hanun ya murza haɗe da ɗanyin ƙasa da murya "Kibani aron 1 hour inaso in ɗan fita"
Batasan lokacin da ta ɗago kanta ta kallesa ba, mamaki ya bata wai ta basa aron 1 hour shida ƙafarsa ae bazata ɗaure saba,
Baijirayi abun da zatace ba yakama hanunta suka fice daga cikin ɗakin, direct asalin falonsu suka dawo, matsawa kusa da'ita yayi ya manna mata kiss akan goshinta, haɗe da cewa "Sainadawo" adawo lapia tayi masa cike da kunyar sunbatar da yayi mata agoshinta,, tanajin tashin motarsa ta sauƙe ajiyar zuciya haɗe da zama akan kujera tamaida hankalinta ga tv, a zuciyarta kuwa hamdala take da Allah yasa bai sumbaceta ɗazu ba, itakam matuƙar kunyarsa takeji, sosai yakeyi mata kwarjini acikin idanunta.....
***
*GERMANY*
Tunda suka iso cikin ƙasar suka kuma sauƙa ababban asibitin dake cikin birnin Germany ɗin Zaid bai buɗe idanunsa ba, duk da kuwa irin kulawan da ƙwararrun likitotin asibiti'n suka basa, bawai baya cikin hayyacinsa bane, sarai yana a cikin hayyacinsa, ƙunci da kuma tarin damuwa me tsanani ne suka hanasa buɗe idanunsa, baison ya buɗe idanunsa kunnuwansa su jiye masa labarin cewa anɗaura auren Zahrah, baya buƙatar yin tozali da fuskar kowa acikin duniyar nan idan ba fuskar Zahrah ba,, yagama yarda da hukuncin da zuciyarsa ta yanke masa, lallai kwanciyarsa haka baida wani amfani, yakamata ne yatashi yayi yaƙi don samo soyayyar Zahrah, idan har bai manta da date ɗin daya gani ajikin katin auren ba, to jiya ne ɗaurin aurenta, wasu irin hawaye masu zafin gaske ne suka silalo daga cikin idanunsa haɗe da gangarowa tagefen kumatunsa,, a hankali ya ware idanunsa da suka jima da rikiɗewa suka zama jajur dasu, baya tunanin zaisake samun farinciki acikin rayuwarsa matuƙar yarasa abar ƙaunarsa Zahrah, tashi yayi zaune haɗe da rumtse idanunsa, ƙuna yakeji acikin ƙirjinsa sai dai kuma zafin wannan ƙunan baikai zafin ƙunan da soyayyar Zahrah keyi masa azuciyarsa ba,,, Alhaji Ma'aruf dake tsaye a wajen ɗakin da Zaid ɗin ke kwance, ta cikin makeken glass ɗin daya zamewa ɗakin window ya hango Zaid ya tashi zaune, da sauri yaje ya ƙira Doctor domin kuwa tunda suka zo Zaid ɗin bai motsaba sai yanzu,, ƙa'idansu ne idan zasu duba marar lafiya babu wani me shiga kansu harsai sun ga babu wani matsala sannan zasu bar ƴan uwansa suje kansa,, hakan yasa dole Alhaji Ma'aruf ya dakata daga waje likitan shi kaɗai ya shiga.. Bayan kamar wasu mintuna likitan yafito yabawa Alhaji Ma'aruf daman ganin Zaid ɗin, ae ba'iya Alhaji Ma'aruf kaɗai ba hadda Mum suka rankaya zuwa cikin ɗakin,, har gabansa dukansu suka ƙarasa, hanu Alhaji Ma'aruf ya ɗaura akan kafaɗan Zaid haɗe da cewa "Ya ƙarfin jikin naka?"
Bai amsa musu ba saima kallonsu daya shiga yi kamar wani wawa...
"Ina Zahrah?" shine abun daya iya fitowa daga cikin bakinsa kawai, saboda shine abun dake cikin zuciyarsa..
Kallon Kallo Alhaji Ma'aruf da Mum suka shiga yiwa juna, sukam dai basuda wani amsa da za su bashi domin kuwa sarai labarin Auren Zahrah ya isa ga kunnensu, yanzu haka itaɗin matar wani ce, babu amfanin ɗago zancenta...
Alhaji Ma'aruf ne yayi ta maza haɗe da sauƙe ajiyar zuciya cike da lallashi yakuma dafa kafaɗun ɗan nasa " Yanzu ba lokacin damuwa bane Zaid, bakuma lokacin daza ka sa kanka acikin ƙunci bane, kabar maganan Zahrah, yanzu samun lafiyarka yafi komai a wajen mu, idan kasamu lafiya sai ayi abun daya dace amma maganar Zahrah abarshi" Alhaji Ma'aruf yaƙare maganar cikin kwantar da murya.
