x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 22 - THE TWO LIGHT RIKICIN GIDAN SARAUTA

  • 63001 words
  • 66000 words
  • Out of 97531 words

Category: Love Stories

Views 542

20 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
prove din,"

ba tare da wani shakka ba ta daauko phone dinta dake hannunta tayi wani yan danne dannen ta ta mika wa Fulani,

cikin zallan mamaki daya bayyana karara a face nata ta mikawa Suhataj wayan don abun yafi karfin kwaanyar ta, daaga nasa ban garen shima ya girgiza sosai da saurara sannan kuma da ganin abun da ke faruwa,


ba abinda Fulani keayi sai salati kawai ta fashea da kuka " ashe tun da zaluntar yaron nan kukeyi ashe da gaskiyarsa a banza kuka masa hukunci har bulala 80 nin ba kuka masa ashea hakkinsa kuka dauka,
shiyasa kullum nake ce wa Baba sarki yayi bin cike mai zurfi kafun ya yanke hukunci amma samm baya ji ba so daya ba ba so biyu ba wannan na uku kenan fahhh ,"

shiruuuu Suhataj yayi yana sauararon mahaifiyar tasa tabbas abunda ta fada haka ne Allah ya rufa asiri basu yi exacuting nashi ba don rikicin da Fulanin tayi na cewa sai de su bar masarautar tare dashi don baza ta lamunci haka baahh.


mikewa yayi da niyan mata sallama zai tafi tace " ina kuma zaka je ai aikin gama ya riga da ya gama, kazo kai da uban naka ku warware wannan auren da kuka hada ban isa jikata kwalli daya ta auri mazina ci ba wallahi ,

kuma wallahi ku tabbatar kun wanke mun sunan jikana adena masa kallon mazina ci , ku kuma hukunta mai laifi,
in tattara kayana na koma gidan ubana ."


cikin girmamawa ya sadda kanshi yace " kiyi hakuri Ummi insha'Allahu zaayi abin da kika ce yanzu ma zanje na same shine muyi magana,"

" kai de kasani kai da shi din kuyi ko inbar muku masarautar taku kuma wallahi dauke diyata da jikata zanyi in tafi dasu don bazan yadda magauta su hallaka mun su ba da raina."

" ki huta lafiya Ummi ,"

ya fadi haka yayin da ya sadda kan sa kasa kafun ya fara tafiya cikin isa da takamaa ya fita daga tamkamemen sashen wanda yake gurn shakatawa ne,


juyo wa tayi ta fuskan ci Mobinaa tace " ke kuma ya akayi kika samu wannan video diyar alkairi,"


" hmm ranan ne fahh na gagara bacci da dare kuma Ummi na plat din Abie don ranan girkinta ne shine na fito nace zanzo nan na kwana dake,
har na kamo hanya sai na fasa nace nari naje gun Akhie Mubeen ya rako ni sabida lokacin bayi na sashin su,

shine naje plat dinsa na shiga farlon naga ba kowa nayi ta sallama shiruuu baa amsa ba haar zan tafi sai naaji kamar karan mutane shine naje na duba ko shine,
na daga labulen sai na hango shi a staye a garden dinsa ban ga kowa ba alokacin shiyasa na fara sanda don na storatar dashi sabida mun saba irin wasan dashi,

shine na fara sanda amma ina karasawa sai naga alaman mutun sai de bka kallon komai ajikin mutumin, dana kara sa ido sai naga ashe mace ne da abaya ajikinta fuskanta da nikab hatta hannunta da hand socks baka iya kallon komai ajikinta,

shine naji suna wannan maganan ganin yafi karfin brain dina ne yasa ni fara video a wayata ,

FLASH BACK

Mubeen " nifa gaskiya nagaji da waannan juya ni da kike yi hakurina ya fara karewa wallahi gaba daya yarinyan na cika mun ido,
komai nata mai daukan hankali ne wai sai yaushe zaa gamaa aikin ne na far mata a wuce gurin , tunda de kince bakya so na aureta,"

"kul karma ka fara lokaci bai yi ba tukunna da saura, kuma naga ai kana rage zafi da slaves din,"

tabe baki yayi yace " nifaa na gaji dasu gaba daya basu da taste duk sun stofe ni sabuwa nakea so inason hottt chick,"

" shikenan akwaai wanda zan samo maka yaanzu amma katabbatar ka kula kaga an samu mastala a kan Zuwaira duk da munyi nasaran kaba wa Yarima Fareed,

ina so kamai da hankalin ka ita kuma Mobina akwai shirin da nakeyi akanta bai kare ba tukunna ka mai da hankalinka saan.......,"

bata gama zancen bakinta ba sanadin karan da saukaji wani abu ya fadi alamaan akwai mutum.

cike da fargabaa Mubeen yace " waaye ne amma shiruu baa amsa ba sai ma karan gudun da saukaji anayi, kafun su fito ta riga da ta gudu ba tare a sanin ta bar dan kunnenta ba wanda Mubeen yayi nasaran stintaa.

cikin rawar murya " moo... bi...na ce,"

amsaar dan kunnen tayi tace " kar ka damu ba abinda zata iya yi ,"

" kamar yaya zaki fadi haka ko dan ke kin san bata ga face naki ba shine zaki ce hka,"

" ko kadan ba haka nake nufiii ba nasan de ba abinda zata iya yiii she is just 19 years old,"

