x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 9 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 24001 words
  • 27000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 556

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ta, saboda ya san ba mutumiyar kirki bace. Laila ta karya min duk wani yarda ta a kanta, ita ce dalilin zama na a kan wannan wheel chair Win. Laila ta ci amanar yardar da nayi mata, ta zalince ni, duk dukiya da companies da take dasu basu ishe ta ba, sai ta haWa da miyagun laifuka, eh?, na ce duk basu ishe ta ba sai ta haWa da safaran yaran mutane. ta saka bana iya fita saboda abin kunyar da ta janyo wa wannan ahalin. Har abada ba zan yafe mata abin da ta yi ba".


"Aba mai gida, Allah ma muna yi masa laifi yana yafe mana balle mutum Wan adam. Ni ina da ya?inin cewa Laila bata aikata kowane laifi ba, ita Win fa mai gaskiya ce da ri?on amana. Amma ba bu damuwa na san dai wata rana gaskiya zata yi halinta, kuma ramin ?arya ?urarre ne dole dai wata ran gaskiya z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ata fito".



***********************
"What!, Umar ka san abin da ka ke faWa kuwa?, kana nufin a yau zamu je wannan dajin?, yau Win nan da ka dawo ku hutawa baka yi ba, ka bari zuwa next week mana, ka ga kafin nan gaba Waya engineers da architecture da kayan aiki za su kasance a shirye. Wannan wajan naka ne amma akwai namun jejin dake zaune a cikin dajin, waje ne mai matu?ar hatsarin gaske, ba zai yiwu kaje ba. Kawai kayi zaman ka a gida in ya so idan haka kori namun jejin wajan sai ka zafi filin da ka ke so a wajan".


?ago kai Umar ya yi ya kalli mahaifin nasa sannan ya ce. "Saboda me za'a kari dabbobin dake zama a cikin dajin?, su kenen basu da ?anci na rayuwa ne ko me?, kana ji ba za'a taSa Sangaren su ba, za'a gina company ne a wani guri a cikin dajin amma banda ban yarda a taSa Sangaren inda dabbobin suke zama ba, kuma a yau nake so na je na ga wajan".


"Amma Umar wajan nan fa gaba ki Waya mallakin ka ne, kuma gaba Waya wajan ne namun jeji ke zama, ko dai za ka sauya wani jejin da ban muje na Kano?".


Amsa Umar ya ba shi da cewa. "A'a, ni wannan dajin nake so, kuma yanzu nake so na je".

"Shi ke nen Umar, tun da haka ka ke so zan yi wa engineers magana za'a tafi da kayan aiki domin a fara gudanar da aikin company". Cewar mahaifin na shi.


Bayan hawanin biyu da misalin ?arfen biyar na yamma gaba Waya suka shirya tsaff yayin da haka haWa rukuni na jami'ai da bindigogi suka nufi hanyar dajin.


Tun da suka fara tafiya Umar ke jin gabansa na tsananta faWuwa, ya rasa me ke masa daWi, gaba Waya ya shiga wani irin yanayi. Lokaci ?alilan ya yi musu a cikin dajin su Amrah.


Shiga suka fara yi da motoci cikin dajin yayin da suke tattaka itacuwa da ganyayyaki saboda ba bu wata hanya ta mota a wannan jejin. Suna cikin tafiya ?watsam suka buge Waya daga cikin dabbobin dake bin Amrah a baya. Tsayawa motocin suka yi a tare. Sannan gaba Wayansu suka fito daga cikin motan banda Umar wanda ke zaune a bayan mota securities sun zagaye motar da yake ciki da bindigogi.


Juyawa Amrah ta yi sakamakon jin ?aran Waya daga cikin namun jejin da ta yi. Zaro idanuwa ta yi waje tare da sakin wani irin ?ara! mai razanarwa.









*TOH FAH YANZU HAKE YINTA, KOYA ZATA KASANCE TSAKANIN AMRAH DA UMAR?. MUJE DAI ZUWA*

KADA KU MANTA DA COMMENTS DA KUMA SHARING PLEASE =?O? =?O?

AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)

Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD


*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Da mugun gudu Amrah ta isa inda dabban yake, sannan ta fara duba shi, ganin cewa ba bu alamun rai a tattare da shi, ya sa ta Wago da green eyes Win ta wanda suka ?ara rinewa saboda Sacin rai sannan ta Wora a kansu.


Gurnani Amrah ta fara yi. Da sauri ta mi?e tare da nufar inda suke. Ganin tana nufo inda suke ya sa jami'an suka yi saurin zagaye motar Umar yayin da suka saita bindigun su kanta.


Tsalle Waya Amrah ta yi tare da dira kan motan da Umar ke ciki. Zabura gaba Wayansu suka yi. Nan take suka janyo ta ?asa ta faWi, sannan suka fara riri?e ta.


?angaren Umar kuwa ba abin da yake yi sai aikin kallonta, yayin da ya ji kanshi cikin sabon yanayi da shi kanshi bai san dalilin faruwar akan ba. Fitowa ya yi daga cikin motar tare da ?ura mata idanuwansa. "She is so pretty and cute". Ya faWa cikin zuciyarsa.


?ago da idanuwanta Amrah ta yi tare da sauke su a kan na Umar. A matu?ar fusa ce ta ?wace kanta daga ri?on da jami'an suka mata, yayin da ta fara dukansu tana Waga su sama tare da wurga dasu ?asa.


Saida ta gama da su sannan ta fara yowa inda Umar yake. Saida ta je har gabansa da zimmar dukansa. Tsayawa ta yi chakk saboda ganin irin ?war jinin da ya yi mata.


Gurnani ta fara yi tana mai nuna dabba da suka buge. nan take ta fara hawaye tana dukan motan da ya bude dabban.


Jikin Umar ne ya yi sanyi yayin da ya ji jikinsa ya mutu. Kallon tufafin da ke jikinta ya yi. Ganin gaba Waya ganye ne sanye a jikinta akan ya ?ara tabbatar masa da cewa Amrah ?ar daji ce.


Jin kukan Amrah ya sa sauran namun jejin fitowa izuwa harabar wajan. Ganin Amrah dur?ushe tana kuka, ya sa suka fara gurnani yayin da suka fara nufar inda Umar yake da zafin nama.


Ganin suna nufo inda yake ya sa Umar ya fara ja da baya-baya.


?ago da rinannun green eyes Win ta Amrah ta yi tare da sauke su akan namun jejin. ganin suna nufar inda Umar yake da zimmar illata shi ya sa ta sauri mi?e wa, yayin da ta tafi da gudu tare da shan gabansu.

Da sauri jami'an suka mi?e tsaye. Yayin da a dai-dai lokacin yan hukuman row suka ?araso wajan.

Dakatar da dabbobin Amrah ta yi da hannunta sannan ta ce da su. "Maza ku ja da baya, kada ku ce zaku cutar da shi, bada sane suka buge Waya daga cikin ?an uwan mu ba, dan aka maza ku koma. In ba aka ba gaba Waya rayuwar mu tana cikin hatsari".


Gani suka yi tana yin magana ba tare da fahimtar abin da take cewa ba.


"Sir Umar ka bamu dama domin mu kashe dukanin dabban dake cikin dajin nan, domin nan mallakin ka ne ba ta su ba".

Dakatar da shi Umar ya yi da hannunsa sannan ya ce. "Kada kuyi komai ba tare da izini na ba, gaba Waya kuna under control ne don aka be careful. Maza ku tawo mu bar nan sannan yarinyar nan ku saka ta a mota ku tawo da ita".

"Yes Sir". gaba Waya suka faWa, yayin da suka nufi inda Amrah take tsaye tana faWa wa dabbobi da su koma. Juyawa dabbobin suka yi tareda barin wajan.


Ba zato ta ji sun rirri?e ta. Da sauri ta dube, sannan ta fara ?o?arin ?wace kanta.

