x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 15001 words
  • 18000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 558

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
kalli jami'in ya ce.


"Zan ?ara tambayar ka a karo na ?arshe, idan har baka bani amsar da nake bu?ata ba, zan Wora maka wannan iron Win a jikin ka".


Cikin rashin tsoro ko fargaba Wan sandan ya kalle shi sanann ya ce. "Me ka ke jira?, maza ka aiwatar da abin da ka ke niyar yi, kada kayi tunanin za ka tsorota ni da wannan dutsen guga, idan wahala ne jiki na ya saba da wahala, dana faWa maka gaskiya na gwammace na fuskanci kowace tsanani ko duka da zata fito daga gare ku. Don haka maza ka fara".


Kallon jami'an DPO ya yi, yayin da ya sa suka kwantar da Wan sandan. DPO bai yi wata-wata ba ya Wora iron mai zafi a jikin Wan sandan.



**"Haba Zainab, kina magana kamar wacce bata san ?addara ba, haihuwa fa na Allah ne, na san mundin lokacin mu ya yi za'a ?wan?waso mana ?ofar alkhairy ne. Don haka dan Allah ki daina kuka, likita ya ce idan kina shan maganin ki a kan lokaci za'a samu sau?i". Dattijon ya faWa yana mai ci-gaba da tu?i.


Matar dake kusa da shi ce ta Wago da jajayen idanuwanta tare da Wora wa a kansa sannan ta ce. "Mai gida me ka ke so nayi to?, yanzu kimanin shekaru goma kenen muna ta fafutuka wajan neman haihuwa, ta ya ya ka ke tunanin ba zan yi kuka ba?, ?an uwanka da mahaifiyar ka gaba Waya sun sa min ido. Kuma nima ban taSa ganin laifin su ba, saboda ba bu wata uwa da zata so ta bar duniya ba tare da ta ga jikanta ba?, ni kawai ka barni na ci-gaba da kuka na ko zan Wan samu sassauci a cikin zuciyata"


Girgiza kai mutumin ya yi sannan ya ce. "Karki damu Zainab, Allah yana sane damu, in sha Allahu next week zamu je America domin a duba ki kinji. Kuma da yardar Allah komai zai yi dai......
Da wani irin sauri yaja wani mugun birki.

Saurin Wago da kai Zainab ta yi ta ce. "Me ya faru mai gida?".

Fita daga cikin motan mutumin ya yi, yayin da ita ma matar ta fito waje.


Kallon akwatin mutumin ya yi sannan ya ce. "Kinga wani akwati ina tunanin mutum ne ya manta shi s wajan".


Kasa kunne matar ta yi jikin akwatin. Zaro ido waje ta yi sannan ta ce. "Kamar fa naji motsin wani abu a ciki, dan Allah ka zo mu tafi kada wani abu ya cutar damu, yanzu fa dare ya yi sosai ya kamata mu bar nan wajan".


"Ki tsaya Zainab, zanje na Wauki akwatin kedai ki zuba ido ki gani". Ya faWa tare da nufar inda akwatin take. Addu'a ya yi yayin da ya yi bissmillahi sannan ya Wauki akwatin.

Jin da nauyi ya sa ya kuma tabbatar da cewa akwai wani abu s ciki. Zuwa ya yi har gaban motar sa sannan ya ajiye akwatin.

Dafa kafaWar shi matar ta yi cikin tsoro, sannan ta ce. "Dan Allah kada ka buWe inajin tsoro".

"Dan Allah Zainab kiyi ha?uri ki barni na buWe akwatin nan in ba haka ba hankalina ba zai kwanta ba". Ya faWa yana mai zuge akwatin.

Saidai ya zuge akwatin gaba ki Waya sannan ya yi bissmillahi tare da buWe murfin akwatin. Zaro idanuwa waje gaba ki dayansu suka yi. A yayin da zuciyoyinsu ya fara dukan uku-uku.

Baki na rawa matar ta ce. "Me nake gani haka?, jaririya ce da suka saka ta a akwati, wane mara imanin ne ya aikata miki haka?".

