x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 27 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 78001 words
  • 81000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 576

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
su yi, bayan nan ku zo kuyi min tausa a ?afafuwana naji suna min ciwo, yanzu kuje ku fara kafin nan ni zan Wanyi baccin rabin lokaci ".


Jin maganganunta suka yi tamkar saukar aradu, mamaki ma ya sa kowanensu ya kasa buWe baki ya yi mata magana.


A take Saccin rai da ba?in ciki ya ziyarci kowanensu. Dubanta Samira ta yi ta ce. "Har ke wace ce za ki saka mu muyi miki wanki, sharan Waki da kuma wankin toilet?".


Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Dan ma kunci sa'a ban haWa muku da panties Wina ba, wato kenen har ni wace ce ko?, ita Mami da ku ke sata ta yi muku wanki shara ta wanke muku panties ba ta isa haifar ku ba?, har kuna da ma bakin magana?, to wallahi idan baku yi abinda na ce ba, ba zaku fita ba".



"Wallahi ba za mu yi ba sai dai karki buWe mana ?ofa". Cewar Gimbiya Saratu sannan ta ?ara da cewa. "Kina matsayin ?ar aiki za ki ce muyi miki wanki da shara, mu kuma mu zo muyi miki tausa ko?, ina tunanin kin sha giyan wake, wallahi sai dai mu dauwama a nan Win da na zuba ido naga yara na suna yiwa ?ar aiki shara da wanki".



Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Toh shi ke nen mu zuba mu gani, kun san dai nafi ku taurin kai ko, to karku yi, ni kuma ban baku mamaki".



Ta faWa tare da kwanciya cikin ?ankanin lokaci baccin Sarawo ya yi hawon gaba da ita. Takaici ne ya kama kowanensu ganin yadda Zahra ke bacci harda minshari hankalinta kwance.


Ba?in ciki ne ya bi ya cunkushe guri Waya a zuciyoyin su yayin da suka ji kamar su sa pillow su danne ta har lahira.



Aka suka cigaba da zama ba tare da wani a cikin su ya yi abin da Zahra ta ce ba. Ganin dai an fi hour Waya ana zaune gashi kuma Zahra ba ta da niyar buWe musu ?ofa ya sa suka fara shawara a tsakanin su.


Kallonsu Gimbiya Saratu ta yi ta ce. "Kun san me?". Amsa suka bata da cewa. "A'a.


Gyara muryarta ta yi ta ce. "Kawai ku zo muje muyi abin da ta ce, ina ga hakan zai fi mana sau?i ko".


Yamutse fuska kowanensu ya yi a sa'inda Samira ta ce. "Aba Ammi wallahi ni gaskiya ba zan yi ba, ita Win fa ?ar aiki ce, kuma shi ne za ta zo ta saka mu wai muyi mata wanki shara da gyaran toilet, lallai ma".


Girgiza kai Gimbiya Saratu ta yi ta ce. "Kunga ku zo mu rufa wa kanmu asiri muje muyi kafin ta tashi, kinga idan ta tashi bamu yi ba kuma ta ganmu a zaune za ta iya zuwa ta faWa wa ?an cikin masarautar nan cewa mun shigo Wakinta".


"Kunga ni ku tashi". Cewar Gimbiya Saratu. Mi?e wa kowanensu ya yi yayin da Fasma da Yusrah suka nufi toilet, Kai tsaye ba Sata lokaci suka fara wanke wa. suna yi suna hawayen ba?in ciki, wai yau gasu suna wanke banWakin ?ar aiki.


?angaren Samira ma kuwa, haka ta Wauki tsintsiya ta fara share Wakin yayin da ba?im ciki ya bi ya cunkushe guri guda a zuciyarta. Kukan da take haWiye wa ne ya suSuce mata. Take ta fashe da kuka, tana mai yi wa Zahra Allah ya isa. Haka ta cigaba da share wa ba tare da taso hakan ba. Su kuwa gimbiyoyi kamar yadda Zahra ta faWa haka suka fara yi wa Zahra Tausa. Yayin da suke ji kamar su hallaka ta saboda takaici.


