(my hope) why do you look so disturb?,
Akwai wanda ke damun ki ne,?,"
Wani ajiyan zuciya ta sake mai karfi Kafin ta ce, "You are asking me Basariy (gani na), after all what I did, kana tunanin hankalinsa zai kwanta ne kafin kowa sanin halin Shazad Muhd Kahter,"
Murmushi ya sake ya ce "don't worry Ameliy,"
Ido ta taro ta ce "hiw can I not be worried?,"
Wani murmushin ya sake ya ce "have you forgotten who am I?
So trust me ba wanda yaisa ya Miki wani abu after all ba wanda yasan ke kika yi hakan,"
Da mamaki take ƙare masa kallo jin abinda ya fadi kamar almara"ya akayi kayi hakan?,"
"Ki dena damuwa son sanin abinda nayi, just chilled of,"
Dogon numfashi taja tace "okay nayi but kna nufin duk abinda suka mana na tozarci mu hakura?,"
Murmushin da shi kadai yasan ma'anan sa yayi ya ce" yah su iyayen mu ne komai suka mana sun cancanci suyi so please ku kwantar da hankalinki ki nuna kamar babu abinda ya faru,"
Tun da ya fara maganar ta ke bin sa da wani ƙallon bakin ciki "please ya isa inkainkaga zaka iya ƙurar hakan sai kayi tayi but Ni har abada wallahi bazan taba sarawa ba har sai na jefa rayuwar Malik Sultan da zuri'arsa cikin mastanancin tashin hankali ba har abada, sai na tabbatar na maida hawaye ya zamanto abin ado a fuskan su,"
Wani murmushin nasara ya sake ganin cewa haƙar sa ya cimma ruwa ya ce "okay I guess am a leader here so bazan bar mutane na cikin hastari ba. , bani da wani option ko choice sai na biku don baku kariya,"
Ya gama maganar yayin da yake sake wani killer smile na samun cikar burinshi a tafin hannunshi...
KANO STATE NIGERIA
MASARAUTAR SUHATAJ MUHD HABIBULLAH
QUEEN NASHWA'S CHAMBER (FULANI)
Kwance take lubb bisa hadadden Royal Bed dinta da aka lailayeshi da hadadden white bedsheets, kallo daya zaka mata ka hango zalla ranar da tayi a zahiri ta fayau da ita a Kwana ɗaya kawai duk kamaninta ya canja kamanni, bude lumsassun idonta ta fara yi jin an ambaci sunanta cikin wani murya mai wuyar fassarawa,
"Moooobiiiiinaaa,"
Kara ware idon tayi jin an ambaci sunanta a karo na biyu waige waige ta fara yi ganin ba kowa a ɗakin sai ita kadai, cikin ƙankanin lokaci dakin ya fara canja launi daga fari zuwa hasa wanda yayi matukar firkita ta, ahankali ta ringa jin wani abu na bin jikin ta ya kanainaye ta, danginsa da zata da kanta taci karo da wani jibgegen maciji mai jan ido wanda ya nade ta idonsa ko cikin nata, tsabar firkici rasa yadda zata yi tayi hasalima dakarewa tayi aguri daya sara ya kamata a wuyanta wanda ya sata sake wani ƙaran azaba yayin da Jakadiya dake kokarin shigowa dakin ta shigo ba shiri a matukar riki ce, mugun ganin da tayi ne yasa ta daura hanu aka ta fara salati cikin tashin hankal,
"Inna lillahi Sarauniya mai zan gani subahanallhi lah ilah ha illallah sarauniya,"
Ganin ihun bazai mata bane yasa ta fito daga dakin din nemi agajin gaggawa wanda ko cikin ƙanƙanin lokaci aka kwashi Princess Mobina aka kaita asibitin dake cikin Masarautar din bata agajin gaggawa.
