x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 31 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 90001 words
  • 93000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 570

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
Suya sakamakon harba da ya yi da Samira. Bai yi dogon tunani ba, ya fara yin video sannan ya yi saurin juyawa.




Dai-dai lokacin Zahra ta shigo cikin parlourn yayin da idanuwanta ya sauka kan abinda Samira ke aikata wa.



"Kuttmelesi!, me nake gani haka, guba za ki saka wa Mami a lemo".



A razane Samira ta dube ta kana ta karkaWe hannunta ta ce. "Toh ina ruwan ki?, waya gaya miki guba nake saka mata, na WanWana lemon ne naji ba zagi shi ne na saka mata siga saboda ya yi daWi".




"?arya ki ke munafuka". Cewar Zahra sannan ta ?ara da cewa. "Lemon haWi ne da zai buqaci siga?, wannan lemon roba ne, ki faWa min gaskiya me ki ka saka a ciki, ko na danne ki a nan wajan nayi miki duka".



Dai-dai lokacin Mami ta shigo parlourn. Ganin Mami na zuwa ya sa Samira ta yi saurin wurga wa Zahra ?ullin maganin tare da fasa ihuu.


Nan da nan mutane suka cika cikin parlourn. Kallonta Mami ta yi ta ce. "Samira me ya sa za ki kurma ihu aka?".


Amsa Samira ta bata da cewa. "Zahra na gani tana saka miki guba a cikin lemo".


Take gaban Zahra ya faWi. "Ni kuma?, hakan me ya sa za ki yi min sharri?, ba ke na kama ba kina saka mata guba".



Dai-dai lokacin Sooraj ke fitowa daga part Win shi.


Nan ya yi kicubus da su Mami tare da su Gimbiya saratu a tsatsaye. Mamaki ne ya kama shi.



?arasa wa inda suke ya yi ya ce. "Me yake faruwa?".


Amsa Samira ta bashi da cewa. "Zahra muka gani tana zuba wa Mami guba a cikin lemo".




"What!, no wannan ?arya ne, saboda me za ta aikata hakan".



Maida kallonta Mami ta yi kan Zahra ta ce. "Zahra da gaske ne abinda Samira ta faWa?".



Girgiza kai Zahra ta yi ?wallah fal idanuwanta ta ce. "Wallahi bani bace ba, ita na gani tana saka wa Mami guba shi ne ita kuma ta ?ala min sharri".

"?arya kike muma mun ganki lokacin da ki ke saka wa". Cewar Gimbiya Talatu.


Zuciya a rauna ce Mami ta ce. "Zahra ki rasa da me za ki saka min da shi sai sanya min guba cikin abin sha na?, Why Zahra why?, ga kyautar sar?ar da na siya miki nake shirin baki amma ki ka Sata wayon ki ta hanyar wannan hanyar da ki ka biyo".



Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "Wallahi Mami bani bace. Yahya Sooraj tunda Mami bata yarda da ni ba kai ka yarda da ni, samm ba zan iya aikata hakan ba".

"Tunda kin ce ?arya muke miki ki Wauki lemon ki sha, a nan ne zamu tabbatar baki saka guba ba". Cewar Gimbiya Saratu.


Furzar da iska waje Sooraj ya yi. Take idanuwansa ya sauka kan hannun Zahra wanda ke ri?e da ?ullin magani. Da sauri ya ?arasa inda take tare da sa hannu ya karSi ?ullin maganin ya shinshina. Da sauri ya kauda kai jin cewar tabbas wannan poison ne.



?ago da idanuwansa ya yi tare da Wora su kan Zahra ya ce. "Tabbas Zahra kece nen ki ka zuba wa mahaifiyata guba a lemo, idan ba ke bace ta ya ya ?ullin magani ya zo hannunki?".



Nan su Gimbiya Talatu da yaransu suka saki murmushin mugunta.


