i'm sorry ni ma ban san ya a ka yi wannan maganar ta fita da ga kaina ba har na manta ban fada maka ba , ni kaina ina son mu samu wani babyn amma ba zan iya ba , ka yi hakuri , amma ba komai ni na ba ka dama ka auro wata matar wadda za ta iya ba ka abun da ni na kassa ba ka " ta kai karshen kamar za ta yi kuka har wasu ruwa idanunta su ka kawo dan ba karamin zafi wannan maganar ta yi mata ba specially ma ta karshen , ba ta jin za ta iya jure ganin Yaya Zayd din ta da wata matar amma ta na son farincikinsa fiye da nata
shi kansa jikinsa ya yi mugun sanyin jin abun da ta ce , kenan ba zai sake samun wani babyn ba da ita ? duk laifinsa ne , ya san ya cutar da ita dayawa lokacin da ta ke da cikin Twins din sa , har yanzu in ya tuno wannan abun sai ya ji kamar ya yi kuka
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya matso a hankali ya zagayo da hannayansa saman cikinta da ke shafe kamar ba ita ta haifi Prince ba
sannan ya kontar da kansa saman shoulder din ta , kamar ya na yi mata rada ya ce " Cutie , babu wata macen a duniyar nan da za ta bani abun da ke ki ka bani ko da rabinsa ne , haka kuma babu wata matar da zan kwanta a kan gado guda da ita bayan ke , Cutie ke fa ce kinshigin rayuwata , In har babu Inaya to babu Nawfel , saboda Inaya ne kadai Allah ya hallici Nawfel ba dan Inaya da wata ba , ina son mu samu baby amma son da na ke miki ya fi komai , a cen baya na nuna son zuciya na saka ki cikin bakinciki da damuwa ba kadan ba , wannan karan farincikinki ya fiye min komai fiye da nawa , Alhamdoulilah ba dai mu na da magada ba ? sun ishe ni wlh a bar maganar wani babyn , in dai hakan na nufin na sake saka ki cikin wata damuwar , I love you more than my own life my Cutie , you know i can do anything for you "
wani cool murmushi ta saki kafin ta lumshe idanunta ta ce " na sani Babyna , amma......... "
bai bari ta karasa maganarta ba ya katse ta da cewa " tun da kin sani shikenan ba sai kin kara wani abu ba a kai , Cutie yanzu har za ki iya tunanin na hada ki da wata cikin zuciyata ? ke ma kin sani hakan ba za ta iya yiyu wa ba , kuma babu macen da za ta iya bani rabin abun da ki ka bani , kin ba ni farincikin da ban taba tunanin zan same shi a duniyar nan , ki ba ni soyayyarki da zuciyarki baki daya , kin ba ni family a lokacin da na rasa tawa , kin so ni a lokacin da kowa ke gudu na , ga shi yanzu kin sake ba ni wata familyn da sai na mutu ina alfahari da ita , haba My Cutie ki bar ma wannan zancen , kuma tsakani da Allah ni yanzu na tsufa na wuce maganar aure sai dai na Twins "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta juyo ta rungume shi tsam
dariya shi ma ya yi a hankali kafin ya fara shafa bayanta ya na fadin " bare ma mun kusa samun jikoki , kin ga zan samu wasu babys din "
a hankali ta dago kanta da ga saman chest din sa ta ce " Baby , dama Ammie ce ta kawo shawarar aurar da Prince , ta ce wai in ya na familyn kansa zai hakura da wannan yawon da ya ke "
