babu ko sallama ta fado parlourn kamar an tillo ta da ga sama
nan ta tardo Rianna da Aleenah zaune a parlourn da alamun hira su ke
kamar wata zarrara ta ke fadin " momy ina Faaz ya ke ? "
cikin rudu Rianna ta ce mata " Faaz kuma ? ya na barci , me ya faru ? "
" no momy , Faaz ba ya cikin Daular nan , mu na zaune a garden na gan shi ya fita , na bi bayansa amma ya bace min , momy sai da na ce miki zuciyata ba ta konta da yaron nan ba , amma kin ki yarda , in ba munafikanci ba me zai fitar da shi Daular a wannan lokacin ? ina kuma ya je ? "
ta na gama rufe bakinta Junior ya shigo Parlourn ya na kiran sunanta
a dai-dai lokacin ko Faaz ya fito da ga cikin corridor sanye da kayan barcinsa , ya na murza ido da hannunsa guda , cike da shagwaba ya ke fadin " momy , na kassa yin barci "
Dam Princess ta ji zuciyarta ta buga , ta na kallon shi ta na zaro idanu kafin ta juya ta kalli Junior da ke tsaye gefenta
Rianna kuma kare mata kallo da kyau ta yi kafin ta ce " me ya sa ki ke haka ? ga shi nan to , in shi ba ki yarda da shi ba ni kin yarda da ni , tun da na ce miki ya na barci , ga shi yanzu kin tashe shi "
girgiza kai ta shiga yi ta na fadin " no , no , no , Momy , ki yarda da ni , wlh na gan shi da idona , Junior , ka fada mata , ba tare mu ka bi bayansa ba ? "
wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya riko hannunta ya na fadin " ya isa haka Baby , mu tafi " ya fada ya na juyawa ya na janye da ita
sai ce mishi ta ke ya ke sake ta amma ya ki sauraron ta
su na fita na ji Faaz ya sauke wata nanauyar ajiyar zuciya , ya nufi Rianna ya rungume ta ya lumshe idanunsa kamar mai jin barci
bangaran Junior kuwa , kai tsaye part din Diya ya nufa da ita a bangaransa , in ba ku manta ba dama part biyu a wajen , to Junior shi ya shiga gudan
sai da su ka shigo parlourn sannan ta kwace hannunta da karfi ta na ce mishi " me ya sa za ka janyo ni ? na ga a gabanka ya fita , tare mu ka bi bayansa , ta ya za a ce ka riga mu dawowa ? "
hannayansa dukka biyu ya daura saman face din ta
cikin sanyin murya ya ce " baby , please calm down , may be gizo ne kawai ki ka gani "
" gizo ? kenan kai ma gizo ne ka ga ni dan tare mu ka gan shi , please in kowa bai yarda da ni ba , at least kai ka iya sauraron abun da na ke fada , wlh yaron nan da mumunar manufa ya shigo Daular nan , ban san me ya ke shirin yi ba ko aiko shi a ka yi , amma ina ji a jikina zai cutar da mu "
shi dai ya yi shiru bai ce mata komai ba , Tabbas ya ga Faaz ya bar Daular , kuma ya na da tabbacin sun bi bayansa , har zuwa hanyar Prison , to ya a ka yi ya dawo ? ya san akwai hanyoyin sirri dayawa cikin Daular , may be ta nan ya bi ya dawo , amma ba yadda za a yi ya riga su dawowa dan cikin mota su ka dawo , ko dai maganar da Princess ke fada gaskiya ne , da muguwar manufa ya shigo
a hankali ta fara takawa ta daura hannu saman forehead din ta
ta ce " Dole na san yadda zan kama yaron nan , tun kafin ya cutar da mu "
bai ce komai ba ya riko hannunta , ya janyo ta ya zaunar da ita saman sofa
Sannan ya nufi dining table , ya dauki glass ya zuba mata ruwa sannan ya dawo ya mika mata
ba musu ta kai hannu ta karba ta sha ruwan , sai da ta shanye su baki daya sannan ta sauko glass din ta ba shi , karba ya yi , ya mayar saman dining table , Sannan ya dawo gefenta ya zauna
