x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 14 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 39001 words
  • 42000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 561

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
zaman banza. "Zo ki shiga". Ya faWa hin shiru bata shiga ba ya sa shi juyawa.


Zaro idanuwa ya yi waje ya ce. "Ina kuma ta shiga?". Daga chan tsallake ya hango ta wajan mai mangwaro babu abin da take ta faman yi sai gwawuyan mangwaro kamar ta samu goruba.


?ora hannunsa biyu Umar ya yi a kai ya ce. "Ya Allah!". Tafiya ya fara yi tare da tsallaka wa bakin titin ganin ta sha mangwaro sun kai biyar hakan ya sa ya ciri kuWi a aljihun shi ya biya mai mangwaron. Maida kallonsa ya yi kanta tareda fara janta. janta ya fara yi ya ga dai ta?i jawuwa. Ganin hakan ba zai finshe shi ba ya sa shi Waukarta chakk sannan ya nufi in da motar sa take.


Tafiya ya yi sosai kafin daga baya ya isa in da motar sa take sannan ya saka ta a cikin motan tare da saka wa ?ofar lock.

Koma wa ya yi mazaunin driver sannan ya tada motar suka bar harabar wajan.


A takure ta zauna a cikin motan yayin da iskan AC ya addabe ta. Hannu ta saka tana mai ?o?arin fasa glass Win motan domin ta sha?i iskar waje.



Ganin tana ?o?arin fasa glass ya sa Umar saurin kashe Ac Win.



**********
"Yanzu dai munyi magana da Doctor ya ce kin samu sau?i sosai zamu iya tafiya da ke".



Murmushi Safeera ta yi ta ce. "Na gode Daddy amma yanzu Airport zamu wuce ko?".


Amsa Daddy ya bata da cewa. "A'a dole sai mun je mun fara ganin su grandma da grandpa Win ki tukun".


TaSe baki Safeera ta yi ta ce. "Shi ke nen, amma muna zuwa zamu koma America, saboda i can't stay here".

Fita suka yi gaba Waya tare da shiga cikin motan taxin da ya Wauko su daga airport sannan suka fice daga harabar asibitin. Kai tsaye hanyar gidan Grandpa suka nufa.


Dai-dai junction suka tsaya sakamakon goslow da ya cike wajan.



Daga nesa Safeera ta hango mai mangwaro. Murmushi ta yi ta ce. "Laa Mom dama akwai Mango a Nigeria?, ina so zan sha please Mom".



Kallonta Mom ta yi ta ce. "A'a Safeera nan titi ne ki bari Aliyu zai zo ya siya miki daga baya".


"No Mom gaskiya ni ba zan iya jira ba". Tana kaiwa nan ta fice daga cikin motan tare da tsallaka wa Wayan Sangaren.


Ganin hakan ya sa Mom fita daga cikin motan sannan ta bita a baya.


Safeera na zuwa ta kalli mai mangwaron ta ce. "Hey you, I need one mango how much dollar is it?".


?ura mata idanu mai mangwaron ya yi yayin da mamaki ya bayyana kan fuskar shi.


Kallonta ya yi ya ce. "Bake ba ce yanzu ki ka sha mangwaro guda biyar da tufafin ?an daji?".


?arasawa wajan Mom ta yi ta kalli Safeera ta ce. "Ki tawo mu tafi babu Nigeria money yanzu a waje na, they don't deal with dollar okay let's go".



Mi?a mai dollar Waya Safeera ta yi ta ce. "Take it I need one mango".


Kallon kuWin mai mangwaro ya yi ya ce. "Ni za ki kawo wa kuWi bogi. yanzu-yanzu da ki ka sha mangwaro kusan biyar amma a ce har kin dawo za ki ?ara".


Kallon mai mangwaron Mom ta yi cikin rashin fahimta ta ce. "?ata kuma?, hanya kuwa?, yanzu fa ta zo nan wajan".


