x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 19 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 54001 words
  • 57000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 568

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
yi hawaye na sauka kan fuskar ta. Kallonta mai martaba ya sake yi a karo na biyu sannan ya ce. "A'isha da ke nake fa, na ce maganar su Talatu gaskiya ne ko ?arya?".


Girgiza kai Mami ta yi tare da share hawayenta sannan ta ce. "Eh gaskiya ne".


Kallon juna Gimbiya Saratu da Talatu suka yi tare da sakin murmushin mugunta.


Kallon Mami Zahra ta yi kana ta ce. "Aba Mami me ya sa za ki Wora laifin da ba naki ba a kanki?, me ya sa za ki amsa abin da ki ka san baki yi ba? ta ya ya za ki ce da gaske ne bayan kuma sam ba haka ba ne ba".



"Yi min shiru!!". Mai martaba ya faWa a matu?ar tsawa ce.


Shiru Zahra ta yi tana mai maida kanta gefe tare da dun?ule hannunta na dama kana ta cije leSenta cikin tsananin Sacin rai da zafin zuciya.


Kallon kowanensu mai martaba ya yi sannan ya maida kallonsa kan Mami ya ce. "Na yarda da ke A'isha na san ba za ki iya aikata abin da suka faWa ba, don haka ki koma part Win ki".


Nan take farin ciki ya ziyarci zuciyar Zahra. Jiki a sanyaye Mami ta koma part Win ta.



Maida kallonsa mai martaba ya yi kan Zahra sannan ya ce. "Ke kuma, tun da ki ka iya Wora hannunki kan Samira kuma ki ka iya zagin gimbiyoyi dole ki fuskanci hukunci. Don haka hukuncin shi ne dole ki dinga share gaba ki Waya masarautar nan har na tsawon sati Waya".


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi jin abin da Mai martaba ya faWa.

Nan take Zahra ta dur?usa kan gwiwowinta sannan ta sunkuyar da kanta ?asa ta ce. "Ranka shi daWe ka gafarce ni, dan Allah na yarda ayi min wani hukuncin amma banda wannan, na san kai Win mai tausayi ne kuma mai fahimta. Don Allah a sassauta min".


Jin hakan ya sa Mai martaba kallonta sannan ya ce. "Shi ke nen zan sassauta miki. Sassaucin kuwa shi ne dole idan Wana na fari wato Sooraj ya dawo daga ?asar da ya je to ya zama wajibi ki dinga masa aiki, kama da share-share, aiki da dai sauransu duk ke ce za ki dinga yi masa har na tsawon lokacin da ki ka ga za ki bar wannan masarauta".


Jin hakan ya sa Zahra ta yi wa mai martaba godiya da irin wannan hukuncin da ya yanke.


Kallonta mai martaba ya kuma yi a karo na biyu sannan ya ce. "Akwai wani ajiyayyen Wakin sa daga yau nake so ki fara aikin ma?ullin yana hannun Junaid shi zai baki". Yana kaiwa nan ya fice daga wajan.



Tashi tsaye Zahra ta yi tare da karkaWe jikinta sannan ta ce. "To me kuma ya rage ko duka na za ku yi?".


Ta faWa tana mai kallon su Gimbiya Saratu.


Idan ransu Gimbiya Saratu ya kai dubu to ya Saci. Mi?e wa tsaye suka yi sannan suka bar cikin babban parlourn.


Kallon Junaid Zahra ta yi sannan ta ce. "Malam Junaidu ina mu?ullin yake?".


Galla mata harara Junaid ya yi sannan ya ba ta amsa da cewa. "Mu?ullin ba yana hannun ki ba, shi ne ai ki ka Wauke a cikin aljihu na".


"Ohh to ai ban sani ba, shi ke nen sai a nuna min Wakin ko, na je na fara aiki na tun yanzu".


Nuna mata hanyar Wakin Junaid ya yi sannan ya ce. "Wan can shi ne Wakin". Ya faWa yana mai wuce wa part Win sa.



