x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 25 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 72001 words
  • 75000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 560

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
nufa da abincin a sa'inda ta ?walla wa su Umar da su Khairiya kira.



Cikin ?an?anuwar lokaci gaba Waya suka bayyana a wajan. Zama Umar ya yi kan kujera dining table sannan ya Wibi abinci sannan ya yi bissmillah ya fara ci.


Daidai wannan lokacin su Amrah da Khairiya ke fitowa. Zaunar da Amrah Khairiya ta yi kan kujera dining sannan ta zuba mata indomie Win tare da saka mata chokali a ciki. Maida kallonta Khairiya ta yi kan Amrah sannan ta ce. "Amrah kici wannan indomie, tunda ki ka zo gidan mu kayan marmari kawai kike sha. Bakya cin abinci, kuma ya kamata ki dinga cin abinci wanda za su ?ara miki lafiya".


Kallon abincin Amrah ta yi sannan ta kawar da idanuwanta tare da cewa. "Ni bana ci wannan ?azamin abun"

Maida kallonsu gaba Waya suka yi kanta. A sa'inda Ramlat ta ce. "ke kuwa Amrah ki Wauka kici mana".

Kallon indomie Win Amrah ta yi tare da buge shi gefe harta kai ga ya zube a ?asa. Yayin da kwanon da aka zuba indomie a ciki ya fashe.


A matu?ar fusa ce Umar ya mi?e tsaye sannan ya Waga hannu tare da wanka mata mari.


Dafe ?uncinta Amrah ta yi da zallar mamaki.


Mamaki ne ya kama kowanne a cikin su.


"Kinyi hauka ne?, tayaya za ki zubar da abinci bayan wasu suna chan basu samu ba?, ke naga alamun idan mutum ya biki ta lallami kike yi masa iskanci. To ki tsaya ki saurare ni ba zaki yi wannan shashanci da ni ba. Idan nace ina sonki bawai hakan yana nufin kiyi abinda kika gadama ba, dan kawai kinga ana rarrashin ki shi ne za ki dinga yi wa mutane hauka tsewwn!" ya faWa yana mai jan tsaki sannan ya bar dining Win gaba Waya.


Ja da baya Amrah ta yi yayin da jikinta suka fara kakkarwa. Kallonta su Ramlat suka yi sannan suka shiga bata ha?uri. Da sauri Amrah ta nufi hanyar waje tare da ?o?arin fita daga gidan. Ganin hakan ya sa suka bi bayanta nan suka shiga dakatar da ita, amma ko sauraransu ba ta yi ba.


Da sauri Usman ya koma ciki domin sanar da Umar halin da ake ciki.


******
"Grandma wai wace ce wannan matar da nake gani a photon da Grandpa ya ce a ?ona?".


Ajiyan zuciya Grandma ta sauke sannan ta ce. "Wane hoto kenen?".


Amsa Safira ta ba ta da cewa. "Wani photo kwanaki da na taSa gani a parlour".

Sauke ajiyan zuciya Grandma ta yi a karo na biyu. Sannan ta ce. "Kina nufin ?ata Lailah?".,


Girgiza kai Safira ta yi alamun eh sannan ta ?ara da cewa. "Tana ina ne?, ita Win bata da ?a?ane ko kuwa bata nan ne?".


Amsa Grandma ta ba ta da cewa. "Lailah ko ta na raye ko ta mutu Allah ne masani, sannan maganar ?a tabbas a shekarun baya an kawo ?ar da ta haifa a gidan yari aka kawo ta mahaifin Lailah ya yi rejecting Win yarinyar. A yanzu haka bamu sani ba ko tana raye ko kuma ta mutu, amma fatana shi ne idan suna raye gaba Waya Allah ya cigaba da kare su sannan kuma Allah ya dawo da su wannan family Win mu koma yadda muke a da, mu cigaba da rayuwa cikin farin ciki, shi ne kawai fatana".


Girgiza kai Safira ta yi ta ce. "Amma mene ne ta yi da har Grandpa ya?i karSar yarinyar ta sannan kuma ita mene ne ta aikata da har aka kaita gidan yari?".