Hawaye ne suka fara bin ?uncij Zahra ta ce. "Ban san ta ya ya zan fara yi muku bayani ba, ni bani da sheda sai Allah. Allah shi ne sheda na, shi ne ya san wanda ya sa wannan guban. Wallahi bani ni ce..... Bata ?arasa maganar ba Sooraj ya kwashe da marika har guda biyu wanda ya yi sanadiyar faWuwa Zahra ?asa.


"Mahaifiyar tawa za ki kashe?, wacce ta Wauki ki tamkar ?ar cikinta?, a da ina tunanin ke Win mutuniyar kirki ce ashe ke Win mutuniyar banza ce. Na tsane ki, na tsani duk wanda yake ?o?arin cutar da lafiyar mahaifiyata. Wallahi da a ce mahaifiyata ta sha wannan poison Win, da saina tabbatar da kinsha ba?at azaba a rayuwarki, zan sa a kama ki a zartar miki hukunci. Yanzu aka ma baki tsira ba, domin yanzu zan kira ?an sanda su kama ki".


Babu abinda Zahra ke yi sai kuka. take ta ji kewar iyayen ta da na danginta. Da a ce suna raye ba za'a dinga yi mata hakan ba.



Dakatar da Sooraj Mami ta yi ta ce. "A'a kada ka kira ?an sanda, bana son wannan abun ya isa kunnen mai martaba domin hukuncin zai fi haka, kawai ta tashi ta fice daga masarautar nan kuma kada mi sake ganin koda inuwarta a nan fadan".



Mi?e wa tsaye Zahra ta yi tana mai share hawayenta.



Kallonta Sooraj ya yi ya ce. "Maza zo ki fice, bana son na sake ganin wannan fuskar taki" Ya faWa yana mai yi mata nuni ga hanyar ?ofa".


Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Zahra ta yi ta ce. "Zan tafi amma kafin nan, zan sha wannan lemon idan ya so ni zan mutu a maimakon Mami".



Ta ?arashe maganar tana mai nufar inda lemon yake. Da sauri Sooraj ya tafi domin dakatar da ita. Amma ina kafin ya isa, Zahra ta Wauki kofin lemon tare da shanye lemon ciki kana ta wurgar da glass cup Win".



Zaro idanuwa gaba ki Wayansu suka yi.

Take gaban kowanensu ya faWi!.


Nan take Zahra ta faWi a ?asa.







AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
[12/14, 18:40] Ayeesher MB>?p?>?p?: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * _______________________
A matu?ar tsora ce Sooraj ya nufi inda Zahra ta faWi da mugun sauri tare da Wago ta ya fara jijjiga ta a razane da firgici yana mai faWin Zahra me kika aikata haka? ya za ki sha wannan abunda kika san guba ce a ciki kina da hankali kuwa".



Hankalin Mami da sauran ?an cikin falon ba ?aramin tashi ya yi ba ganin yadda Zahra ta fara fita daga cikin hayyacin ta. fusge jikin ta zahra ta yi daga jikin na Sooraj sannan ta mi?e tsaye a hankali nan take jiri ya Webe ta, ta faWi a ?asa . Da sauri Sooraj ya nufi inda take sannan ya dauke ta ya nufi waje da ita da mugun gudu saboda sauri ko ganin gabansa ba ya yi.


Kai tsaye inda motarsa yake ya nufa tare da nufar side Win ?an zaman banza tare da buWe ?ofar motar sannan ya saka Zahra a cikin mota sannan ya rufe ya juya tare da shiga mazaunin driver ya sa car key ya ta da motar tare da jan motan da gudu ya fita daga cikin masarautar. tafiya yake yi ba gaggautawa tare da wani irin gudun tuki tamkar ana tseren mota.



Maida kallonsa ya yi kan Zahra hankali a tashe ya ce. "Kada ki damu Zahra babu abinda zai same ki zan ceci rayuwar ki duk rantsi duku ya bazan taba bar ki ba, saboda dalilin mu bazan so a ce kin rasa rayuwar ki ba, ban sani ba ko gaskiya ne abunda su Samira suka faWa amma tabbas na san da cewar ba zaki iya aikata abinda suka ce kin yi ba, amma ke ma me ya sa za ki sha wannan guba tunda kin san da cewa cutar dake zai yi bai kamata a ce kin sha ba, ya kamata ace anyi bincike kafin nan a gano gaskiyar lamari amma kuma kika Wauki gubar ki ka sha gashi nan za ki mutu a banza. Ya kamata a ce kin fahimce ni ban so a ce kin sha wannan guban ba, idan kika mutu ban san wani hali zan iya shiga ba".



