x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 13 - THE TWO LIGHT RIKICIN GIDAN SARAUTA

  • 36001 words
  • 39000 words
  • Out of 97531 words

Category: Love Stories

Views 537

20 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
kin girma har zakiyi aure ki haifa mana babies masu kama dake "

murmushi ta sake tace "really zan haihu in haifi babies irin wanda na gani a Tv amma tayayaa momy "

murmushi tayi ki bari in zawjyinki yazo sai tambayeshi

" okayy mom i will tohh yaushe zai zo "

"yanzu nasan yana hanya ma.....


EGYPHT ROYAL AIRPOT


Wata flying jet ne tayi landing mai dauke da tambarin soldiers ajiki,

cab din jet din aka bude wani handsome ne yafito daga jet din bayan wasting 5 minute din da yayi na Jan class,

kana ganinsa kasan jinin sarauta ne ina ma stammanin ya hada jini da annabi yusuf don yadda yake walwali da daukan hankali zaka ranste wani tauraro ✨ne ya suko daga sararin samaniya.

fari ne tas dogo kuma murdadde yana da fadi,

fuskansa nada stayi yana kuma dauke da dogon hancinsa mai kyan fasali da stari,

idonsa wanda yake deden face nashi yana dauke da zara'zaran eyelashes da black eyeballs dinsa masu sparkling,

haka lips dinshi red colour ne tamkar yasa red lipstick,

sai eyebrow nasa da kamar yayi shaping dinshi daya dake bangaren dama akwai yanka guda biyu wanda ya kara masa kyau,

yana sanye da uniform nasa na sojoji wacce tayi matukar amsar colour sa ta kuma kara futar da asalin murdadden jikinsa ko ince surarsa,

yana saukowa daga step din jet din ne cikin gadara da takama irin nasu na yan sarautaa,

akalla 10 min yana saukowa wassu,

convoy din sojoji ne suka rufa masa baya har zuwa inda convoy na royal car din da suka zo daukan sa,

sojojin suka rakasa suka bude masa cab din car ya shiga sannan suma suka shiga.

basu staya ako ina ba sai a Abdulmalik Royal Estate,

wangale musu gate akayi suka shiga dashi har ciki part dinsa suka wuce dashi,

wani hadaden building ne nan suka faka a inda ya dace,

ba bata lokaci sukaa bude maasa cab din car din ya dau akalla 2 min kafun ya zaro one leg sannan ya dau wani 3min din atakaaice 5 min kenan kafun ya futa gaba daya,

as always royal carpet aka shinfida mishi wanda yayi leading nashi har part dinshi yana zuwa yasa hannun shi a wani machine dake gun yayi scanning hannunshi ya tabbata shine kafun ya bude ya shiga,

shi kadai wani dogon numfashi yaja ahankali ya furta

" no place like home kafun yace alhamdulillah "

directly wani stairs ya nufa ya hau ya shiga wani daki wanda da alama shine wanda yake amfani dashi nayi mamakin ganin stari dakin so simple but it looks so unique and fetching,

simple furnitures ne adakin komai fari ne ba wani hayaniya da tarkace,

dressing room nashi ya wuce ya cire kayansa ya shigaa bathroom ya dau akalla 30min kafun ya futo da towel a kugunsa,

sai wani sakale a kafadansa bakin gashin shi mai stana sti da tarin yawa sai diga yake ma'ana ruwa na diga,

dressing room nashi ya koma ya shirya bayan bata lokaci da yayi wajen shafe shafe na mayuka aknashi da jikinshi,

sai kuma turaruka masu kamshi dayasa,

wani iron jallabiyan sa yasa fari tas bai ko sa hirami ba ya fito sai tashin kamshi yakeyi.

directly part din Sultan Muhd yayi slaves nata gaishe shi hannu kawai yake daga musu har ya isa,

a farlo ya taradda su suna zaman jiransa harda su Malik Sultana da Malikat Nubia,

Sultana Mayama ne ta fara "marhaban bika ya hafidiii ta'al ilah huna"

murmushi yayi ya karasa inda take don yayi missing dinta sosai rungume juna sukayi yace

"i miss you so much Jiddatii"

breking hug din tayi sannan tayi copping face nashi da both soft hand nata tayi pecking forhead dinshi

"Allah maka albarka"

" amiin"

sakeshi tayi ya karasa inda Sultan yake ya rungumesa cike da so kafun shima yayi breaking hug,

din ya karasa inda Malik daya kasance grandfather dinsa yake shima suka rungumi juna hka kazalika Malikat wato granny dinsa,

ma bayan sun gama gaisuwan ne suka zazzauna aka fara hiran yaushe gamo can Sultana Muhd yayi gyaran murya yace

