x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 20 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 57001 words
  • 60000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 605

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ba sai Wakin sa. FaWa wa ya yi kan lallausar gadonsa tare da sakin ajiyan zuciya. Lumshe idanuwansa ya yi. Gaba ki Waya Amrah ce kawai ke yi masa gizo a cikin idanunsa. Nan take abin da ya faru ya faWo masa. Zumbur ya mi?e zaune. Kana ya ce. "Ta ya ya ?wayar idanunta suka iya sauya wa lokaci Waya?, am really confused!, ko dai mutum biyu ne". Girgiza kai ya yi ya ce. "No it can't be possible, ba zai yu su kasance su biyu ba, mybe ni ne ban gani ba sosai green ne ba blue ba".





*************************
Shiga cikin Wakin Safeera Mom ta yi ta tarar da Safeera zaune kan kujera ta yi tagumi kamar wacce haka yi wa mutuwa.



?arasawa in da take Mom ta yi tare da zama kusa da ita. Sannan ta dubeta ta ce. "Safira tunanin me ki ke?".


Ajiyan zuciya Safeera ta sauke sannan ta ce. "Babu komai Mom, kawai dai ni ina son na koma America ne, ina so na ci gaba da karatun lawyer please Mom. Am tired of this country I just want to go back".


Murmushin ya?e Mom ta yi ta ce. "Ke kuwa Safira ba ana karatun law a Nigeria ba, sai kiyi abunki kawai a nan. Idan ya so ma kafin lokacin anyi engagement Win ku keda Aliyu.


Kawar da kanta Safeera ta yi gefe ta ce. "Ni fa ba zan yi aure yanzu ba, ni so nake na yi karatu bana son aure".


Girgiza kai Mom ta yi kana ta ce. "Ki sani cewa shi aure sunnar manzo Allah (SAW) ne. Kamar ta bakin mahaifin ki ko kina so ko bakya so sai an Waura miki aure da Aliyu kuma sai kin zauna. Duda cewar auren dole haramun ne amma na san kafin ma lokacin da za'a miki auren za ki fara son Aliyu kuma za ki ce na faWa miki".



"Allah ya kiyaye, wallahi nafi ?arfin shi". Safira ta furta tana mai yamutse fuska.


Mi?e wa tsaye Mom ta yi ta ce. "Lokaci zai zo da za ki yarda da maganar da na faWa miki". Tana kaiwa nan ta fice ta bar mata Wakin.



Ajiyan zuciya Safira ta sauke!, kana ta ce. "Koma dai mene ne saina koma ?asar America wallahi". Ta faWa tana mai shige wa toilet tare da Wauro alwala sannan ta gabatar da sallah.





**************************
Zahra na fita kai tsaye part Win Mami ta nufa. Tana shiga ta tarar da Jakadiya tana yi wa Mami massaging Win ?afarta.


Da sallama ta shige cikin Wakin kana ta samu guri a ?asa ta zauna.

Kallon Zahra Mami ta yi cikin farha ta ce. "Zahra kin gama aikin kenen".


Girgiza kai Zahra ta yi kana ta ce. "Eh Mami na gama sai kuma na gobe idan Allah ya kaimu da rai da lafiya".


Kallonta jakadiya ta yi ta ce. "Masha Allah gaskiya kin burge ni, kuma da alama ba za ki Wauki raini ba. Ni sai nake ganin kina min kama da wata wallahi".


Ya?e Zahra ta yi ta ce. "Su aba gaskiya ne, masha Allah hakan yy dama an ce kowane Wan adam yana da mai kama da shi, ina ga mai kama da ni Win ne ki ka gani".


"Uhmmm!". Jakadiya ta yi kana ta maida kallonta ?asa. "Kash". Ta furta sannan ta ce. "Gaba Waya na manta ban tawo da nail cutter daga part Win su Samira ba. Kuma sabo ne, bara naje na Wauko".


KaWa kai Zahra ta yi ta ce. "Aba dai me ya sa za ki je ki Wauko bayan ina zaune a nan wajan?, kada ki damu kiyi zaman ki kawai a nan zan je na Wauko".


"Shi ke nen". Jakadiya ta furta.