Zahra dake kwance ta yi luff jin maganganun Sooraj ya sa ta sakin murmushi cikin zuciyarta ta ce. "Dama haka ya damu da ni shi ne kuma zai mare ni wato dai ya san ba nice na saka wannan guban ba amma kuma shi ne yake yi kamar bai sani ba, lallai dole in koya masa hankali".


BuWe idon ta guda Waya ta yi tare da kallon sa da gefen ido da sauri. A hankali ta buWe idonta gaba Waya tare da kallon sa. A matukar tsora ce Sooraj ya dube ta sannan ya ce. "Kina lafiya?, babu abinda ya same ki?".

Harara Zahra ta galla masa sannan ta saukar da glass Win motan tare da tofar da poison din bakinta.


Mamaki ne ya kama Suraj ganin cewar bata haWiye poison din ba. "Wai dama ashe ba haWiye poison din nan kika yi ba ki kai kamar kin haWiye?".


Kallon baka da hankali Zahra ta bishi da shi sannan ta ce. "jaka ce ta mun gula da zan haWiye guba?, an gaya maka bana son rayuwata ne eh?, na ce an gaya maka bana son rayuwata ne?. To in faWa maka kawai na sha ne saboda na kawar da tunanin ku a kaina amma me zai kaini shan guba bayan ba gajiya nayi da rayuwar ba".


girgiza kai Suraj ya yi sannan ya ce. "lallai yarinyar nan kin cika tantiriya kuma a hatsabibiya, wato dama baki sha wannan gubar ba shi ne kuma kika tayar mana da hankali lallai yarinyar nan sai na koya miki hankali wannan wani irin shashanci da akuyanci ne wannan ai ba daidai ba ne, me kike tunanin zai faru by mistake kika haWiye guban?".


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "Eh ba matsala Allah ya yi lokaci na ne ya yi. Sannan ma da ka ke wani min magana ina ruwanka da ni?, Wazun nan ka gama mari na yanzu kuma kana nuna wa kamar ka damu da ni. Ni ka bani ruwa na kuskure bakina guban yana min wani iri a baki".



"Bani da ruwa, ko kinga frigde ne a cikin motan?". Cewar Sooraj wanda ya tsaya faman kallonta yayin da yake driving.



Amsa Zahra ta bashi da cewa. "Na sani abu a duhu a bak'ar leda, na sani ko Kanada fridge a motarka?, ni ka kalli gaban ka kada kasa muyi hatsari, idan kaga mai shagon saida ruwa saika tsaya kaje ka siyo min".



Kallon baki da hankali Sooraj ya bita da shi ya ce. "Karki samu damuwa shi kanshi mai shagon da shagon gaba Waya zan haWa na kawo miki".





******************
Shiru kawai Safira ta yi yayin da taji cikin ta nayi mata ciwo alamun tana jin yunwa. Kallon Aliyu ta yi da rinannin idanuwanta cikin raunatacciyar murya ta ce. "Ina jin yunwa, ciki na yana min ciwo dan Allah ka kaini gida Please".



Kallonta Aliyu ya yi ya ce. "Karki damu zan nemo mana abinci, yanzu idan na fita za su ganmu kuma su kashe mu".



Cikin rashin fahimtar maganarsa Safira ta dube sa ta ce. "Su waye kuma za su ganmu kuma su kashe mu?".


Amsa Aliyu ya bata da cewa. "Mutanen da suke neman rayuwar mahaifiyar ki da kuma taki rayuwar tare da na ?an uwanki, sannan duk wanda ya yi nasaran kashe ki ko mahaifiyar ki da ?an uwanki, za su samu dubbannin kuWaWen da ba za su misaltu ba".



