x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 13 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 36001 words
  • 39000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 566

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
NE?. MUJE DAI ZUWA*



*WAYYO LOW BATTERY =?? =? ?, MUNA FAMA DA RASHIN WUTA BANI DA CHARJI>?z?, JIYA MA NASO NAYI MUKU AMMA RASHIN WUTA YA HANA. KUYI HA?URI DA WANNAN PAGE PLEASE =?O?*.


KARKU MANTA DA SHARING, COMMENTS, AND LIKES FISABILULLAH =?O?=?O?=?O?=?O?.


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD



*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Nurse Nadiya ta faWa cikin ruWu da gigicewa. Kuma maida kallonta ta yi kan Amra sannan ta ce. "Amrah green eyes ne da ita, ita kuma wan can fa?, to in har wan can ta Wakin blue eyes ce da ita hakan yana nufin ?a?an Mrs Laila ne".


Ta faWa tana kuma koma wa Wakin da ta ga Safeera. Tana ?arasawa ?ofar Wakin ta shiga ciki. Da mamakin ta kuwa sai ta ga babu kowa a Wakin.


Hakan ba ?aramin mamaki da tsoro ya sanya ta ba. "Kodai na fara gane-gane ne?, ba'a nan Wakin ba Wa zu naga wata mai kama da Amrah?, where is she?". Ta tambayi kanta.


Tuna wa da cewar Umar ya ce kada ta bar Amrah ita kaWai ya sanya ta saurin barin wajan tare da nufar in da Wakin da Amrah take.



Safeera kuwa bata je ko ina ba sai banda?i domin Waura alwala. Bayan ta gama ta fito daga cikin toilet Win yayin da ta duba ko ina amma babu hijab sai iya Wingilallen mayafin ta.

Zama ta yi a bakin gado sannan ta duba arabar wajan. Sai a lokacin ta lura cewar ba'a gida take ba.


Zumb???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ur ta mi?e tsaye tana mai waige-waige. Hankalinta ba ?aramin tashi ya yi ba, ganin cewa tabbas nan ba Wakin ta ba ne. Kwalla kiran sunan Mom ta fara yi cikin tsoro da fargaba. Su Mom da ke reception jin muryar Safeera hakan ya sa su yin saurin nufar Wakin da take.


Da sauri suka shiga Wakin suka tadda ta tsaye gaba Waya duk ta bi ta rikice.

Kallonta Mom ta yi ta ce. "?ata Safeera kin farka?, Alhamdulillah Allah na gode maka".


Duban Mom Safeera ta yi ta ce. "Mom where am I?, which place is this?, Mom what's going on because I don't understand am confuse, this place doesn't look similar".



Ajiyan zuciya Mom ta sauke sannan ta ce. "Safeera calm yourself down okay?, nan wajan da ki ke gani ba America ba ne, yanzu haka muna Nigeria ne".


Zaro idanuwa waje Safeera ta yi. "What!". Ta furta cikin tashin hankali ta ce. "Why mom why?, me ya sa muka zo Nigeria bayan na faWa muku cewa bamu kammala second semester Win mu ba?, and you know tomorrow am having a paper, so now what do you expect me to do now?". Ta faWa damuwa bayyane kan fuskarta.


Kallonta Aliyu ya yi baki ya ce. "Sannu Mommy's pet, ke hana ta rai wa yake ta karatu?, idan babu rai za ki iya zuwa ki rubuta paper Win?, abin da ya sa muka kawo ki ?asar nan mun Wauka kina da aljanu ne shi ya sa kuma cinciSo ki muka tawo da ke".


Kallonsa ta yi cikin rashin fahimta ta ce. "Aljanu!, mene ne kuma aljanu?".


Kallon baki da hankali Aliyu ya bita da shi ya ce. "Kije kiyi searching a google zai baki amsa. Aikin banza wai mene ne aljanu".


Ran Safeera ne ya Saci ta dube shi ta ce. "Kai mind your word's, I can't tolerate any stinking shit from you okay, apart from that ma, i dislike Nigeria, the country it so disgusting I prefer America, Mom please let's go back, there is too much heat here and dirty environment".


