Shigowarsa, yayi daidai, da buɗe idanunta, wani irin ƙawataccen murmushine, kwance akan fuskarsa, ƙarasowa yayi, kan gadon ya ɗagota, haɗe da rungumeta, tsam acikin ƙirjinsa, wani irin daɗi yakeji na musamman, kwanciya tayi luf acikin jikinsa, cikin muryan shagwaɓa tace.
"Hubby me mukeyi a asibiti?"
Sake matseta yayi, acikin jikinsa, haɗe da sanya hanunsa, yashiga shafa bayanta, cikin wata irin murya yace.
"Bansan dame zan iya biyanki ba Zahrah, haƙiƙa ke ta musammance, kinkawo min farinciki, na musamman, kinsani acikin wata duniya, me ɗauke da wasu surruka, wanda suke da wuyar mantawa, Inasonki My Wife! ina tsananin ƙaunarki, nagode miki sosai, Allah yayi miki albarka!" "Inaasoonki!!" yakuma faɗa, in a slow sound, yana me sumbatar goshinta.
Mamakinsa ne yacika Zahrah, ita sam bata gane me yake nufi ba, kyawawan fararen idanunta, ta zuba masa da'alamu tanason jin ƙarin bayani daga garesa.
Hanunsa yasa ya shafi gefen kumatunta, idanunsa ɗaya, ya kashe mata, haɗe da cewa.
"Verry soon, ni da ke, zamu zama parents!"
"Parents?" ta maimaita sunan abakinta, da ɗan mamaki.
"Yes, ni dake munkusa zama iyaye, saboda kina ɗauke da, ciki!" yafaɗi haka yana murmushi.
Waro manya manyan idanunta tayi, haɗe da sanya hanu ta shafi kan ɗakalallen cikinta.
"Ciki! inada ciki fa naji kace?"
"Eh kina ɗauke da cikina, yanzu haka ajikinki, saura lokaci ƙanƙani kizama mummy's boy"
Wani irin madaran farinciki ne, taji yana ratsa duk wani ƙofar sadarwa dake jikinta, ko kusa koda wasa bata taɓa, kawo hakan acikin tunaninta ba, rungumeshi ta sakeyi ƙam ƙam, haɗe da sakin wani irin murmushi, gaba ɗaya sai tanemi ciwon jikin nata ma ta rasa, "Ashe itama zata zama Mama? lallai ALLAH Abun godiya ne" tafaɗi haka acikin zuciyarta.
"Babyna mu koma gida ko?" yatambayeta, cike da tarairaya.
Dama ita uwar shagwaɓa ce, aikuwa tuni ta narke masa, haɗe da kaɗa masa kai, alamar
"Eh"
Karɓo musu takardan sallama yayi, haɗe da dawowa cikin ɗakin, ɗagata yayi caɗak, yasanyata acikin ƙirjinsa, haka yanufi ƙofar fita, daga cikin ɗakin, shagwaɓa tasakamai, akan cewa ya sauƙeta ƙasa, zata iya takawa da ƙafafunta, amma fir yaƙi, waishi bayasone ko kyakkyawan motsi tayi, bayaso tasha wahala, haka suka fito cikin asibitin, kowa sai kallonsu yake, abokan aikinsa kuwa, dariya kawai sukeyi masa, sam basuyi mamaki ba, domin kuwa duk wanda yasan Dr.Sadeeq, to yasan,cewa, yana matuƙar ƙaunar Zahrah'n shi, domin ko da yaushe sunanta, nanan raɗau acikin bakinsa.
A hankali yake tuƙa motar, tana manne ajikinsa, ji yake kamar ya maidata cikin jikinsa, wani irin sabon ƙaunarta, yakeji na huda fatarsa, yana shiga cikin jikinsa.
"Me zakici na saya miki my lovely na?" ya tambayeta, cike da kulawa.