Fiddo jaririyar mutumin ya yi sannan ya ce. "Yanzu ba lokacin magana bane, mu fara kaita gida in yaso gobe mu kaita police station ko gidan radio domin bincikar inda iyayenta suke".

KarSe jaririyar matar ta yi sannan ta ce. "A'a, ba bu inda za'a kaita, zata zauna tare da mu har tsawon ?arshen rayuwar ta, me ya sa iyayenta zasu watsar da ita su barta a cikin wannan mawuyacin hali. Yanzu da a ce bamu zo ba da wuri da tuni ta rasa rayuwarta saboda rashin iska. Tun da har waWan da suka haife ta basua sonta ni ina sonta kuma zan ri?e ta tamkar ?ar cikina, ina sonta kuma ina ?aunar ta. Don haka kamar yadda ka faWa next week zamu bar ?asar nan baki Waya domin muje mu gina sabuwar rayuwa tare da yarinyar mu". Ta faWa tana mai rungume jaririyar kan kirjinta.








*BAYAN SHEKARU*.
*GOMA*
Kwance take kan bench na ajin, yayin da ayaniyar yara ya cika ajin baki Waya.

?ago da rinannun brown eyes Winta ta yi, tare da Wora wa kan yaran dake ta faman wasa a cikin ajin.

A hankali ta Wago da fuskarta gaba Waya. Masha Allah baki na ya iya furta wa lokacin da nayi gamo da cute and pretty face Win ta mai matu?ar kyau. Lumshe idanuwanta ta yi wanda suka kunkumbura saboda kuka sannan ta buWe su baki Waya.


Mi?e wa tsaye ta yi tare da nufar inda sauran Walibai na ajin suke. Suna ganin ta iso wajan su, gaba Waya suka yi saurin barin wajan.

Kallonsu ta yi cikin sheshe?ar kuka ta ce. "Wai me ya sa a koda yaushe ku ke gudu na idan ba tunkari inda ku ke?, ban san mena yi muku ba, nima ina son kasancewa tare da ku, ina son na yi wasa sannan muyi karatu tare, bana jin daWin zama ni kaWai a cikin wannan makarantar". Ta faWa tana mai fashe wa da kuka.


Kallonta Waya daga cikin yaran ya yi sannan ya ce. "Kinga Zahra Mu ba zamu iya zama da ?ar magar?ama ba, an ce Mamanki sheWaniya ce tana kashe yara, kuma kema a cikin magar?ama ki ka taso, yayin da ita kanta wacce ta ri?e ki ?ar magar?ama ce. An ce gaba Waya ahalin ki rabuwa suka yi dake saboda ba zasu iya ri?e ki ba. muma kuma ba zamu iya zama ko muyi tarayya dake ba, saboda muma kada muje ki kashe mu".

Wata a cikin Waliban ce ta ce. "Nima mahaifiyata ta faWa min cewa kada na kuskure na haWa ?awance dake ko na zauna dake. In ba haka ba zata dake ni. Don haka dan Allah ki rabu damu, mu ba zamu zauna da ?ar makashiya ba".

Kallonsu Zahra ta yi sannan ta ce. "?arya ku ke, Mamata ba muguwa bace ba, Idan ku ka ?ara cewa Mamata wai muguwa ce, saina kai ?arar ku wajan shugaban makaranta.

?aukar jakarta Waliban suka yi tare da jefa mata a jiki.


Hana haka malami ya shigo cikin ajin. Nan take kowanensu ya koma wajen zamansa. Banda Zahra wanda ke a tsaye sai faman kuka take.

Kallonta malamin ya yi sannan ya ce. "Zahra me haka yi miki ki ke kuka?".


Kallonsa ta yi cikin sheshe?ar kuka ta ce. "Malam zagin Mama ta suke yi, kuma wai suna ce min ?ar magar?ama".


