x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 29 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 84001 words
  • 87000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 581

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
faWi akan. Amma ka bari na fara koya mata hankali kafin nan saina chanza".



Ta faWa tare da nufar hanyar da budurwar ta yi.


Dafe kansa Sooraj ya yi ya ce. "Wallahi Wannan yarinyar duk wanda ya aure ta zaiga bala'i, domin wannan annoba ce". Ya faWa tare da bin bayanta.



?ara sauri Zahra ta yi yayin da kafafuwanta na harWe wa dana juna saboda tsananin sauri da kuma bala'in da take.



Ganin budurwar na ?o?arin shiga mota ya sanya ta fara gudu harta isa inda budurwar take.



"Ke!". Zahra ta daka mata tsawa.


A razane budurwar ta Wago idanunta tare da duban Zahra ta ce. "Who are you?, me ki ke nema, kinga kiyi tafiyar ki bani da chanjin da zan baki, dan haka ku baratan nan ku ke da zarar kun ga mai kuWi ku ke kiWime wa".



Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "Yau akwai ?ura, wato ni ce mabaraciya ko?, kin taka ni kin wuce shi ne ko ki iya bani ha?uri".



Kallon sama da ?asa budurwar ta bi Zahra da shi sannan ta ce. "Ai na san na taka ki, kuma ina sane nayi hakan, dan aka ki Sace min daga gani".



Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Idan kinga kin bar wajan nan to bani bace. Kalle ni nan wallahi ni bana Waukar raini, kina wani tafiya kamar wata lan?wasashiyar sanda. Ke daWin abun ma baki da wani kyau balle kiyi wa mutane iyayi, kalli fa fuskarki yadda ka san wata akuya wacce ta yi shekara ta jin yunwa, ga kunnuwa fala-fala, kamar gwargwaron amarya, kin buWe ?wa?widon kanki a waje ko gashin ma babu yadda ka san gashin hammatar Wan iska, kina wani fallewa kamar injin markaWe. To wallahi ki sani cewa muddin baki bani ha?uri ba saina ci ubanda ya yi tattalin goron auren bikin uwar... Da sauri Sooraj ya rufe mata baki.



Wafce jikinta Zahra ta yi daga nasa sannan ta ce. "Me ya sa za ka dakatar da ni".


Maida kallonsa Sooraj ya yi kan budurwar ya ce. "Zubaida kada ki damu da abinda ta faWa miki kiyi ha?uri kiyi tafiyarki ".



Kallonsa Zahra ta yi ta ce. "Daman ka san wannan mahaukaciyar?".


Amsa Sooraj ya ba ta da cewa. "Ba mahaukaciya ba ce ita Win wacce zan aura ce".


Zaro idanuwa waje Zahra ta yi tana mai cewa. "Akwai ?ura kuma a akwai kallo. Gaskiya babu mai mummunar sa'a a duniyar nan kamar kai, duk rashin sa'an wasu ya biyo bayanka. Kai yanzu me ka gani a jikin wannan mai kama da jaSar?".



"Ki iya kalaman ki Zahra, auren haWi za'a yi mana, kuma bana son ki ?usa baki ciki". Cewar Sooraj.



Kallonsa Zubaida ta yi ta ce. "Abun qauna, me ya sa ka ke yawo da wannan ballagazar, kodai budurwar ka ce?, yanzu kenen cin amana ta ka ke ban sani ba".


A fusa ce Zahra ta ce. "Yaci amanar taki Win me za ki yi?, ke zanci bala-balan banki bariki.......


Bata ?arasa ba taji an kwashe ta da mari. Dafe ?uncinta Zahra ta yi ta ce. "Yahya Sooraj, mari na kayi, ni ka mara?".


Girgiza kai Zahra ta yi cikin jin aushi ta fita daga asibitin.



Da sauri Sooraj ya koma inda motarsa take tare da tada motan sannan ya fice da sauri daga cikin asibitin tare da bin bayan Zahra.







*********************
?angaren Aliyu kuwa Kano ya nufa da Safira tare da kaita kangon dake cikin daji. Sannan ya yi parking tare da fito da Safira yana mai shigar da ita cikin kangon tare da Waure ta. Tana kuka haka ya kammala Waure ta sannan ya dube ta ya ce. "Ba za ki san dalilin da ya sa nake miki hakan ba, amma nan bada jimawa ba zaki fahimta".




*****************
Umar kuwa yana cikin tu?i wasu ?an daba suka tsayar da motarsa. Nan suka buWe motar tare da fesa mai hoda wanda ya sanya shi fita daga cikin hayyacin shi. Nan take ya suma. Shiga motan suka yi da shi tare da tada motan suka bar wajan.


Cikin motan kuwa Amrah ce kwance bata cikin hayyacin ta. Chan kangon da Aliyu ya nufa da Amrah aka nufa.


Yayin da aka jefa su a ciki.





***********
"Zahra kiyi ha?uri ki shigo mu tafi". Cewar Sooraj yana mai cigaba da bin bayan Zahra.


Harara Zahra ta galla mai ta ce. "Ba zan shigo Win ba, yanzu ka gama mari na kuma kace na shigo, to ba zan shiga ba. Kaje chan da riSaSSiyar motar ka".



Ganin Zahra ba zata bashi haWin kai ba ya sashi tsaida mota tare da fito wa daga ciki sannan ya nufi inda take, bai bata lokaci wajan Waukar chakk ya Wora a ?afaWa. Fusge-fusge Zahra ta fara yi amma samm Sooraj bai ajiye ta ba har saida ya isa motarsa sannan ya direta tare da sakawa motan key. Sannan ya zagaya ya shiga yana mai tada motan suka bar wajan.



Kai tsaye Masarauta suka nufa a sa'inda babu wanda ya ce wa wani ?ala har suka isa. Mamaki ne ya kama Zahra da Sooraj ganin yadda fadawa da dogarai tare da ?an aiki da mai martaba tare da su Gimbiyoyi suka taru guri Waya.


Fitowa Zahra da Sooraj suka yi daga cikin motan.


Fashe wa da kuka Gimbiya Saratu da Samira suka yi. Kallon su Sooraj ya yi ya ce. "Me ke faruwa ne naga mutane sun taru?".


Share hawayenta Samira ta yi ta ce. "An nemi sar?ar zinaren Ammi an rasa, shi ne aka ce kowa ya fito, wasu fadawa ne da dogarai ne suke searching kowane sa?o da lungu na gidan kuma duk wanda aka ganshi a Wakinsa shi ne Sarawon".



Mami kuwa babu abinda take in banda addu'ar ganin gold Win.


Zahra taSe baki ta yi dan ta san bata Wauki wani gold ba.


Saida suka shafe kusan awa guda a tsaye kana daga bisani suka jiyo muryoyin fadawa na faWin an ganshi.



?arasawa wajan fadawa guda biyar suka yi tare da mi?a wa mai martaba gold.


Kallonsu Sooraj ya yi ya ce. "A Wakin wa ku ka ga sar?ar gold Win?".


Amsa Waya daga cikin fadawan ya bada da cewa. "A Wakin Waya daga cikin ma'aikatan masarautar nan wato Zahra".



Zaro idanuwa waje gaba ki Waya jama'ar da ke wajan suka yi.


"Zahra kuma!". Mami ta faWa cikin shiga ruWani.



Kallonsu Zahra ta yi ta ce. "Wannan ?arya ne, ni ta ya ya zan Wauki gold bayan ban san ma da shi s fadar nan ba, wallahi bani bace".


"?arya ki ke, dama ba yau ki ka fara yi mana sata ba, kin daWe kina yi shi ne yau Allah ya tona asirinki, dama an ce rana dubu ta Sarawo, rana Waya ta mai kaya". Cewar Gimbiya Saratu.


Maida kallonsa Sooraj ya yi kan Zahra ya ce. "Zahra da gaske ke ki ka saci wannan gold Win?, me ya sa za ki aikata hakan".


