x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 10 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 27001 words
  • 30000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 582

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
take da sauri yayin da suka saura cameras Win su da speaker.

Fitowa Zahra ta yi ba bu wani alamun tsoro a tattare da ita.

Da sauri Waya daga cikin ?an jaridan ta saita Mic saitin bakin Zahra sannan ta ce. "Shin za ki iya faWa mana dalilin me ya sa ki ka daki Wan sanda?".


Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Ku saita cameran ku da kyau ta yadda kowa zai ganni".


Saura kamerorin ?an jaridan suka yi da kyau. Gyara tsayuwar ta Zahra ta yi hannayenta sanye da handcuf sannan ta ce. "Na dake sa ne domin ya zagar min mahaifiya, kuma ni mahaifiyata tamkar zinariya ce a gare ni, bana wasa da ita. Duk wanda ya yi ?o?arin zagar min mahaifiya to saina koya masa hankali, gudun karya je ya aikata wa wani bayan ni ya saka nayi masa mugun duka. Ba mahaifiyata ba ko mahaifiyar wani na ga an zaga ba zan ?yale mutum ba, domin iyaye ba abin wasa bane". Tana kaiwa nan ta shige cikin kotun.


Nan take ?an jarida suka fara sakawa a news Win su yayin da ko ina a garin ya Wauka. Ba bu abin da ka ke ji da gani a gari sai maganar da Zahra ta yi.



***********
Kunna tv Mom ta yi nan taje ta fara ganin news na yawo a tv. Rass! rass! gaban ta ya faWi!. Wasu irin zufa ne suka fara ?eto mata ta ko wane sashe na jikin ta.


?aukar medical glass Winta ta yi tare da sanya wa a idonta sannan ta maida kallonta kan tv. "Wannan kamar Safeera".


Mi?e wa ta yi tare da ?walla wa duka ?an gidan kira. Da sauri su Daddy da ke parlour suka nufi Wakin Mom.


"Shiga cikin Wakin su Safeera suka yi. Yayin da Daddy ya tambaye ta ."meya faru?". Nuna tv Mom ta yi.


Nan take idanuwan Safeera dasu Daddy ya sauka a kan tv. "Rasss gaban kowanensu ya faWi! sakamakon ganin abin da basu yi tsammanin gani ba.




@@@@@@@@@@@@



*AM SORRY FOR THE LATE UPDATE PLEASE >?z? >?z?*


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)

https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g


=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Abin da ya firgita su ba komai bane illa ganin film na horror wanda ke bayyane kan tv Win.


Kallon Mom Daddy ya yi sannan ya ce. "Ke kin san za ki dinga tsorata ki ke kallon film Win horror?, wallahi ki ka sake yi mana irin aka sai na Sata miki rai".


"Film Win horror kuma?". A cewar Mom. Maida kallonta ta yi kan tv Win. Da mamakin ta ta ga an chanza tashar da ta ga Zahra. Girgiza kai ta yi sannan ta ce.


"A'a ba wannan tashar nake kallo ba, ina kallon news ne, kuma abin da ya tsoratar da ni ba komai bane fa ce ganin mai kama da Safeera da nayi. Babu banbanci tsakanin ita da Safeera. Sai dai wancan eyes Win ta ba blue bane brown ne".


"What! gaba Waya suka furta. A sa'inda suka kalli juna tare da kwashe wa da dariya. Maida kallonta Safeera ta yi kan Mom sannan ta ce.

"Ni kuma Mom?, how can that be possible?, ta ya ya kuma za'a ga mai kama da ni, hanya Mom kin goge medical glass Win ki kafin ki saka?".


"What nonsense are you saying?, I am not blind I can see clearly without even my glasses, not wearing my glasses doesn't mean I can't see clearly, I know what am talking about, you guy's should believe me".