A matu?ar hassale ta gantsara wa Waya daga cikin su cizo. Nan take ya saki wata iriyar azababbiyar ?ara. Buga tsalle Amrah ta yi tare da ?wace kanta daga gare su.

FaWuwa gaba Waya jami'an suka yi. Ganin haka ya sa Amrah ta fara gudu yayin da ta fara aye wa kan manya-manyan bishiyun dake cikin dajin tsalle suka ga ta fara yi tamkar ?ar biri, tana aye wa kan bishiyu Waya bayan Waya.


Da sauri jami'an suka bi bayan ta. Sannan suka fara sakin harbi.


Ganin sun fara harbi ya sa Umar dube su yana mai cewa. "Don't shoot". Ko saurarensa basu yi ba aka suka ci gaba da harbin bishiyun domin su samu Amrah.




*********************
*Magar?ama*
"Gani nan naji ance wai kuna nema na". Zahra ta faWa ba bu alamun tsoro a tattare da ita.


Tsayawa ?an sandan da warders suka yi suna kallonta. ?aya daga cikin su ne ya ce. "Zahra wai me ya sa ki ke da wannan jiji da kai ne?".


Kallon wacce ta yi maganar Zahra ta yi sannan ta ce. "Ki tambayi wacce ta haife ni zata baki amsa".


Da kallon mamaki suka fara binta da shi. ?aya daga cikin ?an sandan ne ya ce da ita. "Ta ya ya zata tambayi mamarki bayan bata raye?, koda yake dole ai a tambaye ta tun da uwa ?ar daba ita ma Wiya ?ar daba. Wannan dai gadon hali ku ka yi".


Danne fusho dake ?o?arin ta so mata Zahra ya yi sannan ta ce. "?an sanda ka iya bakin ka, mahaifyata ba abar wasa bace, kada ka tunzurani na aikata abin da raina bai so ba".


Sakin baki Wan sandan ya yi yana kallonta. "Idan ban iya bakin nawa ba duka na za ki yi?. To ki sani cewa mahafiyar ki babbar sheWaniya ce, ba bu wanda ya kaita sheWanci kuma sannan ita ce sanadin mutuwan rayukan mutane a lokacin baya. Don haka ko kina so ko bakya so da kallon ?ar sheWaniya zamu dinga kallon ki. Ni a duniyar nan akwai wacce ta kai Mrs Laila arha kuwa?, domin ko a gidan karuwai albarka".



Nan take idanuwan Zahra suka kaWa suka yi jajir. Take ta sak wata iriyar ?ara mai matu?ar razanarwa!.


Sha?e wuyar Wan sandan ta yi da dukkanin ?arfin ta. Tare da Waukar hannunta ta ?waWa masa mari. Tare da fara naushin bakin sa da mugun ?arfi.


Ganin abin da ke faruwa ya sanya sauran jami'an suka ?araso wajan, yayin da suka fara riri?e ta tare da ?o?arin ?wace Wan sandan daga hannun Zahra. Da sauri suma ?an magar?amar suka ?arasa wajan.

Hajiya Binta dake cutting grass ce ta hango taruwa mutane. Da sauri ta saki gatari da take cutting da shi tare da nufa wajan.


Ri?e shi Zahra ta yi ?amm a hannunta yayin da ta ci gaba da nausar bakin sa. Cikin huci ta dube shi sannan ta ce.


"Mahaifiyata ce take da arha?, wato mahaifiyata ce ko a gidan karuwai
albarka ko?, yau za ka gane kuranka. Ka sani cewa zagin mahaifiyata da kay shi ne kuskuren da baka taSa aikatawa ba a rayuwarka domin saina yi maka dukan kawu wuka, saina yi maka dukan da ko ?auyen ku ka koma da ?yar yaran ka su gane cewa kai babansu ne". Tana kaiwa nan ta ci gaba da sambaWansa saida ta yi masa sambaWe baWe, sannan ta ci ka shi.


