zubar mata da girma a gaban ƴar cikinta..?,
A hassale tace "wato ma tambaya kakeyi mai ya kawoni ko?, to nazo kiranka ne, kazo mu koma gida, Wlhi tallahi idan har baka zo mun tafi ba, bazaka ƙarasa barci cikin ƙoshin lafiya ba"
Beyi mamakin jin kalaman da ta furta ba, sai dai ya nuna mata ɓacin ransa fiye da inda bata tsammani,
"Zaliha kizo ki wuce gida kokuma Wlhi ranki ya ɓaci"
Hajiya Zaliha tayi shewa gami da rangaɗa guɗa, cikin ɗaga murya tace "kafin ka ɓata min rai barin ɓata maka, tayi kukan kura ta janyo Saudart tare da zabga mata mari haɗi da dukanta ko ta ina, Saudart ta fashe da kuka tare da cewa "Wlhi sai na rama sai dai duk abinda zai faru ya faru, tana kuka ta cakumo wuyan rigar Hajiya zaliha ta fara kai mata haushi, guri-yayi guri, sbda sun kicime da faɗa abin babu kayan gani, Alhji ya kamo hannun Hajiya Zaliha, ta fizge tana yi masa "Allah ya isa ita ya cuceta ya gama da ita, yayi mata kishiya, ai sai da ta gaya masa inhar ya raɓu wata mace bayan ita Wlhi sai ta rusa masa farincikinsa" duk waɗannan maganganun ta dinga jera masa tana kuka, Saudart kam tayi galabar dukan Hajiya Zaliha, sbda har bakinta ya fashe ta gefe, ga ƙumbar farcen Saudart Mai tsayi, duk ta yaƙushe ta a fuska, duk da haka bawai ta saduda bane, yunkurin sake takalo Saudart ɗin suci gaba tayi, daga ƙarshe dai Alhaji yace "tunda ni ban kai in baki umarni kibi ba, ya kamo hannun Saudart suka shige ciki, da sauri ya buga ƙofar tare da yi mata key,
Mamaki Alhaji ya bata, saboda bata taɓa tsammanin zai yi mata hakan ba, "wai ma tana ina ne har ya figi hannun wannan yarinyar ya wuce?" ta tambayi kanta, tayi kururuwar tayi abin dai babu sauƙi saboda babu wanda ya kulata, tunda mai gadi yayi musu bayani, ko wanne ya samawa kansa lafiya.
Ɗakin da ya kawota yafi wancan nata kayan alatu, sai dai itama nata ɗakin yana da kyau dai-dai gwargwado, a saman kujera mai zaman mutum biyu ya zaunar da ita, "Habibty dan Allah kiyi hakuri" kafin ya kai ga sake furta wata maganar ta miƙe da sauri tana shirin guduwa, ya kamo hannunta tare da janyota ta faɗo jikinsa, "me kikeso" yai maganar yana rungume da ita, "ka sakeni" tai maganar cikin suɓutar baki, sbda tun a dama danne zuciyarta takeyi, tabbas ko kaɗan baiji daɗin wannan maganar da tayi ba, sai ya basar da abin da ta faɗa, tare da cewa "bazan iya sakinki ba, saboda bazan jure rayuwa babu ke ba, "innalillahi wa inna ilahir raji'un, so kakeyi wannan matar ta kasheni ne?" tai maganar tana fashewa da kuka, tafin hannunsa ya sanya a fuskarta yana share mata hawaye, kuka take yi sosai kai, ni mom Islam nace UHM Saudart taji cinya mai laushi tayi luff a jikin Alhaji, domin ta tsorata da munanan kalaman Hajiya Zaliha a kanta, har yanzu tana kukan taki yin shiru, yayi lallashin har ya gaji,
"Ba wata mai jiki bace, shiyasa bai wani ji nauyin sake gyara mata kwanciya a jikinsa ba, cikin sanyin murya yace "Habibty ki zaɓi duk ƙasar da kikaga tayi miki nayi miki alƙawari zamu tafi a wannan satin"
Tunani ta farayi, ya kamata tayi amfani da wannan damar, taje ta gano inda ƴar uwarta take, cikin Muryar kuka tace "SINGAPORE" yai murmishi tare da cewa "Habibty baki da matsala, duk inda kikeson zuwa a faɗin duniyar nan zaki tafi, inasha Allah nan da 5days zamu bar Nigeria, kafin nan na gama komai na shirin tafiyar,
Yau ce rana ta farko da taji Alhaji ya birgeta, tunda ya amsa mata zuwa inda takeso,
"Habibty..," ya kira sunanta, "na'am.." ta amsa,
"Haɗamin ruwan wanka Please" yai maganar yana zame ɗankwalin kanta, tsintar kanta tayi da kasa yi masa musu, ta sauka a jikinsa a hankali, lokacin ana gaf da kiran sallahar asbha, kai tsaye toilet ɗin dake ɗakinsa ta wuce, tsayawa kallo tayi, saboda ko nata toilet ɗin bata shiga ba, shiyasa wannan ya kiɗimata, wasu na'urori ta gani wanda bata taɓa ganinsu ba, duk da ita ɗin ƴar boko ce amma wasu abubuwan sun shige mata duhu, ganinsa tayi ɗaure da towel ya tsaya a bakin ƙofar toilet ɗin yana kallonta, cikin sa'a ta haɗa masa ruwan wankan a bahon wanka, zame towel ɗin da yayi ne yasa ta kawar da idanunta daga gareshi, ya lura da hakan, sai yayi murmishi, "Habibty ke bazakiyi wankan bane?"