Sakin baki Aliyu ya yi yana kallonta sannan ya ce. "Sannu ?ar America, to iyayen ki ?an Nigeria ne, kuma nan ?asar mu ce ta gado, ko kina so ko bakya so sai kin zauna, sannan tun da kakannin ki da iyayen ki suka zauna wajibi ne kema saikin zauna".


Kallon Aliyu Daddy ya yi ya ce. "Ka ga ka rabu da ?ata, idan ta ce bata so fine sai mu koma, ba wani abun tayar da hankali ba ne. Yanzu dai bara naje na samu Doctor ya zo ya duba ki, idan ya ce kun samun sau?i zamu iya tafiya da ke sai mu wuce gidan mu, na san Baba zai yi farin ciki sosai".


Yana kaiwa nan ya fita daga cikin Wakin.


?angaren Nurse Nadiya kuwa tana zuwa ta tarar Amrah bata ciki Wakin. Bincika ko ina ta yi na Wakin ta ga ba ta ciki. "Innalilahi wa innahilahir rajihun!". Kalmar da ta fito daga bakin ta kenen.


Cikin tashin hankali ta ce. "Na shiga uku ni Nadiya!, ina kuma Amrah ta shiga?, yanzu me zan faWa wa mijin ta idan ya zo". Tana cikin magana taji sallamar Umar.


Amsa sallamar sa ta yi tana mai maida kallonta kansa. Dubanta Umar ya yi ya ce. "Nurse lafiya naga kamar hankalin ki a tashe?".



Ajiyan zuciya Nurse Nadiya ta sauke!, sannan ta ce. "Ina da lafiya, naje domin duba wata a wan can Wakin, kafin naje na dawo sai naga matar ka Amrah ba ta cikin wannan Wakin.


"What!". Umar ya furta. "Kamar ya ba ta cikin Wakin?, saida na faWa miki fa cewa kada ki barta kije ko ina saboda ita Win ba kamar mu take ba daga daji take. And besides Amrah ba matata ba ce ba, nayi helping Winta ne kawai. Ni yanzu ina ki ke so naje na nemo ta fisabilullah?". Ya faWa tare da fice wa daga cikin Wakin.


Fita ya yi daga harabar wajan baki Waya. yayin da ya saka securities suka bincika masa asibitin baki Waya.
Duba ko ina na harabar asibitin suka yi amma babu alamun Amrah.


Gaba Waya hankalin Omar ba ?aramin tashi ya yi ba. Da sauri ya shiga cikin mota tare da tada motan sannan ya bar harabar wajan.

Tu?i ya fara yi yayin da yake buga styring motan da ?arfi. Cije leSensa wanda suke jajir ya yi. Tare da shafa sumar kansa.


Kamar an ce masa ya juya. Juya wa ya yi Wayan Sangaren. Zaro idanuwa ya yi waje ganin Amrah daga Wayan side Win titi kan bishiyar mangwaro.


"Alhamdulillah". ya furta tare da samun guri a hanyar titin ya yi parking.

Fitowa ya yi tare da tsallaka wa izuwa Wayan Sangaren da Amrah take.



******************
Su DPO kuwa sunyi neman duniya basu ga Zahra ba hakan ya sa ba yacce suka iya suka kama hanyar Jigawa.

******

Zahra kuwa da ta ga zaman bakin titi ba zai finshe ta hakan ya sa ta mi?e wa tsaye sannan ta fara tafiya. A matu?ar gajiye take tafiya ba tare da ta san in da take nufa ba.


Tafiya ta yi mai nisan gaske kafi daga bisani ta tsagaita da tafiya. Tsayawa ta yi ta kalli gabas da arewa ta ce. "To wai nan ina ne?, yanzu ta ya ya zan koma Jigawa?, idan na ci gaba da tsaya wa aka yunwa ce za ta kashe ni. Ya zama dole na nemi mafita". Chan ta hango wani shago na kayan cosmetics.
Ba ta yi ?asa a gwiwa ba ta ?arasa cikin shagon.


Sallama ta yi mai shagon ya amsa yana mai kallon kayan dake sanye a jikinta.


