x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 28 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 81001 words
  • 84000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 579

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
yana mai Waukar ballet Win sa.


Girgiza kai Zahra ta yi ta ce tare da ja da baya ta ce. "Lahaula!, ni asuwa kare da gudun layya, aba yahya Sooraj kana ?amshi muna binka da umrah, afuwa Wan sarki mai jiran gado, ka san ba zamu yi hakan da kai ba".



Sooraj bai san sanda murmushi ya suSuce masa ba. Da sauri ya haWe ransa sannan ya dube ta ya ce. "Dama ina son kiyi min wani Wan ?aramin taimako ne".



Kallonsa Zahra ta yi cike da mamaki ta ce. "Taimako kuma daga wajen nawa?".


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Ke dalla bana son shirme, shadda nake son na siya kuma an tura min hotunan su, to bana son naje na zaSi ishirinka ne saboda ban san yadda yake ba, genzna nake so. Kuma bana gane yanayin su, dan ni ban cika siya ba gaskiya, shi ne za ki zaSar min genzna ba ishirinka ba, na san ku talakawa za ku gane bambancin sosai. Saboda ina son naje wani guri mai mahimmanci ne".



Girgiza kai Zahra ta yi. "Lallai ma wannan Sooraj Win, wato talakawa ko, za ka gane kuranka, harda cewa wai wani guri zai je ina ga ma wajan budurwa zai je". Ta faWa cikin ranta sannan daga bisani ta ce. "Kai yanzu kana namiji baka san yadin ishirinka ba da na genzna, an dai ji kunya, to shi ke nen nuna min hotunan shaddodin".



?aukar system Win sa Sooraj ya yi yana mai nuna mata shaddodin.


Duba wa Zahra ta fara yi Waya bayan Waya. Take idanuwanta ya sauka a kan yadin ishirinka murmushin ta saki sannan ta ce. "Yauwa ga genzna nan gata blue sai she?i take za ka yi kyau a ciki sosai".


Kallonta Sooraj ya yi ya ce. "Kin tabbata dai ba ishirinka ba ne ba ko?".


Kallonsa Zahra ta yi ta ce. "Zan yi maka ?arya ne, gashi nan kana gani genzna ce fa".


"Tom shi ke nen naji". Ya faWa tare da tura hoton yadin izuwa ga toilor Win sa sannan ya ce ya nemo masa irin wannan yadin.


Sosai mamaki ya kama toilor ganin Yarima guda zai saka ishirinka.


Kamar yadda Sooraj ya faWa haka toilor Win sa ya sa aka nemo irinsa sannan ya Winka masa a ranar.


Zahra kuwa tashi ta yi ta bar masa part Win sa tana mai dariya. Yayin da ta ?osa ta ga yarima cikin ishirinka ta yadda za ta tsokane shi.



***********
"Safira zan yi miki bayani daga baya, koda na gaya miki gaskiya ba za ki fahimta ba". Ya faWa yana mai barin wajan.



*************
"Tun jiya fa nake kiran number Safira baya shiga, gaskiya ina cikin damuwa, ina tunanin wani abu na shirin faruwa da ?ata". Cewar Mom.


Kallonta Grandpa ya yi ya ce. "Babu abin da zai faru da Safira sai alkhairy, kada ki damu zamu je office Win ?an sanda tunda shima Aliyu Wan sanda ne zai taimaka mana wajan neman inda Safira take, in sha Allahu ma tana cikin ?oshin lafiya". Da tunanin Safira gaba Waya suka kwanta.





*****************
*Sooraj pov*.
Da sassafe ya shirya tsaff cikin ishirinkan sa ba tare da ya san cewa ba genzna Zahra ta zaSar masa ba.

Fesa turare ya yi tare da kallon kansa cikin madubi. Sannan ya taje summar kansa.


Bayan ya kammala ya Wauki ma?ullin motarsa ya fita. Tun daga takunsa har izuwa suturar jikinsa abun kallo ne. Gaba Waya ?an aiki tare da fadawa suka bisa da kallo ganin karo na farko Yarima ya saka yadi, kuma yadin ma na ishirinka.


Ganin suna binsa da kallo ya sa shi ya yi tunanin cewa ko genznar sace ta yi musu kyau.


Shiga cikin mota ya yi tare da tada mota sannan ya bar harabar gidan.


Tun yana kan hanyar tafiyar sa Sooraj yake ta tantama a kan kayan da ya sa. Amma hakan bai sa ya chanza ?udirin sa na zuwa inda yake son zuwa ba.


Wata zuciyar ce ta ce masa ya tsaya da tafiya ya gwada fita. Hakan ya yi, parking ya yi sannan ya fito daga cikin motan.


Nan take ya fara jin jama'a na cewa "Dama Yarima yana saka ishirinka?".


Nan take ransa ya yi mugun Saci. "Kenen dai wannan banzar yarinyar ishirinka ta je ta zaSar min ba genzna ba, lallai yau saina koya mata hankali". Ya faWa yana mai shiga cikin mota sannan ya tada motan ya juya ya koma gida.



Da mugun gudu yake jan motan a kan titi har ya isa izuwa fada. Ko parking bai yi ba sosai ya fito ya nufi cikin gida.



Chan ya hango Zahra zaune kan kujera ta Wora ?afa Waya kan Waya. Daga nesa ta hango Sooraj, da sauri ta mi?e tsaye, ganin yadda yadin yake ?yalle ido sai mai?o yake ya sa ta nufar in da yake sannan ta saka hannu ta taSa ishirinkan.


Nan take ta bushe da dariya. Tana mai faWin. "Daga nesa kamar genzna, saina matso na ga shadda ce, da na taSa naji shegen ne, ashe ishirinka maraya ne". Ta ?arashe maganar tana mai kwashe wa da wata dariyar.


Ba?in ciki da takaici ne suka bi suka cunkushe cikin zuciyar Sooraj. Kallonta Sooraj ya yi ya ce. "Kenen kina sane ki ka zaSar min yadin ishirinka a maimakon genzna?".


Sosa ?eya Zahra ta yi ta ce. "Kaine fa kace mu talakawa ne dama muke iya gane ishirinka kuma kace genzna ka ke so, kuma ni duk na duba genzna babu wacce ta fi kyau sai wannan ishirinkan, shi ya sa na zaSar maka ita, kai baka ga yadda kayi kyau a cikin wannan yadin ba, yadda ka san wani basarake".



Ba?in ciki ya ana Sooraj ya furta komai, illa girgiza kai da ya yi sannan ya aura sama domin chanzo wani kayan.



TaSe baki Zahra ta yi ta ce. "Yaran masu kuWin nan basu san komai ba, uhmm ai ishirinka maraya duniya ne. Na san zuwa zai yi ya saka wani kayan, ai wallahi ba zan bari ya fita daga gidan nan ba, duk kayan da zai je ya saka saina kushe su gaba Waya".



?angaren Sooraj kuwa, shiga Wakin sa ya yi ya cire yadin ishirinkan ya watsar da su gefe. Sannan ya saka ?ananun kaya t-shirt da trouser white colour tare da facing cap sannan ya fito daga cikin Wakin.


Kai tsaye downstairs ya nufa.


Zahra na hango shi ta mi?e tsaye tana mai hangame baki ta ce. "To wannan kuma wane irin shiga ce kamar Wan gudun hijira, ka wani WamSara hula sai kace Wan vigilante. Ko kyau ma baka yi ba, yadda ka san kamar wani Wan almajiri". Ta faWa tana mai bushe wa da dariya.


Ba?in ciki Sooraj yaji ya cika zuciyarsa. Koma ya yi cikin Wakinsa. Haka yana ji yana gani, ba yacce ya iya sai illa ya Wauki jallabiya ya zumbula".



Fitowa ya yi inda Zahra take domin yaji ko zata sake kushe kayan.


Sai ya ji ta ce. "Yauwa ko kaifa, yanzu ka fito a musulmi, amma ka wani saka matsantsun kaya sai kace wanda zai je ya burge mata".




LIKE, COMMENTS AND SHARE FISABILILLAHI =?O?

AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)


[11/30, 12:58] null: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________*
Girgiza kai Sooraj ya yi tare da zama kan Three seater yana mai fuskantar Zahra ya ce.


"Me ya sa bakya jin tsoro na Zahra?".

Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Hakan me zan dinga jin tsoron ka kaida ba maye ba, aini babu wanda nake tsoro sai Ubangiji na".

Shiru Sooraj ya yi ya ce. "Kin san ina zanje ne kika zaSar min Ishirinka a maimakon genzna?".


TaSe baki Zahra ta yi ta ce. "Ina za ka je kuwa in banda wajan ?an matan ka, dan yadda na ga ranka ya yi mugun Sacin nan nasan cewa akwai wata a ?asa. Koma dai mene ne, ni ban ana ka zuwa wajanta ba zaka iya tashi ka tafi".


Girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Samm ni bana da ?an mata balle budurwa, zanje wajan mahaifiyata ne".


Jin maganar sa ya sa Zahra shiga cikin ruWani. Dubansa ta yi ta ce. "Wace mahaifiyar kuma bayan Mami?".


Amsa ya bata da cewa. "?warai Mami ita ce asalin mahaifiyata, kuma ita ma waccan tamkar mahaifiyata na Wauke ta, yanzu haka na san tana asibiti tana jira na".


Shiru Zahra ta yi ta ce. "To ita bata Wa ko ?a ne?".


Murmushi Sooraj ya yi ya ce. "Zomu je chan zan baki amsa".


Ya faWa yana mai mi?e wa tsaye tare da fice wa daga gidan. Babu gardama ta bisa a baya.


Motar da ta ga ya shiga ta shiga, a sa'inda ya tada mota tare da fita da su daga cikin masarautar, kai tsaye asibitin da Mrs Laila take suka nufa.






************
Umar kuwa hawanni ?alilan ne ya Wauke shi ya isa Jigawa kai tsaye gidan su ya nufa, bai gama parking ba ya fito daga cikin mota tare da shiga cikin babban parlour.


Nan ya tarar da mahaifin shi zaune kan kujera yana shan juice.


Furzar da iska mai zafi Umar ya yi waje sannan ya dubi mahaifin na shi ya ce. "Abba".


Sai a lokacin Gov. Musa ya lura da zuwan Umar wajan. Saurin mi?e wa tsaye ya yi sannan ya ce. "Son yaushe ka shigo?, ina su Khairiya suke?".



"Abba ban taSa tunanin zaka iya aikata abinda aka faWa min saboda kuWi ba". Umar ya faWa a yayin da idanuwansa suka yi ja tamkar an zuba garwashi.



Rass! Gaban Gov. Musa ya faWi. Cikin ransa ya ce. "Kodai Umar ya gano munanan hayyukana ne?".

Kallon Umar ya yi ya ce masa. "Umar ban fahimci inda ka dosa ba, me kake nufi da hakan?, ka fahimtar da ni".



Girgiza kai Umar ya yi ya ce. "Really?, wato baka san me nake nufi ba, wai tukun nama shin kai mahaifi na ne ko ma?iyi na?, me ya sa za ka sa a sace Amrah?, wato kenen aikin ka shi ne safaran mata ko. Karka manta ni jami'i ne mai gaskiya, kuma duk wanda yake yin laifi burina shi ne a hukunta shi, koda kuwa ?anne na ne balle kuma kai. Ba zan yi duba da cewa ko kai mahaifi na ba ne, dole na mi?a ka domin a hukunta ka".


Koma wa gov. Musa ya yi kan kujerar da ya tashi tare da zama yana mai fuskantar Umar ya ce . "Wato harma wani zai zo ya faWa maka mummunar magana a kaina kuma ka yarda?, banyi tunanin hakan daga gare ka ba, kai Win Wana ne mafi soyuwa s gare ni, ni ne nan na Wora ka a matsayin da ka ke a halin yanzu".



"A'a, samm ba kai ba ne ba, jajircewa ta da kuma ?wazo na ne ya kaini wannan matsayin ba kai ba, ka faWa min gaskiya shin kana aikata abinda ake tuhumar ka da shi?". Cewar Umar.



