ɗinta yayi sosai, ya matseta a jikinsa, daƙyar yake fusgar numfashinsa saboda tun ɗazun ta kwance masa lissafi, bazai iya bari sai anjima ba, hannunsa yakai dai-dai kan nipple ɗinta da suke a tsaye cak ya fara wasa dashi, yayi amfani da dayan hannunsa gurin tallafo kanta, a hankali ta fara jiyo wasannin da yake yi mata, miƙa tayi wanda ya sake fito da asalin halittar jikinta, aiko Alhaji ya rikice sai wani irin Abu yake yi jiki na rawa, ita kanta ta kasa hanashi, daga ƙarshe ma sai ta fara mayar masa, hakan ba ƙaramin daɗi yayi masa ba, kan nipple ɗinsa ya fara murzawa a hankali cikin salo mai motsa sha'awa, tabbas tasan ta rikitashi, kai tsaye ya fara kokawar neman haƙƙinsa, bata hanashi ba, sun shafe lokuta suna jiyar da junansu farin ciki, a hankali ya mirgina gefe yana sauke numfashi tare da cewa "Habibty Allah yayi miki albarka Allah yasa ki haifamin yara masu irin halin ki, idanunsa a lumshe yake maganar, wayarsa tayi ringing ko da ya ɗan buɗe ido ya danna receive ya mance bai sa wayar a kunnensa ba, Muryar Saudart a sanyaye tace "mijina i love You so much, da sauri ya ajiye wayar a gefe yana sauke numfarfashi yace "Habibty i love You too, Habibty na rasa irin son da nakeyi miki kin jiyar dani ni'imar ki kin shayar dani Habibty Allah yayi miki albarka,
Cikin daga murya Hajiya Zaliha da ta gama jin duk abinda suke cewa, zuciyarta na tuƙuƙi tace "mu kuma Allah ya tsine mana ko?" Sai a lokacin ya tuna ashe ya danna bai sa a kunnensa ba, "Hello Hajiya" ya faɗa murya kamar ta mai barci, cike da takaici ta katse kiran, Salma ta gama kukanta ɗazu ita yanzu take yin nata, ta kwashe duk abubuwan da taji sunayi ta gayawa Salma, rai a ɓace Salma tace "momy wai bakisan gurin bokaye bane? wlhi inhar dani aka tafi sai nasa an haukar da matar Dady, anty Hadiza dake rangaɗo sallama tace "Salma kibi a hankali duniya ba matabbata bane, hamdala Salma tayi, saboda dama babban burinta tayi ido biyu da Anty Hadiza kuma gashi tayi, kukan kura tayi ta cafko wuyan hijabin anty Hadiza, suka fara dambe Hajiya Zaliha ma ta shiga, sukayi wa anty Hadiza dukan tsiya, tare da yi mata gargaɗin idan har ta bari hindu ta shigo gidanta, ta ƙaddara wa kanta kamar ta shigo cikin kabari ne, saboda ta ɗauki alwashin sai ta kasheta har lahira,
Anty Hadiza ta miƙe tsaye tana kuka, tana cewa "wlhi tallahi nayi dana sanin saninki a rayuwa, kishin banza kishin wofi, idan har wannan abin da kikeyi Sannan kika koyawa ƴarki shine kishi Allah ya tsine muku keda kishin jahilci kawai, kuma wlhi Hindu sai ta auri Junaid ko ta halin ƙaƙa idan har kunce bin bokaye ne aikinku wlhi tallahi nasha gabanku, ada na bayar da aiki akan kishiyarki Saudart, yanzu kuwa na riga da na janye kuma wlhi sai ta zauna a gidan mijinki ta haifi yara, kuma wlhi ni na gaya miki sai kin zamo ƴar kallo, ai bazan bari wannan dukan ya tafi a banza ba, Salma ta shige kitchen da gudu ta ɗibo wuƙaƙe ta dawo parlor tana cewa "yau sai na kasheki, anty Hadiza ta fice da gudu cikin ɗaga murya take cewa "wlhi kun gama samun nasara a rayuwarku har abada ku da cin galaba akan wasu, tana gudu tana maganar, Salma na binta da gudu, mai gadi kam yaga ikon Allah, saboda Hajiya Zaliha a kaf ƙawayenta sunfi shaƙuwa da anty Hadiza, yau kuma gashi yaga ƴar Hajiyar ta biyota da wuƙa ko lafiya oho, bayan Salma ta koma parlorn tana mayar da numfashi, Hajiya Zaliha tace "Salma sai yanzu na sake tabbatar wa lallai ɗan adam ba abin yarda bane, ki kalli alkairin da nake yiwa Hadiza amma ni zata yiwa zagon ƙasa?, kinsan me nakeso dake ? ki shirya kayanki ki koma gidan Junaid, idan har ke jinjina ce nasan zaki iya aikata duk abinda nace kiyi" Hajiya Zaliha taci gaba da magana cike da ɓacin rai, "Salma idan kin koma, karki fito da kishinki a fili, nasan ma haɗaku zaiyi gida ɗaya, ki bari sai a daren farko idan ya fita yin wani abun ki shiga kisa key a ƙofar, karki bari ya raɓi shegiya, daga nan kiyi mata mugun duka sannan ki tattakata, daga miliyan ɗaya zuwa sama zan ajiye inhar yarinyar nan tayi sallama da gidanki, ni gashi saken da nayi ne har ya janyo wai Alhaji yana Singapore shi da tsinanniyar yarinyar nan, Haɗamin kayana wlhi na ɗauki alwashin kashe Saudart ko zanyi gidan yari "
Hajiya Zaliha ta faɗa tana miƙewa, juyi ta farayi a tsakiyar ɗakin, babban abin tunaninta a ina zata samesu, wata shawara ce ta faɗo mata, na ta haɗa plan da abokinsa sai ta bashi kuɗaɗe masu tsoka,.
Ta nemi guri ta zauna tare da danna number abokinsa, bayan ya ɗaga da farko tace masa inaso kayimin wani aiki zan baka 2millions waro idanu yayi, kamar tana ganinsa, jikinsa na rawa yace "Hajiya wane irin aiki ne gayamin inji?"
Hajiya Zaliha tace "inason ka kirawo Alhaji cikin siyasa ya sanar maka da inda yake, idan har ya faɗa maka gaskiya zan tura maka"
A take a gurin yayi mata alƙawarin zai tambayesa, ba tare da ɓata lokaci ba rayuwa mahaifinta magana, kasancewar mahaifin Hajiya Zaliha yayi tashen kuɗi kuma ma har yanzu yana kai, tace "visa takeso zataje Singapore, kasancewar duk wani mai fita ƙasar waje su suke sa hannu, "baki da matsala, kawai ki shirya"
Mahaifin nata shima yayi mata alƙawari..
🙅 Tofa, ya kuke ganin zata kaya idan har Hajiya Zaliha ta sauka a Singapore, zata samu damar ganinsu kuwa kokuma bulayi zatayi, idan har sukayi ido biyu da Saudart mai kuke tunanin zai kasance ?
PLATEAU
Jos
Ko da su Malam suka isa Jos, basu sha wahala gurin gano gidansu Hajiya Salima ba, kasancewar sunata waya da juna, sallamarsu kawai taji, ta kasa ɓoye farincikinta, ta fito kana ta bisu da kallon tausayi, babbar tabarma aka shimfiɗa musu kasancewar gari akwai zafi, mama ta kawo musu abinci kala kala, da drinks masu sanyi, Masha Allah sunci sunsha dukkansu, saboda Majeed shi da Haladu a tare da malam suke cin abinci, hakan ko ya birge Hajiya Salima, bayan sun gama ci, suka tafi masallaci sukayi Sallah itakuma Najma tayi a gida, malam ya sake basu labarin inda akayi suka zo gurinsa, godiya su mama suka dinga yi masa harda kuka, daga nan malam yayi musu sallama cewar zasu tafi tunda dai lokaci babu wuya, Haladu ne yace "Majeed dan Allah kazo" suka fice waje,
"Majeed dan Allah ka gayawa Najma ina sonta, Majeed bakasan ya nakeji bane a cikin rai na"
Majeed ya kalli ƙwayar idanun Haladu kafin yace "tabbas babu karya a maganarka, nayi maka wannan alƙawarin ai ka bani lambar ka zamu dinga gaisawa,
Suka dawo cikin gida, Hajiya Salima ta shiga ɗaki ta ɗibowa Malam kuɗaɗe masu yawa, wanda a ƙalla zasu kai 2 millions malam ya zaro idanu tare da cewa "Hajiya ni nayi ne domin Allah Wlhi karki damu" duk da hakan, sai da Hajiya mama tayi masa kuka akan sai ya karɓi kuɗaɗen nan, kaɗan ya ɗiba wanda bai wuce dubu ɗari biyu ba, ya miƙe suka fice, Hajiya Salima na yi masa godiya,
Bayan tafiyarsu, su Najma sukayi wanka, ta basu kaya suka saka, saboda har da kayansu ta ɗibo a can gidan, sai gasu sun fito gunin ban sha'awa, washe gari ta suka shirya da Hajiya Salima da Najma da Majeed zuwa gidan mahaifinsu, ko da sukayi nocking mai gadi ya buɗe sai da ya tsorata, saboda an ce musu sun mutu, sam ya kasa ɓoye tambayarsa yace "ashe kuma raye?" Murmishi sukayi masa, kasancewar motar haya suka shigo.
