x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 9001 words
  • 12000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 555

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
abu?".

Girgiza kai Mrs Laila ta yi alamun eh. Juyowa ya yi gaba Waya yana mai fuskantar ta sannan ya ce. "Shin kece Mrs Laila Abdullahi wanda ta gudu daga asibiti har ?an sanda suka ce duk wanda ya yi ?o?arin gano ta yana da kyauta mai tsoka?".

Saurin kauda kanta Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "A'a bani bace ba ni ban ma san wace ce Mrs Laila bah". Ta faWa bakin ta na rawa yayin da ta kasa nutsuwa.

Murmushi mai napep Win ya yi sannan ya ce. "Alamu ya nuna cewa kina jin tsoro a san wani abu game da ke dan gashi ma muryar ki rawa yake. Kada kiji tsoro ni Win mutum ne mai tausayi kuma mai fahimta. A wannan duniyar yana da wuya ka yarda da mutum bai ci amanar ka bah, shi yasa ma ba zan ga laifin ki ba koda baki gaya min ba saboda mutanen yanzu ba abin yarda ba ne. Dan haka ki yarda dani 100% ba zan ci amanar ki ba. Ki faWa min wace ce ke?".


Shiru Mrs Laila ta yi masa daga bisani kuma ta cire face mark Win kan fuskarta. Zaro idanuwa waje mai napep Win ya yi sannan ya ce. "Tabbas ke ce Mrs Laila wannan fuskar ta yi kama sakk da wanda na gani a jikin jarida".


Murmsh Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "?warai kuwa nice Mrs Laila Abdullahi kuma ni ban aikata wani laifi ba haka kaini magar?ama hakasari ma ni Win mai taimakon wanda haka zalunta ce sai kuma yau ya kasance ni hake zalunta yayin da na kasa aiwatar da komai domin wanke kaina. Tabbas mutane sun raunata rayuwata gaba Waya sun yi amfani da rauni na wajan cin galaba a kaina sai dai kuma wannan ba ?arshe bane wannan mafari ne domin kuwa ba zaka taSa koma wa ga ubangijinka ba tare da ka gurbi abin da ka shuka tun a nan duniya bah. ?an uwa na iyaye na, ?awaye na da kuma mijina ba bu wanda ya taSa zuwa magar?ama duba lafiya ta bah. Dai-dai da rana Waya kacal ba bu wanda ya zo koh ya tambaye ni mai na aikata bah kowa dai abin da yake gani ni Win makashiya ce mai safaran yara yin karuwanci tare da safarar miyagun ?wayoyi. Kuma wai duk ni ce ke aikata waWan nan munanan ayyukan. Wallahi ba zan taSa yafe ma abin da suka aikata a gare ni bah". Ta ?arashe maganar tare da fashe wa da matsanancin kuka.


Shiru mai napep Win ya mata yayin da yaji tausayinta ya kama shi sosai. Cikin jimami da tunanin rashin kyautata wa da haka yi mata ya ce. "Shin idan na faWa miki wani abu zaki yarda?".


Share hawayenta ta yi sannan ta ce. "Eh zan yarda".

"Ni Win jami'in Wan sanda ne wanda haka bawa aiki nayi Sadda kama kamar yadda ki ka yi na kama ki". Mai napep Win ya faWa tare da nuna mata police warrant ID card.


Zaro idanuwa waje Mrs Laila ta yi ta ce. "Shi kenen yanzu komai ya ?are.






*ASIBITI*
"Wannan ba kukan jariri nake ji ba a ?ar?ashin gado?". Cewar Doctor.

Mi?e wa tsaye nurse Nadiya ta yi tare da Wauko jaririyar dake kwance a ?asa ta ce. "?warai kuwa kukan jaririya ce kuma jaririyar ma yarinyar Mrs Laila ce".

"What! Doctor ya furta sannan ya ce. Kin san abin da ki ke faWa kuwa? dama akwai jaririya a Wakin nan kuma ki ka ce da su jami'ai ba bu".