" basai na kara mai maita kaina ba gareka Mahbeer kasan dalilin dayasa muka bukaci dawowarka,

wannan shekaran kacika shekara 30 ko ban fada ba kasan kana da bukatana ka ajiye iyali,

kakuma san staarin masarautar nan akan aure musamman ga magajin ta,

matar ka iyayenka ne zasu zaba ma sai na biyu in kana da bukatana karayin auren sai ka auri wacce kake so,

dagaa ni har iyayenka baa wanda ba haka aka mishi ba kuma akarshe munji dadin hakan tunda gashi har ilah yau muna tare muna kuma zama cike da kaunar juna,

kai ma ina fatana hakan anaka rayuwar kamar yadda kasani wani sati ran juma'a duniya zata shaida aurenka amma kafun nan zamu baku daman fahimtar juna da ita,"

dan alama Sultan Muhd yayi wa Sultana Maryama wanda tana gani tasan mai yake nufi

" Malik Sultan ne ya dauka daga inda Sultan Muhd ya staya ya cigaba da masa nasihaa"

sallaman da suka ji ne yaja hankalinsu Sultana Najda ne da Zawjatul Ameer suke shigowa tana aa rike da ita irin yadda ake rike amare,

kanshi akasa bai dago ba kanshin perfume din daya cika mishi hanci ne yasa shi dagowa don ganin mamallakin shi,

carafff idon 👀shi ya sauka akan kya'yawaan halitta wacce take dauke imanin duk mai kallonta,
stayawa yayi kallonta kamar statue kamar anyi shi ne don yayi ta kallonta,

ta tafi d imaninshi duk takun ta yana tafiya da bugun zuciyarsa tana a tafiya cikin salo kamar ana dada'a tura ta,

tabbas yau yaga halitta wani mugun kwarjini ta masa ahankali yake karewa face dinta kallo idonshi ya sauka bisa hancinta da kamar kara aka staga ya mayar da idonshi a lulu eyes nata mai dauke da dogin eyelashes da eyebrow dinta ,

wacce kamar ita ta zana abunta saukar da idon sa beatiful cute pink lips dinta wanda aka gama fuska akansu,

ahankali yake gangaro da idon zuwa kasa inda yaci karo da kyak'kyawan halittanta shi kansa bai san lokacin daya furta masaha'Allah ba,

wani kishi yaji ya tasao masa lokaci daya tunawa da yayi cewa bashi kadai ya ganta ba,

ba kuma shi kadai zai ya bata ba yasan tabbas akwai securities a waje,

lumshe idonsa yayi don in ya cigaba da ganinta za'ayi abun kunya .......

END OF PAGE 18


BY; QUEEN MAHIRAH


comment and share please






🧚THE TWO LIGHT ✨{RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰}🧚


?Saturday, ?10 ?February, ?2024
11:39:43 AM



Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER 📖🖊️


BOOK 1
Follow this link to join my WhatsApp group and shower 🚿 me with comment and react 😁😍🤩

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

🧚 19🧚


lumshe idonsa yayi don tabbas inya cigaba da ganinta zaiyi abun kunya,

kamshinta bai gama masa illah ba sanda Sultana Najda ta ajiyeta a gefensa,

ahanakli ya bude lulu eyes nashi ya ko yi sa'a sukayi 4 eyes wani cute smile ta sake mishi wanda ya sa shi shagala,

har baisan lokaacin da ya mayar mata da martanin murmushin ba da nashi stadadden murmushin da sai mai sa'a ke samunta,

beauty point dinshi ne ya losta duk da kwanceccen man's pride nashi na shimfide a face dinshi ware large eyes nata tayi cikin sakin fuska da fara'ar da baya gushewa a face nata hannu tasa a face nashi dai dai setin beauty point dinshi ta taba sai ko ta sake wani sabon murmushin tace

" i like it "

murmushin ya kara sakewa yace

" thanks"

akarshe de anbar su Sultan da kallo dan gyaran murya Sultana Najda tayi Zawjatul Ameer

tace" Mima wannan shine zawjy "

gyada mata kai tayi juyowa tayi ta kare mishi kallo tace

"you are so handsome i like you granny { Malikat Nubia} nima kinga nawa zawjy din ko har yafi naki kyau "

murmushi Malikat Naubia tayi cike da sonta tace "haka de kika ce nide banga alaman hakan ba wanna murdaddan "

Sultana Maryama tace " Nubia banda kishi maganan gaskiya zawjy hafidatiiii yafi naki kina ganin dan saurayi dan kwalisa"

"yehhhh nawa yafi nata kyau,

ta fada tana yin gwaliyo a Malikat Nubia caraff ta kama hannunshi wani irin shokin yaji tun daga stakar kanshi har tafin kafansa ga wani taushi da laushi hadi da dumi daya rasta shi na hannunta tamkar na jariri