Harshe tasanya, ta tanɗe bakinta, haɗe da cewa "Ni gurasa kawai nakeson ci, sai kuma shaka, amma gurasan, nafison wanda, aka yanka masa tomatoes, sosai asamansa" taƙare maganar tana haɗiye yawu.
Dariya sosai tabashi, yanayin yanda tayi maganar kaɗai, ya isa tabbatar maka cewa, cike take da kwaɗayin gurasan.
"Okay kome kikeso ni me samamikine, matuƙar a kwaishi acikin duniyar nan, ni dakaina kikeso nayi miki gurasan ko kuma, nemo miki zanyi a waje?"
Dariya tayi haɗe da dubansa cikin shagwaɓa tace "Kai ka iya gurasa ne?"
"Ko ban iyaba akanki ai zan koya" yafaɗi haka yana murmushi.
"Nidai banaka nakesoba, kawai ka nemomin, kuma ma ni nafison wanda akayi a gida, bawai wanda ake sayarwa a waje ba!" taƙare maganar tana me turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.
"Wannan me sauƙi ne, yanzu kuwa zan kaiki, gidan da za'a miki gurasa" yafaɗi haka yana me karya akalan motar tasa, zuwa wani hanu daban.
(Wallahi nima kwaɗayin gurasan nake😋 batun yauba, ko ta wayane, kuturomin please.😥)
Mamakine yakamata, ganin sun tsaya agaban gidan Hajiya, kallonsa tayi haɗe da zaro idanunta
"Gidan Hajiya fa, ka kawo mu" tafaɗa tana wuƙi wuƙi da idanu.
"Eh mana, kinsan Hajiya, ƙwararriya ce, wajen iya sarrafa abinci, kuma ina databbacin cewa ta iya gurasa, taso mushiga" yafaɗi haka yana me miƙa mata hanunsa, alaman takama.
"A'a gaskiya nidai mukoma gida, yanzu idan ta tambayi, DALILINA nason cin gurasa, muce mata me?"
Murmushi yayi haɗe da cewa "Baza ma tatambaya ba, ai itama tasan watarana, mutum yakan jin son cin irin waƴannan abubuwan" Da haka Zahrah ta yarda suka shiga, cikin gidan.
Suna Sallama a falon, Hajiya dake zaune, tana duba wasu lace's, dake zube a gabanta, ta amsa musu, cike da fari'a, da kuma mamakin ganinsu da tayi, domin kuwa sam bata tsammaci ganinsu, nan kusa ba, saboda basu jima da zuwa ba.
Kan Zahrah a ƙasa, ta ƙaraso cikin falon, cike da ladabi ta durƙusa, akan guiwowinta, ta gaida Hajiya.
Cike da fari'a, Hajiya ta amsa mata, haɗe da kamo hanunta, ta zaunar da ita, akusa da ita.
"Batun yauba na faɗa miki, nima uwace, ki saki jikinki dani, zanfi jin daɗin haka!" Hajiya tafaɗi haka cikin son nunawa Zahrah ƙauna.
"Nidai yanzu agidannan, ba a wani damu dani ba, idan nazo ma ba a wani bani kulawa" abun da Dr.Sadeeq yafaɗa kenan, yanayin yanda yayi maganar kamar wani ƙaramin yaro.
Dariya sosai yabawa Zahrah, ta lura shidai shagwaɓaɓɓene na ƙarshe.
"Ai ni bana yayin tsoho, idan har nasamu sabo, dama ba ɗiya mace ƙarama nake da shiba, to Allah yabani sainace banaso? kariga daka zama goɗo goɗo dakai, me zanyi dakai, ko kinga ya dace na bashi kulawa ne Zahrah?" Hajiya ta tambayi Zahrah.
Kunyarsu ne su duka yakamata, amma kuma yazatayi, Hajiya nason janta ajiki, dole itama ta sake da ita.
"A'a Hajiya, idan kika basa kulawa, zai ƙara shagwaɓewa da yawa!" Zahrah tafaɗi haka, tana me satan kallonsa, ta gefen idanunta, tasakar masa gwalo.
"To kaji abun da matarka ma tace, saboda haka, sai kayi haƙuri" inji cewar Hajiya.
"To ya na'iya, idan banyi haƙuri ba, kuma tunda kikace haka, saina gayawa Hajiya komai" yafaɗi haka yana kallon Zahrah.
Wayyo Allah, Zahrah ina ƙasa ta ɓule tashige ciki, tsabar kunya, tasani, ƙaramin aikinsa ne, ya gayawa Hajiya, cewa ta nada ciki, amma ko daya kunyatata.
"Hajiya waifa kwaɗayin gurasa take, kuma wai na gida takeso, shine na kawota ki mata" Dr.Sadeeq yafaɗi haka, yana me ƙara faɗaɗa fari'arsa.
Kallon Zahrah, Hajiya tashiga yi, na ƴan wasu sakanni, tsab tafahimci abun da take son fahimta, take wani irin farinciki, ya ɗarsu acikin zuciyarta, hakanan taji ƙaunar Zahrah, ta sake shiga zuciyarta.
"Alhamdulillah! Masha Allah!! aikuwa yanzu zakici gurasa, da kaina ma zanyi miki" Hajiya tafaɗi haka cike da tsananin jin daɗi. " Ashe dai akwai, tsananin rabo, dake tsakanin Dr.Sadeeq, da kuma Zahrah, yanzu da ace ta dage, ta kafe kai da fata, ta hanasu aure, shikenan kuma da wannan cikin, alayi za'a sameshi, daga nan kuma, ta ɓata sunan zuri'arta, domin kuwa aje azo yaro ko yarinyar da aka haifa wajensu zai dawo, tunda Sadeeq shine uban sa" Hajiya tafaɗi haka acikin zuciyarta.
Zama Zahrah tayi, acikin falon, tana me hararan Dr.Sadeeq ƙasa ƙasa, Allah ma yasota da bai ce ciki ne da ita ba, da itakam yagama kasheta, sam bata fahimci cewa Hajiya, ta gane hakan ba.
Bayan mintunan da basu da wani yawa sai ga Hajiya, hanunta ɗauke da plate, wanda ke shaƙe da gurasa, sosai yaji ƙuli, da kuma mangyaɗa, gashi an ƙawata samansa, da dangin su albasa da kuma tumatur, hadda kabeji, ga kuma cocumber, wayyo wannan gurasar fa tayi, tuni yawun Zahrah ya tsinke, haka ta shiga lasan bakinta, kamar wata mayya, ai Hajiya na aje plate ɗin gurasan, Zahrah ta jawo shi gabanta, sam tama manta da cewa Hajiya surukarta ce, hanu baka hanu ƙwarya, haka Zahrah kecin gurasan, abun daya yi matuƙar bawa, Dr.Sadeeq mamaki kenan, shidai yasanta, ita ba mutum bace, me cin abinci da yawa, hasalima idan zataci abinci, aɗan ƙaramin kwano take ɗebowa, amma yau gashi tana cin gurasa, tana wani lumshe idanunta, kamar bata taɓa, cin abinciba, haka takeyi, idanu kawai, ya zuba mata, aduk ko wani minti ɗaya ƙaunarta sake cika zuciyarsa take.
Sosai Zahrah, taci gurasan nan, sai da tajita ta ƙoshi nak, kamar tunbinta, zaiyi bindiga, kafun ta ɗauki, goran ruwan faro, takai bakinta, ajiyar zuciya tashiga sauƙewa, akai akai, kamar wacce tayi tsere.
"Sannu" Dr.Sadeeq, yafaɗa mata haka, cike da kulawa.
Murmushi tasakar masa haɗe da ɗan matsowa kusa dashi, dayake Hajiya bata falon.
Idanunsa ya zuba mata, haɗe da cewa.
"Wani irin baby ne haka na samiki, me masifar ci, da kuma kwaɗayi?"
Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba haɗe da cewa.
