kamar haka ko fiye da haka ? " a yanda yayi maganar idan kakallesa zaka iya rantsewa cewa bashine yayi ba,, jitayi jikinta gaba ɗaya yayi laƙwas, wani irin zazzafar ƙaunarsa takeji yana huda kowani irin saƙo na jikinta, a hanakali ta ɗago manya manyan idanunta da suka cika da ƙwalla, ta sauƙe su akan kyakkyawar fuskarsa, cikin murya mai rauni tasoma cewa "bantaɓa soyayyaba, bankumasan ya akeyinta ba, ni marainiyace bayan Allah sai Baffana nakedasu acikin wannan duniyar, nasan kafi ƙarfin ajina, dan Allah kada kayaudareni da soyayyarka " taƙare maganar lokacin da hawaye suka shiga sauƙowa a kan fuskarta,, kafeta da idanunsa yayi harnatsawon wasu mintuna, shikaɗai yasan abun da yake saƙawa acikin zuciyarsa,, "Idan kin yarda dani to kibani soyayya da amincewarki, nikuma bazanci amanarki ba" yayi maganar cikin muryarsa mai sanyawa zuciyarta nutsuwa,, ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya Zahrah ta sauƙe haɗe da yimawa Allah godiya daya kawomata ma'agaji adai dai lokacin da ta ke buƙata, shirune yashiga tsakaninsu na ɗan wani lokaci, bayan Zaid yagama saƙa abun da zai saƙa acikin zuciyarsa, yasaki wani irin killer smile haɗe da mai da kallonsa ga Zahrah, "ya kamata ki kaini nagaidasu Baffa ko " ya yi maganar yana mai kashe ma ta idanunsa ɗaya,, murmushi kawai zahrah tayi haɗi da cewa "banaje na sanar dasu to " buɗe murfin motar tayi ta fice haɗe da shigewa cikin gida, bayanta kawai Zaid ya ƙura ma wa ido bakaɗan ba ya kwaɗaitu da yarinyar kuma insha Allah saiya cimma burinshi a kanta,, bawani jimawa Zahrah tafito daga cikin gidannasu, kamar dai ko da yaushe kanta duƙe yake a ƙasa harta ƙaraso garesa,, iso tayi masa zuwa cikin gidannasu, gaba ɗaya a takure take domin kuwa itace a gaba shikuma yana biye da'ita a baya, ahaka suka shiga cikin gidan,, cike da ƙyanƙyami Zaid yazauna akan tabarmar da Inna ta shimfuɗa ma sa a tsakar gidannasu, tunda yake a duniya yaune karo na farko a rayuwarsa da yafara zama cikin gidan talakawa, lallai idan yakama Zahrah ba zai mata da sauƙiba, da ƙyar ya'iya kai zuciyarsa nesa yagaisa dasu Baffa da suka ƙura masa ido, tamkar sunga baƙon halitta,, har rige rigen amsa gaisuwar tasa Inna da Baffa sukeyi, daganinsu kaga mayun ku ɗaɗe,lol, shirune yabiyo baya bayan sungama gaisawa, domin dai harga Allah Zaid bayi da abun cewa, saboda shi bai ma taba irin hakan ba, bayan iyayensa babu wasu wanda yataba gaisarwa da ladabi haka, sai gashi yau akan wata tatsitsiyar yarinya yazo yana kaskantar da kansa gaban talakawan unguwa, lallai yaci amanar jinkai dakuma ajinsa, amma yazaiyi tunda shiyake nema dole yayi biyayya,, ganin yayi shirune yasa Inna gyara zama hade da cewa, " munagodiya sosai bawan Allah ga me da taimakon mu da kakeyi, Allah ubangiji yasaka da alkhairi, " murmushi kawai Zaid yayi hade da mikewa tsaye, bandir din kuɗaɗe yaciro daga cikin aljihunsa, hade da ajewa akan tabarmar daya tashi,, tsadaddun takalmansa yasanya hade dayi musu sai anjima yafice daga cikin gidan, "bawan Allah harda dawainiya haka to to masha Allah, Allah yasaka da alkhairi " Inna tafada tana mai washe baki,, Zaid yana ficewa daga cikin gidan, Inna da Baffa suka dakamawa kudin wawa, Zahrah dake tsaye a gefe kuwa idanunta ne suka ciko da kwalla, sam batajin dadin abun da Baffa da Inna sukeyi, suna nuna zalamarsu afili,, "Miye kika yi wani ƙasaƙe kina kallonmu bazaki bisa ba " Baffa yafaɗa yana hararan Zahrah, jiki a sanyaye Zahrah tarufa mawa Zaid baya,,,, Zaid kuwa yana fita kaitsaye motarsa ya wuce, sosai yaji daɗin yanda ya hango zallan son kuɗi irin na Baffa da Inna, tabbas yanzu yasake samun ƙwarin guiwa akan burinsa, yanzu yasan cewa bazai wahala wajen samun galaba akan Zahrah ba,,, tana fitowa ya sakar mata kyakkyawan murmushinsa, wanda yake ƙara mawa kyakkyawar fuskarsa kyau aduk sanda yayi sa......
