x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 17 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 48001 words
  • 51000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 569

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ya baki izinin yin hakan?".


"Rabu da ita Talatu, ai naji duk abin da ya faru a waje, har ?ar talakawan nan ta samu bakin da za ta iya furta wa ta faWa wa Wana Junaid magana, lallai dole na koya miki hankali A'isha. Dama yanzu Wanki Sooraj baya nan balle ya ?i barin kowa cikin sukuni a gidan nan, saimun ta galla za wa rayuwar ki. Idan Wan naki ya dawo daga ?asar da yaje sai ki faWa masa. Ke kuma".

Gimbiya Saratu ta faWa tana mai maida kallonta kan Zahra ta ce. "Ke kuma ?ar talakawa, wato kenen kina tunanin kin zo gidan masu arziki ko za ki iya shoshale kuWin mu ko, to maza ki fice daga cikin masarautar nan kafin na saka yara mata su zo suyi min waje da ke".


Murmushi Zahra ta yi kana ta fara ?o?arin gaya wa Gimbiya Saratu maganar da za ta tsufa tana jimamin shi. Ji ta yi Mami ta ri?e mata hannu tare da girigza mata kai . Nan hawaye ya fara sauka kan ?uncin Mami ta ce. "A'a Zahra kada ki furta komai ke Win ?ar aiki na ce, kada kiyi magana dan Allah".


Wafce hannunta Zahra ta yi kana ta ce. "A kan me ya sa ba zan yi magana ba?, baki ji yadda suke gaya miki maganganu marasa dad'i ba ne. Chabb Gaskiya wannan masarautar tana da bu?atar gyara sosai. Kuma ni nan zan gyara mutanen cikin ta".


Da sauri Mami ta ja hannun Zahra kana ta nufi part Win ta da ita.



***********
"Wow Amrah wallahi kinyi kyau sosai. Maza muje ki nuna wa yaya Umar kwalliyar ki". Ramlat ta faWa tare da jan hannun Amrah wacce ta yi zuru zuru da idanuwa tana kallon su. Kai tsaye parlour suka nufa da ita yayin da suka nufi in da Umar yake wanda ke zaune kan kujera.

Kamar an ce ya Wago kansa. ?aga kansa ya yi tare da Wora wa kan Amrah. Bai sanda bakinsa ya furta kalmar masha Allah tabarakalla ba.

Ajiye system Win da yake yin aiki ya yi kana ya mi?e tsaye ya ce. "Muje yanzu nayi muku siyayya tare gaba Waya".

"Laa yau yaya da kanka za ka kai mu shopping, wannan abu kamar a mafarki". Khairiya ta furta suna mai haWa ido da Ramlat.


Dubansu Umar ya yi ya ce. "Mene ne a ciki dan na kaiku shopping da kaina?, na ga dai ba wani abu ba ne".


Sosa ?eya Ramlat ta yi ta ce. "A'a yaya ba saika wahalar da kanka ba, mun riga mun faWa wa yaya Usman ya ce zai kai mu da kansa, kuma sannan koda ma bai kaimu na ga dai akwai jami'ai a gidan nan za su kai mu, amma a ce da kanka ka kaimu ai abun ya yi wani iri".


Kallonsu ya yi kana ya ce. "Ni nayi ra'ayi bawai ku ka sani ba kun fahimta, don haka ni zan kai ku , karku Wauka wa saboda ku ne kun gane".


Girgiza kai Ramlat da khairat suka yayin da suka girgiza kai suka haWa baki wajan faWin. "Mun fahimta".???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?


Dai-dai lokacin Usman ke sauko wa daga kan bene.

?araso wa in da suke ya yi ya ce. "Muje ko". Cewar Usman.


"A'a Usman kai kayi hayyukan ka, ni zan kai su, saboda bana son wani abu ya same su domin idan wani abu ya same su ba zan ji daWin hakan ba, ana neman rayukan mu ruwa a jallo. Bayan kariyar Allah muma ya kamata mu kare kanmu. Don haka ni zan kai su kai ka koma kawai".