Hajiya Salima tace mai gidan tana ciki? "Eh suka ce mata bayan su gaishe ta cike da girmamawa, driver yace "Hajiya dan Allah ki dawo wlhi rabonmu da abinci tun da kika tafi, murmishi kawai tayi, suka shige ciki, ƙofar parlon a buɗe yake hakan ya basu damar kutsa kai ciki tare da yin sallama, fara saukewarta kenan daga upstairs tayi tozali da fuskar abinda ta tsana a duniya wato Majeed, sake mutsike idanu tayi suna kallonta, ta wani fara gungure har ta sauko gabansu, kamar da wacce aka hankaɗo babu numfashi, Najma ta miƙe da gudu ta nufi fridge tana neman ruwa ta yayyafa mata, Hajiya Salima na zaune suna kallonta ita da Majeed,
🤗Ana wata ga wata, gafa Mutuniyarku zata kashe kanta, idan ta farka ko a wane hali zata kasance oho? me kuke tunanin zai faru a tsakanin Haladu da Najma zata amince ta karɓi soyayyarsa kuwa?..
KD
Bayan tafiyar Yaseen, Kaka ta kalli ƙwayar idanunta, murmishi tayi wanda ita karsa laɓenta, Momcy sarai ta fahimta, hmm kawai tace, wanda yasa Saudart ɗin cewa "lafiyarku" Momcy ta watsa mata daƙuwa tare da cewa "dan ubanki kinje kin bashi abinda yazo nema ko?, wlhi ko kwana arba'in bazakiyi ba zaki koma ɗakinki kije can ki ƙarata, kaka tace "ba haka za ayi ba, kawai idan yazo a dinga miƙa masa mirmrah ita kuma su dinga yin waya" momy tace hakan ko za'ayi, sororo ta tsaya tana kallonsu, domin ta fahimci abinda suke nufi, ta fara kallon jikinta a tunaninta ko sunga wani abun ne suka gane abinda tayi, sai dai bata ga komai ba, tsabar haushi ma ta fice musu a ɗakin,
Bayan kwana uku, har yau bai sake dawowa ba, sai dai suyi waya time to time, tabbas taji babu daɗi,
Yau kam ta tashi da son ganin mijinta, kai tsaye ta wuce ɗakinta ta danna numbersa, yana ɗagawa ta fashe masa da kuka, ita ta gaji da zaman gidansu Momcy yazo ya ɗauketa, ya zaro idanu kamar tana ganinsa, tare da cewa "wane ni, ai ban isa ba, kinsan kuwa ranar da Manzo zan fita, naci karo da kaka a hanya cemin tayi idan ta sake ganin ƙafata sai ta karyani, shine kikaga naja baya, my life wlhi ko muryarki naji sai ta saukar min da sha'awa mai tsanani, kai tsaye tace "my hero kawai kazo, koma me zasu faɗa su faɗa, idan ba haka ba wlhi zan dawo gidana saboda na gaji da barci ni kaɗai"
Ko kaɗan baya son ɓacin ranta, hakan yasa yayi mata alƙawarin zai zo anjima,
Aiko ya kama hanya, bayan ya shigo da motarsa, lokacin kaka ta fito harabar gidan, tana ganinsa tayi saurin zuwa burinsa tace "kai dai ka fiye naci, kuma wlhi iyakacinka parlor, yau dai kaka ta ƙuresa, yace "wai kaka ina ruwanki, mutum da matar.., kafin ya ƙarasa magana, kaka ta ruga da gudu ta shiga ɗakin Yusra, kaka ta nunata da hannu tare da ƙarasawa taja kunnenta kana tace "wlhi idan baki sallami jarababben mijinki a can parlor ba, sai na saɓa miki wannan da gani ma kwanannan zai sake yi miki wani cikin, wawuya kekuwa kina wani rawar kai"
Allah Allah take yi kaka ta fice ta fito parlor, saboda duk faɗan da take yi bai dameta ba, satinsu uku da kwanaki amma ana gindaya mata wasu dokoki idan maganin mata ne ai tasha sosai,
Cikin sanɗa ta fito parlor tare da kamo hannunsa, sun fara tafiya kenan kamar marasa gaskiya, sukayi ido biyu da Momcy ta fito...
