x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 559

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
"Ni zaka fasawa ball?, har kai waye da za ka faWi magana hakan mahaifiyata?". Ta faWa yayin da ta juya tare da mai da kallon ta kan jami'an wajan sannan ta yi musu nuni da su rufe ?ofar magar?amar. Kamar yadda ta bu?ata haka suka rufe ?ofar magar?amar tare da datse wa da kwaWo.

Juya wa ta yi tare da kallon sa cikin hassala ta ce. "Me ya sa zaka sako uwata a cikin maganar ka?, shin kai baka martaba iyaye ne?, tun ds har ka kuskura kayi magana a kan mahaifiyata sai na yi maka abin da ko da so Waya ba zaka kuma ?o?arin zuwa magar?amar nan yin investigation ba".

Maida kallonta ta yi kan matan cikin magar?amar. Nan take suka fuskanci abin da take nufi. Nan da nan gaba ki Waya suka zagaye Aliyu yayinda suka riri?e hannayensu tare da yin circle.



*. DAJI (>؍?>ا?=??=??=??=??
+=??)
*_______________________*
Gudu take tamkar barewa tana mai aye wa kan manya-manyan bishiyun dake cikin jejin tamkar ?ar biri, yayin da take tsalle gashin kanta na tashi sama, hakan bai bani damar ganin fuskarta sosai ba. Ri?e hannunta yake da wani Wan ?aramin biri. Yayin da gefe guda namun jeji ke mara mata baya.

Nan take ta dira a ?asa tare da baza gashin ta. Masha Allah na iya furta wa lokacin da nayi kicibus da kyakyawar fuskarta wanda ke lulluSe da farin ciki da annashuwa. Sanye take ciki kaya wanda alamun birrurukan ne suka yi mata, domin gaba Waya kayan anyi amfani da ganyayyaki wajan sa ?ashi ne.lumshe green eyes Winta ta yi tana mai mai da kallonta kan namun jejin sannan ta musu ciki yaren ko ni kaina ban sani ba".


Nan da nan suka girgiza kai gaba Waya tare da watse wa . Yayin da birrurukan suka fara aye wa kan bishiyu suna Wiban fruits Win da ke kai wato kayan marmari.


Ganin gaba Waya sun watse ya sata sakin murmushi, sannan ta yi wani irin tsalle. Nan take ta dira a kusa da wani jibgegen dutse wanda ke zaman kansa a cikin dajin.


Ajiyan zuciya ta sauke Tare da nufar katoton ruwan dake cikin dajin. Sannan ta shige ciki. Nan take ta fara wanka. Ganin hakan ya sanya birrirukan suka fara saukowa daga kan bishiyu, sannan suka Wauki ganyayyaki suka tunkari inda take.


Nan take suka zagaye ta da ganyayyakin tare da kare ta dasu.


Sai da ta gama wankan sannan ta fito daga cikin ruwan. Fitowa ta yi ta ga sun zagaye ta da ganyayyaki sannan sun shirya mata kaya na ganyayyaki wanda zata saka.


Murmushi ta sakar musu wanda ya sanya dimple Win ta ?ara lotsawa.
Cikin yaren su na birirruka ta ce. "Na gode sosai ?an uwana, ina matu?ar alfahari da ku, ina sonku sosai soyayya mara misaltuwa". Ta faWa tare da janyi kayan ganyen da suka ajiye sannan ta saka.

Fitowa ta yi daga cikin ruwan. Ganin ta sanya kaya ya saka suka ajiye ganyen da suka zagaye ta da shi.


Tafiya ta fara yi tare da nufar inda dutse dake gabanta yake. Sai da ta ?arasa wajan sannan ta zauna tare da jingina a jikin dutsen. Shafa jikin dutsen ta fara yi tana mai shafa sunan Amrah dake rubuce a jiki.