*Kuyi hakuri wallahi kwata kwata banjin yin typing dinne, abubuwa sunmin yawa, nasoma ace 2 weeks nayi, amma sai wasunku suka nuna rashin jin dadin hakan, so please kunamin uzuri duk dama nasan wasunku bazasu so hakan ba, a gaskia bako da yaushe zanna typing ba, saboda kowani ɗan adam yana buƙatar hutu a rayuwarsa, kuyi haƙuri duk bayan kwana ɗaya zandingayin new update....*
*27/October/2019*
*MRS SARDAUNA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SHU'UMIN NA MIJI !!*
*WRITTEN by*
phatymasardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*
*Dedicated to my lovely brother Khabier*
*🌈Kainuwa Writers Association*
*WATTPAD*
@fatymasardauna
*Editing is not allowed 📵*
*Chapter 14*
Wani irin kallo mai ta da tsikar jiki Zaid yayi mawa Zahrah, still fuskarsa ɗauke da wannan sheɗanin murmushinnasa, sadda kanta ƙasa tayi haɗi da soma wasa da yatsun hanunta,, Sunanta yaƙira da wata irin murya mai kwantar da zuciya, bata iya amsa masa ba saima ɗago kanta da tayi ta kallesa, wani irin baƙon yanayi ta tsinci kanta aciki mai wuyar fassaruwa, a hankali ya lumshe kyawawan idanunsa masu kalar bacci haɗe da buɗesu a lokaci guda,, "Zantafi !!" yafaɗa daidai lokacin dayake ɗaura sit belt a jikinsa, kasa ce dashi komai tayi saima wani iri taji dayace zaitafi ita a sonta bataƙi su tabbata a haka ba, domin ganinsa kaɗai yakansa taji wani irin nishaɗi a cikin zuciyarta,, wata ƙatuwar leda mai ɗauke da tambarin wani makeken mall yamiƙo mata, sadda kanta ƙasa tayi haɗe da girgiza kanta, alaman bazata karɓa ba,, ɗan ɓata fuska Zaid yayi haɗe da cewa " idan baki karɓa ba bazanji daɗi ba, kuma kinsan cewa bakyau maida hanun kyauta baya " wani irin sanyi taji a cikin ranta tabbas ko bakomai tasamu mai kulawa da rayuwarta, cike da girmamawa ta karɓi ledar, haɗe dayi masa godia,, murmushi kawai yayi mata haɗe dayi mata nuni da tashiga gida,, ba musu tajuya cikin takunta mai ɗauke da nutsuwa tashige cikin gidan,, tana shigewa cikin gida Zaid ya ɗaura hanunsa akan mararsa dayakeji tayi masa tauri kamar ansanya dutse, lumshe idanunsa yayi, haɗe da gangaro hanunnsa zuwa kan joy stick ɗinsa cikin wata irin murya yace "idan kika kama sugar baby baki mata kaca kaca ba bazan yafe miki ba, because ta wahalarni da yawa, tasa inata abubuwan daba halina ba, wato ƙasƙantar dakai dakuma yawan magana " wani munafukin murmushi yayi haɗe dayi mawa motar tasa key, kaitsaye guest house ɗinsa yanufa, domin kuwa a yanda yakeji yau bazai iya kwana bai yi sex ba, dole yasamu wata yayi mata cin kaca, saboda yakai ƙololuwa wajen sha'awa ga wannan ƴar iskan Zahrah'n takunna sa, domin ganinta ma kaɗai tayar masa da hankali yake.....