Laɓɓansa ya cije haɗe da girgiza kansa
" Bazan taɓa samun nutsuwa da salama ba Dad har sai Zahrah tazamo tawa, Inasonta Dad, so ba irin na wasa ba, samunta ayanzu yafiyemin komai, taɓa kaji Dad, zuciyata takusa bugawa akan soyayyarta, ba irin bugawan da kasani ba Dad, Bugawa zatayi tayanda bazata sake aiki ba har abada kuwa!" Zaid yaƙare maganar yana me ɗaura hanun Dad ɗinsa akan ƙirjinsa dai dai saitin da zuciyarsa take....
"Baka da hankaline Zaid? ka kosan mekake cewa? wani irin mahaukaciyar soyayya ce wannan? anya kuwa Zaid baka zautu akan wannan banzar soyayyarba?" Mum ta tambayesa cikin yanayi na ɓacin rai, sosai abun nasa yanzu yake sosa mata rai..
"Mutuwa zanyi Mum akan Zahrah zan iyayin komai wallahi dagaske ni mahaukacine akan soyayyarta inason...."
"Kanasonta ko, shikenan tunda baka gujewa saɓon Allah saikaci gaba da sonta idan zaka sameta, domin kuwa yanzu ta riga da tayi maka nisa, saboda matar wani ce!" Mum tafaɗi haka ta hanyar katsesa daga maganar dayake...
Tamkar sauƙar guduma aka haka yaji sauƙan maganganun mahaifiyartasa acikin kunnuwansa,, kallonsa yamayar ga Dad ɗinsa,, kai Alhaji Ma'aruf ya jinjina masa alamar kalaman mahaifiyarsa gaskiya ne..
"Zahrah zata dawo gareka idan har Allah ya rubuta cewa itaɗin matarkace, amma yanzu kacireta acikin zuciyarka, saboda ahalin yanzu Zahrah tajima da zama mallakin wani, kasani kuma tunata da kuma cigaba da sonta zai iya jefaka cikin halaka" Dad yafaɗi haka ga ɗannasa cikin tsananin tausayawa...
Dafe ƙirjinsa yayi da sauri haɗe da cije laɓɓansa, da ƙyar ya'iya motsa laɓɓansa aniyarsa yafurta wata kalma, sai kuma labari yasha banban, tarine ya sarƙesa, take jini yasoma fitowa daga cikin bakinsa, ƙoƙarin riƙesa Dad yasomayi amma kuma kafun yakai ga riƙesa tuni yafaɗo daga kan gadon, Mum kuwa tuni tafice aɗakin taje taƙira Doctor's,, kafun Doctors ɗinma suzo tuni Zaid yayi mugun fita acikin hayyacinsa, gaba ɗaya jini ya ɓata gaban rigar dake jikinsa, idanunsa ne suka juye wani irin numfashi yaja me sauti, saikuma komai na jikinsa yasake alokaci guda, daidai lokacin Likitoti suka ƙaraso cikin ɗakin .... Taimakon gaggawa suka shiga bashi don ceto rayuwarsa cikin ikon Allah kuwa suka samu numfashinsa ya dai-dai ta, allurai suka narka masa wanda zasu sanyasa bacci...
Babban likitan dake kula da al'amuran Zaid ɗinne, ya rufe Dad da faɗa akan wai saboda me yasa aka faɗawa Zaid ɗin maganar da zata tada masa da hankali, haƙuri Dad yashiga bawa Doctor ɗin, sharuɗa masu tsauri Doctor ya shumfuɗa musu, akan cewa lallai dole babu wanda zai sake ganawa da Zaid ɗin harsai bayan kwana uku, sannan kuma koda sunkoma gida yazama dole akiyaye shiga damuwa dakuma ɓacin ransa, saboda yanzu zuciyarsa tazama kamar wani ɗanyen ƙwai sai anayi ana lallaɓata, zuwa yanzu abu kaɗan ne zai sanya ta buga, wanda hakan kuwa dai dai yake da rasa rayuwar Zaid ɗin baki ɗaya
***
Bayan awanni 4
Shikaɗai yasan irin raɗaɗi dakuma ciwon dake kwance acikin zuciyarsa, hawayene suke ta fita daga cikin idanunsa suna gangara akan ƙuncinsa,, "Da gaskene Zahrah'n sa tayi aure? me yasa Zahrah zatayi masa haka? Bazai taɓa iya jurwa ba, lallai koda Zahrah tayi aure bazai taɓa daina sonta ba, kuma koda duka mutanen duniya zasu taru akansa bazai sanja ƙudurin dake zuciyarsa na auren Zahrah ba, zaiyi duk wani abu wanda yasan Zahrah zata dawo garesa koda kuwa hakan zaijawo sanadiyar rasa rayuka ne, ZAHRAH kawai yasani kuma itace cikar burinsa"..... (😳 karya kasheni nima🏃♀🏃♀)
*(Gobe Birthday na💃💃 zan baku updated insha Allah💃💃gobe akwai show agidan Doctor 🙊 )*
*21/January/2020*
*Fatymasardauna*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*SHU'UMIN NAMIJI !!*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
Tunda Doctor yafita baisake dawowa cikin gidanba harkuwa Zahrah ta ƙaraci zamanta acikin falon ta koma uwar ɗaka, sai dai kuma yayi mata waya yasanar mata cewa yana gidan Hajiyarsa wani uzuri ne ya riƙesa...