Nan take fuskanta ya chanza daga walwalah izuwa damuwa. ganin kamar tana ?o?arin shiga cikin damuwa ya sa su birrirukan suka tunkaro inda take yayin da suma sauran namun jejin suka nufo inda take. Nan da nan gwagon biri ya Wauke ta chakk tare da cilla ta sama. Nan take farin ciki ya lulluSe fuskar Amrah. Nan da nan suka shiga yin wasa abun gwanin burgewa. Ajiye ta gwagon birin ya yi tare da ajiye Amrah a kan wata ?aramar giwa, nan take giwar ta fara tafiya da ita tare da yawa ta da ita yayin da sauran namun jejin ke mara musu baya.





*AMERICA*
"What is wrong with you Safeera?, wannan ba tarbiyyar da na baki bane ba, me ya sa za ki dinga zuwa club for God sake?, sunanki Safeera amma kin mai da sunanki Diana saboda bakya jin tsoron duk abin da zai je ya dawo ko?". Matar ta ?arashe maganar ranta a matu?ar Sace.


Mi?e wa zaune wacce haka kira Safeera ta yi sannan ta dubi mahaifiyartata cikin shagwaSa ta ce. "Am sorry Mom, wallahi zan daina zuwa club sannan na daina saka waWan nan matsatsun kayan kinji. Banason ina gani kina shiga damuwa saboda ni , i promise you that I will change, kuma sunan Diana ?awaye na ne suka saka min a makaranta, amma zan ce kar su ?ara kira na da sunan kinji". Cewar Safeera.

Murmushi Mom ta sakar mata sannan ta ce. "Don't forget that promise is a debt".

Mi?e wa tsaye ta yi tare da nufar inda take sannan ta zaunar da Mom Win tata ta ce. "Yes Mom, I promise I will never hurt you again because I love you so much Mom".

Rungume ta matar ta yi sannan ta ce. "That's my baby I love you more than you do".

Jin shigowar mutum ya sa su mi?e wa tsaye tare da maida kallonsu inda suke jin takun mutum.

Washe baki Safeera ta yi yayin da ta tafi da gudu tare da rungume shi.

"Welcome back daddy, I really missed you". ?anSare ta daga jikinsa mutumin ya yi sannan ya dube ta ya ce. "Oh my cute baby, wai yaushe za ki girma ne?, so ki ke ki Salla ni, ji fa yadda ki ka tawo ki ka rungume ni".


MurguWa baki Safeera ta yi sannan ta ce. "idan ka karye ai sai na fi kowa shiga damuwa". Ta faWa tana mai kwashe wa da dariya.


"Shi ke nen tom naji, wai ina Mom Win ki take ne?, ta zo fa na dawo mata da good news". Cewar Daddy.

Daga bayansa yaji ta ce. "Ai gani nan my one, ba saika neme ni ba". Cewar Mom.

Da sauri yaje tare da rungume matar ta shi sanann ya ce. "Na tawo miki da good news, maza ku zauna".

Zama suka yi suna mai fuskantarsa. Kallon su ya yi sannan ya ce. "Akwai Wan yahya na yau ko gobe zai zo neman auren Safeera, kunga idan haka yi engagement a nan sai mu koma Nigeria da zama tun da anyi min transfer Win wajan aiki na koma Nigeria, kuma wanda zai zo neman auren ki shi Win police officer ne, kinga zaki kasance koda yaushe kina da tsaro".

Mi?e wa tsaye Safeera ta yi sannan ta ce. "NI banason nayi aure yanzu, kuma ba zan je Nigeria ba. Ni a nan zan ci gaba da zama. Ko da karatu ban gama ba, amma shi ne za'a kawo min maganar aure. Ni dai gaskiya ba zan taSa auran wanda zaku kawo min ba domin ni banason aure yanzu karatu nake so na ci gaba".


Mi?e wa Daddy ya yi ranshi a matu?ar Sace ya ce. "Kina nufin ba za ki bi umarni na ba kenan?, Wan yahya na ne fa zai zo neman auren ki, shi ne za ki ce bakya so, to ki kina so ko bakya so sai anyi engagement Win nan, kuma karatu daga yau na dakatar da shi ?bake ba ba karatu".

Fashe wa da kuka Safeera ta yi sannan ta ce. "Wallahi ba za'a min aure a wannan shekarun nawa ba". Tana kaiwa nan ta shige Wakin ta tare da rufe ?ofar Wakin.