Alhaji ya tambayeta,
"Uhm ai gari be waye ba, kwanciya zanyi"
Ya girgiza kai bai ce komai ba, koda ya ƙara sa shigowa toilet ɗin, ta taho zata wuce ta gefensa, a hankali ya kamota tare da rungumeta, kafin yace "ina buƙatar muyi wankan tare" ta kasa yi masa musu, saboda cikar burinta, amma bata amsa masa a fili ba, kanta a sunkuye, sbda kallon jikinsa yayiwa idanuwanta nauyi, tana tsaye kamar gunki ya rabata da duka kayan jikinta, kana ya kamo hannunta suka shiga a tare, wani sassanyar ƙamshi ke fita a ruwan wankan, yanayin ɗumin ruwan ya sanyata lumshe idanu, shiko yayi hakanne ko zai samu damar yin wasa da ita, domin ya kawar mata da ɓacin ran da take ciki, sbda yasan wacece Zaliha sbda tun auren saurayi da budurwa suke tare, cikin siyasa wanda itama bata gane ba, ya ɗan runtse idanunsa tare da cewa "ya Allah, kasancewarta mai tausayi da raunin zuciya yasa ta ce "lafiya?" ya fara mutsike idanu kai kace wani ƙaramin yaro, sai ta tsinci kanta da son ta hure masa idon, a hankali ta ɗan matso duk da a kunya ce take, kuma fuskarta sam babu walwalah, ta ɗan matsa kusa dashi kadan, kana ta kai bakinta gurin idanunsa ta fara hurewa, a hankali, in one time ya fara jin tsigar jikinsa na tashi, a hankali cikin siyasa ya sake kusanto da ita kusa dashi, ta gane hakan, sai ta sake matsawa, duk da bata sonshi, tana yi masa kallon adali saboda zaɓin da ya bata, kiraye-kirayen sallahar asbha da aka farayi ne, ya sata miƙewa da sauri tana cewa "zanje in sa kaya"
"Zo ki yi wanka mana, ai bakiyi wankan ba"
Da gudu ta fice, sbda inda taga yana ƙarewa halittar jikinta kallo, sanin babu kowa a gidan, kuma tana ganin idan ya fito komai yana iya faruwa, ai ta ruga ɗakinta da gudu, tasa key, jingina tayi a jikin ƙofar tana sauke numfashi..
A ɓangaren Hajiya Zaliha, tunda Alhji ya rufe mata ƙofa, tai ƙwafa tare da wucewa ɗakin da ƙawarta ke kwance, cike da masifa take tashinta, bayan ta buɗe ido tace "ki taso ai bamu ga ta zama ba, Wlhi tallahi sai na wulaƙanta yarinyar nan, sai ta gwammace da bata zo gidan mijina ba" da wannan alwashin tayiwa motarta key, mai gadin ma masifa ce ta addabesa ya buɗe get ɗin yana yi musu a sauka lafiya.
KEFFI MOM AND Dad🤗
Bayan biki.
