x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 24 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 69001 words
  • 72000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 571

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ta yi ta ce. "Toh!, ikon Allah mutum da duniyarsa, kenen ban isa a kawo ni gida a mota ba ne ko me?, to saurayi na ne kuma shi zan aura sai kuma me ya faru?".


Girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Wato kenen mai saurayi ko?, wane Wan wahalan ne ma ya ce yana sonki, ya rasa wacce zai so zai ballagaza mara kamun kai irin ki".


Murmushin takaici Zahra ta yi sannan ya ce. "A hakan ya ganni ya ce yana so, sannan kuma kada ka manta so babu ruwanshi da ballagazanci ko rashin kamun kai ko kuma kuWi ko iko, ka gane Yarima, sannan kuma koma dai mene ne ina ruwan ka?, meya shafe ka da hakan?, wallahi karka kaini bango na faWa maka maganar da za ka kwana ka tashi ba za ka manta ba, kada ka sa na faWa maka maganar da za ta sanya ka rashin lafiya harta kai ga an kaila ?asar waje operation Win zuciya, na gaya maka domin kuwa idan na gaya maka magana sai zuciyar ka ta fito ta bugi ?asa sannan ta koma".


Jinjina kai Sooraj ta yi sannan ta ce. "Kin san kuwa da wa ki ke magana?, ni Sooraj ki ke gaya wa aka?. Shi ke nen kije ki girka duk abin da ki ka ci yanzu nan kuma za ki yi".


Harara Zahra ta galla masa ba tare da ya sani ba sannan ta ce. "Naji".


Ta faWa tana mai shige wa ciki. Girgiza kai Sooraj ya yi yana mai ayyana irin ?untata wa Zahra da zai yi, zai nuna mata banbamcin Wan sarauta da kuma ?ar aiki". Haka ya cigaba da ayyana maganganu sa kana daga bisani ya shiga ciki.




Zahra kuwa ba ta zarce ko ina ba sai cikin kitchen ajiye kayayyakin ta yi kan table sannan ta yi jugum tare da bin kayan da kallo.


"Zahra kin taro wa kanki match, yanzu ta ina za ki iya girka abin da ki ka ci". Su Samrah suka faWa suna mai kwashe wa da dariya.

Binsu da kallo Zahra ta yi rai Sace ta ce. "Zan yi kuma za ku gani, an gaya muku ban iya girki ba ne, to zan yi ma wanda yafi wannan dad'i, maza ku Sace min daga gani".
Ta ?arashe maganar tana mai maida kallonta kan ingredients Win.


Fice wa su Samrah suka yi suka barta a kitchen Win.


Zama Zahra ta yi tana mai Wora hannayenta guda biyu a kai sannan ta ce. "Na shiga uku!, yanzu ta ina zan fara?, ni da ko girki ban taSa yi ba ta ina zan iya wannan abincin, gashi ba'a taSa girki a gaba na ba balle na iya, yanzu ya zan yi. Kuma idan ban yi ba hukunci wannan Sooraj Win zai yanke min, ya kamata nayi abu. To me ma zan yi?". Ta tambayi kanta.


?aukar babban tukunya ta yi tare da Wora wa kan gas cooker. Dafe kanta ta yi tana mai nazarin mene ne abu na gaba da za ta yi. Nan ta Wauki man gyaWa tare da zuba wa cikin tukunyar sannan ta zuba kayan haWi da wanda ta san mene ne da wanda ba ta san mene ne ba duk ta zuba tare da zuba yaji mai matu?ar yawan gaske, sannan ta yanka albasa ta zuba a ciki tare da kwara wa man gyaWa Win ruwa. Take tukunyar ta kama ci da wuta mai matu?ar ?arfi.


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi tana mai ?o?arin rage gas Win amma ina wutan ba zai ba ta damar kai hannunta wajan gas cooker domin ta rage ba.


