x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 16 - NAYEL THE RETURN OF EXILED PRINCE

  • 45001 words
  • 48000 words
  • Out of 89550 words

Category: Love Stories

Views 388

14 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
min " ta na gama fadar haka ta nufi toilet ta shiga
🤔🤔 QUEEN ! TO FA AIKI SABO , KO WACECE WANAN QUEEN , KENAN IZZAT DIYAR TA CE , TO MICECE MANUFARSU , NA JI TA CE A KASHE MALIKAT INAS, KENAN ENEMYN MALIK CE ? WANENE WANNAN IZYAN DIN DA TA CE YA NA PRISON ? GASKIYA TAMBAYOYIN SU NA DA YAWA , NAN GABA KADAN MUN SAMJ AMSA


_______________________________________________


[ FREE PAGE ___ 14 🕊👑❤ ]




▪AFTER SOME DAYS 🕊

▪MASARAUTAR YEMEN 👑


yau dai ta kama ranar Friday , a yau a ka daura auren Prince da Aleesherh , dan farinciki sai da ta zuba ruwa a kassa ta sha , Prince kuwa bai ma san abun da ke faruwa ba dan tun safe da ya tafi wajen aikinsa har zuwa yanzu da na ke ba ku labarin , ba karamin taro su ka sha ma cikin Daular , dan musaman Al-Sayid sai da ya shirya walima , ya kuma ba da makudan kudade a yi sadaka , yau dai babbar yarinyarsa ta yi aure , auren ma a cikin familyn Malik din Saudiya , gaskiya ba karamin farinciki ya ke ba , amaryar kuma tun safe da Sayida Ahlame ta janyo ta part din ta ba wanda ya sake ganin ta , sai scrub ta ke mata a jiki ta na dura mata tsumi sai da Aleesherh ta dinga yi mata kuka ta kyale ta , Aleenah kuma tun lokacin da Sayida Ahlame ta dauke Aleesherh ta yi zaune ta aza kuka kamar baby


MISALIN KARFE 9 NA DARE 🌙

▪ PRINCE 👑🔥


a hankali ya turo kofar part din su ya shigo , duk da ba wani sake fuska ya ke ba amma yau da ga gani ya na cikin farinciki , contract din da ya dade ya na aiki a kai yau ya same shi , gaskiya yau ya na farinciki ba kadan ba , amma duk a gajiye ya ke dan ya sha aiki

ya na shigowa part din ya ga wajen a gyare sai tashin qamshi ya ke , har sai da ya sauke ajiyar zuciya dan sanyin ba karamin sanyaya mishi zuciya ya yi ba

a hankali ya karaso cikin dakin ya nufi bedside drawer ya ajiye wayarsa da laptop din sa , sannan ya nufi toilet ya shiga

wanka ya yi sannan ya fito cikin bathrobe , ya nufi wardrobe ya shirya cikin kayan barcinsa white color , ya saki wannan smooth hair din nashi , sai tashin qamshi ya ke

kai tsaye gadonsa ya nufa ya zauna sannan ya dauki wayarsa ya fara latsawa , bai wani nemi Junior ba dan ya san ya na cen yawon da ya saba dan wannan shi ne first time da ya zo Yemen , ya na son ya zagaye ta , Allah kadai ya san yaushe zai dawo


ya na a haka ya ji a na yi mishi knocking
ba tare da ya dago kai ba ya ba da izinin shigowa dan a tunanin sa diner ne maid su ka kawo mishi

ya na a haka kawai ya jiyo wani dadaden qamshi ya kai mishi karo a hanci
slowly ya dago kai ya kalli saitin da ya ke jiyo qamshin

tsaye ta ke gaban center table ta sunkuya ta ajiye wani tray din fruits
ta na sanye da wata gown white color mai mugun kyau da tsada , tsaya wa fada muku yadda rigar ta ke ma bata lokaci ne dan haka kowa ya yi anfani da brain din sa , ta daure gashin kanta a baya , babu wata kwalliya a face din ta amma ta yi kyau over

a hankali ta mike ta dauki glass din milk da ke saman tray din , ta nufo shi kai a sunkuye

tsare ta da ido ya yi babu ko kiftawa , kamar ya cinye ta dan ba karamin kyau ta yi mishi ba

sai da ta zo gabansa sannan ta tsaya ta mika mishi glass din hannunta ba tare da ta ce komai ba

a hankali ya kai hannu ya karbi glass din ya na yi mata godiya

ya na karba ta dawo gefensa ta zauna kanta a sunkuye
shan Milk din ya fara yi cikin konciyar hankali
ba wanda ya ce ma wani ufan har sai da ya shanye milk din ya ajiye glass din saman bedside drawer


wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta bude baki a hankali murya a sanyaye ta ce " ina son na roki wata Alfarma a wajen ka idan ba damuwa "