Ajiyan zuciya Daddy ya sauke sannan ya ce. "Ko za ki kai gobe kina faWin abu Waya babu wanda zai yarda da ke. Bana son ki sake cewa kinga mai kama da Safeera na dai gaya miki". Yana kaiwa nan ya fice daga cikin Wakin.


Zuwa daff da ita Safeera ta yi sannan ta ce. "Mom please take a rest, yanzu lokacin shan maganin ki ya yi, ya kamata ki sha maganin ki kinji, yanzu zan je nayi karatu ne gobe muna da exam a makaranta and i have to prepare well to pass this exam. For now am leaving okay Mom have your rest". Tana kaiwa nan ta mi?e tsaye tare da fice wa daga Wakin.


Dafe kanta Mom ta yi a sa'inda ta fara magana ita kaWai. "Ko dai da gaske gizau idona yake min ba mai kama da Safeera bace?, amma kuma fa na ganta sosai fa sanye da kayan magar?ama, tabbas babu tantama akwai mai kama da Safeera kuma saina tabbatar musu da hakan".


Tsayawa Aliyu ya yi yana mai nazarin kalamanta. ?arasawa in da take ya yi tare da Wur?usawa kan gwiwowinsa sannan ya dube ta ya ce. "Da gaske ne kinga mai kama da Safeera Mom?".


Kallonsa Mom ta yi sannan ta ce. "Au kenen kaima baka yarda da cewar na ga mai kama da Safeera ba a tv?".


Girgiza kai Aliyu ya yi sannan ya ce. "Me zai ana?, na yarda mana Wari bisa Wari, amma kuma ba kowa ne zai yarda da hakan ba. Domin nima kaina har yanzu ina tantamar cewa ba mai kama da Safeera ki ka gani ba. Amma shi ke nen babu komai na san abin da zan yi, domin sanin gaskiya dangane da abin da ki ka faWa. Zan Wauki photon Safeera sannan na tura wa jami'an da ke Nigeria muddin akwai mai kama da ita da gaske za su binciko ta. Don aka ki shafa wa zuciyarki ruwan sanyi".


Sai a lokacin Mom ta ji wani nutsuwa ya ziyarce ta. Kallon Aliyu ta yi sannan ta ce. "Na gode sosai Aliyu, tabbas babu wanda ya da ce ya auri Safeera sama da kai. Don aka zan faWa wa Daddyn Safeera cewa mu koma Nigeria da zama, daga nan sai ayi auran ka da Safeera a chan".


Murmushi Aliyu ya yi sannan ya ce. "Shi ke nen, duda cewar ban iya tuna mai ya kawo ni nan ba amma gaskiya yarinyar ku ta burge ni sosai kuma ahalina za su yi farin cikin samu sirika irin Safeera".




*NIGERIA Government House.

Kunsan mutane goma na hango kan kujera a cikin parlourn wanda ke ?unshe da kayan al'atu da kayan more rayuwa.

Zaune mahafin Umar wato Gov. Musa Muhammad yake kan kujerar three seater wanda aka yi amfani da royal furnitures wajan ?era wa. Kallon engineers da architectures Win da ke zaune ya yi sannan ya ce.


"Me da me ake bu?ata domin fara wannan aikin na company da za'a gina?, ka lissafo duk abin da ya kamata za'a yi".


?aya daga cikin engineers Win ne ya dube shi ya ce. "Farko dai za'a bawa surveyors engineers domin duba kwalitin ?asa ko fili ta yadda za'a san ginin zai zauna ko A'a, sannan za'a Webo ?asar wajan a je a duba a laboratory domin sanin ginin zai zauna ko A'a".

"Bayan aka zamu fara auna tsare-tsaren gefen ta gine-gine ta ?asa ko ta fili. Sannan architecture ya riga ya yi zanen yadda ginin company zai kasance.
Yanzu dai zamu Webo laburori su fara tonan tushen ginin, sannan a zo s fara tsarin ?irar injiniya da tsarin lantarki. Sai ?ir?irar sandar ?arfe da ginshi?ai. Bayan nan sai mu zo muyi order na yashi mai kaifi, yashi mai laushi, yashin tsa?uwa da siminti. Sannan ayi amfani da kankare ko rodi a cikin tushe. Bayan order wannan sai a zo a fitar da kewaye bango na gine-gine da rushewar sassan. bayan aka idan ya kai matakin doc za'a jefa dukkanin gishin?ai tare da kankare".

"Bayan nan zamu koma baya mu cika da latarite. Don za'a yi compactor don ?addamar da latarite. Bayan shi dpm ne ledder sa'an nan mu shirya hardcore saboda ya kwanta da wayar raga. Na ?arshe kuma shi ne jefa gadon kankaren 6inch (dpc). Bayan hakan shi ke nen".


Ajiyan zuciya Gov. Musa Muhammad ya sauke!, sannan ya dube su ya ce. "Wannan bayanin sai ku engineers don ban fahimta ba sosai. Yanzu dai duka kuWin da kuka yi calculating zaku faWa min zan saka a ciki cashbook Wina ko kuma ku faWa nayi muku transfer, saboda ina so ne a fara aikin yau. Sannan kuma bana son Umar ya san da wannan batun. Wannan maganar ta tsaya a iya tsakanin mu kawai. Muddin na ji labarin cewa Umar ya san da za'a je dajin nan domin fara aiki saina Sata muku rai, saboda gaba Waya mun san da cewa ba zai taSa bari a je wannan dajin domin fara wannan aikin na company ba. Don aka You guy's should keep this as secret. Apart from you guy's I don't want you here that somebody heard our conversation".


Amsa wa gaba Waya suka yi da cewa. "Yes Sir. In sha Allahu wannan maganar ba zai fita ba. Bakin mu ?anin ?arfar mu. Yanzu dai ka sako mana jami'ai mu tafi tare domin koran waWan nan namun jejin, ko a Webe su gaba Waya a wuce da su gidan zoo ko kuma idan ka bamu dama mu saka su kashe kowacce dabba ta cikin jejin kawai".


"Shi ke ne, kuyi dai abin da ku ka ga zai da ce. Kuje ku fara aune-aunen yau, idan ya so gobe zan saka a kawo yashi da blocks sannan zan tura laburori wajan ko kuma nayi muku transfer Win kuWin komai da komai idan ya so sai kuyi aikin. Yanzu dai idan kun tafi Waya daga cikin ku ya yi calculating kuWin everything da ake bu?ata na aikin wannan company, in ya so saina yi muku transfer. Yau dai zan sama jami'ai su kori namun jejin gaba Waya. Idan ya so gobe kawai sai ku fara aikin". Cewar Gov.Musa Muhammad.


Mi?e wa gaba Waya engineers Win suka yi tare da yiwa Gov. Musa Muhammad godiya daga bisani suka fice daga cikin parlourn.




**************************
?angaren Zahra kuwa tana shiga cikin kotun ta tarar da ?an sanda tare da alkali a zazzau ne. Chan ta hango dan sandan da ya yi wa sambaWe-baWe daga nesa. TaSe baki ta yi tare da bin kotun da kallo sannan ta ce. "Su ashe na harda shi a zuwa kotun, da an barni da kai da jikin ka ya faWa maka". Maida kallonta ta yi cikin kotun ta ce. Dama aka kotun take?, ji fuskar al?alin ma kamar tsohon biri, fuska tamkar kashi". Tsayawa ta yi in da masu laifi ke tsaya wa.


Tashi lawyer da ke kare Wan sandan ya yi sannan ya ce. "Ina mi?o gaisuwata ga al?ali tare da mutanen da ke cikin kotun baki Waya. Muna nan ne gaba Waya domin maganar case na wannan budurwar da ta Wauki hannu ta daki Wan sanda wanda hakan a dokance bai kamata ba. A cewar sashe na 356 na dokar aikata laifuka, kai hari ga Wan sanda babban laifi ne, kuma duk abubuwan da za'a bayyana domin kare ta zai ci-gaba da zama babban laifi ne. Don aka ina neman wannan kotu mai alfarma ta dubi halin da dan sandan nan ya shiga, ta hukunta wannan budurwar ta hanyar hukunta ta dai-dai da laifin da ta aikata".
Yana kaiwa nan lawyer ya zauna.