SUHATAJ MUHD HABIBULLAH ROYAL HOSPITAL
VIP ROOM
Baba Sarki ne ke ta faman lallashin Fulani da bata ƙwarin guiwa azahiri inji aka duba hadin shima yana da bukatar a bashi ƙarfin guiwan din gaba-daya jikinshi yayi sanyi da ganin yanayin princess Mobina wacce aka dauko ta ko numfashin kirki bata yi sai wani bakin kunga dake fitowa daga bakinta Idon ta ko ya kafe gaba daya jikinta duk ya canja launi zuwa green color, ta fannin Suhataj ko ba'a magana don ya kasa tabuka komai abun duniya ya ishe sa ki yake zai iya rasa ransa muddin aka ce ba Princess Mobina ɗon cikin ƴayan sa yafi ƙaunar ta, bazai iya rashin ta ba a wannan karon ya daura damaran cin mutuncin kowa akan ƴar sa don ya gaji da hakuri da kauda kai da yaƙe yi wanda hakan na daya daga cikin abinda ya haifar da wastewar kan iyalinsa, shigowan da Dr Yusuf yayi ne ya sa hankalin su komawa gare sa,
Wani ajiyan zuciya ya sauke yana hadiya wani abu mai daci ganin irin kallon da suke masa sai ya rasa duk wani courage din sa gaba ki daya, cikin girmamawa ya mika musu gaisuwa ba tare da sun amsa ba Baba sarki ya ce ,
"Ya ya Dr ya jikin nata?,"
Wani abu ya. kuma hadiya kafin yace "Alhamdulillah za'a ce, amma gaskiya sai de mu baku hakuri don mun gaza gane abinda ke damun ta gaba daya mun yi nasarar dawo da numfashin ta, amma lamarin yafi karfin mu,"
"Inna lillahi wa inna ilaihim raji'un,"
Shine abinda Bana Sarki ke nanata wa, yayin da Suhataj sunan tsaye yayi Fulani ko da wani irin kuka ta fashe mai wuyar fassarawa, ganin yanayin da suka shiga be yasa Dr rasa abun yi cikin inda inda ya ce,
"Allah kara maka yawan rai da lafiya, akwai wani Dr dana sani a wani asibiti dake ƙasar Iraq ina da tabbacin in aka kaita can za'a samu sauki da yardar Allah,"
Cikin hanzari Suhataj ya dafa shi ya ce r "ka tabbata Mobina zata tashi?,"
"Inshaallah zata tashi yah mai girma Suhataj,"
"Fadamun inda Ake mu kaita yau ba gobe ba,"
"Yana kasar Iraq baban likita ne wanda ya shahara a aikinsa na likitan ci da kuma Islamic medicine, Ina da tabbacin in an kaita zata warware, amma akwai tsare tsare da za'a yi zai dau kwana ɗaya jibi sai a kaita, yanzu zan mishi waya na tabbatar da yana kasan ko baya nan,"
Ajiyan zuciya Baba Sarki ya sauke ya ce shi kenan Dr Yusuf Allah albarkaci rayuwarka,"
"Ameen summa ameen,"
Tifohhh fah readers da fatan kuna tare dani kuma kuna fahimtar inda labarin ya dosa,
Hmm toh jama'a ya za'a kare tsakanin Zawjatul Ameer da jama'ar ta dake kawo mata farmaki🤔?
Princess Mobina komai ya sameta hmmm shin za'a samu nasarar fitar da ita koko de 🖊️😳?
Innani zata samu kan Mahnoor ne ko haka zasu ci gaba da zama 😞?
Shin wacece AJLA daga ina su Zulaihat suka sameta 📖🤔?
Yah Labarin Zainab ina ta shiga 😗?
Ina MYREEN ta shiga duk wannan tsawon lokacin 😳?
FUAD IBN SAREE da SHAZANA SUBAIHAT mai suke shiryawa 😞?
🦁😁🙂 Tohh don jin amsar wannan tambayoyin ku biyoni BOOK TWO anan RIKICIN GIDAN SARAUTA zata soma yanzu sharan fage ne🤨
DARI BIYU NE Kacal ba yawa zaka iya payment ta wannan account number
9168962485
Maryam Idriss Muhammad
Opay bank
Sai ka turo shaidar biyan ta wannan lambar a WhatsApp 09168962485
Story and written by
Queen Mahirah
The wordsmith
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng