x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - THE TWO LIGHT RIKICIN GIDAN SARAUTA

  • 9001 words
  • 12000 words
  • Out of 97531 words

Category: Love Stories

Views 529

20 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
Allah duk hayaniyan basu tashi ba kodan sunsha maganin muran ne dama likitan yace zai sasu bacci ,dama suna bukatar hakan,"

inji innani har gabanta ta kai mata yaran tozali tayi da yaran nata dake bacci hankali kwance da gani sun samu kyakkawar kulawa wani kwalla ne ya cika mata idonta,

hannu tasa ta dauko dayan ta kwantar a cinyanta ta dauki dayan ma ta fashe da wani kuka mai cin rai kukan mai ban tausayi wanda duk mai karatu da mai sauraronta sai ya tausaya mata ta rikesu gam gam tamkar za'a kwace mata su,

sanda tayi mai isanta ta dago kai ta kalli su chief tace

"Shukran lakum shukran jazilan bansan da wani kalma zan gode muku ba dan Allah kuyi hakuri da abinda nayi agareku dan Allah ,"

kokarin durkusawa takeyi innani ta tare ta tace

"ya isa ba sai kinyi hakan ba mun fahimce ki mun gode Allah ma da abin ya staya ahaka mun fahimci juna da wurri muma kanmu mun miki mummunan fahimta sai mu yafewa juna,"

murmushi tayi tace

"Akhie sirkanunka suna da kirki ba kaman nawa ba da suka koreni lokacin dana ke bukatarsu sun juya mun baya tamkar basu suka haifeni ba kamar basu suka rene niba suka mai dani shalele ba,

they aboundon me and my babies they kicked us out of there family,

they tried to kill us,
bansan mai na musu ba Akhie,"

fashewa tayi da mastyiyacin kuka mai cin rai shi kanshi da da hali da kukan zai mata dan ya tausaya mata matuka it was thesame thing daya sameshi they exile him and tried to kill him da badan chief da,da ya rasa ransa,

yarasa mai yake damun parent nasu

"Yaahh Allah ,"

shine abinda ya fada a zahiri innani da takejin kukan har ranta ne yasa ta cewa

"ya isa,"

tashiga lallabata kamar uwa da yatta duk da bata gama gane abinda suke fada ba dan turancin data cigaba dayi Fatima ko zuciyanta yayi sanyi ga tausayin ta daya dirar mata sabida staff taji abinda take cewa dan tana jin turanci haka chief ma yaji kai hatta little dake dakin y tausaya wa matar tun dazu ya makale wa umminsa dan yaga abin yafi karfin brain dinshi shiyasa ya kame agu daya,

innani bata barta ba sanda ta tabbatar tayi shiru kafin tace

" sheik yanzu kam ai yakamata mu koma gida ko tunda ta tashi tana da bukatar hutu,"

gyada mata kai yayi yace

bari ya kira likitan yazo ya kara dubata hakan kuwa akayi ba bata lokaci yazo ya dubata ya rubuta musu takaddan sallama da cewa karshen sati zaa kawo ta kara mata gwaje gwaje dan tabbatar da lafiyanta,

chief da kanshi ya kira zainab a waya yace ta daura ruwan wanka ta kuma shirya abinci ba musu ta amsa masa da to,

amma Allah kadai yasan mai take shirywa a zuciyarta

staf Innani ta gama shirya musu kayansu bashir driver ya kaisu mota suka kama hanyan gida

END OF PAGE 4


Queen Mahira Idriss




🧚THE TWO LIGHT✨ [RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰]😍
?Tuesday, ?January ?02, ?2024
03:51:56 PM






Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER 📖🖊️

BOOK 1


🧚5🧚

Da taimakon bashir driver akasa kaya a mota,

sannan Innani ta taimakawa Zulaihat ta kaita mota itama bayan yafa mata hijab da tayi,

ita da innani suka shiga motan a seat din baya suka zauna hannunsu dauke da babies din

chief ko seat din gaba suka zauna Fatima ko wani mota suka shiga ita da mijinta da islam dake hannunta sai little daya makale mata,

tun da suka shiga motan yake satann kallonta ya gagara ce mata komai ganin yadda face nata yake impact ba ma inda yake take kallo ba waje ma take kallo,

gaba daya ya rasa mai zai ce mata little ne yayi breaking silence din da cewa

"Abie,"

a hankali yace

"naamm,"

"Abie wacece wancan matar??
mai yasa take kuka??
did you know her??

shiruu ya danyi kadan ya juyo ya fuskan ceshi yace

"mai yasa ka tambaya ban hana ka yawan tambayan abinda bai shafe kaba,"

batare da little ya kara cewa komai ba fatima tace

"laifi ne dan ya tambayi abinda yafi karfin brain nashi in mutum baya son atambayeshi to mai yasa yayi abinda yayi agaban yaro,"

a hankali ya dago narkakkun eyes👀 nashi ya zuba mata su sun kai akalla 1 min suna kallon juna kafin ita tayi saurin dauke nata idon daga nashi dan dama ba gwanar hakan bane yau din ma dan ya bata mata rai yayi dan zuciyanta ya sosu sosai,

murmushi yayi dan dama da gan gan yayi hakan so yake yaji ya bata mata rai ne kokuwa yanzu yasan ta inda zai bullowa lamarin ahankali ya shafa kan little yace

"katuna tambayan da kataba mun,"

dan fiki fiki little yayi da ido🙄 dan ya manta abinda Abie din nashi ke cewa ya manta wani tambaya kara shafa kanshi yayi yace

" you once ask me about my family katuna,"

gyada kai little yayi fuskanshi dauke da murmushi yace

"ehh Abie na tuna tohh ina suke,"

murmushi yayi yace sarkin surutu

"itace wadda kake tambayan wacece ita she is your aunty my sister,"

ware ido😲 little yayi yace

"yehhhh yau naga yar uwar Abie zanyi rawa naji dadi,"

"subahanallahi malam kuma da rawa,"

"ehhh Abie zanyi rawa ina jin dadi juyawa inda umminsa yayi yace ummi kinji abinda Abie ya fada,"

wurga mishi wani harara👀 tayi wanda ya sashi gaggawan saita hankalin shi

"zaka sake nine ko sai na gaura maka mari tana maga tana zazzare idonta 👀,"

wanda yasa little saurin juyawa gun mahaifinshi ya rungumeshi yana buya a jikinshi murmushi yayi yace

" hmm yayi tambaya an bashi amsa kuma sai abun yazama fada mai yayi zafi uba da laifi da kuma da amsar hukunci,"

cuno bakinta 😙gaba tayi ta kauda kanta kafin tace

"ai da kai da kaya duk mallakin wuya ne in ya amsa hukuncin laifin da mahaifinshi yayi ai ba mastala bane tun da jini daya ke yawo ajikin ku,

kuma duk halinku daya daga ganin jinin ku sai kowa ya zama banza,

shi din wani irin tabara nee baiyi wa mutane ba akan yan uwansa da basu san dashi ba,"

wani killer smile 😏ya sake yace

"wannan ada ne yanzu sun san dashi kuma ina da tabbacin zasu am sheshi hanu bibbiyu,"

bata kara ce mishi komai ba ta kauda kanta,

shiko suka cigaba da hiransu da little har suka iso wani madaidaicin gida mai shegen kyau,

gate man ya riga ya wangale gate din dan motan su Innani ma ya riga su shiga,

suma kusta kansu sukayi wowwww shine abinda ni Queen Mahirah na furta a zahiri gidan ya mugun haduwa starin ginin kamar gidajen turai,

inter locks ne shinfide a gidan ga flowers da yayi kawanya a gidan gidan de son barka parking sukayi a parking space sannan suka fiffito,

Innani ta bada babyn hannunta a chief dayan Abie ya karba sai ta tallafi zulaihat ta tai maka mata,

dan bata da wani karfi sosai ga ciwon da kanta keyi mata,

haka suka karasa cikin gidan wani gate suka wuce kafun su karasa asalin cikin gidan wanda yake dauke dada plat har uku daga waje kuwa kafin ka wuce gate din stakiya shima akwai wani part da alama guest room ne,

ba su staya ako ina ba sai wani tamkamemen part suna shiga suka ci karo da wani tamfaststen farlo na gani na fada mai numfashi wanda yake dauke da kayan alatu iri iri stayawa fada muku abubuwan dake cikin wannan farlon bata lokaci ne,

a farlon suka mawa kansu masauki inda masu aikin gidan suka shigo da kayan,

" ina zainab ta shiga ne nikam in ba iskanci ba shine zata bar mutane tayi tafiyanta da makullin dakin dan rashin mutunci, ke harira ina taje",

cike da ladabi tacee

"taje gidan kawarta ne Bodado,"

"lallai ma zainab wato mu zata mayar yan iska ta tafi da key ta barmu wato ga yayanta ko,"

chief ne yace "je ki kiramun ita ,"

amsawa tayi da tohh tatafi dan kiranta,

innani ko ta cigaba da zazzaga balai,

chief ne yace

"ya isa nana kiyi hakuri kar kanki yayi ciwo ga yara ma na bacci karsu tashi,"

bata kara cewa komi ba tayi shiruu kamar ruwa ya cinyeta wani dogon ajiyan zuciya zulaihat taja wanda yaja hankalinsu gaba daya kana gninta kasan ba karamin azaba take shaba ahankali take sulalowa daga kan kujeran data ke zaune tana fidda wassu numfashi mai ban storo,

da sauri Innani ta karasa inda take ta tallafeta tana tambayanta mai ya sameta amma ina ba amsa tayi nisa cikin kogin azaba,

ganin tana neman shikewa ne yasa Innani kwalla kara tana jijjigta

"sheik kazo ka dubata kagani dan Allah wayyo Allah zulaihatu ki tashi mun shiga uku ina zaki tafi ki bar yayan naki,"

cikin sauri chief ya karaso inda suke shida Abie wanda yama fisu rudewa,

" Fatima yi sauri ki dauko mun ruwan zamzam da kofi,"

kamar yadda ya fada cikin kankanin lokaci ta dauko masa ta kawo masa ya tofa mata wassu addua ya wasta mata ya cigaba da tofa mata wassu addua can ta lafa ta kara jan wani dogon numfashi kafiin ta yi attishawa mai karfi sai takoma ta kwanta luff,

cikin rudu ya kalli chief yace

"Abba tatttta naa laafiya kuwaa,"

murmushi yayi ya dafa kafadanshi yace

" karka damu tana lafiya amma anjima inaso muyi magana da kai har da itan ma in taware,"

kara buga kafadan nashi yayi ya jijjiga kanshi kawai ya mike ba tare da yace komai ba amma kallo daya zaka mishi kasan akwai magana a bakinshi,

suna cikin wannnan yanayin sai ga zainab ta shigo da sallam turus ta staya tana musu kallon mai zan gani haka,

Innani data ankara da ita tace

""ubanki kike gani anan din shegiya munafukan mai bakin halin stiya marar mutunci,

tohh shanya da kika shaanya ya bushe,"

turo baki 😙gaba tayi

"tohh nikuma mai nayi,"

" ubanki kika yi zaki bude mun kofan kosaina auna ubanki a kwanon shaaa,"

bata kara cewa komai ba ta yi gaba dan bude kofan sai kunkuni take azahiri inka ganta zaka ranste hankalinta agabanta yake sai de idonta yana kan matar data ke kwance tana son fahimtar mai yake faruwa dan kanta yana kwance akan kafan Innani sai Abie dake gefenta da Fatima little ko bayanan tun zuwansu yake gun bashir,

dama Abie yace ya zauna agunsa,

bude kofan tayi Innani tace

"hamma taimaka ka dauko ta mu kaita daki ta huta ko,"

gyada mata kai kawai yayi ya dauketa yayi hanyan daki da ita
zainab ko sake baki 🤤tayi tana kallon ikoon Allah

Queen Mahira Idriss


Follow this link to join my WhatsApp group and shower 🚿 me with comment and react 😁😍🤩
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9


COMMENT AND SHARE 😁





🧚THE TWO LIGHT ✨[RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰]🧚
?03 ?January, ?2024
10:50:29 PM.



Story and written by
Queen mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER 📖🖊️



BOOK 1


Free book


👇

Follow this link to join my WhatsApp group and 🚿 me with comment and react 😁😍🤩
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

🧚6🧚

kamar kullum ni Queen Mahirah ina zaune bisa wani farfajiyar bishiyar mai girman gaske,

ina bawa cikina hakkinsa dan nasamu karfin samawa readers rahoto mai dumi ,
ina cikin wannan yanayin na bawa cikina hakkin sa ne wata hadaddiyar mota ko ince car 🚗ta wuce da mugun gudu tamkar zata bar duniyan gaba daya,

motace wanda sai wane da wane ke hawanta da convoy 🚗🚗🚗na wassu cars din ,

sai de da mamakina wannan car 🚗din ita daya ce moreover car din ta gidan sarauta ne,

nayi comfirming haka ne daga jikin car plate din wanda yake dauke da tambarin wani mashahurin gawurceccen masarauta 🏰Wanda ake zuba MULKI da SARAUTA Hadi da zallan IZZA,

hakan yasa nayi tunanin cewa there most be something that is going on there wanda nasan readers zasuji dadin labarin,

gudu wannan motar ta cigaba da yi har ta kure wannan kwaltan kafin ta karya kwana ta gangara wani jeji,

ta cigaba da kutsawa kamar kiftawa da bismillah wannan jejin ya canja fasali ya rikide ya koma jeji mai ban storo,

guri ne mai dan karen duhu tamkar dare ga wani bakin wata 🌚 dake karawa gurin duhu,

ga bishiyoyi da suka yi kawanya agun suma kansu bishiyoyin abun storo ne yadda suke kadawa sai ka ranste mutum ne yake mosti,


Bugu da wani guguwa dake tashi akai akai da wassu munanan halittu🧟🧞,

amma da ikon rabbi wannan car🚗 din ta cigaba da kutsawa bata staya ba sanda ta isa wani guri tamkar kauye sai de gida daya ne awannan guri wanda da alama ya diba dumbun shekaru agun,

da ganin ginin kasan bana yau neba gidan,

parking wannan car din yayi kafin aka bude cab din car din an kai akalla 5 min kafin na ciki ya fit,

MAI ZAN GANI 😲👀🤤??????

abinda na gani ne ya mugun girgizani,

domin macene🧕 ta fito daga wannan car din,

sai de baka ganin komai na jikinta sai bakar abayan data sanya ga nikab daya rufe mata face nata,

Batare da ya rufe dara daran eye balls👀 nata ba masu daukan hankali da firkitarwa,

hatta kafanta yana sanye da wani hottt designer snikers na manyan masu ji da zallan dukiya,

tafiya ta farayi cikin isa da gadara hakan ya tabbatar mun da tabbas ta hada da jinin sarauta,

kallo daya zaka mawa yanayin tafiyanta katabbatar tana da IZZA da GADARA hadi da karfin IKO,

ta cigaba da tafiyanta na nuna isa wanda ta shiga cikin wannan gidan da yake baki wuluk ba hasken nepa sai wuta dake masifan tashi kamar zaici babu,

batayi kasa a guiwa ba ta karasa gurin wannan wutan wanda wani mummuna halitta ke zaune gabanta yana ta zuba wa wutan wassu kayan surkulle wanda hakan yake kara ingiza wutan kamar yaci babu,

gaban wannan wutan ta zauna tana fuskanta wannan halittan da bazamu kirashi da mutum ba kai staye sabida wassu dalilai,

kanshi cike yake da gashi har gadon bayanshi giranshi ko har gemunshi gashin bakin shi kuwa har gemu stabar stayi ga uban gemu mai yawa da stayi jikin shi ba riga sai wando da kamar zani aka daura orange colour,

ya cigaba da iza wannan wutan da kayan stafinsa kafun can ya sarara,

ya daga cat eyes nashi ya zubasu akanta ya fara mata magana cikin wani yare da sanda na kasa kunne na da kyar na fahimci yaren india yake mata wato indiyanci ,

cikin yaren yace

"kin makara kinyi kuskure tun fariiii da baki bata wannan maganin ba na hana haihuwan gashi ya lalata komai,"

dan sadda kanta kasa tayi tace

"afuwarka nake nema ya shugabana,"

kara murtuke face nashi yayi da take dama a murtuke yace

"mai kuma kike bukata namiki yanzu bayan kin lalata komai duk da irin gargadin dana miki amma baki jiba mai kuma kike bukata yanzu kara,"

sadda kanta tayi kasa tamkar zata masa ruku'u tace

"ya shugbana ataimaka mun nasan nayi kuskuren afuwar ka nake nema ashirye nake dana dauka ko wani irin hukunci da taraa,"

kyalkyalewa yayi da dariyan bosawa HHhh!!! mai ban storo da firkitarwa kafin ya stagaita yace

"shikenna yanzu mai kike so ,"

dan muskutawa tayi ganin cewa anzo gandun data keso kafin tace

"so nake asata tabi duniya ya shugaba na,

Ta ware ta zamanto mahaukaciya tama bar kasan mu gaba daya tatafi can wani waje mai nisa,

yayan ta ko inaso a maidasu cikakkun yan duniya sannan zaman kasarmu ya gagaresu,

sai kuma inaso araba wannan alkawarin auren da akayi in bazai yuwu ba asasu su stana junansu,"

"wanna shine kadai abinda kike so,"

ya fada cikin razananniyar voice nashi mai sani rawar kerawa ni Queen Mahirah,

kai ta jijjiga mishi tace ehh ya shugaba na wani irin mugun dariya ya fashe dashi ya hau yin surkullenshi yana kiran wassu kalmomi mai wuyan fassarawa,
Bai Kaiga cimma burinshi ba take jikinshi ya fara amsa mishi,

da alama kidan ta sauya idon shi ya zama jaaaa kamar jan gauta shi kadai yasan mai yakeji,

shi kadai yasan azabar kidan dayake amsa wani irin azaba ne yakeji wanda shi kanshi ya kasa misalta irinshi,

ba kowa ke mishi wannan azabar ba sai aljanun daya tura wanda daga zuwansu suka hadu da Ayarr Allah hakan yasa suka ji raunuka sosai,

ganin irin azaban da suka sha ne yasaka su gudowa shine shima suka bashi nashi kason,

da kyar suka stagaita da azaban da suke mishi sai de ita sammm babu abinda take fahimta shiko bayan ya gama amsa ne ya yi saurin saita nustuwashi ya fara fesheta da cewa

"aiki ya kammala,"

murmushin jin dadi itako tayi ta fito da wassu yan rafan kudade masu dumbun yawa ta ajiye,

" yace hukuncin shine zaki bada jinin bayin masarautar ku sabon aure wa sarkin aljanu,"

dan sadda kanta kasa tayi ta ce a

an gama ya shugana,"

" zaki iya tafiya,"

kamar yadda ta shigo haka ta futa tana futa wani mummunan halitta ya bayyana agabansa da konan jiki ranshi abace yace

"ga abinda waccan biladaman ya mana ya kona mu ya kuma hanamu aiwatar da aikin mun ajikin matar,

yaran ne kawai muka samu daman shafansu shima dakyar,

tsanan ne mukayi nasaran sama dayar maganan aure ko ba fashi kamar yadda muka gaza hanasu zuwa duniya bamu isa mu hana wannan auren dauruwa ba don ba mutane ne kadai suka shaida wannan alkawari ba harda Ruhanai,

[ wato manyan musulman aljanu masu karfin iko] ,

dayan kuma mun samata abinda zai hanata zama a kasar shima hakan ya faru ne dan kaddaransu daya kasance haka dayan,

kaddaranta na nesa awajen kasar,

dayan kuma yana cikin kasan wannan yana nufin zasuyi rayuwa a kasashe maban ban ta,"

dan jijjiga kai yayi alaman gamsuwa

"itakuma fahhh wannan ai ya kamata ace itama ta amshi kidan da muka amsa,"

dan jijjiga kai yayi yace

"barta ba yanzu ba lokaci yana nan zuwa ayanzu tana mana amfani dagazaran lokaci yayi itama ma zata amsa nata kidan,"

yana gama fadan haka ya fashe da wani mugun dariya Hahhhh!!!

RUGAR HARDO BELLO (KANO STATE)


da mamaki zainab take kallon wannan lamari,

ganin Innani da kanta tace Hamma ya dauki wannan matar,

shiko bai direta ako ina ba sai kan gadon dakin,

Innani ta
End Ads