x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - KUNDIN CINIKAYYA

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 96350 words

Category: Romance Story +18

Views 551

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ta ce. "Kenen ba guda Waya bace bah akwai wata a ciki. Allah mun gode maka da ka albarkaci wannan baiwar taka da ?a?a waWan da sune za su zamo gata da kuma abun alfaharin ta.

Ganin Wan dake cikin ta kasa yin nishin da zai fito ya sa ta shiga cikin tunani.

Wani dabara ne ya faWo mata. Mi?e wa ta yi yayin da sauran mata da warders suka bita da kallo.

Wani babban bokiti ta Wauka mai matu?ar faWi da girma yayin da ta cika she bokitin tsaff da ruwa. Tare da ?o?arin jan bokitin ta nufi inda Laila ta ke. Ganin ta kasa ya sa warders suka taimaka mata ta Wauki ruwan yayin da suka kai har gaban lailah.

Ajiye wa suka yi yayin da suka cinciSe ta tare da saka ta cikin ruwan.

Nan ta ci gaba da na?uWa yayin da jariri ya ?i fitowa. Sai da ta Wau hawanni biyu tana abi Waya bah tare da anji labari mai daWi bah.

Zama hajiya Binta ta yi tare da girgiza kanta ta ce. "Ba za ta iya haihuwa da kanta bah saboda bata samu kulawar da ta ke bu?ata bah, wannan aikin ba mune zamu yi bah dole likitoci ne zasu yi kuma wannan bah maganar kawo likitoci magar?ama bane tana bu?atar a kaita asibiti yanzu nan kafin lokaci ya ?ure.

?aya daga cikin warders Win ne ta kalli Hajiya Binta ta ce. "Asibiti kuma? Ta ya ya zamu fita da ita cikin magar?ama bayan ita Win babbar mai laifi ce kuma kotu bata bamu damar aiwatar da hakan bah.kafin hakan ta faru dole sai da sa hannun kotu tukun nan".

Cikin Sacin rai Hajiya Binta ta kalleta ta ce. "Wato ta mutu a gaban idanuwan mu kenen koh? kotun banza kotun wofi na bi kotu da gudu ba wando. Idan ta rasa rayuwarta ba tare da haifar abin da ke cikin ta bah shin kun san da cewa babban laifi ne? Saboda kuna ji kuna gani tana bu?atar agaji ku ka ?i agaza mata sannan kuma wallahi idan ta mutu sai kin fuskanci mummunar u?uba tare da hukunci dan haka kuje a haWa jami'ai a tafi da ita asibiti. Maza-maza yanzun nan".

Cikin ?an?anin lokaci warders suka tara jami'ai yayin da haka Wauki Mrs Lailah Abdullahi haka shigar da ita cikin mota. Ri?e hannun Hajiya Binta Lailah ta yi sannan ta ce. "Ga amanar ?ata na baki ki kularmin da ita tamkar ?ar cikin ki sannan kada ki taSa faWa mata cewar ke Win bah mahafiyarta bace, har sai ta kai munzalin sanin hakan. ina son ki nemi ta gano inda mahaifinta ta ke. Tana kaiwa nan ta saki hannunta alamun ta suma.

Jikin Hajiya Binta ne ya yi sanyi yayin da ta kalli jaririyar dake hannunta cikin tausayawa.

Tada mota jami'ai suka yi yayin da suka fita da ita daga cikin magar?amar tare da nufa da ita babban asibiti.

Tun da suka shiga cikin asibitin mutane ke binsu da kallo yayin da suke ganin kamar Mrs Lailah ce a cikin motar. Nan da nan labari ya zagaye gari cewar Mrs Lailah Abdullahi tana cikin international hospital zata haihu yayin da ?an jarida suka cika wajan domin Waukar rahoto da bayanai.

Bangare guda kuma Jami'ai sun zagaye asibitin hannunsu ri?e da bindigogi.

Fitowa Nurse's suka yi da gadon Waukar mara lafiya sannan suka Wora ta a kai tare da shigar da ita labour room tare da shirya ?wararrun likitoci domin karSar haihuwa.