Maida kallonsa al?alin kotun ya yi kan Zahra sannan ya ce. "A kan wane dalili ne ki ka Waga hannu ki ka daki Wan sanda?".


Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Na dake shi ne domin ya zagar min mahaifiya, abin da kuma bana taSa bari kenen".

Kallonta al?alin ya yi sannan ya ce. "saboda ya zagar miki mahafiya shi ya sa za ki yi masa irin wannan dukan?".


Murmushi Zahra ta yi tana mai kallon Wan sandan wanda ya cunkushe guri Waya yayin da fuskar sa ke zagaye da bandage. Maida kallonta ta yi kan al?alin sannan ta ce. "?warai da gaske da a ce ma ba su zo sun kawo masa agaji ba a dai-dai wannan lokacin da saina yi masa dukan da har ya mutu sai ya dinga tuna wa dani".


"Wannan kuskure ne ki ka aikata, dukan Wan sanda yayin da yake sanye cikin kayansa na ?an sanda kuskure ne, Wan sanda yana da damar dukan koma waye muddin ya yi masa laifi amma ke baki da damar yin akan, don aka abin da ki ka aikata kuskure ne".


Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Zahra ta saki sannan ta ce. "Kuskure?, kenen kuskure ne don na tsaya domin kada a ci zarafin mahafiyata?, kuskure ne dukan Wan sandan da bai san daraja da kima uwa ba?, kuskure ne dukan Wan sandan da bai san aikin shi ba?. Wai shin tukun nan ma ka san wace ce uwa kuwa?, uwa ita ce Waukar ciki wata tara, shayar da yaro, ita ce malamar mu ta fark a duniya, sannan cinyarta shi ne wajan Satawan mu idan muka yi fitsri ko kashi. Ta raine mu, ta tarbiyartar damu, ta bamu kulawa wanda babu wanda zai iya mana. To a kan me zai sa ba zamu daraja ta ba?, idan abin da na aikata wa wannan Wan sandan kuskure ne to shi ma abin da ya aikata kuskure ne. Don aka ni da shi masu laifi ne gaba Waya dole a hukunta mu ni da shi".


"Don ya kasance Wan sanda akan bai bashi damar ya ci zarafin mace ba, ba uwa ta kaWai ba, koda wata uwar ya sake zaga to saina tabbatar da na fasa masa baki".


BuWe littafi Al?ali ya yi tare da yin rubuce rubucen sa a ciki. ?ago da kansa al?alin ya yi sannan ya ce. "Duba da yanayin abin da ki ka aikata sannan duba da kotu ta yi na cewa ke mace ce. Kotu za ta sassauta miki hukunci. Hukunci da wannan kotun ta yanke ita ce. Za'a kai wannan budurwar izuwa gidan gyaran hali da ke garin Kano zata zauna a chan na kimanin tsawon shekara guda tare da aiki babu sassauta. Wannan shi ne".


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi sannan ta ce. "Shi kuma Wan sandan fa?, ba za'a masa hukuncin ba kenan?". Kamata jami'ai mata suka yi tare da fitar da ita daga cikin kotun sannan suka sanya ta a cikin motan ?an sanda tare da rufe motan. Shiga cikin motan DPO ya yi tare da kare wa Zahra kallo sannan ya ja dogon tsaki. Tayar da mota jami'ai suka yi tare da barin harabar kotun. Yayin da ?an jarida da mutanen wajan suka bi motocin ?an sandan da kallo.

Kai tsaye hanyar garin Kano suka nufa.

**************************
*?angaren Daji kuwa*.


Bayan da jami'an Gov. Musa Muhammad sun shiga cikin jejin suka fara harbe duk wani dabban da suka yi kicibus da shi. Suna saka wa a cikin mota. Sosai suka fara kashe dabbobin cikin jejin yayin da babu abin da ke tashi a ciki daji sai ?arar bindig. A sa'inda Sangare guda dabbobin suka fara yi ta kansu.


Amrah da ke kwance kusa da dutsen da sunanta ke rubuce ta jiyo ?aran bindiga da sauri ta mi?e tsaye, sannan ta fara gudu tana nufar in da suke jiyo ?arar bindigu.



Zuwanta keda wuya ta ga an kashe gaba ki Waya namun jejin da ke cikin wannan dajin. Chakk ta tsaya yayin da hawaye suka fara zarya kan ?uncin ta. Wani irin razananniyar ?ara ta saki! tare da buga tsalle Waya ta dira kan Waya daga cikin jami'an. Nan take ta fara kokawa da su . Yayin da ta sa hannayenta wanda ke Wauke da zara-zaran farcina ta fara yagar su da shi.


Aka ta cigaba da yagar fatar jikin su babu gaggauta. Kururuwa ta yi tare da yin yin tsalle ta aye kan bishiya. Nan take ta janyo sandan dake jikin bishiyar mangwaron dake tsakiyar wajan.


?aukar sandan ta yi wanda da matu?ar girma sannan ta dira ?asa. A zafafe ta fara buga musu wannan sandan Waya bayan Waya tare da dukan su da shi. Nan take wasu daga cikin jami'an suka ja da baya ganin cewar tabbas idan suka ci gaba da tsayuwa zata hallakar da su.


?aukar bindiga Waya daga cikin jami'an ya yi tare da saita saitin kafarta sannan ya harbe ta. Nan take ta faWi ?asa tare da sakin wata iriyar azababbiyar ?ara!.




*************************
"Hhhhhhh!, suka ji Zahra ta kurma wata iriyar ?ara mai matu?ar firgitarwa a cikin motan. Jikinta ne ya soma kakkarwa yayin da ha?oranta na sama ya fara dukan na ?asa. Nan take zazzaSi ya rufe ta yayin da jikinta ya soma rawan Wari. Nan take ta faWi a cikin motan sumammiya.


Mamaki ne ya kama jami'ai da DPO da ke cikin motan ganin lokaci Waya ta kurma ihuu tamkar mai aljanu.


*******
?angaren Safeera kuwa suna zaune a parlour suka ga ta faWi tare da sakin azababbiyar ?ara!.

Zumbur gaba Waya suka mi?e tare da nufar kanta da sauri. Nan take suka ga ta dafa kanta yayin da zazzaSi ya rufe ta shure-shure ta fara yi hannunta dafe da cikin ta. Nan take suka ga ta daina yin shure-shuren.


Zuwa kusa da ita Aliyu ya yi tare da saka hannunsa saitin hancin ta. Ganin bata numfashi ya da shi saurin Wago da kansa sannan ya ce. "Safeera fa ta suma".


"Suma kuma?". Cewar Mom. Sannan ta ?ara da cewa. "Wai me yake faruwa ne?".







*TOH FAN'S =؃?=؃?NI MA DAI ZANCE ME YAKE FARUWA NE>???, DAGA HARBIN AMRAH GABA ?AYA SAURAN BIYUN SUN FITA A HAYYACIN SU, KODAI AKWAI ABIN DA KE FARUWA NE>???, MUJE DAI ZUWA*.

*KUYI MANAGE NA PAGE ?IN NAN BANI DA CHARGE NE SANNAN KUMA BANA JIN DA?I SOSAI. NA SO NAYI MUKU FIYE DA AKA AMMA KUYI MANAGE*

LIKE, SHARE, AND COMMENTS PLEASE =?O?=?O?=?O?


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)


=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
End Ads