***
Idar da sallan isha ɗinta kenan ta miƙe haɗe da ƙarasawa gaban dressing mirror, lotion ɗinta me ƙamshi ta shafa ajikinta, powder kawai ta shafa akan fuskarta sai kuma man leɓe... Wata rubber pencil gown maroon colour ta sanya ajikinta, rigace irin marar nauyi ɗinnan sannan kuma an cika gabanta da fararen duwatsu wato (stones) wani maroon ɗin mayafi me ɗan kauri ta ɗauka haɗe da kafa ɗaurin ɗan kwalin nan na turban akanta, sosai tayi kyau saikace wata balarabiya, zama tayi akan gado haɗe da jawo wayarta, ajiyar zuciya ta sauƙe, har cikin ranta tana mamaki ƙwarai na rashin dawowan Dr.Sadeeq, tun safe daya fita haryanzu baidawo ba,, tashi tayi ta rage gudun ac'n dake cikin ɗakin, haɗe da ɗaukar wayarta tafice zuwa falo, hankalinta gaba ɗaya ta maida kan tashan MBC Bollywood da suke haska film ɗin nan me suna SANAM TERI KASAM bata taɓa kallon film ɗin ba amma kuma tana da waƙoƙin film ɗin acikin wayarta saboda sosai waƙoƙin sukeyi mata daɗi,, ta shagala a kallon film ɗin har idanunta sunfara kawo ƙwalla saboda tausayi, jitayi ansanya hanu anrufe idanunta , a razane ta ƙwalla ƙara domin kuwa sam bataji motsin shigowan mutum cikin falon ba, da sauri tature wanda yarufe mata idanun gefe haɗe da tashi tsaye,, ganin cewa shine yasanya tashiga sauƙe ajiyar zuciya akai akai,, murmushi yasakamar mata haɗe da cewa
"Matsoraciya"
Zama yayi akan kujera,, itama zama tayi tana me da numfashi sosai yatsorata ta donkuwa bata tsammata cewa shi bane sam ta manta ma da cewa babu mayafi ajikinta... Kafeta da'idanunsa yayi yana me ƙarewa kwalliyartata kallo,, sai alokacin ta ankara da irin kallon dayake jifanta dashi.
"Sannu da dawowa!" tafaɗi haka cikin sassanyar murya.
"Yauwa, kimin afuwa najima da yawa" yafaɗi haka yana me sanya hanunsa ya kama kunnensa alamar yana neman afuwa, murmushi kawai tayi masa haɗe dayin ƙasa dakanta...
Miƙewa tsaye yayi haɗe da cewa "Bari naje nayi wanka, akwai kayan fruit acikin fridge please kiɗan yanka min kafun na fito"
"To" kawai tace dashi haɗe da tashi tanufi wajen fridge ɗin shikuma direct ya wuce ɗaki donyin wanka...