Shiru Gov. Musa ya yi na Wan wasu lokaci kana daga bisani ya ce. "Kenen dai baka yarda da ni ba?, well shi ke nen, tunda yanzu babu yarda tsakanin mahaifi da Wa me ya rage, kawai ka zo ka saka min handcuf ka kaini kotu a yanke min hukunci. Ba aka ka ke so kaji na ce ba. So ka ke na faWi abinda banyi ba na ce nayi".



Girgiza kai Umar ya yi sannan ya ce. "Shi ke nan Abba, bama sai ka faWa min ba, ni da kaina zan gano. Kuma ka sani cewa muddin da gaske ne abinda aka faWa a kanka ba zan bari ka tsira ba, domin saina sa an yanke maka hukuncin da zaka gwammace baka haife ni ba, dole a bi wa mtane ha??in su domin suma mutane ne kamar kowa, kuma suma suna da madu sonsu bawai babu. Kuma ka sani cewa muddin wani abu ya sami Amrah, ba zan rabu da kai ba". Ya ?arashe maganar tare da fice wa daga cikin parlourn.



Murmushin mugunta Gov. Musa ya yi ya ce. "Umar kenen, ba zaka taSa samu wata hujja a kaina ba".




*********************
"Safira ina son ki bani haWin kai, bana son kiyi min gardama, maza yanzu ki biyo ni". Aliyu ya faWa yana mai kallon Safira.



Banzan kallo Safira ta watsa masa sannan ta ce. "Idan kai ka isa da ni to ka sa na bika"


Ajiyan zuciya Aliyu ya sauke ya ce. "Okay tom idan baki je ta lallami ba za ki je ta dole". Ya faWa tare da jan hannunta.


Wafce hannunta daga nasa Safira ke shirin yi amman akan ya cutura. Nan take ta fashe da kuka tana mai dukan bayansa tare da cizon hannunsa, amma hakan bai sa ya sake ta ba. Jefa ta ya yi a cikin mota sannan ya Waure ta a jikin mota kana ya tada mota ya bar wajan.






*****************

Parking Sooraj ya yi tare da fitowa daga cikin mota. Nan ita ma Zahra ta fito daga cikin motan. Yayin da ta fara bin asibitin da kallo. "Kamar na taSa zama a asibitin nan". Zahra ta faWa cikin ranta.


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi sakamakon ri?e mata hannu da Sooraj ya yi. Nan take ta ji gabanta ya tsananta faWuwa.


Murmushi Sooraj ya saki kana suka shiga daga ciki. Nan likitocin asibitin suka shiga kwasar gaisuwa.


Kai tsaye inda Wakin Mrs Laila yake suka je. Tare da shiga ciki.



Nan take Zahra ta haWa ido da Mrs Laila. Take gabanta ya ?ara faduwa ?arasa wa ciki ta yi tare da bin Mrs Laila da kallo.

Gaishe ta Zahra ta yi ta amsa yayin da suka shiga kallon juna.


Zahra kuwa tunani take a ina ta taSa ganin matar nan. Sai a wannan lokaci ta tuna cewa tabbas a wannan asibitin ta taSa ganin ta.


Kallon Zahra Sooraj ya yi ganin yadda ta nutsu ya sa shi sakin murmushi sannan ya ce. "Zahra kenen, to wannan ita ce mahaifiyar tawa da nake baki labari".


Shiru Zahra ta yi sannan daga baya ta ce. "Ina asali ?arki ko Wanki yake?".


Ta faWa tana mai kallon mrs Laila . Murmushi Mrs Laila ta yi ta ce. "Ni ba wai ?a Waya gare ni ba, yara uku ne, amma sai dai na rabu da su saboda na ceci rayuwarsu da tawa. A halin yanzu dai ban san ko suna raye ko sun mutu ba, amma ni yanzu fata na shi ne na gansu ko a karo na biyu ne kafin na bar duniyar nan ".

"Amma shin baki bawa kowa ri?o ba?". Cewar Zahra.

Amsa mrs Laila ta bata da cewa. "Mutane biyu na bawa riko, Waya kuma na ajiye ta a daji sakamakon lokacin ?an sanda suna ta bibiyata, ban samu na tafi da ita ba, amma na saka mata suna Amrah, sannan Wuk ?a?an nawa uku suna matu?ar kama da juna, sai dai kowanne da irin kalar ?wayar idanuwansa. Amma kinga ma?iya na duk sun sa na rabu da su, duk dan saboda abin duniya ". Ta ?arashe maganar hawaye na sauka kan ?uncinta.



Tausayin matar ne ya kama Zahra. Sai a lokacin ita ma ta tuna da cewa bata da uwa. Share wa Mrs Laila hawayenta ta yi sannan ta ce.

"Kinga kamar yadda kika rasa ?a?an ki, aka nima bani da uwa, ban sani ba ko ta mutu ko kuma tafiya ta yi ta barni, amma a kullum a jikina sai ina jin cewa wata rana zan ganta. Ina son ki Wauke ni a matsayin ?ar da ki ka haifa dan Allah".



Murmushi Mrs Laila ta yi ta ce. "Shi ke nen ?ata". Ta faWa tana mai rungume Zahra jikinta. Lokaci Waya zuciyar ta ya buga da ?arfi.


Kallon su Sooraj ya yi tare da taSe baki sannan ya ce. "Ni kuma shi ne aka ware ni a gefe ko?, yanzu Mama shi ne kika share ni ko?".


Murmushi Mrs Laila ta yi ta ce. "Aba my son, to kaima tawo nan kaji Wan Mommy".


Murmushi Sooraj ya yi ya ce. "A'a ba saina zo ba".


Saida suka taSa hira kafin daga nan suka shirya domin su tafi.


Tashi tsaye Zahra ta yi sannan ta dubi Mrs Laila ta ce. "Tunda yanzu ke mamata ce, zan taimaka miki wajan neman sauran ?a?anki saboda nima yanzu ?an uwa na ne".



Ta faWa tana mai fice wa daga Wakin. Kallon Mrs Laila Sooraj ya yi ya ce. "To mu dai zamu tafi, karki damu an kusan sallamar ki daga cikin wannan asibitin, sannan kuma zan cigaba da neman yaranki har sai inda ?arfi na ya ?are". Yana kaiwa nan ya fita daga cikin Wakin.


Nan ya tarar da Zahra a gefen motarsa ta tsaya tana share hawaye".


Mamaki ne ya kama Sooraj ganin karo na farko ya ga Zahra na hawaye. Dubanta ya yi ya ce.

"Dama akwai abinda zai iya saki kuka ban sani ba?".


Share hawayenta Zahra ta yi ta ce. "Yahya Sooraj ka yafe min, na san na Wan wahalar da kai kaWan a gidan ku, amma yanzu na chanza in sha Allahu zan daina tsiwa sannan zan kasance mai ha?uri a kome za'a yi min, kaji idan ma hukunta ni za ka yi a kan rashin kunyar da na dinga yi maka zaka iya Wauka".


Harara Sooraj ya yi mata ya ce. "Na yafe miki, amma ni na san ba za ki chanza ba, ko duka jikina ?unne ne ba zan yarda za ki iya chanza wa ba".



"Ka yarda da ni yanzu na chanza, baka gani ba ina kuka Wazu, ina dana sani ne, idan muka koma gida ma zan je na bawa su Gimbiya Saratu ha?uri, ni yanzu na chanza kuma chanza wa na har aba........ Maganarta ya tsaya chak sakamakon taka ta da wata matashiyar budurwa ta yi.


Nan take Zahra ta zaro idanuwa waje tare da fara kutuntuma ashar. "Kutumeli chan, idan na yarda shegiya nake, har ni zata wuce ta taka kuma ta?i bani ha?uri saboda shegiya ce, zata gane kuranta ". Ta faWa tare da ?o?arin bin bayan budurwar.


Da sauri Sooraj ya dakatar da ita sannan ya ce. "Yanzu fa ki ka ce min za ki chanza, amma kuma kinga abinda ki ke yi".



Girgiza kai Zahra ta yi jikinta na tsuma ta ce. "Na san na
End Ads