" hmmm , ke ki na ganin Prince zai daina wannan yawon nasa ? ai cikin sauki zai dauki familyn tashi su tafi tare , kawai auren ya kamata mu yi mishi , dazu bayan na shiga part din Diya a ka kawo min letter da ga masarautar Yemen , Al-Sayid Abdoul-Mueed ya bawa Prince da Junior auren yaransa mata biyu , na kuma amince dan jira na ke Prince ya dawo da ga Yemen din na sa ya koma dan a daura auren a cen "
" ban gane ba Prince ya na Yemen ? "
gyada mata kai kawai ya yi ya na sakin murmushi
murmushi ita ma ta sakin mishi kafin ta ce " Alhamdoulilah , dama ina tunanin wace yarinya za mu zaba mishi da za ta dace da shi "
a hankali ya zagayo da hannunsa a kugunta ya matse ta a jikinsa ya na fadin " tun da mun kammala case din Prince , sai a kula da ni yanzu "
wata yar karamar dariya ta yi ta na fadin " mu koma ciki to "
" no , ni a nan na ke so "
" baby ba ka tsoron wani ya gan mu a nan ? " ta fada ta na daura hannayanta saman chest din sa
" tsakani da Allah Cutie tsawan shekaru nawa mu na zuwa wajen nan ko mai wucewa ba mu taba gani ba, kawai dai ba ki so ne "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta dago hannayanta ta zagayo su a wuyansa ,
murya kassa kassa ta ce mishi " wai kai me ya sa rigimarka ta fi ka yawa ? kamar wani karamin yaro "
" ni baby ne ma , dan haka ki ba ni madara na sha ko na yi miki kuka "
wata yar karamar dariya ta yi ta na kallon shi duk da shekarunsa a yanzu in na love din su ka motsa kamar wani baby ya ke , sa'ar ta guda ba ya yi mata shagwaba da ta shiga uku
TAP THIS LINK TO JOIN MY COMMENT SECTION
https://chat.whatsapp.com/JTfho9QngpG5Ax4LM4d4sK
_______________________________________________
_ PAID BOOK N500
[ FREE PAGE ___ 8 🕊👑❤ ]
sai da ta ida dariyarta sannan ta ce mishi " matso ka ji "
ba musu ya matso da face din sa , ya hade forehead din sa da nata ya na kallon cikin idanunta
wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta kai lips din ta saman nashi a hankali ta manna mishi kiss
ai ko ta na sauke su ya cabko lips din ta na kassa ya fara sha kamar ya samu sweet
dama ta san hakan za ta kasance ba ta san halin abun ta ba kawai ita ma ta biye mishi
ta daura hannu saman mararsa ta fara shafawa a hankali ta na yi mishi tafiyar tsutsa
wani dogon nishi ya ja ya kara matse ta a jikinsa , sannan ya zame bakinsa da ga cikin nata a hankali , ya fiddo tongue ya fara yi mata tafiyar tsutsa saman shoulder
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce mishi " baby mu koma ciki please "
sarai ya ji ta amma ya share ta ya ci gaba da lasar wuyanta ya na matse ta a jikinsa
da sauri ta dago da ga jikinsa ta juya mishi ba ta fara bin wajen da kallo a dan tsorace har zaro idanu ta ke
daga kai sama ta yi ta na kallon katon dutsen da ruwan ke zubowa ta kai
kawai ta tsaya ta zubawa wajen ido
shi kuwa bai ma san ta na yi ba da alamun ya fara fita hayacinsa
cikin sanyin murya ta ce " Baby akwai wani a wajen nan "
ba tare da ya dago kansa ba da ga saman shoulder din ta ya ce " Cutie na fada miki ba kowa a wajen nan , babu wanda zai iya zuwa wajen nan bare a wannan lokacin "