TaSe baki malamin ya yi sannan ya ce. "To ai da gaskiyar su, in da mahafiyar ki mutumiyar kirki ce bata damfari al'umma ba da ba za'a dinga yi miki wannan kallon banzan ba, don haka duk abin da haka yi miki to ki ?addara cewa Mamar ki ce ta jawo miki. Dani ne ma shugaban makarantar nan da ba zan karSe ki a makarantar nan ba wallahi".

Dur?usawa Zahra ta yi kan gwiwowinta tana mai fashe wa da kuka. Nan take Waliban ajin suka fara mata dariya, tare da fara tsokanarta, yayin da suka fara jifarta da littafi.

Mi?e wa ta yi da sauri sannan ta fice daga cikin ajin. Nufar inda warders wanda ke mata rakiya izuwa makarantar ta yi, yayin da ta kalle su sannan ta ce. "Ina son ku maida ni gida yanzu nan". Ta faWa tare da shige wa cikin mota.

Kamar yadda ta faWa haka suka ja mota suka bar harabar wajan. Bai fi lokaci ?alilan ba, suka isa cikin magar?ama.

Fitowa ta yi daga cikin mota tare da rugawa a guje ta nufo inda Hajiya Binta ke da zama.

Binta da kallo mutanen dake cikin magar?amar suka yi, ganin yadda idanuwanta suka kunkumbura ya sa hankalin kowanensu ya tashi, Da sauri sauran mutanen dake cikin magar?amar suka nufi inda take.

Shiga cikin Wakin da Hajiya Binta take ta yi. Tana mai fuskantarta ta ce. "Shin laifi ne dan na kasance ?ar magar?ama?, kowane yaro farin ciki yake, amma ni a koda yaushe ba bu abin da nake fuskanta sai ba?in ciki da ?yama. Kuma na san duk abubuwan nan na faruwa ne saboda Mamata, da a ce bata tafi ta barni ba, da hakan ba zata faru ba. Na tsane ta, bana sonta, me ya sa da zata tafi bata kashe ni ba?, amma ta barni cikin kaWai ci". Ta ?arashe maganar tare da fashe wa da kuka.


Da sauri Hajiya Binta ta isa gare ta tare da rungume ta . "A'a ?ata, mahafiyar ki ba muguwa bace, bada son ranta ta tafi ta barki ba. Mamanki tana sonki sosai, kuma karki damu, nan gaba mutane za su daina tsokanarki kuma su daina gudunki kunji".

"Shi kenen Aunty, kiyi min al?awarin cewa za su daina tsokana ta".

Murmushi Hajiya Binta ta yi sannan ta ce. "Nayi miki al?awarin cewa ba bu wanda zai ?ara tsokanarki Zahra".

Murmushi jin daWi Zahra ta yi sannan ta mi?e tsaye tare da fice wa waje domin yin wasa.




*BAYAN WASU SHEKARU GOMA*

*AMERICA*
Ba bu abin da ke tashi a cikin mashayar nan in banda haka. Yayin da ba bu abin da ka ke gani sai mata da maza, yayin da matan ke sanye da Wingilallen skirt da shi gwanda ba bu. Chan na hangi wata matashiyar budurwa wacce ba zata wuce shekaru ashirin ba a duniya sai ti?an rawa take yi. Yayin da gaba Waya turawan wajan idanuwansu a kanta.

?aya daga cikin mutanen wajan ne naji ya ce. "Diana".
Juyowa ta yi tare da baje gashin ta, masha Allah na furta lokacin da nayi kicibus da haWaddiyar fuskantar wanda ke Wauke da light makeup.

Kallonsa ta yi cikin cool voice Winta ta ce da shi. "How are you John?". Ta faWa da yaren turanci na ?an ?asar America.


Amsa wa John ya yi da cewa. "Am good baby". Ya faWa yana mai ?o?arin shafa jikinta. Nan take budurwar ta Wago da blue eyes Win ta tare da Waga hannunta ta kwashe shi da mari.