Murmushi Grandma ta yi sannan ta ce. "Labari ne mai dogon zango ko ni kaina ban san tushen labari ba, amma ni na san da cewa Lailah ba zata taSa aikata abinda haka ce tana yi ba domin na yarda da ita Wari bisa Wari, Lailah tana da kyakyawar zuciya. Tana gudanar da aikin Company tana taimaka wa talakawa marasa ?arfi, sannan ta saka yaransu a makaranta yayin da ta buWe gidan marayu na marasa iyaye. Duk don ta taimaka wa al'umma amma shi ne haka ?a?ala mata sharri haka ce duk tana hakan ne saboda kuWi".
Ta ?arasge maganar tana mai fashe wa da kuka.


Tausayin Lailah ne ya kama Safira hakan ya sa ta ?udiri aniyar cewa duk sanda ta zama lawyer saita wanke Lailah.








*******
"Ya ?uri na taka ka bada sani na ba". Cewar Sooraj.


Murmushi MK ya yi sannan ya ce. "?warai na san ba da sanin ka kayi hakan ba domin hakasari ma ni ne nan wanda na sa ?afata a wajan da zaka wuce".


Nan take fuskar Sooraj ya sauya daga walwalah zuwa Sacin rai. "A kan me ya sa za ka saka min ?afa a wajan tafiyata?, so ka ke na faWi ko me?".
Cewar Sooraj


Girgiza kai MK ya yi ya ce. "A'a ko Waya, nayi hakan ne domin janyo hankalin ka izuwa gare ni. Shin mene ne ala?ar ka da Mrs Laila Abdullahi?".


Shiru Sooraj ya yi jin tambayar da bai san amsarta ba. Kallon mk ya yi ya ce. "Me ya sa ka ke son sanin alaqa ta da Mrs Laila, tukunan ma wane ne kai?, me ya sa ka ke bibiyar rayuwar mrs Laila da tawa?, ka faWa min waya turo ka?".


Tashi tsaye mk ya yi daga kan kujerar da yake kai sannan ya ce. "Ni ne wannan Wan sandan da ya taimaka wa Mrs Laila Abdullahi a shekarun baya. Na Wauka Laila ta mutu, sai kuma daga baya na gane cewar taba raye bata mutu ba, hakan ya sani yin farin ciki, yanzu dai ina da good news da zan baka. A cikin yaran mrs Laila akwai guda Waya a cikin masarautar ku".


Zaro ido waje Sooraj ya yi ya ce. "Da gaske ka ke?, wace ce?".

Murmushi MK ya yi ya ce. "Ba zan faWa maka ba kai ka gano ta da kanka, ita ma Waya daga cikin ma'aikatan masarautar ce. Abinda kawai zan faWa maka kenan, na barka lafiya". Ya faWa yana mai barin wajan.


RuWani Sooraj ya shiga tare da ?o?arin gano ko wace ce amma hakan ya cutura. Shiga cikin matarsa ya yi tare da tada wa yana mai barin harabar wajan.







*****
"Yahya Amrah na ?o?arin fita daga gida". Cewar Usman.

"What!". Cewar Umar, sannan ya ?ara da cewa . "Amrah kuwa, saboda me, muje na gani". Ya faWa yana mai mi?e wa tsaye sannan suka fita suna zuwa suka tarar ta fice daga gidan.


Tarar da su Ramlat suka yi a zaune a jugun, ganin Umar ya fito ya sanya su faWin. "Yahya Amrah ta tafi, mun bi bayanta amma bamu ganta ba".


Jin hakan ya sa hankalin Umar ya tashi, "Kamar ya baku ganta ba, muje mu nemo ta domin ba zan yafe wa kaina ba idan wani abu ya same ta". Ya faWa suna mai shiga mota tare da barin gidan domin neman Amrah.



******
Zama Zahra ta yi tana mai bin komai na kitchen Win da ido nan ta shiga tunanin ta ya ya zata fara girkin. Tunani ta yi ta duba google sai kuma ta yi duba da cewa ita Win bata da waya.