Hawayen da Zahra ke ?o?arin ri?e wa ne suka suSuce mata. Dubansu ta yi ta ce. "Wallahi bani bace ba, sharri kawai suke suyi min saboda a kore ni daga masarautar nan saboda ina muzguna wa rayuwarsu. Amma wallahi sata ba hali na ba ne".



Kallonta Mami ta yi ta ce. "Zahra babu sharri ko ?arya a nan an ga sar?a a Wakin ki, ta ya ya to sar?ar ta shiga Wakin naki?, ko ita sar?ar ce zata kai kanta Wakin?".


"Kenen kema Mami baki yarda dani ba?". Cewar Zahra wacce duk ta bi ta rikiWe.


"Waye ma zai yarda da ke, Sarauniya, dama aka ku talakawan nan ku ke da zaran kun samu guri, ku ke iskanci yadda ranku ke so". Cewar Gimbiya Talatu.



"Maza zo ki fice daga cikin masarautar nan bamua son sake ganin fuskarki". Cewar Sooraj wanda ranshi ya yi matu?ar Saci.



"Dakata!". Suka ji an furta. Juyawa gaba Waya suka yi domin ganin wane ne, MK ne tsayem ?arasowa wajan su ya yi sannan ya dubi kowanne daga cikin su ya ce. "Zahra tafi ?arfin ta saci gold. Kun san wace ce mahaifiyar ta. Idan da a ce kun san wace ce Zahra da kun dinga yi mata hidima. Mahaifiyar ta na Waya daga cikin masu kuWi na duniya wanda kowa ya san da hakan".


Mamaki ne ya kama kowanensu.


Mamaki ne ya kama Zahra dan ita ta san dai ba ?ar masu kuWi bace. Kallon Mk ta yi ta ce. "Bana son kayi min ?arya ni mahaifiya ta ma ban taSa ganinta ba, kuma ni Win ba ?ar masu kuWi bace asali ma ni Win a kurkuku na taso, dan haka karka yi min ?arya dan ka kare ni".


Murmushi Mk ya yi sannan ya ce. "A wajan ki ke ?ar talakawa ce, amma a zahiri ke Win ?ar gidan masu arzi?i ce. Idan da a ce ana siyan masarauta, to tabbas babu tantama a cikin dukiyar ki ?arami daga ciki zai siyi Masarautar nan har sau biyar".



Jin hakan ya sa kowanensu ya zaro idanuwa waje.





MANAGE PAGE PLEASE =?O? =?O?


AL?ALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
[12/2, 19:56] Ayeesher MB>?p?>?p?: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________*
"kamar ya ya? mufa ba mu fahimta ba ya kamata ka fahimtar da mu. Kowa a nan wajen kai yake jira kuma sannan bamu san me yake faruwa ba ya kamata ka sanar da mu ko wacece Zahra". cewar mami wacce ta tsaya ta zubawa zahra idanuwa.


ajiyan zuciya mk ya sauke sanna???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n yace. "ko ku yarda ko karku yarda wannan ba damuwa ta bace ba amma tabbas Zahra shahararriyar yar masu kuWi ce, ba lallai yanzu ku fahimta ba amma nan gaba tabbas zaku sani yanzu dai ku maida ta ciki dan Allah".


girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Tabbas zamu maida ta ciki amma kuma ina so ka faWa mana ainihin gaskiya, kazo ne ka tsayar da mu, kuma kana so ka faWi gaskiya amma ka yi shiru ya kamata ka fito ka bayyana mana duk abinda ke faruwa. Mu yanzu ka saka mu a cikin duhu ya kamata ka fito damu cikin haske, kada ka manta nan cikin masarauta ka shigo ba wai waje ba, ya kamata ka san inda ka ke a halin yanzu".


murmushi Mk ya saki sannan ya ce. "Ya kamata ka saurare ni yarima, na riga na gaya muku cewa nan ba da jimawa ba zaku san ainihin zance yanzu lokacin bayyanar ta bai yi ba shi ya sa ban faWa muku ba amma insha Allah nan ba da jimawa ba za ku san gaskiya".


Ajiyan zuciya kowa ya sauke jin furucin mk na karshe furzar da iska kowa ya yi waje sannan kowa ya shige cikin fada yayin da bakin ciki da takaici suka bi suka cinkushe guri guda cikin gimbiyoyi da yaransu.


kowa ya shiga ciki yayin da ya rage iya Mk da Zahra kallonsa zara tai sannan ta ce. "Ni fa ban san ka ba, kuma ta yaya za'a ce mahaifiya ta wata ce bayan kuma ni tunda nake ma ban taba ganin mahaifiyar tawa ba, ko da kamshin jikinta ban taba ji ba. Kasan mene ne nifa ba 'yar masu kudi bace ba ka zo nan ka dan bara musu ?aryar ka, yanzu sai ka san ai yadda zaka wanke kanka dan ni yanzu bansan me zanyi maka ba. Wallahi idan ka saka aka kore ni daga masarautar nan, ba zaka ji da daWi ba. Ina zaman zama na zaka zo ka tayar min da hankali eh, ni yanzu kawai ka je ka gaya musu cewar duk abinda ka faWa musu karya ce don wallahi idan gaskiya ta fito duk abinda yazo ya biyo baya babu ruwana kar ma ka nuna ka san ni ko kuma ka taSa gani na dan ni dai ba abinda ya shafe ni, tunda kaine kazo kayi musu karya ba ni ba '. Dan haka dan Allah dan Annabi ka tawo ka je ka gaya musu gaskiya. Ya kamata ka san da haka wallahi ni ban san kowa ba ma ni a garin nan in banda magarkama ".



"A'a Zahra ba zan iya aikata akan ba domin duk abinda na faWa babu ?arya a cikin ta gaskiya nake faWa miki na san ba lallai ki yarda dani ba amma tabbas wata rana za ki tuna da cewa nazo har gabanki na faWa miki asalin wace ce ke, sai a lokacin zaki tuna abinda na faWa miki. Kada kiyi tunanin ko nazo ne saboda wani abu ne domin na taimaka miki amma tunda kin riga kin nuna cewar ba kya son haka ni zanyi tafiya ta nagode". Mk ya faWa yana Mai ?o?arin tafiya.


Da sauri Zahra ta dakatar da shi sannan ta ce da shi. "Tsaya!". tsayawa mk ya yi yana mai fuskantar Zahra. Karasawa inda yake Zahra ta yi sannan ta ce. "Ya kamata ka faWa min toh inda mahaifiyar tawa take tunda kace kasan ta kuma kasan ita Win me kuWi ce nima kuma yar ta ce kuma in yi ma ina da dukiya, to ya kamata ka kaini wajen ta ina so na ganta domin na tabbatar da abinda ka ke faWa amma idan baka kaini ba ba zan taSa yarda da maganar ba. Ya kamata ka san da cewa ni ba komai ne za'a kawo min na yarda ba, ina yarda da wasu abubuwan amma wani abun idan ka faWa mun ba zan yarda da shi ba. Dan haka ka gaya mun inda mahaifiyata take idan kuwa ?arya ka ke ba zan ?yale ka ba dan wallahi sai na muzanta ka a gaban mutane".



Murmushi kawai Mk ya yi dan bai iya ce mata ?ala ba, sannan ya ce. "Hmm Zahra kenan, duk a cikin 'yan uwanki halinki ne kawai ya bambanta da na sauran, bansan ta yadda zan fara fahimtar da ke ainihin gaskiya ba amma ina son daga yau har izuwa sati mai zuwa kada ki kuskure ki fita daga cikin wannan masarautar saboda ana neman rayuwar ke ruwa a jallu sannan kuma da zarar kin fita za'a sace ki ina fada miki hakan ne ba dan wai banason ki fita bane da komai na rayuwarku gaba daya yake akaina dan haka ya kamata ki saurare ni sannan ki fahimci abunda nake fada miki wannan ba wasa nake fada ba gaskiya nake fada miki Zahra duk da cewa nasan ki ba mai daukar komai ba amma ya kamata kyau wannan muna tawa".