Mi?e wa tsaye Zahra ta yi tare da nufae hanyar waje. Saida ta je daff da za ta fita ta ji muryar Mami na faWin. "Zahra dakata".


Tsayawa chakk Zahra ta yi tare da maida kallonta kan Mami ta ce. "Mene ne Mami?".


Amsa Mami ta ba ta da cewa. "Babu komai, ina so in faWa miki cewa idan ki ka je chan duk abin da za su yi miki kada ki tanka su dan Allah, bana son a kuma samun wani matsalar please and please".


Girgiza kai zahra ta yi kana ta ce. "In sha Allahu ba zan kula su ba".


Ta faWa tana mai fice wa daga Wakin. Kai tsaye in da ta ga su Samira sun nufa Wazu ta nufa domin Wauko nail cutter Win Mami.

Saida ta zo dai-dai ?ofar part Win su kana ta buWe handle Win ?ofan ba ta yi wata-wata ba ta ?usa kai ciki.


Take ta sha?i hayakin da ya gauraye ilharin parlourn part Win su Samira. Tari Zahra ta fara yi tare da toshe hancin ta. Domin kuwa warin shisha ne kawai ke tashi a Wakin.


Waige-waige Zahra ta fara yi. Nan take idanuwanta suka sauka a kansu Samira wanda ke faman zu?an shisha. Dubanta suka yi tare da cewa. "Ya haka yi ne?, me kuma ya kawo ki Wakin mu?".


?asa da kai Zahra ta yi cikin jin takaicin abin da suke aikata wa.


?aga kanta Zahra ta yi ta dube su ta ce. "Tirr da wannan rayuwa irin taku. Gaba ki Waya kun taso babu tsoron Allah a zu?atan ku, wannan wace iriyar rayuwa ce?, kuna mata kuna shan haya?i wanda babu abin da take haifar wa sai cutarwa, Allah ya shirye ku. Ni duk ba wannan ba na zo ne duba nail cutter Win Mami yana ina?".



Dariya gaba Waya suka kwashe da shi. Yayin da Yusrah ta mi?e tare da zuwa daff da in da Zahra take sannan ta busa mata haya?in bakin ta.


Kawar da kanta Zahra ta yi gefe tare da Waga hannun da zimmar dirza bakin Yusrah a bango. Nan kawai furucin Mami suka faWo mata da cewa duk abin da za su mata kada ta kuskure ta tanka musu.



Furzar da iska Zahra ta yi waje sannan ta ce. "Ni banzo wajan nan domin na takale ku ba, na zo ne saboda na nail cutter Win Mami".



?aukar nail cutter Win da ke kan table Samira ta yi kana ta ce. "Gashi nan ba za'a bayar ba me za ki yi?".


Murmushi Zahra ta yi kana ta ce. "Ni babu abi da zan yi kawai ki bani nayi tafiya ta salin alin".


Mi?e wa tsaye Samira ta yi ta ce. "Na ce ba za'a bayar ba, kina ?ar aiki kina yi mana magana yadda ki ke so, to ki sani cewa ko uwark..........


Maganar Samira ce ta dakata sakamakon tsawar da Zahra ta da?a mata wanda saida ya ratsa ilahirin Wakin baki Waya.


Take tsoro ya cikashe zuciyoyin su baki Waya.


Cikin huci Zahra ta nuna Samira da Wan yatsarta kana ta ce. "Duk abin da za ki yi to ya tsaya a kaina banda mahaifiyata. Idan kuwa ki ka kuskure ki ka yi sakin baki wajan furta magana mara daWi kan uwata a ranar za ki san bambancin ?ar sarauta da kuma ?ar magar?ama. Maza mi?o min nail cutter Win kafin na Sa ta muku rai".



Jiki na rawa Samira ta cilla wa Zahra nail cutter Win. Chafke wa Zahra ta yi sannan ta bi gaba dayansu da kallo tare da girgiza kai ta ce. "Na fuskanci cewa ba za ku iya zama da mutum cikin lafiya ba tare da wani hayaniya ba. Amma tun da haka ku ke so faWuwa ta zo dai-dai da zama. Domin ni gyatumar ku ce a fannin rashin son zaman lafiya. Mu zuba mu gani, sai kun WanWana wa aya za?in ta".