Hhhh wasa farin girki "kuna ganin zasu shiga daga ciki kuwa kokuma sun haƙura da cimma burinsu?"
Yanzu wasan ya fara.
ABUJA
Hawaye ne ya fara bin kumatun anty Jamila, da sauri ta kashe wayarta gabaki ɗaya saboda tiririn da zuciyarta keyi, acan parlor ma hakane, Hajiya kuka takeyi harda majina, cikin ɗaga murya take cewa "wlhi tallahi idan har Ma'aruf ya auri wannan yarinyar sai dai idan har bana numfashi..
Matan suka fice Hajiya na yi musu godiya, tana shiga bedroom ɗinta tayi ido biyu da Anty Jamila na matsar ƙwalla, Hajiya batasan lokacin da ta fashe da matsanancin kuka mai sauti ba,
Can ɗakin Aysha, tana rungume da waya, sai ga kiran Laurat, waro idanu tayi, saboda tayi mata alƙawarin zata kirata gashi har kwananta huɗu ko flashin batayi mata ba, bayan sun gaisa Laurat tace "Aysha muna hanyar zuwa Abuja nida dadyna, tama rasa abinda zata ce, kawai tace "toh laurat, sai ga kiran wata sabuwar number, tana ɗagawa daga can ɓangaren yace Arman ne, Aysha yau ɗinnan ina hanyar zuwa Abuja.., hayaniyar da taji ne yasa ta fito da gudu, muryoyin Hajiya da anty Jamila, anty Jamila na magana cikin ɗaga murya tana cewa "dole Ma'aruf ya auri ƴar uwarsa Aysha, Hajiya na cewa "bazan shiga haƙƙin Aysha ba, dole a barta ta zaɓi wanda takeso, turus taja ta tsaya jiki babu ƙwari tama rasa a wace duniyar take, lokaci ɗaya taji garin yayi mata wani iri, kanta ya gaza ɗaukar damuwar da yake ciki, Zyd yace zai zo, Laurat ita da dadynta Arman shima zai zo duk da bata san Meye silar zuwan nasa ba, gashi bata san inda ya samu numberta ba, sai jin ƙarar faɗuwar mutum sukayi tiiiimmm...!
To da wasa farin girki, Aysha dai tana cikin cakwakiyar soyayya, mai kuke tunani duka zaku samu amsoshinku a cikin book 2
ALHMDULILAH, anan na kawo ƙarshen book 1 na Littafin NA KASA JUREWA, idan kinason book 2 & 3 ga tsarin inda zaki biya 👇
Normal group 500 posting sau ɗaya a rana
Vip 1k posting sau biyu a rana
Account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank,
Shaidar biya ta wannan number WhatsApp only 08141799224
Idan zakiyi vtu kimin magana, idan har kika tura ta numberta babu ruwana.
Insha Allah zan cigaba da posting a Arewabook har zuwa lokacin da za'a gama payments, idan aka gama da wuri zan fara posting a WhatsApp insha Allah.
Allah yasa mu amfana da darasin dake cikin littafin muyi watsi da abinda bashi da kyau, sannan ina neman yafiyar wanda na ɓatawa rai, sai mun haɗu a book 2&3 👏
Taku har kullum Mom Islam,
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng