Motarta ƙiran Corolla LE tashiga haɗe da bata wuta, ta fice acikin jami'an.. Bata wani jima sosaiba ta isa sabon gidansu wanda suka koma babu jimawa.
Da sallama ɗauke abakinta ta kutsa kanta cikin falon, babu kowa afalon, sai TV Plasma ɗinsu dake ta aiki shikaɗai. Direct wani ɗaki dake cikin falon ta nufa, tsayawa tayi ajikin ƙofar ɗakin tana sakin murmushi, idanunta nakan wani yaro da shekarunsa na duniya bazasu wuce uku ba, ya nata ƙiriniyansa shi kaɗai, yaron kyakkyawane sosai, gashin kansa kuwa kamar na larabawa. Cikin sanɗa tashiga takawa harta ƙarasa wajen dayake zaune, murya a hankali tace.
"Babyy!" Jin muryar mahaifiyarsa acikin kunnuwansa yasashi juyowa da sauri, yana ganinta, ya tafi ya faɗa jikinta, yana dariya, itama dariyan tayi haɗe da manna masa kiss akan bakinsa, cike da kulawa haɗi da ƙaunarsa.
"Aunty Sannu da dawowa" cewar Haulat me yi mata rainon yaron, idan zata aiki.
"Yauwa Haulat sannu da gida" Zahrah ta amsa mata fuska a sake.
Ɗaukan yaronnata tayi suka fice daga ɗakin, direct sama ta haura inda anan bedroom ɗinta yake.
Aje yaron nata tayi akan gado haɗe da durƙusawa agabansa, chocolate irin marar zaƙi sosai ɗinnan ta ciro ajakarta, kana ta ɓare ta basa a hanunsa, da murna Asad ya karɓi Chocolate ɗin, matso da fuskarsa yayi daf da tata, kiss yayi mata akan kumatunta haɗe da cewa "Thank you Mummy!" yayi maganar ne cikin muryarsa dake ɗauke da tsananin yarinta.
Murmushi tayi kana taɗanja kumatunsa, miƙewa tayi ta wuce cikin bathroom acan ta cire kayan jikinta haɗe da sakarwa kanta shower.
Koda ta fito sama sama ta shafa mai domin yanayin garin ana ɗan busa zafi, wani dogon skin tight baƙi ta sanya, wanda yayi matuƙar bayyana surar jikinta, bama kamar hips ɗinta da suka sake cika, wata riga mai net tasanya, irin fitted ɗinnan, sosai rigan tayi mata kyau, ƙirjinta ne kawai yazamana a rufe, amma gaba ɗaya jikinta daga cikinta zuwa bayanta a bayyane suke, haka tsarin rigar yake.
Da Body Spray ɗinta me daɗin ƙamshi ta feshi jikinta, dogon gashinta dayasha kitson kalaba, ta kama ta ɗaureshi da ribbon, direct gaban ɗan madaidaicin fridge ɗin dake ɗakin ta nufa, buɗewa tayi ta ɗauko goran Yoghurt, buɗe murfin goran tayi tasoma sha ahankali.
Shigowarsa ɗakin kenan, amma kuma kokaɗan bataji motsin buɗe ƙofarsa ba, yana sanye da riga da wando na Suit navy blue colour masu kyaun gaske, tabbas ya sauya daga kamanninsa nada, yaƙara haske da kyau, ga lallausan sajensa da ya kwanta luf akan fuskarsa, yazama wani na musamman dashi, me tafiya da hankalin ƴan mata, yaƙara zama Handsome, dagani kai kasan kuɗi sun zauna masa..
Dariyan Asad da taji ne yasata waigowa ta kalli yaron, atunaninta ko ɓarna yakeyi mata, gani tayi idanunsa nakan ƙofar shigowa ɗakin, saboda haka itama ta maida idanunta wajen, da taga Asad ɗin na kallo.
Idanunsu ne suka sarƙe a cikin na juna, wani irin murmushine ya ƙwace mata, haɗe da lumshe idanunta, ta kuma buɗesu alokaci guda, shima murmushin yayi mata, kana ya buɗe duka hannayensa, alaman ta taho garesa, babu musu ta ƙarasa garesa, haɗe da faɗawa cikin jikinsa, atare suka rungume juna, tare da sauƙe ajiyar zuciya.
Hanunsa yasanya yashiga shafa bayanta, haɗe da soma hura mata iskan bakinsa, cikin kunnenta. Luf tayi acikin ƙirjinsa, tana mai jin daɗin abun da yakeyi mata, idan har tanajin iskan bakinsa acikin kunnenta, sosai take samun nutsuwa acikin ruhinta.