"Yanzu ya zan yi na rage wutan nan?, ko na zuba masa ruwa ne?". Ta tambayi kanta.

Girgiza kai kawai ta yi tare da cewa. "Kawai bara na rage da kai na". Ta faWa tana mai kai hannunta wajan gas Win. Haka ta naji tana gani ta ?usa hannunta wajan wutan tare da rage gas Win. Da mamakin ta kuwa ta ga samm wutan bai yi mata komai ba. Basar wa ta yi kana ta cigaba da yin hayyukan. Ta fara shirye-shiryen kunun aya da coslow saidai duk ba ta iya ba. Gashi kitchen Win duk ya yi kaca-kaca ruwan da ta Wora ya tafasa har ya fara zuba a ?asa.



Zama ta yi cikin gajiya ta ce. "Gaskiya ba zan iya ba, ina ga guduwa kawai zan yi, shi ne zai fi min sau?i. Haka kurum za'a bunne ni da raina, chabb ina naga ta zama".


Ta faWa tana mai waige-waige. Le?o da kanta ta yi wajen kitchen Win ganin ?an aiki da su Samrah basua nan ya sa ta sakin ajiyan zuciya sannan ta cire takalman ?afarta ta ri?e su a hannu kana ta fara tafiya cikin sanWa tare da saurin bin hanyar backyard.


Saida ta tabbatar da ta fita daga ciki sannan hankalinta ya kwanta. Nan ta fara nufar wajan garden domin kada wani ya ganta.


Haka ta cigaba da tafiya da tafiya ba tare da kowa ya lura da ita ba.

Ganin babu kowa a wajan ya sa ta fara gudu saida ta je daff da za ta fita daga garden Win taci karo da Sooraj tare da Junaid.


Nan take ta yi saurin jan burki. Ba ta yi aune ba ta ji zufa ya fara ?eto mata ta kowane sashe na jikinta.



"Ina kuma za ki je?, ko dai ba za ki iya ba ne shi ne ki ka yi tunanin guduwa?". Cewar Sooraj.


Nuna kanta Zahra ta yi ta ce. "Ni!, nayi maka kala da wacce za ta gudu?, ka san kuwa wace ce Zahra?, zahra ba ta taSa guduwa sai dai a gudan mata, ba guduwa zan yi ba naga baku da albasa ne a kitchen shi ne na fito tsinka". Ta faWa tare da kawar da kanta gefe sannan zuciyarta ya shiga dukan uku-uku!.


"Junaid dama muna da shukar albasa a masarautar nan?". Cewar Sooraj.


Dariya Junaid ya yo ya ce. "A'a yaya, ina ga ita ce ta shuka shi ne ta zo tsinka. Don mu dai bamu da wani shukan albasa a nan wajan".


Maida kallonsa Sooraj ya yi kanta sannan ya ce. "Kinji dai ko, babu albasa nan gwara ki lallaSa ki koma ki cigaba da abin da ki ke yi".


Sunkuyar da kai Zahra ta yi sannan ta girgiza kai ta ce. "Shi ke nen".


Ta faWa tana mai koma wa ciki.


_______________________
"Safira yanzu kin ji dai-dai?". Cewar Mom.


Girgiza kai ta yi ta ce. "Eh Mom naji dai-dai, Mom dan Allah ku barni na koma America, mun kusan fara exam Win mu na Law, kuma shi ne exam na tantance wa, ya kamata ku barni na tafi".


Murmushi Mom ta yi sannan ta ce. "Amma na tambaye ki wani abu?".

Girgiza kai Safira ta yi alamun eh.

Kallonta Mom ta yi ta ce. "Me ya sa ki ke son zama lawyer bayan akwai wasu courses Win da yawa bayan shi?, sannan so ki ke kiyi ne don kuWi ko don kare al'ummar da aka zalunta?".