Nan likitoci suka shiga cikin labour room Win da haka ajiye ta sannan suka fara gudanar da aikinsu. Yayin da suka canza mata kayan dake jikinta suka saka mata na marasa lafiya. Sannan suka saka mata ?arin ruwa. Su kuma suka saka hand glove da facemark tare da wular kai. Ganin sai na?uda ta ke ta kasa haihuwa ya sa suka yi scanning Win cikin ta. Nan suka gano cewar ba guda Waya bane ke cikin ta yara biyu ne.

Ganin hakan ya sa Waya daga cikin doctor's Win faWin ba za ta iya haihuwa da kanta bah dole ne a yi mata operation idan har muna son ceton ranta da kuma ?a?an dake cikin cikinta. a halin yanzu jininta ya zuba sosai dole muna bu?atar wanda zai yi donating Win jini domin a ?ara mata don kada ta rasa rayuwarta. Dan haka dole mu muyi mata operation to save her life.
Cewar wannan likitan.

Jin hakan ya sa suka kwaso kayan aiki yayin da haka canza mata position tare da direction na haihuwan. Sannan suka yi mata allurar kashe zafi da raWaWi. Sannan daga bisani suka yi mata allurar bacci.

Ganin bacci ya Webe ta ya sa suka fara gudanar da aikinsu. cikin ?ware wa suka tsaga cikin ta tare da fiddo yaran ciki.







ؐ?ؐ?ؐ?>ؐ?
*mafarin kenen. Koh ya zata kasance gaba? Ta ya ya kowanen suka kasance a Sangare daban-daban? Shin kuma da gaske Mrs Lailah Abdullahi safaran yara ta ke tare da miyagun laifuka? Domin jin amsoshin tambayoyin ku, ku kasance tare da ni domin jin yadda zata kaya*=؃?=؃?=؃?


*Yawan comments yawan post ina son na ga ruwan comments*>?s?=?L? >?s?

*kuma wannan littafin zai dinga zuwar muku ne da zarar ina ganin comments =؃?>?s?da likes*

DON'T FORGET TO COMMENT AND SHARE PLEASE =?O? =?O? =?O?

ALKALAMIN
'?
A'ISHA M.B=؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G


*=?%?KUNDIN CINIKAYYA*ؐ?ؐ?.
Daji Magar?ama Birni
WRITTEN & DIRECTED BY
'? A'ISHA M.B =؞?=؞?=؞?
(Zinariyar>???
@&?Jajirtattu)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*DIAMOND =؎? STARP+*
*LADIES >???
@&?>??? @&?>???
@&?*
(We stand together)
>??>??>??

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai!

*=?%?KUNDIN CINIKAYYA* * *___________________________________________* kukan jariran ne ya kauraye gaba ki Waya cikin room Win. Hamdala likitocin suka yi ganin sun yi nasaran ceton yaran da kuma mahaifiyar su.

Nan ta ke daya daga cikin likitocin ya Wauki Waya daga cikin jariran, yayin da bayan hannunsa ya kasance a kan bangon mahaifa wato ji ga gefen mahaifa. Sa'an nan kuma tare da yatsun hannunsa sannan ya mi?a hannunsa baya da gaba don raba mahaifa ya fara yi a hankali daga bangon mahaifa kadan-kadan, bai dakata bah har sai da ya ga mahaifar ta cire.

Ajiye jaririyar ya yi sannan ya Wauki Wayar jaririyar ya cire mata mahaifa kamar yacce ya yi wa ta farko.

?aukar towel suka yi sannan suka saka su a ciki yayin da suka ajiye su a kusa da Mrs Lailah. Kallon jariran likitocin suka shiga yi ganin yadda Ubangiji ya yi musu baiwa ta halitta, juyawa suka yi tare da ficewa daga cikin room Win suka bar iya Mrs Lailah Abdullahi da jariran.

A hankali ta fara buWe idanuwanta tana lumshe su yayin da ta ji dukkan gaSoSin jikinta nayi mata ciwo. Mi?e wa ta yi zaune tare da maida kallonta kan jariran. Murmushi wanda ya fi kuka ciwo ta yi tare da rintse idanuwanta jin yadda maranta ke yi mata mugun ciwo.