Bayan sun gama ne Samira da Yusrah suka kwashe kayan Zahra wanda basu da wani yawa, suka shiga da shi toilet suka sa a bokiti tare da balbala omo suka fara wanke wa. Haka su cigaba wanke wa suna kuka da hawaye. Karo na farko a rayuwarsu da suka fara yin wanki.



Bayan sun gama ne suka shanya su a igiyar toilet Win.


Zama suka yi suna mai sauke ajiyan zuciya dan gaba Waya su ba ?aramin gajiya suka yi ba.


Dai-dai lokacin Zahra ta farka daga bacci. Ganin ta farka ya sa gaba Waya suka washe baki suna mai faWin. "Mun gama komai da komai Hajiya Zahra, yanzu dai a bamu ma?ullin mu fita".


Sosa ?eyar ta Zahra ta yi tare da mi?e wa tsaye ta ce. "Saina ga aikin ku sosai, in dai na ga akwai wani kuskure to sai kun sake shi daga farko".


Ta faWa tana mai girgiza kai duban Wakin gaba Waya ta yi sannan ta ce. "Wai ke Samira sharar ma baki iya ba?, ya za ki yi to idan ki ka je gidan mijin ki?. To ni fa sharar nan ba ta yi ba dole ki sake wata gaskiya".


Samira ji ta yi kamar ta sha?e Zahra ta mutu kowa ma ya huta.


Shiga banWakin Zahra ta yi ta girgiza kai sannan ta maida kallonta kan wankin da su Samira suka yi ta ce. "Ya salam!, wannan wane irin wanki ne?, sai ka ce wasan yara?, idan ku ka sa Mami wanki haka take wanke muku kaya a jagwalgwale?, to fa baku isa ba sai kun sake wanke kayan nan".



Fashe wa gaba Waya suka yi da kuka suna mai nadamar shigowa Wakin Zahra. Kuka suka cigaba da rusa wa kamar yara suna mai faWin. "Wannan wace iriyar masifa da bala'i ce?, dama mun sani bamu shigo wannan Wakin ba, dan Allah kiyi ha?uri ki rabu da mu haka, wallahi ba zamu sake ba, mun tuba mun koma ga Allah, a iya hakan ma ai kin koya mana hankali, dan Allah ki buWe".



Duk abin da ke faruwa a kunnen Sooraj wanda ke tsaye a bakin ?ofa har izuwa wannan lokaci.



Furzar da iska Zahra ta yi waje ta ce. "Zan barku ku tafi ne kawai saboda kun haWa ni da Allah, amma da ba dan haka ba da saikun sake duk abinda ku ka yi".


Kallonta suka yi a gajiye suka ce. "Mun gode Aunty Zahra".


TaSe baki Zahra ta yi ta ce. "Tohh!, yau an kira ni da sunaye kala-kala, wai yau ni na zama Aunty Zahra, harda su Hajiya Zahra, kwa ji da shi chan ta matse muku".


Ta faWa tana mai nufar hanyar waje domin ta buWe ?ofan. Ganin hakan ya sa suka tawo a guje.


Tsayawa Zahra ta yi tana mai kallonsu ta ce. "Kada ku fusata ni fa na fasa buWe Wakin".


Da sauri kowanensu ya ja da baya.

?arasawa bakin ?ofan ta yi kana ta saka ma?ullin a jiki sannan ta buWe musu ?ofan. Take suka haWa ido da Sooraj wanda ke tsaye ?e?am ya harWe hannuwansa a ?irji.


Da sauri su Gimbiya Saratu suka zo fita. Nan suka ci karo da Sooraj. Kallonsu Sooraj ya yi yana mai yi musu kallon ?urilla. Ya ce. "Mene ne wannan yarinyar ta aikata muku?".

Shiru kowanensu ya yi yayin da suka ji kunyar furta cewa Zahra ta sa su aiki. Washe ha?ora Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Bakomai kawai dai muna ciki muna hira ne, gaskiya Zahra yarinyar kirki ce, domin ta yi mana tarba mai kyau". Ta faWa suna mai kallon junansu.


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Ya naga jikin kowannenku ya yi datti?".

