"To Allah yabata lafiya, amma miye na jefa kanka acikin damuwa haka Saddiq? irin wannan matsalolin naga dama an riga da an saba kawo muku, sai dai Allah yarufa asiri kawai, bakaci snacks ɗinba mai yasa ?"
"Zanci Hajiya ko zuwa anjima ma" Dr S.S yafaɗa lokacin dayake miƙewa daga kan kujeran dayake zaune,
"A'a ina zaka kuma ?" Hajiya ta tambaya.
"Lokacin shan maganin Zahrah yayi Hajiya, zanje ne na bata" yaƙare maganar yana mai duba wrist watch ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hanunsa.
"Zahrah! wacece kuma Zahrah ?" Hajiya ta tambaya,
"Itace yarinyar da akayi raped nata dana gaya miki"
"To to adawo lafiya"
"Ameen Hajiyana!"
Yana fita yashige cikin motarsa kaitsaye hanyar asibitinsu ya ɗauka....
Kamar koda yaushe zaune take akan gado, yayinda idanunta ke kafe a waje ɗaya, ruwan hawayene kawai ke tsiyayowa daga cikinsu,
Da Sallama ɗauke a bakinsa yaturo ƙofar ɗakin, harya ƙaraso tsakiyar ɗakin, batasan ma da zuwan sa ba,
Aje abubuwan dake hanunsa yayi akan ƴar ƙaraman drowern dake gefen gadon, "Zahrah!" yaƙira sunanta cikin kwantar da murya, bata amsaba kuma bata juyo zuwa garesa ba, dama kuma yasan hakan zai iya faruwa, domin bata taɓa amsawa idan yaƙirata, bakuma ta tankamai komai zaice, duk da kuwa yasan tanajinsa.
Magungunan da yakamata tasha ya ɓare, haɗe da zubasu acikin hanunsa, goran ruwan daya shigo da shi yaɗauka, haɗe da ƙarasawa gareta, hanunta yakama yana ƙoƙarin sanya mata maganin , wani irin firgita tayi haɗe da fasa ƙara, wanda yajanyo hankalin Baffa da Inna dasuke zaune a waje, da hanzari suka shigo cikin ɗakin, da gudu Zahrah taƙarasa jikin Inna ta rungumeta, wani irin kuka mai tsananin ban tausayi tashiga rerawa,, sai kawai Inna ma ta fashe da kuka, tana mai tausayin Zahrah har cikin zuciyarta, domin kuwa lokaci ɗaya gaba ɗaya ta lalace, ta rame har duhu saida fatarta tayi, "kice su fita Inna dan Allah! kice masa kada yasake zuwa inda nake natsanesa! natsani duk wani Namiji! na tsanesu kice su fita, ko kuma inkashe kaina!!" Zahrah taƙare maganar tana mai ɗaukar wani Scissors dake aje kan wani ɗan ƙaramin table.
"Suhanallahi Zahrah mekikeyi haka ?" Baffa yafaɗa yana mai ƙoƙarin matsowa gareta,
Ihu Zahrah tasanya mai ƙarfin gaske, haɗe da saita scissors ɗin dai dai saitin cikinta, da iya ƙarfinta taɗaga zata cakawa kanta, cikin matuƙar zafin nama, Dr S.S ya murɗe hanun ta, haɗe da bata wani kyakkyawan mari akan kumatunta, "saboda hauka zaki kashe kanki ne? wani irin rashin hankaline wannan!!?" yatambaya cikin faɗa.
Zamewa tayi ƙasa tana mai rushewa da wani irin kuka mai cin rai da taɓa zuciya, shikenan itakam rayuwarta tagama lalacewa, komai nata ya tarwatse bata da wani saurin farinciki a cikin rayuwarta..
Ransa amatuƙar ɓace yafice daga cikin ɗakin, yayinda Baffa ya rufa masa baya...