TaSe baki Zahra ta yi ta ce. "Duk saina koya muku hankali, ?an iskan yara kawai, gaba Waya yaran gidan nan an lalata su da sangarci". Ta faWa tana mai nufar in da Junaid ya nuna mata.



Tana zuwa ?ofar Wakin ta Wauki mu?ullin sannan ta saka a bakin ?ofan. Nan take ta ga ?ofar ya fara ?o?arin buWe wa. Ba ta yi aune ba ta ga ?ofar ya fito da thumbprint wanda dole mamallakin shi ne kawai zai iya saka hannu ya buWe wajan.


Sauke ajiyan zuciya Zahra ta yi sannan ta ce. "Ikon Allah sai ka ce Wakin sirri da har za'a saka masa password, to ni kam mene ne password Win ?ofar nan?, ko na ce hannun waye za'a saka kuma ya buWe". Haka ta shiga yin magana ita Waya ba tare da ta san mene ne abun yi ba.



Nan take tunanin mahaifiyarta ya faWo mata. "Allah sarki Allah ya ji?an ki Mamata duda ban taSa ganinki ba amma ina jin sonki a cikin zuciyata Mrs Laila".


Ta faWa tana mai rubuta Mrs Laila a jikin in da haka saka enter password. Da mamakin ta kuwa ta ga ?ofar ya buWe.


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi ta ce. "Laaaa!, ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????lallai na yarda babu in da Allah baya ikon sa. Daga rubuta sunan uwata gaskiya nayi farin ciki sosai ashe soyayyar da nake wa uwata na gaskiya ne ba ?arya ba".

Nan take ta ?arajin son mahaifiyar ta yana ?ara ninkuwa cikin zuciyarta. Ba tare da dogon tunani ba ta ?usa kai cikin Wakin.


Gaba ki Waya Wakin cike yake da ?ura tare da datti, sai ajiyayyun takaddu tare da akwatina tare da hotuna.


Sakin baki kawai Zahra ta yi tana mai cigaba da bin Wakin da kallo.


?aya daga cikin ajiyayyun hotunan Zahra ta Wauka tare da goge wa da mayafin jikin ta. Rass! gabanta ya faWi!, nan take ta saki hoton ya faWi ?asa yayin da glass da ke jikinshi suka tarwatse suka fashe. Saurin ja da baya Zahra ta yi tareda nuna hoton ta ce. "Wannan ba ita ce wannan mahaukaciyar da na gani a asibiti ba?, me kuma hoton ta yake yi a cikin wajan nan?, shin ita Win wace ce?. Kodai ita ma tana da hala?a da wannan masarautar?".


Haka ta cigaba da magana ita Waya kamar wata zautacciya.


Ba ta yi aune ba ta ji an banko ?ofar Wakin da take.


Zumbur Zahra ta mi?e tana mai maida kallonta kan ?ofa don ganin wane ne.




**************************
Su Aliyu kuwa suna isa gida suka shiga parlour nan suka tarar da su Grandpa tare da su Daddy a zazzau ne.


Gaishe su suka yi a yayin da Safeera ta samu guri ta zauna kusa da Mom.


Kallonsu Aliyu ya yi sannan ya ce. "Grandpa ya hanya?, me haka ce yake damun Safeera?".


Amsa Grandpa ya bawa Aliyu da cewa. "Babu abin da ke damun Safeera lafiyarta ?alau bawai shafar aljanu ba ne".


Sauke ajiyan zuciya Aliyu ya yi sannan ya ce. "To alhamdulillah haka ake so".


Maida kallonsa Grandpa ya yi kan Safeera sannan ya ce. "Jikata ki kwantar da hankalin ki komai lafiya, baki da wani aljanu kinji ko".


Girgiza kai kawai Safeera ta yi tare da mi?e wa tsaye ta shigar da kayan da suka siyo cikin Waki.





*************************
Ganin babu kowa a wajan ?ofa ya sa Zahra sauke ajiyan zuciya. Nan take ta mi?e tsaye tareda Waukar mayafinta ta yi Waurin ture ka ga tsiya, sannan ta Wauki tsintsiya da ta gani a ?asa ta fara share Wakin.



Saida ta kwashe fiye da awa biyu tana abu Waya. Ganin Wakin ya fara dawo wa yadda yake ya sanya ya kwanciya tana sauke ajiyan zuciya!,




Ganin ba ta ga ta kwanciya ba ya sanya ta mi?e wa sannan ta Wora daga in da ta tsaya. Saida ta gama tsaff tare da jera hotunan cikin Wakin kan bango sannan ya fito daga Wakin kana ta rufe Wakin.


Nan suka ci karo da Junaid a tsaye sai faman kallonta yake.


Turnu?e fuska Zahra ta yi ta ce. "kai ya dai na ga kana kallo na kamar wani tsohon maye?".



Girgiza kai Junaid ya yi sannan ya ce. "Ni ba ke nake kallo ba, mamaki nake ta yadda ki ka iya buWe Wakin nan ba tare da taimakon kowa ba. Mutum Waya ne kacal a gidan nan ya san sirrin buWe wannan Wakin kuma shi ne yahya Sooraj bayan shi babu wani. Mu?ullin nan ma ba buWe shi duka yake yi ba dole sai yahya Sooraj ne kawai yake buWe Wakin nan, amma nayi mamaki ta yadda ki ka iya sanin sirrin buWe wannan Wakin".


Murmushi Zahra ta yi kana ta ce. "Kai ba ka san ni Win ?ar baiwa bace ba?, lallai mutumin nan kana wasa, to in faWa maka ni Win ?ar baiwa ce shi ya sa na iya buWe wa. Kuma Ni fa kun dame Ni da maganar wani yahya Sooraj, wai shi Win wane ne haka?, na ga gaba ki Waya masarautar nan suna matu?ar ji da shi hatta mai martaba da Mami, yaushe ne zai zo na ganshi. Ina son na ganshi kafin na bar fadar nan".


Murmushi Junaid ya yi sannan ya ce. "nan ba da daWe wa ba zai dawo. Amma fa me iya zama da shi saita shirya, duk wannan rawan kai da jiji da kai da ki ke takama da shi duk saiya sauke su. Na san baki san ko shi Win wane ne ba amma lokaci zai yi da za ki ga ko wane ne shi".


Yana kaiwa nan ya bar wajan.


Tsaki Zahra ta ja sannan ta ce. "Aikin banza to ya zo Win mana, wa yake tsoronsa, ai ba haifi wanda Zahra za ta ji tsoronsa ba. Kuma ni dai-dai nake da koma wane ne". Ta faWa tana mai wuce wa part Win Mami.









********************
"Hello sir, mun samo wacce ta taimaka wa Mrs Laila Abdullahi ta gudu daga asibiti, sunan matar Nadiya ita Win nurse ce a cikin asibitin da haka kai mrs Laila".



Murmushi gov. Musa ya yi sannan ya ce. "Maza ku sace ta ku kaita gidan gona ta. Zuwa gobe zan sa a sace Amrah a wajan birthday Win Umar. idan Nurse Nadiya ba ta faWi gaskiya ba sai a haWa da ita da Amrah muyi safarar su izuwa ?asar waje. Ku kasance a hankare saboda shima Umar jami'i ne idan ya gane gaskiya gaba Waya ba zamu tsira ba".


"Shi ke nen yallaSai". Mutumin ya faWa yana mai kashe waya. Nan ya Wauki wani perfume tare da fesa wa Nurse Nadiya. Nan take jiri ya fara Wiban Mrs Laila faWuwa ta yi a ?asa sumammiya. Nan take suka rufe fuskokinsu da mask. Tare da cinciSar Nurse Nadiya sannan suka saka ta a mota. Tada mota suka yi tare da barin harabar gidan nurse Nadiya.


Su Umar kuwa na isa gida. Kai tsaye Wakin sa Umar ya nufa tare da shiga toilet sannan ya kunna wa kansa shawa. Rintse idanuwansa ya yi a sa'inda ruwan ke zuba jikinsa. Tunanin abin da ya wakana Wazu a shopping mall ne ya faWo masa. Nan take ya buWe idanuwansa.






?angaren su Amrah kuwa guri suka samu a parlour suka zauna. Yayin da Ramlat da Khairiya suka shiga kitchen domin su Wora abincin dinner.


Amrah kuwa kwanciya ta yi kan kujera idanuwanta a kan silin.



Fitowa Gov. Musa ya yi nan take idanunsa suka sauka a kan Amrah.


Murmushi ya saki kana ya nufi in da take. Tare da tsayawa a kanta.



Ganin mutum zololo a kanta ya sa Amrah saurin mi?e wa tsaye tare da ja da baya.



Murmushi Abba ya yi sannan ya ce. "Ke kuwa ya da firgita sai ka ce kinga wani dodo, ina so na faWa miki gobe ne zagoyowar haihuwar Wana Umar don haka gobe akwai babban shagali kinji ko, don haka ina so ki shirya kema kike. Ba zan faWa masa ba sai dai muyi masa ba za ta".



Ya faWa yana mai shige wa Wakinsa.


Fitowa Umar ya yi ya tarar da Amrah tsaye gaba Waya ta yi wani iri.


Kallonta ya yi sannan ya ce. "Amrah me ya faru?".


Girgiza kai Amrah ta yi alamun babu komai.


Bayan su Khairiya sun gama shirya dinner me suka fito da abinci tare da jera wa kan dining.


Nan suka kira Abba tare da jami'ai sannan suka basu nasu abincin.


Bayan sun gama cin abinci ne kowa ya wuce part Win sa. Yayin da ita ma Amrah ta nufi garden tare da awa kan bishiya ta yi kwanciyar ta ba tare da ta bar su Umar sun lura da fitar ta ba.





Washe gari da sassafe Abba ya sa aka ?awata gidan da kayan al'atu tare da flowers masu kyau. Nan ya sa haka kawo masa cake Win da ya kashe makuWan kuWaWe domin a yi shi.



Gaba Waya ?an majalisa tare da govnors daga kowane gari sun cika gidan babu abin da ka ke gani sai shige da ficen mutane. Yayin da harabar gidan ya zagaye da sojoji tare da police men. Motoci kawai ka ke harba da su marasa iyaka.



Bayan su Khairiya sun gama shirya wa ne. Suka tarar da cewa Amrah ba ta Wakin su. Nan suka fuskanci cewa tana garden ne. Nan suka nufi garden yayin da suka sa ta sauka a kan bishiya nan suka nufi part Win su da ita yayin da suka sa ta yi wanka sannan suka shirya tsaff tsaff cikin Arabian gown wanda ya yi matu?ar fito da kyawunta.




Fitowa suka yi gaba Waya yayin da Dj ya zo sannan ya fara playing Win waka. Ba'ayi aune ba mutane suka cika gidan gaba Waya.




Umar kuwa bayan ya tashi daga bacci ne ya nufi toilet tare da taking bath Win shi sannan ya shirya domi zuwa wajan aiki.


Bayan ya gama shirya wa ne ya nufi hanyar waje. Yana buWe ?ofa ya ga mutane a tsatsaye. Nan take Dj ya saki sauti yayin da suka fara yi masa wakar happy birthday.



Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Umar ya saki tare da yi musu godiya sannan ya nufi hanyar waje domin ya tafi wajan aiki. Ganin hakan ya sa Abba ya sha gabansa sannan ya ce. "Umar ina kuma za ka je?".



Amsa Umar ya ba shi da cewa. "Zan je wajan aiki ne mana".


"Aba Umar kai baka ga party Win da na haWa maka ba?, duk wannan fa nayi shi ne saboda kai. Ya kamata ka nuna kayi farin ciki ".



Sauke ajiyan zuciya Umar ya yi tare da nufar wajan cake Win sannan ya Wauki ?aramin wu?a sannan ya fara yanyanka cake Win. Nan take su ministers da sauran govnors tare da jama'ar cikin gidan suka bishi da kallo.



Da sauri Amrah ta nufi in da yake tare da ri?e hannun Umar sannan ta girgiza masa kai. ?wace wu?ar ta yi daga hannunsa tare da dungure masa kai.