?aukar jariran ta yi tareda ?ura musu ido. Zaro idanuwa waje ta yi ganin kowacce da kalar idanuwanta Waya blue eyes, sannan kuma Waya green eyes. Hakan ba ?aramin mamaki ya bata bah.

Rungume su ta yi a kirjinta ganin yadda suke ta faman kuka. Waige-waige ta fara yi ganin ba bu kowa a Wakin ya sa ta ajiye jariran sannan ta mi?e tsaye a hankali. Tafiya ta fara yi a daddafe harta isa gaban ?ofar Wakin.

Le?awa waje ta yi ta jikin ?ofar. Nan ta ga jami'ai a tsatsaye tare da warders gaba Waya sun zagaye wajan. Wasu irin zafafan hawaye ne suka fara zarya bisa ?uncin ta.

Koma wa ta yi ta zauna tare da ci-gaba da rusa kuka cikin sheshe?ar kuka ta ce. "Mene ne na aikata dana cancanci irin wannan sakayyar? shin wane zunubi ne na aikata? me ya sa haka zata kasance dani?".

"Mutanen da na taimaka da hannuna na ciyar da su sannan na basu abubuwa na more rayuwa. Ina tunanin koda na shiga wata matsala nsn gaba zasu tsaya mun saboda abubuwam alkhairy dana dinga aikata musu. Sai kuma gashi yau da kansu suka juya min baya saboda abin duniya suka butulce yayin da idanuwansu ya rufe suka kasa gane gaskiya. Wannan wace iriyar zamani ce wanda ba bu yarda kwata-kwata s cikinta saima cin amana da yaudara".

"Ban yi tunanin zasu iya cin amana ta har haka bah, amma ba komai Allah shi ne abun dogaro sannan shi ne mai warware kowace matsala, ina da ya?inin cewa nan gaba sai gaskiya ta yi halinta".

Ta faWa tare da maida kallonta jikinta ta ga faba Waya ta Sata gadon saboda ba ?aramin bleeding take yi bah.


*"Yauwa Nurse Nadiya ina son ki Wauki ruwan zafi ki kai room 8 akwai patient Win mu a ciki sannan kuma kiyi wa yaran wanka. Ga tea nan mai zafi a flask wanda haka kawo mata ki kai mata tasha, sannan kuma ki bata maganin relief tasha". Cewar Doctor Win.

"Shi kenen sir in sha Allahu zan yi kamar yadda ka faWa". Ta faWa tare da kwashe kayan ta zuba su a troley sannan ta Wauki towel mai kyau tare da tissue da allura sai maternity pad da kuma bedsheet. Tana gama haWa wa waje Waya ta nufi room Win da su.

Sai da taje har gaban room Win zata shiga. Nan ta ke Waya daga cikin jami'an mata ta dakatar da ita yayin da ta yi amfani da portable scanner ta fara scanning Win jikin nurse Win gudun kada ta kasance tana tare da abun cutarwa.

Ganin dai ba bu komai ya sa ta bata hanya nurse Nadiya ta shiga cikin room Win. Ajiye troley Win ta yi a gefe sannan ta shiga toilet tare da haWa ruwan zafi a cikin babban baff. Fitowa ta yi tare da nufa wajan mrs Laila wanda ke zaune kan patient bed. kallon Mrs Lailah nurse Nadiya ta yi ta ce.

"Na gama haWa ruwan ki zo ki Wan gasa jikin ki sannan ki saka maternity pad don naga kina bleeding so sai, sannan kuma zan baki magani wanda bleeding Win zai tsagaita amma sai kin fara cin abinci tukun". Ta faWa tare da cire zanin gadon dake kai wanda ya yi chaSa-chaSa da jini sannan ta Wauki zanin gadon dake kan troley ta shimfiWa a kai. Maida kallonta ta yi kan jariran sannan ta chanza musu position na kwanciya.