"Wallahi inaji, idan bansha shaka ba, akwai matsala, batun yauba nake jin kwaɗayi matsananci, amma na yau ɗin dai yayi over, har inajin idan bansamu, abun da nakeso ba, bazan iya koda yin bacci ba " taƙare maganar tana me shagwaɓe fuska.
Murmushi yayi, haɗe da sanya hanu, yashafi kan kumatunta, cike da kulawa yace.
"Allah Yasauƙeki lafiya, My Acici na!"
Dariya suka saka, su dukansu biyun.
Hajiya dake tsaye, tana kallonsu, batare da saninsu ba, itama ta saki murmushi.
"Ashe da tahana Sadeeq auren Zahrah, ƙwarai da ta tauye, musu haƙƙinsu, Allah sarki, ashe suna son junansu har haka?"
Da wannan zancen zucin taƙaraso cikin falon.
"A'a Hajiyar gurasa, kin ƙoshine kodai a ƙaro miki?" Hajiya tatambayi Zahrah.
Ƙasa tayi da kanta, haɗe da cewa "Naƙoshi Hajiya, saidai zan tafi da sauran gida, saboda inaso naci kafun na kwanta"
"Wannan ai me sauƙi ne, na aje miki wani ma a kula, idan kin tashi saiki tafi dashi" Inji cewar Hajiya.
"Hajiya bakida Shaka acikin gidan nan ne? kinsanfa mutumiyar taki, kwaɗayi ta koya, yanzu kuma wai shaka take son sha" Dr.Sadeeq, ya tambayi Hajiyarsa.
"Ai kuwa akwai shaka, acikin fridge, domin kuwa jiya da dare, banajin daɗin bakina, shine na haɗa nasha, to akwai ragowan, yayi sanyi ma sosai, ae inaga" Hajiya tafaɗi haka tana me nufar wajen da fridge ɗinta ke aje.
Shaka'n ta ɗauko, ta kawowa Zahrah, wayyo Zahrah tasamu abun da takeso, gyara zama tayi daɓas, tashiga zuƙan shakanta abunta, daɗi kamar kunnenta zai fita haka takeji.
Hmmm Zahrah, dai basu bar gidan Hajiya ba, saida tayi ƙat, har guzuri, na gurasa, da kuma, kayan ƙwalama, Hajiya tayi mata, tatafi dashi, koda sukazo tafiya, Dr.Sadeeq ya keɓe da mahaifiyarsa, inda ya gayamata cewa, Zahrah na ɗauke da ciki, duk da tagane hakan, tun kafun ya faɗa mata, amma sai jin datayi daga bakinsa, yasanya taƙara jin daɗi, sosai, takuma ƙarfafa masa guiwa, akan cewa kome Zahrah takeso, yayi mata waya, ya sanar da ita, zatayi mata shi ko menene, ta bawa driver, yakai mata har gida, sosai yaji daɗin hakan...
Suna komawa gida, ta faɗa toilet, wanka tayi, kana ta ɗauro wani ɗan ƙaramin towel, wanda ya tsaya iyaka cinyarta, tafito, yana zaune akan gado, yana danna laptop ɗinsa, sanye yake da dogon wando, da kuma wata farar riga me shara shara, tana fitowa daga cikin toilet ɗin, ya sauƙe idanunsa akanta, murmushinsa dake, ƙarawa fuskarsa kyau, yayi mata, itama ta mayar masa da martani, duka hannayensa, ya buɗe mata, alamar ta taho garesa, da gangan ta yada towel ɗin, dake ɗaure ajikinta, tashiga takowa zuwa garesa, wani irin abu yaji yashiga cikinsa, take yaji wani irin sha'awarta, me tsanani ta kamasa, tana zuwa tafaɗa jikinsa, haɗe da haɗe ƙirjinsu waje guda, atare suka sauƙe ajiyar zuciya, rungumeshi tayi ƙam, haɗe da cusa kanta acikin ƙirjinsa, sosai ƙamshin turarensa, keyi mata daɗi fiye da da.