*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , ₦500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP ƊIN*
*HAR ZUWA RANAR FRIDAY ZAI KASANCE ₦ 200*
______________________________________________
[ FREE PAGE ___ 25 🕊👑❤ ]
cikin nitsuwa ya ce mata " baby , please ki kontar da hankalinki "
" yanzu a ka je abun da na fada ya tabbata ? a ka je da gaske da niyar cutar da mu ya shigo ? "
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce " yanzu ya ki ke so mu yi ? "
mikewa tsaye ta yi ta fara takawa ta na kai kawo alamun tunanin ta ke yi
cen sai ta tsaya ta ce mishi " investigation ya kamata mu Fara yi a kan sa , mu san ko wanene shi , ya ce da ga gidan marayu ya ke ko ? to mu fara neman gidan marayun da ya fito , da yadda a ka yi ya fito da ga cen , in ma wani ya fitar da shi , ta haka ne za mu gane abun da ya shigo da shi Daular nan , amma sai da taimakon ka zan yi wannan abun "
mikewa tsaye shi ma ya yi ya ce mata " me ki ke so na yi ? "
a hankali ta tako gabansa ta tsaya ta mika mishi hannu ta fadin " promise me , za ka taimaka min , duk abun da na ce maka za ka yarda da ni "
sai da ya saki wani cool murmushi sannan ya daura hannunsa saman nata ya ce " i promise "
wani kyawatacen murmushi ta saki kafin ta fada jikinsa ta rungume shi
rungume ta ita ma ya na fadin " I love you my baby "
" i love you too " ta fada ita ma
dan zaro idanu ya yi jin abun da ta ce , da sauri ya dago ta da ga jikinsa ya na fadin " da gaske ki na so na ? "
gyada mishi kai kawai ta yi ta na sakin murmushi
bai tsaya wani tunani ba kawai ya kai lips din sa saman nata , ya fara yi mata kiss , ya matse ta tsam a jikinsa
da sauri ta janye lips din ta ta na ce mishi " no stop , ka bari har mu fadawa Daddy sannan "
" me kuma za mu fada musu bayan abun da su ka sani "
" to ai ka bari a yi auren namu ko ? " ta fada cikin shagwaba ta na turo dan karamin bakinta
marairaice mata fuska ya yi ya na fadin " please Baby , just one Kiss "
noke mishi kafada ta yi ta na fadin " no , ni sake ni na tafi barci na ke ji "
" shikenan , mu je na raka ki " ya fada ya na sakin ta na dan ya so ba , gwara ya yi hakuri har a yi auren , in ya ce ya ci gaba a yadda zai zauce ya yi abun da zai yi nadama
da ga haka ya raka ta har building din Malik dan cen ta ke tare da Cutie da Daddynta ta na zuba musu shagwaba
sai da ta shiga building din sannan ya yi mata sai da safe , ya juya ya koma part din Diya ransa fari kal kamar an yi masa albishir da gidan Aljannah , sai murmushi ya ke saki
☆ FAAZ ☆
Bayan Princess da Junior sun baro part din da ten minutes , ya mike da ga jikin RIANNA ya na fadin " momy , matar nan ba ta da girki "
wata yar karamar dariya ta kai hannu ta shafa kansa ta na fadin " no my baby , ta na da kirki sosai , yanzu tashi ka je ka konta dare ya yi "
" to momy " ya fada cikin yar shagwaba kafin ya dago ya manna mata kiss a kumatu sannan ya nufi corridor ya shiga
kai tsaye bedroom din sa ya shiga ya medo kofar ya rufe
ya na shiga ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya ya na fadin " Next time ba zan tafi da kafa ba , na yi sa'a na gan su ta cikin mirror din wani shago , har na bace musu na samu na dawo Daular kafin su iso , da yanzu sun biyo ni har Prison wajen Izayn , da asirina ya tonu "