Shiru nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Nayi ma mahaifiyarta al?awarin cewa ba zan taSa bari wani abu ya samu ?arta ba kuma nayi mata al?awarin zan dam?a ta a hannun mutanen ?warai koh kuma ni na ri?e ta, shi ya sa ban fito na faWa cewar akwai yarinya a nan ba dan Allah ka rufa min asiri banason wani abu ya samu wannan yarinya saboda mundin ma?iyan Mrs Laila suka gano tana da ?a a nan sai sun san yadda suka yi suka Wauke ta domin cimma wani kudirin nasu".

?an jimm Doctor Win ya yi sannan ya ce. "Shi kenen ba bu damuwa zan rufa miki asiri kuma sannan zan taimaka miki. Yanzu dai ki kai yarinyar gida kada ki bawa kowa ke ki ri?e ta s matsayin ?arki idan mijinki ya aminta da hakan idan kuma bai amince ba sai a kaita gidan marayu Koh kuma duk wanda suka zo suna son adopting Win ?a sai a basu".

Godiya sosai Nurse Nadiya ta yi mishi sannan daga bisani ta fice daga cikin Wakin.




?angaren magar?ama kuwa bayan binciken da ?an sanda suka yi sun gano inda asalin mahaifan Mrs Laila ke zaune hakan ya sa suka yanke shawarar cewa su kai musu yarinyar dake hannun Hajiya Binta tun da ita ma jaririyar ?ar gidan ce. Ba bu yacce Hajiya Binta bata yi dasu ba wajan ganin basu tafi da jaririyar ba amma koh sauraranta basu yi ba. Ba yacce ta iya haka ta ha?ura ta barsu suka Wauki jaririyar.

Kamar yadda suka shawarta a tsakaninsu haka suka Wibi jami'ai da lauyoyi tare da warders suka nufi gidan ahalin Mrs Laila Abdullahi da jaririyar.

Mintuna talatin ya yi musu a cikin estate Win Wanda ke kusads Abubakar rimi houses estate.

Wani katafaren gida na hango wanda koh ina zagaye yake da jami'ai kallo Waya zaka yi kasan gidan babban mutane ne masu jini a ji?a. Tsayawa faWa muku yadda gidan nan ya tsaru Sata lokaci ne domin sai mu gaba page Win ba'a gama ba saboda irin kyau na gidan tabbas kuWaWe ba ?aramin kuka suka yi ba wajan gina wannan gidan.


Horn jami'an suka yi. Nan ta ke masu gadi na gidan suka fara buWe gidan.


Shiga cikin gidan suka fara yi Waya bayan Waya har na daina ganin motocin nasu. Kai tsaye wajan parking space suka nufa tare da yin parking daga bisani kuma suka fara fitowa daga cikin motan.

Ganin hakan ya sa ahali gaba Waya fitowa daga cikin gida. Wani dattijo na hango a zaune kan wheel chair da alamu shi ne mai gidan sai kuma wata mata kusa da shi alamu sun nuna cewar ita ce matar gidan gefe guda kuma mature guy's ne tsatsaye a gefensu su biyu Wayan barin kuma mata ne kyawawa guda biyu.

Magana dattijon ya fara yi kamar haka. "Me kuke nema kuma bayan Kun kama mai laifin da ku ke bu?ata mai ya rage?".

?aya daga cikin police Win ne ya nuna warrant ID card Win da sannan ya fara magana da cewa. "Mun zo gidan nan ne ba dan komai ba sai dan mu baku jaririyar da ?arku ta haifa a magar?ama sannan kuma zamu yi bincike a cikin gidan ku da nata don sanin koh nan ta zo bayan ta gudu daga asibiti".