Yauma dai wata sabuwar karuwar yasamu mai suna Salima, tun da Salima ta sanya idanun ta akan Zaid soyayyarsa tatafi da ita, Salima yarinya ce ƙarama don bazata wuce 21 year ba, sosai ta liƙemawa Zaid, burinta a duniya shine Zaid yasota, amma kwata kwata Zaid bai damu da lamuranta ba, amma duk da haka bata fasa bibiyar sa ba,, Zaid kuwa fuskanta da yayi cewa Salima bata taɓa iskanci ba, yasanyashi fara sauraranta haɗe da ɗana mata tarkon shu'umancinsa, yaci alwashi cewa sai ya tarwatsa budurcin Salima,,, itama dayake soyayya tarufe mata ido, yasanya tayi saurin amincewa dashi,, zaune suke a tsakiyar tangamemen falonnasa dagashi sai dogon wandon jeans, yayinda Salima ke kwance a jikinsa, daga ita sai wata baƙar doguwar riga marar nauyi, gaba ɗaya Salima tasusuce game da soyayyar Zaid, a yanda takejinsa acikin zuciyarta zata iya mallaka masa komai nata a duniya,, a hankali yasanya hanunsa cikin kanta, wanda yasha kitson ƙari da akayishi da gashin doki,, wato attachment,, wani irin kallo yajefi Salima dashi, take ta langwaɓe kai, haɗe da matso da fuskarta dai dai da tasa,, bakinsu take ƙoƙarin haɗewa waje ɗaya, saurin kauda kansa gefe yayi haɗe da jawota jikinsa, lafewa tayi a cikin jikinsa haɗe dayin ƙasa da kanta, bakinta ta ɗaura a dai dai kan nipple ɗinsa, a hankali ta soma tsotson nipple ɗin nasa, saurin lumshe idanu Zaid yayi domin kuwa sosai yakejin wani iri acikin jikinsa,, kwalbar giyan dake gefensa ya ɗauka haɗe da kafawa abakinsa, sosai ya tuttula wa cikinsa giya,, domin yafijin daɗin sex idan a buge yake, hannayensa yasa ya zame rigan dake jikin Salima,, take surarta ya bayyana,, sake waro idanunsa yayi, domin kuwa gaba ɗaya Salima ta rikiɗe takoma masa Zahrah sak,, hmm giya tafara aiki,, wani irin shu'umin murmushi Zaid yayi haɗe da lasan laɓɓansa, duka hannayensa ya buɗe alamar ta taho garesa, cike da ɗoki Salima ta faɗa jikin Zaid, haɗe da ɗaura hanunta kan joy stick ɗinsa tasoma murzawa a hankali, abunku da tashen balaga itama dama tajima tana buƙatar wanda zai jagwalgwalata,to yanzu gashi tasamu baban ƴan iska, gaba ɗaya hannayensa ya ɗaura a kan breast ɗinta, bayan yacire mata duk wani kaya dake jikinta, balaifi tanada big breast, duk da cewa breast ɗinta bai kasance yanda yakeso ba, bakinsa ya ɗaura akan wuyanta yashiga bata wani irin kiss mai ta da hankali, still kuma hannayensa nakan breast ɗinta, yana murzasu a hankali,, tuni Salima ta shiɗe tafice a hayyacinta, domin kuwa salon Zaid na daban ne, ɗa gata Zaid yayi caɗak, haɗe da nufar bedroom ɗinsa da'ita, domin kuwa tuni tanarke, haɗi da sallama masa kanta,, gaba ɗaya Zaid yafice a hayyacinsa domin kuwa Surar Zahrah kawai yake hangowa a jikin Salima, cikin rawar jiki yafar mawa Salima, da ƙarfin gaske Zaid ya ratsa hanyar Salima ya wuce,, duk irin ihun da Salima keyi Zaid bayako jinta, Zahrah kawai yake hangowa, a maimakon Salima,, sosai Zaid ya gurji Salima son ransa har saida yaji mata ciwo, tun Salima na ihu har muryarta tadaina fita, sam batai zaton haka zafin sex yake ba, a tunaninta daɗi kawai a keji,,, saida yasamu nutsuwa kafun ya sauƙa daga kanta, kai tsaye toilet yashige, yasakar mawa kansa shower, yajima tsaye ruwa na dukansa, daga bisani yayi wankan tsarki, yafito daga cikin toilet ɗin,, sanye yake da rigan wanka hanunsa riƙe da ɗan ƙaramin towel yana goge kansa,, kallon inda Salima ke kwance shame shame tamkar gawa yayi, wani munafukin murmushi yasakar mata haɗe da kashe mata ido ɗaya, "ƴan matana !" yafaɗa da muryarsa ta yaudara,, da ƙyar Salima ta'iya ɗago idanunta dasuka kumbura saboda kuka ta kalleshi,, murmushi yasake yi mata haɗe da nufar inda mirror ɗinsa yake,, mai ya shafa a jikinsa sama sama, wata maroon jallabiya, ya zura ajikinsa, haɗe da feshe jikinsa da turarensa mai daɗin ƙamshi,, kan gadon da Salima ke kwance yanufa, kwanciya yayi a ɗan nesa da'ita haɗe da juya mata baya, sakayau yakejinsa, tamkar an sauƙe masa babban nauyin dake kansa, dan haka mintuna ƙalilan bacci yayi awon gaba dashi,, da kyar Salima ta'iya tashi ta shiga bathroom, ruwan zafi ta tara a cikin bath tub ɗin wanka, tashiga ta zauna, saida tayi kuka tsabar azaba, da kyar dai tasamu ta'iya gasa kanta,, kuka kam tayishi badon komai ba kuwa saidon azaba'n da tasha a wajen *SHU'UMIN NAMIJI,ZAID* kwanciya tayi itama a gefensa, take baccin wahala yayi gaba da'ita........
