x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 12 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 33001 words
  • 36000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 573

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
Gov. Musa Muhammad ya ce. "Waye kai?".

Amsa mutumin ya ba shi da cewa. "Ni ne Wan sanda wanda ku ka saka haka rufe tsawon shekaru, ni ne MK wato Mubarak. Ka Wauka ban san duk wani shirin ka ba?, na san da cewa ka aiki Waya daga cikin masu ta ya ka aikata miyagun laifuka domin ya yi magana da ni a cikin magar?ama domin neman in da yarinyar Mrs Laila take. Amma sai dai kafin ya zo waje na wata ta dakatar da shi. Ka san wace ce?, to ?ar Mrs Laila ce".

Jiki na rawa Gov. Musa Muhammad ya ce. "Tana ina?, ina da bu?atar thumbprint Win ta domin buWe wannan ma'ajiyarta, ka gaya min in da ?ar tata take".

Murmushi MK ya yi sannan ya ce. "Idan na gaya maka, saka wa za ka yi a kamata?, daga nan kuma fa?, ka saka yaranka su kashe ta?, ko da yake safara mata ita ce aikin ka ko?. To ka sani cewa ?arshen ka ya kusan zuwa, domin kuwa ba yarinya Waya Laila Abdullahi ta haifa ba, su uku ne, blue, green and brown, ?an uku daga gurare da ban- da ban . Su ne za su yi nasarar kawo ?arshen ka sannan su wanke mahaifiyarsu daga zargin da kotu da jama'ar gari keyi mata. Sannan kuma su ja ka a kan titi, kamar yadda ka sanya ta gudu a kan titi, haka suma yaranta za su saka ka kayi gudu a titi yayin da jama'a za su yi ta jifar ka da duwatsuna, kana ihuuu kana neman taimako, amma babu wanda zai zo domin ya agaza maka. Ka jira ka gani, domin kuwa ranar tana nan zuwa. Saina tabbatar da ka gurbi abin da ka shuka. ?ar daji, ?ar magar?ama, da kuma ?ar birni. Gaba Waya suna nan zuwa domin Waukar fansar abin da ka aikata wa mahaifiyarsu, ka jira ka ga sakamakon abin da ka aikata".

=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
*HANA WATA GA WAYA*. *WAI SHIN DAMA MRS LAILA BA TA MUTU BA TANA RAYE?, KENEN ?AN SANDAN DA YA CECI MRS LAILA NA RAYE?, MENE NE HA?IN MAHAIFIN UMAR DA MRS LAILA?, MUJE DAI ZUWA DOMIN JIN YACCE ZATA KAYA*

*KADA KU MANTA DA LIKING, COMMENTS, DA KUMA SHARING*=؃?=؃?>?p?>?p?>?p?=?
?.

AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(ZINARIYA JAJIRTATTU)


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G



Follow the =ؖ? A'ISHA M.B
'? HAUSA NOVELS =??? WORLD


*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
*(We stand together)*
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *_________________________________________________*
Nan take cikin Gov. Musa Muhammad ya Wuri ruwa. Katse wayar ya yi yana mai faWin.


"Tabbas in dai da gaske tana a raye ba za ta barni na cika ?udiri na ba, ga shi zaSe ya kusan gaba to wa, ya zama dole nayi wani abu".


Nan take wani dabara ya faWo masa. ?aukar wayar sa ya yi tare da shiga cikin contact list, nan ya lalubo wata number wanda aka rubuta Aliyu a jiki.


Kiran wayar ya fara yi amma tana ba shi switch off. Wurgar da wayar Gov. Musa Muhammad ya yi ya ce. "Pick up Aliyu! Pick up. I need your help urgently please". Aka yake ta faman magana shi Waya.


********
?angaren su Aliyu kuwa, har an shirya musu visa sun shiga jirgi sannan suka kashe wayoyin su. Kowa na cikin jirgin su suke kallo ganin Safeera a goye bayan Mom kamar ?aramar yarinya.