Girgiza kai Usman ya yi kana ya ce. "Tom yaya nima kuma akwai in da zan je Ramlat ta na ce wai saina kai su shopping. Yanzu kuma tun da ka ce za ka kai su shi ke nen, ni zan tafi in da zanje".

Ya faWa tareda fita daga cikin parlourn.



Nan ya ci karo da Gov. Musa Muhammad wato Abban su. Gaishe shi Usman ya yi, yayin da Abba ya amsa kana ya shiga ciki.


Nan take idanuwan Gov. Musa Muhammad ya sauka a kan idanuwan Amrah. Nan take gaban shi ya faWi!, yayin da ya ji kamar an buga masa ?ararrawa a kai. Salati ya saka sannan ya ce. "Who is this fine beb?". Ya tambaya.


Kawar da kai Umar ya yi kana ya ce. "Am sorry to say Sir, but this is none of your business, please mind your self, banzan ji dad'i nayi maka rashin kunya ba. Wannan da ka ke gani rayuwata ce kuma a kanta babu wanda ba zan iya faWa da shi ba muddin wani ya ce zai yi ?o?arin taSa ta to lallai ya janyo wa kansa bala'in da babu wanda zai iya cetar sa daga ciki".


Ya faWa tare da jan hannun Amrah kana suka bi ta gefen Abba suka wuce.


Baki sake gaba Waya suka bisu da kallo.


Maida kallonsa Gov. Musa Muhammad ya yi kan su Ramlat kana ya ce. "Ita Win wace ce?".


Amsa Khairiya ta ba shi da cewa. "Ita Win ?ar daji ce yaya ne ya kawo ta ya ce mana a nan za ta dinga zama har sai ya gano in da ainiyin iyayen ta suke. Bayan nan bamu san komai ba".


Girgiza kai Gov. Musa ya yi ya ce. "Shi ke nen kuna iya tafiya". Kamar jira suke ya ce su tafi m nan suka ruga a guje tare da fice wa daga cikin parlourn.


Samun waje Gov. Musa ya yi ya zauna kan kujera tare da Wora ?afa Waya kan Waya sannan ya furzar da iska mai zafi tare da sakin murmushi ya ce. "Umar kenen mai zuciyar ?arfe. Amma fa ba laifi yarinyar nan ba dai kyau ba, ga green eyes masu tafiya da hankali. Tabbas idan nayi safarar wannan ba ?aramin kuWaWe ?an ?asar waje za su bayar ba, za su bada fiye da millions ma, ya zama dole na san yadda zan yi na sace ta. The girl is so beautiful and sexy". Haka Gov. Musa ya shiga yin magana shi Waya kamar wani zautacce.


Bayan su Umar sun shiga cikin mota ne Umar ya tada mota yayin da Amrah ta zauna a mazaunin gaba. Nan Umar ya tu?a motar suka bar harabar gidan baki Waya.

Kai tsaye hanyar shopping mall suka nufa



**********************
*KAUYEN GUJINGU*

"Malam wallahi abin da ke faruwa da ?ata ya wuce a kaita asibiti sai dai wajan malamai shi ya sa muka zo gare ka. A da chan ba ta yin hakan. Amma kwanan nan kawai sai mu ga tana faWi ?asa ita Waya ba tare da anyi mata wani abu ba". Daddy ya ?arashe maganar damuwa Wauke kan fuskarsa.



"?warai da gaske Malam, saboda wannan abun da ke damunta ne ya sa muka baro America mu ka zo Nigeria domin neman mafita. Dan Allah ka taimaka mana".
Cewar Mom.


Murmushi dattijon ya yi wanda ke zaune kan wata katifa wanda aka zagaye shi da kara. Yayin da Wakin gaba Waya rubutun Qur'ani ka ke gani tare da magunguna kala-kala na cututtuka da na aljanu.


Kallonsu malamin ya yi kana ya ce. "Shin ku kuka haife ta?".


Nan take gaban Mom da Daddy ya faWi!, kallon juna suka yi yayin da suka haWa baki wajan faWin "Eh mu muka haife ta".


Sauke ajiyan zuciya Malamin ya yi kana ya ce. "kuma kuna da tabbacin cewa ita Waya ce ba ta da wasu ?an uwan wanda basua tare da ita?".


Amsa Daddy ya ba shi da cewa. "Eh babu ita kaWai kawai muka mallaka a duniyar nan".


Girgiza kai Malamin ya yi kana ya ce. "To ?ar ku ba ta da wani aljanu, samm babu aljanu ko sihiri ko kuma maita a tattare da ita. Wannan abun da ke faruwa da ita ba wai haka kawai ba ne dole dai akwai dalilin faruwar hakan. Amma batun cewa ko aljanu ke damunta, samm ba gaskiya ba ne".


"To Malam idan ba aljanu ba ne mene ne?, Sannan kuma mene ne abin da zamu yi ya daina?". Cewar Grandpa.


Amsa Malamin ya ba shi da cewa. "Babu abin da zamu iya yi ya daina domin da wannan abun haka haife ta, sannan alamu ya nuna cewa wannan ahali naku sun aikata wani babban kuskure a baya wanda a yanzu ba za ku iya gyara wannan kuskuren ba domin kuwa lokaci ya riga ya ?ure. Dole a chan baya kun cutar da wata wanda ba ta ji ba, bata gani ba, sannan kuma kunyi shedar zurr hakan abin da ba ta aikata ba, to ku sani cewa ?a?anta su ne za su Waukar mata fansar abin da haka aikata mata".



Cikin rashin fahimta gaba Waya suka dubi malamin kana suka haWa baki wajan faWin. "Bamu fahimci abin da ka ke magana a kai ba".


Murmushi Malamin ya yi kana ya ce. "Baku da wata ?a a ahalinku ku ka kore ta ba tare da tabbatar bincike da kuma ?wa?warar hujja hakan abin da ba ta aikata ba".


Nan take jikin kowanensu ya yi sanyi.
Ajiyan zuciya Grandpa ya sauke!, kana ya ce. "Babu wacce muka kora sai Laila, kuma ita ma Win na kore ta saboda zubar min da mutunci da ta yi a idanun duniya kana kuma ta lalata sunan ahalin mu, ita ce dalilin kasance wa ta kan wheel chair yanzu. Ta chanza sunan ahalin mu daga masu mutunci izuwa marasa mutunci. Ita ce kawai nake tunanin na kore ta na damka ta a hannun ?an sanda. Sannan har yau har gobe ba zan manta irin cin mutunci da jama'a suka yi mana ba duk ta dalilin ta. Kuma bayan nan ma ta dalilin ta ne jikana yanzu haka yake da cutar mantau. Don haka ba zan taSa yafe mata ba, koda zan yafe wa kowa a duniyar nan to banda Lailah".


Share hawayen da ke shirin zubo mata Grandma ta yi kana ta ce. "Kuma ita Win a halin yanzu ba ta raye ta riga da ta je gidanta na gaskiya, kuma ina fatan tana cikin rahamar Ubangiji".



Sauke ajiyan zuciya Malamin ya yi kana ya ce. "Tabbas kun aikata babban kuskure a rayuwar ku, ya zama dole ku nemi gafarar wannan ?ar taku idan kuwa ba haka ba, rayuwar ku za ta taSe. Zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya. Baku gani ba sannan baku sheda ba ku ka yanke wannan mummunar hukuncin a kanta, idan ma baku samu kun nemi gafarta ba to ku nemi gafarar ?a?an ta domin kada fushin Ubangiji ya dauwama a kanku. Ni na gama magana ta za ku iya tafiya".


Ya ?arashe maganar yana mai kwanciya kan katifar sa.


Kallonsa Mom ta yi ta ce. "Malam batun maganar ?ata fa?". Jin shiru babu amsa ya sa gaba Wayansu mi?e wa sannan suka fice daga Wakin Malamin.


Kai tsaye wajan motocin su suka nufa sannan suka shiga ciki yayin da drivers da ke tsaye suka shiga cikin motan tare da tada motocin sannan suka bar harabar wajan. Kai tsaye suka nufo hanyar Dutse. Tun da suka fara tafiya kowanensu ke ta sa?e-sa?e a cikin zuciyarsa yayin da gaba Wayansu suka kasa samun sukuni.






***********************
Zumbur Safeera ta mi?e tsaye tqreda nuna Aliyu da yatsarta sannan ta fara kokarin magana. Nan wata zuciyar ta ce da ita ta rabi da shi kawai. Waje ta samu ta zauna sannan ta kawar da kai gefe ta ce. "Ina neman wata alfarma".


Murmushi Aliyu ya yi kana ya ce. "To fa, alfarma a waje na kuma, me ya sa sai a waje na?".


Amsa Safeera ta bashi da cewa. "Saboda na ga kafi cancanta na nema a wajan ka ne. Ina da bu?atar sabulu da man shafa wa sannan da kayan sawa. Duka kaya na suna chan America. Ina da wasu ?an kuWaWe a acc Wina, shi ne na ce idan babu damuwa ka taimaka ka kaini in da ake shopping domin na yi siyayya".



Kallon baki da hankali Aliyu ya bita da shi kana ya ce. "Wato ma ke Win nan kin cika ?ar rainin hankali, yanzu-yanzun nan ki ka gama yi min rashin kunya, and you are expectimg me to take you to shoppin mall, hope dai kina lafiya ba wai giyan wake ki ka sha ba".



Turnu?e fuska Safeera ta yi ta ce. "Tun da na zo fa banyi wanka ba, am irritating myself, I feel so disgusted I can't take it anymore shi ya sa na nemi alfarma, amma idan ka ga ba za ka kaini ba it fine, i know what to do".


Sauke ajiyan zuciya Aliyu ya yi kana ya ce. "Shi ke nen je ki saka hijabi na kaiki".


Murmushin jin daWi Safeera ta yi kana ta ce. "Amma ba zan iya zuwa haka ba ne, na ga dai akwai sutura a jiki na ga kuma veil na yafa".


Binta Aliyu ya yi da kallo tare da kallon matsatsun kayan da ke jikin ta. Kawar da kai ya yi gefe sannan ya ce. "In dai da wannan kayan za ki bini to babu in da zan je wallahi kinji na faWa miki".


TaSe baki Safeera ta yi ta ce. "Shi ke nen bari na Wauko hijabi. Ta faWa tareda shiga cikin Wakin su Zuwaira ta Wauko maroon hijab ta sanya. Sosai hijabin ya yi mata kyau.


Fitowa ta yi kana ta ce. "Muje ko".

Kallonta Aliyu ya yi cikin zuciyarsa ya furta kalmar. "Masha Allah Alhamdulillah, tabbas su Mom sun zaSa min mace kyakyawa, gaskiya nayi dace".


TaSe baki ya yi a fili ya ce. "Ko kyau, abu kamar a hura ta faWi".


TaSe baki Safeera ta yi ta ce. "Koma dai mene ne kai ka sani".


Fita suka yi a tare da shiga cikin mota a tare. Tada mota Aliyu ya yi kana suka fice daga cikin gidan yayin da ma'aikatan gidan suka bisu da kallo.



Saida suka yi tafiya mai nisan gaske kafin su isa ga shopping mall Win.


?angaren su Amrah kuwa sosai su khairiya ke yi wa Amrah siyayya, kama daga abayoyi atamfa, Arabian gowns, hijabbai da mayafai tare da set na kayan makeup da dai sauransu.



Jan hannun Amrah Umar ya yi kana ya fara zagaya da ita cikin mall Win domin ya zaSo mata wasu abubuwan.



Bayan shigar su Aliyu ne suka nufi Sangare da za su samu abin da Safeera ke bu?ata.



Sakin hannun Amrah Umar ya yi kana ya fara dube-duben wasu abubuwan.



Safeera ganin hankalin Aliyu ya tafi wani wajan ya sa ta yi saurin barin wajan tareda nufar wani part na ciki wajan


Amrah kuwa barin in da Umar yake ta yi tare da nufa Wayan sashin da ba ta san ko ina ba ne.


Juyawar Umar keda wuya kawai ya ga Amrah ba ta nan.