"What!". Safira ta faWa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????cikin rashin maganarsa ta ce. "I don't understand, me Mom ta yi musu za su kashe ta?, sannan kuma wane ?an uwa ka ke magana a kai?".



Amsa Aliyu ya bata da cewa. "Bawai ina nufin Mom ba, domin Mom ba ita ce mahaifiyar ki ba".



Rass! Zuciyar Safira ta buga yayin da ta zaro idanuwa waje. Rai a Sace ta ce. "Kamar ya Mom ba ita ce mahaifiyata ba?, wannan wane irin shirme ka ke faWa aka?, idan Mom ba ita bace ta haife ni wace ts haife ni to?".



Amsa Aliyu ya bata da cewa. "Mrs Lailah Abdullahi, tana Waya daga cikin richest women in the world, ita Win Aunty ta ce, kamar uwa take a waje na".



"Hanya ba wani abun ka sha ba kuwa?, ni bani da wata uwa in ba Mom ba, ka daina faWa min waWan nan tatsuniyoyin domin ba yarda zanyi ba".







*************
"Gashi yallaSai Hajiya Binta ce ta ce na baka wannan littafin, ka bawa Zahra shi idan ka ganta".
Cewar warder.


Kallon littafin hannunta DPO ya yi ya ce. "Littafin mene ne kuma wannan?. Shikenen naji labarin cewar Zahra na Kano har yanzu sannan tana masarautar chan, zan je na tabbatar idan tana chan sannan na dawo da ita". Ya faWa tare da mi?a hannu ya karSi littafin sannan ya ajiye a gefe.





*******
Sooraj kuwa chan ya hango mai saida ruwa. Parking ya yi tare da sauka sannan ya je ya siyo ruwa guda Waya. Saida ya Wau lokaci Sosai Kana ya dawo cikin motan. Zuwan shi keda wuya ya ga bata cikin motan.


Mamaki ne ya kama Sooraj . "Lallai ma yarinyar nan, yanzu kuma ina ta shiga". Waige-waige ya soma yi, chan idanuwansa ya sauka a kanta. Tsaye take da wasu samari guda uku suna sanye da ba?aken suit. Yayin da Zahra ke surfa musu bala'i ta inda take shiga bata nan take fita ba.



Dafa kansa Sooraj ya yi. "Wayyo Allah, wannan wace iriyar masifa ce, wai ko ina taje saita nuna halin ta".


Ya faWa yana mai ?arasa wa inda take. Zuwa wajan keda wuya Zahra ta ganshi. Girgiza kai Zahra ta yi ta ce . "Yauwa masha Allah kazo a dai-dai, zo ka jini da wata masifa, ina zaman-zama na waWan nan kajin dake sanye cikin wannan abun da suka kira suit suka zo inda nake, na tambaye su me suke so suka ce wai ai zuwa suka yi su sace ni, shi ne na ce idan za su iya su sace ni".



Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Kema in banda abunki ai wasa suke miki".



"A'a wallahi waWan nan ba wasa suke ba, kana ganinsu yadda ka san wasu ?asurguman mashe?a, ni kuma dai-dai nake da su". Cewar Zahra wacce ta faWa hannunta ri?e a ?ugu tana karkaWa su tare da karka ?afarta yadda kasan wacce zata yi dambe.




"Shi ke nen to mu tafi ko". Sooraj ya faWa yana mai kama hannun Zahra.


Nan take maza ukun da ke sanye cikin suit suka kalli juna, nan suka fito da wani abu kamar perfume tare da fesa musu.


Duk abinda ke faruwa a gaban idanuwan Mk.


Nan take jiri ya Webe su suka faWi a ?asa.

Kwashe su mutanen suka yi tare da saka su a mota.


Ganin hakan ya sa jama'a suka saki ihuu yayin da suka jifar motan kidnappers Win da dutsina. Da sauri kidnappers Win suka tada mota tare da fara ?o?arin barin wajan. Nan jama'a suka dinga binsu a baya har suka Sace wa ganinsu.


