x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 15 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 42001 words
  • 45000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 578

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ihuu!, yayin da ta yi nasarar ?wace kanta. Daga nesa ta hangi wata ajajjiyar bulala. Da sauri ta nufi in da bulalar take tareda Wauka sannan ta nufi in da suke. Bata yi wata-wata ba ta fara zuba musu bulala a jiki.



Ihuuu ?an shaye-shayen suka fara yi suna mai ?o?arin guduwa.


"Ina za ku je?, baku tsageru ba, nafi ku tsageranci, shashashu ?an iska kawai marasa Wa'a. Saina yi maganin ku, idan gomnati bata Wauki mataki a kan mutane ire-iren ku ba mu zamu Wauka". Da sauri ta yi wa matan alama da su fita daga cikin wajan.



Da sauri matan suka tashi tsaye tare da fita daga cikin kangon suka bar Zahra da ?an shaye-shayen.


Cikin rashin sa'a ta ji saukar naushi kan cikin ta. Nan take ta kurma wani azababbiyar ?ara!.



Su Daddy da ke zaune babu zato suka ji Safeera ta kurma wani irin razananniyar ?ara! Mai matu?ar firgitarwa.



?angaren Amrah ma haka ?ara ta saki tare da fusge hannunta daga na Ramlat. Nan take jami'an gidan suka nufo in da suka jiyo ?aran yayin da shima Umar ya sauko daga kan upstairs da sauri.


"Me ku ka yi mata?".


Girgiza kai kowanensu ya yi ya ce. "Wallahi babu abin da muka yi mata kawai muna cikin tafiya muka ga ta kurma ihuu".




*****
Safeera what's going on?, me ya faru?". Daddy ya tambaye ta.



Kuka Safeera ta fara yi hannunta dafe da cikinta ta ce. "My stomach, ciki na wayyo ciki na!".



*NI FA ?AN UKUN NAN LAMARIN KU SAI AN HANKALI>???=??=??. DA ZARAR ABU YA SAMI ?AYA SAI SAURAN SUNJI A JIKIN SU>???. MUJE DAI ZUWA*.

KADA KU MANTA DA LIKING DA KUMA SHARE TARE DA COMMENTS PLEASE DOMIN ALLAH =?O?=?O?=?O?

AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)


*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Hankalinsu ba ?aramin tashi ya yi ba ganin yadda Safeera ke birgima s ?asa tana ihuun cikin ta.


Da sauri Aliyu ya Wauki waya tare da kir??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an family Doctor Win su.

?aukar Safeera Aliyu ya yi tsreda shigar da ita cikin Waki sannan ya kwantar da ita a kan gado.


Cikin lokaci ?alilan likitan su ya zo tare da fara duba Safeera. Yayin da gaba Waya family Win suka kasa zaune sai kai kawo suke a cikin gidan.



*****
?angaren Amrah kuwa. ?aukarta Umar ya yi sannan ya nufi part Win sa da ita yayin da su Khairiya da Usman suka bi bayan shi.


Yana zuwa Wakin shi ya kwantar da ita kan gado yayin da ya sa su Khairiya suje su haWa mata shayi mai kauri. Fita suka yi suka bar Umar da Amrah a cikin Wakin. Tashi Umar ya yi tare da fita domi ya je pharmacy domin siyo maganin ciwon ciki.




****
Kwashe wa da dariya ?an shaye-shayen suka yi yayin da suka dubi Zahra wacce ke kwance cikin mawuyacin hali sannan suka ce. "Ke ba ?ar ranin wayo ba, yanzu zamu yi duk abin da muke sonyi da ke ba tare da wani ya dakatar da mu ba". Suna kaiwa nan suka nufi kanta.


Nan take suka ji karan motocin ?an sanda. Da mugun gudu suka fice daga cikin kangon yayin da suka bar Zahra ita m Waya a cikin wajan.


Shiga cikin kangon suka yi tare da matan da suka fita daga cikin kangon Wazu.


Nan suka tarar da Zahra kwance cikin mawuyacin hali.