"anah uuhibbuka ya zawjy "

kafun ta kwaantar da kanta a kafadanshi shide shiruu yayi baice komai gab daya yayi loosing control dinsa,

yanayinta yana sashi cikin wani duniya mai ban alajabi wanda bai saba shiga irinta ba yana kuma mamakin abubuwan datakeyi tamakar yarinya yaar shekara 10 ko 9,

after all kallo daya zaka mata kasan she is about 20 years

but why is she acting like that??

shine tambayan dayayiwa kanshi bai gama dame wa ba sanda yaji ta mishi wani tambaya

"zawjy yahh ake haihuwa Mima tace na girma zan iya haifan babies kafadamun ya zanyi in samu "

ware ido 😲 yayi ya sake baki shin wani kunya nema ya kama shi ahankali ya dagaa kai kamar munafiki yaga iyayen nasu sai yaga kamar ma basu san mai sukeyi baa,

sauke ajiyan zuciya yayi ya zuba mataa eyes yana karantar ta yana ta lissafi anya kanta daya kuwa Sultana Najda ne tace

" Mahbeer kuje ku dan zagaya ko "

da tohh ya amsa mata don shima yana da bukatan hakan don gaba daya ta charger masa brain,

fannin su Sultana Najda ko ta fadi haka ne dan kar baran baramar yayi yawa gwara su kebe su kadai,

mikewa yayi tana ganin haka itama ta mike ta kama hannunshi rinste idonshi yayi for the second time ji yake kamar yayi ihuuu don yaddaa komai nashi ke amsa wa wani abu ke mishi yawo ako ina ajikinshi,

balcony din gidan suka futa suna futa ya kwace hannunsa da sauri yayi gaaba ganin haka yasa ta fara dagaa kafa

"pls kadena sauri zawjy ina zamuje??,"

bai kula taba ya cigaba da tafiya directly part dinshi ya wuce,

itako sai binshi take tana zuba masa shagwaba kamar bita zai zai.

suna shiga tayi sauri tasha gabanshi kamar zatayi kuka tace

" zawjy mai yasa kaki kula ni ko baka sona ne, "

karewa wa cute lips dinta dake driving him crazy kallo yakeyi wani abu ne ke fisgarsa lumshe ido yayi

" pls talk to me zawjy ko stomach naka yana maka ciwo,"

hannu tasa a cikin shi wani wawan ajiyan zuciya ya suke ya bude idonshi da sauri ,

ware eyeballs dinta tayi tace

"kai idonka yayi jaa sosai sorry da ciwo ko "

yawo take da hannunta a murdadden cikinshi mai dauke da six packs,

da sauri ya yi wulli da hannunta har saura kadan ta fadi da sauri yabar gurin fashewa tayi da kuka tana bubbuga kafanta agun tana

" wayyohhh hanu na zawjy hanuna ciwo "

har zai fara taka staircass din ya ji bazai iya barinta ba ya juyo baice mata komai ba ya kama hannun da mamakinshi har yayi jaa,

janta yayi ya ajiyeta a daya daga cikin sofaa dake farlon ya dauko man zaitun ya dan raga ya fara murza mata agun cikin nustuwa,

ita ko sai zuba shagwaba takeyi wai da zafi ko daga kai beyi ya ganta ba don ta jefa shi cikin mugun yanayi,

ahankali ya dago kanshi ya zuba mata redish eyes dinsa yace " stop it pleasess"

ya kare maganan ne cikin wani yanayi yana jan pls din cakkk ta staya kamar an danna mata stop tana kare masa kallo

" zawjy cikin naka ne yake maka ciwoo, bari na duba ma "

dayan hannunta ta kai da niyan kara taba cikin sai ya kama carafff

" plss stop it you are hutting me, don't you understand "

zumburo baki tayi in a childish way tace

" am just trying to help, "

dan karamin harara ya zuba mata yace "see you, kina kokarin kashe ni, and you are saying wai am just trying to help"

yayi maganan ne yadda tayi ma'na ya kwai'kwaayi voice dinta, fashewa tayi da dariya tace