Tana kammala yanka fruit ɗin ta ɗauko wani plate me kyau tarufe yankakken fruit ɗin, kan kujera ta koma ta zauna haɗe da sake maida hankalinta ga tv.. Sanye da tree guater jeans ajikinsa haɗi da wata farar t-shirt ya fito, ƙamshi kawai yake fitarwa, satan kallonsa Zahrah tayi haɗe da ɗan sakin murmushi, bata taɓa ganinsa acikin irin wannan shigar ba amma kuma yayi mata kyau sosai.. Akan lallausan carpet ɗin dake malale tsakiyar falon ya zauna haɗe da tanƙwashe ƙafafunsa, alama yayi mata da hanunsa cewa ta miƙo masa fruit ɗin, ɗaukan plate ɗin tayi taƙarasa gabansa, durƙusawa tayi har ƙasa kana ta aje plate ɗin,, "Miƙomin wancan ledan" yafaɗi haka yana meyi mata nuni da leda wanda shiya shigo dashi sam ita batama lura ba,, cike da nutsuwa taɗauko ledan kamar yanda ya umarceta ɗan duƙawa tayi haɗe da miƙa masa ledan,, amaimakon yakarɓi ledan sai taga ya jawota jikinsa, zaunar da ita yayi acikin jikinsa haɗe da sanya hanu ya zame ɗaurin turban ɗin dake kanta, take lallausan gashinta ya zubo harzuwa kan bayanta, kansa ya cusa acikin gashin nata yana me shaƙan daddaɗan ƙamshin dake tashi ajikin gashin nata,, "Kiyi mini afuwa my princess, banƙi dawowa haka kawai ba!" yafaɗi haka yana me ƙara matseta acikin jikinsa.
"Ni bakayi mini laifi ba sam sam, nasan ae bazaka ƙi dawowa haka kawai ba" tafaɗi haka cikin zazzaƙan muryarta..
"Yauwa my wife nasanki dama kina da haƙuri, natsaya a wajen ƴar uwarki Salima ne, ina fatan banyi laifi ba?"
Da sauri tajuyo da kanta tana kallonsa, "Salima kuma? bakace tafasa aurenka ba" tatambayeshi fuskarta ɗauke da tsananin mamakin jin abundayace..
Dariya yayi ganin yanda tawani zaro idanu kishi ya bayyana akan fuskarta ƙarara daga ambatan sunan Salima.
"Wasa fa nake miki Madam, miye na wani tsorita haka" yafaɗi haka yana me ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo..
Ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya ta sauƙe haɗe da ɓata fuska, ta juya da kanta batace dashi komai ba,, sarai ya lura taji haushi,,, yankakken apple ya ɗauka haɗe da kaiwa kusa da bakinta.. ƙin buɗe bakinta tayi saima daɗa kauda kanta da takeyi jefa apple ɗin yayi cikin bakinsa, haɗe da sanya hanu ya juyo da kanta yazama tana fuskantarsa...
"Fushi kike da mijinki? kiyi haƙuri banfaɗi haka don ranki ya ɓaci ba, wasa nake miki kiyi mini murmushi kinji Zahrah na!"
Hakanan taji zuciyarta tayi sanyi harbatasan sanda tasaki murmushi ba.. Yankakken apple yakuma ɗaukowa yakai bakinta babu musu ta buɗe bakinta yasanya mata... Tana zaune acikin jikinsa haka yaciyar da'ita domin kuwa atare sukasha fruit ɗin haɗe da ɗaura fresh milk akai.. Yana nan azaune ta tattare wajen takai kitchine haɗe da dawowa, miƙewa tsaye yayi haɗe da ƙarasawa gaban tv wanda yaketa ɓaɓatu shikaɗai ya kashe, kallonta yayi kamar zaiyi magana saikuma ya fasa, wutan falon ya kashe kana yakama hanunta suka nufi ɗaki, hmmm tun ɗazu bata ji tsoro ba sai yanzu da ta gansu sun hallara acikin bedroom, janta yayi har cikin bathroom sukayi brush... Da kansa yaciro wani ƴar fingilar rigan bacci wanda take shara shara kamar rariyan tata sai dai kuma tana da ado ata wajen wuyan.. Ganin yanufota kai tsaye ne yasanya tayi saurin saddakanta ƙasa, zuciyarta kuwa luguden duka tashiga yi mata, kamar anka mata tana sata, harga Allah ita tsoronshi take Allah yasa yauma karyayi mata komai.. Tunaninta ne ya katse sakamakon sauƙar hanunsa da taji abayanta, matsowa yayi gaf da'ita harsuna iya jiyo hucin numfashin junansu,, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar nata, lokaci guda yasanya hanu ya soma zame rigar daga kafaɗunta, rumtse idanunta tayi ƙam, haɗe da takure jikinta waje ɗaya, bazata iya hanasa ba, amma kuma dazai barta yace ta cire rigan da kanta da hakan yafiye mata komai daɗi, saboda ko bakomai zatayi iyaka ƙoƙari wajen ganin ta kare ƙirjinta, lokacin daya kawo ƙirjinta kasa jurewa tayi, dasauri ta duƙa ƙasa haɗe da cewa "Dan Allah kabarni naje toilet na cire da kaina"