Sun kusan mintuna 10 a haka kafun tace dashi cikin sanyin murya. "Sannu da dawowa!"
Bai amsa mata ba, saima hannayensa daya ɗaura a gefe da gefen cikinta, yashiga shafawa a hankali, shiru tayi aƙirjinsa tana sauƙe numfashi. Ɗayan hanunsa yasanya ya ɗago haɓarta, suka jefa idanunsu acikin na juna, wani irin kasalane ya dirar mata alokaci guda, sakamakon tozali da kyawawan idanunsa da tayi. lumshe nata idanun tayi, tana sauƙe numfashi a hankali, matso da tasa fuskar yayi gaf da tata, harsuna iya jiyo hucin numfashin juna, bakinsa ya buɗe haɗe da kamo lip ɗinta na ƙasa, yasoma sucking a hankali, tsikar jikinta ne, ya shiga tashi, take wani shauƙi yasoma ratsa ta, kusan mintuna 6 yana sucking lip ɗinta, kafun ya tsagaita yashiga maida numfashi. Ganin haka yasanya ta sanya hanunta akan wuyansa, haɗe da sanya bakinta acikin nasa, ta laluɓo harshensa, tasoma masa shan sweet, yanda take sucking ɗinsa tausassun laɓɓanta na kai komo cikin bakinsa shine abun da ya ƙara hautsina tunaninsa, tsananin sha'awarta ne yasake ninkuwa acikin zuciya da jikinsa. Hannayensa yasanya yana ƙoƙarin buɗe gaban rigarta. Kukan Asad ne ya katsesu daga duniyar da suke ƙoƙarin faɗawa, gaba ɗaya su sunma manta da cewa yana ɗakin. shikuwa Asad chocolate ɗinsane yafaɗi ƙasa, shiyasa sa fashewa da kuka.
Da sauri Zahrah ta ƙarasa garesa haɗe da ɗaukan chocolate ɗin ta danƙamasa a hanunsa, dawo da kallonta tayi ga Doctor dake tsaye idanunsa sunyi ja. Murmushi tasakar masa, tare da takawa ta ƙarasa garesa, hanunsa ta kama ta zaunar dashi akan gado, kayan jikinsa tashiga rage mai, saida ya rage dagashi dai dogon wandon suit ɗin dake jikinsa. Bathroom tashiga ta haɗa masa ruwan wanka. saida taga shigansa wankan kafun ta ɗauki Asad suka fice daga cikin ɗakin, wajen Haulat tamaida Asad, itakuma ta wuce kitchine. Milk Shake tahaɗa masa, haɗe da ɗaukan wani tray na tangaran me kyau ta yayyanka kayan marmarin aciki. ɗaukan ɗan madaidaicin tray ɗin tayi, tare da cup ɗin da milk shake ɗin ke ciki, ta nufi ɗakinta.
Harya fito a wankan yana zaune akan gado, dagashi sai long jeans ajikinsa, tanashigowa cikin ɗakin, ya kafeta da tsumammun idanunsa, ɗan madaidaicin stool ta jawo ta ɗaura kayan hanunta akai, zama tayi akusa dashi. Da kanta tasoma bashi fruit ɗin abaki. Yanacin fruit ɗin amma gaba ɗaya hankalinsa na ga breast ɗinta da suka bayyana kansu ta saman rigar dake jikinta. Sarai ta kula da cewa hankalinsa naga breast ɗinta, hakan yasa da gangan ta kuma saɓule wuyar rigan don yagani da kyau. Tana kammala bashi fruit ɗin, aka soma ƙiran sallan Magriba, alwala yayi haɗe da ɗaura brown ɗin jallabiya akan wandon dake jikinsa yafita zuwa masallaci, itama alwalan tayi, ta gabatar da sallah, bata tashi akan sallayan ba har saida tayi sallan isha. Wanka takuma yi, yanzu kam wata fitinanniyar sleeping gown ta sanya wacce iyakarta guiwa, turarenta da tasan yana tafiya da imaninsa tashafa, haɗe da ɗaukan wani wanda ƙamshinsa ke haifar da kasala, tashafa aƙasan breast ɗinta dama duk wani lungu da saƙo na jikinta.