Murmushi Safira ta yi sannan ta mi?e tsaye tare da juya wa mahaifiyartata baya ta ce. "Ina son na zama lawyer ne domin kare ha??in al'umma sannan duk wanda aka zalunta nayi ?o?arin tsaya masa har saina ga an ?watar masa ha??in sa, ina son nayi law ne domi bayar da adalci tare da gaskiya, ban taSa jin ina son yin aikin Law saboda kuWi ba, ina son ne nayi domin tsaya wa tsayin daka domin kare ha??in Wan adam. Idan tsanani ya kai ma?urar tsananta to adalci ne kaWai yake iya maganinta. Sannan ina ji a jiki na kamar an taSa zalunta ta a baya, shi ya sa nake son nayi wannan aikin. Dan Allah Mom karki ce A'a".



?an jimm Mom ta yi sannan ta ce. "yanzu misali na tambaye ki, idan wani talaka ya zo domin ki tsaya masa a shari'a saboda na cuce shi, sai wanda ya cuce shi Win ya kawo miki ma?udan kuWaWe da kiyi shari'ar ?arya kan wanda ya nemi taimakon ki idan ba haka ba zai kashe ki. To a wannan lokacin mene ne za ki yi?".



Murmushi Safira ta yi sannan ta ce. "Farko zan amince masa sannan na karSi kuWin, a yayin da muka je kotu zan tsaya wa wanda aka cuta naga an ba shi gaskiya sannan kuma shi wancan a yanke masa hukuncin kuma baya sannan a gaban idanuwan shi zan Wauki ?uWaWen da ya bani sannan na bawa wannan talakan, yayin da shi kuma kotu ta yanke masa hukunci".


Girgiza kai Mom ta yi sannan ta ce. "Kinga kenan maganganun da aka faWa kan lauyoyi na cewa suna da baki biyu gaskiya ce. Farko kin gaya wa mugun cewa kin amince sannan bayan kinje kotu kuma ki ka faWi wani abun da ban ba wanda ku ka shirya da shi ba, kinga hakan yana nufin kinci amanarsa kenen. Ke za ki iya gani cewa ta hanya mara kyau hakan iya samar da gaskiya da adalci. Amma asalin hanya ita ce ka bi ta hanya madaidaiciya domin samar da adalci wannan shi ne. Kinga kenen ba za ki iya aikin Law ba".

Saukar da ajiyan zuciya Safira ta yi sannan ta ce. "No Mom, I can do it. Ina da tabbacin cewa zan iya wannan aikin kuma ki zuba ido ki gani. Nan gaba za ki yi alfahari da ni".





________________________
"Wannan wane irin shashanci ne?, ta ya ya za ku ce Amrah ta gagare ku kun kasa kamata?, yanzu kenen duk plans Wina za su tafi a banza?. To wallahi na baku 24hours ku sace ta, idan kuma ba haka ba zan sa a gama mun da ku". Ya ?arashe maganar tare da jan tsaki sannan ya kashe wayar.



Wurgar da wayar ya yi sannan ya ce. "I have to make another plan, in ba haka ba, duk wahala na za su tafi a banza".




********
Zama Nurse Nadiya ta yi kan gadon kwanciyar ta sannan ta ce. "Na kasa gane me yake faruwa, me ya sa waWan can mutane suka sace ni?, me ya sa suke tambaya ta mrs Laila, ko dai Mrs Laila har yanzu tana raye ne?, ya kamata na fara bincike kan wannan lamarin, idan ina son sanin gaskiya dole naje prison Win da take domin sanin asalin labari".




*********
"Hajiya Binta ki daina kuka, Zahra fa ba yarinya bace, ba za ta Sata ba, ita Win ma ?ar iskar kanta ce, kin ga za ta iya kare kanta ba tare da taimakon kowa ba".


Share hawayenta Hajiya Binta ta yi tana mak maida kallonta kan Dpo sannan ta ce. "Ai don saboda ba ?ar ka bace shi ya sa ka ke faWin hakan, akwai kundin littafin da mrs Laila ta bani kafin ta tafi, ta ce idan Zahra ta kai lokacin da ta mallaki hankalin kanta na ba ta wannan littafin. Kuma gashi Zahra ta kai minzalin da zan ba ta wannan littafin gashi kuma an rasa in da ta shiga. Banason wani abu ya faru da ita saboda idan wani abu ya same ta ba zan yafe wa kaina ba". Ta faWa tare da mi?e wa tsaye ta shige ciki.


Shiru Dpo ya yi a sa'inda gaba Waya jikinsa suka yi sanyi.




______________________
Ganin Zahra ta shiga ciki ya sanya Sooraj maida kallonsa kan Junaid sannan ya ce. "Junaid ka sa ido kan wannan yarinyar ni sam ban yarda da ita ba, ina son zan fita naje wani wuri ne".


Girgiza kai Junaid ya yi ya ce. "Tom yaya in sha Allah, amma dai dakarai ne za su kai ka ko?".


Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "A'a ni kaWai nake son zuwa bana son kowa ya bini".


Ya faWa yana mai wuce wa wajan parking space, nan take ?an aiki suka fara kwasar gaisuwa, yayin da dakarai suka nufo in da yake.


Dakatar da su ya yi da hannunsa sannan ya ce. "Kuyi zaman ku bana da bu?atar ku".


Ya faWa yana mai buWe mota ?irar ferari tare da shiga. Nan take ya zura ma?ulli sannan ya tada motar yana mai barin harabar masarautar sannan ya fice daga masarautar baki Waya.


Bai zarce ko ina ba sai asibiti.


Lokaci ?alilan ya Wauke shi ya isa asibiti.


Ganin motar wanda ya yi parking ya sa likitoci suka fara nufar in da yake.


Suna mai gaida shi. Fito wa ya yi daga motan yana mai amsa gaisuwar sannan ya dube su ya ce. "Where is she?".

Nuni Waya daga likitocin ya yi masa da cewa tana cikin room.


Nufar wajan ya yi bai tsaya ba har saida ya isa bakin Wakin sannan ya kai hannunsa kan handle tare da murWa handle Win ?ofan sannan ya ?usa kai ciki.



Yana shiga ya tarar da ita kan kujerar mara sa lafiya ta yi ruff da ciki sai kuka take.


Nan take idanuwansa suka kaWa suka yi jajir, zuwa ya yi daff da ita sannan ya zauna kusada ita ya ce. "Me ya sa ki ke kuka eh mrs Laila?".


?ago da rinannun idanuwanta Mrs Laila ta yi tare da Wora wa kan Sooraj. cikin dashashiyar muryar ta tace. "Me ya sa ba zan yi kuka ba Sooraj?, yarana duk na rasa su ban sani ba ko suna raye ko Allah ya amshe kayansa. Na rabu da ?a?a na tun kafin su san ciwon kansu, yanzu ban sani ba ko suna raye ko A'a, sannan miji na bai damu ta nemi in da suke ba, ?an uwana basu neme su ba, ni haka tawa kaddarar take". Ta ?arashe maganar tare da fashe wa da kuka.


Furzar da iska mai zafi Sooraj ya yi sannan ya ce. "Kada ki damu na dawo Nigeria ne duk saboda na nemo in da suke, kuma naje chan ne domin neman maganin ki. Zan ?o?arta wajan ganin kin samu lafiya sannan anbi miki ha??in ki da na yaranki".







AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)



*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________*
Sooraj ya faWa yana mai mi?e wa tsaye. Sannan ya juya da zimmar tafiya.


Saurin ri?e hannunsa Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "Na gode sosai Sooraj, ban san da mai zan iya saka maka ba, da a ce ?a?ana suna nan da na aura maka Waya daga cikin su tunda baka da aure".


