x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 554

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
na gode sosai Nurse". Tausayinta da kuma yaran ne ya ?ara shiga zuciyar Nurse Nadiya ta ce. "Kada ki damu da wannan Wan ?aramin taimakon, idan da ina da halin yin fiye da haka ma zan yi. Kuma karki ?ara ce min Nurse suna na Nadiya ki Wauke ni tamkar ?ar uwa kamar yadda ki ka Wauki Hajiya Binta. Dan haka yanzu ki hanzarta ki fita kafin wani yazo ya ganki". Ta faWa tare da cire ID card Win ta sannan ta sawa Mrs Laila a wuya.

"Kinga yadda ki ka yi kyau kuwa a cikin uniform Win nan, yacce ki ka san real Nurse, ba but wanda zai gane ki kinyi Sadda kama sosai. Murmushi wanda bata yi tsamani shi ba ne ya suSuce wa Mrs Laila sannan ta ce. "Na gode sosai Nadiya, Allah ubangiji ya baki damar sauke nauyin da ki ka Wauka".

"Ameen". Nurse Nadiya ta furta. Mrs Laila na kaiwa nan ta ri?e troley Win sannan ta fara ja harta isa bakin ?ofa. Tsayawa ta yi tare da maida kallonta kan jaririyar dake kan gado sannan ta ce. "Nadiya duk wanda ya yi adopting Win ?ata kice mai ya kula min da ita sosai saboda ba dan banason ta na ajiye ta bah". Tana kaiwa nan ta murWa hannun handle Win ?ofar tare da ?o?arin fita daga cikin Wakin.

"Dakata!". Ta ji nurse Nadiya ta furta. Tsaya wa ta yi chakk ba tare da ta motsa koda Wan ?atsarta ba. Ta kowa nurse Nadiya ta fara yi tana nufo inda Mrs Laila take. Nan ta ke gaban Mrs Laila ya shiga faWuwa! Saida tazo kusada ita sannan ta mi?a hannunta tare da ri?e na Mrs Laila sannan ta saka mata kuWaWe. Nan ta ke Mrs Laila ta sauke nannauyan ajiyan zuciya.

Murmushi Nurse Nadiya ta yi ta ce. "Na baki tsoro ne? ga kuWi nan ba bu yawa na san zaki bu?aci kuWin hawan mota da kuma kuWin da za ki Wan ci wani habu idan kina jin yunwa kuma sannan number na yana jikin Id card Wina idan kina da bu?atar wani taimako ki kirani kinji".

Nan ta ke Mrs Laila ta ji ina ma a ce dukiyoyin ta na kusa da ta mallaka wa nurse Nadiya Waya daga ciki. Share hawayen da ke zarya kan ?uncinta ta yi sannan ta ce. "Nagode sosai Nadiya ha?i?a ke Win mace ce ta ?warai kuma in sha Allahu saina saka miki da alkhairy".

Girgiza kai nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Ni banyi miki hakan ba domin ki saka min nayi ne domin Allah dan haka ki hanzarta ki tafi kada su shigo su tarar damu".

"Shi kenen". Mrs Laila ta furta Daga bisani ta fice daga cikin Wakin. Kallon ta jami'an suka yi yayin da suka ga kamar yanayin nurse da ta shiga da kuma wacce ta fito ya bambanta domin tafiyar da take yi tamkar mara lafiya.

Fargaba da tsoro ne ya cunkushe guri Waya a zuciyar Mrs Laila. Tafiya ta ci-gaba da yi a karkace da troley yayin da hannayenta da ?afafuwanta ke kakkarwa saboda tsoro, gashi maranta bai daina yi mata ciwo bah duda cewar ta sha maganin relief. Saida taje har gaban gate zata fita taga an dakatar da ita.

Tsayawa ta yi tana mai kallon masu gadi. Daga gefe kuma police ne da sojoji sai ?an jarida zagaye a wajan. ?aya daga cikin police Win ne ya kalle ta ya ce. "Nurse ina kuma za ki je da troley bayan kuma ba'a fita da shi?".