Tana kaiwa nan ta fice ta bar musu Wakin.



Suna ganin ta fita suka sauke ajiyan zuciya.
Kallon Samira Fasma da Yusrah suka yi sannan suka ce. "Me ya sa za ki ba ta nail cutter Win?".


Amsa Samira ta basu da cewa. "Ta ya ya ba zan ba ta ba, kuna gani lokaci Waya yadda fuskarta ya canza kuma ku ce kada na ba ta nail cutter, wannan idan haka bar mu da ita tsaff za ta zane mu, don wallahi yadda nake ganin yanayin ta kamar ?ar daba ko in ce ?ar jagaliya".


Tsaki Fasma ta buga kana ta ce. "An dai ji kunya wallahi, wai a ce wannan ?ar talakawan ta zo har masarautar mu tana razana mu, gaba Waya ta ana mutane sa?at dole muyi wani abu domin yin maganin ta. Idan ba haka ba to ba za ta daina ba, dole mu koya mata hankali".


"?warai kuwa Fasma, maganar ki gaskiya ce dole mu koya mata hankali".






*************************
"Amrah maza ki sauko mu shiga ciki kinji". Cewar Ramlat. Girgiza kai Amrah ta yi kana ta ce. "Babu in da zani, ni kawai ku maida ni wajan ?an uwa na, su nake son gani".



Dafe kanta Khairiya ta yi ta ce. "Shi ke nen zamu kaiki kinji. To sauko".



Girgiza kai Amrah ta yi alamun A'a.

Babu yadda suka iya haka suka koma ciki suka bar Amrah a kan bishiya.



**********
"Hello yallaSai, mun samo matar da ka ce mu samu wannan malamar asibitin yanzu haka tana wajan mu a dajin da muka saba haWuwa wajan yin har?alla".


Murmushi Gov. Musa ya saki sannan ya ce. "That's great wannan good news ne ku bani nan da mintuna ashirin zan zo".


Yana kaiwa nan ya katse wayar. Yana sauke wayar ya ga kira ta kuma shigowa sai dai na wannan karan da private number haka kira.


Kallon screen Win wayar Gov. Musa ya yi cike da mamani yake bin wayar da kallo. ?aga wayar ya yi tareda saka wa a handsfree sannan ya ce. "Who's on the line?".


Ji ya yi an saki murmushi sannan ya ce. "Wato baka gane ni ba kenen, to MK ne, naji labarin cewa ka sa an sace nurse Nadiya saboda ta faWa maka in da Mrs Laila take, sai dai kuma hakan ba zai yi aiki ba domin ita kanta ba ta san Laila na raye ba. Maza ka sa yaranka su sake ta idan kuma ba haka ba zan tona asirinka a wajan Wanka, na san da cewa babu abin da kafi so a duniyar nan sama da Wanka bayan Wanka sai kuWi ko, to ka sani cewa ni Win zan je na tona maka asiri na faWa masa irin mahaifin da yake da shi".


?an jimm gov. Musa ya yi daga bisani kuma ya babbake da wata mahaukaciyar dariya.


Nan take ya haWe ransa tamkar bai taSa dariya ba ya ce. "Ta ina za ka faWa masa ko ni Win wane ne?, wane hujja ka ke da shi a kan hakan?, ka sani cewa Wana ba zai taSa yarda da kai ba muddin ba hujja ka nuna masa ba".



Daga Wayan Sangaren Mk ya saki murmushi sannan ya ce. "Tabbas kayi gaskiya bani da hujja amma ka sani cewa ina da hujja ta yadda kayi amfani da makircin ka wajan kashe mahaifiyarsa. Ka san dai babu wanda ya fi ?auna a duniyar nan sama da mahaifiyar sa kuma kai Win nan ka kashe ta saboda abun duniya".


Take gaban Gov. Musa ya faWi!, yayin da zufa ya fara ?eto wa ta kowane sashe na jikin sa. Duk iskan AC da ke kaWa wa a Wakin sa bai ana shi yin gumi da tamkar wanda haka watsa wa ruwan zafi haka gov. Musa ya rikice.