Maida kallonta Mom ta yi kan Daddy sannan ta ce. "Daddyn Safeera ina ganin kamar kada mu tilasta mata, tun da bata so kawai mu rabu da ita ta yi karatun tun da shi take so".


Kallon Mom Daddy ya yi sanann ya ce. "Kiyi min shiru Zainab, dama kece ki ka sangalta yarinyar nan ta zama haka. To ki jini da kyau ko tana so ko bata so wannan engagement Win kamar anyi an gama ne, sai dai ba bu numfashi a tattare da ni".





*LONDON*.
Kwance yake a kan faWeWen gadonsa mai matu?ar girma, yayin da ya rufu da bargo mai matukar laushin gaske.
Ba bu abin da ke tashi a Wakin sai ?amshi da ?aran Ac. a hankali ya ta shi zaune. Tabbas dukkan yabo da jinjina za su ci gaba da tabbata ga Allah SWA wanda ya yi wannan kyakyawan halittar. Lumshe fararen idanuwansa ya yi masu matu?ar kyau da Waukar hankali.


Wayarshi yaji tana ruri. A hankali ya duba kan table Win da ke kusa da shi yayin da ya ga sunan Abba bayyane kan screen Win shi.

?aukar wayar ya yi yayin da ya Waga kiran tare da karawa a kunnensa sallama ri?e a bakin sa. Daga Wayan Sangaren haka amsa sallamar. Sannan naji an ce. "Umar yaushe za ka dawo Nigeria?, na faWa maka cewar ina so a fara aiki a wannan dajin domin a fara gina wannan company, nayi magana da engineers Win da za su je suga yadda girman dajin yake, amma an ce akwai namun jeji a wajan dole sai an kore su. Ya kamata ka dawo Nigeria domin a san abun yi".


Ajiyan zuciya Umar ya sauke, sannan ya ce. "Shi ke ne Abba, in sha Allahu zan dawo nan da next week. Ya maganar zaSe ko har yanzu ba'a fara ba. Ni a tawa shawarar Abba ya kamata ka ajiye govnor wallahi, kamata ai a ce kana hutawa a gida, ka bari wani ya hau kawai".


Murmushi Abbban na shi ya yi sannan ya ce. "Ai kuma kaga ba zai yiwu ba domin ni buri na shi ne na idimtawa al'umma da ?asar baki Waya. So kaga aikin lada kawai nake bawai saboda kuWi ba ko mulki".

"Shi ke nen Abba ba bu damuwa, zan dawo ko cikin week Win nan ne".

"Okay son Allah ya dawo mana da kai lafiya". Amsa wa Umar ya yi da Amin daga bisani ya kashe wayar.


Mi?e wa tsaye ya yi tare da Waukar towel ya shiga toilet. Sai da ya Wau lokaci sosai kafin ya fito daga cikin toilet Win ?ugunsa sanye da towel, sannan ya nufi wajan dressing mirror. ?aukar mai ya yi ya fara shafa wa. Sannan ya Wauki wani oil tare da shafa wa a sumar ?anshi wanda suka kwanta suka yi luff.
?aukar turarruruka ya yi tare da feffeshe jikinsa da su. Nufar wardrobe Win shi ya yi tare da za?ulo ?ananun kaya brown colour sannan ya sanya su. Nufar inda takalman sa suke ya yi, tare da Waukar canvas brown sannan ya sanya su. Bayan ya gama ya nufi inda yake ajiyan hulinanshi sannan ya Wauki Pcap brown ya sanya. Sannan ya nufi inda yake ajiyan eye glasses Win shi sannan ya Wauki daya daga cikin glasses Win shi wanda ke photochronic ya manna a fuskarsa. Nufar inda wrist watch Win sa suke ya yi tare da Waukar wrist watch rolex ya sanya a hannunshi. Gaba Waya abubuwan da sanya diamond =؎? ne.


Masha Allah kawai baki na ya furta lokacin da naga irin haWaWWiyar shigar da ya yi wanda suka yi masa mugun kyau.


?aukar wayarsa ya yi yayin da kai tsaye ya shiga contact list. Nan take naga ya danna kiran sunan officer. Ringing biyu haka Wauka.