Girgiza kai mai mangwaron ya yi ya ce. "A'a Hajiya, Wa zu ?arki ta zo sai dai ba wannan shigar ba ne a jikinta, ita ne da wani ya zo ya Wauke ta a nan suka tafi. Nayi mamaki ne ganin lokaci ?alilan harta chanza kaya ta kuma dawo wa sannan kuma idanuwanta naga ba kalar da Wa su ba ne na Wazu kamar kore ne idanuwanta".



Sai a lokacin Mom ta tuna da mai kama da Safeera da ta gani a Tv.


Kallon Safeera Mom ta yi ta ce. "Babu shakka magana ta gaskiya ce, kenen da gaske ne akwai mai kama da Safeera?, to wai ta ya ya hakan ta kasance?, kodai Safeera ?an biyu ne, kenen hakan yana nufin ajiya biyu ne su Win?".






=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?




*LIKE SHARE & COMMENTS FISABILULLAH >? ?=?O?*


*YANZU WASAN YA SOMA. MOM BA AJIYA BIYU BA NE, AJIYA UKU NE=??, KI SHAFA WA ZUCIYAR KI RUWAN SANYI. KAI KAM UMAR KAGA TA KANKA DOLE KA SHIRYA DOMIN ZAMA DA AMRAH BA WASA BA NE>?#?*



AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)




Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD


*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Kallon Mom Safeera ta yi ta ce. "Aba Mom kema kin yarda da wannan tatsuniyar, ta ya ya ma za'a ce akwai wata mai kama da ni, ai abin da ba zai taSa yiwu wa ba kenan. Ya kamata mu tafi daga nan nama fasa siyan mango Win duk ?udade sai bi suke its looks disgusting".


Jan hannun Mom Safeera ta yi suka koma cikin taxi Win. Nan goslow Win ya ragu har suka samu hanya suka wuce.


*******
Umar kuwa bai zarce ko ina ba sai gidansu.


Horn ya yi jami'ai suka buWe masa ?ofa. Direct parking space ya nufa tare da yin parking.


Ajiyan zuciya ya sauke tare da maida kallonsa kan Amrah wacce ta takure guri guda.


Fitowa ya yi tare da zuwa side Win Amrah ya buWe mata ?ofa.


Fito da ita ya yi. Kallon fuskarta ya yi nan yake ya ga hawaye kan kwance a kai. Hankalinsa ba ?aramin tashi ya yi ba . "Mene ne ya sa ki ke kuka Amrah?, ko gidan namu baiyi miki ba ne?, kina son na maida ki wajan ?an uwanki".


Da sauri ya ga ta girgiza masa kai. Murmushi ya yi ya ce. "Karki damu zan maida ki chan wajan su yanzu haka na saka jami'ai suyi treating Winsu wasu sun mutu wasu kuma suna raye don haka kiyi murmushi kinji, domin zan maida ki bayan komai da komai ya kammalu".


Yana kaiwa nan ya ja hannunta tare da shigar da ita cikin gidan.


*******
A matu?ar gajiye take takawa yayin da mutane ke binta da kallo.


Daga nesa ta hangi wata mai ?osai a baki jection. Da sauri ta nufi in da mai kosan take sallama ri?e a bakin ta.

Amsa sallamar mai ?osan ta yi ta ce. "Na nawa za'a baki?".


Sosa ?eya Zahra ta yi ta ce. "A gaskiya bani da kuWi sai dai idan za ki taimaka min da shi ina matu?ar jin yunwa ne".



Kallon sama da ?asa mai ?osan ta bita da shi sannan ta ce. "Ke a wa zan baki kyauta?, ke baki ga kowa garin ya yi masa zafi ba ne?, kin san yadda wake yake tsada kuwa, to ko na goma wanda na san ma babu sai dai ashirin ba zan iya baki ba. Maza ki bar nan wajan. Ke ana ganin ki ma an ga wacce ta gudo daga magar?ama, to ki bar nan kafin nayi miki ihuun Sarauniya".


Nan take ran Zahra ya Saci ta dubi matar ta ce. "ke wace iriyar gajarabul asaratun donkey ce?, shin na ce miki ki bani ?osai ne ko an gaya miki cewa ni mabaraciya ce?, na zo na taimaka miki shi ne za ki wani yaSa min magana da wannan hangamammen bakin naki".


Tashi mai ?osan ta yi daga kan kujerar da take sannan ta ce. "Ni ce mai hangamammen bakin?, ke dama kallo Waya za'a miki a san ?ar fashi da makami ne domin kuwa shi ne gadon ahalin ku. Gaskiya uwar ki bata iya haihuwa ba".


Ba zato ta ji saukar mari kan fuskarta. Nan take hankulan jama'a ya garzayo wajan yayin da mutane suka taru.


Nuna mai ?osan Zahra ta yi ta ce. "Zan iya tolerating komai amma banda zagin mahaifiyata, idan har bakya son ki ganki kwance a gadon asibiti to ki kiyaye harshen ki. Wannan marin da nayi miki ba mari ba ne shafa miki fuska kawai nayi wanda zanyi miki next sai dai aga tiririn hayaki yana fita daga kunnuwanki. Shashashan banza ?ar kutumur kitabi dangin gajeru kawai". Tana kaiwa nan ta bar wajan. Yayin da mutane suka bita da kallo.

Ganin yadda mutane suke binta da kallo ya sa ta dube su ta ce. "ku kuma ya aka yi ne?, sa'idinawa kawai". Ta faWa tana mai barin wajan baki Waya.


Barin wajan mutane suka yi .


Dafa kumatun ta mai ?osai ta yi yayin da take jin fuskanta nayi mata zugi dan ba ?aramin shigar ta marin ya yi ba. Simi-simi ta koma kan aikin ta.



Ci-gaba da tafiya Zahra ta yi. Nan take hadari ya taso yayin da aka fara iska mai ?arfi.



"Wayyo Allah kodai ruwa za'a yi ne?, ni yanzu ina zanje na zauna". Bata yi aune ba ta ga an fara yayyafi. Ganin hakan ya sa ta ?ara sauri chan ta hango wani kango ba ta yi wani tunani ba ta yi saurin nufar in da kangon yake sannan ta shige ciki. Tana shiga aka zuge da ruwa.


Hamdala ta yi tana mai juya wa. Nan take gabanta ya faWi!, ganin rukunin ?an daba a cikin wajan babu abin da suka yi sai shaye-shaye. Yayin da gefe guda kuma mata biyu ne zaune sai sharSan kuka suke.


"Barka da ?arasowa kyakkyawar budurwa. Kaga wata tsuleliyar budurwa wannan kam ta yi". Cewar Waya daga cikin ?an shaye-shayen.

Tashi suka yi gaba Waya suka fara tunkarar in da Zahra take.



******
Taxi Win su bai tsaya ko ina ba sai gaban family House Win su Aliyu.


Sauko wa suka yi daga cikin motan yayin da suka biya mai taxi Win. Kallon ?ofar gidan Daddy ya yi cike da kewa ya ce. "Gaskiya nayi kewan wannan gidan, yanzu shekaru ashirin kenen rabon da na Wora ?afata kan wannan gidan".


TaSe baki Safeera ta yi ta ce. "Daddy this place is so annoying let's just go back to America please".


Maida kallonsa Daddy ya yi kanta ya ce. "Nan shi ne asalin gidan mu Safeera ba America ba, ya kamata ki gane hakan".


Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "Rabu da ita kawu, idan ta ci tuwo za ta san cewar ba rayuwa take yi ba a America nan shi ne in da jin daWi yake".



Yana kaiwa nan ya fara ?wan?wasa ?ofa. Nan take mai gadi ya buWe. Ganin wanda ke bakin ?ofar ya sa shi wangale musu gate tare da yi musu barka da zuwa.


Washe baki Daddy ya yi ganin har izuwa yanzu Baba Sule ne yake yi musu aiki.


"Baba sule har yanzu kana nan dama?".


Amsa Baba Sule ya bashi da cewa. "Ina nan Wana ya ka ke?, kaje ?asar ?an gayu ka ?i ka dawo ko?, wannan ita ce ?arka?".


Amsa Daddy ya bashi da cewa ?warai kuwa ita ce ?a Waya tilo da Allah ya bani".


"Masha Allah gata kuma kyakkyawa tabarakalla. Ku shigo na san su Alhaji za su yi fari cikin ganin ku".


Shiga ciki suka yayin da suka tarar babu kowa a compound Win. Sai yara wanda ke wasa, babu abin da ka ke ji sai ayaniyar yara. Tsayawa yaran suka yi suna mai kallonsu.

Da gudun su suka tawo tare da zuwa suka rungume Aliyu.

"Welcome back, brother Aliyu where have you been?, we missed very much".


Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "Yanzu dai ai na dawo kuma na tawo muku da chocolate masu dad'i. Ina su grandma da grandpa suke?".


"Suna cikin gida". Yaran suka faWa


Jin yara suna ta ihuu na farin ciki ya sa mutanen gidan fitowa baki Waya.


Mamaki ne ya kama kowanensu ganin su Daddy a wannan lokaci.

Kallon Daddy Grandpa ya yi cikin Sacin rai ya ce. "Lallai sannu Ibrahim, wato tun bayan shekaru ashirin da ka saka ?afa kaida matar ka ku ka fice daga gidan nan baka sake garzayo wa ba sai yanzu ko, me ka zo yi to maza ka koma domin kuwa bamua da bu?atar ku".


Kallon Grandpa Grandma ta yi ta ce. "Aba mai gida, bai kamata ka faWi haka ba, koba koma shi Win Wan ka ne kuma ya zo ne tare da matarsa da kuma ?arsa".


"Yi min shiru Amina, Wana ne kuma ni nafi ki iko a kansa. In dai har yana son zama a cikin wannan gidan to ya zama dole ya tattara ina shi ina shi ya dawo nan da zama na har abada ba tare da ya koma chan ?asar kafirai ba, sannan kuma dole ?arsa ta auri Aliyu ko tana so ko bata so".


Zaro idanuwa waje Safeera ta yi jin cewar ba za su koma America ba.


Murmushi Daddy ya yi ya ce. "Shi ke nen Abba in dai abin da ka ke so kenen na amince zan zauna tare da matata da kuma ?ata, sannan kuma batun auren Safeera wannan a zaune take dole Aliyu ya aure ta tun da abin da ka ke so kenan".


A zabure Safeera ta ce. "No Daddy, ta ya ya zamu dawo nan da zama na har abada, how do you expect me to marry this guy that has a mental issues?. No it can never be possible I can't".


"Will you keep that your dirty mouth shut. Are you out of your senses?, what's wrong with you Safeera?, he is your grandpa, he knows what is bad and good for you okay". Mom ta faWa cike da Sacin rai.


Fashe wa da kuka Safeera ta yi ta ce. "Wallahi ba zan zauna a nan ba, i rither die than to stay in this environment".


Tasss ta ji saukar mari kan fuskarta. Dafe ?uncinta ta yi cike da mamaki yau karo na farko da a aka taSa sanya hannu kan fuskarta. ?ago da rinannun idanuwanta Mom ta yi ta ce. "WaWan nan families Win ki ne karki kuskure ki faWi magana mara daWi a kansu".


Murmushi Grandma ta yi tare da janyo Safeera jikinta ta ce. "Aba Zainab me ya sa za ki mare ta?, yi ha?uri jinki jikata, zamu yi maganin ta. Maza ku tawo mu shiga daga ciki.


Shiga ciki suka yi yayin da suka samu guri a parlour kowa ya zauna. Nan suka shiga yin labarai na yaushe rabo. Suna yi suna dariya abun gwanin burgewa. Dubansu mahaifin Aliyu ya yi ya ce. "Me ku ke so a kawo muku?, zansa su Zuwaira su kawo muku".


Nan take wasu kyawawan ?an mata guda uku suka fito daga cikin kitchen hannun kowannensu ri?e da abinci. Nan take suka ajiye abincin da lemukan hannayensu tare da fara serving Win su Daddy.

"Zuwaira ki mi?a wa Safeera nata ta ci". Cewar Abba wato mahaifin Aliyu.



"Tom Abba bara na zuba mata". Zuwaira ta faWa tana mai ?o?arin zuba abinci a plate.

Kawar da kai gefe Safeera ta yi ta ce. "Bana son, ba zanci wannan ?azamin abincin naku ba".


Kallon ta kowa ya yi cike da mamaki ganin irin hali na Safeera. Abba ne ya ce. "Ke kuwa ki WanWana ki ci za ki ji daWin sa fa, shi iyayen ki suke ci kafin su tafi ?asar America, tuwo da miyan taushe gashi ya ji kayan haWi maza ki sauko m muci".


"Bana so kuci kayan ku". Ta faWa tare da kwanta kan kafaWar grandma ta ce. "Grandma Wita ce kawai mai mutunci a cikin ku gaba Waya baku da mutunci, ita ce kawai ta yi min maraba da zuwa. Ku kuma kamar baku san da halitta ba , karo na farko kunga yarinyar Wan ahalin nan maimakon kuyi farin ciki da hakan sai ku wani yi kamar baku ga mutum ba, hakan me zanci abinci".



Dafe kansa Abba da sauran mutanen parlourn suka yi sannan Grandpa ya ce. "Kiyi ha?uri shalele mun san mun aikata kuskure a gafarce mu ko".


?ura mata ido Abba ya yi ya ga suna matu?ar kama da ?anwar sa Laila.


"Laaa Baba ka ga abin mamaki, ?ar Ibrahim tana matu?ar kama da Laila sosai ku duba ku gani".


Nan take gaba Waya suka maida idanuwansu kan Safeera yayin da Safeera ta yi baki tana kallonsu a ranta tana cewa. "Wace ce kuma Laila?".


Zumbur Grandpa ya Wago idanuwansa tare da gyara zamansa a kan wheel chair Win sa sannan ya ce. "Kada ku sake kawo min maganar Laila a in da nake na ga muku, ita ce silar faWa wa ta cikin wannan yanayin, na tsane ta" .


Shiru Grandma ta yi damuwa Wauke kan fuskarta ta ce. "Allah muna yi masa laifi ya yafe mana ballantana mu ?an adam, ya kamata a ce komai ya riga ya wuce mai gida".





******
Da gudu su Khairiya suka fito tare da su Ramlat da Usman. Tsayawa suka yi chakk ganin Umar da yarinyar jeji.


Kallon Amrah Khairiya ta yi ta ce. "Yahya wannan fa daga ina?".


Kallonsu Umar ya yi gaba Waya ya ce. "She is your new sister, ina son ku Wauke ta matsayin ?ar uwarku, bana son naji abu wanda ya saSa wa hakan ba. Ku kaita part Winku ku chanza mata kaya sannan kusa ta yi wanka tare da yi mata kwalliya kunji ni ko. Ita ma daga yanzu a nan zata dinga zama".


"Wow yahya she is so amazing she looks pretty and cute, oh m God green even ne da ita". Ramlat ta faWa tana mai jan hannun Amrah suka shigar da ita part Win ta.



**************
"Kai ku dakata me ku ke shirin aikata wa?". Zahra ta faWa tana mai ja da baya.


Dariya ?an daban suka kwashe da shi sannan Waya daga cikin su ya ce. "Za ki iya dakatar da mu ne?, muna so ne mu haWa da ke, ?ar cika kamar ki kice ba zamu yi miki komai ba". Ya faWa yana mai babbakewa da dariya.


Cikin Sacin rai Zahra ta ce. "Kuna da hankali kuwa?, ku samm bakua daraja mace ne?, idan baku saki ?an matan nan kun basu ha?uri ba saina yi maganin ku baki Waya".


Dubanta ?an daban suka yi suka ce. "Sarkin yawa yafi ?arfin sarki, ta kanki zamu fara". Suna kaiwa nan suka sa hannu tare da jan Zahra.


Nan take Zahra ta kurma
End Ads