"What! Kamar ya ban fahimta ba? shin an gaya muku cewar bayan ta gudu nan ta tawo? koda nan ta tawo ba zamu taSa karSar ta ba domin ta zubar mana da mutunci da kimar mu. Mun daWe muna rwyuwa cikin farin ciki ba tare da wani tseko ba amma Laila haka taja mutuncin mu ya zube a kan titi. Wannan wheel chair Win da nake zaune a kai yanzu ita ce sanadiyar hakan. Kuma yanzu ku kawo min ?arta ku ce na karSa ai ba'a wannan gidan ba don ba zan taSa karSar wannan yarinyar bah. Ni kimar gidana ta fiye mun komai a rayuwa. Ba zan karSi wannan jaririyar ba domin yanzu mahaifiyarta bata da hala?a da wannan ahalin dan haka ku fice min daga gida".

?aya daga cikin lauyoyin ne ya yi magana cikin girmama wa. "We due respect sir, yarinyar nan jikar ka ce kuma ba ta yadda za'a yi ka ?i karSar gudan jininka koda kuwa laifin da Laila ta aikata ya kai girman ruwan ?orama. Idan kace ba zaka karSe ta ba yarinyar zata sha wahala ne sannan zata tashi bata da kowa, bai kamata laifin uwa ya shafi ?a bah. Dan Allah kayi nazari kayi ha?uri ka karSe ta koba komai dai jikarka ce".

Dafa shi matar dake kusa da shi ta yi sannan ta ce. "Mai gida ya kamata mu yafe ma Laila. Ina da tabbacin cewar abin da haka ce Laila na aikatawa ?arya ne bai kamata laifin ta kuma ya shafi yarinyar ta ba dan Allah kaji".

Shiru dattijon ya yi sannan ya ce. Shi mijin Laila Yana ina? me ya sa baku kai masa yarinyar ba sai ni zaku kawo wa. Kafin na irga uku idan har baku fita daga gidan nan ba sai na lahira ya fiku jin daWi, zan sa jami'ai na su zo su yi waje daku saidai muyi shari'a a kotu wallahi. Maza ku fice".

Jin hakan ya sa manyan yaransa maza suma suka fara nasu zuben suna koran jami'an.

Ganin hakan ya sa jami'an suka shiga cikin motocin su tare da barin gidan.



LOW BATTERY>ث? >ث?
NASO NAYI MUKU WANDA YAFI HAKA YAWA AMMA BA BU CHARJI KUYI MANAGE.


TOH FAH MRS LAILA DS YARANTA SUNA GANIN RAYUWA KOYA MRS LAILA ZATA YI DA RAYUWARTA? GASHI MSI NAPEP YA BAYYANA MATA CEWAR SHI ?IN JAMI'I NE. GA KUMA MAHAIFINTA YA?I KAR?AR ?ARTA SO SAD =?"? =?-? =?"?=ؔ?. ALLAH YA KU?UTAR DAKE MRS LAILA ALLAH YA BAKI NASARAN CINYE WANNAN LARABAWAN=?O?=?O?



COMMENT & SHARE FISABILULLAH=?O?=?O?=?O?
AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)
[7/28, 14:43] Ayeesher M.B>?p?>?p?: Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
Ku shiga channel Wina domin samun sauran littatafai na=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *__________________________________________*
"Kenen dama kai Win Wan sanda ne ba mai napep ba?, me ya sa saida na gama faWa maka dukkanin sirri na tukun zaka fito ka gaya min cewar kai Win Wan sanda ne?".

Ajiyan zuciya Wan sandan ya sauke sannan ya ce. "Ki kwantar da hankalin ki Mrs Laila ni Win bana Waya daga cikin ?an sandan da haka ce su Sadda kama wajan kama ki. ?warai da gaske ni Win jami'i ne amma banzo nan dan na kama ki ba, hasali ma nazo ne don na taimaka miki".


"?arya ka ke yi, duk bakin ku Waya. Wato so ka ke na ?ara yarda da kai a karo na biyu domin cutar da rayuwata ko?, to ni bana bu?atar taimakon naka, idan kamani zaka yi ka kamani ka daina kwane-kwane". Mrs Laila ta ?arashe maganar kamar zata yi kuka saboda ba?in ciki.


"Mijin ki ne ya ce nazo na taimaka miki ba wani ba, ni Win Waya daga cikin jami'an mijin ki ne, shi ya aiko ni gare ki. Dan haka ki kwantar da hankalin ki, ni zan taimaka miki". Cewar Wan sandan.