Lumshe idanunsa yayi haɗe da buɗewa, idan yabiyewa Zahrah zata zautar dashi ne kawai, gaba ɗaya yawani zama soko akanta, kullum ƙara kyau da cika take, sannan kuma duk kwanan duniya ƙara fito da wani sabon salo take, wanda take rikitasa da su, ga tarin soyayyarta dake ƙara wanzuwa acikin jini da jikinsa, shikansa baisan wani irin so yakeyi mata ba, amma yayi amanna da cewa, bayan Zahrah babu wata, ita kaɗaice bata da tamka, ita ta musammance acikin matan duniya. baisan wata mace ba aduniyarsa bayan ita, amma kuma yanaji ajikinsa cewa, yayi dace, yakuma samu gamdakatar wanda bayajin akwai wata wacce zata kama ƙafarta.
Ƙarasowa yayi gaban mirror ɗin ya rungumeta ta baya haɗe da kwantar da kansa abayanta, yana sauƙe ajiyar zuciya, iya ƙamshin dake fita ajikinta ma kaɗai, ya isa yasanya masa feeling, ina kuma ga ya taɓa lallausan fatar jikinta.
Hanu tasanya ta shafi gefen fuskarsa, haɗe da ɗan zame jikinta daga nasa. Hijab ɗin dake aje kan gado ta ɗauka, haɗe da zurawa ajikinta.
"Hubby Nasan Babyna yayi bacci, banaje na dubasa" tafaɗi haka tana me nufar hanyar fita daga ɗakin.
Bai iya ce mata komaiba harta fice.
Tanazuwa ɗakin Asad ɗinkuwa tasamu yayi bacci akan lallausan gadonsa, yayinda Haulat mai kula dashi itama tuni tayi bacci, zama tayi ta tofeshi da addu'a, haɗe da gyara masa kwanciyansa. Rage musu hasken wutan ɗakin tayi kana ta yi ficewarta.
Tana shiga tasamesa tsaye dagashi sai towel ɗaure a ƙugunsa, yayinda jikinsa ke ɗauke da danshin ruwa, da'alama ruwa ya watsa wa jikinsa. Cire hijab ɗin jikin nata tayi, ta nufo inda yake, atare suka sakarwa juna murmushi, jawota yayi haɗe da mannata da ƙirjinsa, hanunsa yasanya acikin gashin kanta, murya asanyaye yace.
"Nayi kewarki dear, muna gida ɗaya amma yau two days kenan banji ɗumin jikin ki ba!" yaƙare maganar yana me cusa kansa acikin wuyanta. Lokacin da sajensa ya taɓa fatar wuyanta, saida taji wani yarrrrrr ajikinta, hanunsa yakai kan cikinta, ya warware igiyan da tazamo mahaɗin rigar dake jikinta, aikuwa take rigar ta buɗe ta gaba, hannayensa duka yasa ya juyo da ita suka zamana suna fuskantar juna. kallon juna suka shigayi cike da shauƙi, hanunta ta ɗaura akan chest ɗinsa tana shafawa a hankali, lumshe idanunsa yayi haɗe da laluɓar fuskarta ya haɗe bakinsu waje ɗaya. A hankali suke sucking lips ɗin junansu, suna fidda wani irin numfashi mai sauti, cike da nutsuwa ya zame gaba ɗaya rigar jikinta, tayi ƙasa, hannayensa yaɗaura abayanta yashiga shafawa yana yawo dasu ahankali har ya gangaro zuwa kan ƙirjinta, still bakinsu na haɗe dana juna suna bawa kansu hot kiss. Saida sautin numfashinsu dukansu ya sauya, alokacin da hanunsa suka shiga yawo akan breast ɗinta, cire bakinsa yayi acikin nata kana ya gangaro da bakinnasa zuwa wuyanta, tsotseta yake son ransa, yana fidda wani irin numfashi dake nuna yana cikin tsananin mayen sha'awa dakuma sonta. ƙafafunsu ne suka soma gazawa wajen ɗaukarsu, tana acikin ƙirjinsa suka nufi kan bed. Maƙalewa tayi ajikinsa, ahankali take goga masa breast ɗinta akan chest ɗinsa, hakan kuwa sosai ya ruɗasa, tana kwance aƙasansa yayinda shikuma ya yi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa, sukansu basusan awacce duniya suke ba, gaba ɗaya sun zauce, alokacin daya gama ratsa cikin jikinta, sai da wasu hawaye masu ɗumin gaske suka gangaro daga cikin idanunta, sam hawayen bana baƙinciki ko damuwa bane, wannan hawayen sukan fitane alokacin daya dace, lokacin da mutum yakasance baya acikin duniyarsa, irin wannan hawayen sukan fitane, alokacin da mutum wanda ke acikin tsananin magagin sha'awa da kuma so yasamu abun dayakeso a lokacin daya kusa zautuwa, wannan hawayen na musamman ne, wannan hawayen sukan fitane alokacin da mutum yasamu cikar muradinsa.