Daga Wayan Sangaren haka ce. "Peace be unto you Sir, hope everything is going we'll?".

Amsa ya bashi da cewa. "in sha Allah". Sannan ya ?ara da cewa. "Ina son ku haWa mun motoci yau zan dawo Nigeria, kuma kada ka sake mahaifina ya san da cewar na dawo, wannan ya zama secret a tsakanin mu, banason maganar da muka yi da kai ya fita".

"In sha Allahu Sir ba bu wanda zai sani, baki na ?anin ?afata". Cewar officer Win.

Jin hakan ya sa Umar kashe wayar. Sannan ya nufi inda box Win sa yake tare da Waukar troley Winsa sannan ya fice daga cikin Wakin.



*NIGERIA*
*. INSIDE PRISON*
"Kana tunanin zaka shigo inda nake zaune ka zagar min mahaifiya kuma na barka ka tafi?, a duniyar nan zan iya yin wasa da komai amma banda mahaifyata, tun da har ka riga da kuskura ka ambaci mahafiyata a maganar ka dole yau ka fuskanci u?uba ta".


Zahra na kaiwa nan ta nufi inda yake.
"Zahra!". Ta ji an ambata da ?arfi.

Tsayawa chakk zahra ta yi. Nan take kowa ya watse. Juyawa Zahra ta yi tana mai fuskantar ta.
Rass! gabanta ya faWi.

"Zahra me ki ke shirin aikata wa?, kina shirin dukan Wan sanda ne?, karki yi tunanin kina zaune cikin magar?ama a matsayin mara laifi kuma kiyi tunanin idan ki ka aikata ba dai-dai ba, ba za'a hukunta ki ba. Maza ki bar wajan nan kafin na Sata miki rai". Cewar Hajiya Binta.

?ata rai Zahra ta yi tare da galla wa Aliyu harara sannan ta bar wajan.

Ganin hakan ya sa Aliyu Waukar alwashin sai ya koya wa Zahra hankali.

Juyawa ya yi tare da fice wa daga cikin magar?amar baki Waya. Yana fita bai zarce ko ina ba sai gida, yayin da fuskarta kawai yake masa gizo a idanuwansa.
Yayin da ya ji tsanarta ya Warsu cikin zuciyarsa. Wanka ya yi tare da chanza kaya sannan ya saka kayan shi cikin box. Sai da ya Wauke shi hour biyu yana shirya wa, kafin ya gama. Fitowa ya yi sanann ya Wauki car key Win shi ya nufi parking space. Shiga cikin motan ya yi tare da tada mota sanann ya bar gidan.


Bai zarce ko ina ba sai
airport, yayin da ya karSi passport Win sa tare da visa sannan ya shiga cikin jirgi.

?aukar wayarsa ya yi tare da dialing number wanda ke rubuce da uncle.

Ringing biyu zuwa uku uncle nasa ya Waga kiran sannan ya ce. "Hello Aliyu, ka tawo?".

Amsa Aliyu ya ba shi da cewa. "A'a yanzu dai ina cikin jirgi, kuma yanzu zata ta shi. Nan da two to three hour's zamu isa America. Don haka ka kwantar da hankalin ka ina nan zuwa, yanzu dai jirgin zata ta shi zan kashe waya na sai anjima". Yana kaiwa nan ya kashe wayar.


Ajiyan zuciya Daddy ya sauke sannan ya ce. "Zainab kije ki shirya Safeera Aliyu yana nan zuwa nan bada jima wa ba, yanzu haka zanje na jira shi a filin jirgi".

Girgiza kai kawai Mom ta yi sannan ta nufi Wakin Safeera.


Aliyu na ajiye wayar ya kashe wayar sannan ya saka seat belt. Maida kallonsa ya yi waje. Nan take idanuwansa ya sauka a kan Umar. Zaro ido ya yi waje.

Da sauri ya lalubo wayar shi. Nan take haka sanar da jirgi zai ta shi. Wata daga cikin hottest na jirgi ce ta dube shi sanan ta ce ya kashe wayar.

Ba yadda ya iya haka ya kashe wayar tare da ajiye ta. Yayin da ya ci gaba da kallon Umar wanda officer's suka zagaye shi.

Nan da nan jirgi ya tashi.
Sai da ya Wauke su lokaci kafin su isa America.

Fitowa ya yi daga cikin jirgi yayin da suma sauran passengers Win suka fito.

Daga nesa ya hangi Uncle Win sa. Da sauri ya isa gare shi. Rungume Aliyu Daddy ya yi sannan ya ce. "Welcome my son in law".

Kunya ce ta kama Aliyu sanann ya gaishe da shi. Shiga cikin motan gaba dayansu suka yi sanann suka nufi hanyar gida.



********************
Shigar Mom cikin Wakin Safeera keda wuya, ta tarar da Safeera ta yi kaca-kaca da Wakin tare da fasa glasses design Win da haka ?awata Wakin da shi.

Gani Mom ta yi Safeera ta chanza shiga ta shirya tsaff. Sakar baki Mom ta yi tana kallonta.

Murmushi Safeera ta yi sannan ta ce. "Na san za kiyi mamaki Mom, na zauna nayi tunani ne, koba komai shi Win mahaifina ne dole nayi masa biyayya.

Murmushi Mom ta yi sannan ta ce. "Shi ya sa nake matu?ar sonki my dear".

Horn suka jiyo daga waje.
Ta shi tsake Safeera ta yi ta ce. "kije Mom zan ?arasa shirya wa, na san sune suka ?araso". Ta faWa tare da nufar inda wardrobe Win ta yake.

Fice wa Mom ta yi daga Wakin. Ganin Mom ta fita daga Wakin ya sa fuskar Safeera ya sauya daga walwalah zuwa damuwa.

Nan take ta haWe rai sannan ta ce. "Ba zan taSa auransa ba, domin ni ba aure nake so ba".


Shigowa su biyun suka yi ciki, yayin da ya umarci Aliyu da ya zauna. Zama Aliyu ya yi kan kujeran 1seater yayin da ya fara kallon cikin parlourn kamar wani ba?auye.

Kallonsa Daddy ya yi sannan ya ce. "Bara na kira Safeera ta kawo maka abinci".

Fitowa Mom ta yi daga cikin kitchen hannunta ri?e da plate da lemo.

Zuwa ta yi har gaban Aliyu tare da ajiye wa. Gaishe ta Aliyu ta yi yayin da Mom ta amsa sama-sama. Guri ta samu ita ma ta zauna.

Zama Daddy ya yi kan kujera tare da ?walla kiran sunan Safeera.


Jin Daddy na kiranta ya sata saurin saka veil a fuskarta tare da rufe gaba ki Waya fuskarta, sai iya ?wayan idanuwanta kawai. Fitowa ta yi daga cikin Wakin tare da nufar parlour ta tarar da su a zaune.

Binta gaba ki Waya suka yi da kallo. Cikin Sacin rai Daddy ya kalle ta ya ce. "What's the meaning of this?, maza cire mayafin kafin ranki ya Sace".

Girgiza kai Safeera ta yi ta ce. "Am sorry Daddy i can't".


"What! Daddy ya furta. Ganin kamar ran Daddy ya soma Saci ya sata fara cire mayafin a hankali daga ?arshe ta cire bako Waya.


Zaro idanuwa waje Aliyu ya yi tare da mi?e wa tsaye. Cikin kiWima ya nuna ta da yatsa hannusa da jikinsa gaba Waya na kakkarwa ya ce. "Kece, ta ya ya ki ka ?araso nan?, meya kawo ki?".


Cikin rashin fahimta gaba Waya suke kallonsa yayin da Daddy ya kalle shi ya ce. "Bangane ba Aliyu kayi min bayani, wannan fa ?ata ce ba wata ba". Maida kallonsa Daddy ya yi kan Safeera sannan ya ce. "Shin kin san shi ne?".


Girgiza kai Safeera ta yi baki na rawa ta ce. "ni samm ban ma taSa ganin shi ba".

Maida kallonsa Daddy ya yi kan Aliyu sannan ya ce. "?ata bata taSa zuwa Nigeria ba koda sau Waya, kuma ba aikin jarida take ba ko siyasa balle
End Ads