Nan take mai Dj ya kashe wa?ar dake tashi, yayin da gaba Waya idanuwan jama'ar wajan ya karkata izuwa kansu. Nuna shi ta yi da Wan yatsarta cikin Sacin rai ta ce. "How dare you John?, are you mad or something?. Idan har ka ?ara yi min wannan shashanci saina yi maka abin da yafi hakan". Diana ta ?arashe maganar tare da Waukar car key Win ta sannan ta fita daga cikin club Win.


Da sauri ?awayenta suka bi bayanta.

Nausar iska John ya yi yayin da Wayan hannunshi ke dafe da ?uncin shi.

"Diana! Diana! Diana". Haka ?awayenta suka shiga ?walla kiran sunanta, amma ko juyowa bata yi ba ta saurare su, haka ta shige cikin mota tare da jan motan ta bar harabar wajan.


Girgiza kai ?awayenta suka yi yayin da suka koma cikin club Win.


Tafiya mai nisa ta yi kafin daga bisani ta isa gida. Parking ta yi tare da fitowa daga cikin mota. Ta fara takawa da takalmin ta mai tsini ji ka ke ?wass! ?was! ?wass.


Shiga cikin faWeWen palourn su ta yi a tsorace. Cire takalman ?afarta ta yi sannan ta fara sanWa tana tafiya. Saida taje daff da zata hau kan upstairs ta ji muryar mahaifiyarta.

Da gudu ta haye kan upstairs tare da shige wa cikin Wakin ta.



*NIGEIRA*.
"Wannan wane irin shirme ne Aliyu?, sama da yara amsin nasa haka yi safaransu izuwa kasashen waje, amma yanzu sai kace min wai wani Soyayyen jami'i ya sake su sun tafi, ta ya ya hakan zata faru?. Nafi sama da shekaru talatin ina wannan aikin nawa a Soye, kuma yanzu rana tsaka kace min wai yaran da na aika duk jami'ai sun karSe su sannan suka mai da su gidajen su. Kasan dai wannan abun zai iya taSa siyasa ta ko? Gashi zaSe ya kusa, idan har mutane suka gane abin da nake aikata wa ta ya ya za su yarda su zaSe ni a matsayin govnor. Ya zama dole kasa a rufe wannan abun, in ba haka ba saina sa an Satar min da kai daga cikin wannan duniya.


?ago da fararen isanuwansa masu kyau da Waukar ido ya yi yayin da ya furzar da iska mai zafi waje cikin jin haushi da takaicin abin da Wan majalisan yake aikata wa ya dube shi ya ce. "Kada ka damu yallaSai, ko ta halin ?a?a ba zan bari komai ya fita ba, nayi maka al?awarin hakan. Yanzu zanje na samu Mk ne a magar?ama. Na san yana da cikakken bayani game da wanda ya kunce yaran. Mundin ya faWa min, in sha Allahu zan zo na sanar da kai". Yana kaiwa nan ya fice daga cikin office Win ?an majalisa yayin da ya nufi inda motarsa take kai tsaye. Shiga cikin motan ya yi tare da jan motan ya nufi hanyar magar?ama.


Isarsa magar?ama keda wuya, ya tarar da wasu mata suna buga ?wallon ?afa.

Tafiya ya soma yi yayin da jami'ai suka tare shi. Nan take ya nuna musu ID card Win sa. Ganin shima jami'i ne ya sa suka barsa ya shiga.


Sanye matashiyar take da kayan magar?ama yayin da take sarrafa ?wallon cikin ?ware wa, a yayin da fuskarta ke Wauke da farin ciki da annashuwa. Buga ball Win ta yi da ?afarta na dama. Cikin rashin sa'a kuwa ball Win ya bugi Aliyu.

Zaro idanuwa gaba Waya mutanen wajan suka yi tare da bin budurwar da Aliyu da kallo.

Cike da Sacin rai Aliyu ya Waga dara-daran idanuwansa tare da Wora wa a kan ball Win. Cikin Sacin rai ya ce. "Wace banzar ce ta cilla min ball a jiki?".


Amsa wa budurwar ta yi da cewa. "Nice nan na wurgo ball Win". Ta faWa tana mai juyo da kyakkyawar fuskarta.