Da sauri Mk ya nufi inda motar Sooraj yake domin ganin idan akwai inhaler a motar domin ya san perfume da aka fesa musu zai iya affecting Win shi, domin kuwa ya san Sooraj yana da asma. Nan ya fara dube-dube a motar. Cikin sa'a kuwa ya ga inhaler Win saman kujera. Da sauri ya Wauka sannan ya nufi motarsa da sauri tare da tada wa ya bi bayansu Zahra.







Gudu suke falfalawa kamar za su tashi sama.


BuWe idanuwanta Zahra ta yi ta gansu cikin mota. Ihuuu ta buga yayin da ta fara dukan wanda ke bayan seat Win kusa da Sooraj.


Nan take Waya a cikin su ya kwaWe ta da mari. Jin marin Zahra ta yi har cikin ?wa?walwarta. Nan take ta fusa ta yayin da ta kama kunnen wanda ke kusa da ita tare da fara gantsara masa cizo.


Ihuuu saurayin ya buga yayin da ya fara ?o?arin ?wace kanshi amma hakan ya cutura. Kuma hakan bai sa sun dakatar da tu?in ba.


Nan saurayin ya taki sa'a ta sake shi. Ganin ta saki kunnensa ya sa shi dafa kunnensa wanda ya yi jajir. Gurnani ya fara yi. Nan ya sha?e mata wuya tare da ?o?arin yi mata allura kan jijiyar wuyanta.


Duk abinda ke faruwa Sooraj bai sani ba, domin har izuwa wannan lokaci bai farfaWo ba.


Babu zato suka fara jiyo Sooraj yana nishi sama-sama alamun asma Winsa ya tashi.


Ganin hakan ya sa Zahra ta sa dukannin ?arfinta ta ture wannan saurayin.


Hankali tashe ta Waga Sooraj tare da girgiza shi. "Yahya Sooraj me ya sa me ka?, dan Allah kada ka mutu ka barni".


Cikin fitar hayyaci Sooraj ya dube ta ya ce. "Asma Wina ya tashi kuma inhaler Wina yana cikin motata".



Zaro idanuwa waje Zahra ta yi nan take tausayin Sooraj ya kama ta. Kallon kidnappers Win ta yi ta ce . "Dan Allah ku mayar da mu, idan ba haka ba zai mutu, ko baku ga yana cikin mawuyacin hali ba ne".


Ko kallon Zahra basu yi ba saima ?ara wa motar gudu da suka yi.



Rungume Sooraj Zahra ta yi tare da Waukar ruwan da ya siyo ta bashi yasha.



Chan cikin dajin suka isa. Tsayar da motar suka yi tare da fitowa. Sannan suka fito da Zahra da Sooraj kana suka WaWWaure su jikin bishiya sannan suka nufi inda su Amrah suke domin fito da su.



Dai-dai lokacin shima Mk ya ?araso wajan. Da sauri ya nufi inda su Sooraj suke sannan ya bashi inhaler ya sha?a.


Dubansa Zahra ta yi ta ce. "Dan Allah ka kunce mu".


"Shiiiiii!". Mk ya yi mata alama da hannu da ta yi shiru.



A hankali Mk ya fara kunce su yana mai waige-waige.







******************
"Wai ni kamm Yahya Usman ina su Amrah da Yahya Umar suke?, har yanzu shiru basu dawo gida ba, ni fa ina tsoron kada wani abu na cutarwa ya cutar ds su.
Cewar Khairiya.



Kallonta Usman wanda ke zaune kan 3seater ya yi ya ce. "Babu abinda zai same su, insha Allah suna cikin ?oshin lafiya, ni na matsu su dawo mu koma jigawa".



Kallon su Ramlat ta yi ta ce. Ni fa ina ganin kamar akwai abinda ke tafiya ba dai-dai ba, tabbas akwai wani abu da Yahya ke Soye mana, kuma baya son mu sani".



Kallonta Usman ya yi ya ce. "Mene ne to Yahya zai Soye mana?".


Amsa Ramlat ta bashi da cewa. "Jiya na kira Abbah, munyi waya to a lokaci da muka gama wayar ya manta bai kashe
End Ads