Dady ya tsunduma siyasa gadan-gadan, a halin yanzu hankalin momy ya kwanta sosai, saboda maƙudan kuɗaɗen da take juyawa bugu da ƙari, kanta har wani girma yake daɗa yi idan har taga posting ɗin Dad madia, sai dai muce Allah ya bada Sa'a, Dad ya zamo ganinsa ba kamar da ba, ita kanta bata cika ganinsa ba, washe garin bikin suka koma sabon gidansu dake nan Abuja, A.Y.A, Masha Allah gida yayi kyau sosai, abin da yake bawa dangin momy na nesa takaici shine..
Idan har suka zo Abuja gidansu momy, sai anyi ta yi musu bincike, sometimes ma ace wai tana tare da baƙi, har ya zamo momy bata harka da talakawa sai masu kuɗi, koda ko a danginta ne,
Wata ranar Saturday, ranar suna zaune a gurin hutawa ita da Dad, tulin kuɗaɗe ne a gabansa, wanda ni mom Islam da na gansu sai da na firgita, Dad ya kira asalin sunan momy wato Zainab, a iya tsawon zamansu Dad bai taɓa kiran sunanta ba sai yau, hakan yasa ta bada attention sosai ga maganar tasa, "Zainab inaso ki sani, rayuwar da zamu cigaba da yi da wacce mukayi a baya, tanada banbanci, saboda yanzu jama'a muke nema ta ko ina, domin mu samu mu cimma manufarmu, kuɗi ba shine zai bani mulki ba, yawan ƙuri'u sune samun mulki, abinda nakeso ki fahimta anan shine, wadannan kuɗaɗen na ware su ne, saboda al'umma, dole mu nemesu, abu na farko mun tattauna akan abubuwan da talakawa sukafi so, inasha Allah zamuyi ƙoƙari gurin ganin munyi musu, na farko zan shiga ƙauyakunmu inga gyaran da ya dace ayi, sannan zan baki baki naki kema nasan zakiyi ƙoƙari sosai" ya kai ƙarshen maganar yana warewa momy nata kuɗin,
"Insha Allah Habiby zamuyi nasara da izinin Ubangiji"
Momy ta faɗa sabda ta ƙarfafa masa guwaiwa.
Ringing ɗin da wayarsa tayi ne yasa shi miƙewa yana ce mata, tayi abinda ya dace, yabar gurin.
Tun yanzu an zuba masa police domin kariya,
Tunani momy ta farayi, ashe dama sai da al'umma ake samun mulki, a ƙasa zuciyarta kuma tace "tabbas dole sai da al'umma,
Bayan ta koma ɗakinta ta fara kiran ƙawayenta a waya da danginta, Allah sarki batayi tunanin zasu amsa gaiyyatar da tayi musu ba, sai gashi sun amsa mata,
Wani hali da momy ta tsiro dashi tunda Dad ya fara neman takara shine...
Ta watsar da dangin mahaifinta dana mahaifiyarta ya zamo iya mahaifiyarta da yayunta da ƙannenta kawai dasu take mu'amala, yau ga ranarsu tazo,
Bayan one week
A ranar da ƴan uwanta da ƙawayen da tayi masu buɗaɗɗen ido kwannan suma sun hallara, aka shirya party kai kace biki akeyi, harda raguna da saniya aka yanka sabda gidan ya cika sosai,
Momy ta rarrabawa ko wacce dubu hamsin hamsin, kana ta ware wanda za'a rabawa mutane,
A store ɗin da Dady yake ajiyar kayan abinci, aka je aka ɗibo shinkafa buhu 1k masara 1k wake 1k sai sabulu da omo, sai da ta tabbatar da an rarraba sbda har video aka dinga yiwa masu rabawar, nanfa gari ya ɗauka, sai Alhaji Aliyu..sai Alhaji Aliyu, aka dinga mammana hotonsa, duk inda ka girfta hotonsa zaka gani..,
Yana fita kai tsaye gurin abokinsa ya nufa, abokinnasa shima ya taɓa riƙe muƙamin shugabanci,
Bayan sun gaisa, Dad yake gaya masa, yayi duk abinda ya sashi, yanzu mataki na biyu yakeson su je, abokin nasa yayi murmishi, kana yace na tabbatar da gaske kakeyi, yanzu abinda za kayi, zaka ware kuɗaɗe masu tsoka zan kaika gurin wani bokanmu wanda aikinsa kamar yankan wuƙa ne, amma fa sai ka sake hannu" Dad ya sheƙe da dariya tare da cewa "indai kudi ne akwai su, bana tunanin a duniya idan magana ta kuɗi ce, babu abinda zai gagareni, abokin nasa yai na'am da maganarsa kai tsaye suka shiga jirgi suka wuce Lagos, bayan sun sauka, kai tsaye hotel suka kama, mai tsadar gaske, sai da suka gama shiryawa, da duk wasu maganganun da suka dace su gayawa bokan domin samun nasara,
Bayan anyi sallahar azhar, sun fito daga masallaci kai tsaye suka wuce jeji inda boka yake,
Sunyi tafiya mai nisa, dan har Dad yana cewa ai da sunzo gurin da mota shikam ya gaji, abokin nasa yace "amma ai akwai biyar bukata sosai, da wannan kalamin ya kwantarwa da Dady hankali, ya jure har suka iso gurin boka.