Shiru Mrs Lailah ta yi ma nurse Win tare da sakin murmushi wanda ya fi kuka ciwo. Maida kallonta nurse Nadiya ta yi kan Mrs Lailah sannan ta ce. "Madam kiyi ha?uri ki daure ki tashi kiyi wanka. Hana hakan ne duk saboda lafiyar ki sannan kuma gashi kina ta yin bleeding ya ?i tsaya wa. Ya kamata ki tashi na taimaka miki ki shiga toilet ki gasa jikin ki. Ga jariran ki suna ta kuka da alama yunwa suke ji kuma kin ?i ki shayar da su ga ruwan nono ya nata zuba a jikin ki. Nurse Nadiya ta faWa tana mai zuba ma Mrs Laila idanuwanta.

Shiru Mrs Lailah ta yi mata a karo na biyu. Ajiyan zuciya ta sauke cikin dashashiyar murya ta ce. "Shin za ki iya yi min wani taimako?".

Cikin rashim fahimta nurse Nadiya ta ce. "Taimako kuma? wace iriyar taimako zan yi muku?".

Amsa Mrs Lailah ta bata da cewa, "Ina son ki taimaka min na fita daga cikin wannan asibitin".

Zaro idanuwa waje nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Na taimaka miki ki futa kuma, ke Win fah babban mai laifi ce, ta ya ya zan taimaka miki ki gudu bayan kuma kina gama samun lafiya za'a mayar dake cikin prison. Gaskiya ba zan taSa iya taimakawa makashiya bah".

Saurin share ?wallan dake shirin zubo mata Mrs Laila ta yi tare da mi?e wa tsaye daka kan gadon sannan ta dur?usa kan gwiwowinta tare da haWe hannayenta guri Waya tana mai fuskantar nurse Win ta ce.

"Na ro?e ki da girman fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) ki taimake na fita daga wajan nan na samu na tseratar da rayukan yarana sannan na ceci tawa rayuwar. Bana son na mutu ba tare da gaskiya ta yi halinta bah, ina so koda nan gaba yarana na su kasance sune waWan da za su bayyana gaskiya sannan jama'a suyi alfahari da su, su kasance ababen faWa na alkhairy a wajan jama'a. Ki tamaika min dan Allah". Ta ?arashe maganar tare da fashe wa da matsanancin kuka.

Tausayin ta ne ya kama nurse Nadiya. Saurin Waga Mrs Laila ta yi tsaye sannan ta ce, "Na dahimce ki kuma na tausaya miki matu?a amma matsalar ba daga nan take bah, matsalar ita ce yanzu koda na barki ta ina za ki fita bayan ko ina a asibitin nan karaWe yake da jami'ai tare da CCTV camera. Ya kamata kiyi ?ara nazari a kai saboda kin san yin hakan babban hatsari ne dole sai mutum ya shirya don koh a ?ofar gate ma akwai jami'ai Da ?an jarida jira kawai suke ki fito su fara karSar bayanai. Kuma sannan jariran ta ya ya za ki fita da su?".

Kallon nurse Nadiya Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "Guda Waya zan Wauka na bar Waya". What!" Nurse Nadiya ta furta. Cike da da mamaki ta ce, "saboda me za ki Wauki Waya ki bar Waya bayan kuma duka yaran ki ne? baya sannan ma naji an ce kin haifi guda Waya a cikin magar?ama ga kuma biyu a nan. Idan ki ka tafi da guda Waya sauran biyun ya zaki yi da su? saboda me za ki aikata hakan?".

Haka nurse Nadiya ta shiga jera mata tambayoyi. Murmushi Mrs Laila ta yi tare da nufar inda jariran suke tana mai shafa fuskarsu ta ce.