Yanayin da suka samu kansu aciki, yakasance me daɗi agaresu, gaba ɗaya daren sun ƙare shi ne cikin soyayya, yayinda Zahrah keta zuba masa shagwaɓa shikuma ya dage sai lallaɓata yake, koda sau ɗayane bayason abun dazai ɓata ranta. Gaba ɗaya yagama shagwaɓata, yamai da ita saikace wata ƴar 7 year. Yanzuma shagwaɓan tagama zuba masa, tana kwance luf acikin ƙirjinsa, yayinda shikuma ya kafeta da idanunsa, dake ɗauke da mayen sonta. Kissing ɗinta yayi akan goshinta, haɗe da maida duka hannayensa cikin ƙirjinta, har yau jinta yake kamar sabuwar budurwa, koda yaushe ƙara shiga zuciyarsa take, sannan babu wani abu na jikinta daya sauya daga mai kyau zuwa marar kyau, breast ɗinta har yau sunanan a yanda suke babu wani abu daya samesu, hakan nema yasa ako da yaushe yake nanuƙe mata, ya murzata son ransa, atunaninsa bacci take saboda haka yayi ƙasa da kansa zuwa ƙirjinta, wani numfashi ta sauƙe alokacin da taji hucin numfashinsa, na sauƙa akan ƙirjinta ahankali, dama baccinta baiyi nisa ba, duka hannayenta ta cusa acikin gashin kansa, tana yamutsawa slowly, ahaka har bacci ya ɗaukesu dukansu..
(Nima bacci nakeji, kuyi haƙuri typing ɗin dare nayi, yanzu nagama kuma dare yayi sosai, saboda haka da safe idan Allah Yakaimu zan sake muku shi. Please kubani Vote sosai a wannan page ɗin, Inason wannan page ɗin, da wanda zanyi gaba sufi kowanni page na baya yawan vote, next page na Zaidun mune.)
*✅OTE ME ON WATTPAD*
@fatymasardauna
#Love
#Romance
# SON SO @ my wattpadians.
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*Godiya mai tarin yawa ga duk wani ko wata, dake mini forwading novels ɗina, haƙiƙa kuna ƙaramin ƙarfin guiwa, kuma inajin daɗin hakan sosai, Allah Yabarmu tare*
*Bazan taɓa mantawa dakuba my lovely fans, haƙiƙa kuma kuntaka rawar gani sosai wajen sambaɗomini comment, ina alfahari daku aduk inda kuke masoyana, Allah yabar ƙauna maitarin yawa a tsakaninmu Ameen*
*Da bazarku nake taka rawa my Wattpadians, SON SO tare da SON ƘAUNA nakeyi muku, Inasonku irin sosai ɗinnan*
*CHAPTER 118*
*(END! END!! END!!!)*
Rayuwa tana tafiya ne da gudu gudu batare da wani mai rai ya ankara da hakan ba, akullum kwanan dunia shekarunmu ƙara ƙarewa suke, sannan ƙara girma muke, sake kusantar mutuwa muke. Daga kwana ɗaya anzarce kwanaki daga kwanaki anwuce satuttuka daga satuttuka anwuce watanni daga watanni anɗarawa shekaru. Haka yake ako da yaushe, acikin waƴannan kwanaki da shekarun kuma abubuwa ne masu yawa suke faruwa suke kuma shuɗewa, wani yasamu cigaba wani kuwa yasamu naƙasu, wani ransa yayi baƙi wani kuwa ransa yayi fari ƙal. To hakance takasance acikin labarin ZAID da ZAHRAH, shekaru sunja rayuwa ta haɓaka, shekaru sama da biyar kenan yanzu, har lau kuma rayuwa suke cike da farinciki....
"MY SOUL! MY SOUL!! MY SOUL!!!" muryarsa daketa kwaɗa ƙiran sunan MY SOUL ta ƙaraɗe ilahirin farfajiyan gidan, tundaga cikin katafaren falonsa, keta kwaɗa ƙiran har ya kawo compound ɗin gidan.