Waige-waige ya fara yi ya ga dai still bai ganta ba. Hankalin sa ba ?aramin tashi ya yi ba domin kuwa a tunanin sa waWan da suke bibiyar rayuwarsa sune suka sace Amrah nan take ya kira jami'ansa.


A Sangaren Aliyu dai shima haka domin ya yi neman duniya bai ga Safeera ba.


Chan Aliyu ya hango Amrah a tsaye. Mamaki ne a ya kama shi domin duk a tunanin shi Safeera ce. "To ikon Allah wato Safeera harta chanza shiga izuwa pink abaya". ?arasa wa in da Amrah yake ya yi kana ya ja hannunta ya ce. "Ke safeera ina ki ka je ki ka sa nake ta neman ki?".

Juyo wa Amrah ta yi. Nan take idanuwan kowannensu ya sauka a juna.


Take gaban Aliyu ya yi mummunar faWuwa!, sauri sakin hannunta ya yi tare da ja da baya. Baki na rawa ya ce. "Safeera garin ya ya idanuwanki suka chanxa kala?".


?angaren Umar kuwa ganin Safeera ya yi tana ta tsince abubuwan da take so. Murmushi ya yi ba tare da sanin ba Amrah ba ce ba ya ja hannun ta ya ce. "Ke Amrah kin fiye yqwo maza mu tafi.


Mamaki ne karara ya bayyana kan fuskar Safeera. Saurin wafce hannunta Safeera ta yi ta ce. "Hey wane ne kai kuma?, wace ce kuma Amrah?".


Juyo wa Umar ya yi domin kuwa ya yi matu?ar mamki a karo na farko Amrah ta yi magana. Juyawar sa keda wuya idanuwansa ya sauka a na idanuwan Safeera. Gabansa ne ya bada wani irin ?ara tare da wani irin bugu. Da sauri ya saki hannunta yayin da ya nuna ta cikin zallar mamaki ya ce. "Gari ya ya idanuwan ki suka sauya izuwa blue kuma?, dama kin iya magana ne?".







************************
"Wai Mami su wane ne waWan chan matan ne?, na san a girma za ki girme su amma shi ne suke miki rashin kunya, ni fa idan da abin da nafi tsana bai wuce zagar min uwa da raini ba. Shin ke ?ar aiki ce a gidan nan ne suke yi miki irin wannan cin fuskar?".


Murmushi Mami ta yi kana ta ce. "A'a ni Win ba ?ar aiki bace ba, su Win kishiyoyi na ne ni kuma ni ce Uwar gidan su".


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi ta ce.
"Kuttmelesin chan dumadu, chabb Wi jamm kenen dama wai kishiyoyin ki ne?, kai Mami, gaskiya kinyi sanyi da yawa, chabb na yarda da kaina. Wayyo ni Zahra, dama ni ce nake zaune da waWan nan kishiyoyin guda biyu da tuni na saita wa kowanensu zama duk gaba Waya na ga Wuwawunsu rawa yake duk da saina saita musu shi. Gaskiya Mami kinyi sanyi da yawa. Ai kuwa dole ne na gyara wa kowa zama a gidan nan kafin na bar wannan masarautar. Domin samm ba zan juri ire-iren waWan nan abubuwan ba, me yafi wannan raini. Na ga ma kamar sun raina ki, wata a cikin su mai ha?ora kamar na akuya mai gatso Win nan Talatu na ji kin ce Wazu ko, ita harda wani dungure miki kai tsabagen ta raina ki".


Murmushi Mami ta yi kana ta ce. "To ya zanyi Zahra?, ni sam bana san tashin hankali da hayaniya, shi ya sa kawai nake zaune da su a hakan banason rigima. Shiru- ba tsoro ba ne gudun magana ne, a lokacin da Wana Sooraj yana nan babu wanda ya isa ya yi min abin da suke yanzu. Domin kuwa kowa tsoronsa yake a gidan nan. In dai baya nan ne suke mim waWan nan abubuwa, idan kuma ya dawo kowa shan jinin jikinsa yake. Ni kuma ban taSa buWar baki na faWa wa mai martaba ko Wana Sooraj ba. Saboda bana son tashin hankali".



Girgiza kai Zahra ta yi kana ta ce.
End Ads