Dafa kafaɗunta Inna tayi cike da tausayawa tace "Kiyi haƙuri Zahrah komai yayi farko yana da ƙarshe, ki barwa Allah lamuranki insha Allah, Allah zai saka miki"
duk iya rarrashin da Inna tayimawa Zahrah, taƙi ji, kuka kawai takeyi tamkar ranta zai fita, ankawo mata abinci ma, taƙi koda kallonsa ne balle su sa ran cewa zataci, lokaci ɗaya idanunta sun kumbura suntum dasu, da ƙyarma take iya buɗesu, ga wani irin masifaffen zazzaɓi daya rufe ma ta jiki alokaci guda, take ta fara masassara, tana cikin wannan yanayin aka soma ƙiraye ƙirayen sallan magriba, dakanta ta ɗauro alwala tazo ta gabatar da salla, duk da kuwa irin ciwo da kanta keyi mata,, koda takai sujjadan ƙarshe, wani irin matsanancin kukane ya ƙwace mata, saida tayi mai isarta kafun ta ɗago da ga sujjadan, da ƙyar dai tasamu ta iya sallame sallan, tamiƙe akan sallayan kenan, wani irin juwa ya ɗebeta, take tayanke jiki tafaɗi, da hanzari Inna tayo kanta, jijjigata tashiga yi, haɗe da soma ƙiran sunanta, dai dai lokacin wata nurse tashigo cikin ɗakin,, "yauwa likita dan Allah zoki dubamin ita gatanan jikin yaƙi daɗi!" Inna tafaɗa cike da damuwa... Da taimakon nurse ɗin suka ɗaura Zahrah a kan gado, zuwa yanzu da ƙyar take iya fidda numfashi, jitakeyi tamkar kanta zai fita tsabar ciwo, ƴan gwaje gwaje nurse ɗin tayi mata, ganin abun bawani babba bane, yasa tayi mata allura, haɗe da bata wasu drugs tasha, cikin mintuna ƙalilan bacci yayi awun gaba da ita.
tun da Dr S.S yabar ɗakin bai zarce ko inaba, sai office ɗinsa, tattare duk wani abu dayasan zai buƙata yayi, haɗe da jawo office ɗinnasa ya rufe, kai tsaye motarsa yashige bai zarce ko inaba, sai gidan Aunty Raliya (babbar yayarsa)...
Yana shiga cikin gidan, su Meenal da Affan, sukayo wajensa da gudu, suna cewa "oyoyo Uncle S.S!!" cike da farinciki Dr S.S yaɗaga su sama, fuskarsa cike da annuri yace "Oyoyo babies ɗina, yakuke, ya school ?" "lafiya ƙalou Uncle ya office ?" Meenal ta tambaya cike da iyayi, murmushi yayi haɗe da jan kumatunta cikin dariya yace "hinyau su Meenal angirma, har wani iyayi kika iya ko?" dariya suka sanya dukansu, hadda wata kyakkyawar mata da tafito daga cikin kitchine, wanda a ƙalla bazata wuce 35 years ba,
"Manya sai yau kaga daman leƙomu?" matar tafaɗa dai dai lokacin da take zama akan kujera.
"Auntƴ Raliya bazaki gane bane, ayyuka ne sukai min yawa, a office shiyasa !" yafaɗa cike da gajiyawa.
"hmmm daman nasan haka zakace ai, kai dai koda yaushe cikin aiki kake tamkar inji."
mintuna ƙalilan Saudat mai aikinta, tacika masa gabansa da drinks hadda dangin su snacks, domin kuwa duk wanda yasan sa, to yasan abun dayake so...
cake ya ɗauka yakai bakinsa, haɗe da lumshe idanu, "Um gaskia Aunty cake ɗinnan yayi daɗi!" Dr S.S yafaɗa yana mai jinjina kai, alamar cake ɗin yasamu karɓuwa a wajensa,,
Dariya Aunty Raliya tayi, haɗe da cewa "yakamata na sa maka waiji, domin na lura nan da mintuna kaɗan zaka faɗo daga kan kujeran nan, tsabar santi "
Dariya suka sanya dukansu,,
Gyara zama Aunty Raliya tayi haɗe da cewa "Waini Uncle (Uncle shine sunan da take ƙiransa) ya maganan Aurenka da Zabba'u ne ? naji shiru ba ka sake ɗago zancen ba, ince dai komai lafiya?"
Take fuskar Dr Saddiq ya sauya,daga walwala zuwa akasinta...
(( kuyi haƙuri yau nayi typing ɗin, cikin yanayin rashin jin daɗi😥, please kuyi haƙuri da abun da kuka samu, dan ko editing banyi ba.
Next page zakuji labarin shu'umi ZAIDU🤣))
*14/November/2019*
*MRS S.S 😉😜🤣*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SHU'UMIN NAMIJI !!*
*Written by*
phatymasardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*
*Dedicated To My Lovely Brother Khabier*
*🌈Kainuwa Writers Association*
'''{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
*(A gaskia ina matuƙar jin daɗin haɗin kan da kuke bani, bantaɓa zaton Shu'umin Namiji !! zai samu karɓuwa, a wajenku haka ba, Alhmdlh sai dai na godemawa Allah, domin a haƙiƙanin gaskia inajin daɗin addu'arku gareni, Allah yabar ƙauna a tsakaninmu, masoyana ina tsananin son ku a duk inda
kuke.🍹🍹)*
*Chapter 29 to 30*
Take fuskar Dr Sadeeq ya sauya, daga walwala zuwa akasinta.