Bakinsa ya ɗaura akan wuyanta, haɗe da manna mata wani irin hot kiss, hanunsa yasanya duka biyu, yana shafa bayanta, cikin wata irin murya yace.
"Idan naganki da kaya, nakan rasa nutsuwata wani lokacin, yanzu kuma da kikazomin a haka, so kike na haukace miki ko Baby?" yaƙare maganar yana me sake cusa, kansa acikin wuyanta. Hanunta ta nutsa acikin gashin kansa, yayinda take ya mutsa gashin nasa a hankali, kansa ya maida kan ƙirjinta, inda ya sauƙe bakinsa atsakiyan ƙirjinta, wato tsakankanun breast ɗinta kenan, lasan wajen yakeyi a hankali, yana me shafa kan mararta, lumshe idanunta tayi haɗe da sake ƙanƙameshi, sosai takejin daɗin abun da yakeyi mata, hanu tasa ta zame masa riga haɗe da turasa kan gado, ta kwanta akansa, ƙasa yayi da kansa still zuwa ƙirjinta, yasan abin da tafiso kenan, wata ayi sucking breast ɗinta, yanda yake tsotson breast ɗinta, yana sucking ɗinsu, shine abun dayafi, komai ɗaga mata hankali, wani irin sha'awa me ƙarfine yashiga ratsa jikinta, jawo kansa tayi ta haɗe bakinsu waje ɗaya, sucking laɓɓan juna suke cike da ƙauna, jin laɓɓan nata yake tamkar anshafa sugar, lokaci ɗaya ya birkice mata, kwantar da ita yayi plat, haɗe da bin kowani kusurwa dake jikinta, da hot kiss, hanunsa yaɗaura akan breast ɗinta yana murzawa a hankali, yayinda yake sucking ɗinta daga ƙasanta, kamar koda yaushe shiɗewa take idan yana mata haka, amma nayau shiɗewan nata na musamman ne, har wani zillo takeyi masa, saboba ya cireta acikin hayyacinta, Zahrah da Doctor, sunyi nisa basajin ƙira, babu wani ƙyanƙyami, haka yake tsotse duk wani ruwa daya fito daga jikinta, idanunsa sun kaɗa sunyi jawur saboda tsabar jaraba, Zahrah kuwa kuka take amma bana wahala ba, haƙiƙa dole ta zauce, domin babu wata mace da za'ayiwa haka, tace bataji ajikinta ba, wani irin juyawa yaji kansa nayi masa alokacin da yagama shiga cikin jikinta, (kunsan daɗi ma nasawa, mutum yaji kamar, kansa baya jikinsa, lol) to haka Dr.Sadeeq, yakeji a kullum game da Zahrah'n sa, haƙiƙa Zahrah'nsa, ta da bance acikin mata, yau kam dai, sun haukacewa juna, domin dukansu suntafi wata duniya, me daɗin gaske, akullum jinsu suke kamar sabin haɗuwa, bakomai ke sashi yake liƙe mata ba, ako da yaushe, kamar daddaɗan ɗumin, da ke cikinta, wanda ke ratsashi yana sanyashi nishaɗi, yana acikin jikinta, ya ɗaura bakinsa akan nata bakin, harshenta yakama yashiga tsotsa a hankali, yana me ƙara shigewa can cikin jikinta, (hope kungane irin shigewan danake nufi🙈)
*18/february/2020*
*✅OTE me on Wattpad* @Fatymasardauna
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SHU'UMIN NAMIJI !!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Associatiom*
_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
A wannan rana Zahrah da Doctor da ƙyar suka iya barin juna, gaba ɗaya sun zautar da kansu, yayinda ƙarin ƙauna, yasake shiga cikin zuciyoyinsu, Zahrah batayi bacci ba saida tasake cin gurasa, tayi nak, haka ta kwanta tana ta sauƙe numfashi, kamar zata fashe haka takejinta, tsabar ƙoshi...
