x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 26 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 75001 words
  • 78000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 577

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
wasu motoci sun zagaye ta. Nan wasu mutane suka fito fuskokin su rufe da mask. Ba ta yi aune ba ta ji sun sha?a mata wani abu. Take jiri ya Wibe ta yayin da bacci mai nauyi ya kwashe ta.


Shigar da ita suka yi cikin motan sannan suka bar harabar wajan da ita.








*******
Tun ana Soye wa har labari ya garzayo kunnen sarki. Nan haka wuce da Sooraj asibiti yayin da aka shiga bashi taimakon gaggawa.


Gaba ki Waya hankalin Sarki da na Mami ya tashi. Yayin da Sangaren Zahra take ta faman addu'a Allah ya sa bai mutu ba.


Nan dai likitoci suka yi nasarar dawo da numfashin sa, saida Sooraj ya kwashe kwana biyu a asibiti ana duban lafiyar sa. Kafin daga bisani aka sallamo shi daga asibiti.


Gaba ki Waya jikin ?an gidan ya mutu yayin da suka kasa furta komai, tare da ganin duk laifin Zahra ne da a ce ba ta yi abin da ta yi ba da hakan ba ta faru da shi ba.


Zama gaba Waya suka yi a parlour, yayin da Zahra dur?ushe gwiwowinta a ?asa ta du?ar da kai ?asa.


Kallonta Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Kinga abin da ki ka aikata ko?, yanzu da a ce daga nan ya mutu mene ne za ki ce?, kin san da a ce ya mutu kema rataye ki za'a yi?, wannan wane irin shashanci ne da almubazarancu".



Kallon Sooraj Zahra ta yi nan take taji nadamar abinda ta aikata. Du?ar da kai ?asa ta yi ta ce. "Ina mai baku ha?uri gaba Waya, banyi hakan ba dan wata manufa a zuciyata ba, nayi hakan ne dan kawai na saku kuci wannan abincin amma bawai nayi hakan ba da nufi cutarwa. Idan duk na Sata muku rai kuyi ha?uri ba zan sake ba".


"Babu wani ba za ki sake ba, kawai mafita shi ne ki tattara komai naki ki bar wannan masarautar". Cewar Gimbiya Saratu.


?aga musu hannu Sooraj ya yi ya ce. "A'a, ba zata je ko ina ba, bazan bari ta tafi haka nan ba, dole ita ma ta WanWana kuWarta, tunda harta iys Wora hannayenta a kanmu to ba zata tafi kuma a ?yale ta ba".



Kallonsa Mami ta yi ta ce. "Amma Sooraj ya kamata kayi nazari, ta riga ta baku ha?uri, ni kawai zan sallame ta tafi".


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "A'a Mami, da a ce na mutu haka za ki ce a rabu da ita?, bazan bar abinda ta aikata ba, wallahi saina gana mata azaba a masarautar nan, saina sa ta gwammaci mutuwa da rayuwa". Ya ?arashe maganar tare mi?e wa tsaye sannan ya nufi part Win sa.



Maida kallonta Mami ta yi kan Zahra ta ce. "Zahra tashi ki shiga Waki kinji".



Girgiza kai kawai Zahra ta yi sannan ta mi?e tsaye tare da nufar Wakinta. Binta kawai su Samira suka yi da kallo, yayin da suke hayyana irin muguntar da za su yi mata.


Zahra na shiga Waki kuwa ta faWa kan gadonta tana mai sauke ajiyan zuciya sannan ta mi?e zaune ta ce. "Wai me yake nufi?, yana nufin zai azabtar da ni?, dan ma ya samu na bashi ha?uri shi ne zai dinga fadar waWan nan maganganun, to wallahi daidai da kai aikin banza kawai". Ta faWa tana mai buga tsaki.




*****
"Hello Please am I talking to Safira Ibrahim?".


Girgiza kai Safira ta yi kamar tana gaban mai maganar a waya sannan ta ce. "Yes of course, please how may I help you?".