Ganin cewa kowanen mutum a jirgin su yake kallo ya sa Aliyu faWin. "We should all concentrate on something necessary please". Ya faWa tare da Waura seat belt. Jin hakan ya sa kowa ya kawar da kansa. Nan take aka sannan cewa kowa ya kasance a shirye sannan kowa ya saka seat belt tare da kashe wayoyi domin jirgi zai tashi.


Saida kowa ya kammala sannan jirgin su ya tashi.



*************
"Wai ke ?ar gidan wace ce?, daga gani ma daga magar?ama ki ka fito domin kuwa wannan kayan ?an magar?ama ne sanye a jikin ki".


Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Wannan ba abin da ya shafe ka ba ne, idan ma hakan ne mene ne naka a ciki, kada ka ce za ka faWa min magana wanda raina baya so".


Kallonta yariman ya yi ya ce. "Kada ki manta fa Kano ki ka shigo, kano ko da me ka zo an fika. Don aka ki ajiye wannan jiji da kan naki domin kuwa ba za ta yi miki amfani a nan Kano ba".


Kallonsa Zahra ta yi tare da sakin wani miskilin murmushi sannan ta ce. "Au aba da gaske?, kenen dai ko da hauka na zo an fini ko?. Ka sani cewa ni Zahra ce, kuma ba'a haifi wanda zanji tsoron sa ba, bayan ma'halicci na sai fiyayyen halitta. Don aka ka matsa domin bani da lokacin Sata wa".


Zuwa ya yi daff da ita sannan ya ce. "Idan na ?i fa?, me za ki yi?".



Kallon cikin idanuwansa Zahra ta yi sannan ta mayar masa da martani da cewa. "zan yi maka sambaWe-baWe, zan yi maka dukan da gaba Waya masarautar ku sai an gagara gane ka". Ta faWa tana mai ?o?arin wuce wa ta gefen shi.


Babu zato ta ji ya janyo hannunta tare da janyo ta jikinsa.


Zaro idanuwa Zahra ta yi waje, nan take ta kurma ihuuu! tana mai faWin. "Kai Wan iska ne?, wato dama kai dan iska ne ko?, ni ?anwar ka ce da za ka jawo ni jikin ka?, maza ka sake ni kafin nayi maka abin da ba za ka ji dad'i sa ba".


Matse hannunta yarima ya sake yi a karo na biyu sanann ya ce. "Ba zan saki ba".


Duk abin da ke faruwa a gaban idanuwan jama'an da ke wajan.


Nan take fadawa suka shigo tare da ?wace Zahra daga hannun yarima sannan Waya daga cikin su ya ce. "Ranka shi daWe, mai maryaba ya umarci da mu dawo da kai gida yanzu, ya kamata ka tawo mu bar nan wajan".



?aga musu hannu ya yi ya ce. "Naji shi ke nen". Maida kallonsa ya yi kan Zahra ya ce. "Ke kuma, muddin ki ka bari muka sake haWuwa saina hukunta ki bisa raina ni da ki ka yi".


Gwalo Zahra ta yi masa ta ce. "Kaje ka ji da abin da ke damun ka malam yarima mai Wagaggen wando". Ta faWa tana mai kwashe wa da dariya.


Kare shi fadawan suka dinga yi har suka isa bakin mota. Shiga ciki gaba Waya suka yi tare da barin harabar wajan.


Murmushi Zahra ta yi ganin cewar ta yi nasaran zaran wasu kuWaWe a aljihun yarima tare da wani Wan ?aramin ma?ulli. Saka ma?ullin ta yi a cikin aljihun ta. Maida kallonta zahra ta yi kan ma'aikata tare da jama'ar wajan sannan ta ce. "To ku ta shi mana, kun wani dur?usa ?asa kamar masu bara. Shi da mutum ne kamar kowa amma shi ne ku ke ba shi wani girmama wa har kuna dur?usawa ?asa saboda mutum Wan adam irin ku, tirr gaskiya kun bani kunya".