"Ya dai naga ka haɗe fuska, a lokaci guda? Aunty Raliya ta tambaya,
"Bakomai Aunty, kawai gajiya ne" Dr S.S yafaɗi haka don son katse zancen da sukeyi,
"yazama dole fa muyi zancen nan Uncle, domin kuwa Hajiya da kanta taƙirani jiya, kuma duk akan batun auren naka ne, wai sai yaushene zaka fito da matar aure ? yaka mata ace zuwa yanzu ka aje mata hadda ƴaƴa, amma kwata kwata ko batun aure bakaso ayi maka mai yasa ne Uncle ?
A je cake ɗin dake hanunsa yayi, haɗe da gyara zama, cikin sanyin murya yace "bawai fa banson aure bane Aunty Raliya, nima inaso nayi aure, kawai dai Allah ne baikawo matar auren ba"
"baka dai ga dama ba, amma matan aure kam a kwaisu baja baja a gari, haka kuma a kwaisu da yawa acikin dangi, idan har bakason Zabba'u, ai ga Farida nan, ƴar Aunty Mariya, mai yasa bazakaje ku magantuba ? idan ma dukansu basuyi maka ba, sai kaje gidan Baffa Amadu a kwai ƴan mata dayawa, son kowa ƙin wanda yarasa, wayayyu kuma ƴan boko, amma idan kace ba haka ba, to fa duk wacce Hajiya ta haɗaka da'ita, kada kazo kace zakamin ƙorafi !" Aunty Raliya ta ƙare maganar cikin sigar faɗa faɗa, domin zuwa yanzu al'amuran ƙanin nata yasoma isarta, shikenan aita abu ɗaya, mutum duk hanyar da kabi dashi sai ya kauce..
"Shikenan Aunty zanyi tunani, kuma zanje gidan su Farida'n insha Allah !" Dr S.S yaƙare maganar yana mai tashi tsaye,,
"Au wai saboda nayi maka faɗa shine kake ƙoƙarin tafiya ?" Aunty Raliya ta tambaya.
"Bahaka bane,dama gaisheku kawai nazoyi" yafaɗa cike da ƙosawa.
"Shikenan to, dama akwai snacks ɗin dana haɗama, bana kawo ma saika tafi dashi " Aunty Raliya tafaɗa, tana me miƙewa tsaye.
"godiya nake, ki bamawa Meenal takawomin mota " yana kaiwa ƙarshen zancen nasa, yasakai yafice daga cikin falon,, Saudat ce ta kawo masa snacks ɗin cike a leda, yana karɓa yayi mawa motarsa key...
*NEW YORK CITY*
Kishingiɗe yake akan wani kujera da a kayisa kamar gado, wanda yake aje bakin wani ƙaton beach mai kyau da ƙayatarwa, kamar yanda kowa yasani beach wajene na shaƙawatan mata da maza,gaba ki ɗaya mutanen dake kai kawo a wajen nan turawa ne, babu kuma wata suturar kirki a jikinsu, wasu daga su sai ɗan pant da breziya wasuko riguna ne ƴan fingil fingil sanye a jikinsu, abun dai ba kyaun gani, domin komai nasu tsirara ake gani, amma duk da haka basu wani damuba, domin haka ɗabi'arsu take..
Sanye yake da 3 guater jeans mai kalan baƙi, yayinda rigar jikinsa ta kasance fara ƙal, sannan irin marassa hanun nan ne (sleevless t-shirt) gashin kansa kaɗai abun kallone, domin kuwa yasha gyara, ƙyal ƙyali da kuma walwali kawai yake fitarwa, kallo ɗaya zakai masa kasan cewa yana cikin jin daɗi da tsagwaran hutu, wani zungureren glass cup ne riƙe a hanunsa yana sipping wine ɗin dake cikin cup ɗin a hankali.
Hmm Zaid kenan Shu'umin Namiji ka huta abunka.
Tun daga nesa taketa faman sakar masa murmushi, amma gaba ɗaya yaɗauke kansa daga gareta, yayin da yayi kamar bai ganta ba, domin kwata kwata yanzu baison damuwa da yawan takurawa..
Tana ƙarasowa ta faɗa cikin jikinsa, cike da shagwaɓa tace " Barka da hutawa !"