Murmushi Sooraj ya yi ya ce. "Aba ke kuwa suma ai kamar ?an uwa na suke, sannan na sha gaya miki cewa ki daina min wannan godiyar kinji. Ni yanzu zan tafi, zan sa likitocin su cigaba da kula da ke, sannan kuma na manta ban faWa miki ba, akwai wani abun mamaki da ta faru a dawowar nan nawa. Na dawo na ga an shiga wannan Wakin ajiyar sannan kuma sunanki ne password Win wannan Wakin, amma abin da ya bani mamaki wata ?ar aiki a cikin masarautar mu ta iya gano password Win sannan kuma ta buWe bayan kuma babu wanda ya san wannan password Win daga ni sai mahallici na".


Girgiza kai kawau Mrs Laila ta yi ta ce. "Zai iya kasancewa kawai canka ta yi bawai ta sani ba, ko kuma wani ne ya faWa mata. Yanzu dai ya kamata ka tafi, saboda bana son ma?iyana su san cewa ina raye ".


Girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Shi ke nen, zan tafi yanzu kamar yadda ki ka bu?ata". Ya faWa yana mai kiran likitoci. Cikin mintuna ?alilan suka bayyana a wajan. Nan ya faWa musu cewa su cigaba da kula da ita sannan duk abin da take da bu?ata su bata ba tare da sun tambayi umarnin sa ba.


Bayan ya gama yi musu bayani, ya mi?e tsaye tare da barin room Win sannan ya nufi wajan parking space. Bai yi aune ba ya ga ya taka ?afar mutum. Da sauri ya Wago da idanuwansa tare da Wora wa kan wanda ya taka.




*******
?angaren su Amrah kuwa, basu zarce ko ina ba sai wani babban gida wanda ke cikin layin darmanawa, fitowa Usman ya yi daga cikin mota sannan ya buWe gate Win domin kuwa babu kowa a cikin wannan gida.


Shiga ciki gaba Waya suka yi yayin da Usman ya koma tare da rufe gate Win.


Fitowa Amrah ta yi daga cikin mota, kallo Waya za ka mata kasan cewa samm ba ta farin ciki. Maida kallonta ta yi kan Umar wanda ko inda take bai kalla ba saima fitowa da ya yi daga cikin mota sannan ya shiga cikin gidan.


Jan hannun Amrah su Khairiya suka yi tare da shigar da ita ciki gidan.


Suna shiga suka tadda ?awataccen parlour mai matu?ar kyau. Zama suka yi a matu?ar gajiye. Yayin da suka mi?e suka bar Amrah a zaune tare da shiga Waki suka Wauro alwala domin gabatar da sallah da ake binsu.


Bayan su gama alwalan ne suka fito daga cikin Wakin tare da nufar inda Amrah take suka ce ta tashi ta yi alwala. Binsu kawai take sannan daga bisani ta kawar da kai daga kallonsu.


Kallon juna Khairiya da Ramlat suka yi mamaki bayyane kan fuskokin su sannan suka ?ara cewa. "Amrah ki tashi kiyi alwala mu haWa jam'i tare. Jin shiru kamar ma bata san suna magana ba ya sanya su jan hannun ta tare da yi yi mata alwala ba dan tana so ba ta tsaya suka fara nuna mata yadda za ta yi alwala bayan sun gama ne, suka sanya mata hijabi sannan suka Wauko sallaya daga cikin wardrobe suka shimfiWa a ?asa. Sannan suka tada sallah. Kamar yadda ta ga suna yi haka ita ma Amrah ta yi. Sannan ta bi bakinsu da kallo ganin bakin nasu na motsi ba tare da sanin me suke cewa ba.


Haka dai suka yi har suka idar da sallah.

Azkhar suka yi sannan Ramlat ta mi?e tsaye nufi hanyar kitchen domin dafa indomie da ?wai.


Mintuna ?alilan ya Wauketa ta gama girka indomie sannan ta soya ?wai tare da zuba su a kan indomie.


Chan kan dining ta
End Ads