Cikin rashin fahimta Mrs Laila ta ce. "Mijina?, mijina shi ne wanda ya aiko ka?, me ya sa zai yi hakan bayan lokacin da nake bu?atar taimakon sa bai taimake ni ba, ba bu Waya daga cikin ahalina ko mijina da yazo ya tsaya min a kotu, haka na zama tamkar marainiya. Dai-dai da rana Waya mijina bai zo ya duba ni a magar?ama ba. Sai yanzu kuma da nake shirin samun ?anci zai wani turo min da kai. To bana bu?ata, lokacin da nake bu?atar tsimakonsa bai taimake ni ba sai yanzu da nake shirin samun ?ancin kaina na gudo daga asibiti domin gaskiya ta wanzu a gaban idanuwa na. Ni ba zan bi ka ba".
Mrs Laila ta faWa tare da fito wa daga cikin napep Win.

Gyara kwanciyar jaririyar dake hannunta ta yi hawaye na sauka kan ?uncinta ta ce. "A gaban idanuwan mijina ?an sanda suka zo suka kama ni ba tare da ya dakatar da su ba. Ba bu abin da yafi bani mamaki kamar yadda naga mijina ya haWa hannu da ma?iya na, koda zan iya yafe wa kowa a duniyar nan to banda mijina". Mrs Laila ta faWa tana mai barin wajan.


Saurin fitowa Wan sandan ya yi yana mai binta a baya.

?angaren Nurse Nadiya kuwa, kamar yadda Doctor ya faWa mata, haka ta Wauki jaririyar dake hannunta ta nufi gidan ta da ita.

Cikin sa'a kuwa ta tadda mijinta na gida. Sai da ta yi addu'ar shiga gida kafin daga bisani ta shige cikin gidan.

Kwance ta ganshi kan wani makeken kujera 3seater, yayin da remote ke ri?e a hannun shi da alama kallo yake yi a tv.

Sallama nurse Nadiya ta yi. Juyowa ya yi ya kalle ta sannan ya ci gaba da kallon shirin da hake haskowa a tv.

Nannauyan ajiyan zuciya nurse Nadiya ta sauke, sanin yadda halinshi yake ya sa bata ko tanka masa ba ta ?ara ri?e jaririyar dake hannunta ?amm tare da nufar ?ofar Wakin ta.

Daga sama taji muryar shi na faWin. "Daga ina ki ke?".

Juyowa ta yi, ciki rashin fahimta ta ce. "Ban gane daga ina nake ba?, ina zanje in banda gurin aikina?". Ta faWa tana mai haWe rai.

Murmushi ya sakar mata sannan ya dubi jaririyar dake hannunta ya ce. "Wannan jaririyar fa daga ina ki ka Wauko ta?".

Jin hakan ya sa nurse Nadiya ta saki ranta tare da sakin murmushi, ta fara nufar inda yake a zaune. Saida ta ?arasa har inda yake tare da zama kusa da shi ta ce.


"Ba ka san wace ce ba ko?, kayi ha?uri na karSi yarinya ba tare da na nemi izinin yin hakan daga gare ka ba. Maganar gaskiya dama wannan yarinyar ita Win ?ar babbar mai laifin da ?an sanda suke nema ce, wato Mrs Laila Abdullahi, kuma nayi mata al?awarin cewar zan kula mata da ?arta har izuwa girmanta, sannan kuma nice na taimaka mata wajan guduwa daga asibiti. Ina fatan dai ba zaka ?i yarinyar nan ba mai gida". Ta faWa kanta a sunkuye.


Zaro idanuwa waje mijin nata ya yi tare da mi?e wa tsaye, cikin fusata ya ce da ita. "Shin kin yi hauka ne?, ta ya ya zaki kawo min ?ar babbar mai laifi gidana sannan kuma kiyi tunanin zan barta a ciki?, wato so ki ke kija wo min bala'i nima ?an sanda su fara nema na ko?. Lallai wuyanki ya isa yanka. Toh bara kiji, ki Wan yadda zaki yi ki fitar da yarinyar nan daga gidan nan, mundin baki fitar da ita daga gidan nan ba kin kaita wani gurin daban toh wallahi a bakin auren ki, don ba zan zauna ina zaman zamana ki jawo min masifa har gida ba".
Ya faWa ranshi a matu?ar Sace.


Baki sake nurse Nadiya ta bishi da kallo yayin da hawaye suka fara zarya kan fuskarta. Maida kallonta ta yi kan jaririyar. Nan take taji tausayin jaririyar ya kamata.a yayin da ba bu abin da jaririyar keyi in banda kuka domin ba ?aramin yunwa take ji na, gashi kuma bata da ruwan nonon da zata bata.

Cikin tausayawa ta ce. "Allah sarki yara, daga zuwan ku duniya har kun fara fuskantar ?alubale, wannan wace iriyar rayuwa ce, a ce ba bu wanda ya dube ku da idon rahama ya taimaka muku. Ya Allah na ro?e ka, ka sa wannan wahalar ta tsaya a iya yarintar su kaWai kada ya kasance har izuwa lokacin girmansu".


Maida kallonta ta yi kan mijinta sannan ta ce. "Kada ka ce haka mai gida, nayi wa Mrs Laila al?awarin cewa zan yi iya bakin ?o?arina wajan ganin na taimaka wa yarinyar ta sannan na ri?e ta a matsayin ?ar da na haifa. Ita Win da yarinya ce kaWai, bai kamata a ce laifim uwa ya shafi ?a ba, yanzi idan ka ce na fitar da ita ina ka ke son na kaita?, rayuwarta zai kasance tana shan wahala ne, a yayin da kuma ba bu wanda zai share mata kuka ko ya sata farin ciki domin bata da uwa a kusa da ita. Ba ita kaWai bace ba su uku ne matan kuma kaga tun basu san kan su ba haka raba su domin tseratar da rayukansu dana mahaifiyar su, sannan kuma domin su san mahimmanci da rayuwa take dashi. Dan Allah kada ka ce A'a kaji na ro?e ka". Ta ?aradhe maganar tare da fashe wa da kuka.



**"Yanzu mene ne abin yi kenan?, mun bi diddigin mijin nata sannan munje gidan ance ya daWe da barin ?asar baki Waya, yanzu kenen dole dai a kai yarinyar nan gidan marayu". Cewar DPO wanda ke zaune kan bencin dake cikin magar?amar a yayin da sauran ?an prison Win suka zagaye jami'an suna kallon jaririya mai brown eyes Win da ke kwance kan cinyar ?ar sanda mace, a sa inda ba bu abinda jaririyar keyi sai kuka.



"Haka ne sir, nima abin da nayi tunani kenen, ina ga kawai best solution shi ne a kaita gidan marayu, dan ba lallai a samu wanda zai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? iya ri?e ta ba a nan dole dai chan za'a kaita domin sai ya fi mata alkhairy". Cewar Waya daga cikin warders Win.


"Shi kenen tom ku shiyar jami'ai, domin zamu kaita gidan marayun".

Daga sama suka ji an ce. "Ni ce nan nafi cancanta dana ri?e ta". Waigawa gaba Waya suka yi rareda zuba wa Hajiya Binta idanuwa.

Cikin rashin fahimta DPO ya ce. "Kamar ya ke ki ka fi cancanta da ki karSi yarinyar nan?, kenen a tunanin ki mu baki ita ki lalata yarinyar mutane, so ki ke a barta cikin magar?ama ta zama irin ku?, ta ina ma ki ke da hala?a da ita da har zaki buWi wannan ?azamin bakin naki kice ke zaki ri?e ta?".


Ta kowa Hajiya Binta ta fara yi, bata tsagaita da tafiyar ba har sai da ta tabbatar da isa gaban shi sannan ta jefa idanun ta cikin nasa ta ce. "A matsayina ta mai ri?o, kuma sannan nayi wa mahaifiyar ta al?awarin cewa
End Ads