ta qarashe maganar ya nufar gadonsa ya Haye ya konta ya na na kallon Ceiling ya ce " dole na san yadda zan yi na rabu da wannan yarinyar , idan ba haka ba za ta tona min asiri , yanzu ta fara tantama a kaina , in har ta gano gaskiya kai kawai za ta sa a cire min "
a hankali ya mike zaune , ya na fadin " gaskiya sai dai Izayn ya yi hakuri , sai dai gobe na je wajen sa , yanzu dole na san yadda zan janye hankalin kowa da ga kai na , musaman wannan shegiyar yarinyar "
ya kai karshen ya na jan tsaki ya koma ya konta
duk abun da ya fada a kunnen Aleenah , dan ya na shiga bedroom din sa ta mike ita ma za ta shiga bedroom din ta ta konta , nan ta jiyo Muryarsa ya na magana kassa kassa , wani abu ya ce mata ta tsaya
kenan duk abun da Princess ta fada gaskiya ne , Faaz ba yadda su ke tunani ba na , dole ta fadawa Princess wannan maganar gobe ,
da wannan tunanin ta nufi bedroom din ta ta shiga
☆ WASHE GARI ☆
▪ALEESHERH 👑💞
A hankali na ga ta fara motsi da alamun ta na son tashi da ga barcinta
slowly ta ware idanunta ta na karanto addu'ar tashi da ga barci
sai da ta dan razana dan kai tsaye cikin nashi idanun nata su ka sauka , ya tsare ta da Hazel eyes din shi kamar zai cinye ta
daga hannayanta sama ta yi ta yi wata doguwar mika sannan ta juyo da kanta ta kalle shi ta ce " Good morning my baby "
" Good morning my Beautie " ya fada murya cen kassan makoshi
sannan ya matso a hankali ya kai lips din sa saman nipple din ta ya fara karbar breakfast din sa , dama naked ta ke kwance yanzu kuma da ta yi mikar nan breast din ta ya yi tsatsaye , nan take duk sigar jikinsa ta mike kamar ba su raba dare su na wassa ba
ajiyar zuciya ta sauke kafin ta kai hannu saman kansa ta fara wassa da gashin kansa , ta lumshe idanunta ta na karbar sak'onsa
wannan wassan da ta ke mishi ba karamin birkice mishi lissafi ta ke ba , har wani lumshe idanu ya ke kamar wanda ke maye
a hankali ya zame bakinsa da ga saman nipple din ta , ya juya ya yi mata runfa da kirjinsa
kai tsaye kawai ya shige ta
wata yar karamar kara ta saki ta na riko damtsensa ta matse da karfi ta na fadin " Baby , please ka kyale ni haka , Wlh ciwo ya ke min "
ya na kallon face din ta ya ce " I'm sorry my Beautie , i promise wannan shi ne na karshe cikin satin nan "
kukan shagwaba ta sakin mishi ta na girgiza mishi kai alamun ba ta so ko dai shagwabar da ta saba yi mishi ce kawai ta ke yanzu ma
riko hannayanta dukka biyu ya yi , ya matse su saman kanta , sannan ya kwantar da kansa tsakanin wuyan da shoulder din ta , ya fiddo tongue ya fara lasar wuyanta kamar ya samu sweet
tun ta na ce mishi ya daina ta gaji har ta hakura ta sake mishi ragamar jikinta ya yi yadda ya so da ita
sai da ya yi iya son ransa sannan ya hakura ya kyale ta , da ga nan ya dauke ta su ka shiga toilet su ka yi wanka
cikin toilet din ma sai da su ka yi wassanin su sannan su ka hakura su ka yi wanka
ni na kassa gane cikin su wa ke koyawa wani sha'awar nan , na san dai duk jarabar Aleesherh ba ta kamo kafar ta Prince ba
after some minutes su ka fito da ga cikin dressing room
ya na sanye da wasu suit white color kamar gashin kansa da ya daure a baya