Mi?e wa gaba Waya suka yi yayin da Waya daga cikin ma'aikatan wajan ya kalle ta ya ce. "Yarima Junaid kenen, mutum ne mara tausayi, mara imani. Baya tausayin talakawa sannan baya da mutunta wa, duk in da ya samu ?usa kai yake ba tare da yana jin tsoron kowa ba, an sha kai ?arar sa gidan mai martaba sarki. Kuma sarki yana Waukar mataki hakan abin da yake yi sai dai kuma muddin ya fito sai ya je har gidan wanda ya kawo ?ararsa sannan ya tozarta shi ya sa shi ya bar gari gaba Waya. Sai dai yana da yahya wanda yake matu?ar tsoro, tun da yahyansa ya bar ?asar nan ya je ?asar waje aiki shi ke nen ya ?ara iskancin sa a kan na da. Amma da a ce yana nan ba za ka taSa ganin koda inuwar sa ba".


Girgiza kai Zahra ta yi sannan ta ce. "Ni dai karya sake ya gwada min wanann shashanci don ba zan rabu da shi ba.". Ta faWa tana mai Waukar lemo da biscuit sannan ta mi?a wa ma'aikacin kuWin da ta zara a aljihun Yarima Junaid. KarSa ma'aikacin ya yi tare da yi mata godiya.


Fice wa ta yi daga cikin wajan yayin da ta samu bakin hanya ta fara kurSan lemo. Nan take mutane suka fara binta da kallo.


?angaren asibiti kuwa su DPO na shiga Waki suka tarar Zahra ba ta ciki. Nan take suka bazama neman Zahra yayin da suka fara patrol a cikin wajan fita suka yi daga cikin asibitin sannan suka fara bibiyar Zahra.



**********************
*JIGAWA*
YallaSai tun Wazu muke ce mata ta sauko amma ta ?i sauko wa.


Ajiyan zuciya Umar ya sauke!, sannan ya ce. "Yanzu tana ina?".

Amsa Nurse Win ta ba shi da cewa tana cikin room 6. Jin hakan ya sa shi nufar in da Wakin take. Baiyi wata-wata ba ya shiga cikin Wakin.


Duba ko ina ya yi ya ga babu Amrah a cikin Wakin. Hankalin sa ba ?aramin tashi ya yi ba. Duban nurse Win da ke tare da shi ya yi ya ce. "Ina mara lafiyar da na kawo?".


Amsa nurse Win ta bashi da cewa. "Ka duba saman silin yallaSai. Jin hakan ya sa Umar ya maida kallonsa sama.


Abin da ya gani ba ?aramin firgita shi ya yi ba. Saurin ja da baya ya yi ganin Amrah zaune kan fankan Wakin ta rirri?e shi gamm tamkar bishiya.


Maida kallonsa ya yi kan nurse ya ce. "Garin ya ya ku ka bari ta au kan fanka?, ita Win fa mara lafiya ce, ya kamata a ce kuna kusa da ita domin ku dinga kula da lafiyar ta".


Kallonsa Nurse Win ta yi ta ce. "Munyi hakan yallaSai, amma kwatsam sai mu ka ga ta firgita ta mi?e tsaye, bamu yi aune ba kawai muka ga ta buga tsalle tare da aye wa saman fanka tamkar buri, Allah ma ya sa babu wuta a jikin fankan da shi ke nen mun rasa ta".


Ajiyan zuciya Umar ya sauke jin abin da nurse Win ta ce. Sannan ya dube ta ya ce. "Wace ce special nurse Win da aka aje a nan domin ta dinga kula da ita?".


Amsa nurse Win ta bashi da cewa. "Nurse Nadiya ce, ita ce take kula da ita kafin ka zo".


"To ki je ki ce mata ta zo ina da bu?atar ganinta". Cewar Umar.


"Shi ke nen". Nurse Win ta faWa tare da fice wa daga cikin Wakin.




*******
?angaren su Aliyu kuwa, hawanni ?alilan ya yi musu suka iso Nigeria. Yayin da suka sauka a airport. Fito wa suka yi tare da neman taxi suka hau kai tsaye suka nufi hanyar asibiti.


******
Mitin ?alilan nurse Nadiya ta isa Wakin da su Umar suke. Da sallama ta shiga Wakin Umar ya amsa. Dubansa ta yi ta ce. "Naji an ce kana kira na lafiya dai ko?".