Murmushi Samira ta yi ta ce. "Yahya fa bakomai wasa kawai fa muka yi, kasan muWin ne har yanzu muna ji da yarinta".


Ganin hankalin shi ya karkata izuwa kan Zahra ya sa su saurin barin wajan.


?arasawa inda Zahra ke tsaye Sooraj ya yi, yayin da yaje daff da ita har numfashin kowanensu na bugan na wani.


Take ta ga fuskarsa ta chanza izuwa ma?urar Saccin rai. Da sauri Zahra ta ja da baya, ganin cewa zai iya aikata mata komai ya sa ta juya da zimmar shige wa ciki.


Da sauri ya janyo hannunta. Take ta faWa kan ?irjinsa. Saurin Waga ta yi daga jikinsa sannan ya kwashe ta da lafiyayyun maruka har guda biyu.


Dafe ?uncinta Zahra ta yi yayin da idanunta suka kaWa suka yi ja.


Shigar da ita yayi Wakin nata sannan ya sha?e mata wuya cikin lion voice Win sa ya ce. "Wato abinda ki ka yi mana na abinci ma bai ishe ki ba, sai kin ja su Wakin ki kin sa su abin da basu yi niya ba ko, to wallahi a yau zan koya miki hankali, harma na sa a kira ki, kice min ba za ki zo ba, lallai na yarda wuyanki ya isa yanka, na niyar rabuwa da ke amma ganin abin da ki ka aikata wa ?an uwana da gimbiyoyi ya sa saina hu?unta ki". Ya faWa yana mai ?ara sha?e wa Zahra wuya.


Kakari Zahra ta fara yi, da sauri ta cire hannunsa daga wuyanta. Tari ta fara yi. Kallonsa ta yi ta ce. "Me ya sa za ka tambaye ni?, kafin ka tambaye ni kaje ka fara tambayar su mene ne suka zo aikata min, zuwa suka yi suka ce za su dake ni, kenen ni naje na same su na jawo su nan?, nayi ?o?arin ganar da su cewa suyi wa kansu faWa su koma amma suka yi kunnen uwar shegu suka ?i tafiya, kenen sai kace laifi na ne?".


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Me ya sa?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? to za ki saka su wanki shara harda wankin toilet sannan ki sa su Gimbiya Saratu suyi miki tausa bayan kuma ke ?ar aiki ce.


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "Su da ma ba iyayenka ba kaji haushin abinda nayi musu, kai ka san abinda su biyar Win nan suke aikata wa Mami da baka nan?, haka za su saka ta shara da aiki susa ta wanki".


?ago da idanuwansa Sooraj ya yi wanda suka kaWa suka yi jajir ya ce. "Mahaifiyar tawa suke yi wa hakan?, me ya sa ki ka barsu suka fita?".



Amsa Zahra ta bashi da cewa. "Saboda sun ro?e ni ne shi ya sa".

Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Tabbas yau sai sun WanWana kuWarsu". Ya faWa yana mai fice wa daga cikin Wakin Zahra. Ganin hakan ya sa Zahra ta yi saurin bin bayansa".









*********************
Amrah kuwa kidnapper's Win da suka sace ta basu nufi ko ina da ita ba sai wani ?atoton gidan kango wanda ke tsakiyar jeji. Chan na hango ta an WaWWaure ta da igiya. ?o?arin kunce kanta take amma hakan ya cutura. Kallonsu ta yi da rinannun idanuwanta cikin ?aramin muryarta ta ce. "Ku kunce ni". Ta faWa cikin jin raWaWi.



?aya daga cikin su ne ya kira gov. Musa yana mai zayyane masa cewa aiki ya kammala. Murmushi gov. Musa ya yi ya ce. "Ku wuce da ita Lagos idan ya so daga nan sai a wuce da ita ?asar waje".



Godiya Waya daga cikin kidnapper's Win ya yi. Sannan ya kashe wayar. Sakawa ya yi haka kunce.


Mi?e wa tsaye Amrah ta yi tana mai kalle-kalle ta ce. "Ina ne nan wajan?, me ya sa ku ka kawo ni nan?, su waye ku?". Tambayoyin da ta shiga yi musu kenan.