ita kuma wata gown ce pink color ta ke sanye da ita , ta saki gashin kanta har tsakiyar baya sai tashin qamshi su ke yi kamar na sace su
ko da su ka fito kai tsaye hanyar fita ta nufa dan ta je ta shirya musu breakfast
da sauri ya taro ta da cewa " Beautie , please ina son na miki wata magana "
ba musu ta tsaya ta dawo gabansa ta tsaya ta na daga mishi gera alamun tambaya
bai ce mata komai ba ya matso dab da ita , ya zagayo da hannayansa dukka biyu a kugunta
cike da nitsuwa ya ce mata " i'm sorry my Beautie , tun jiya na so yi miki maganar but na manta sai yanzu na tuno , ina son yin wata tafiya UK "
katse shi ta yi da cewa " yaushe za ka tafi ? "
" Yanzu " ya fada a takaice ya na tsare ta da ido
dan zaro idanu ta yi ta na fadin " yanzu kuma Baby ? ko breakfast ba mu yi ba za ka tafi ? "
" wane breakfast kuma bayan wanda mu ka yi yanzu ? " ya fada ya na sunkuyar da kansa ya manna mata kiss a wuya
" shikenan , but yaushe za ka dawo ? " ta fada cikin shagwaba ta na turo dan karamin bakinta
sai da ya jinkirta kafin ya ce " karfe 10 haka , in kuma ban kammala meeting din da wuri ba sai zuwa gobe "
marairaice mishi fuska ta yi , ta na son ta yi kuka amma kukan ya ki fitowa dan jaraba
shi ko sarai ya gane ta , kawai ya yi saurin sunkuyo ya manna mata kiss a lips
sannan ya dago ya na ce mata " please my Beautie , kar ki min kuka , ba zan jima ba , just one day ne , za ki ga ya wuce kamar kiftawar ido "
" yanzu yau duk ba zan gan ka ba ? ba zan ji ɗumin jikinka ba yau ? "
" sorry my Beautie , kwana guda ne kawai , ya kamata na tafi yanzu , ki kula min da kanki , in ki na bukatar wani abu sai ki yi wa Cutie ko Princess magana , idan na je zan kira ki , okay ? "
gyada mishi kai kawai ta yi a hankali ba tare da ta ce komai ba
a hankali ya sunkuyo ya manna mata kiss a forehead sannan ya ce " I love you "
wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " I love you too my baby "
a hankali ya taka wajen bedside drawer ya dauki laptop din sa da wayarsa , sannan su ka baro bedroom din a tare
ta raka shi har harabar part din ta yi mishi addu'a sannan su ka yi sallama ya fito part din ita kuma ta nufi kitchen
Prince kuwa , ya na fitowa waje ya ga Junior cikin motarsa bakin kofar part din sa ya na jiransa
kai tsaye wajen me zaman banza ya nufa ya bude kofar ya shiga ko sannu bai ce wa Junior ba
wani dan karamin tsaki Junior ya ja kafin ya tada motar su ka bar wajen ya na fadin " ka san ba yanzu za ka fito ba shi ne za ka ce min na fito da wuri , ka san ba yi one hour ina jiran ka ? "
" na ce ka jira ni ? " Prince ya fara a dakile cike da izza
dan tabe baki Junior ya yi kafin ya ce " haka ne , next time za ka ga aikin da zan yi maka "
ko sannu Prince bai ce mishi ba ya bude laptop din sa ya fara latsa kayansa cikin konciyar hankali
sun dan jima a haka kafin Junior ya katse shirun da cewa " na manta ban fada maka ba "
" What ? " ya fada a takaice
sai da ya ja lokaci kafin ya ce " Princess ta yarda za ta aure ni "
gyada kansa ya yi a hankali kafin ya ce " kenan ka fada mata ? "
" Yeah , last night "
" okay " ya fada a takaice kafin ya ci gaba da latsa laptop din sa
da ga haka ba wanda ya ce ufan har sai da su ka isa airport , su ka shiga private jet din Prince su ka nufi UK