Wani irin kururuwa sukaji daga dosowarsu gurin, can kuma suka ji wata mahaukaciyar dariya tare da wani irin sauti marar daɗin ji, da sauri Dad ya toshe kunnuwansa tare da firgita, abin ya bawa Dad tsoro da mamaki, suna tsaye sukaga boka ya faɗo a gabansu yayi shiga marar kyan gani, cikin hargagi mai sauti yace "nasan da zuwanku meke tafe daku?" Abokin Dad yayiwa boka bayani, boka yace ya amince zai yi aiki, saboda Dad yanada magauta sosai, akwai mutanen da basa son suga ya hau mulki dan haka zai taimaka masa, Dad yayi murmishi sbda hankalinsa ya kwanta da maganar da boka yayi,
"Akwai wasu sharuɗa da zan gindaya maka idan har ka yisu to ka gama zamowa shugaban ƙasa" bakin Dad na rawa yace na...a...a..amince," boka yace "na farko idan har kukayi taraiyya da iyalinka inaso ka kawomin abinda ya zuba a zanin gadon da kukayi, na biyu kuma muna buƙatar jinin jarirai guda bakwai, idan har kayi wadannan ka dace"
Boka na rufe baki Dad yace "zan iya kawo spam ɗin, amma jariran bazan iya kawosu ba" boka yace "akwai hanya amma dole zaka bada trillions, Dad yace babu matsala,
A take a gurin Dad yayiwa boka transfer, hhh nasan zakuyi dariya ko? to boka harda system yake da.
Kuɗaɗe na shigowa, boka ya ɗago wani abu a jarka, tare da miƙawa Dad kana yace "an kawo mana jinin jarirai yanzu, wannan jinin da kake gani shine, sharaɗinsa karka bari ko da matarka ce ta san ka fito tsakar gida, idan ka fito wanka zakayi dashi, sannan kasha sau uku, ragowar aikin ka bar mana, amma fa bazakayi sallah ba, har sai ranar da ka gama aikin, ƙa'idar gama aikin kwana bakwai, Dady ya karba yana cewa "ya amince," daga nan sukayi musayar number waya da boka, kana sukayi masa sai anjima, boka yace "kar su wani damu mulki zai samu"
Ransu fess suka bar jeji suna farincikin, kai tsaye suka wuce hotel, da niyar a ranar zasu koma gida.
Mom Islam ce 08141799224
*NA KASA JUREWA*
💋💋💋
💋💋
💋
_Mom Islam_
*
Page 53-54
Tunda motar ta fara tafiya, Gudidi take gyangyaɗi har suka iso Kaduna,
A television Garej driver yayi parking, har mutanen dake motar suka gama sauka bata farka ba, yaron motar yashigo cikin motar kana ya daka mata tsawa, a firgice ta farka, tare da lalubar ƙuɗinta da ta ƙullesu a hannun zani, ajiyar zuciya ta sauke, tare da kallon cikin motar taga babu kowa, da sauri itama ta fice kana ta tsaya a tashar tana kalle-kalle, ko wacce mace tazo wucewa da mayafi ko hijabi, hakan yasa ta kalli kanta, taga mayafin da tayi ɗammara dashi bashi da wani girma, haka ta yafa shi, kana ta fara tafiya.
NA HIGA UKU🤣
Talatu ta faɗa tana ɗora hannu a kai, sai yanzu ta tuno ai tayi babban kuskure, a fili tace "ai da na sani inje gurin me hyagon nan in karɓo lambarsu, yanzu kam yauhe zan gane gidansu"
Sosai ta shiga tashin hankali, saboda itakam bata san ina zata dosa ba, tabbas tayi ganganci yanzu ya zatayi?,
Ta daɗe a tsaye a gurin, ga wata uwar yunwa dake addabarta, babbar damuwarta bai wuce inda zatayi tayiwa masu mashin kwatancen gidansu anty Jamila ba,
Wani mai mashin ya zo kusa da ita, kafin yace "Hajiya tafiya ne?" ta ƙyalkyale da dariya tare da cewa "lallai mai mahin ɗinnan ka ganni ƴar yarinya dani kace min Hajiya?" maganar da tayi, yasa shi yin dariya, kana yace "ina za'a kaiki?"