Daga Wayan Sangaren aka ce."The law school you applied to has accepted you, now you just need to start, but before that, today we need you to come in for signing so that we can verify your details. They will come to pick you up at home, and don't worry about receiving a visa or passport because everything has been completed. We are just waiting for you."


Mi?e wa zumbur Safira ta yi cike da farin ciki ta ce". Wow!, thank you so much, I can't even describe how happy I am. Very soon, I'll be heading to America." Ta faWa tana mai katse wayar.



Da sauri ta fita parlour ciki sa'a ta tarar da su Mom a parlour, nan ta sanar musu abin da ya faru. Babu wanda bai yi farin ciki ba amma Mom samm ba ta so hakan ba domin ba ta som ta yi nisa da ?arta.


A gurguje Safira ta koma Waki kana ta shirya kanta da kayanta. Bayan ta gama shirya kayanta a travelling box. Ta saka kaya masu kyau riga da wando sannan ta saka Wan ?aramin veil sannan ta Wora kimono a kan riga da wandon.


Fitowa ta yi da box Win sannan ta nufi hanyar waje. Bakwana suka yi da kowa na gidan yayin da Daddy ya shiga saka mata albarka. Mom kuwa shiru ta yi domin gaba Waya hankalinta ba'a kwance yake ba, ji take kamar wani abu na shirin faruwa da ?arta.


Kallon Safira ta yi ta ce. "Safira, ni da za ki ji ta baki na kiyi zamanki kawai, idan ya so idan za mu koma America sai kiyi komai, wallahi hankali na ya kasa kwanciya, tsoro na shi ne kada wani abu ya same ki".


Murmushi Safira ta yi ta ce. "Kada ki damu Mom babu abin da zai same ni da izinin Allah".


Daidai lokacin suka jiyo horn Win mota a waje. Bye-bye tayi musu kana daga bisani ta fice daga gidan. Fitowa driver Win motan ya yi sannan ya karSi box Win kayanta tare da saka su a bayan mota. Shiga cikin motan ta yi kana daga bisani driver ya ja mota suka bar wajan.



Sosai Safira ke farin ciki yayin da take gani kamar cewa ta riga ta zama lawyer.


Kallon driver Win ta yi ta ce. "Yanzu hanyar airport zamu wuce ko?".


Shiru driver Win ya yi mata bai ko tanka mata ba.

Mamaki ne ya kamata ganin bai amsa ba, hakan ya sa ta yi tunanin ko bai ji ba ne.


Hankalinta bai tashi ba sai sanda ta ga anyi wani kwana da ita ana shiga cikin dajin.


Nan take gabanta ya tsananta faWuwa. Kallon driver Win ta yi ta ce. "Kai driver ina ka ke ?o?arin kai ni?, ba airport ka ce zamu je ba, ni ka ga just take me back home please".


Ganin ko kulata bai yi ba ya sa hankalinta ya ?ara tashi.


Addu'a ta shiga yi tana mai neman kariyar Ubangiji. Yayin da hawaye ya fara sauka kan ?uncinta tana mai nadama kan me ya sa ta biyo wanda ba ta sani ba, kuma saida Mom ta faWa mata cewa kada taje ta bari idan za su koma America.


Saida suka je chan cikin tsakiyar daji. Sannan driver Win ya tsagaita da tafiya. Parking ya yi kusa da sauran kidnapper's Win sannan ya fito daga mota. BuWe mata ?ofa ya yi kana ya dube ta ya ce. "Duk abinda haka faWa miki a waya to ?arya ne. A halin yanzu dai kina ?ar?ashin mu ne, kuma idan muka gadama za mu kashe ki har lahira, ina son ki bamu haWin kai idan ba haka ba ki mutu".


FaWuwa gaban Safira ta yi sannan ta ce. "Dan Allah ku faWa min mene ne na aikata muku?, sannan wane ne ya turo ku sace ni?".



Murmushi mutumin ya saki sannan ya ce. "Kina son sanin wane ne?".


Girgiza kai Safira ta yi alamun eh.

Amsa mutumin ya bata da cewa. "To Aliyu ne".


Rass! gabanta ya buga da mugun ?arfi. Kallon mutumin ta yi ta ce. Wane Aliyu?, Aliyu wanda zan aura?".


Amsa suka bata da cewa. "?warai kuwa da gaske".


Kallon su Safira ta yi cikin rashin yarda ta ce. "?arya ku ke, samm Aliyu ba zai sa a sace ni ba, saboda me zai yi hakan?, ni ce fa wacce zai aura. Kunga ku faWa min gaskiyar cewa ba Aliyu ba ne, domin na yarda da shi ba zai taSa sace ni ba, kuma mene ne ribarsa ma idan ya sace ni?, me zai samu?".



Dariya gaba Waya suka kwashe da shi sannan suka ce. "Kina son sanin me zai samu?. To ki baza kunnuwanki kiji, zai samu kuWaWe ne, dubbunan kuWaWe, Aliyu samm ba sanki yake ba illa dukiyar ki, kuma dai Aliyu shi ne ba wani ba. Idan baki yarda ba duba nan ki gani".


Mutumin ya faWa yana mai nuna mata wayarsa. Nan ta ga Aliyu tare da mutanen wajan suna raba kuWi a tsakanin su, yayin da suke maganar yadda suka sace Amrah, gashi za su sace Safira.




Jikin Safira ne ya mutu, yayin da takaici ya ana ta kasa cewa ?ala. Hawaye ne ya fara gangaro wa bisa ?uncinta. Ta ce. "Ban taSa tunanin haka daga gare ka ba Aliyu, me ya sa zai aikata min haka?, da na yanke cewa zan amince na aure sa domin ya nuna min cewa yana so na sannan kuma yana da nutsuwa da sanin ya kamata, ashe duk ?arya ne". Ta ?arashe maganar tana mai fashe wa da kuka.









**********
Zahra na zaune ta ga ?ar aiki ta shigo sallama ri?e a bakin ta. Amsa sallamar Zahra ta yi ta ce. "Mene ne ya faru?".


Amsa ?ar aiki ta bata da cewa. "Yarima Sooraj ne ya ce na kira wo masa ke, kuma ya ce ki zo cikin gaggawa".


TaSe baki Zahra ta yi ta ce. "Allah ko?". Sannan ya ?ara da cewa. "To ki koma ki gaya masa cewa ba zan zo Win ba, idan zai iya zuwa ya tafi da ni chan ya zo ya Wauke ni, sannan kice mai tunda shi ne yake bu?ata ya zo da ?afarsa amma ba dai ni na je ba, ni Mami kawai nake yi wa aiki bawai shi ba, ita kaWai ce za ta sani aiki nayi ki gaya masa hakan". Ta faWa tana mai koma wa tare da kwanciya.



Fita ?ar aikin ta yi sannan ta nufi part Win Sooraj ta zayyane masa duk abin da Zahra ta faWa. Nan take ran Sooraj ya ?ara Saci. "Ni ce zan kira ta tace wai ba zata zo ba sai dai ni da kaina naje?, za ta gane kuranta". Maida kallonsa ya yi kan ?ar aikin ya ce. "Jeki na san yadda zan yi da ita".

Jin hakan ya sa ?ar aikin ta bar masa part Win sa.




******
Zahra na kwance taji an ban?o mata ?ofa. A matu?ar razane ta mi?e tsaye. Su Gimbiya Saratu ne tare da su Fasma.


Rufe Wakin suka yi sannan suka saka ma?ulli suka rufe.


MurWa hannayensu suka yi a ?irji sannan Gimbiya Talatu da su Samira suka fara karkaWa Wuwawu.


Kallonta Yusra ta yi ta ce. "Wati ke kin cika ?ar iska da har za ki iya sa mu ci wannan ?azamin abincin naki".



Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Naji ?azami ne, amma dai koba komai kunci abincin. Tukun na ma me ya kawo ku Waki na?".


Amsa Gimbiya Saratu ta bata da cewa. "Munzo mu nakaWa miki na jaki ne, duka zamu yi miki".




Babu zato Zahra ta kwashe da dariya. Kallon juna su Gimbiya Saratu suka yi ganin tana dariya ya sa abin ya basu mamaki.


Saida Zahra ta yi mai isarta sannan ta ce. "Wai da gaske duka na ku ka zo yi?. To masha Allah maraba da zuwa, me ku ke so na kawo muku, tuwo ko shinkafa?, kun san ana son mutun kafin ya fara dambe ya fara cin abinci mai lafiya ta yadda zai samu ?arfin yin duka sosai".


Kallon juna suka yi gaba Waya suka yi ganin tana neman shashantar da su ya sasu cewa. "Da gaske fa muke ba wasa ba".


Jin hakan ya sa Zahra ta haWe ranta sannan ta ce. "Zan baku shawara kyauta ba tare da ko sisin ku ba, kuyi wa kanku faWa ku koma, domin idan na fara dukan ku karku zo kuna bani ha?uri na?i hakura, ku yanke shawara a tsakanin ku tun kafin a fara".

Kallonta Samira ta yi ta ce. "Kin Wauka za ki iya dukan mu ne?, ko kin manta cewa sarkin yawa yafi sarkin ?arfi?, to ba za mu fita Win ba kiyi abin da ki ke ganin za ki yi" .


Jin hakan ya sa Zahra mi?e wa sannan ta nufi hanyar waje ta ?ara rufe ?ofar sosai sannan ta cire ki Win tare da saka wa a ciki kayanta wanda yake doguwar riga atamfa mai aljihu.



Koma wa ta yi ta zauna kan gado ta ce. "Ta kan wa za'a fara?, ku gimbiyoyi ku koma ku zauna ku ga idan yaranku suna da ?arfi ko basu da shi".


Kamar yadda ta faWa aka gimbiya Saratu da Talatu suka koma suka zauna, yayin da suke jiran kawai suka yaran nasu sun fara jibgar Zahra.



Take Samira ta kaiwa Zahra naushi a fuska. Da sauri Zahra ta kawar da kai sannan ta kama kan Samira da Fasma ta gwara su guri Waya.



Nan take suka saki wata iriyar azababbiyar ?ara!. ?aran da suka saki ya janyo hankulan su Junaid da na so Sooraj Wakin. Da sauri suka nufi hanyar Wakin Zahra tare da bubbuga ?ofan.


?angare Zahra kuwa Waukar dorina ta yi ta fata shauWa musu babu gaggauta wa. Ihuu suke suna neman a kawo musu agaji . Ganin ba za su iya cigaba da jure wa ganin Zahra na dukan musu yara ba ya sa su mi?e wa suka fara rirri?e hannun Zahra.


?aga hannu Zahra ta yi zata zuba wa wanda ya ri?e ta dorina. Chak da dakata ganin su Gimbiya Saratu ne. Wafce jikinta ta yi daga nasu ta ce. "Ba zan iya dukan ku ba, domin kuwa kuma a matsayin iyaye na ku ke, dan haka ba zan taSa iya Wora hannu na a kanku ba". Ta faWa tare da koma wa ta zauna.



Mi?e wa su Samira suka yi suna hawaye, yayin da su Gimbiya Saratu suka shiga rarrashin su gani yadda jikinsu ya yi jajir yayin da satin bulalan Zahra duk ya fito jikinsu.



Kallon Zahra Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Ki bamu ma?ulli mu fita".


Kallonsu Zahra ta yi mamaki bayyane kan fuskarta ta ce. "Ku fa ku ka ce ba za ku taSa fita daga Wakin nan ba har sai kun dake ni, to a kan me ya sa za ku fita bayan baku dake ni ba?, to ku sani cewa muddin baku dake ni ba bazan baku ma?ullin Wakin nan domin ku fita ba".