Wani irin zufa ne ya fara ?eto daga kowane sashe na jikin ta. Cikin ?asa da murya ta ce, "Eh dama zan zubar da magunguna ne a shara zan dawo da troley Win".

Kare mata kallo police Win ya yi sannan ya ce. "Shara kuma? bayan dustbin Win asibiti ina kuma za ki je da wannan. Kuma yana ga kina magana kamar wata mara gaskiya, hanya ke nurse ce kuwa?".

Rass! Gaban Mrs Laila ya faWi. Cike da tsoro ta kalle shi ta ce, "ni nurse ce kuma Doctor ne ya umarce ni dana zubar da waWan nan dattin a waje. Saboda wari yana affecting Win patient Win mu na asibiti kuma yana iya tada musu da rashin lafiyar su".

Jinjina kai police Win ya yi sannan ya saka a Wauko masa portable scanner domin ayi scanning Win troley dake hannunta.

Ganin hakan ya sa gaban Mrs Laila ya tsananta faWuwa. KarSar scanner police Win ya yi wajan Waya daga cikin jami'an sannan ya fara scanning troley Win. Rintse idanuwanta Mrs Laila ta yi yayin da take karanto duk wani addu'oin da ya zo cikin zuciyarta.

Saida ya zo daff da inda jaririyar take sannan ya Wauke scanner Win tare da bata damar fita. Hamdala Mrs Laila ta yi sannan ta fara jan troley Win harta je daff da bakin ?ofa.

Daga sama ta ji muryar police Win ya ce. "Dakata". Chak Mrs Laila ta tsaya Tare Dmda jiran furucin da zai ?ara fitowa daga bakinsa.

Zuwa police Win ya yi daff da ita sannan ya ce. "Ina son kafin ki fita ki cire facemark Win fuskarki na ganki". Ta ke zuciyar Mrs Laila ya buga da mugun ?arfi. Cikin zuciyarta kuwa ta ce. "Na shiga uku yanzu na san shi kenan asirina zai tonu. Ya zama dole na ?ara yi masa wata ?aryar domin fita daga wajan nan".

Juyawa ta yi tana mai fuskantar sa sannan ta ce. "Kayi ha?uri ni Win matar aure ce miji na ne ya bani umarnin yin hakan, kuma ya ce kada na kuskure na buWe fuskana saboda baya son haga matarsa. Kuma kaga dole na bi umarnin sa saboda igiya uku ce a kaina ba zan so na rasa su ba kuma aljannata tana ?ar?ashin kafar mijina dole nayi masa biyayya. Ko kaima ba zaka so matar ka ta bijire maka bah". Ta faWa tana mai kauda kai gefe.

"Shi kenen na fahimce ki. Tabbas ke Win mata ce ta gari har ki iya jure zafin rufe fuskarki saboda kiyi wa mijinki biyayya toh tabbas ba bu makawa ke Win ta gari ce, ba bu komai za ki iya tafiya".

Godiya Mrs Laila ta yi masa daga bisani ta fice daga cikin asibitin.

Bayan ficewar Mrs Laila daga cikin room 8 nurse Nadiya ta Wauki Wayar jaririyar sannan ta Soye ta a ?ar?ashin gado. Maida kallonta kan CCTV camera dake cikin Wakin ta yi sannan ta Wauki ?arfe tare da fasa cameran. Yayin da ta samu kanta ta dinga bugawa a jikin gini har saida taga yafara jini.

Nan ta ke ta faWi ?asa sannan ta ?walla wani irin razananniyar ?ara!. Nan ta ke ?an sanda da warders suka fara nufo hanyar Wakin yayin da likitoci suka nufo wajan. BuWe ?ofar suka yi yayin da suka tarar da nurse Nadiya a kwance rai a hannun Allah.

?aya daga cikin jami'an ne ya isa gare ta tare da tambayar ta me ya faru?. Cikin ciwo ta ce.
"Ta gudu mai laifin ta gudu ita ce ta ji min rauni saboda kada na tona mata asiri".