Wani irin zubawa tsikar jikinsa yayi, domin kuwa yanayin yanda tayi maganar, sai ya tuna masa da Sugar babynsa wato (Zahrah) nature ɗin zahrah kenan shagwaɓa, samun kansa yayi da sakin wani ƙayataccen murmushi, haɗe da sanya hanunsa yashafi tattausan sajensa, "My Man !" kyakkyawar yarinyar, dake kusa da shi taƙira sunansa cikin muryan sangarta,, kallonta kawai yayi batare da ya amsa mata ba, sake kwaɓe fuska tayi, domin sarai tasan weakness ɗinsa, harshenta ta ɗaura akan laɓɓanta tashiga lasa a hankali tana mai marairaice idanu,, miƙewa Zaid yayi yanufi wata hanya da zata sadasa, da babban ginin hotel ɗin dake gefe da beach ɗin, tashi tayi itama ta rufa masa baya, tana tafiya tana kakkarya jiki, fatan ta ɗaya "Allah yasa yau tasamu ya kusanceta, domin a matuƙar matse take, gashi idan Zaid yana NYC bata ba kula samarinta, domin idan harta kulasu tofa lokacin rabuwarsu yazo"...
Yana shiga cikin wani katafaren ɗaki, wanda nan ne masauƙinsa, a wajen, ya faɗa kan gado haɗe da sauƙe nannauyar ajiyar zuciya,, turo ƙofar ɗakin tayi a hankali, saurin maida kallonsa bakin ƙofar yayi, domin ganin wayashigo masa ɗaki kai tsaye, saboda baisan tana biye dashi ba.. ƙamewa yayi ƙam tamkar statue kasa ɗauke idanunsa daga kanta yayi, tsaye take jikin ƙofar daga ita sai pant da breziya, wanda hakan yayi nasaran bayyana girman breast ɗinta a fili, wani irin yawu ya haɗiye a maƙoshinsa, "Wayyo Akeela zata kasheni, bana ɓuƙatar mace a dai dai wannan lokacin, amma dole na rage wannan masifaffen sha'awar dake damuna " Zaid yafaɗi haka a cikin zuciyarsa,, cike da kirsa haɗe da rangwaɗa Akeela taƙaraso garesa, kaitsaye ta faɗa kan faffaɗan ƙirjinsa, haɗe da manna masa kiss akan kwantaccen sajensa, wani kallo irin na cikakkun ƴan bariki, Akeela ta shiga jifan Zaid dashi, kyakkyawan murmushinsa yayi ma ta haɗe da sanya hanunsa, cikin dogon gashin kanta, yashiga shafawa, Akeela tana da tsantsar kyau da diri, sai dai ko da da taƙi ɗayane, bata kai Sugar baby'nsa ba, har yau yanajin jina ma Zahrah, domin kuwa tabbas Zahrah tacika mace iya mace,,
"Akee baby!!" Zaid yaƙira sunanta da wani irin tone mai tsuma zuciya, tuni taƙara narkewa a cikin jikinsa, haɗe da goga masa cikakkun breast ɗinta akan chest ɗinsa, rungumeta yayi tsam acikin jikinsa, yana mai jin wani irin feelings na taso masa, ƙoƙarin haɗe bakinsu waje ɗaya Akeela tayi, amma bata samu daman hakanba, domin kuwa Zaid kawar da kansa gefe yayi... Ko kaɗan bata damu da hakan da yayi ba, saima sake rungumeshi da tayi, cike da ƙwarewa Zaid ya sanya hanunsa, akan bayanta, ya shiga ɓalle ma ɓallan breziyan dake jikinta, jirkito da ita yayi zuwa ƙasansa shikuma ya haye kanta, cike da salonsa mai fitar da mutum a hayyacinsa, ya ɗaura bakinsa akan nipples ɗinta, yanda yake sucking ɗin nipples ɗinta, yasanya ta ficewa a hayyacinta lokaci ɗaya,, bawani ɓata lokaci itama tasoma nuna masa kalan nata salon, duk da kuwa cewa nasa salon ya ruɗata...
Sosai Zaid da Akeela suka dirji junansu, Akeela kam tasamu abun da takeso, domin kuwa Zaid yakawar mata da duk wata sha'awar dake jikinta, shikuwa Zaid ko da ɗigon gamsuwa bai samu daga Akeela ba, sam yarasa mai ke damunsa, daga sanda ya kusanci Zahrah zuwa yau, bai sakejin gamsuwa ajikin wata ƴa mace ba, kwatan kwacin wanda yasamu ga Zahrah, duk da kuwa fyaɗe yayi mata bawai a son ranta hakan yafaru ba..