Gyara tsayuwa tayi, kana tace "dan Allah kasan gidansu Hajiya mama, tanada ƙanwa Jamila, ita Hajiya maman tanada yaro miskili marar mutunci, ka ganeta?"
Mai mashin yace "ke a garinnan bafa mutum ɗaya bane, baki ganin al'umma ta ko ina, ai inaga ko a anguwar nan baza'a rasa Hajiya mama ba, ki hau sai in kaiki inda zaki, sai muyi tambaya, ko kin riƙe sunan anguwar ne?"
Ta girgiza kai.
Yace "hau mu tafi" a zuciyarsa ko cewa yake bazai yi tsayuwar banza ba, banda rashin mutunci ta kamo hanya ba tare da tasan inda zataje ba" ta hau yaja mashin suka wuce, a Zaria road ya ajiyeta, suka dinga tambaya kowa suka tambaya yace bai san wata Hajiya mama ba, daga ƙarshe ta sake hawa mashin tace ya kaita wata anguwar, ko musu beyi mata ba, duk inda sukaje sai ace musu basu santa ba, tace ya kaita anguwar masu kuɗi ko za'a dace, ya kaita Uganda, can wata anguwa, Gudidi ta sauka a mashin taje bakin get na wani gida ta dinga nocking aka ƙi budewa, ta sake zuwa wani, koda tayi magana dariya ma yaran suka dinga yi mata, dawo gurin mai mashin kana tace "mai mahin dan Allah ka koma dani inda ka ɗauko Ni" mai mashin ya cire baƙin gilashin dake idonsa kafin yace "na rantse da Allah anan zan barki" Gudidi ta turo baki gami da cewa "na higa uku, ai ba anan ka sameni ba, da zaka ce zaka barni anan"
Ya galla mata harara tare da cewa "ki bani dubu uku in wuce, nama yi miki adalci saboda baki samu gidan da zakije ba" ta zaro idanu kana tace "amma ko baka da adalci, saboda cuta da mugunta kace in baka kudi, ban ma samu gidan da zani ba, yo ashe ma tsoronka nakeji" tayi maganar tana riƙe ƙugu, tana girgiza.
Sakkowa yayi tare da kafe mashin ɗin, kana ya zaro belt ɗin wandonsa cikeda masifa yake cewa "Wlhi ko ki bani kuɗina ko fatar jikinki ta ji jiki" sosai Gudidi ta tsorata, saboda ba da wasa yake maganar ba, wani gida ta hango ana motsi da get alamun za'a buɗe tayi redi ana buɗe get ɗin ta arce da gudu, ta shige cikin gidan, mai gadi na tambayar ta daga ina take waye ya biyota, inaa, ta kasa bashi amsa sai kutsawa ciki da tayi ta cigaba da gudu, kasancewar kafin akai ɗakunan gidan da ƴar tafiya, wata ƙofa ta gani a bude, ta faɗa ciki tana sauke numfashi, zaro ido tayi lokacin da taga wani saurayi da budurwa suna kwance zigidir lokaci ɗaya jikinta ya hau karkarwa, ta kasa gaba ta kasa baya, a hankali ta fara ja da baya har ta samu ta fice a ɗakin, ta sake shiga wani ɗakin, babban parlor ta gani mai kyau, babu kowa a ciki sai ƙarar TV, kallon ƙofar tayi taga key a jiki, da sauri ta murɗa key ɗin kana ta zare, a gidan su anty Jamila taga hakan.
Acan bakin get anata masifa da mai gadi da mai mashin, ya tubure sai mai gadi ya biyasa kudinsa, tunda har ya bari yarinyar ta shige, da mai gadi ya gaji da bawa mai mashin haƙuri yaja get ya rufe, mai mashin yayi kiran duniya mai gadi yaƙi budewa,
Dole yaja mashin ya tafi, aiko sai da yayi Allah ya isa.
Tsuru-tsuru tayi a parlon mutane, sai yanzu ma tsorata, tunani ta farayi idan har