Isa wajan Hajiya Binta ta yi tare da janyo Zahra sannan ta kwashe ta da mari. Dafe ?uncin ta Zahra ta yi, karo na farko a rayuwarta da hajiya Binta ta taSa lafiya jikinta.

A matu?ar fusa ce Hajiya Binta ta kalleta sannan ta ce. "Me yake damunki Zahra?, shin kinyi hauka ne?, Wan sanda da ki ka daka kin san abin da akan zata haifar?, dole ne na Wau mataki a kan ki in ba aka ba za ki jawo min abin kunya ne".


?aya daga cikin ?an sandan ne ya ce. "Ba saikin Wau mataki ba, mu da kanmu zamu Wauki mataki a kanta. Don haka tun da harta sake ta Wora hannunta a kan Wan sanda dole ta fuskanci mummunan hukunci. Jami'ai maza ku kama ta ku wuce da ita offishi sannan ku saka ta a cell yau saita gane cewar Allah Waya ne".


Jin haka ya sa Hajiya Binta ta fara basu ha?uri. Ko kallonta basu yi ba haka suka kama Zahra tare da nufar inda motocin ?an sanda suke. Ba tare da turjiya ba Zahra ta shiga cikin motan.

Shige wa suma suka yi cikin motan yayin da suka cinciSi Wan sandan da Zahra ta yi wa duka sannan suka saka shi cikin mota. Fice wa suka yi daga cikin magar?amar. A sa'in da motar da aka saka Wan sandan da Zahra ta yi wa duka ta wuce asibiti. Yayin da kuma sauram motocin suka wuce police station.


Suna isa chan suka fito daga cikin motocin yayin da suka kama Zahra sannan suka shigar da ita cikin police station tare da jefa ta cikin cell.




*****************
?angaren Amrah kuwa neman ta suka yi suka rasa a cikin jejin.

Alama Umar ya yi musu da su koma cikin mota. Koma wa suka yi cikin mota gaba Waya yayin da suka tada mota tare da barin harabar dajin.


Kai tsaye gida suka koma yayin da suka zayyane wa mahaifin Umar duk abubuwan da suka faru.


************************
*AMERICA*
Cikin harshen turanci ya dubi abokin nasa ya ce. "John ya kamata ka manta da abin da ya faru, Diana bata yi akan da son ranta ba, ya kamata ka manta da komai". Cewar abokin nasa.

Kallonsa John ya yi sannan ya ce. "A kan mene ne zai sa na rabi ita?, a gaban jama'a ta Wauki hannu sannan ta kwashe ni da mari, ko zan yafe komai ba zan taSa yafe wannan abin da ta yi min ba. Ya zama dole na Wauki fansar abin da ta aikata, saina shayar da ita azabar da har abada ba zata manta da ni ba. Ya zama dole na aure ta domin ita Win tawa ce ta ni kaWai, bayan na aure ta zan gana mata azaba, ba dai tana ji da kanta ba, ni nan zan sauke mata jiji da kanta".

Yana kaiwa nan ya fice daga cikin Wakin wanda ya gauraye da hayakin shisha.


******
Gaba Waya Aliyu ya rasa me kai masa dad'i. A duk sa'in da Safeera ta zo ta wuce ta gefen sa sai ya ga tamkar ya santa. Wayarsa ya ji tana ringing. ?aukar wayar ya yi ya ga numbern Nigeria ke kiran shi. sunan yallaSai ne bayyane kan screen Win wayar. ?aga kiran ya yi tare da karawa a kunnensa. "Hello yallaSai".


Daga Wayan Sangaren ya ce. "Ya batun maganar da muka yi da kai Aliyu?, kace za ka je ka ga MK a magar?ama har yanzu baka dawo bane?".


Cikin rashin fahimtar maganarsa Aliyu ya ce. "Ni kuma?, ni yaushe na ce zan je magar?ama?. Ni fa a halin yanzu ina America kwata-kwata bana ?asar Nigeria, don aka ka bari idan na dawo Nigeria zamu yi magana". Yana kaiwa nan ya kashe wayar.


Sakin baki mutumin ya yi yana mai kallon wayar dake hannunsa. "Lallai Aliyu ka cika Wan rainin wayo, za ka gane kuranka ne".


*******
Fitowa Safeera ta yi cikin ?ananun kaya wanda suka karSi jikin ta tare da fara takawa tana nufar parlour.

Tsayawa Aliyu ya yi da danna waya tare da maida hankalinsa gaba ki Waya kan Safeera. Dogon tsaki Safeera ta ja ganin irin mayen kallon da Aliyu ke binta da shi.


Guri ta samu tare da zama. Cikin Sacin rai Aliyu ya kalle ta sannan ya ce. "ke baki iya gaisuwa bane?".


Kallon shi Safeera ta yi tare da sakin miskilin murmushi sannan ta ce. "Ban iya ba saboda banga mutum a zaune ba".


Mamaki ne ya kama Aliyu ya ce. "Kin san wane ne ni kuwa?, kada ki fusata ni nayi abin da raina bai so ba".

Mi?e wa tsaye Safeera ta yi cike da Sacin rai ta dube shi ta ce. "Me za ka yi?, kana nufin duka na za ka yi kome?".

Shigowa Daddy ya yi dai-dai lokacin da Safeera ta faWi kalman "Duka na za ka yi?".


Kallon su biyun Daddy ya yi sannan ya ce. "Me yake faruwa ne?".


*********
*NIGERIA*.

Gaba Waya Umar ya rasa me ke masa daWi. Tun da ya ga Amrah ya kasa zaune ya kasa tsaye. Zama ya yi kan faWeWen gadonsa sannan ya ce. "Who is she?, me ya sa take zaune a ciki wannan dajin?, shin bata da iyaye ne?, me ya sa take rayuwa cikin dabbobi?. Dole ita kaWai ce zata iya bani amsar tambaya ta. Ya zama dole gobe na koma wannan dajin domin yin bincike. Samm ban yarda da wannan yarinyar ba". Ya faWa yanaai Waukar wayarsa tare da shiga contact list sannan ya lalubo numbern Waya daga cikin jami'an sa.


Ringing biyu aka Waga kiran. "Hello ranka shi daWe".

Furzar da iska Umar ya yi waje sannan ya ce. "Su waye a kan duty gobe?".

Amsa jami'in ya bashi da cewa. "Mune, shin da wata matsala ne?". Jami'in ya tambaya.

Amsa Umar ya bashi da cewa. "A'a ba bu wata matsala, dama ina so ne ka sanar da sauran jami'an da ke tare da kai cewa gobe zamu koma wannan dajin".


"What!". Jami'in ya faWa sannan ya ?ara da cewa. "Sir dajin nan yana da matu?ar hatsari, baka ga abin da ya faru bane Wa zu?, mahaifinka ya sanar da ni cewa kada mu sake mu ?ara zuwa wannan dajin koda ka bu?aci muje, an sorry sir amma ba zan iya bujire wa umarnin mahaifinka ba". Yana kaiwa nan ya kashe wayar.


A matu?ar fusa ce Umar ya wurgar da wayar ta faWi ?asa. Dafe kanshi ya yi jin yana mugun sara masa. "What is wrong with me?, me ya sa gaba Waya ina neman in fita daga cikin hayyaci na saboda wannan yarinyar ?ar daji, why am I worrying myself because of that forest girl?, what am I suppose to do now?, ya zama dole na koma wannan dajin domin fitar da ita daga cikin wannan jejin, because her life is in risk and i need to rescue her life, if not ba zan yafe wa kaina ba".


**********
Washe gari da safe ?an sanda suka nufi hanyar kotu da Zahra.


Suna isa suka tarar da ?an jarida cike a bakin kotu. Ganin motar su Zahra ta ?araso ya sa ?an jarida suka nufi inda motar
End Ads