=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
MANAGE PAGE
COMMENTS & SHARE FISABILULLAHI >?p?=?O?>?p?

AL?ALAMIN
'?
AISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)

Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD
*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Sakar baki Aliyu ya yi yana kallonta, yayin da ya rasa me ke mai daWi.


Ganin kamar ma baya cikin hankalinsa ya sa Zahra faWin. "Kai malam mi?o min ball Win nan".


Kallon kanshi Aliyu ya yi sannan ya mai da kallonsa kan Zahra ya ce. "Kina da hankali kuwa?, kin wurgo min ball maimakon ki bani ha?uri shi ne za ki ce na wani mi?o miki ball. Kin san kuwa ko ni wane ne".


Murmushi Zahra ta yi tare da nufar inda yake a tsaye. Kallon shi ta yi ido cikin ido ba bu tsoro balle fargaba sannan ta ce.


"Ba bu ruwa na da ko kai wane ne, nan yanki na ne kuma gida na, kuma cikin ta ka shigo, sai abin da nace hake yi. Don haka ka ajiye duk izzan da ka ke takama da shi ka watsar a gefe, don ba za ta amfane ka da komai ba a nan wajan".


?aukar ball Win Aliyu ya yi sannan ya ce. "Dame ki ke takama?, waya tsaya miki a cikin magar?amar nan da har ki ka samu ?warin gwiwar faWa wa Wan sanda maganganun nan?".


Dariya Zahra ta kwashe da shi sannan ta ce. "Dan sanda?, wai kai nan Wan sanda ne ko?, kuma ka ke tunanin naji tsoron ka?, a kan me ma zan ji tsoron Wan sanda?. To ka saurare ni kaji ni ?an sanda su suke min ma bauta ?arewanta".

HaWe ransa Aliyu ya yi sannan ya ce. "Kada kiyi tunanin zaki ci mutuncin aiki da kuma kaki na, ?arya ne ?an sanda su yi wa mai laifi wacce ke zaune cikin magar?ama bauta. In kuma da gaske ki ke nuna min evidence".


Girgiza kai Zahra ta yi sannan ta ce. "To shi shi ke nen yanzu za ka ga aiki da cikawa". Ta faWa tare da juya bayanta sannan ta fara ?walla kiran jami'an dake cikin magar?ama. Kafin ?iftawan ido gaba Waya suka hallara a wajan.


Maida kallonta Zahra ta yi kan Aliyu sannan ta ce. "Wane evidence ka ke bu?ata kuma bayan wannan?. Ka sani cewa waWan nan da ka ke gani sune suke kaini makaranta, su kaini siyayya, su suturta ni sannan su bani abinci a baki, kuma duk abin da na umarce su suyi nan take za su aiwatar. Domin DPO Win ku shi ne ya Wauki gaba ki Waya nauyin karatu na har da ma waWan nan jami'an. To faWa min a kan me zanji tsoron ka bayan ni a cikin jami'an ma na taso?".


Girgiza kai Aliyu ya yi sannan ya ce. "Perfect, amma sai dai ni hakan samm bata yi min daWi ba, domin bai kamata a ce jami'ai suna yiwa mai laifi bauta ba, nayi Allah wadai da ku jami'ai. Irin kune Sata gari a dinga tunanin cewar haka gaba Waya jami'ai suka taru suka zama Waya. Sai dai ni nawa aikin ya bambanta domin bana Waukar shashanci". Ya faWa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tare da ajiye ball Win a ?asa sannan ya sa ?afarsa ta dama ya taka ta. Nan take ball Win ta fashe.


Ganin ta fashe ya sa shi sakin murmushi sannan ya ce. "Na fasa ball Win kiyi duk abin da ki ke ganin za ki iya, maza kije ki kira koma wane, ko uwarki bata isa ta yi min komai ba".


Nan take ran Zahra ya Saci yayin da brown eyes Win ta suka ?ara rinewa sosai.
End Ads