Kallon ?an sandan matan suka yi sannan suka ce. "Yauwa ita ce ta cece mu daga wajan ?an daban dan Allah ku taimaka ku kaita asibiti".


"Shi ke nen". ?aya daga cikin ?an sandan ya faWa. Kana ya saka mata ?an sanda suka cinciSi Zahra, basu zarce ko ina ba sai asibiti.


Shigar da ita ciki asibitin suka yi. Nan take nurse's suka fito da gado tare da karSar ta sannan suka shige da ita cikin asibitin.


Nan take suka fara ba ta taimakon gaggawa.



*********
Bayan su DPO sun isa garin Jigawa ya sa suka wuce magar?ama kai tsaye.


Suna zuwa ya fito yayin ya tarar da Hajiya Binta ta yi tagumi.


Zuwa ya yi daff da ita. Ganin su ya sa Hajiya Binta saurin mi?e wa sannan ta ce. "DPO ina Zahra take?".


Kallonta DPO ya yi tare da ba ta amsa da cewa. "?arki ta gudu daga sjaan mu, yanzu haka tana Kano bamu san in da take".


Gaban Hajiya Binta ne ya yanke ya faWi!, cikin tashin hankali ta dubi DPO ta ce. "Kamar ya baku ganta ba?, aba DPO kaima fa ka san Zahra amanarta aka dam?a min, mene ya sa baku nemo ta, na dai san aikin ku ne yin hakan. Kuma kai da kanka ka san babu in da ta sani a wannan garin balle a ce garin Kano wanda ba ta ma taSa zuwa ba sai a wannan karan. Ni dai gaskiya ka sa a nemo ta in ba haka ba zan sa a kai ?arar ku wajan shugaban ?an sanda".


Ajiyan zuciya Dpo ya sauke!, sannan ya ce. "Ki kwantar da hankalinki Binta, ina da tabbacin cewa Zahra za ta iya kula da kanta domin kuwa ba shiru-shiru bace, kai kanki kin san fitinanniya ce ba ta jin magana, ita ce ta gudu daga hannun mu. Karki damu zan saka a nemo ta duk in da take kuma za ta dawo da izinin Allah".



*************
*?ASAR CHINA*
"Hello MK, da gaske ne cewar matata tana raye tare da ?a?anta?".


Daga Wayan Sangaren Mk ya bashi amsa da cewa. "?warai da gaske yaranka tare da matarka Laila gaba Waya suna raye".


Ajiyan zuciya dattijon ya sauke!, tare da yin hamdala sannan ya ce. "Alhamdulillah Allah na gode da ya kasance matata tare da yarana suna raye. Dan Allah ka tabbatar da kana kula da shige da ficen su, bana son su kasance cikin kaWaici kowanen ka shiga cikin rayuwarta domin kare ta, kai Win jami'i na ne kuma na yarda da kai Wari bisa Wari, ina so kayi min wannan alfarman dan Allah".


Daga Wayan Sangaren Mk ya ce. "Kai Win kamar walihi ka ke a gare ni Sir Bashir, a kan me ya sa ba zan yi abin da zai faranta maka ba, bayan kuma kai ka faranta mu tare da iyalaina, ka fito da ni daga cikin magar?ama kuma ka sa an maida ni kan aiki na, dole nayi maka duk abin da ka ke so. In sha Allah zan shiga rayuwar kowacce a cikin su domin kare su. Ba zan taSa barin Gov.Musa Muhammad ya ci galaba ba". Yana kaiwa nan ya katse wayar.


Ajiyan zuciya Sir Bashir ya sauke!, sannan ya kwanta kan lallausar gadon sa ya ce. "Tabbas na aikata babban kuskure, na san ba za ki yafe min ba Laila, duk abin da ya faru ba laifi na ba ne, ban zo nan ba domin na sa a cutar da ke, na zo ne kawai saboda mahaifin ki ya bani umarnin yin hakan. Ina matu?ar ?aunar ki matata".