Amsa Umar ya bata da cewa. "Lafiya ?alau, ina neman taimakon ki ne, yanzu zanje gida ne na Wauki abun da zai sa ta sauko ?asa. Ina so ne ki jire min ita dan Allah kinji?, bana son ta fita ko ina please".


Murmushi Nurse Nadiya ta yi ta ce. "Aiki na ne yin hakan, don aka kada ka samu damuwa za ka iya tafiya ni zan zauna na kular maka da ita".


Godiya Umar ya yi mata sannan ya fice daga cikin Wakin.


Zama nurse Nadiya ta yi tana mai maida kallonta sama sannan ta girgiza kai ta ce. "Allah mai iko, ko ta ya ya na aka yi ta Wane kan fanka oho. Kina jina ?ar lele, maza sauko ?asa kinji kyakyawa, zan siya miki alewa".


Ganin Amrah ba ta kula ta ba saima ?ara zama da ta yi kan fankan. Furzar da iska nurse Nadiya ta yi sanann ta ce. "Shi ke nen tun da ba za ki sauko ba". Ta faWa tare da Waukar lemon Sawo da ke cikin plate ta fara ?o?arin kai bakin ta.



Hango lemon Sawo da Amrah ta yi ya sa ta dira ?asa tare da wafce lemon, sannan ta fara haWa wa da bawon jikin sa tana sha.


Zaro idanuwa Nurse Nadiya ta yi ganin irin launin idanuwanta. Cikin ranta ta ce. "Wannan green eyes ne da ita, sakk kalar idanun Waya daga cikin yaran Mrs Laila. Allah sarki". Ta faWa yayin da hawaye suka fara bin kan ?uncin ta.





*************
Bayan isar Yarima Junaid fada ya shiga cikin part Win sa ba tare da ya kula kowa ba. Shiga wani Sangare ya yi a gidan sannan ta duba aljihun shi domin ya Wauki ma?ulli. Zaro idanuwa ya yi waje gani cewar babu mu?ullin Wakin sa a aljihun shi.


"Ta ya ya hakan za ta faru?, ina ma?ullin ya shiga kuma?, na shiga uku!, muddin banga ma?ullin nan ba sai Yahya ya hukunta ni, yanzu me zan yi kenen?".


Nan take ya tuna da cewar Wazu ya ri?e Zahra. "Kodai ita ce ta Wauka?". Ya tambayi kanshi.


Da sauri ya fita daga cikin part Win sa. Tare da fita hanyar waje. nan take ya ci karo da mai martaba.


Sunkuyar da kansa Junaid ya yi sannan ya ce. "Allah ya ?ara maka nisan kwana ranka shi daWe".

Dubansa mai martaba sarki ya yi sannan ya ce. "Junaid me ya sa ka fita daga cikin masarautar nan bayan na hana ka fita?".


Nan take cikin Junaid ya Wuri ruwa.



***************
?angaren su Safeera kuwa, shigar da Safeera aka yi cikin room 8, yayin da likitoci suka rufa a kanta. Babu abin da Mom ke yi in banda addu'a yayin da take ta kai kawo a cikin reception Win.


Saida suka Wau lokaci sosai a kanta kafin daga bisani suka samu numfashin ta ya dawo. Nan take suka yi mata allurar bacci.

Fito wa likitocin suka yi suna sharfe zufa. Ganin sun fito ya sa su Mom suka nufi in da suke tare da tambayar ya lafiyar Safeera.


?aya daga cikin doctor's Win ne ya dube su ya ce. "Alhamdulillah, mun samu numfashin ta ya dawo yanzu kuma ta samu bacci. Zamu saka Waya daga cikin nurse Win mu ta je ta duba ta.


"Shi ke nen". Daddy ya furta.


Shiga cikin room Win da nurse Nadiya take likitan ya yi sannan ya dube ta ya ce. "Nurse ina son ki je ki dinga kula da wata mara lafiya tana room 8".