Tattaro nutsuwar sa ya yi kana ya ce. "Ta ya ya ka sani?, wane ne ya faWa maka?".


Dariya Mk ya kwashe da shi ya ce. "Wato har ka manta da tsohon abokin ka kenen wato Abdullahi mijin Mrs Laila?, Kai da kanka ka sa his Excellency Abdullahi ya gudu daga Nigeria izuwa ?asar China saboda sharrin da ka ma?ala wa matar sa da kuma shi. Kada ka damu gaskiya ta kusan bayyana domin kuwa kundin littafin da ka ke nema na duk asalin abubuwan da ya faru yana nan cikin tsararren guri. Zan ?ara tunatar da kai idan ba ka sa yaranka sun saki Nurse Nadiya ba zan tona maka asiri. Sannan bara na faWa maka wani abu, ?ar mrs Laila guda Waya tana Kano idan ka isa ka gano in da take kuma ka sace ta".



Yana kaiwa nan ya katse wayar. Gaba Waya gov. Musa ya rikice da jin furucin Mk hakan ya sa ya yi gaggawan kiran yaran sa masu taya shi aikata miyagun laifuka sannan ya ce dasu su saki nurse Nadiya.


Kamar yadda ya bu?ata haka suka saki nurse Nadiya yayin da suka maida ta gidan ta.






*AFTER ONE WEEK*
Ko ina a cikin masarauta ya cika yayin da haka ?awata ko ina da kayan al'atu tare da na al'adu. Yayin da dakarai suka jeru sai kai kawo suke a masarautar.


Babu abin da ke tashi sai ?amshi abinci da ?amshi abubuwan la?umashe. Yayin da ?an aiki suka bazama sai girke-girke da share-share suke.


Jin hayaniya ya sa Zahra mi?e wa daga kan gadon ta tare da yin mi?a sannan ta ce. "Wai yau me ke faruwa a masarautar nan ne?, kodai ba?o za su yi ne?".
Ta tambayi kanta.


Takawa ta fara yi tare da nufar hanyar waje sannan ta fice daga Wakin. Nan taci karo da Mami wacce ta ci kwalliya cikin shigarta na alfarma.


Sakin baki Zahra ta yi tana mai bin Mami da kallo. "Mami irin wannan kyau haka, meke faruwa a ne?".


Murmushi Mami ta yi kana ta ce. "Magajin wannan masarautar ne zai dawo wato gawurtaccen Wana Sooraj, duk waWan nan kwalliya da yadda haka ?awata masarautar nan duk saboda shi ne, s duk sanda zai dawo daga ?asar waje to ana taruwa ne ayi masa tarba mai kyau".



Jinjina kai Zahra ta yi ta ce. "Gaskiya ne sai kace Wan gold. Ni har na matsu ma na ga Sooraj Win".


Kallonta Mami ta yi ta ce. "Kada ki damu a yau za ki ganshi. Yauwa na ma tuna na ce zan aike ki da wasu daga cikin ?an aikin masarautar nan zaku je ne kasuwa siyo mai special kayan girki wanda nake yi masa special domin baya cin abinci kowa in ba nawa ba. Sannan kuma yana matu?ar son black tea gashi kuma babu, shi ne nake so ku Wan je driver ya kaiku ku siyo dan Allah".


"Aba Mami sai kin ma haWa ni da Allah, kada ki damu in sha Allahu yanzu ma zamu je bara na Wauko mayafi na". Ta faWa tana mai shige wa Wakin ta, lokaci ?alilan ya Wauke ta a Waki ta fito kanta sanye da mayafi blue colour.


Zuwa inda Mami take ta yi ta ce. "Shi ke nen bani kuWin muje".


Mi?a mata kuWaWe Mami ta yi kusan dubu dari biyu.


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi baki na rawa ta ce. "Mami irin wannan kuWi haka sai kace za'a biya kuWin sadakin wata. Ina laifin dubu dubu Waya ?ar?ari ma mun kashe kuWi da yawa 1500 amma shi ne za'a zuba uban kuWi haka. Ni tunda nake ma ban taSa ganin kuWaWe masu yawa haka ba sai yau".