**********************
*NIGERIA*
Safeera kuwa, bayan likita ya duba ta ya ba ta magani ta sha. Cikin ?ankanin lokaci bacci ya yi hawon gaba da ita. Yayinda Grandma ta saka su Zuwaira da Salma su yi mata farfesun kaji".


Fita suka yi suka bar iya Aliyu da kuma Safeera a ciki Wakin.


Tsaya wa Aliyu ya yi yana kallon kyakkyawar fuskar Safeera. Tagumi ya yi cikin ransa ya ce. "Yarinyar nan ba dai kyau ba, duk wanda ya same ki gaskiya ya yi sa'ar mata". Ya faWa cikin ransa yayin da ya ci gaba da kallo yadda take fitar da numfashi cikin kwanciyar hankali.



******
Bayan Umar ya dawo ya tarar da su Khairiya su haWa wa Amrah shayin. Shiga cikin Wakin suka yi a tare. Cikin mamaki kuwa suka tarar ba ta cikin Wakin.



Zaro idanuwa waje gaba Waya suka yi yayin da Ramlat ta ce. "Ina kuma ta je?".


Dafe kansa Umar ya yi sannan ya ce da su. "Maza ku bincika cikin gidan nan gaba Waya, na san ba za ta wuce cikin nan ba".


Haka gaba Waya suka bazu cikin gidan suna nemanta, yayin da Umar ya saka jami'ai suma suka shiga bincika wa.


Neman duniya sunyi amma basu ganta ba.

Nan take wani tunani ya faWo wa Umar. Da sauri ya nufi garden yayin da suma su Usman suka bishi a baya. Dube-dube suka fara yi.


Tsayawa Umar ya yi chakk jin musharin mutum. Ganin ya tsaya ya sa suma suka tsaya. Shiru kowanensu ya yi.


Kasa kunne Umar ya yi domin jin ta ina musharin yake fitowa.


Babu zato ya ji Khairiya da Ramlat sun fasa ihuu!.


Da sauri ya dube su sannan ya ce. "Mene ne ya faru?".


Baki na rawa suka haWa baki wajan faWin. "Ka duba sama kan bishiya".


Kamar yadda suka ce babu musu Umar ya duba sama. Abin da ya gani ne ya bashi mamaki. Ganin Amrah ya yi kwance kan bishiya sai sharSan baccin ta take.


Dafe kansa Umar ya yi ya ce. "Ya salam!, wannan yarinyar ta riga da ta saba da zaman jeji, idan ba nan na maida da ta ba ba za ta taSa iya zama damu ba".


"Ko ta ya ya ma ta iya hawa kan bishiyar nan". Usman ya faWa.


Duban jami'an gidan Umar ya yi sannan ya saka su su Wauko masa igiya. Kamar yadda ya umarta haka suka je suka Wauko igiya mai matu?ar kauri sannan suka Waure cikin bishiya da shi tare da ri?e shi gamm a hannun su.



Kama igiyar Umar ya yi tare da fara hawa kan bishiyar. Yayin da jami'an suka ?ara ri?e igiyar sosai a hannunsu.


Jan igiyar Umar ya fara yi yana mai hawa kan bishiyar har ya isa in da Amrah take sannan ya janyo ta.


Zumbur ta mi?e tsaye. Nan take Umar ya ja da baya. Cikin rashin sa'a kuwa igiyar ta tsin?e. Nan take su Ramlat suka saki ihuu domin kuwa Umar yana shirin faWo wa ne daga saman bishiyan.


Ganin yana ?o?arin faWi ?asa ya sa Amrah saurin ri?e masa hannu yayin da ta fara jan shi kan bishiyar. Hawa da shi ta yi kan bishiyar yayin da Umar ya shiga sauke ajiyan zuciya.


Kallonta ya yi sannan ta ce. "Maza zo mu sauka ?asa, bana son wani abu ya same ki, za ki iya faWo wa ki karye".


Girgiza kai Amrah ta yi. Babu zato ya ga ta dira ?asa ba tare da tsoro ba.

Zaro idanuwa waje gaba Waya suka yi ganin yadda ta dira ba tare da wani tsoro ba.


Furzar da iska mai zafi Umar ya yi ciki ransa ta ce. "To ta ina zan fara sauka daga kan bishiyar nan?, hanya ban jawo ka kaina ba kuwa?".


Kallon saman bishiyar Amrah ta yi sannan ta yi mai nuni da ya sauko.


Ba tare da wani tsoro ba Umar ya fara bi ta jikin bishiyar yana sauko wa a hankali.

Kai hannunsa Umar ya yi domin ri?e bishiyar sosai. Cikin rashin sa'a hannun sa ya suSuce ya tafi ?asa daga kan bishiyar.



"Yahya Umar!". Gaba Waya suka furta.


Ganin ya kusan faWo wa ya sa Amrah ta buga tsalle tamkar ?ar biri tare da chafko Umar sannan ta ajiye shi ?asa".


Sauke ajiyan zuciya suka shiga yi tare da yin hamdala.



Kallon Amrah su Khairiya suka tsaya yi sannan suka ce. "Wannan ita ce ma mace mai kamar maza, irin wannan ?arfi haka, daga gani ?ar daji ce".




************
"Ta ya ya hakan za ta kasance?, farko na shiga room 8 na ga Amrah q ciki, bayan na kuma koma wa cikin room Win da na baro Amrah na kuma ganinta a ciki. Tabbas babu ta yacce hakan zai yiwu dole dai mutum biyu na gani. Amrah green eyes ne da ita, sannan kuma ?a?an Mrs Laila da na sani mai green eyes ne sai blue eyes, dole dai ta room 8 blue eyes ne da ita. Idan kuwa har da gaske ne blue eyes ne da ita to babu tantama ?a?an Mrs Laila ne".


Aka Nurse Nadiya ta shiga yin magana ita Waya kamar zautacciya.




**********
*Daji*.
Babu abin da ka ke gani a wajan sai mata wanda aka WaWWaure musu hannu da baki. Kallo Waya za ka yi musu ka tabbatar da cewa ba ?aramin jigata suka yi ba. Yayinda Sangare guda allurori ne a ?asa wanda aka yi musu domin a kawar musu da tunani. Kuka sosai suke yi. ?angare daya kuma maza ne hannunsu ri?e da bindigogi yayin da fuskokinsu gaba Waya yake a rufe.

Baka iya ganin komai na fuskarsu sai iya ?wayar idanuwansu.



"Your excellence, matan da muka yi kidnapping yanzu za su kai kumanin 250. Yanzu muna jiran cewar ka ne domin a je a siyar da su a kasuwa, za'a mu yi safarar su ne zuwa ?asashen waje yayin da kai kuma kuWaWe ne kawai za su dinga shigo maka".


Murmushi mahaifin Umar ya yi sannan ya ce. "Well done guy's, aikin ku na kyau yadda ya kamata. Maza ku sa su a Bus, zan saka a ?aro muku bus domin Bus Waya ba zai isa ba. Sannan kuma kamar yadda muke yi abun nan cikin sirri bana son Wana da kuma ?an sanda su sani, domin idan suka sani abun ba zai yi min daWi ba".


"Yes Sir". Mutumi ya faWa.


?aya daga cikin matan wajan ne ta yi nasarar kunce kanta da kuma kunce bakin ta. Zumbur ta mi?e tsaye tare da kallon Gov. Musa Muhammad sannan ya ce.


"Kai mugu azzalumi, ka sani cewa ?arshen ka ba zai yi kyau ba, kana Waukar mu da ?a?an mu wanda muka dam?a maka su a matsayin amana kana safarar su izuwa ?asashen waje". Duban kanta dattijuwar ta yi tare da tsugunna kan gwiwowinta ta ce. "Da wannan hannun nawa na Wauki dutse na bugi Mrs Laila da shi. Tabbas na aikata kuskure, nayi zaton Mrs Laila ita ce muguwa ashe kaine asalin tantiri, ka Sata mata suna a idanun duniya, ka sani cewa koda mun barka Allah ba zai barka ba. Kuma ka sani cewa Allah saiya tona maka asiri".