*ZAHRAH* kuwa a daren ranan nan sam bacci ƙaurace mawa idanunta yayi, wata irin soyayyar Zaid mai ƙarfine yake huda zuciyarta, sam takasa manta irin kallon da Zaid keyi mata, ga murmushinsa, daya tsaya mata a zuciya, haƙiƙa Zaid yacika *SHU'UMIN NA MIJI* domin kuwa ya shammaceta ya ɗauke mata zuciya batare da ta ankaraba,, har kusan ƙarfe 2 na dare kafun Zahrah tasamu bacci ya ɗauketa,, washe gari kuwa da dassafe ta shirya kanta cikin riga da sket na a tamfa, balaifi kuma ta ɗanyi kyau cikin shigarta ta,, ƙarfe 7 dai dai ta nufi makaranta, domin kuwa yau suna da lecture 7:30, sa'anta ɗaya yanzu Inna bata hanata zuwa makaranta akan lokaci, saboda haka yanzu bata latti......
Manage.......
*28/October/2019*
*MRS SARDAUNA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SHU'UMIN NAMIJI !!*
*WRITTEN by*
phatymasardauna
*🎈Mrs Sardauna🎈*
*Dedicated to my lovely brother Khabier*
*🌈Kainuwa Writers Association*
*WATTPAD*
@fatymasardauna
*Editing is not allowed 📵*
*Chapter 15*
Zaid kuwa ba shine ya farka daga bacci ba, sai wajen 8:30 am, abun haushi da takaicin ko sallan asuba baiyi ba, bathroom yashiga yasakeyin wanka, haɗe da ɗauro alwala, sallaya ya shunfuɗa haɗi da soma kabbara sallah, kokunya bayaji domin kuwa rana tafito faɗe faɗe, amma wai sai a lokacin yake sallan asuba, Allah wadaran halinka Zaid, ai dama ibada da iskanci basa taɓa haɗuwa waje ɗaya, babuma kamar zina, ya Allah kakaremu daga sharri da aikata zina, ameen....