Kallonsa Nurse Nadiya ta yi ta ce. "Am sorry to say sir, but ba zan iya rabu wa da wannan mara lafiyar sannan na koma kan wata ba, wannan an bani amanar ta ne. Kuma nayi al?awarin zan kula da ita, kuma yana da kyau idan mutum ya Wau al?awari ya yi ?o?arin cika wa. Ka saka wata nurse Win ta je ta kula da ita Please sir ". Ta faWa cikin ?asa da murya.


Kallonta doctor Win ya yi sannan ya ce. "Ina mara lafiyar da ki ke kula da ita take?".


Amsa nurse Nadiya ta bashi da cewa. "gata chan a sama".


Maida kallonsa Doctor Win ya yi sama. Zaro idanuwa waje ya yi domin abin da ya gani ya yi matu?ar bashi mamaki. "I can't believe this, how can this be possible". Ya faWa. Maida kallonsa ya yi kan nurse Nadiya sannan ya ce. "Ina so yanzu kiyi maza-maza kije ki duba patient Win ke cikin room 8 yanzu". Ya faWa hankalin shi a matu?ar tashe.


Kallonsa nurse Nadiya ta yi ta ce. "Lafiya dai Doctor, naga kamar hankalin ka a tashe".


Doctor Win ya dube ta ya ce. "Dole hankali na ya kasance a tashe domin naga abin da ya firgita ni, kije ki duba Wakin ko mara lafiyar mu tana wajan, ni zan wuce office".


"As you wish sir". Ta faWa tana mai mi?e wa tsaye tsreda fice wa daga Wakin.


Zama Doctor Win ya yi yana mai kallon Amra wanda ke a kan fanka. "Abin mamaki baya ?are wa, yanzun nan da na fito daga Wakin Wayar yarinyar amma kuma yanzu na zo nan, na tarar da mai kama da ita sakk. Wai ko dai na sha maye ne yau?". Ya tambayi kansa.



******
"Shi ya san abin da ya gani hankalin sa ya tashi, koma dai mene ne zan je Wakin na gani". Cewar nurse Nadiya. Tana isa ?ofar Wakin ta murWa handle Win ?ofan.


Chan ta hango Safeera a kwance. Ri?e haSar ta nurse Nadiya ta yi ta ce. "Lahaula, Amrah wato har kin riga ni zuwa nan Win ma. Ta ina ki ka bi har ki ka riga ni zuwa?". Dube-dube ta fara yi.



"To wai ina mara lafiyar take ne?, wato dai wannan likitan so yake kawai ya bani wahala shi ya sa ya ce min wai akwai mara lafiya a nan". Ta faWa tana mai maida kallonta kan safeera wacce ke kwance kan gado idanuwanta a lumshe.


Mamaki ne ya kama nurse Nadiya ganin cewar tufafin da ke jikin Safeera ba irin shi ne a jikin Amrah ba. "Ta ya ya Amrah ta iya sauya kaya cikin ?an?anin lokaci aka?". Nurse Nadiya ta tambayi kanta.


Furzar da iska ta yi sannan ta ce. "Mybe ni ce
ban duba ba sosai . Amrah ina zuwa bara naje na faWa wa Doctor Win cewa banga mara lafiyar da ya faWa ba". Ta faWa tare da fice wa daga cikin Wakin.


Nufar Wakin da Amrah take ta yi. Tana isa ?ofar Wakin ta buWe tare da shiga cik. Yayin da idanuwanta suka sauka a kan Amrah. Nan take gabanta ya yi mummunar faWuwa!, yayin da gabanta ya shiga dukan uku-uku. Babu zato ta ji kanta ya yi mugun sara mata. baki na rawa ta ce.


" Amrah!, kenen ba Amrah na gani a wan can Wakin ba?, to in dai da gaske ba Amrah bace a wannan Wakin ita kuma ta cikin Wakin wace ce?".



=؃?=؃?=؃?
*TASHIN KAI, NURSE NADIYA FA TA SHIGA RU?ANI KOMAI ZAI FARU IDAN TA GANO CEWAR SU BIYU NE A ASIBITIN, SANNAN KUMA YARAN LAILAH ABDULLAHI
End Ads