san ba zama za mu yi ba kar ki kara janyo ni " ta kai karshen ta na kai hannu ta dunguri kanta sannan ta mike ta bar wajen
wata yar karamar dariya Aleesherh ta yi ta na dan sosa wajen da Aleenah ta zungure ta
shi dai Prince kamar babu shi a wajen , gwara ya yi shiru dan in ya ce ya biye musu duk sai sun kwana a word room
Aleesherh kuwa sai da ta bari Aleenah ta yi nisa sosai da wajen , kadan ya yi saura ta isa Part din MALIKAT INAS , Ta mike tsaye a hankali ta juya za ta bar wajen
taku biyu ta yi carpet din wajen ya tade ta , dip ta fadi a kassa baki daya ta na saki kara , har sai da kanta ya bugu a kassa
nan take Azmat ta bushe da dariya har da tapi
Prince kuwa ya na jin kararta ya saki wayarsa da sauri ya mike ya nufe ta , ya sa hannayansa dukka biyu ya tado ta ya na fadin " ba ki ji ciwo ba ? "
kukan shagwaba ta sakin mishi ido a rufe ta dafe forehead da hannu guda ta na fadin " Honey , kaina ya bugu "
hannu ya kai ya riko hannunta ya janye shi da ga saman forehead din ta , nan ya ga wajen har ya yi jazir kun san yanayin farar fata ba wata juriya ne da ita ba
cikin sanyin murya ya ce mata " sorry , let's go zan shafa miki pommade kar wajen ya ja jini "
gyada mishi kai ta yi a hankali , mikewa tsaye ya yi ya na rike da hannayanta biyu ya taimaka mata ta mike tsaye
wata siririyar kara ta saki ta na neman komawa ta fadi
da sauri ya riko kugunta ya janyo ta jikinsa ya na tambayar ta mi ya faru
" Honey , ina ga kafata ta bugu , zafi na ke ji " ta fada cike da shagwaba
" i have thought you was strong " ya fada ya na daga mata gera
hararrar shi ta yi kafin ta raba jikinta da nashi , ta juya a hankali ta taka da kafar ta bar wajen ta na ingishi
sai da ya bari ta yi wajen taku uku sannan ya juya ya dauki wayarsa ya saka cikin aljihunsa
ya juya ya bi bayanta ya na rike da hannayansa a baya , sai da su ka kusa fita garden din sannan ya sa hannayansa biyu ya dauke ta cak kamar baby
a hankali ta sauke ajiyar zuciya sannan ta kontar da kanta a kirjinsa , cikin nitsuwa ya ci gaba da takawa har su ka shiga part din su
ita dai Azmat ta zama yar kallo , ta na ganin abun kamar a film , kenan wannan ita ce matar da ya auro ? kuma da ga gani ya na son ta tun da har ya damu da ita , haka dai ta yi zaune ta zuba musu ido ta ma rasa abun da ke yi mata dadi
โชPRINCE ๐๐ฅ
sai da ya kai ta har cikin bedroom din ta sannan ya zaunar da ita saman gadon , ya jingina bayanta da forehead din gadon
sai a lokacin ya lura da hawayen da ke saman face din ta , har hancinta ya yi ja , sai jan majina ta ke
a hankali ya zauna bakin gadon ya na kallon ta ya ce " ashe kin iya kuka "
ko sannu ba ta ce mishi ba ta kauda kai gefe ta kai hannu ta fara goge hawayenta
ta na a haka ta ji hannunsa saman kumatun , wata boyayyar ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta ji saukar lalawsan hannunsa saman face din ta , kamar fatar baby
goge mata hawayenta ya fara yi a hankali ya na fadin " ba zan hana ki kuka ba in har ki na jin zafi , amma ba zan so ki bari wani ya ga rauninki ba , ba zan so wani ya samu damar tozarta ki cikin masarautar nan "
ko sannu ba ta ce mishi ba ta kauda kai gefe
janye hannunsa ya yi sannan ya bude box na biyu na bedside drawer ya fiddo A box , ya ajiye ta saman bedside drawer sannan ya bude ya fiddo wata pommade ya bude ya zuba kadan a yatsarsa sannan ya dago yatsar kai tsaye saman forehead din ta ya kai ya shafa mata a hankali
dan rumtse idanunta ta yi da karfi dan ba karamin zafi ta ke ji ba
" sorry " ya fada murya cen kassan makoshi dan ya ga yadda ta lumshe idanunta
sai da ya gama shafa mata sannan ya janye hannunsa ya ce " miko kafarki na shafa miki "
slowly ta ware idanunta ta juyo da kanta ta kalle shi , har wani sanyi ta ji cikin zuciyarta
ganin yadda ta tsare shi da ido kamar ba ta da Niyyar miko mishi kafar
a hankali ya dan ja da baya , ya kai hannu saman kafarta a hankali ya yi sama da gown din ta har zuwa guyiwa
sannan ya zuba pommade kadan a yatsarsa , ya shafa mata saman kafar cike da kula
har wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauke ta na kallon shi ta saki wani cool murmushi
sai da ya gama shafa mata sannan ya tashi ya rufe pommade din ya meda cikin A box , ita ma ya meda ta cikin bedside drawer sannan ya nufi toilet din ta ya shiga ya wanke hannunsa, ya fito kai tsaye ya nufi kofar fita
da sauri ta ce mishi " Honey "
tsaya wa ya yi ya juyo a hankali ya ce mata " ki daina kira na da wannan sunan , ba na so "
" to da me ka ke so na kira ka ? "
" Prince " ya fada a takaice kafin ya juya zai fita
da sauri ta sake taro shi ta na fadin " wannan sunan da shi kowa ya ke kiran ka , ba zan iya kiran ka da shi ba , ba gwara na dinga ce maka Big bro ba ko Boss "
slowly ya juyo ya zuba mata wadanan hazel eyes din nashi , to shi ba gwara ta ce mishi Prince da Big bro sai ka ce wanda su ka fito ciki guda
daga mishi gera guda ta yi ta na " lafiya ka na yi min irin wannan kallon Habibi ? "
girgiza mata kai ya yi a hankali kafin ya juya ya fice da sauri dan ya san in ya tsaya sai ya shake ta ba shi da labari , a ce yarinya bakinki ba shi da linzami
( ๐๐๐๐ ina ga sai ta fasawa Prince zuciya , da alamun shi ma ya fara kamuwa da son ta, amma ya ki yarda , Team Aleesherh sai a taimaka ๐คฃ๐คฃ ni na tafi wajen big boss )
โชMALIK ๐
Slowly ya ware idanunsa ya shanyayun idanunsa da su ka yi jazir , da alamun barcin bai ishe shi ba , ko kuma dai har yanzu sha'awar jiya ce ba ta gama fita ba
a hankali ya juya ya kalli gefensa ya ga shi kadai ne saman gadon
wata yar karamar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mike zaune ya kai hannu ya dafa forehead din sa , da karfi ya ce " Cutie ! ! ! ! Where are you ? "
ya na gama rufe bakinsa ya jiyo Muryarta cikin toilet ta na amsa mishi kiransa , sannan ta fito daure da towel a kirjinta , gashin kanta duk a jike
a hankali ta karaso wajensa ta na fadin " baby , lafiya ka na min irin wannan kiran ? sai da ka ba ni tsoro wlh "
a sanyaye ya ce mata " Cutie , marata ciwo ta ke min wlh "
zama ta yi bakin gadon ta kai hannu a hankali saman mararsa ta shafa
ajiyar zuciya ya sauke a hankali kafin ya koma ya konta ya daura hannu saman forehead
wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " sai da na ce maka ka yi a hankali amma ka ki , yanzu wa gari ya waya ? "
" Cutie , ni fa ba na son moral din nan da ki ke min kullum "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta sunkuyar da kanta a hankali ta manna mishi kiss saman mararsa sannan ta mike tsaye ta na fadin " Allah ba ka hakuri , tashi ka yi wanka , zan shirya maka breakfast "
har ta juya ya riko hannunta ya janyo ta jikinsa da karfi ta fado saman kirjinsa
zagayo da hannayansa ya yi a bayanta ya matse ta a jikinsa tsam ko motsin kirki ba ta iya yi
marairaice mishi fuska ta yi ta na fadin " baby , me kuma ya faru ? ina son na je na shirya "
" ta ya za ki tafi ki bar ni a haka ? kuma kin sani ba na jin dadin ki tashi ki kyale ni ina barci , amma ke kullum haka ki ke min "
" shikenan na ji , yanzu tashi ka shiga ka yi wanka, ba za ka je fada ba ? "
" No , yau tare da ke zan zauna , kin sani mun jima ba mu samu lokacin zama tare mu ka yi hira ba , kullum ki na wajen Ammie ko ki na barci , yau ina son mu yi hira "
wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " shikenan , yanzu tashi ka yi wanka zan je na shirya mana breakfast "
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
_ PAID BOOK
*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , โฆ500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP ฦIN*
_______________________________________________
_ PAID BOOK
[ FREE PAGE__ 18๐๐โค ]
wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " shikenan , yanzu tashi ka yi wanka zan je na shirya mana breakfast "
a hankali ya janye hannayansa da ga saman bayanta , ya dago kai ya manna mata kiss saman lips kafin ya ce " shikenan , amma tare za mu yi wankan "
murmushi kadai ta yi kafin ta sauko da ga saman jikinsa , ta mike tsaye bakin gadon ,
a hankali shi ma ya sauko da ga saman gadon ya mike tsaye ya riko hannunta su ka shiga toilet a tare
a tare su ka yi wanka , shi ma sai da kyair ya hakura ya kyale ta su ka yi wankan , bayan sun fito su ka shirya a tare yanzu ma
da ga haka su ka fito parlour , dama an riga da an shirya musu breakfast a dining table
ta dauko su ta dawo da shi parlourn su ka yi breakfast din su a tare ta na ba shi a baki ya na ba ta
( gaskiya soyayyarsu na burge ni , ba su damu da shekarunsu ba , yanzu da wasu musaman mutanan mu nan hausawa da sun kai wasu shekarun za ku ga sun daina nuna wa juna soyayya , wai sun tsufa , har ma su raba wajen kwanciya , na fada muku , ba a tsufa bangaran soyayya , ba ga Malik ba , yanzu ya kai 60 years amma yadda ya ke nunawa Cutiensa soyayya kamar dan saurayi ๐)
MISALIN KARFE 5 NA YAMMA
yinin ranar duk a part din su su ka share shi , su na murza love
zaune Malik ya ke cikin parlourn part din su , ta na sanye da jallabiya white color ,
Inaya na konce gefensa ta tada kai da cinyarsa , hannunta na cikin nashi , sai kada su ta ke ta na wassa , shi kuma ya na rike da wayarsa ya na latsawa
" ya kamata mu shiryawa Prince da Aleesherh honey moon , ko ya ka gani ? " Inaya ta fada ta na kallon face din shi
ba tare da ya kalle ta ba ya ce " yeah , next week na ke tunanin ma tura su "
" ina za mu tura su to ? waje mai kyau , in da ba mutane sosai , yadda za su ji dadin kasance wa su kadai "
" Private island din mu da ke Thailand , ko Island of Palawan ? "
" no , I think Thailand za ta fi , ka ga Palawan akwai ma su Tourist ma su zuwa , ba za su ji dadin sakewa ba "
" Okay , may be Friday na sa a shirya musu Helicopter su tafi "
" amma ka na ganin Prince zai yarda ya tafi ? "
ajiye wayar hannunsa ya yi gefe , sannan ya juyo ya na kallon ta da kyau ya ce " zai tafi , za ki gani , mu kuma mu tafi Palawan "
" mu kuma ? mu yi me ? "
sai da ya sunkuyo ya manna mata kiss saman lips din ta sannan ya ce " Honey moon mana "
hararrar wassa ta yi mishi ta na fadin " Prince ya tafi Honey moon , mu ma mu tafi ? Allah Baby son dadi ya yi maka yawa , mu tafi honey moon yanzu mu yi mi , ai duk wani shirmen da masoya za su yi mun riga da mun yi shi , sai dai mu kalli Twins su yi "
" wai ke an fada miki a na tsufa ne a soyayya ? ba fa a tsufa ta wannan fannin , bare mu har yanzu we are youth "
bushewa da dariya ta yi ta na kallon shi ta ce " youth ? , sannu fa , na tuno maka shekarunka 64 fa ? ni na yi mamakin yadda a ka yi har yanzu gashinka bai yi fari ba ma "
har ya bude baki zai yi magana su ka ji kofar lift ta bude , Prince ta fito kansa a sunkuye ya na latsa wayarsa
a tare du ka juya su ka kalle shi ya na taku a hankali
sai da ya karaso tsakiyar parlourn sannan ya dago kai , nan ya ga irin kallon da su ke yi mishi har da murmushi a face din su
" what ? lafiya ku na min irin wannan kallon ? " ya tambaye su cikin nitsuwa
girgiza mishi kai Malik ya yi kafin ya ce " nothing Mr Nayel , shigo zauna yanzu haka maganarka ce mu ke yi "
" ni kuma ? me na yi ? "
bai ba shi amsa ma ya kwace hannunsa cikin na Inaya ya ce mata " Cutie , tashi ki gani "
ba musu ta mike zaune ta na tambayarsa ina zai je
mikewa tsaye ya yi ya na fadin " ina son shiga ruwa , na san yanzu yanayin wajen da dadi , ki kai mana fruits please " ya fada ya na nufar Prince
da to kawai ta amsa mishi
shi kuma ya riko hannun Prince ya juya ya na fadin " mu tafi "
cikin rudu Prince ya ce " ina kuma za mu je ? "
bai ce mishi komai ba ya ja shi su ka koma cikin lift din , kai tsaye Floor na hudu ya kai shi , wannan shi ne first time da ya ga wajen , ba karamin burge shi ya yi ba
haka Malik ya ja shi su ka shiga corridor ya wuce da shi bedroom din sa , shi dai Prince ya na biye da shi bai san in da za su je ba
a haka har Malik ya kai shi bayan masarautar wajen duwatsun da su ke yawan zuwa shi da Cutie
cike da zumudi ya ce " Daddy , dama akwai hanyar zuwa wajen nan ne ba ka taba kawo ni ba "
wata yar karamar dariya Malik ya yi kafin ya saki hannunsa ya nufi bakin ruwan , ya sa hannu ya fidda jallabiyarsa kawai ya shiga cikin ruwan
ya juyo ya kalli Prince ya ce " Taho mana , ko ba ka iya ruwa ba ? " ya fada cikin sigar zolaya
a hankali ya fara takowa , ya karaso bakin ruwan , ya cire kayan jikinsa ya bar short kadai , shi dai Malik three cuter ne ya ke sanye da
a hankali ya yi taku biyar baya , ya taho da gudu ya fada cikin ruwan
wata yar karamar dariya Malik ya yi ya shiga watsa mishi ruwan
lumshe idanunsa Prince ya yi a hankali kafin ya ce " Daddy , tun yaushe ku ke zuwa wajen nan ? "
dan jinkirtawa Malik ya yi kafin ya amsa mishi da cewa " tun lokacin da ka tsere , ni ma ina duba ground map din building din ne na san cewa akwai hanyar zuwa wajen nan , Daddy ya san da ita amma bai taba fada min ba " ya kai karshen ya na sakin wani cool murmushi da alamun yau ya tuno da Daddynsa shi ma , har wasu ruwa idanunsa su ka kawo , ya tuno irin azabar da ya yi wa Daddynsa lokacin da ya gudu ya tafi Nigeria , kenan haka shi ma ya ji ? Dama dama shi Prince na turo musu Letter , amma shi sai da ya share wajen 6 years Daddynsa bai da labarinsa , ya san ba karamin zafi ba ya ji ya rasa yaronsa tilo , ko shi haka ya ke ji duk lokacin da Prince ba ya nan , sai ya ji kamar ya rasa babynsa ne har abada
Prince kuwa ganin idanun Daddyn nasa sun kawo ruwa , ya sa hannu ya watsa mishi ruwa a face dan ko hawayen sun zobo mishi kar ya gan