Ganin yana binta da kallo hakan ya sa ran Zahra ya soma Saci dubansa ta yi ta ce. "Malam ya dai ka ke kallo na?, kona yi maka kama da wacce ta yi gudun hijira ne?".


Kawar da kansa mutumin ya yi yana mai ci-gaba da karkaWe kayansa sannan ya ce. "Ai naga kina sanye da kayan ?an magar?ama ne dole naji tsoro kuma na kalle ki, haka kurin hana zaune ?alau ki ?undume min kaya".


Hangame baki Zahra ta yi ta ce. "Ni nayi maka kala da Sarauniya?, to idan baka sani ba ni ce ?ar gatan magar?ama, wanda a kaff magar?aman jigawa babu wacce ake ji da ita sama da ni. Karka sake ce min Sarauniya". Ta faWa tana mai gyara tsayuwar ta sannan ta ce. "Dama na zo nan ne na tambaye ka cewa nan wajan ina ne?".


Dubanta mai shagon ya yi ya ce. "Nan zoo road ne kin gane".


Jinjina kai Zahra ta yi ta ce. "Tom naji idan babu damuwa dan Allah ka Wauke ni aiki saboda na tara kuWi na koma jigawa".



Girgiza kai mutumin ya yi ya ce. "Ni?, chab Wi jam, A'a kam kiyi ha?uri amma ba zan iya Waukar ?ar magar?ama aiki ba gaskiya, ba zan Wauki wannan kasadar ba".


Kallon shi Zahra ta yi ta ce. "To su ?an magar?amar ba mutane ba ne?, kenen basu da damar neman aiki?, ni zan yi aiki ne kawai saboda na tara kuWaWe na koma in da na fito, domin ni naga alamun ma zaman magar?ama ya fi nan wajan ?anci".



Kallonta mai shagon ya yi ya ce. "Yafi nan ?anci me ya sa to ki ka gudo daga cikin magar?amar?, kamata ai a ce ki zauna a chan tun da yafi nan Win ?anci. Ni dai ba zan baki aiki ba sai dai zan baku shawara guda Waya wacce za ta yi miki amfani. Shawarar ita ce. Ki samu kwano ki zauna a bakin titi kiyi bara na san za'a taimaka miki. Ina ganin kamar hakan zai fi".



Murmushin takaici Zahra ta yi ta ce. "Naje bakin titi inda kowa ke wuce wa nayi bara ko?, kuma kai Win mutum ne da gaske mai zuciyar imani?, ta ya ya za ka ce naje nayi bara?, da a ce ni ?anwar ka ce ko ?arka haka za ka ce naje nayi bara?, tirr da halinka. Ni dai da nayi bara na gwammace na dauwama a wannan garin banje ko ina ba, haramunne yin ro?o idan baka sani ba yau ka sani. Shashashan banza kawai alade". Tana kaiwa nan ta ja tsaki tare da barin shagon.



Jikin mutumin ne ya yi sanyi. basar wa ya yi ya ci-gaba da aikin da ke gabansa.



*****************
*MASARAUTA*
"Kayi ha?uri mai martaba hakan ba zata sake faruwa ba". Prince Junaid ya faWa yana mai du?ar da kai.


Kallonsa mai martaba ya yi ya ce. "Na san iya Sooraj ne kaWai zai yi maganin ka". Barin wajan mai martaba ya yi ya bar Junaid a tsaye.

Ajiyan zuciya Junaid ya sauke tare da faWin. "Allah na gode maka da bai ce zai faWa wa yahya Sooraj ba da na shiga uku". Yana kaiwa nan ya fita harabar fadan.


Masha Allah baki na ya iya furta wa ganin yadda masarautar take da matu?ar girma da kyau.


Grand entrance na hango daga nesa ?ofa mai matu?ar ban sha'awa yayinda bangare guda ?ofofi ne masu ado na gida je cikin masarautar.

Yayin da katangar wajen masarautar anyi sa ne da dutse mai she?i tamkar lu'ulu'u tare da sassaka??un sassa?a na tagogi mai ?yalli.


Chan gefe kuma baranda ce wacce tsayin ta baki ba zai gama faWi ba.

Chan gefe turret ne da husumiya spiers mai tafiya da imanin mutum.


?angare Waya kuma manyan fadoji ne tare da kyawawan kayan ado wanda aka haWa da chandeliers na kristal masu kyau gaba Waya kayan kwalliya ne ya cikashe su tare da kayan al'atu da kayan more rayuwa. An ?awata fadojijin da sassaka??un sassa?a wanda ke nuna fasaha na musamman.

Bangare Waya kuma manyan zaure ne da Wakunan karaga masu kyau an tsara su don dalilai na biki dana hukuma.

tare da Wakunan ma'aikata da na fadawa harda na bayin masarautar.


Chan Sangaren kuma kyawawan lambuna ne wanda ya ?awata masarautar ta kuma bada wata iriyar kyau mara misaltuwa.



?angare Waya kuma Wakunan kayan tarihi ne da kayan al'adun mu na gargajiya sai gwala-gwalai da lu'ulu'u masu matu?ar she?i da kyau.

Tsayawa misalta yadda masarautar nan take da kyau Sata lokaci ne ku dai kawai ku fasalta a ranku.


Kai tsaye cikin labari.


Direct garden Junaid ya nufa yayin da ya samu kar?ashi bishiya ya zauna. Ganin fitowar sa ya sa ma'aikata da fada wa suka ?araso wajan sa suka fara kwasar gaisuwa suna mai yi masa ?irari.


Dakatar da su Junaid ya yi ya ce. "Ku tafi ya isa". Jin hakan ya sa suka bar wajan suka ci gaba da harkar gabansu.


Dafe kansa Junaid ya yi ya ce. "Ni yanzu a ina zan samo ma?ullin nan, kuma ina da tabbacin cewa yana wajan wannan ?ar dabar nan ta Wazu, to a ina ma zan ganta?, kuma mu?ullin nan yana da mahimmanci sosai, gashi mai martaba ba zai barni na fita daga masarautar nan ba. Yanzu ya zan yi kenen?". Ya tambayi kansa.





********
?angaren Umar kuwa yana tsallaka wa ya sauko da Amrah daga kan bishiya yayin da ya ga fuskarta shaSe-shaSe da hawaye babu abin da take yi sai kuka.



Damuwa ne ya lulluSe fuskar Umar. Kallonta ya yi ya ce. "Amrah me ya faru?, kina son ki koma wajan ?an uwan kine?".


Babu tsanmani ya ga ta girgiza masa kai. Mamaki ne ya kama shi. Cike da farin ciki ya ce. "Kina iya fahimtar abin da nake cewa?".


GyaWa kai ta kuma yi a karo na biyu.

Hamdala Umar ya yi ya ce. "Shi ke nen naji dad'i tun da kina iya fahimtar abin da nake cewa. Yanzu dai kina so ne na kaiki wajan ?an uwan ki ko".


GyaWa masa kai ta yi. Tare da fara kalle-kalle. Nan ta hango ruwa wanda ya zuba a ?asa.


Murmushi ta yi tare da wafce hannunta ta nufi in da ruwan yake.

Ganin hakan ya sa Umar bai yi ?asa a gwiwa wajan bin bayanta ba.

Tana isa bakin ruwan datti da ya zuba a ?asa ta tsugunna kan gwiwowinta tare da kokarin kai hannunta kan ruwan domin ta sha.


Ganin hakan ya sa Umar saurin dakatar da ita. Mikar da ita ya yi ya ce. "A'a Amrah karki damu in dai ?ishin ruwa ki ke ji zan siya miki ruwa ba saiki sha na datti ba, maza tawo mu je".


Ya faWa tare da jan hannunta. Ba musu Amrah ta bi bayanshi yayin da babu abin da take ta faman yi illa kallon jama'ar da ke wajan tare da tufafin da ke sanye jikin su. Kallon jikinta ta yi ta ga dai ita nata tufafin da nasu da iri Waya ba ne domin naya na ganye ne.


Binta jama'ar wajan kawai suke da kallo.

Wani ?aramin super market Umar ya samu ya shiga da Amrah yayin da ya yi order ruwa. Cikin lokaci ?alilan aka kawo masa ruwan roba. KarSan ruwan Umar ya yi tare da buWe murfin roban ruwan sannan ya mi?a wa Amrah.


Bin roban da kallo kawai Amrah ta yi tare da kawar da kanta.


Sauke ajiyan zuciya Umar ya yi sannan ya ce. "Ki karSa ki sha ruwa ne fa, maza karSi ki sha idan ya so muje na kaiki gidan mu ina da ?anne za su kula da ke kinji".


KarSar roban ruwan Amrah ta yi tana mai jujjuyawa a hannunta. TaSe baki ta yi sannan ta fara kwararar da ruwan a ?asa.


"Ya Salam". Umar ya furta yana mai dafe kansa. KarSar ruwan ya yi sannan ya fara bata da kansa. Take ta shanye ruwan tasss.



Mamaki ne ya kama Umar ganin lokaci ?alilan ta shanye ruwan roba Waya. Girgiza kai Umar ya yi sannan ya ce. Tashi mu tafi ko.



Gaba Waya mutanen super market Win sai binsu Umar suke da kallo most especially Amrah wanda suka ga shigar ta sakk irin na ?an jeji.


Lura da Umar ya yi cewa mutanen wajan su suke kallo hakan ya sa shi mi?e wa tsaye sannan ya je ya bada kuWin ruwan roban da ya siya. Tare da jan hannun Amrah suka fice daga wajan.


Tafiya suka fara yi yayin da Umar yake ta faman kallon Amrah. Wai shi ne yau tare da mace yana lallaSa ta kamar ?wai. Abun ba ?aramin mamaki yake ba shi ba.



Ba zato ya ga Amrah ta ?wace hannunta daga nasa ta fara gudu. Zaro ido Umar ya yi tare da saurin bin bayan ta.


"Amrah ina za ki je?, ki dakata, oh my God hanya ban Waura ruwan dafa kaina ba kuwa ni Umar?".


Abin da ya sa Amrah gudu kuwa bakomai ba ne fa ce gani da ta yi wata mai ciki za ta tsallaka titi ga mota ya tawo sai faman sharara gudu yake.


Hakan ya ja hankulan mutane yayin da suka fara ihuuu taimako.


KaWan ya rage mota ya buge matar da sauri Amrah ta sha gaban matan tare da matsar da ita gefe.


Nan take motan ya buge Amrah. Zaro ido jama'ar wajan da Umar suka yi.


Ga mamakin su kuwa sai gani suka yi ta tashi sama tare da sauka ?asa ta tsaya chakk tamkar ba ita mota ya buge ba.


Sakin baki mutane suka yi ganin abun mamaki da ya faru a dai-dai lokacin.


?angaren Umar kuwa abin ba ?aramin mamaki ya bashi ba ganin yadda mota ta kaWe ta amma bata faWi ba.


Saurin zuwa bakin titin Umar ya yi tare da jan hannun Amrah. Janyo ta ya yi har izuwa in da motar sa yake sannan ya tsaya ya dube ta ya ce. "Kina da hankali kuwa?, chan fa tsakiyar titi ne ba kamar dajin ku ba ne wanda za ki dinga tsalle kina shiga da fice yadda ranki yake so, yanzu da a ce wani abu ya same ki fa, kin san wane hali zan shiga". Ya ?arasa maganar yana mai kallonta.


Lura da ya yi cewar gaba Waya hankalin ta ba'a kansa yake ba yana wani wajan da ban ya sa shi faWin. "To wai wannan ina take kallo?".


Ya faWa yana mai bin in da take kallo da kallo. Mai mangwaro ya hango zaune a bakin junction.


Kallonta ya yi ya ce. "Shima mangwaron sha za ki yi?".

GyaWa masa kai ta yi.

Takaici ne ya kama shi ya ce. "Ke yanzu komai ki ka gani za ki sha?, to ai yanzu dai bamua kusa da wajan saiki tawo mu tafi".


Ya faWa tare da juyawa sannan ya buWe mata ?ofar ?an
End Ads