Jungum ta yi tana mai cigaba da bin kitchen da kallo.


Daidai lokacin Gimbiya Saratu da Talatu suka shigo cikin kitchen Win tare da kwashe wa da dariya.


Ri?e ?ugu Gimbiya Saratu ta yi sannan ta ce. "Ya dai?, kin kasa girkin ne?, an dai ji kunya".


Kallonta Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Ke Zahra ko mene sunanki, kin san ba za ki iya girka ba me ya sa ki ka cinye abincin?, gashi kuma shi Sooraj ba zai barki abinda ki ka yi ya tafi a banza ba dole ne ki yi girkin nan ko kin iya ko baki iya ba".


Murmushin takaici kawai Zahra ta yi tare da girigza kai ta ce. "Ban san me ya sa mutane suke shiga abin da babu ruwansu ba, sai kutsen jaraba kamar tinkiyoyi, mutane baka shiga harkar su ba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? amma dole su shiga harkar ka, sun shigo da wasu ?an matan ?afafuwansu sun zo suna min aushi".


Kallon ta Gimbiya Saratu ta yi rai Sace ta ce. "Da wa ki ke?, abaici ki ke ko me?, wallahi ki shiga taitayinki domin ni ba sa'ar uwar.......
Maganarta ce ta tsaya chakk sakamakon tsawar da Zahra ta daka mata. Nan take suka sha jinin jikinsu.


Kallonsu Zahra ta yi ta ce. "Kada ki kuskure ki ?arasa wannan kalmar, da a ce kin ?ara da yau za ki san bambancin jinin sarauta da kuma jinin talaka. Ban tanka muku ba dan haka ku barni, ni zan yi kayana da kai na".


Ba tare da sun so ba haka suka fice daga cikin kitchen Win. Shigowa ?an aiki suka yi domin su taya Zahra girka abincin, amma Zahra ta?i amincewa da su tayata. Ba yacce suka iya haka suka fice suka bar mata kitchen Win.



Ganin zama ba zai finshe ta ba, ya sanya ta mi?e wa tsaye sannan ta fara shirye-shiryen girkin.

Haka ta cigaba da girki cikin tunani, yayin da duk abin da ta gani zuba wa kawai take ba tare da sanin mene ne shi ba. Bayan nan ta yi blending Win kunun aya a blender sannan ta tace garin nan ta saka mai su flavour da dai sauran kayan da ba za'a rasa ba.


Haka ta cigaba da yin girkin ba tare da ta huta ba. Ba ita ta gama girkin ba sai bayan insha'i.


Zama ta yi tana mai yarfe zufan da ke ?eto mata. "Tunda nake ban taSa shan wahala irin ta yau ba, ba gaira ba dalili wan can banzan mutumin ya sani girkin dole, na san ma ba zai yi dad'i ba".

Ta faWa tana mai jera abinci sannan ta fita daga cikin kitchen Win. Tare da nufar hanyar dining sannan ta ajiye abincin tare da fara ?walla wa gaba Wayansu kira.

Cikin kankanin lokaci gaba Waya suka hallara daidai lokacin shima Sooraj ke fitowa daga part Win shi


Zama suka yi a kan dining Win sannan Zahra ta zuba wa Sooraj abinci domin ya ji WanWanon. ?aukar spoon Sooraj ya yi sannan ya ci chokali Waya, ji ya yi abincin ya yi daWi, amma dan kada ya nuna cewa yayi dad'i hakan ya sa ya haWe rai. "Wannan wane irin abinci ne haka mara daWi?, ko taste babu. Maza ku kwashe abincin nan ku kaiwa karnuka su ci".


"?warai kuwa domin mu ba zamu ci wannan ?azamin abincin ba". Cewar su Gimbiya Saratu da su Samira.


Murmushin gefen baki Zahra ta yi, sannan ta cire Wan kwalin kanta tare da Waura wa a ?ugu sannan ta rungume hannayenta a ?irji, ta maida kallonta kan Sooraj ta ce. "Me ma kace?, a kaiwa karnuka abincin da na Sata lokaci na wajan yinsa, kunsan hawanni nawa nayi ina girka abincin nan tare da haWa su fruit salad da kuma kunun aya shi ne za ku ce ba za ku ci ba. Ai wallahi tallahi baku isa ba, na rantse da Allah sai kunci wannan abincin tass".


Ta faWa tana mai nufar hanyar ?ofar parlour tare da saka wa ?ofar parlourn ma?ulli sannan ta saka ma?ullin a cikin aljihunta.


"Mene ne ki ke ?o?arin aikata wa?, wato muci wannan abincin, to ba za mu ci ba, kiyi abin da ki ka ga za ki iya". Cewar su Fasma.


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "Ashe yau za'ayi tashin balagan tsuntsaye a masarautar nan, chabb wallahi yau akwai tashin hankali a masarautar nan muddin baku zauna kun cinye abincin nan ba. Wato na gama shan Sakar wahala shi ne za ku ce za ku kaiwa karnuka dan ma kun raina wa mutane wayo, to ku sani idan kuna yiwa kowa iskancin ku ba zaku yi min ba. Maza-maza ku fara ci dama ai kuna da hannu maza ku zuba da kanku kuci salin ali abunku Wanoinoi".


"Ba za mu ci ba me za ki yi?". Cewar Sooraj.


Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Ohh nufin ku ba za ku ci wannan abincin ba?, haka ku ka ce ba za ku ci ba ko?, uhmm shi ke nen. Idan baku ci ta lallami ba za ku ci da ?arfi da yaji". Ta faWa tana mai shiga Wakinta.


Tsayawa gaba Waya suka yi domin ganin me ta shiga Wauko wa. Gani suka yi ta fito hannunta ri?e da igiya tare da turare.


Bata yi wata-wata ba ta fesa musu turaren a fuska tana mai rufe hancin ta. Nan da nan jiri ya fara Wiban kowanensu, ganin sunyi laushi ya sa Zahra ta fara WaWaure kowanensu da igiya tana mai faWin. "?an kutumur kitabi dangin gajeru kawai, wai nayi girki suce ba za su ci ba, kun ma isa, chabb da Zahra ku ke zancen wallahi da kaina zan Wurka muku abincin har sai kun cinye tass".


Haka ta cigaba da WaWWaure su ba tare da gajiya ba. Duk abinda ake yi Mami ba ta sani ba domin kuwa tana chan part Win sarki.


Zahra kuwa Wauri ta yi musu kamar ta samu akuyoyi. Bayan ta gama ta mi?e tare da Waukar abincin ta sauko da su ?asa.


Zuba mai mugun yawa ta yi cikin plate sannan ta kai dubanta kan gaba Wayansu ta ce. "Ni kuma ta kanwa zan fara Wura wa wannan abincin?, yauwa Samiran nan zan fara tura wa dan naga tafi dogon baki a cikin su". Ta faWa tana mai zuwa inda Samira take sannan ta lan?wasar da kan Samira tamkar za ta Wura wa yaro magani haka Zahra ta shiga Wura wa Samira abincin nan ba tare da gaggauta wa ba.


Dariya Zahra ta fashe da shi ganin yadda gaba Wayansu suka ?walalo da idanuwa waje. "Shashanci banza kawai, aka ce bakua ji ashe gani ne bakua yi. Wallahi duk saina saita muku zama a gidan nan, marasa mutunci kawai. Su Sooraj kuwa suna ganin komai saidai jikinsu ba zai yi motsi ba balle su dakatar da ita domin kuwa turaren da Zahra ta Wauko ba normal turare ba ne.


Haka ta shiga Wura musu abincin da shi da su kunun aya tare da tuwon shinkafa. Tana Wura musu abincin tana raira wa?a. "Hayya ra'iye alagidibo, yara sai dai kallo amma ba'a isa aiwatar da komai ba".

?angaren Sooraj kuwa hayyana wa yake irin rashin mutuncin da zai yi wa Zahra idan ya dawo cikin hankalinsa.








AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar Jajirtattu)
.
*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________*
Haka Zahra ta shiga Wura wa kowanensu abinci har saita da ta kai kan Sooraj.


Tsayawa ta yi tare da zuba masa idanuwa sannan ta ce. "Kaine babba ko?, harda wani cewa, kiyi maza-maza ki kije ki girka abincin nan, sannan na gama ka ce wani a kaiwa karnuka saboda ka raina min hankali, to kai ma saikaci domin naka ma yafi yawa ka ganshi ko, ta faWa tana mai nuna ?aton kula wanda ya cika da abinci. Maida kallonta ta yi kansa ta ce. "To sai ka cinye abincin nan tass in faWa maka gaskiya". Ta faWa tana mai Waukar chokali sannan ta Wibi abincin ta kai bakin sa. Ganin ya matse bakinsa ya?i buWe wa ya sanya ta kama fuskarsa tare da buWe bakin nasa da ?arfi sannan ta cusa chokalin ciki. Haka ta shiga Wura mai abinci har na kulan ya ?are.



Tashi tsaye Zahra ta yi tare da karkaWe jikinta ta ce. "?an banza kawai wato ku nan ?an sarauta ko?, ko banza dai kunci abincin". Ta faWa daidai lokacin da Mami ke fitowa daga Wakin ta.


"Ya subha'anallahi!". Kalmar da ta fara zuwa bakin Mami kenen.


Kallon Zahra Mami ta yi ta ce. "Zahra wane ne ya yi musu haka?, ji fa yadda aka WaWWaure su kamar wasu akuyoyi, mene ne abin da ya faru?".


Kallon Mami Zahra ta yi ta ce. "Yauwa Mami barka da ?arasowa". Ta faWa tana mai zuwa kusa da Mami sannan ta kalleta ta ce. "Kin san mene ne suka aikata?".


Girgiza kai Mami ta yi alamun A'a.


Maida kallonta Zahra ta yi kan su sannan ta ce. "Kina ji ba, Yarima Sooraj ba ya ce saina ?ara girka wannan abincin da na cinye ba, to wai bayan na gama Sata lokaci na nasha wahala sannan na kawo musu, wai da suka zo wai yarima Sooraj ya ce wai a kaiwa karnuka su cinye. Ni kuma na ce idan na yarda mai tatsine ya dawo duniya, na ce suci suka ce ba za su ci ba. Ni kuma da naga aka na je na Wauko wani turare na kashe jiki a Waki nima ban san turaren na mene ne ba, na fesa musu sannan na WaWWaure su kana na basu abincin da kaina, shi ke nen fa".


Salati Mami ta rafta tana mai faWin. "Zahra kin kashe ni, Sooraj fa yana da cutar Asma kuma chronic ne, bai kamata a ce kinyi musu haka ba, domin kuwa ke ?ar aiki ce kawai, ya kamata a ce kina iya sarrafa fushin ki a wasu lokuta".



?unce su Mami ta fara yi yayin da ita ma Zahra ta saka hannu suka kunce su tare.


Saida suka shafe kusan hawa guda ba tare da wani a cikin su ya dawo cikin hayyacin sa ba. Bayan wasu mintuna suka fara dawo wa cikin hayyacin su , yayin da suka shiga amai.


Gaba Waya babu wanda bai farfaWo ba sai dai Sooraj wanda har izuwa wannan lokacin bai farfaWo ba.


Hankalin Mami ba ?aramin tashi ya yi ba ganin Sooraj bai farfaWo ba. ?angaren Zahra ma gaba Waya hankalinta ya tashi yayin da take tsoron kada ta je ta kashe Wan mutane.





******
Bayan Umar yaji labarin cewa Amrah ta tafi ya sa hankalin shi ya tashi. Yayin da suka bazama nemanta amma hakan ya cutura.


A sa'inda Umar ya kira jami'ansa domin su zagaye gaba Waya garin Kano dan a nemo ta.




?angaren Amrah kuwa, bayan fitar ta daga ciki gidan ta fara tafiya ba tare da ta san inda take sanya kafafuwanta ba. Babu zato ta ga
End Ads