Ro?an Zahra gaba Waya suka fara yi. Yayin da suka ce ba za su sake irin wannan gangancin ba.


Saidai Zahra ko sauraren su ba ta yi ba illa ca da ta yi cewa. "Wallahi ba zan bari ku fita ba muddin baku dake ni, maza-maza ku tawo Waya bayan Waya ku dake ni kunji ko, kunce za ku dake ni kafin ku fita kuma baku dake ni ba. To ku sani cewa ko wane ne zai zo bai isa ya sani na baku ma?ulli domin ku fita ba har sai kun dake ni kamar yadda ku ka furta, ba saida na faWa muku kuyi wa kanku faWa ba?, na baku shawara na ce ku tafi amma ku ka yi kunnen ?ashi, kuma na riga na faWa muku idan na fara jibgar mutum idan wani ya ro?e ni na buWe ?ofa ba zan buWe ba, dan aka a yanzu mun sa ?afar wando Waya da ku, sai dai ku dauwama a cikin Wakin nan muddin baku zo kun taSa ni ba".







*KAI ZAHRA AKWAI ?ARFIN HALI=?9?=?9?=?9?, KI ?YALE SU AJEBUTTERS SU FITA=??>?#?*




AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(ZINARIYAR JAJIRTATTU).







https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g





*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________*
Shiru gaba Waya suka yi jin furucin Zahra. Takaici ne ya kama kowanne a cikin su. A matu?ar fusa ce Gimbiya Saratu ta ce.

"Karki manta kefa ?ar aiki ce kawai a masarautar nan, kinga kenen muna da iko a kanki, dan haka a matsayina na Gimbiya mai faWa a ji, ina mai baki umarmin ki buWe wannan ?ofan yanzu".


Dariya Zahra ta kwashe da shi sannan ta ce. "Sannu Gimbiya mai faWa a ji, wato kina mai bani umarni na buWe ?ofa ko, tun farko mena faWa muku muddin na fara ba zan buWe muku ba, amma ku ka yi kunne uwar shegu ku ka ?i tafiya, shi ne yanzu kuma za ku ce na buWe muku ?ofa, chab kuna ruwa wallahi".


Shiru gaba Waya suka yi, yayin da suka ji cewa dama tun farko basu shiga Wakin ba.


?arasa wa inda Zahra take Gimbiya Talatu ta yi tare da zama kusa da ita ta ce. "Zahra na san ke yarinyar kirki ce, kuma na san kina daraja manya sai dai idan manyan basu kama girman su ba kamar dai yadda muma bamu kama ta mu girman ba, a madadin kowa da ke nen, ni zan bada ha?uri bisa ga abinda muka aikata. Dan Allah kiyi ha?uri".


Shiru Zahra ta yi tana mai sauke ajiyan zuciya ta ce. "Shi ke nen zan barku ku fita amma da sharaWi".


Washe baki gaba Waya suka yi jin cewa zata barsu su fita. Nan suka haWa baki wajan faWin. "Mene ne sharaWin?".


Murmushi Zahra ta yi kana ta gyara zamanta a kan gado sannan ta Wora ?afa Waya kan Waya ta ce. "Na san da zarar na barku kun tafi za ku je ku sake wani ?ulla-?ullan, hakan ya sa na ce da sharaWi kafi ku tafi, sharaWin shi ne". Ta faWa tana mai maida kallonta kan Fasma ta ce. "Ku biyun nan za ku wanke min banWaki na wato toilet, ku gyara shi tsaff saiya fita. Sannan ke kuma". Ta faWa tana mai maida kallonta kan Samira ta ce. "Za ki gyara min Waki na har saiya fita fess. Bayan nan Samira da ke da Yusra za ku wanke min kayana gasu chan basu da yawa. Ku kuma su Gimbiyoyi masu faWa a ji, za ku yi musu jagora kusa ido a kan abin da za
End Ads