" yeah , in har za ni iya za na yi miki " ya fada ya na latsa wayarsa

wasu yawu ta hadiye kafin ta ce " ban san ya mutane za su kalli hakan ba kuma ban damu ba , Aleenah yar uwata ce kuma friend di ta , ita kadai gare ni a duniya wadda zan iya fadawa abun da ke damu na kuma ta saurare ni , ina rokon ka , ka yi hakuri ka bari ta taho tare da mu a Saudiya , ba na tunanin rayuwata ba tare da ita ba , don Allah "

" okay , in har Al-Sayid ba shi da matsala da hakan , sai ku tafi ke da ita " ya fada ya na ci gaba da latsa wayarsa

wata yar karamar kara ta saki kafin ta zagayo da hannayanta a kugunsa ta rungume shi ta na fadin " na gode , na gode "

ba shiri ya saki wayarsa bawan Allah dama sanyi ya ke ji ta zo ta na neman tada tsohon tsumi

sai da ya saisaita nitsuwarsa sannan ya ce " amma ina da sharadi "

slowly ta dago da ga jikinsa ta na kallon shi cike da rudu ta ce " sharadi ? wane sharadi ? "

slowly ya matso da face din ta dab da face din ta , har su na iya jiyo nunfashin juna
murya kassa kassa ya ce mata " sai kin fada min wanene wannan wanda ki ka kamu son shi , ina so na san wanene wanda ke cikin zuciyar wadda ke matsayin matata "

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " ba ga shi nan a gabana ba "

baki sake ya ke kallon ta kenan shi ne wanda ta ke so

cikin nitsuwa ta ce mishi " me ka ke tunani ? tun ranar da ka taro ni cikin kasuwa zuciyata ta kamu da son ka , na so na cire abun da ke cikin zuciyata amma na kassa , da taimakon ka ne na ganin walkiya cikin duhu , da a ce za ka ga kanka a yadda na ke ganin ka da za ka fahimci ina ganin haskenka fiye da haske rana mai matukar kyau , a kullum dare ko rana tunanin ka kawai na ke , a kowane lokaci mararin ka na ke yi , duk wani motsi da bugawar zuciyata da kaunar ka ya ke harbawa , kai ne na ke fara gani a farkon mafarkina kuma kai ne tunani na farko da ke zuwa min a duk lokacin da na ke cikin nitsuwa , kai ne farincikin da na jima ina jira Prince "


shi dai bawan Allah ya tsaya ya zuba mata ido sai zuba ta ke mishi ya na kallon cikin idanunta ba karya ya na ganin wannan soyayyar da ta je magana a kai

sai da ta gama maganarta sannan ya daga mata gera guda ya na fadin " kin iya sarrafa kalaman ki , amma ba za su isa ba dan mallakar Zuciyar Prince Nayel Nawfel Hicham bin Jaabar "


wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " na sani , zuciyarka ta fi dutsen diamond tsada mallakar ba zai zama karamin abu ba , amma na shirya yaki da dukkan makamaina dan mallakar ta , in har za a ba ni dama "

gyada mata kai ya yi a hankali kafin ya sunkuya ya dauki wayarsa ya mike tsaye ya nufi parlour ya konta ya saman sofa ya ci gaba da aikinsa

wani cool murmushi ta saki kafin ta ida Hayewa gadon ta konta dan gaskiya barci ta ke ji , ba jimawa ko barci ya yi gaba da ita haka shi ma


▪WASHE GARI ☀️


misalin karfe 8 su ka shirya za su bar garin , amma Aleenah ko da ga cikin bedroom din ta ba ta fito ba ko rakiya , ta na a haka Aleesherh ta shigo ta fada mata tare za su tafi kuma Al-Sayid ya amince , ba karamin farinciki ta yi ba dan har kukan farinciki ta yi shikenan ba abun da zai raba ta da yar uwarta