Shiru kowanensu ya yi mata ba tare da ya sanar da ita komai ba.



Basu yi aune ba suka ji tsayuwar mota a wajan. Da sauri gaba Waya suka juya. Umar ne tare da su Ramlat suna mai nufo wa wajan.



Murmushi su kidnapper's Win suka yi. Take gaba Waya suka sara masa. ?arasowa wajan Umar ya yi yana mai sakin murmushi ya ce. "Nice job guy's". Ya faWa yana mai maida kallonsa kan Amrah.


Su Ramlat kuwa da sauri suka nufi kan Amrah tare da rungume ta suna mai fashe wa da kuka.



Kallon jami'an nasa Umar ya yi ya ce. "Kun gano wane ne ya sa aka sace Amrah?".


Shiru jami'an suka yi yayin da Waya daga cikin su ya ce. "A'a yallaSai".


Girgiza kai Umar ya yi ya ce. "?arya ne, kada ku ji tsoro, kawai ku gaya min gaskiya".


Cire jikinta Amrah ta yi daga na su Ramlat sannan ta nufi inda Umar yake ta ce. "Me ya sa ka zo nan?, me ya sa ka saka aka sace ni?".


Furzar da iska Umar ya yi waje sannan ya ce. "Amrah zan yi miki bayani daga baya, yanzu bamu da wannan lokacin".

Girgiza kai Amrah ta yi ta ce. "A'a ni yanzu za ka faWa min".


Shiru Umar ya yi na Wan wasu lokaci sannan daga bisani ya ce. "Na sa an sace ki ne saboda na gano cewar akwai wani wanda ke ?o?arin ya sace ki, tun a gidan zoo na fahimci hakan, hakan ya sa na sa jami'ai na suka bibiyi bayan wanda suka zo gidan zoo, a nan muka kama Waya daga cikin su ya faWa mana cewa wani ne ya ce su sace ki amma kuma basu faWa mana ko wane ne ba, jin hakan ya sa a ranar da kika zubar da abinci na mare ki saboda kiji aushi ki fita idan ya so su kuma jami'ai na su sace ki domin ki kasance cikin tsaro. Amma ina mai baki ha?uri bisa ga marin da nayi miki kinji".


Shiru Amrah ta yi dan ita ba ta wani fahimce shi ba sosai. Waige-waige ta fara yi. Chan ta hango manya manyan bishiyu masu Waukar ido. Washe baki ta yi tare da sakin murmushi da sauri ta nufi inda bishiyun suke ta fara Wane su tamkar ?ar biri, aka ta fara aye wa kan bishiyu Waya bayan Waya tana mai yin tsalle a kansu.


Gaba Waya babu abin da suke faman yi in banda binta da idanuwa.


Juyawa Umar ya yi ya maida kallonsa kan Waya daga cikin jami'ansa ya ce. "Ku gaya min wane ne wanda ya sa a sace Amrah, kada ka damu kawai faWa min".


Kallonsa jami'in ya yi ya ce. "Maganar gaskiya ainiyin wanda ya sa a sace Amrah shi ne mahaifin ka wato Gov. Musa Muhammad, mun gano shi Win yana aikata miyagun laifuka, yana safaran mata tare da shigo da ?wayoyi ba tare da izinin kowa ba, am sorry to say sir but your Father is a big terrorist kuma bai cancanci zama Govnor ba".


Jin maganganun jami'in Umar ya yi tamkar saukar aradu. "Mahaifi na, safaran miyagun kwayoyi da kuma mata!". ya faWa yana mai cigaba da nanata maganar.


"I can't believe this, ni fa jami'i ne, ban yarda Baba na zai aikata hakan ba".


"Gaskiya nake faWa maka yallaSai, amma idan baka yarda ba shi ke nen". Cewar jami'in.


Nan take ran Umar ya Saci yayin da yaji tsanar mahaifin na shi ya shiga cikin ranshi. Duban kowanensu ya yi ya ce. "Ku kulan mun da su zanje Kano yanzu wajan mahaifi na, sannan na kama da na dam?a sa wajan ?an sanda".


