x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 5 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 12001 words
  • 15000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 553

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
zan kula mata da ita sannan na bata ingantacciyar rayuwa. Kada kuyi tunanin ko saboda ni mai laifi ce ku gna bi yarinyar, samm abin da ku ke tunani ba haka bane ba. Na riga dana Waukar mata al?awarin cewar ba zan taSa barin hannun yarinyar ba har izuwa numfashina na ?arshe sannan ba zan bari ta san mene ne hake nufi da kalmar hawaye ba, domin ba zan taSa bari ruwa ya fita daga idanuwanta ba saidai idan bana raye, ba zan bari tasha wahala kamar yadda tasha a rayuwarta na yanzu ba. Kunji dan Allah ku bani ita ". Ta faWa kanta a Wu?e.


Kallon juna jami'ai Da DPO suka shiga yi. Gyaran murya DPO ya yi sannan ya ce. "Zamu baki ita ne mundin kotu ta aminta da hakan, amma in har kotu ta?i amincewa to sai dai kiyi ha?uri dan ba bu abin da zamu iya yi a kai".

Mi?e wa tsaye ya yi sannan ya mika wa hajiya Binta jaririyar. Hannu Hajiya Binta ta sa tare da karSar yarinyar.

Kallonta DPO ya yi sannan ya ce. "Ni zan Wauki nauyin kula da yarinyar nan, kama daga abinci, tufafi, da dai sauran abubuwan da ba za'a rasa ba. Yanzu dai zan saka wasu daga cikin jami'ai suje su suyo baby food domin ga dukkanin alamu jaririyar nan yunwa take ji, kuma ya kamata a ce shayar da ita a kayi bawai a bata abinci ba, don haka yanzu ki ri?e ta, zanje na samu al?ali da sauran jami'ai indai har yarinyar ta dace ta zauna a nan to za'a barta, idan kuma suka ?i amincewa ko wani nata yazo to zamu dam?a masa ita ne. Kin amince da hakan?".


Girgiza kai Hajiya Binta ta yi ta ce. "Na amince". Ta faWa tare da rungume jaririyar kan kirjinta.



*"Mrs Laila ki dakata, jami'ai za su iya ganinki sannan su maida ki magarkama, kuma hukunci da za'a yi miki zai ninka na da ne domin guduwa ki ka yi". Tsayawa Mrs Laila ta yi tana mai fuskantar sa ta ce.


"Dama bayan rataya akwai hukuncin da ya ninka shi?, rataye ni da za'a yi, to faWa min wane hukunci ne ya ninka rataya?, ni na gwammace su kamani su yi min abin da yafi rataya dana bi ka. Da a ce kasan irin ?uncin da mutane suka dasa mun a cikin rayuwata da ba zaka faWi hakan ba. Dan haka ni ko kuma ?ata bamua da bu?atar taimakon ku". Ta faWa tare da ci-gaba da tafiya.


?aran motocin ?an sanda be ya karaWe ilahirin wajan. Jin hakan ya sa Wan sandan ya fara ?walla kiran Mrs Laila tare da cewa. "Ga sunan sun zo kama ki, ki tawo mu gudu kada suyi nasarar Wauke ki, don idan suka kama ki za su raba ki da ?arki kuma rabuwa ta har abada".


Jin hakan ya sa Mrs Laila waigawa tana mai fuskantar Wan sandan. Kafin ta yi wani yin?uri. ?an sandan suka zagaye su da motocin su.


"Sir gata nan mun ganta tare da wani, yanzu haka ?o?arin kama su muke".
Cewar Waya daga cikin jami'an wanda waya ke ri?e a hannun shi.

Murmushi ya saki ta cikin waya sannan ya ce. "Very good, aikin ku na kyau kuyi maza-maza kumata domin muna da bukatar fingerprint Win ta yanzu".
Mutumin dake kan waya ya faWa.


Ganin suna ?o?arin kama su ya sanya Wan sandan ya yi hanzarin jan hannun Mrs Laila tare da bangaje wasu daga cikin jami'an suka fara gudu. Ganin hakan ya sa jami'ai suka gyara zaman bindigogin su sannan suka fara shooting Win bullet.

Da gudu suka tafiya ba bu gaggautawa yayin da jaririyar dake hannun Mrs Laila keta faman kuka. Cikin rashin sa'a Waya daga cikin bullet Win da jami'an suke harba wa ya samu wajan ?afar Wan sandan dake tare da mrs Laila. Nan take ya faWi ?asa yayin da jini ya fara fita daga ?afar. ?ara mai sauti ya saki!, da sauri Mrs Laila ta koma kan shi tare da ?o?arin Waga shi. maida kallonsa kan mrs Laila ya yi sannan ya ce mata.


"Maza ki tafi ki tseratar da rayuwarki da kuma ta ?arki, kada ki tsaya, maza kije".

Cikin kuka Mrs Laila ta ce. "Ba zan iya tafiya na barka a cikin wannan mawuyacin halin ba, idan nayi hakan ban kyauta ba, karka damu kafin su iso zaka tashi". Ta faWa tana mai fashe wa da kuka.


"Ki tafi ki barni, ni ba zan iya tafiya ba daga nan. Dan haka ki tafi!". Ya faWa cikin Waga tsawa.

Mi?e wa tsaye Mrs Laila ta yi yayin da taga jami'an sun kusan ?aradowa inda suke. Da sauri ta bar wajan sannan ta ci gaba da gudu.

?arasowa wajan jami'an suka yi yayin da wasu suka tsaya tare da kama Wan sandan sannan wasu suka bi Mrs Laila a baya.

Tun da ta fara gudu bata san inda take nufa ba, yayin da ?afafuwanta suka ji rauni saboda bata sanye da takalma.


Haka ta ci gaba da gudu ba tare da ta dakata ba. Yayin da zufa suka bi suka lulluSe jikinta baki Waya. Cikin rashin sa'a kafarta ya bugu wani dutse. Nan take ta faWi tare da fara gangarawa cikin daji mai cike da bishiyu da namun daji.

Haka ta ci gaba da gangarawa a ?asa harta faWa a cikin wani kogi mai wanda ya cika da ruwa. Nutse wa ta yi cikin ruwan yayin da kukan jaririyar ya karaWe gaba ki Waya ilahirin dajin.


Wani itaciya ta hango daga chan nesa da sauri ta fara swimming harta isa ga wannan itaciyar sannan ta saka hannu tare da ri?e itaciyar ?amm a hannunta sannan ta fara yin?urin fitowa. A hankali ta fara jan itaciyar yayin da ta fara sama daga cikin ruwan. Cikin rashin sa'a itaciyar ta tsin?e yayin da mrs Laila ta faWa a ciki ruwan.

Nan take ruwa ya shige mata baki da hanci, yayin da hakan ya jawo ta kasa numfashi sosai. Nan da nan namomin daji suka fara fitowa. Birririka ne gaba Waya suka zagaye kogin.

Da sauri Mrs Laila taja da baya tana mai ambatar sunan Allah. Fuskanta suka yi da cewar tana da bu?atar taimako, hakan ya sa suka fara tsalle kan bishiyu suna ciccire itacuwan dake jikin bishiyoyin sannan suka fara haWa igiya dashi tamkar mutane. Nan da nan suka Waure igiyar jikin wata ?atotuwar bishiya sannan suka jefa wa Mrs Laila dake jikin ruwa igiyar a yayin da su kuma suka ja da baya.


Ri?e igiyar Mrs Laila ta yi ?amm a hannunta sannan ta fara jan igiyar tana yin sama. Saida taje sama daga ciki kogin sannan ta ajiye yarinyar tare da yi wa Allah godiya da ceton su da su birrirukan suka yi. Cikin farin ciki ta kalli yarinyar sannan ta ce. "Bayan wuya sai dad'i, Allah ya yi wa rayuwarki albarka. Daga yau sunanki zai kasance Amrah". Ta faWa tare da rubuta sunan da jinin dake fita daga hannunta a jikin ?aramin dutsen dake kusa da ita a kogin.


Bayan ta gama rubutawa ta fara ?o?arin fitowa daga cikin kogin da igiyar dake hannunta. Nan take taji saukar bindiga a saitin zuciyarta, yayin da jininta ya fesu jikin jaririyar da dutsen. Nan take ta saki igiyar yayin da ruwa ya yi hawon gaba da gangan jikinta.


Nan take birrirukan suka hau jami'ai tare da fara yayya?ushi su da cizo. Ihuuuuu! Jami'an suka yi yayin da suka fara guduwa tare da barin ilahirin dajin baki Waya.

Komawa kan jaririyar suka yi jin yadda take ta faman kuka ya sanya sauran namun jejin fitiwa baki Waya.



*"Wallahi Nadiya ba zan bari ki ajiye jaririyar nan a cikin wannan gidan ba, shin kin yi hauka ne da har zaki kawo min wata baren yarinya cikin gidana?, Nadiya ki fita daga idona na rufe, kada ki bari na chanza daga yadda ki ka sanni a da. Idan har kina son zaman lafiya to ki san yadda zaki yi ki fitar da yarinyar nan daga cikin gidan nan".

Hawaye nurse Nadiya taji suna ?o?arin sauko mata, saurin share su ta yi sannan ta ce. Shi kenen zan yi kamar yadda ka ce amma ka bari na bata abinci ko cerelak ne saboda na san tana jin yunwa sosai gashi ko shayar da ita ma ba'a yi ba".

"Shi kenen". Mijin ya faWa tare da shige wa Waki. Maida kallonta nurse Nadiya ta yi kan jaririyar ganin yadda take ta faman kuka ya sa ta mi?e tsaye tare da nufar cikin kitchen domin haWa mata cerelak. Cikin ?an?anuwar lokaci ta gama haWa wa yayin da ta fito da cerelak Win cikin Wan ?aramin fida da alamu ita ma tana da ?a ko Wa. Ajiye fidar ta yi kan table sannan ta Wauki jaririyar daga kan kujera ita kuma ta zauna, yayin da ta Wora jaririyar ksn cinyarta sannan ta fara bata cerelak Win tana sha.

Saida ta gama tsaff sannan ta kuma yi wa yarinyar wanka a karo na biyu. Yayin da ta shigar da ita Waki tare da saka mata kayan jariran da mijinta ya siyo domin yaranta.

Sakawa yarinyar su ta yi yayin da kayan suka yi wa yarinyar kyau tare da karSar jikinta. Nan da nan bacci suka kwashi yarinyar. Ganin hakan ya sa ta Waukar towel tare da goya yarinyar a bayanta sannan ta shiga toilet tare da Wauro alwala. Bayan ta gama ne ta fito daga toilet Win yayin da ta Wauki dadduma tare da hijabi sannan daga bisani ta tada sallah.

Bayan ta idar da sallan ya sa ta fara azkhar tare da lazumi yayin da ta fara kaiwa Allah kukan ta.

Bayan ta gama ta mi?e tsaye tare da nufar hanyar palour. Zuwanta keda wuya ta tarar da mijinta ri?e da akwati yayin da yake s tsugunne yana ?o?arin buWe akwatin.

Da mamaki ta bishi da kallo sannan ta ce. "Mai gida me kuma zaka yi da akwati a wannan tsakar daren?".

Murmushi ya sakar mata sannan ya ce. "Wannan akwatin ina zuge shi ne domin mu saka yarinyar a ciki sannan mu jefar da ita kan titi kinga duk wanda ya tsince ta ya yi sa'a sai ya ri?e ta".

Saurin ja da baya nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Wannan ai rashin adalci ne, ta ya ya muna ji muna gani zamu saka marainiyar Allah cikin wannan akwatin, zafi ma kaWai ya ishe ta. Kuma mu rasa inda zamu ajiye ta sai bakin titi. Mundin ina nan to ba zan taSa barin hakan ta faru ba".

Mi?e wa mijin nata ya yi sannan ya fara tunkaran inda take. Bai yi wata-wata ba, ya zuba mata lafiyayyun maruka har guda biyu. Dafe ?uncin ta nurse Nadiya ta yi yayin da jaririyar dake kwance s bayanta ta yi matu?ar razana da jin sautin. Nan take ta fara kuka.

?ago idanuwanta Nurse Nadiya ta yi wanda suka ciko da hawaye. Nuna ta mijinta ya yi da Wan yatsarta sannan ta ce. Mundin baki bi umarni na kinyi abin da nace ba, wallahi sai kin gane cewar Allah Waya ne. Domin ni ba zan lamunci naje magar?ama saboda wannan yarinyar da dangi uwa ba ba dangin uba ba. Don haka kiyi min shiru ki mi?o min yarinyar naje na jefa ta a chan bakin titi".

Girgiza kai nurse Nadiya ta yi tare da fara ja da baya ta ce. "Ba zan taSa mi?a maka wannan yarinyar ba sai dai ka kashe ni idan zaka iya amma ba zan bari ka jefar da yarinyar nan ba, domin ba al?awarin dana Waukar wa mahaifiyar ta ba kenen".

A fusa ce ya yi kanta tare da fuzge zanin da ta goya yarinyar dashi. Nan take jaririyar ta faWi ?asa yayin da kanta ya bugu da jikin table dake tsakiyar falon. Nan take yarinyar ta fashe da matsanancin kuka mai sauti.

Ture nurse Nadiya mijin ya yi yayin da ta faWi ?asa. Maida kallonsa ya yi kan jaririyar tare da mi?a hannu ya Wauke ta sannan ya nufi inda akwatin yake da jaririyar.


Saurin ri?e ?afar sa nurse Nadiya ta yi hawaye na zarya kan ?uncinta ta ce. "Na ro?e da girman fiyayyen halitta, kada ka jefar da yarinyar nan, kayi tunanin idan da ?ar kace a kayi mata haka zaka ji dad'i, dan Allah ba dan ni ba kodan duban halin maraicin da take ciki na rasa kowa nata ka kyale ta. Dan Allah na ro?e ka, idan kace zaka yi haka, zaka shiga hakkin marainiya, ka taimaka ka ?yale ta". Ta faWa tare da fashe wa da kuka.

S hassale ya wafce ?afarshi daga hannunta ya yi ya sa ?afarsa ta dama tare da naushin cikin ta. Take nurse Nadiya ta saki wata iriyar razananniyar ?ara, nan take idanuwanta suka fara lumshe wa. Kallon jaririyar dake hannunsa ta yi sannan ta ce. "Allah ga baiwar ka nan, ka kare ta a duk inda take sannan ka shiga cikin alamuranta, ka sanya ma?iyanta suyi danasanin abubuwan da suka aikata mata tare da sauran ?an uwan ta mata. Ya Allah ka saka yarinyar nan tare da sauran ?an uwanta sune za su zamo jagororin wannan garin, yayin da ma?iyansu waWan da suka yi sanadiyar faWawarsu cikin wannan mummunan yanayin su zo suna du?a musu". Tana kaiwa nan ta yi shiru alamun ta suma.


Saka yarinyar mijin nurse Nadiya ya yi cikin akwatin yayin da ya nufi hanyar waje da ita. Saka akwatin ya yi a bayan mota yayin da kukan jaririyar kawai ka ke ji domin ta kasa sha?ar iska daga cikin akwatin yayin da idanuwanta waWan da suke blue suka ?ara rinewa sosai saboda kuka. BuWe gate ya yi yayin da ya koma jiki motan tare da shiga ciki.

Tada motar ya yi daga bisani ya fita daga cikin gidan.

Saida ya yi tafiya mai nisan gaske yayin da gaba Waya mutane sun rurrufe shagunan su saboda dare ya ratsa sosai. Chan ya samu guri a tsakiyar titin da ba bu kowa ko mai wuce wa balle a samu mai ganinsa ya yi parking Win motar. Sannan ya fito daga cikin motan tare da buWe bayan boot. Fito da akwatin ya yi daga cikin motan. Saida ya tabbatar da ba bu mai ganinsa sannan ya ajiye akwatin a tsakiyar hanya inda mutane ke wucewa sannan daga bisani ya bar wajan da sauri tare da shige wa cikin mota ya bar harabar wajan baki daya.





*Ohh waWan nan ?an ukun suna ganin rayuwa tun kafin sun san mene ne ciwon kansu, ko yaya zata kasance da jaririya mai blue eyes?, yanzu Waya na daji tare da namun jeji, ga kuma Waya a magar?ama, yanzu kuma Waya na bakin hanya sannan yaya girman su ukun zai kasance?, ko ta ya ya za su hadu da juna nan gaba sannan su san su Win su uku ne. Muje dai zuwa domin jin yadda zata kasance*.


COMMENTS & SHARE FISABILULLAHI =?O?=?O?=?O?
ALKALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
Ku shiga channel Wina domin samun sauran littatafai na=?F?=?F?=?F?=?F?=?F?

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Ba bu abin da jaririyar ke ta faman yi sai kuka, yayin da namun jejin suka bita da kallo. Nan take wasu daga birrirukan suka fara arewa kan bishiya yayin da suka nufi gidan zuma tare da Waukar kashin zuma suka nufi inda jaririyar take.


Suna isa suka saka mata a baki, nan take ta fara tsotsan zuman tana yi tana kuka. ?aukar ta gwagon biri ya yi tare da Wora ta kan cinyarsa, a yayin da ya yi mata lulluSi da ganye sannan ya fara bata zuman da kansa.


Nan da nan gaba Waya namun daji suka tsaya tare da zagaye su. Nan take jaririyar ta kalle su tare da sakin murmushi.


**Saka shi suka yi a cikin cell yayin da suka fara jibgarsa ta ko ina, saida suka tabbatar ya jigata sannan suka ?yalesa. Zama DPO ya yi yana kallonsa ya ce.


"Shin wane ne ya tura ka don ka taimaki Mrs Laila?, ba za ka faWa ba ko sai an ?ara maka duka?".

?ago da rinannu isanuwansa Wan sandan ya yi sannan ya ce. "Ni Win jami'i ne, kuma doka bata yarda jami'i ya daki jami'i ba tare da wani ?wa?waran hujja hakan abin da ya aikata ba, sannan kotu bata baka damar yin hakan ba, mundin kotu ta gano to tabbas sai an cika tarar ma?udan kuWaWe sannan kuma a dakatar da kai daga aiki".

Baki sake DPO ke kallon Wan sandan sannan ya ce. "Ni tun da nake ban taSa ganinka a cikin rukunin ?an sanda ba, ?arya ka ke kai Win ba Wan sanda bane, so dai ka ke ka faWi abin da za ka kare kanka da shi, to ni kuma ba zan bar hakan ta faru ba, mundin ina nan saina tabbatar da cewa kotu ta hukunta ka bisa ?wa?waran hujjoji da nake dasu a kanka. Don haka ka faWa min gaskiya domin a sassauta maka hukunci da za'a yanke maka".

Murmushi Wan sandan ya yi sannan ya ce. "Ko za ka kai gobe kana duka na tare da tambaya na ba zan taSa faWa maka ba, sai dai kayi duk abin da ka e ganin za ka yi".


Tashi tsaye DPO ya yi sannan ya ce. "Ohh haka kace?, nayi duk abin da nake ganin zan yi ko?, shi kenen za ka ga aiki da cikawa".

Yana kaiwa nan ya ?wallah jami'ai kira. Nan da nan jami'ai suka hallara a ciki cell Win, yayin da ya ce da Waya daga cikin jami'ai da ya Wauko masa iron. Nan da nan jami'in ya Wauko masa dutsen guga kamar yadda ya bu?ata.


Saka iron Win ya yi a jikin socket wanda ke kunne, yayin da ya saka suka tuSe masa kaya. ?aukar iron Win ya yi wanda ke fitar da tiriri saboda zafi sannan ya
End Ads