba wai don yana son Zahrah ba, yanajin hakan ne saboda yana neman abu wani can daban shima yana nema,, knocking ƙofar falon aka shiga yi, wanda hakan ya tilasta masa tashi daga kwancen dayake yanufi ƙofar,, yana buɗe ƙofar tafaɗa cikin jikinsa, cike da ƙwarewar bariki, tanemi haɗe bakinsu waje ɗaya,, saurin kauda kansa Zaid yayi haɗe da sakarmata wani ɗan guntun murmushi wanda iyakansa kan leɓe, fari tayi da'idanunta haɗe da sake rungumesa ƙam tana mai shaƙan daddaɗan ƙamshin turarensa, janye jikinsa yayi daga nata, haɗe da sanya hannayensa duka biyu ya ɓalla aninayen rigar dake jikinta, take manya manyan breast ɗinta suka bayyana a fili, domin dama idan zata zo wajen shi bata sanya breziya saboda rinjaya da kuma ɗaukar hankalinsa,, hannayensa yasanya duka biyu ya damƙi breast ɗinta, cikin zafi zafi yake murzasu,, hanka ɗata yayi saman kujera, haɗe da ɗaukan fresh milk ɗin dake gefensa, yashiga tuttula mata ajikinta, sarai tagane nufinsa, don haka tuni tacire duk wata sutura dake jikinsa, yazamana babu komai jikinta sai fatar ta,, saida Zaid ya zazzage duka fresh milk ɗin nan ajikinta kafun ya ɗagota tsaye, bakinsa yaɗaura akan breast ɗinta ya shiga tsotsa da ƙarfi ƙarfi, yayinda ya cusa hanunsa a ƙasanta yana wasa da HQ ɗinta, gaba ɗaya Ramla ta shiɗe tafita a hayyacinta, a hankali Zaid ya kwantar da'ita, shikuma ya haye kanta.... Tun Ramla na gurnanin daɗi hatta dawo kukan daɗi, can kuma saiga Ramla na ihun azaba, domin kuwa Zaid ya riƙe wuta bana wasa ba, ihu Ramla keyi tsakaninta da Allah, domin kuwa kurzanta Zaid keyi tamkar anbasa brush ya wanke tayan machine,, ganin ihunta zai damesa yasanya hanunsa ya toshe mata baki,, saida Zaid yasamu gamsuwa kusan na uku kafun ya tashi daga kan Ramla, wanda a yanzu numfashin azaba kawai take fitarwa,, shikansa yasan cewa baiyi mata da wasa ba, domin dama da gayya yayi mata, haka al'adarsa take, idan har ransa ya ɓaci to fa baya samun relief harsai yasamu mace yayi ma ta cin kaca, sannan zaiji nutsuwa a zuciyarsa,, ko ajikinsa haka yashiga bathroom yayi wanka,, ko da yafito yashirya kansa, ɗan makullin motarsa yaɗauka, yafice daga cikin ɗakin ba tare da yace da Ramla ƙala ba..

Da ƙyar Ramla ta'iya yin wanka, harkukan azaba saida takumayi, tabbas yau Zaid yayimata cin da bai taɓa yi mata irin shiba, harwani zut zut wajen nata keyi, amma to yazatayi son kuɗinta ya ja wo mata, kwanciya tayi shame shame, akan gado, haɗe da ɗage ƙafafu sama, acewarta yau dolene HQ yasha iska saboda zafi yake tamkar anbaɗa masa barkono....🤣🤣




Zaid kuwa yanabarin Maitama kai tsaye *TRANSCOP HILTON* yanufa, domin yana da appointment da wani abokin business ɗinsa......




Kuka sosai Zahrah tayi a wannan daren harsai da ciwon kai ya sauƙa mata, wata irin zazzafar soyayyar Zaid ne ke huda jini da jijiyarta, batasan tana mawa Zaid tsananin so ba sai a yau ɗin, haka nan taji wani irin tsanan Jabeer ya ɗarsu acikin zuciyarta, a cewarta duk shine silan faruwar hakan,, haka tayi ta kuka babu mai rarrashinta........




Zaid kuwa bashine yadawo Maitama ba sai wajen ɗaya da rabi na dare (1:30 αм) koda ya dawo ya iske Ramla tana ta sheƙa baccinta tayi ɗaɗɗaya akan gado,, murmushinsa na mugunta yayi,haɗi da shigewa cikin bathroom yayi wanka... Babu tausayi ko lallama acikin sha'anin Zaid, haka yatashi Ramla daga baccin da takeyi, batare kuma da ya tsaya wani romance ɗinta ba, ya sake afka ma ta,, wannan karon kam Ramla hadda cizo ta haɗa masa amma kamar wacce ta ciji ƙarfe, ko gizau baiyi ba,,, iya wahaltuwa Ramla tayi a wajen Zaid, yanzu kam ko ɗaga kanta batayi, saboda tsabar wahala,, haka yaƙaraci sukuwarsa ya sauƙa akanta,, bayan yayi wanka, ya bata wasu ƙwayoyi na kashe zogi tasha, mintuna ƙalilan bacci yayi gaba da'ita,, shikuwa saida yakuma shan wata giyar kafun bacci yaɗaukesa.......




Washe gari....Haka Zahrah tatashi gaba ɗaya jikinta ba ƙarfi, domin jiya kwana tayi da zazzaɓi a jikinta,, a daddafe tayi shirin makaranta ta tafi.....
Haka ta wuni cikin makarantar sukuku batajin daɗin komai, Husnah ce ma mai ƙoƙarin kwantar ma ta da hankali.....


Abu kamar wasa yau Kwana huɗu kenan Zahrah bata sanya Zaid a'idanunta ba,, gaba ɗaya tashiga cikin damuwa bata wani walwalan kirki, ta kunna wayar daya bata ma wai ko ƙiransa zai shigo amma shiru ko saƙo babu balle ƙira,, takan kulle kanta a ɗaki tayi kuka sosai, domin gani take shikenan itakam ta rasa Zaid......


Zaid kuwa fushi yake da'ita amma bawai hakan nanufin yasauya ƙudirinsa akan taba ne,, yana nan akan bakansa kuma alƙawari ya ɗauka sai ya cika sa insha Allahu,, yau kwanansa biyar rabonsa daya sanyata acikin idanunsa, haka nan yaji yauɗin yanason ganinta.....tsab yashirya kansa cikin wani haɗaɗɗan milk colour yard mai kyau da tsadar gaske, sosai kayan ya amshi jikinsa, domin Zaid ba baya bane wajen iya gaye,, daddaɗan ƙamshi ne kawai ke tashi ajikinsa,, motarsa ƙiran Range Rover brown colour yashiga,, kaitsaye Unguwar su Zahrah yanufa, bayan yabiya ta *JABI LAKE* yayi mata siyayya.....


"Ke Zahrah wai mekikeyi ne da haryanzu bazaki tashi kije aikan da nayi miki ba ?" Inna dake tsaye abakin ƙofar ɗakin Zahrah ta tambaya... Cikin sanyin muryarta tace "Gani nan zuwa Inna yanzun zanje"
Hijab ɗinta ta sanya haɗe da zura flat shue ɗinta mai sauƙin kuɗi,,, kuɗi takarɓa a wajen Inna tayi ficewarta... tafe take akan layinnasu amma kanta duƙe yake a ƙasa kamar koda yaushe, kallo ɗaya zakai mata kafuskanci cewa tanacikin damuwa,, tazo shiga kwana kenan shikuma ya danno hancin motarsa,, sam bata lura da shiba kasancewar kanta duƙe yake a ƙasa,, cak ya tsaida motar tashi, yana mai kafeta da mayun idanunsa,, ci gaba da tafiya Zahrah tayi domin bata lura da shiba,, a hankali yabuɗe murfin motar haɗe da fitowa, cikin takunsa na ƙasaita yasoma bin bayanta,, kasancewar a hankali take tafiya yasanyashi saurin cimma ta,, "Ina zakije ?" muryarsa ta doki dodon kunnenta,, da sauri tajuyo gareshi, aikuwa tabbas shiɗinne, take taji wani irin shouck a jikinta, sakamakon karabkiya da idanunsu sukayi da juna, idanunta ne sukayi rau rau dasu, yayinda ƙwalla tacikasu tab,, kallon juna suka shiga yi har na tsawon wasu mintuna, batare da kowannensu ya ɗauke idonsa daga kan na ɗan uwansa ba,, "Ina zakije ?" yasake mai maita tambayar tasa gareta...Ƙasa tayi da kanta yayinda ƙwallan dake cikin idanunta suka gangaro,, cikin murya mai sanyi tace "Aika" kansa ya gyaɗa haɗe da miƙo mata hanunsa yace "Zo mu koma gida" ba musu ta miƙa masa hanunta yakama, wani irin abune yaratsa jiki da zuciyarsu, su duka biyun,, hanunta dake cikin nasa yashiga murzawa duk da cewa tafiya suke,,, ƙofar gefen mai zaman banza ya buɗe mata ta zauna, shikuma ya koma gefen driver yayi mawa motar key,, mintu 2 yakawosu ƙofar gidansu Zahrah'n.... kafeta yayi da idanunsa masu riki tata, yayinda yake sauƙe numfashi a hankali.......




*Happy New Month 🍝🥂*


*1/November/2019*




*MRS SARDAUNA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*SHU'UMIN NAMIJI !!*






*WRITTEN by*
phatymasardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*



*Dedicated to my lovely brother Khabier*



*🌈Kainuwa Writers Association*



*WATTPAD*
@fatymasardauna


*Editing is not allowed 📵*


```{{In ƙaramuku yawan typing, kullum batun kenan🤦🏼‍♀waiku don Allah bakwa tunanin nima ina da abubuwanyi da yawa ne ?, bafa typing bane
End Ads