Ya faWa yana mai barin wajan kai tsaye inda motar sa take ya nufa tare da tada motan sannan ya bar harabar wajan.




*******************
*JIGAWA*
Shiga cikin dajin Aliyu ya yi yana mai faka motarsa. Fitowa ya yi daga cikin motan. Chan ya hango Safira zaune kan dutse gaba Waya idanuwanta sun kumbura saboda kuka.


?arasa wa inda take ya yi. Ganin Aliyu ya sa Safira saurin mi?e wa tsaye tana mai ja da baya ta ce. "Don't you dare!, karka kuskure ka zo inda nake. Nayi maka kallon mutumin kirki, ashe kai Win mugu ne, mena yi maka da zaka sa a sace ni?, wai kuma a hakan ni za ka aura?, i have never knew that you are a criminal until now. Na tsane ka Aliyu, wallahi ba zan yafe maka ba, idan kashe ni zaku yi kada ku mata lokaci wajan zaryar da hakan kawai ku aiwatar da abinda ku ke da niyar yi".


Shiru kawai Aliyu ya yi ba tare da ya ce da ita ?ala ba.





********
*KANO*

"Wallahi Gimbiya ba zamu rabu da ita haka ba, dole mu koya mata hankali har ita ta kai ta saka mu wanki muyi". Cewar Gimbiya Saratu.


Shiru kawai Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Ni dai ina ganin kamar mu rabu da wannan yarinyar, dan gaskiya idan muka ce zamu biye mata mune zamu cigaba da jin kunya sannan mu cigaba da shan wahala, yarinyar tamkar mai aljanu duk abinda muke yi mata gaba Waya yana tashi a banza ne. Ni dai gaskiya na zubar da makamai na".



Tashi tsaye Samira ta yi ta ce. "Wallahi ba zamu zubda makaman mu ba, kenen mu barta taci banza?, sai na ganar da ita cewa ruwa ba sa'an kwando ba ne, idan ta san wata ba ta san wata ba".


Suna cikin haka suka ji an ban?o ?ofar part Win su. Da sauri gaba Waya suka mi?e tsaye.


Sooraj da Zahra suka gani a tsaye a yayin da hannun Sooraj ke ri?e da ballet.


Dubansu ya yi ya ce. "Idan kin san kin taSa sa Mami na aiki ki matso nan wajan kafin na ?araso da kaina".


Nan take cikin kowanensu ya Wuri ruwa, kallon juna suka yi cikin tashin hankali. Da sauri gaba Waya suka ja da baya.


Saurin shan gabansa Zahra ta yi sannan ta saki murmushi ta ce. "Kai baka san wasa ba, babu abinda suka yi wa Mami kaji, kawai dai na faWi hakan ne saboda na kare kaina, ka tafi kawai".


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Wato raina min hankali ki ke so kiyi ko?, za ki gane kuranki". Ya faWa yana mai dam?e hannun Zahra sannan ya fitar da ita daga cikin wajan.


Suna fita gaba Waya suka shiga sauke ajiyan zuciya. Yayin da suka yi mamakin yadda Zahra ta rufa musu asiri.



Sooraj bai nufi ko ina da Zahra ba sai part Win sa. Wani irin daddaWar ?amshi ne ya bugi hancin ta. "Wow!". Zahra ta furta ganin yadda part Win Sooraj ya yi ma?urar haWuwa, gaba Waya ko ina a tsaftace gaba Waya abubuwan da ke ciki Royals ne.


Wurgar da ita ya yi ta faWi a ?asa. Mi?e wa tsaye Zahra ta yi ta ce. "Malam ya dai?, mena yi maka, ka kiyaye ni fa, ka san dai ni ba sa'ar ka bace ba, ka san ni Win ?ar ina ce?, to ni Win ?ar gidan yari ce, kuma wallahi kayi min wani shirme, zan danne ka nayi maka tsinannen duka".


Ta faWa a tsorace dan ita kanta ta san ba zata iya ba, domin tana matu?ar tsoron Sooraj sai dai bata taSa nuna masa hakan.



Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Wato ni za ki yi wa tsinannen duka ba?" .ya faWa
End Ads