Kallonta Gov. Musa Muhammad ya yi tare da kwashe wa da dariya.




***********
?angaren Zahra kuwa bayan anyi mata treatment ta samu bacci ya Webe ta. Saida ta Wau hawanni biyu tana bacci kana daga bisani ta buWe idanuwanta.


Nan take idanuwanta suka sauka a kan mahaukaciyar da ta gani kwanaki.


Mi?e wa ta yi zaune tana mai kallon matar da ke zaune kusa da ita.

Shafa fuskarta mahaukaciyar ta yi murmushi Wauke kan fuskar ta.


Lokaci Waya Zahra ta ji ?aunar matar ya shiga ranta ba tare da sani dalilin hakan ba.


Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Wace ce ke?, me ya sa a koda yaushe ki ka ?o?arin zuwa in da nake?, shin kin san ni ne?".


Girgiza kai kawai mahaukaciyar ta yi.


Shigowa likitoci suka yi yayin da suka kama hannun mahaukaciyar domi fitar da ita. Fuffuzgewa mahaukaciyar ta fara yi.

Kallonsu Zahra ta yi sannan ta ce. "ku ?yale ta mana ya za ku wani kamata kamar yarinya za ku fita da ita, wannan sam ba adalci ba ne".


Kallonta Waya daga cikin likitocin ya yi sannan ya ce. "Ita Win fa mahaukaciya ce, yanzu shekaru ashirin kenen tana cikin wannan asibitin. Kuma yanzu aka ma magani zamu je mu ba ta bawai cutar da ita zamu yi ba".


Kallonsu Zahra ta yi ta ce. "To kuyi mata mana a hankali bawai sai kun dinga janta ba, yanzu da wannan mahaifiyar wani a cikin ku ne za ku ji dad'i ku ga wani yana janta a ?asa kamar kayan wanki?. Maza ku cika ta kafin na Sata muku rai". Ta faWa ranta a matu?ar Sace.



=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

COMMENTS, LIKE, AND SHARE FISABILILLAHI =?O? =?O? =?O?



AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B
(Zinariyar Jajirtattu)

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g




*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
"Kinga malama muna kan aikin mu ne, ita Win mara lafiya ce kuma nauyin kula da lafiyarta yana rataye a wayar mu ne , don aka Please ki bar mu muyi aikin mu. Ke mene ne ma naki a cikin tun da ita Win ba Waya daga cikin dangin ki ba ce ko ko kuma ince ita Win ba mahaifiyar ki bace don aka ki ?yale mu". ?aya daga cikin su ya faWa yayin da suka fitar da ita daga Wakin.


Ajiyan zuciya Zahra ta sauke!, sannan ta ce. "Kuma fa maganar sa aka ne, me ya sa nake nuna damuwa ta sosai a kan matar?, sa'anan kuma me ya sa naji ta shiga raina sosai?". Basar wa ta yi sannan ta ce. "Ki basar kawai, naji ta shiga raina ne kawai". Aka ta cigaba da magana ita Waya.


Mi?e wa tsaye ta yi tare da fizge drip Win da aka saka mata. Ya mutse fuska ta yi ganin yadda jini ke fita a saitin in da ta fizge drip Win. Sannan ta Wauki cotton wool da ke ajiye kan table ta saka a wajan. Kallon taga ta yi ta waje ta ga mutane na fice da shige.


"Ya kamata na tafi daga nan". Ta faWa tana mai dafa cikin ta da sauri jin yadda yake murWa mata.


"Wayyo ni Fatima Zahra, yanzu me zan ci?, gashi ko biyar bana magani, ya kamata na tafi daga nan wajan". Ta faWa tana mai fice wa daga cikin Wakin.



***************
Cikin masarauta kuwa, ko ina ka kalla tarin jama'a ne, tare da fadawa a tsatsaye. Yayin da kowa ke ri?e da kwanon abincin. Junaid ne zaune gefe Waya yayin da gefensa
End Ads