" i think you forget that Mobina Law take karanta she is capable of doing many things infact ta wuce inda kike stammani she is very clever,"

" in this case muna da bukatar komawa plan 3 which means the last step kar ta mana kwaba, don't worry zanyi arranging komai, but for know kacigaba da binta cikin lumana don mu samu cikan burin mu,"

"okayyy but you have to know that in aka kamani zanyi mentioning name naki without any hesitation,"

" murmushi ta sake tace then i wish you goodluck since you think is possible a yarda da abinda zaka ce akaina,"

murmushi yayi yace " thesame to you Queen,"

juyawa tayi ta kama hanya tafiya inda ta fito while a heart nata tana cewa " yaro baisan wuta ba sai ya taka bakan San waye CAMELION (hawainiya) bane mai canja kala a duk lokacin dana so, kana gama mun aikina zan tura ka barza'u,"


"hmmm gimbiya kenan you think am fool nasani ina gama maki aiki zakiyi dumping nawa aside koma ki kashe ni, shiyasa nayi miki tana di mai kyau ba yadda zanyi wahalan banza da zaran mun kore duka 'ya'yan sarkin nan nasan mijin Mobina ne zai zaama sarki ni ba wawa bane zanyi maganin ki ne"

abinda ya fadiii a heart nashi kenan,


{tohhh dan dan dan dadndan an yinta ku cigaba da biyoni don ganin ya xata kaya,}


BACK TO NORMAL LABARI

" ikon Allah ina fatan basu ganki ba Mobina karsu cutar dake,"

" nima ban sani ba amma ina da tabbacin basu ganni ba ,"

"tohhh amma mai yasa baki sanar da wuri ba ,"

" ina so sai na samu hujja mai karfi ne shiyasa na yi kokarin sanar da Akhie Fareed amma ban same shi ba kuma sai batan Akhie Fahreen ya sako kai, shine ba bari gudu kar na kara tada wani kuran,"

" hmmm to Allah sa mu dace nikam kina gama Exams zan tura ki Egypht dan ban yadda da zaman ki anan ba yanzu ma sai an kara miki staro sosai ,"

dan turabune baki tayi sai kuma ta sake a fuska tace " uhmmm nikam ba Akhie Mahbeer zaiyi aure ba naga har a tv a nuna sai de har yanzu ba cikakken bayani akan amaryar,"

murmushi Fulani tayi tace " ni har na manta ma wallahi naso naje auren amma ba hali irin wannna tasahin hankalin da muke ciki ma bazai bar mutum zuwa ba,"

" gaskiya kam amma mai yasa ake boye amaryan ,"

" aladace da dokan masarautar ba wanda ke ganin fuskan amarya har sai mamallakinta ya ganta, wani lokacin ma har sai kin haihu kafun duniya ta shaida fuskan ki, anan zaaa kira ki da SULTANA ko MALIKAT don kin haiho magaji.

amma in baki haihu ba ZAWAJATUL AMEER ne sunanki haka shima da AMEER ko WALIU ALEAHD { ana nufin crown prince}

" kai Jaddatiii wannan dokan naku baiyi stauri ba,"

"yarinya kenan wannan ma kadan kikaji a masarauatar Egypht da ke Cairo kallon fuskan sarki kayi matayinka naa hadimi hukuncin ka bulala 50.

sannan akawai inda aka haramtawa bayi shiga ko Dr sai jinin sarauta ke duba sarki in bashi da lafiya, kuma ko yau aka haifi Ameer dole ku bashi girma ko gemunka ya kai kasa don stufa dole ka sadda kai inka ganshi.

idan akayi aure ana samo MAHZIA { concubine} anan ana ce da ita kwarkwara ku anan Nigeria kuna daukanta mastayin matar da sarki ke muamala da ita ba tare da aure ba,

acan ko itace JAKADIYA, ita zata na koyawa matar yadda zata dauka hankalin mijinta da yanayin rayuwar aure, shiyasa ake koyar da hakan ga bayin masarautan yadda zasau zama MAHZIA, su acan komai gada akeyi ko limanci gadanta akeyi da zaki duba masarautan kafff ba bare duka yan uwa ne,"


zaroo ido Princes Mobina tayi da jin zan cen " kai wannan irin karfin iko haka mulkin batayi yawa ba,"


"wannan fahh ba komai na fada miki ba inaga dan baki taba zuwa Kingdom na Cairo bane shiyasa kin staya anan Egypht,"

"ni yar gidan wahh naje can abinda sai kana da appointment ahanu kafun kake zuwa gwara mun Egypht shima innaje kullum sai na rena kai na ina mamakin yadda satarin mulkin ku yake ko wucewa fahh mutum zaaiyi kan bayin nan akasa basa taba dagowa,

ga wani uban dukiya da aka narka wassu abubuwan fahh da gold akayi ,"


" to ai EGYPHT ba komai anan ko kadan bai kamo hanun Cairo a komai ba wajen haduwa da karfin mulki,"

gyada kai Mobina tayi tace " tabbb nikam anan ma gani nake ana takura mun daya wa wallahi komai sai mai aiki ne zata maka,"

"tohhh ai a Cairo ko wanka MAHZIA ne zata miki,"

"subahanallahi abun kuma yayi yawa yanzu har wanka kai kuma sai ki zauna,"


" tohhh ya zakiyi kina amarya
End Ads