x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 16 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 45001 words
  • 48000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 562

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
kuwa tarin buhun shinkafa. Babu abin da yake sai faman mi?a wa jama'a kayan abinci. Al'adar masarautar kenen a duk wata ana sadakar avinci tare da kuWaWe ga talakawa marasa ?arfi.


Fitowa mai martaba ya yi. Nan take mutane suka fara kwasar gaisuwa tare da yi masa kirari. Zama ya yi kan kujera kusa da Junaid yayin da ya cigaba da zuba ido ga abin da Junaid yake yi don ya sanshi da albazaranci.




***********
Kallonta Gov. Musa Muhammad ya yi sannan ya ce. "Au aba da gaske?, sune za su kawo ?arshen nawa?, gaskiya kina da abin dariya. To ki sani kafin ma su san cewa ni ne na wargaza su nayi sanadin rabuwarsu izuwa gurare daban-daban zan gama da su. Don aka ba zan kashe ku ba yanzu, domin idanuwan ku ya gane muku abin da zan aikata, zan sa ne a fitar min da ku daga wannan ?asar gaba Waya". Ya ?arashe maganar yana mai kallon Waya daga cikin yaran nasa sannan ya ce. "Maza ku saka su a mota ku tafi da su, ni yanzu zan wuce gida".


"Done". Suka furta gaba Waya.



Shiga cikin motarsa Gov. Musa Muhammad ya yi yayin da jami'an sa suka ja mota tare da barin cikin dajin baki Waya.



********
"Habib wai me yake damun yarinyar ka Safeera ne?". Cewar Grandpa.


Amsa Daddy ya ba shi da cewa. "Wallahi Abba nima ban sani ba, na rasa me yake damunta, aka ma lokacin da muke a America ta faWi kasa saida muka zo nan Nigeria sannan ta buWe idanuwanta. Aliyu ya ce min ko Aljanu ne da ita, amma ni samm ban yarda ?ata tana da aljanu ba, ban san mene ne abin yi ba".


Sauke ajiyan zuciya gaba ki Waya suka yi sannan suka ce. "Dole dai akwai wani abu a ?asa, babu ta yadda za ta dinga faWuwa aka kurun ba tare da wani ya yi mata abu ba". Cewar Grandma.


Gyara zamansa Grandpa ya yi kan wheel chair sannan ya ce. "Maza ku zo muje wajan wani tsohon aboki na a chan wani ?auye, shi Win babban malamin ru?iya ne, aljanu, mayu da sheWanu tsoronsa suke dole muje mu kawo sa da kannu domin ya duba ta. na san shi zai san koma mene ne yake damunta". Grandpa ya faWa tare da ?walla wa Aliyu kira. Nan Aliyu ya fito daga Wakin.


Kallon Aliyu Grandpa ya yi sannan ya ce. "Aliyu zamu fita yanzu, zamu je mu Wauko maganin ru?iya mu kawo domin sanin meke damun Safeera. Don aka ka zauna ka kula da Safeera mu zamu je mu dawo, su Zuwaira basua nan sun tafi makaranta don aka na baka amanar Safeera idan ka Sata mata rai sai nayi maganinka".


Girgiza kai Aliyu kawai ya yi sannan ya ce. "Tom shi ke nen Kaka sai kun dawo". Ya faWa yana mai koma wa Waki da Safeera take.



Fita su grandma suka yi tare da shirya wa suka shiga cikin motocin gidan sannan suka fice daga gidan. Kai tsaye suka nufi hanyar Gujingu.

********
Koma wa Aliyu ya yi kan kujerar da ke fuskantar Safeera sannan ya cigaba da zuba mata idanuwansa.


A hankali Safeera ta fara buWe idanuwanta a yayin da a ?arshe ta yi nasarar buWe su bako Waya tare da sauke su kan Aliyu wanda ya zuba mata idanuwa sai kallonta yake kamar wani maye.


Zumbur ta mi?e zaune sannan ta ce. "Ya dai mene ne ka ke yi tare da ni?, where is my Mom?".