Al-Sayid ya so ya raka su har airport amma Prince ya matsa ba sai ya biyo su ba , ba dan ya so ba ya hakura ya zauna a nan Daular , su kuma su ka shiga motocin Junior da ta Prince su ka nufi Airport ko wane zuciyarsa duk ba dadi sun rabu da familyn su ita kanta Sayida Ahlame sai da ta yi kuka amma ko ba komai ta na farinciki yarinyarta za ta tafi tare da mijinta


sai da su ka yi nisa da Daular sannan Prince ya kira Inaya

kamar dama jira ta ke , ko ringing biyu kiran bai yi ba ta dauka ta na fadin " Babyna , wai har yanzu ba ku iso ba ? "

" No , kuma ni ba yanzu zan dawo ba , may be sai gobe " ya fada cikin nitsuwa

ita dai Aleesherh ta na zaune gefensa ta na jin abun da ya ke fada

cikin rudu Inaya ta ce mishi " kamar ya sai gobe , matar taka fa ? kai ma ka san mahaifinka ba zai ji dadin hakan ba ko ? "

" please my Cutie , wai ya ku ke so na yi da rayuwata ? kun matsa sai na yi auren nan yanzu na yi , at least kun bari na kammala aikina ko ? ba guduwa zan yi ba "

Aleesherh na jin ya ce my Cutie ta dago kai ta na kallon shi , kenan last time da ta je tashe shi ba ita ba ya kira da Cutie ? to wacece Cutie ?

ta yi nisa duniyar tunaninta ta jiyo Muryarsa ya na fadin " please Cutie , ki yi mishi magana , i promise karfe 10 na yi ina cikin masarautar , it's very important for me please "

" shikenan na ji , amma ka na dawowa zan kai ma ka matarka part din ka gaskiya " Inaya ta fada

sai da ya ja tsaki sannan ya ce " shikenan , na ji , that's why i love you so much my Cutie "

wata yar karamar dariya Inaya ta yi kafin ta ce " hum na ji Sarkin dadin baki , Allah ya kiyaye hanya "

da Ameen ya amsa mata kafin ya sauko wayar ya katse kiran

ya na sauko wayar ko Aleesherh ta ce mishi " wacece Cutie ? "

sai da ya juyo ya kare mata kallo da kyau kafin ya juya ya ci gaba da latsa wayarsa sannan ya ce " she is my first love "

dam ta ji gabanta ya buga har zaro idanu ta ke ta na kallon shi , nan take idanunta su ka ciko da ruwa , hakan na nufin kenan ya na da aure , ita ce ta biyu
a hankali ta meda kanta ta sunkuyar , murya a disashe ta ce " your first love ? it means she is your first wife ? i'm the second ? "


maganarta har ta so ta ba shi dariya kenan da gaske kishi ne ya gani a idanunta , ya so ya fada mata gaskiyar wacece Cutie kai tsaye amma wata zuciyar kawai ta ce mishi ya yi hakan ya ji abun da za ta ce

sai da su ka iso airport bai ce mata komai ba , ita kuwa sai ruwan hawaye ta ke yi kanta na sunkuye

ya na jin motarsu ta tsaya ya ce " No , you're my first & Only wife , Cutie is my first love , my mother , idan kin je ita za ta tarbe ki "
ya na gama fadar haka ya bude kofar motar ya sauko

sannan ya zagayo ya bude mata kofar da kansa ya mika mata hannu
sai a lokacin da sa hannu ta goge hawayen face din ta , ta mika mishi hannu ta sauko da ga saman motar a hankali

ta yi mamakin ganin su a parking space ba kai tsaye ba cikin airport din , ta ga bodyguards din sa sai fiddo kayansu su ke yi su na shiga da su cikin airport din

cikin airport din ya nufa , Junior da Aleenah na biye da bayansu

sai da su ka iso reception sannan ya saki hannunta ya na fadin " tare da shi za ku tafi , ni sai gobe zan zo , akwai aikin da zan yi a nan " ya fada mata murya kassa kassa kafin ya juya

ya kalli Junior ya ce " karfe 10 ka je dauka ni a airport , ba zan wuce 10 ba "

da to kawai Junior ya amsa mishi kafin su rungume juna na dan lokaci sannan ya sake shi , ya nufi kofar fita ya yi tafiyarsa

da kallo ya rakata har sai da ya fita , ba ta da labari sai jan hannunta Aleenah ta ke yi su tafi
sai da ya fita sannan ta sauke ajiyar zuciya ta juya ta bi Aleenah da Junior , cikin Private Jet din sa su ka shiga , ko 30 minutes ba su yi ba ya daga ya nufi Saudiya kamar ta fashe ta ke ji , ita har yanzu amsar da ya ba ta a kan Cutie ba ta gamsar da ita ba , me ya ke nufi , ita ta kassa gane mishi
Bari mu leko Saudiya kafin Jet din su ya sauka