Shitttttt! ?aya daga cikin jami'an ya faWa yayin da ya Wauki field telephone na ?an sanda tare da sanar da sauran jami'ai. Nan ta ke labari ya karaWe cikin asibitin cewar Mrs Laila ta gudu.

Ta ke ?an sanda da warders suka shiga zagaye cikin asibitin suna neman Mrs Laila.
Police Win da ya bar Mrs Laila ta fita ne ya yi nazari yayin da yaga cewar tabbas shi Win babban maloho ne har bai iya gane cewar ita ta fita bah. Nan ta ke suka fita tare da fito da police dog's da makamai na tsaro.

Nan ta ke ?an jarida suka fara Waukar rahoto na labarai cewar Mrs Laila ta gudu daga asibiti.

Fita jami'an suka yi daga cikin asibiti sannan suka saki karnu?a suka fara bin ?arnin jinin dake jikin Mrs Laila.



TOH FANS KOYA ZATA KASANCE DA MRS LAILA DA KUMA JAMI'AI? SHIN ZA SUYI NASARAN KAMA TA KO KUWA TA TAFI KENEN? SHIN NURSE NADIYA MAI AMANA CE KOH KUWA MAI BUTULCI CE? SHIN YARANTA ZA SU TASO SU GURARE DABAN DABAN SU SAN JUNA DAGA BAYA? WAI WACE CE MA MRS LAILA? DOMIN JIN AMSOSHIN TAMBAYOYINKU KU CI-GABA DA BIBIYA DON JIN YACCE ZATA KAYA.

*KADA KU MANTA INA SON NAGA RUWAN COMMENTS. YAWAN COMMENTS YAWAN POST=?
?=??=ؕ?=ؕ?=?
?. COMMENTS ?IN KU SHI NE ZAI NUNA KUNA MARABA DA WANNAN LITTAFIN SANNAN KUNA JIN DA?IN SA*.

COMMENTS & SHARE PLEASE =?O? =?O?
AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B
(Zinariyar Jajirtattu)





[7/24, 11:15] Ayeesher M.B>?p?>?p?: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
Ku shiga channel Wina domin samun sauran littatafai na=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *__________________________________________*
"Sir Mrs Lailah Abdullahi fah ta gudu daga asibiti amma yanzu mun bazama nemanta".

"What! Kamar ya ta gudu? ina ku ke da harta samu damar fita daga cikin wannan asibitin? wannan wane irin shashanci ne?". Cewar DPO

"Kayi ha?uri sir Sadda kama ta yi hakan ya sa bamu gane ta ba. Amma yanzu zamu je mu binciki ccctv camera domin ganin komai". Cewar police officer Win

"Shi kenen ba bu damuwa. Amma yanzu me zamu ce wa mutanen gari da kotu kenen? wai waya ce muku ma ku fito da ita daga magar?ama?. Yanzu dai shi kenen best solution shi ne kuje gidan radio da gidajen jarida ku buga news paper da photon ta ku saka wanted duk wanda ya ganta yana da kyauta mai tsoka. Kuma baya sannan ku sanar da masu motoci da adaidaita cewar yau ba bu aiki kada wanda ya fito hatta masu motar tasha karsu fito domin banason ta fita daga cikin garin nan kajini Koh?".

"Shi kenen sir yadda kace haka za'a yi". Yana kaiwa nan ya kashe wayar yayin da suka nufi cikin inda ccctv cameran yake.

Mi?arda Nurse Nadiya Waya daga cikin police Win ta yi. Yayin da Doctor ya saka mata bandage tare da bata magani rage zafi tasha.

"Wai mene ne ya faru?". ?aya daga cikin warders Win ta tambayi Nurse Nadiya.

Share hawayen ta Nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Na shigo zan bata magani sai ta ce min na taimaka mata na fitar da ita ni kuma na?i amince mata harna yi i?irarin cewar zan tona mata asiri, kawai sai ji nayi ta buga min ?arfe a kaina sannan ta cire min kayan Nurse's ta saka. Bayan ta buga min ban sake sanin inda kaina yake bah sai yanzu".

Ajiyan zuciya police Win suka sauke sannan suka ce. "Amma shin ina yaran da ta haifa suke?".