kallon sama da ?asa Zara ta bishi da shi sannan ta ce. "Kamar yaya 'yan uwana? ni fa bani da wasu 'yan uwa sannan da ka ke cewa kada na fita daga cikin masaurartan nan har kai waye da zaka cemin karna fitar ko ina?, ni nake da kaina kuma duk inda nake so zanje da inda bana so bazan je ba ya kamata ka fahimci cewa ni ba kanwanlasa bace babu wanda ya isa taSa ni ko ya yi yunkurin cutar da rayuwa ta ballantana ma a sace ni. Kana ji na ko, kaje ka koma duk inda ka fito dan ni ba za'a taSa rinjayata ba, ya kamata ka san wace ce Zara, ni ba kamar sauran mutane bace da za su zo a gaya musu magana su zo su dauka ka gane, idan ba zaka iya ba ka ja baki kan shiru. Sannan ya kamata ka je ka gaya musu cewar ni ba 'yar kowa bace ba ka zo ne kayi mun sharri ban ji ba ban gani ba zaka je ka saka ni a inda Allah bai kaini ba".



Tana kaiwa nan, ta juya masa ?eya tare da barin inda yake kai tsaye falo ta nufa wato babban falon sarki. Nan ta tarar da su gimbiya talatu da saratu tare da 'ya'yannan su cikin ranta ta ce. "Ba dai ni ku ka je ku ka yi wa sharrin cewar na saci gold ba, to wallahi zaku ga bala'i a gidan nan, dan duk wanda ya ci tuwo da ni miya ya sha, ba zan taSa ?yale duk abinda ku ka yi mun ba sai na fanshe duk abinda ku ka aikata mun, kuma wallahi, wallahi ba za ku ci bulus ba tunda har ku kasa nayi kuka da idona, dole kuma sai nasa ku kuka ba zan ?yale ku ba domin kuma sai kun WanWana kuWarku".


Tana kaiwa na ta isa inda suke. Ganin tana iso inda suke ya sa ga baki Wayansu mi?e wa tsaye tare da kwashewa da dariyar mugunta.



girgiza kai Zara ta yi tare da sakin murmushi sannan ta fara yin wa?a da cewa. "kaga ?an bura'uba, da ni suke bura'uba, ?an buhum bura'uba, kai ka ga 'yan bura'uba ga wata yar bura'uba, so take in bata bura'uba".


Nan take ran kowa a cikin su ya Saci.

Dai-dai lokacin Sooraj ya shigo parlourn tare da zama domin ganin Zahra a wajan. Nan ya shiga kallonta kamar zai cinye ta.



Ganin Sooraj yana ta kallonta ya sa Zara faWin. "Ni dai na shiga uku wannan wani irin kallo ne haka kamar maye".


Da sauri Zara ta rufe bakinta jin furucinta na ?arshe tare da saurin jan baya zaro idanuwa ga baki dayansu suka yi jin furucin Zahra na ?arshe. mike wa tsaye Suraj ya yi a fusa ce sannan ya dube ta ya ce. "Ni ki ke kira maye?, ni ne maye Win?, wato lallai yarinyar nan sai yau na ?ara tabbatar da cewa kin gama raina ni, idan har ban koya miki hankali ba, ba za ki daina min duk abinda ki ke min ba. Ai kuwa yanzu za ki gane kuren ki, a yau zan nuna miki halin maitar". Yana kaiwa nan ya ce yi saurin nufar inda take tare da fisgo ta sannan ya kwashe ta da marika har guda biyu. Ihu Zara ta kwalla tare da fara neman taimako, ganin su gimbiya sun ja baya suna ta yi mata dariya ya sa ta fara ?o?arin ?wace kanta daga
End Ads