_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_☆_

▪MASARAUTAR SAUDIYA 👑🔥

▪INAYA 👑



zaune ta ke cikin parlourn MALIKAT INAS da RIANNA da Nesrine da MALIKAT INAS wannan har da Tesnim , tun shigowa ta masarautar sai yanzu na hadu da ita , kullum mu na samun sabani ni da ita , amma yau na yi nassara ta na nan

Inaya baki ya ki rufuwa sai murna ta ke yau babynta ya yi aure saura babyn Malik , yanzu dai Sun tafi shopping ita da Azmat da Pretty

na manta ban fada muku ba , Pretty ita ke auren Sakin masarautar Ottoman wato nephew din Diya , yaron yayansa na biyu me bin Aymane , Ghalib Hishmat Bin Abdoul Mujeeb , sannan Abdoul da Tesnim sun sake samun baby boy wanda ya sakawa sunan malam wato Ibrahim , yanzu 20 years ne da shi kuma ya na karatu a Seoul ( Korea )


bayan sun gama waya da Prince ta ce wa MALIKAT INAS " Ammie wai ya ce shi sai cikin dare zai zuwa , akwai aikin da ya tsaya yi "

" to matarsa fa ? , kin san dai ba za ta iya tare wa a part din sa ba ita kadai , in wani abu ya same ta ? " MALIKAT INAS ta tambaye ta

Nesrine ce ta amsa mata da cewa " ta zauna a nan mana har zuwa lokacin da zai zo , ko ya Ammie ? "

" shikenan , amma part din su ya na gyare ko sai an gyara ? "

wata yar karamar dariya Inaya ta yi kafin ta ce " No kar ku damu , ya na gyare , Malik kuma ya shirya mishi surprise a ciki "

" surprise ? wace irin surprise ? " Tesnim da RIANNA su ka fada a tare

yanzu ma sai da ta yi dariya kafin ta ce " ni dai bai fada min wace irin surprise ce , Ammie bari na je na dawo kafin Jet din su ya sauka " ta fada ta na mikewa tsaye

da to kawai MALIKAT INAS ta amsa mata kafin su ci gaba da hirarsu cike da annashuwa
Faaz ya na konce gefen RIANNA ya na sauraron hirarsu

sai da Inaya ta fita sannan ya mike ya na fadin " Momy barci na ke ji " ya fada a sanyaye

da murmushi a face din ta ta ce " shikenan , tafi ka konta "

gyada mata kai kawai ya yi kafin ya tashi ya shiga corridor , su kuma su ka ci gaba da hirarsu

bayan ya shiga bedroom din sa , ya meda kofar ya sa security
sannan ya dawo tsakiyar dakin , ya zube saman guyiwowinshi , ya lumshe idanu ya fara wani karatu mara dadin ji

a hankali Lamps din dakin su ka fara mutuwa su na kunnuwa da alamun Queen ce ya ke kira

ya yi wajen one minute a haka kafin lamps din su mutu baki daya , ya ware idanunsa a hankali sannan ya mike tsaye ya nufi mirror

ya na isa ko inuwar Queen ta bayyana a kai
a dan sunkuyar da kai ya yi ya na fadin " ina mika sakon gaisuwata ga shugabata "

da wannan Muryarta mara dadin ji ta ce " me ya faru ? "

dago kai ya yi a hankali ya ce " Momy , Prince ya yi aure , ni ma yanzu na ji RIANNA da MALIKAT INAS su na maganar , ba ki ganin Aurensa zai iya janyo mana matsala ? "

" matsala guda zai janyo mana shi ne ya samu baby kafin Big bro din ku ya shigo masarautar , kun san yadda yayanku ya ke in har da baby a gabansa cikin sauki za su gane shi dan ya tsani baby , in har Nayel ya samu magaji kafin yayanku ya hau kujerar Malik to tabbas akwai matsala babba , duk abun da zai faru ki tabbatar wani abu
End Ads