*** *** ***
*ZAID*
Kwance yake akan doguwar kujeran dake falon, kansa da komai nasa suna kallon sama, amma idanunsa a rufe suke, a yanzu yafison ya keɓe shi kaɗansa, batare da wani ko wata sun takura masa ba, shikaɗai yake zancen zucinsa.
"Bazaice baya tunata ba, haka kuma bazaice bata kwance acikin zuciyarsa ba, da sonta yake kwana, dashi yake tashi, duk da cewa ya tsaya yana ta addu'a, akan Allah Ya yaye masa ƙaunarta, balaifi yaɗanji sauƙi, amma kuma har yanzu akwai soyayyarta, a tattare dashi"
Afrah da tun ɗazu ke tsaye akansa, ta zuba masa idanu, haƙiƙa tana matuƙar ƙaunar Zaid, musamman yanzu da ya shayar da ita, wata zuma wanda babu wani namiji, daya shayar da ita kwatan kwacinta, ada tana ɗokin auren Zaid ne, saboda kyau da kuma kuɗinsa, amma yanzu shiɗin takeso, koda kuɗi ko babu, tana matuƙar ƙaunarsa, batason wani abu dazai ɓata ransa, tana yi masa tsananin biyayya.
"Dear!" taƙira sunansa murya a sanyaye.
Bai buɗe idanunsa ba, haka bai kuma amsa mata ba, duk da cewa yana jinta, hakan nan yaji bakinsa, yayi masa nauyi, yagaza amsa mata.
Ganin haka yasa ta ƙaraso zuwa inda yake kwance, durƙusawa tayi, a gabansa haɗe da sanya hanunta, akan wuyanshi, da sauri ta cire hanun na ta, sakamakon jin zazzaɓi da tayi ajikinsa.
Fuska ta marerece cike da kulawa tace "Dan Allah Dear kasha magani mana, tunjiya fa kake fama da zazzaɓin nan, meyasa kakeson ƙarawa kanka damuwa ne? haƙiƙa nasan cewa kana sonta, amma kuma tunda kasan ita yanzu ta haramta a gareka, miye amfanin tunaninta, bance kadaina sonta ba, amma inaganin tunaninta da kakeyima haramunne"
Sai alokacin yabuɗe idanunsa, da suka kaɗa sukai jajur dasu, wani irin murmushi yayi, me ɗauke da ma'anoni masu tarin yawa.
"Kawomin maganina insha" kawai yafaɗi haka, don bayason ta sake taso masa da mikinsa, don baijima da kwanciya ba, ɗazu ma har kuka yayi acikin toilet batare da kowa ya saniba, brain ɗinsa takan hautsinewa ne, idan yatuna cewa Zahrah tawani ce, yakanji kamar yayita kwarara ihu, idan yatuna irin cin zarafin da yayi mata, yakanji inama da ace suna tare, daya kyautata mata fiye da yanda zai kyautatawa kowa aduniya, ba tun yauba, yace da ana sauya ƙaddara, da tuni ya koma baya ya sauya tasa ƙaddaran, da yasani da tunfarkon ganinsa da ita, yabiya sadaki aka ɗaura musu aure shida ita.
Afrah ce takatsesa daga tunanin da yakeyi ta hanyar cewa.
"Ga maganin nakawo maka"
Karɓan magungunan yayi daga hanunta, haɗe da ɓallesu acikin gidansu, ya watsa acikin bakinsa, kana yabi da ruwa.
Zama Afrah tayi akusa dashi, har jikinsu na gogan na juna, hanunta tasanya ta kama nasa hanun, cike da lallashi tace "Inasonka Mijina, banason inaganinka acikin damuwa, dan Allah Ko badanni ba, kadaina sanya kanka acikin damuwa!" kafun ma ta ƙare maganar, tuni har idanunta sun kawo ƙwalla, tausayinsu takeji su duka biyun.
Murmushinsa me kyau, da kashe zuciya yayi mata, haɗe da jawota jikinsa, cikin wata irin murya yace. "Kada ki damu, komai watarana zai wuce,