da sauri ta girgiza mishi kai ta na fadin " no , Baby akwai me kallon mu , mu koma ciki please na fara jin tsoro " ta fada a dan razane , ta na ji a jikinta kamar ba su kadai ba ne , akwai me kallon su
bai ce mata komai ba ya ci gaba da abun da ya ke dan shi ya san abu me wuya ne a ce mutum ya zo nan ko ma su farauta daya daya ne ke iya zuwa dajin da ke ta saman dutsen bare abun da ke kasan dutsen , sun san in su ka shigo wajen nan ba za su iya fita ba
ita dai duk ta bi ta rikice kamar ta yi kuka ta ke ji sai bin wajen da kallo ta ke yi , tabbas akwai me kallon su a wajen nan to duhun da wajen ke gare shi ya hana ta ga ko minene ko kuma wanene dan ta na da tabbacin mutum ne ba dabba ba in da dabba ne da tuni ya fito ta gan sa ba zai boye ba
ta na a haka kawai ta ji kamar wani abu ya bugi cikinta dai'dai wajen da ruwan su ka tsaya mata
a hankali ta sunkuyar da kanta ta ga ko minene , nan ta ga wani bakin maciji ya na zubar da jini da alamun ya mutu
wata razananiyar kara ta saki har sai da Malik ya firgita
a dubu dari ta raba jikinta da nashi ta na ja da baya
sai a lokacin ya dawo hayacinsa ya na kallon macijin da ta gani , Dam ya ji zuciyarsa ta buga dan ba karya ba karamar razana ya yi ba shi ma
a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya sa hannu ya dauki macijin
ya na daukar shi ko ya zabura da sauri ya dago kai ya na shirin sarar Malik
cikin sa'a ko Malik ya yi saurin tilla shi cen cikin duwatsun da ke daya bangaran kafin ya sare shi
da sauri Inaya ta matso ta riko hannunshi ta na fadin " baby bai ji maka ciwo ba ? "
rungume ta kawai ya yi ya na sauke ajiyar zuciya murya a sanyaye ya ce " let's go inside "
gyada mishi kai ta yi a hankali kafin ta raba jikinta da nasa su ka fito da ga cikin ruwan
ta dauki Abayarta ta sama ta meda shi kuma ya dauki farar ta kassa da Veil din ta , ya nufi building din
sai da su ka iso dab da bangon na ga ya riko hannunta ya daura a sama
wata yar karamar kara ya yi kafin wajen ya bude kamar lift
su ka sa kafa su ka shiga a tare , nan take kofar ta rufe Lift din ya yi sama da su
kai tsaye a floor na hudu ya sauke su dan a cen ne kawai a dakwai hanyar zuwa wajen nan , shi ma lift din a cikin dressing room din su ya ke
ko da su ka fito a dressing room ta yi sauri ta fito bedroom ta nufi gadonsu ta zauna ta na sauke ajiyar zuciya gaskiya ba karamar razana ta yi ba
ajiyar zuciya shi ma ya sauke kafin ya karaso gefenta ya zauna , ya riko hannunta ya na fadin " Cutie ki kontar da hankalinki ba abun da ya faru "
" sai da na ce maka mu tafi , mu tafi amma ka ki , da yanzu macijin nan ya cije ka ya zan yi ? "
" to ai ba abun da ya same ni , I'm so sorry , next time zan saurare ki , yanzu dai ki kontar da hankalinki please "
wani dan karamin tsaki ta ja kafin ta mike ta na fadin " zan shiga wanka "
da kallo ya raka ta har sai da ta shiga sannan ya saki wani cool murmushi ya tashi shi ma
har ya nufi toilet din ya jiyo wayarsa ta na ringing
ya na jin ringing din ya San Princess ce dan ringtone din ta ma ta daba ce a cikin wayarsa , ko lafiya ta ke kiransa a wannan lokacin ?
bai kawo komai a ransa ba ya karaso wajen bedside drawer ya dauki wayar
ya dauki kiran sannan ya kai wayar a kunne ya na fadin " Babyn Daddynta , ya ki ke ? " ya fada da murmushi a face din sa
kawai ya jiyo Muryarta kamar za ta yi kuka ta ce " Daddy please ka dawo , wlh tsoro na ke ji a nan "
nan take murmushin da ke saman face din sa ya bace , a rude ya shiga ce mata " Tsoro kuma Princess , me ya faru ? "
" Daddy , ina jin akwai wani cikin gidan nan ya na bibiya ta , da na juya kuma ba na ganin komai , ni gaskiya tsoro na ke ji "
" My Princess calm down , ba abun da zai faru , ba akwai security ba cikin gidan , ba abun da zai faru da ke kin ji ? "
" Daddy ni wlh tsoro na ke ji , ga shi ko wuta babu a gidan cikin duhu na ke "
nan take ya ji zuciyarsa ta buga ba dai wani abu ke shirin faruwa da babynsa ba , ya san ba karamin abu ba ne zai sa wuta ta dauke a gidan a cikin daren nan , duk zaman da ya yi a U.S bai wuce sau biyar ba a ka dauke wutar gidan , shi ma wani gyara ne a ka yi a garin baki daya shi ya sa wutar ta dauke
a hankali ya mike tsaye ya fito dakin dan kar Inaya ta jiyo abun da zai ce , dan kar hankalinta ya tashi dama ga abun da ya faru
sai da ya fito parlour sannan ya ce wa Princess " My baby , ki kontar da hankalinki okay ? ba abun da zai faru , ina ga wutar ce ta dauke , ki tafi wajen Security ki ce wani ya kunna miki Generator , in ya kunna sai ki koma bedroom din ki ki konta ki huta ko kin manta exam din ki na gobe ? "
" shikenan Daddy bari na je "
" yawwa my baby , ki kula da kanki and good luck "
" i love you Daddy " ta fada cikin sanyin murya
" i love you too my baby , Good night " ya na gama fadar haka ya sauko wayar ya katse kiran
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya ya koma bedroom din su
ya na shiga Inaya ta fito sanye da bathrobe
murmushi kawai ya yi mata kafin ya shiga toilet din shi ma ya yi wanka
sai da ya yi wankansa sannan ya fito sanye da bathrobe, a lokacin har ta shirya cikin kayan barcinta ta na konce saman gado
bai bi ta kanta ba ya shiga dressing room shi ma ya saka kayan barcinsa sannan ya fito ya konta a gefenta ya kashe lamps din dakin baki daya , ya rungumo ta a jikinsa sannan ya karanto musu addu'ar barci, sai dai na ce asuba ta gari
▪MASARAUTAR YEMEN 👑🥀
▪ ALEESHERH 🕊💞
tafiya ta ke a hankali cikin corridor din hotel din , ta na rike da tray cike da fruits
ta na isowa VIP ROOMS kawai ta ga babu bodyguards din sa , nan take ta ji jikinta ya yi sanyi ta na tambayar kanta ba dai tafiya ya yi ba
da sauri ta karaso ta riko handle din kofar dakinsa ta na kokarin bude ta amma ta ji a rufe ,
ba shiri ta saki tray din hannunta , ta juya daya bayan daya Rooms din ta yi kokarin bude su amma ina
kamar ta yi kuka ta juya da gudu ta baro wajen
sai da ta iso parlourn reception sannan ta fara tafiya , ta nufi reception
babu ko sallama ta ce " ina Mr din da ke cikin VIP Room ? na je kai mishi fruits na ga ba ya nan "
" Yeah , tun safe ya bar hotel din dama ya riga da ya biya kudin dakunansa " receptionist din ta ba ta amsa kai tsaye dan ta gan ta da Uniform din Hotel din
kamar ta yi kuka ta nufi kofar fita Hotel din ta fice da gudu idanunta cike da ruwa
▪ALEENAH 🕊💕
zaune ta ke tsakiyar bed din su sanye da wata yar karamar rigar barci kamar baby doll alamun yanzu ta farka da ga barcin
ta na rike da wayarta ta na faman latsawa cikin konciyar hankali
ta na a haka kawai ta ga Aleesherh ta fito da ga hanyar sirrinsu , idanunta cike da ruwa
da sauri Aleenah ta sauko da ga saman gadon ta na fadin " Alee ? me ya faru na ga ki na kuka ? "
" ba ya nan , ya tafi , ban san in da zan samo shi ba yanzu " ta fada ta na karasowa wajen gadon ta haye ta yi rub da ciki ta na sakin kuka
wani dan karamin tsaki Aleenah ta ja kafin ta karaso bakin gadon ta zauna ta na fadin " don Allah ki kontar da hankalinki , kukan kuma na minene ? "
" Aleen , ba za ki gane ba , wlh ina son saurayin nan , har cikin zuciyata na ke jin san , i don't know how ya sace zuciyata haka , da na sani da tun farko ban sake wa abun da zuciyata ke fada min ba , ga shi yanzu na rasa shi har abada "