Furzar da iska Aliyu ya yi ya ce. "Sun tafi wajan malamin ru?iya domin a kawo shi ya yi miki ru?iya aljanun da ke jikin ki su fita".


Nan take ran Safeera ya Saci ta ce. "Kamar ya Aljanu?, ni ce mai aljanu?, koda yake ba laifin ku ba ne ba".


TaSe baki Aliyu ya yi ya ce. "Ke Safra ki ke da suna ko me, ki dinga sarrafa harshen ki domin ni hannu na rawa yake zan iya bugar bakin ki da shi".


Cikin jin haushi Safeera ta mi?e tsaye sannan ta ce. "Ka ga malam sunana Safeera ne ba Safra ba idan ba za ka iya cewa Safeera ba ka kira ni da nickname Wina wato Diana. Sannan kuma da ka ke cewa za ka buge baki na kai a waye za ka ce za ka buge baki na?, wallahi ka fita daga cikin harka ta na gaya maka. Kuma wallahi su Mom na dawo wa zamu tattara komai namu mu bar gidan nan, dan ni gaskiya ba zan iya rayuwar wannan ?asar ba".


Ta faWa tana mai ?o?arin fita daga cikin. Da sauri Aliyu ya fizgo ta jikinsa tare da matse ta ya ce. "Kada ki manta ni da ke ne kaWai a gidan nan, idan ki ka yi min rashin kunya zan zane ki kuma na zane banzam sannan shi wannan ?asar da ki ka ce bakya so na ga dai iyayen ki ?an nan ne ba'a ?an chan ?asar ba, don aka makntain your word's okay".

Cire jikinta ta yi daga na shi sannan ta ce. "Kada ka sake Wora hannun ka a jiki na, domin kai Win ba miji na ba ne okay, you don't have the right to touch a responsible lady like me okay, please don't add to my anger this afternoon".


Murmushi Aliyu ya yi tare da janyo ta sannan ya samu bakinta tare da kama wa ya fara murWawa. Nan take ta saki Wan ?aramin ?ara na raWaWi!.

"Leave me alone". Ta faWa hawaye na bin ?uncinta.


Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "In fa ki ka ce za ki yi jayayya da ni sai dai kici wuya, kuma da ki ke wani ikirarin cewa ni ba mijin ki ba ne, na san da hakan ai amma kuma an your future husband so ya kamata tun yanzu na fara saita ki kafin ki shiga gida na". Ya faWa tare da sakin leSenta wanda suka ?ara rinewa suka yi jajir saboda jan da Aliyu ya yi musu.



Ri?e leSenta Safeera ta yi sannan ta ce. "Wallahi Allah ya kiyaye na zamo matar ka, kuma in dai suka dawo saina faWa wa Grandma abin da kayo min kuma wallahi bashi ka Wauka domi saina rama". Ta faWa tare da fice wa daga ciki Wakin.


Chan ta samu guri a parlour ta zauna tare da kunna tashar Bollywood ta fara kallo. Saida ta Wau lokaci sosai tana kallonta cikin nishaWi hankalinta kwance take kallon abinta.
Fitowa Aliyu ya yi tare da samun guri ya zauna a parlourn sannan ya Wauki remote tare da chanza tashar izuwa tashar Ball.


Nan take ran Safeera ya Saci dubansa ta yi ta ce. "A kan mene ne za ka zo ka wani chanza min channel Win da nake kallo?, maza ka maida min abuna. Kai na fahimci cewa baka son zaman lafiya kuma ni ma zan nuna maka cewa nafi ka rashin son zaman lafiya, maza ka mayar min".


Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "To Mama Wanki zai yi kamar yadda ki ka ce". Ya faWa tare da sakin wani killer smile sannan ya ce. "Nan Win ba gidan ku ba ne balle ki saka wani doka ko order okay, nan Win gidan mu ne, don aka be careful".




**************
Jan kumatun Amrah Khairiya ta yi sannan ta ja hannunta suka shigar da su part Win su. Nan suka cire mata grasses Win jikin ta tare da Waura mata towel sannan suka nufi toilet da ita. Nan suka shiga wanke mata gashin kanta wanda suka kwanta har gadon bayanta. da hair oils masu ?amshi.

Bayan sun gama wanke mata tass ya fita sai she?i yake. Ne suka fara nunnu na mata yadda za ta yi amfani da toilet Win Wakin.


Ita ko Amrah kawai kallonsu take domin kuwa ita ba ta san ta ian za ta fara amfani da irin wannan toilet Win ba.


Fita suka yi suka barta tsaye a cikin toilet Win. Bin ko ina ta yi da kallo.

Sannan ta fara tattaSa socket Win toilet. Nan hannunta ya kaiga water heater Win toilet Win. Ba tare ta san mene ne ba ta danna. Nan ruwa ya fara zubo wa kanta. Zaro idanuwa ta yi waje jin ruwa mai matu?ar zafin gaske. Da sauri ta fita daga cikin banda?i tana mai sauke ajiyan zuciya.

Zumbur su Khairiya da Ramlat suka mi?e ganin yadda ta fito daga cikin toilet a guje.


"Mene ne ya faru kuma Amrah?". Ramlat ta tambaya.


Kawar da kai gefe Amrah ta yi sannan ta nuna toilet. Maida kallonsu suka yi cikin toilet sannan suka ce "Shin baki gane bayanin da muka yi miki ba ne?".


Girgiza musu kai ta yi da alamun "Eh".


Nan suka koma toilet Win tare da sake nunnuna mata yadda za ta yi amfani da shi. Bayan sun gama suka fita suka barta cikin toilet Win.


Nan dai wuya da ?yar Amrah ta yi wanka.

Ko 1minute ba ta yi ba ta fito daga cikin toilet Win. Mamaki ne ya kama su ganin cikin ?an?anin lokaci har ta gama wankan.


Nan Khairiya ta Wauko mata Waya daga cikin abayoyinta wanda ke dark blue gaba Wayansa storn ne. Saka mata su suka yi tare da yi mata kwalliya ta fito ta yi kyau kamar ba ita ba.


Kallon ta suka yi yayin da su biyun suka haWa baki wajan faWin. "Wow you look awesome and gorgeous, you are so beautiful. Kin ganki kuwa kamar ?ar Arab".


Jinsu kawai take yi domin kuwa ba su ne a gabanta ba so take ta ga ?an uwanta namun jeji.





***********
Zahra na fita daga cikin asibitin ta fara tafiya ba tare da ta san in da take cilla ?afafunta ba.


"Ni wallahi rayuwar magar?amar ma yafi dad'i, ya zama dole na tara kuWi na koma Jigawa, mutum ai sai yunwa ta kashe shi ma bai sani ba". Ta ?arashe maganar tare da tsaya wa. Nan ta tuna da abin da ya faru Wazu tsakaninta da ?an daba.


"Da a ce zan sake haWuwa da ku ko da sai kun shinshina takashin ku". Ta faWa tana mai waige-waige kan titi. Chan ta hangi wata dattijuwa.


Tana ?o?arin saka kaya cikin mota amma hakan ya cutura.


Tausayin matar ne ya kamata hakan ya sa ta nufi in da matar take da sauri sannan ta taimaka wa matar ta saka kayan nata a cikin boot Win motar.


Kallonta matar ta yi sannan ta ce. "Gaskiya naji dad'i da irin wannan taimakon da ki ka yi min, don aka bara na baki kuWi".


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ni bana taimaka miki ba ne domin ki biyan, nayi ne saboda Allah don aka kawai ki ri?e kuWin ki". Ta ?arashe maganar tana mai dafa cikin ta wanda har izuwa wannan lokacin bai daina murWa mata ba.


Kallonta matar ta yi sannan ta ce. "Amma na ga kamar kuWin zai yi miki amfani, ya kamata ki karSa".


Kuma girgiza mata kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ki barshi wallahi, ni kawai abin da za ki bani ki burge ni a halin yanzu dai shi ne abinci, domin tun Wazu ?a?an ciki na suke ta faman kuka, ina son na saka su dariya ta hanyar cin abinci".


Dariya dattijuwar ta yi sannan ta ce. "Gaskiya ne, karki damu wannan ba mataala ba ne, muje fada akwai abinci kala-kala iri-iri da ban da ban duk wanda ki ke so shi za'a baki, kuma in dai kina bu?atar aiki ma ni zan baki".


Washe baki Zahra ta yi sannan ta ce. "Wallahi kamar kin san ina neman kuWin da zan koma garin mu. Kin ga saina dinga yi mini aiki ki dinga biya na har na tara ?uWaWe na koma".


Murmushi matar ta yi sannan ta ce. "Mene ne sunanki?".


Amsa Zahra ta ba ya da cewa. "Sunana Fatima amma ana kira na da Zahra".


Kuma kallonta matar ta yi ta ce. "Nice name, faWa min nawa ki ke bu?ata ni zan baki sai ki koma gida da shi".


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a wallahi, nafi son nayi aiki da gumi na na samu kuWi na tafi saina fi jin daWi domin kuwa nima zan dinga tuna wa cewa nayi abun kirki".


Murmushi matar ta yi ta ce. "To shiga mota muje ko".

Ba tare da jayayya ba Zahra ta shiga mota.

Nan matar ta shiga motar tare da jan motan suka bar harabar wajan.

Kallon matar Zahra ta yi ta ce. "Shin baki da Wana ne wanda zai dinga tu?a ki?, naga kamar girma ya kama ki, idan ma babu ya kamata ki nemi driver".


Kallonta matar ta yi ta ce. "Ina da Wa kuma ina da driver, shi drivern nawa bashi da lafiya ne ya koma ?auyen su. Shi kuma Wana ?walli Waya baya ?asar nan yana ?asar India shi Win babban likita ne sunansa Sooraj ina matu?ar alfahari da shi".


"Sooraj!". Zahra ta maimaita sunan cikin ranta. TaSe baki ta yi sannan ta ce. "Shin ba zai dawo ba ne a chan zai zauna?".


Amsa matar ta ba ta da cewa. "Zai dawo ?arshen month Win nan in sha Allahu".


Sosai suka dinga hira da Zahra kamar sun san juna a baya. Nan matar ta ji Zahra ta shiga ranta sosai.


Saida suka Wau lokaci kafin daga bisani suka isa cikin masarauta.


Parking matar ta yi tare da fita daga cikin motan. Nan take fadawa da jama'a suka fara kwasar gaisuwa.


Mamaki ne ya kama Zahra ganin tarin jama'a a wajan. Zololo ta yi tana kallon masarautar.


"Wayyo ai wannan shi ake kira aljannar duniya, shi kuma nan Win ina ne?". Zahra ta tambayi kanta tare da fita daga cikin motan.


Junaid kuwa tashi ya yi ya bar fadawan su xigaba da sadakan sannan ya nufi hanyar parking space.



Nufo in da su Zahra suke ya yi. Nan take suka haWa ido a tare.


Take gaban Junaid ya faWi!, ganin Zahra a wannan lokacin. Da sauri ya nufi in da su Zahra suke sannan ya gaidar da dattijuwar. Amsa wa ta yi ta ce. "Junaid ga sabuwar ?ar aikin da muka samu a masarautar mu, fatan dai ta yi maka ko".


Kallon sani Zahra ta yi masa sannan ta cem "Ba kaine wannan yariman ba mai jiji da kai?, tabbas dai kaine, wai dama Aunty wannan Wanki ne?".


Murmushi natar ta yi ta ce. "A'a step son Wina ne amma shima kamar Wa yake a guri na".


Kallonta Junaid ya yi ciki Sacin rai sannan ya maida kallonsa kan matar ya ce. "Mami bamua da bu?atar ?ar aiki, wanda muke da su sun isa. Ke kuma". Ya faWa yana mai maida kallonsa kan Zahra ya ce. "Bani ma?ullin da ki ka Wauka a aljihu na, sam ba za ki yi mana aiki a wannan masarautar ba".


Kallonsa Mami ta yi ta ce. "Dama kun san juna ne Junaid?, me ya sa ba za ta yi mana aiki ba?".


Amsa Junaid ya ba ta da cewa. "saboda ita Win Sarauniya ce, ta sace min ma?ullin Waki tare da kuWaWen aljihu na, dama kana ganin ta ka san gadon sata ta yi, Sarauniyar banza kawai maza ki dawo min da ma?ulli na ni na bar miki kuWaWen".


Nan take fuskar Zahra ya chanza daga walwalah izuwa Sacin rai yayin da idanuwanta suka kaWa suka yi ja. Matsar da Mami ta yi gefe sannan ta fara tunkarar Junaid a matu?ar fusa ce ta ce. "Wace ce Sarauniyar?, ni Win?, wallahi kayi sa'ar cewa nan Win gidan ku ne, da ba dan aka ba uhmmm, da yau saika san da cewa Allah Waya ne, kuma ma?ullin ?arfi ya cinye idan za ka iya ?wata ka zo ka ?wata, kuma gidan nan na shigo ta kenen ba zan fita ba har saina gadamar fita don aka ka shirya zama da tantiriya domin kuwa zama da ni sai wanda ya shirya".



Nan hankulan jama'a da na sarki ya karkata izuwa kansu Zahra.






*JUNAID KA BI A HANKALI FA, ZAHRA BA KANWALLASA BACE BA=??. BA TA ?AUKAR RAINI, IDAN BA KIYAYE BA ZA TA YI MAGANIN KA*.=؃?=؃?=؃?



MANAGE PAGE PLEASE.
COMMENTS, LIKE & SHARE FISABILILLAHI =?O? =?O? =?O?


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu).

Follow the



*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
?araso wa mai martaba sarki ya yi wajan su kana ya dube su ya ce. "Me ya ke faruwa ne nake jiyo hayaniyar ku?".


Amsa Junaid ya ba shi da cewa. "Mai martaba babu komai".


Kallon mai martaba zahra ta yi kana ta ce. "Mai martaba ?arya yake da akwai komai, aka ya ce min wai Sarauniya, ranka shi daWe Wan nan naka yana da matsala ya kamata a kai shi asibitin dawanau domin duba ?wa?walwar sa".


Murmushi mai martaba ya yi kana ya ce. "Gaskiya ki ka faWa ?ar nan dole ne ma na saka a kai shi chan Win. Ku shiga daga ciki ko. Kai kuma ka zo ka same ni ni a fada yanzu". Ya faWa yana mai kallon Junaid kana daga bisani ya bar wajan.


Sallamar mutanen wajan dogarai da fada wa suka yi suka fita daga cikin masarautar".


Bin bayan mai martaba Junaid ya yi yayin da Mami ta yi murmushi kana ta ja hannun Zahra suka shiga cikin fada.


Kai tsaye cikin parlour suka shiga. Yayin da Zahra ta saki baki tana kallon yadda cikin fadan da parlourn ya yi matu?ar tsaruwa.

"Wayyo Allah na, wannan gida aka ko a mafarki ban taSa ganin irin wannan gida ba".
Zahra ta faWa cikin ranta.


Suna tsaka da tafiya kawai suka ga an sha gabansu.


Dakata wa suka yi da tafiya kana suka dubi matan da suka tsaya a gaban su. Motsa leSenta Mami ta yi ta ce. "Saratu, Talatu mene ne kuma?".

Kallon juna waWan da Mami ta kira Saratu da Talatu suka kana suka kwashe da dariya.


Dungure wa Mami Kai Talatu ta yi kana ta ja dogon tsaki ta ce. "wato har kin samu damar Wauko ?ar aiki ki kawo cikin fadan nan?, uban waye
End Ads