Shafa in da ta dungure masa Umar ya yi tare da sakin murmushi sannan ya ce. "Mene ne kuma?, kema bakya so na tafi wajan aiki ne?".


GyaWa kai ta yi alamun "Eh".


"Shi ke nen tom ba zan je ko ina ba kinji".


Nan take fari ciki ya lulluSe fuskokin gaba Wayansu.



Nan haka cigaba da shagali yayin da haka yanka cake kowa ya ci ya sha. Har ?arfe takwas da rabi na dare suka kai ana shagali a cikin gidan. Harabar gidan suka cigaba da shagali wanda haka ?awata shi da kayan more rayuwa.



Awa kan hall Win da Gov. Musa ya sa haka haWa musamman saboda Umar. Umar ya hau kana ya gaida kowa na wajan. Sannan ya fara magana kamar haka. "Hello ladies and gentlemen, ina mai godiya da irin wannan ba za ta sa ku ka yi min, naji dad'i sosai Allah ya saka da alheri. Sannan shima mahaifina wato Gov. Musa Muhammad ina mao godiya da irin wannan babban shagalin da ya haWa musamman saboda ni. Don haka ina godiya. Kuma sannan ina so na gabatar muku da wacce nake so muka nake muradi na aura wato Amrah".



Ya faWa yana mai waige-waige. Da sauri su Khairiya suka au kan hall Win sannan suka sanar da Umar cewa Amrah ba ta cikin gidan.


Nan take Umar ya rikice da sauri ya sauka daga wajan yayin da shiga bin lungu da sa?o na gidan domin neman Amrah.



"Yahya Umarrrrr!!!". Gaba Waya suka ji an furta.


Juyowa Umar ya yi yana mai sauke idanunsa kan nata nan take ya yi mutuwar tsaye ganin cewar tabbas Amrah ita ce wacce ta kira sunansa ba wani ba.



Da mugun gudu ta nufo in da Umar yake domin kuwa babban ringlight da ke tsakiyar wajan na shirin faWo masa.



Da mugun sauri ta nufi wajan sa tare da ture sa. Nan take ringlight na wajan ya faWo mata a jiki.



Zaro idanuwa waje gaba ki Wayansu suka yi take gaban Umar ya faWi.



FaWuwa Amrah ta yi tare da gangarawa ta faWa cikin swimming pool Win harabar gidan. Umar bai yi wani tunani ba ya faWa cikin swimming pool Win domin ceto Amrah.



=ؖ?=ؖ?=ؖ?d'
=?%?d'
=?%?=ؖ?=ؗ?=ؗ?


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)


Follow the



https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Mintuna ?alilan ya Wauki Umar a cikin ruwan ya fito da Amrah.

Sauke ajiyan zuciya ya shiga yi babu gaggauta wa tare da maida kallonsa kan Amrah.

Da mamakin sa kuwa ya ga ta sakar masa murmushi kamar ba ita ce wacce ya shiga ruwa domin ceta ba.


Mi?e wa tsaye Umar ya yi a fusa ce tare da duban Amrah ya ce. "A kan me ya sa za ki salwantar da rayuwarki saboda ni?, kin san wane irin hali zan shiga idan wani abu ya same ki?, na ga alamun so ki ke sonki ya kashe ni ko?".


?asa da kai Amrah ta yi ta ce. "Kayi ha?uri, ba zan sake ba".



Tsaki Umar ya ja. "Aikin banza kawai". Ya furta tare da barin wajan party Win baki Waya.


Gaba Waya mutanen wajan suka bishi da kallo. Zuwa in da Amrah take su Khairiya suka yi tare da kamo hannun Amrah domin su shiga ciki da ita.


Wafce hannunta Amrah ta yi daga na Khairiya kana ta nufi garden da gudu tare da hawa kan bishiya sannan ta kwanta.


Ganin Amrah ta nufi garden ya sa su Khairiya suka mara mata baya.


Kallon gaba ki Waya ba?in nasu Gov. Musa ya yi tare da basu ha?uri sannan ya sa haka rufe party Win. Nan take kowa ya watse.


Umar kuwa yana shiga cikin gida bai nufi ko ina
End Ads