"Ina so ne gaba ki Wayansu su taso a gurare daban-daban a cikin wannan duniyar. Bawai zan raba su bane saboda wani kuduri nawa. Zan yi hakan ne kawai saboda tseratar da rayukan su sannan kuma su san mahimmanci da rayuwa take dashi. Ina da dukiya wanda yawanta ba zai misaltu bah kuma wannan dukiyan tun kafin na haife su na mallaka musu. Kuma hakan wannan property Win makiya na za su iya kashe koh nawa ne domin yarana su saka hannu hakan wannan property Win daga baya kuma su kashe su domin shi ne burinsu. Ni kuma ba zan bar hakan ta faru bah. Shi ya sa zan raba su, su rayu a gurare daban-daban yayin da kowaccen su za su kasance da uwa daban-daban. Daga baya idan sun girma su binciki tarihin su, tohh dole ne a dawo da shari'a sannan a bayyana gaskiya ta hanyar bayar da gamsassun bayanai".

Nannauyan ajiyan zuciya nurse Nadiya ta sauke sa'anan ta ce. "Shi kenen baki da wata matsala. Na miki al?awari idan ki ka Wauki Waya zan ri?e Waya koh kuma ba bawa duk wanda ya zo yana neman haihuwa zan bashi, idan kuma bansamu bah zan dam?a ta gidan marayu. Kuma sannan na miki al?awarin ba zan taSa cin amanar ki koh na yaudare ki bah. Amma kuma ina da wata tambaya, shin ta ya ya yaran gaba ki Waya za su haWu bayan kuma duk a gurare daban-daban suke? kuma sannan ta ya ya za su san koh su Win su wane ne bayan kuma ba bu wani hujja da za'a fahimtar da su cewar iyayen da suke tare da su ba iyayensu ba asalin iyayensu ba ne? kuma wane ne zai basu property Win su?".

Murmushi Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "Wannan ba abun damuwa bane gaba Waya bayanai da hujjoji suna tare da hajiya Binta a magar?ama. Ban faWa mata komai ba saboda gudun cin amana, amma na san ba zata ci amana ta ba kamar yadda na saka ran cewa kema ba za ki ci amana ta bah. Kuma sannan haWuwa da sanin asalin su za su fahimta domin Hajiya Binta zata sanar dasu ko mai".

Kallon ta nurse Nadiya ta yi ta ce. "Wace ce kuma hajiya Binta?". Amsa Mrs Laila ta bata da cewa, "hajiya Binta ita ce na zauna da ita a magar?ama kuma komai yana wajan ta hatta ta ukun su tana wajan ta".

"Shi kenen toh na fahimta yanzu dai abin da zamu yi domin fita daga cikin wajan nan shi ne dole na baki kayan nursing scrubs wato kayan mu na Nurse's ?i saka saboda kada a gane ki sannan na baki face mark. Ita kuma jaririyar da za ki Wauka ki saka ta a cikin troley na ?asa amma dole sai na bata?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? maganin bacci gudun kada ta yi kuka a gane. Bauan kin fita ni sai nayi ihuu na ce kin fasa min habu sannan kin gudu".

"Eh hakan ya yi shi kenen sai mu fara koh". Cewar mrs Laila. Nan da nan suka shirya kamar yadda suka tsara yayin da Mrs Laila ta saka kayan Nurse's Win wanda suka kwanta suka ?arSi jikinta sannan kuma ta bawa nurse Win kayan patient ta saka a toilet. Sai da suka gama shiryawa tsaff.

Sannan mrs Laila ta saka facemark tare da nufar inda jariran suke wanda gaba Waya sun lulaya duniyar bacci saboda wanka da gasa musu cibi da nurse ta yi tare da maganin bacci. Kallon su ta yi hawaye na bi bisa ?uncinta ta ce. "Kuyi ha?uri ku yafe min, banso haka ta kasance ba, banida niyar raba ku amma dole ce ta sani zan raba ku. Kaddarar mu ce a haka kuma wannan jarabawar da zaku shiga, in sha Allahu sai kun tsallake ta". Ta faWa tare da Waukar Waya daga cikin jariran mai green eyes sannan ta yi rolling Winta a cikin towel daga bisani ta saka ta a ?asan troley Win wanda samansa ke rufe da kaya magunguna a kai. Maida kallonta ta yi kan nurse Nadiya sannan ta nufe ta tare da rungume ta ta ce.

"Insha Allahu ba zan taSa manta irin wannan habun alkhairin da ki ka aikata a gare ni bah
End Ads