Tsab yagama shirya kansa cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando ƴan kanti, maroon colour, sosai kayan suka amshi jikinsa, kasantuwarsa mai farar fata, wandon irin pencil ɗinnan ne yayinda rigar takasance mai aninaye a gabanta, sannan tana da guntun hanu iyaka guiwa, facing cap maroon colour yasanya a kansa, ta ke kyau da kwarjininsa suka sake bayyana, haƙiƙa Zaid ya haɗu tako wani fanni, matashine maiji da gaye gakuma kuɗi da suka ɗaure masa gindi, feshe jikinsa da turarukansa masu ƙamshi yayi, haɗe da ɗaukar wayarsa ya zura cikin aljihun wandon sa, kallonsa yakai kan Salima da take ta sharan bacci, wani munafukin murmushi yayi haɗe da buɗe wata ƴar ƙaramar drower yaciro rafan kuɗi ƴan dubu dubu ɗauri ɗaya, rufe drower'n yayi haɗe da sa mata key,,, wurgi da kuɗin hanunsa yayi zuwa jikin Salima, haɗe da sakai yafice daga cikin ɗakin, bakinsa ɗauke da fito,, a ransa kuwa cewa yake "banzar yarinya ko daɗi ma bata da shi, mcheeeww nidai naja mawa kaina, a kwashe kwashena naje nasamu dusar mata !, amma bakomai zan fanshe ajikin kine sugar baby, wallahi duk randa na kamaki saina miki raga raga !!" kaitsaye wajen motarsa ƙirar BUGGATI yanufa, yana shiga cikin motar yayi mata key, tuni mai gadi ya wangale masa tankamemen gate ɗin gidan, shikuwa bawani ɓata lokaci ya cilla hancin motarsa waje.... Kaitsaye gidansu ya nufa, domin tunjiya Dadynsa keta ƙiransa akan yazo yanason ganinsa,, tafe yake acikin mota amma earpiece ne saƙale a kunnensa yanashan waƙa, bayan kiɗan dake tashi acikin motar tasa, gudu yake tsulawa baruwansa da wanda ke bayansa ko gabansa, a haka har ya'iso cikin gidan nasu, yanafita acikin motarsa yanufi ɓangaren mom ɗinsa,, zaune take akan kujera, tasha ado cikin shiga ta alfarma, yayinda wata yarinya ke duƙe a ƙasanta tana aikin yimata tausa aƙafafunta, daga kaganta kaga zallan hutu da jindaɗi, domin kuwa zoben hanunta kaɗai ya'isa yasai maka babban gida mai kyau awani garin,, tana ganinsa tasaki murmushi haɗe da kafesa da'ido, bakomai yasa tayin hakanba, face ƙoƙarin gano maike damunsa, dan taga fuskar tasa a ɗaure tamau,, "barka da hutawa Mom" Zaid yafaɗa dai dai lokacin daya zauna kan ɗaya daga cikin kujerun falon, Mom bata amsa masa ba saima kallonsa da taci gaba dayi, a hankali Hajara ta ɗago idanunta ta saci kallon Zaid,
"Zanci ubanki idan baki daina kallo naba shegiya munafuka mai baƙar fuska !!" Zaid yafaɗa cikin hargowa, tuni Hajara ta ruɗe ƙafofinta sun soma rawa, domin tabbas tasan yakamata tana kallonsa ne, itakam yau tashiga uku, taƙirawa kanta ruwa,, "ke Hajara tashi ki wuce ciki, anjima kya dawo ki ci gaba da matsamin ƙafan" Mom tafaɗa, sumi sumi Hajara ta tashi daga duƙen da take hartana jin tuntuɓe tsabar sauri tabar falon,,
"Wai Zaid maiyasa kake hakane ? dudduniya babu yarinyar daka tsana kamar Hajara, waima ni ba wannan ba, kokasan cewa ina da labarin duk irin abubuwan da kake aikata wa, sai yaushe zaka girmane Zaid ? ni bance kada kayi abunda kake so ba, amma kadaina bin mata dan Allah Zaid, wannan bahalin mutanen kirki bane !" Mom tafaɗa cikin rarrashi,, ko gizau Zaid baiyiba balle ya amsawa Mom,, bata damu ba domin dama tasan zaiyi wuya ya amsa mata ɗin,, bata sake ce dashi komaiba, saima tashi tayi tabar masa falon, domin bazata iya da wannan baƙin rannasa ba, ace mutum shi komai kayi masa bazaka burgesa ba, shegen baƙin hali da gadara, tamkar wani basarake,,, Mom na tafiya, wayar Zaid tasoma ƙara alamar shigowar ƙira, bai ɗauki wayar ba saima tashi da yayi yafice a falon, kai tsaye babban falon Dady ɗinsa ya nufa.... Maganar dai ɗaya ce, shine yafito da matar aure,, "to" kawai Zaid yacemawa Dady'nnasa, sun ɗan taɓa hira akan harkan kasuwancinsu, kafun daga bisani Zaid yayi mawa Dady'nnasa sallama yatafi.......
gaba ɗaya yau Husnah takasa gane kan Zahrah domin kuwa, duk bayan minti kaɗan sai Zahrah ta saki murmushi ita ɗaya... Yanzuma zaune suke akan wata kujera da akayita da suminti, irin nazaman ɗaliban cikin University,, gyara zama Husnah tayi haɗe da maida hankalinta ga Zahrah... "SOYAYYA !!" Husnah tafaɗa,tana mai tsare Zahrah da idanu,, murmushi Zahrah takumayi haɗe da kamo hannayen Husnah cikin ɗan yanayin damuwa tace "bansan yanda a keyinta ba, impact ma bansan ya'ake gane ankamu da'ita ba, amma tabbas inaga nafaɗa a