Sanye yake da wando track suit sai kuma wata farar t-shirt ƙafarsa sanye suke cikin wani takalmi mai igiyoyi. Tsayawa yayi haɗe da sanya hannayensa akan ƙugunsa yana fesar da numfashi, yayinda yaketa baza idanunsa, ko zai hango wacce yake nema. Babu wani abu daya sauya ajikinsa, sai ma kyau da hasken fata daya ƙara, ga wani haɗaɗɗen ƙasumba daya daɗa ƙawata kyakkyawar fuskarsa, lallai shiɗin namiji ne cikekke, wanda zai ɗauki hankalin duk wata mace data gansa, ya haɗu sosai da sosai, duk da cewa shekarunsa sun ƙaru akan nada, amma duk da haka yana nan ayanda yake, kyawunsa da kwarjininsa suna nan, haryanzu shiɗin mutum ne mai tsananin son gayu, sam bayason ƙazanta, komai nasa me ajine. ZAID kenan namijin dayazamo abun kwatance acikin sauran mazaje, namijin daya iya jure dakon soyayya me tsananin zafi, namijin daya zamanto sadauki, akan soyayya.
Sake gyara tsayuwarsa yayi, haɗe da ƙara furta ƙiran sunan
"MY SOUL"
Da gudun gaske wata kyakkyar yarinya wacce bazata wuce 6 year ba ta ƙaraso tsalle ɗaya tayi ta haye bayanshi, lumshe idanunsa yayi, alokacin dayaji an ɗale kan bayansa, yasan babu wani ko wata da zaiyi masa wannan aikin idan ba MY SOUL ɗinsa ba. Hanunsa yasanya ya jawota daga bayansa, zamewa yayi akan guiwowinsa haɗe da ɗaura duka hannayensa akan kafaɗunta.
"Maƙoshina saura kaɗan yafashe My Soul duk kuma akanki ne, kinaji inata ƙiranki shine kikaƙi ki amsa ko?" tamkar wani ƙaramin yaro shagwaɓaɓɓe haka ya faɗi maganar.
Dariya fara kyakkyawan yarinyar da yanayin fuskarsu ke shige da tata tayi, haɗe da sanya hanunta akan dogon hancinsa.
"I'am Sorry My Papa luv, ina cikin garden ne, kuma na amsa amma bakaji ba" yarinyar tafaɗa tana ɗan juya idanunta.
Murmushinsa mai kyau yayi mata haɗe da jawota jikinsa ya rungume.
"Bazaki daina juya idanunki idan kina magana ba ko?" yatambayeta yana me shafa bayanta ahankali.
"Papa luv banice fa nakeyin hakan da gangan ba, nima banasanin najuya idanuna idan ina magana!" tafaɗi haka a shagwaɓe hartana ɗan buga ƙafafunta a ƙasa.
Lumshe idanunsa kawai yayi yana maijin ƙarin ƙaunar ƴartasa na ratsa jini da tsokan sa, sosai yanayinta ke kama dana Zahrah babba, haka kuma ɗabi'ar Zahrah ne wani lokaci idan tana magana takan juya idanunta, to itama wannan haka ta keyi, sau da dama idan tana abu, kallon real Zahrah kawai yakeyi mata, domin kuwa yanzu da ta ƙara girma kamanninta da Zahrah sai ya sa ke fitowa, baisan wani irin soyayya yakeyiwa ZAHRAH ƴarsa ba, gaba ɗaya soyayyan da yayiwa Zahrah itace ta dawo kan yarinyar, wani irin so yake yi mata da baida misali, jinsonta yake ako ina na jikinsa, Zahrah ƴarsa itace rayuwarsa, itace Hasken sa, itace madubinsa, wacce idan ya duba ransa keyin sanyi, samunta yafiye masa komai aduniya, samunta wani alkhairi da ginshiƙi ne acikin rayuwarsa, domin kuwa tunda yasameta, arzikinsa suka yalwata akan nada, shikansa ayanzu baisan iya adadin dukiyarsa ba, itakanta yarinyar kamfanoni masu tarin yawa ya buɗe mata, sosai yake samun alkhairi adalilinta.
"Papa Luv!" yarinyar ta ƙirasa murya a sanyaye.
Buɗe idanunsa yayi ahankali haɗe da sauƙesu akan babyn ta sa "Na'am My Soul" ya amsa mata.
Ya mutse fuska tayi haɗe da cewa "Yunwa nakeji Papa Luv banyi breakfast ba"
Waro kyawawan idanunsa yayi haɗe da miƙewa tsaye ya sungumeta suka nufi