Nan ta ke zufa ya fara ?eto ma nurse Nadiya ta kowane sashi na jikinta.

Cikin da?ewa ta ce. "Iya jaririya Waya na gani a wajan ta kuma ta fita da ita".

"Shi kenen Kada ki damu zaki bamu number ki da address Win ki domin mu ci-gaba da investigation hakan wannan lamarin because this is an criminal offense ba zai yu a rufe bah. Kuma sannan zamu bincika gaba ki Waya ccctv camera dake cikin asibitin nan".

Yana kaiwa nan ya yi musu alamun da su fita. Fice wa suka yi gaba ki Waya yayin da suka bar iya nurse Nadiya da doctor a ciki.

Gaban nurse Nadiya ne ya tsananta faWuwa jin cewar za'a je a duba ccctv camera.

Ta ke kukan jaririyar dake ?asan gado ya karade Wakin. Rass! gabanta ya faWi.


____ Yauwa Doctor ina ccctv csmersn cikin room 8 naga kowane Waki ccctv camera yana yi amma banda na room 8. Muna so ne mu Wau recording duk abin da ya faru a Wakin". Cewar Waya daga cikin ?an sandan.

"Kuyi ha?uri na manta ban faWa muku bah ccctv cameran Wakin nan ya daWe da de nayi kuma mun kira mai fixing Winshi ya ce zai zo ya gyara".
Cewar likitan.

Mi?e wa Wan sandan ya yi a fusa ce sannan ya ce. "Wannan wane irin shashanci ne? ya za'a ce ccctv camera na room 8 bayayi bayan kuma duk sauran suna yi? kin san mahimmanci cctv camera kuwa?".

Cctv hana sanyawa a cikin Wakunan majiyyata, da sassan kulawa masu mahimmanci. Wannan na iya taimakawa wajen lura da yanayin marasa lafiya da faWakar da ma'aikatan kiwon lafiya idan akwai gaggawa. Cctv kuma na iya taimakawa wajen lura da hulWar marasa lafiya tare da masu ba da lafiya don saka idanu hakan ingancin kulawa da bin ka'idoji. Amma shi ne zaku je wannan room 8 Win ba bu, a shi ma ya kamata a bar cctv domin babban makashiya ce a ciki dole a dinga ganin take-taken ta. Yanzu da a ce cctv na Wakin nan nayi da binciken sai ya fi mana sau?i. Rubbish kawai". Police Win ya faWa tare da ficewa daga wajan. Ganin hakan ya sa sauran jami'an suka mara masa baya.

Haka jami'an suka bazu cokin gari wajan neman mrs Laila Abdullahi. Yayin da bangare guda kuma Jami'ai waWan da ke tare da police dog's wajan bin ?arnin jinin Mrs Laila sun gaza samo ta. Ba yacce suka iya haka suka koma police station.

?angare guda kuma ?an sandan sun buga photon Mrs Laila a jarida wanda haka saka wanted a jiki. Sannan suka fara kafawa a titinuwa. Yayin da gefe guda kuma suka je gidan radio tare da sanar da jama'ar garin. Nan da nan garin ya karaWe da maganar Mrs Laila Abdullahi babbar yar ta adda mai safaran miyagun ?wayoyi wanda gaba ki Waya garin ya amsa da hakan.





**?angaren Mrs Lailah Abdullahi kuwa tun da ta fara tafiya gabanta ke tsananta faWuwa. Gefe guda kuma jaririyar dake hannunta sai kuka take. Hawayenta mrs Laila ta share yayin da ta fara waige-waige koh Allah zai sa ta ga mai napep ya kaita tasha. Cikin sa'a kuwa ta hango tawowar mai napep. Ganin hakan ya sa ta yi saurin gyara zaman face mark Win da ke kwance kan fuskarta. saida ta rufe fuskarta gaba Waya ba'a ganin komai banda idanuwanta.


Tare shi ta soma yi.
Ganinta ya sa mai napep Win ya tsagaita da tafiya. Tsayawa mai napep Win ya yi daff da ita sannan ya ce mata. "Madam ina zaki je?".


Amsa ta bashi da cewa, "Ina son ka kaini sabon tasha zan hau mitar kano".


Girgiza kai mai napep Win ya yi sannan ya ce. "Amma naji jami'ai suna cewa wai wata criminal ta gudu daga asibiti kuma ance kada masu motocin tafiya su yi aiki yau saboda yau za'a rufe kowace hanya ta shige da fice domin kama wannan criminal Win. Na faWi hakan ne badan ina zargin ki ba na faWi hakan ne kawai saboda kada ki je ki Sata kuWin motar ki kiga yau basu yi aiki bah. Kuma ba iya su kaWai ba harda masu napep nima na fito ne kawai saboda zan siyi abin da zanci".


?an jimm Mrs Laila ta yi yayin da ta gyara kwanciyar jaririyar dake hannunta. Maida kallonta ta yi kan mai napep Win sannan ta ce.


"Naji dukkanin abin da ka ce amma ina son nayi wannsn tafiyar ne ba dan komai ba saboda wani abu wanda ke da mahimmanci a rayuwata, dan Allah ka kaini koh nawa ne zan biya ka mundin zaka kaini sabon tasha kuma nayi maka al?awari ba bi wanda zai tuhume ka da cewar me ya sa ka fito aiki. Kayi wa Allah da annabi ka kaini kaji?".

Ajiyan zuciya mai napep Win ya sauke tare da maida kallonsa kanta ya ce. "Ni wallahi har kin fara ban tsoro ma karna je ma ko ke ce wanda ?an sanda suke nema ni nazo na shiga uku. Amma ba bu matsala zan kaiki kamar yadda ki ka bu?ata saboda duba da nayi cewa kina tare da jaririya kuma keda ita kuna matu?ar bu?atar kulawa. Ba bu damuwa kiyi sauri ki shigo cikin motan kada wani ya ganmu zan bi one way ne inda na san ?an sanda da ?an road safety da karota basua wajan".


"Shi kenen na gode sosai". Mrs Laila ta faWa hawaye na ?o?ari zubo wa kan ?uncinta sannan daga bisani ta shiga cikin motan.

Tada napep Win mai sahu ya yi sannan ya fara tafiya. Kamar yadda mai sahun ya faWa one way ya bi inda ba bu jami'ai ko Waya a wajan. Tun da suka fara tafiya ?arnin jinin jikin Mrs Laila ya karaWe cikin adaidaitar. Tunani mai sahun ya fara na kodai ya shigo da wani abu ne wanda ke ?arnin shi bai sani bah.

Kawar da kai ya yi sannan ya ci-gaba da tafiya. Mintuna ashirin ne ya yi musu suka isa tashar.

Parking mai napep Win ya yi tare da fara dube-dube.
"Dama na faWa miki ba bu wanda zai yi aiki yau domin ?an sanda sun yi annoucing kada wanda ya fito aiki yau duba ki gani".

Waigawa Mrs Laila ta yi yayin da taga ba bu koda ?uda a wajan gaba Waya sun rufe motocin da kayan mota wajan gaba ki Waya ya Wauki shiru.

Kuka mai ?arfi ne ya kufce mata sosai Mrs Laila ke kuka tamkar za'a zari ranta. "Wannan wace iriyar ?addarar rayuwa ce? shin mena aikata haka? ni da nake ?o?ari wajan faranta wa mutane marasa shi harda waWan da suka da hali sai kuma yau ni ce na ?are ina yawon kan titi domin tseratar da kaina. Ya hayyu ya ?ayyun Allah ka kawo min agaji".

Shiru mai napep Win ya yi yayin da ya zuba ido ya kallonta. Bai san dalilin ta nayin kuka ba kuma bai san wace ce ba saidai yaji tausayinta ya shiga cikin ranshi. Tantama ya soma yi cikin zuciyarshi. "Ko dai ita ce Mrs Laila Abdullahi wanda ya gudu daga asibiti?". Tambayar da ya yi wa kansa kenen.

Maida kallonsa ya yi kanta sannan ya ce. "Shin na tambaye ki wani
End Ads