Fuskarsa babu yabo ba fallasa haka yashige cikin bathroom yasakar ma wa kansa shower, hakanan yakejin ƙunci da takaici acikin zuciyarsa.
(Ya Allah! kataimakemu ka tsaremana rayuwarmu, Ya Allah!! ka tsarkake mana zuciyoyinmu, ka rabamu da sharrin shaiɗan, dakuma bautawa zuciya, Ya Allah!kakaremu daga sharrin zina!! Ya Allah kashiryar damu bisa hanya mai kyau,, Wallahi zina mugun ciwo ne, dake bin jini da jijiya, zina tana yaɗuwa acikin a halin duk wanda ya aika ta ta, Zina tana gurɓata rayuwa, Zina tana ɗaiɗaita imani, Ya Allah kakaremu, katsaremu da tsarewarka Ameen!!!)
Sosai Zaid da Akeela suka morewa Zina a wannan rana, domin dai wuni sukayi maƙale da juna, duk da kuwa bawani daɗinta yake jiba, masiface kawai irin ta zina dakuma bautawa zuciya, da biyewa shaiɗan, (wa'iya zubillah! ya Allah kashirya!!)
*ABUJA NIGERIA*
Yau kwanan Zahrah biyu da dawowa cikin hayyacinta, saidai har izuwa yau, bata daina ruskar kuka ba, su Inna sunyi rarrashin harsun gaji, tunda kuwa ta dawo hayyacinta Dr S.S baisake koda leƙo ɗakinnata ba, allurai da magunguna ma duk Nurses ne masu yi mata,
Kwance take akan gado, yayinda gaba ɗaya pillow'n da tayi matashi da shi, yajiƙe jagwab da hawaye. Inna ce taturo ƙofar ɗakin tashigo bakinta ɗauke da sallama, da sauri Zahrah tatashi daga kwancen da take, haɗe da kamo hannayen Inna cikin muryarta da ta daina fita tsabar kuka, tace "Kitaimaka Inna yau mubar asibitinnan, wallahi banjin zan iya sake kwana a cikin wannan asibitin !!" Zahrah taƙare maganar cikin kuka,,
"oh ni yazanyi dake ne Zahrah, tunjiya kike cewa mutafi gida, taya kike tunanin zamu tafi bayan ba a sallame mu ba? kiɗan ƙara haƙuri idan wannan likitan yazo saimu tafi ko !!" Inna taƙare maganar da sigan lallashi,
Kuka Zahrah tafashe dashi mai tsuma zuciya, ita kaɗai tasan irin ciwo da raɗaɗin da takeji acikin zuciyarta, ita kaɗai tasan yanda baƙinciki yaɗarsu acikin zuciyarta, inama da ace bawa yana da ikon kashe kansa, to tabbas ita kam da takashe kanta,ko zata samu sauƙi da kuma sukuni a ga me da raɗaɗin da takeji a cikin zuciyarta, ya ruguza mata duk wani farinciki na rayuwarta, ya tozarta mata rayuwa, ya wulaƙanta mata rayuwa, zataci gaba da yi mawa kanta addu'a, Allah yakawo mutuwarta nan kusa, ko zata huta da tsananin baƙin cikin da rayuwarta take ciki...
Har dare ya raba babu Dr S.S babu labarin sa, duk da kuwa cewa yana cikin asibitin, kallonta ta maida ga Inna dake zaune tana ta faman zuba gyangyaɗi, cikin takun sanɗa tanufi hanyar fita daga ɗakin, domin kuwa sosai tayarda da shawaran da zuciyarta ta bata akan cewa ta gudu, ta tafi wata uwa duniya, ko zata samu sassauci acikin zuciyarta, tabbas ta gudu shine shawaran da taji ya kwanta mata arai, don haka a yanzu zata bar asibiti, bakuma zata koma gidaba, wata duniyar da ba'a santaba zata faɗa, bata damu da tarayu ko kada ta rayuwa ba......
(tofa readers kunajin shawar da Zahrah ta yanke ko? Dan Allah kuyi haƙuri yau banmuku posting da wuriba, hakan yafarune saboda ƙarancin lokaci dana samu naje makaranta shi ya sa fatan zakumin uzuri, 👏👏👏 kuyi haƙuri yau page ɗin baida yawa, da nace zanbari sai gobe nayi posting, amma sai naga idan banyiba bazakuji daɗi ba.)