Bai tanka mata ba saima ɗagota daya sakeyi tsaye, rungumeta yayi ta baya haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, hancinsa yasanya yashiga shaƙan daddaɗan ƙamshin da fatarta ke fitarwa, ahankali yake goga mata lallausan sajen sa akan fatar wuyanta yayinda yasanya hununsa duka biyu ya saƙalo ƙugunta, rumtse idanunta kawai tayi tanajinsa, yayinda zuciyarta kuwa ta ke bugawa da sauri. a hankali yashiga kissing ɗin wuyanta haɗe da soma yawo da hanunsa akan cikinta, wani iri Zahrah tasomaji acikin jikinta, yayinda gaba ɗaya tsikar jikinta ya shiga motsawa,, shi ɗin ma hakance ta kasance dashi, baisan sanda yasanya hanunsa yaci gaba da ƙoƙarin zame mata rigar dake jikinta ba,, har rigan tafaɗi ƙasa Zahrah bata ɓuɗe idanunta ba shima kuma baibuɗe nasa idanun ba, hanunsa yasanya akan lallausan fatar cikinta yashiga shafawa, cikin wani irin salo ya juyo da'ita yazamana suna fuskantar juna, dayake ɗakin babu wadataccen haske sosai, hakan yasanya baya iya ganin jikinta sosai, hanunsa yasanya duka biyu ya tallafi bayanta haɗe da kusanto da fuskarsa daf da tata, laɓɓansa yaɗaura akan nata laɓɓan tare da kama leɓenta na ƙasa yashiga tsotsa ahankali,, al'amarin dayayi mugun sanya mata shock acikin jikinta kenan, tunda take aduniyarta wani ɗa namiji baitaɓayi mata kiss ba sai Zaid, shiɗin ma kuma alokacin dayayi kissing ɗinta bata cikin nutsuwa da kuma hankalinta saboda haka babu wani abu da taji game da hakan, Dr.Sadeeq ma hakane takasance dashi saboda a iya tsawon tarihin rayuwarsa baitaɓa yiwa wata mace kiss ba, yau shine karonsa na farko... Ahankali yake shan lips ɗin nata yayinda ita kuma takasa koda ƙwaƙƙwaran motsi ne,, cikin wani irin salo ya soma tura bakinsa cikin nata bakin, harshenta ya laluɓo haɗe da soma yi masa shan lollypop,,, cikin mintunan da basu wuce 8 ba yasoma sauƙe wani irin numfashi, haɗe da sake ƙamƙameta acikin jikinsa, sosai yake kissing ɗinta yana fitar da wani irin numfashi me ɗauke da wani kalan sauti, yayinda itakuwa Zahrah ƙafafunta suka soma ƙoƙarin rugujewa ma'ana suka soma saƙewa da'alama dai abun yafi ƙarfinta,, ɗaukanta yayi caɗak yanufi kan gado da'ita, kwantar da'ita yayi haɗe da sake sanya bakinsa acikin nata,, haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya shiya matuƙar taimakawa kiss ɗin nasu yaƙara armashi a wajen Doctor, dan Zahrah kam tuni tazama statue.. A iya kiss kaɗai Dr.Sadeeq ya ruɗe yakuma sukurkuce, sucking tongue ɗinta kawai yake cike da nutsuwa yana me fidda wani irin numfashi, tuni idanunsa sunkaɗa sunyi jajur dasu, ƙasa yasomayi dakansa harzuwa kan cikinta, kissing ɗinka yashigayi akan cikin nata yana me shafa santala santalan cinyoyinta, hanunsa yasanya abayanta ya ɓalle maɓallin brezian dake jikinta, haba ai tuni hajiya Zahrah ta ruɗe ta sake ƙanƙame jikinta, saida yasamu shiɗewa haɗe da ɗaukewar numfashi alokacin da hanunsa suka sauƙa akan lallausan breast ɗinta wanda suke a tsaye ƙyam babu alamar kwanciya atattare dasu, bakinta yaƙara kamowa yacigaba da tsotsa yayinda yasanya hanunsa yana murza breast ɗinta ahankali, gaba ɗaya ya zauce ya ruɗe yakuma susuce yafita aduniyar mu yashiga wata duniya me cike da wani irin masifaffen sha'awa me matuƙar ƙarfi harji yake kansa nawani irin sarawa,, kuka ta fashe dashi me tsanani alokacin da taji sauƙar bakinsa akan nipple ɗinta, hmmm kukanta bazaiyi aiki ba da dukkan alamu, domin kuwa tsotsar dayakeyimawa nipple ɗin nata ma na dabanne,, da ƙyarma yake iya ƙwato numfashinsa,, duk yanda yaso ya share kukan nata yakasa, dolensa ya tsagaita haɗe da kwanciya akanta, cikin wata irin murya da take a shaƙe yace "Please Zahrah stop