Dariya zahra ta bawa Mami. Girgiza kai kawai Mami ta yi ta ce. "Zahra kenen, kina da abin dariya ke za ki ga kamar sun yi yawa ne amma kuwa babu yawa".


Saka hannu Zahra ta yi ta karSi kuWi salati ri?e a bakin ta.

Maida kallonta ta yi kan Mami ta ce. "Amma ni bana so naje da su ?an aiki".


"To da wa ki ke son ki je?". Mami ta tambayi Zahra.

Amsa Zahra ta ba ta da cewa. "Da su Samira nake son muje".


Zaro ido Mami ta yi waje. "Zahra ki rufa min asiri, ke kin san ba za su je ba wahalar da kai ne kawai".


Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Tabbas ni nan zan sa su suje, bakin ce suna matu?ar tsoron Wanki ba, to ki jira ki gani".


Ta faWa tana mai fice wa daga part Win Mami. Chan ta hangi su Samira sai sha'anin su suke hankali kwance. Hamdala Zahra ta yi tare da nufar in da suke.


Binta suka yi da kallo ganin yadda ta yi cirko-cirko a kansu.


"Ke mene ne ki ka wani zo ki ka tsaya a kanmu?".



Amsa Zahra ta basu da cewa. "Yahya Sooraj ne ya bamu umarni da muje kasuwa yin siyayya tare". Jin Zahra ta ambaci sunan Sooraj ya suka mi?e tsaye jiki na rawa suka ce. "To ai sai ki faWa mana tuntuni bawai ki tsaya a kanmu ba".


Nan suka nufi wajan parking space tare da shiga cikin mota. Yayin da driver ya tashi mota suka bar harabar masarautar.



Kai tsaye kasuwa ya nufa. Yana zuwa ya yi parking yayin da suka fita. Nan Zahra ta shiga cikin kasuwa tareda fara siyayyar abubuwan da Mami ta gaya mata. A sa'inda su Samira suka samu guri suka zauna a bunsu.


Saida Zahra ta gama siyayya tsaff sannan ta saka hannu domin ciro kuWi a jikin ta. Wayam ta ga babu kuWi ba alamar su. Zaro idanuwa waje ta yi tare da sakin salati.


"Yau akwai tashin balagan tsuntsaye. Wane Sarawon ne ya sace min kuWi, tabbas yau babi wanda zai fita daga kasuwan nan muddin ba'a fito da kuWin nan ba".




*******
Jere fararen motoci ke tafiya kan titin wanbai. Tare da dokuna wanda suka mara musu baya da kuma fadawa wanda suka zagaye motocin yayin da jama'a suka shiga mi?a gaisuwa.


Cikin motan kuwa wani mature guy ne zaune cikin mota a ?alla zai kai kimanin shekaru 35 zuwa 38 ya Wora ?afa Waya kan Waya. Yayin da news paper ke ri?e a hannunsa. Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga ubangiji wanda ya yi wannan kyakyawar halittar.


Sanye idanuwansa suke da broline glass yayin da hannayensa suke sanye da rolex wrist watch. Lumshe idanuwansa ya yi masu kama da madara. Yayin da suman kansa suka kwanta suka yi luff. Sajen fuskarsa masu taushi da laushi suka ?ara masa kyau.



Sanye yake cikin labcoart duban driver ya yi cikin cool voice Win sa ya ce. "Ka wuce da ni kasuwa zan siya black tea".


Murmushi Driver Win ya yi ya ce. "Aba ranka shi daWe, mene ne amfanin mu?, yau Win nan ka dawi Nigeria bai kamata ka shiga kasuwa ba idan muka isa fada ?an aiki za su zo su siya".


Girgiza kai mutumin ya yi ya ce. "Kaine shugaba ko ni ne shugaba?, maza kayi yadda na ce".


"A gafarce ni ranka shi daWe in sha Allahu zamu je. Amma me ya sa ba zamu wuce shopping mall ba sai cikin kasuwa?, ina ganin kamar hayaniya ta yi yawa a chan".


Shiru Yarima ya
End Ads