" kana kwaikwayon magana na zawjy, i love you "

ta fadi haka yayin da take kokarin hugging nashi, da sauri ya janye jikinsa yace

" ke baki iya komai bane sai rungumar mutum bakisan ba kyau bane is haramm you better stop it"

zumburo baki tayi tace " but Granny {malikat Nubia} tace you are my husband i can hug you,

kuma tace har bath ma zamu iya yi taree "

waaree ido yayi yace" dawa din wai ni "

ya fadi haka ne yana nuna kanshi, zumburo baki tayi tace

" ehhh kai ai haka Granny tace "

zuba mata ido yayi ya rasa yadda zai fassara yanayin nata ita ba yarinya ba bare kace yarinta ke damunta,

kuma a nuste take bare ace tana da hauka,

" ke bakya yin komai da kanki ne sai abinda akace kiyi"

murmushi tayi tace " Mom say that i should be respecting my elders,"

jijjiga kai yayi yace " and then sai kiyi dan tace kiyi "

turbune face tayi tace " why should i not do it after all she my mom and i love her,

and kasan mai bata ma jira amsar bakinsa ba tace she says am a good girl kuma ita tace ina maka shagwaba dan kai Zawjy nane "

kasake yayi yana kallonta ayanzu ya gaba yadda cewa minus ce ita,

su Jaddi minus suka hada sa shi,

"yahh rabbb saa'id," ni shine abinda yace,

juye juye ta fara yi tace" Zawjy monster ka gani ne "

turbune fuska yayi yace akwaai monster daya fiki ne"

waro large black eyeballs dinta tayi tana nuna kanta

"ni kuma Zawjy as how???,"

ta jefa masa tambaya batar data bari ya bata amsa ba ta cigaba da wa,

"but am not ugly am a pretty lady and also am so hot and fetching,

duk inda na wuce kowa sai kalle ni don ina da kyau,

moreover am rare beauty,

shiyasa Jaddi ya zabe ni kamar tumu amastayin Zawjatul Ameer,"

tana magana ne yayinda tayi crossing leg din ta ajiye dayan hannunta akan laps dinta dayan kuma ta ajiye guiwan hannun akan laps din nata tana ta jujjuya index finger dinta,

at thesame time da large eyeballs dinta,

shi de shiruuu yayi ya na kare mata kallo azahiri

"she so beatiful, she looks so hot but minus ce

" kin tabbata dan kyanki Jaddi ya aura munke badan minus ce ke ba "

cikin rashin fahimtar mai ne ne minus din tace ehhh tana zumburo baki daya ke sa shi cikin wani duniya na daban mikewa yayi dan he can endure looking at her,

he is afraid anjima kadan zaiyi abinda bai dace ba and he is very sure wannan minus din zata tauna masa asiri,

duk da an riga da andaura aure but har yanzu he is not secure da behaviour dinta,

the way she is acting around him shows that she is completely minus duk da she is totaly driving him crazy,

ganin ya mike yasata mikewa itama tace" Zawjy ina zaka je??,"

turbune face yayi yace "danki ne ni da zaki tanbaye ni inda zanje "

zunburo lips tayi tace "but am your beloved wife"

ido yazuba ma lips dinta yana ganin yadda yake juyawa musamman data ke cewa beloved wife,

dan guntun staki yaja ya kauda abinda ke damunsa yace mai zanyi da minus irinki,

fashewa tayi da kuka tana bubbuga kafanta yayinda komai na jikinta ke jijjiga shi kuma ya shagala da kallon kyak'kyawan surarta,

wassu abubuwa yakeji wanda suke yawo ako inaa na jikinshi idonshi har wani lumshewa yakeyi da kaanshi dan stabar jaraba,

baisan sanda yace "plsss stop it am just kidding,"

cakk ta staya ta fara washe baki yace "muje in mai da ke wajen Mima, tun kafun kisani yin wani sabon wanka yanzu da ban shirya yinsa ba,"

fuskarta da alaman tambaya tace "wanka kuma Zawjy ai jikina ba datti nayi wanka ban bata ma jikin ka ba"

" hmmm pls lets go, bana son dogon zance,"

shiruu tayi ganin yadda ya hade face nasahi kamar wanda aka mishi gobara a baki agaba,

yasata Yi shiruu suna tafiya sanda suka zo bakin kofa ya staya ajikin wani hanger ya dauki jacket 🧥dinsa mai dan stayi ya kai har guiwa yasa mata ya rufe mata jikinta,

kamar zatayi kuka tace" is too heavy zan fadi,"

kara hade face😠 yayi ko kulata baiyi ba ya bude kofa ya kamo hannunta suka kama hanyan parking lot,

driver na ganin haka yazo ya bude masu mota suka shiga cikin girmamawa ya tambayi inda zai kaisu kamar bazai ce komai ba sanda ya mula dan kanshi kafun yace

" king's chamber"

shine kawai abinda ya fada , driver yace angama yallabai,

hanya suka dauka na wani kwaalta suka mike sun kai akalla 3 min kafun suka dumfaro waani hadadden building mai kama da castle,

yasha royal paint ko ta ina securities wanda suna ganin car din sun san waye ne ai tun kafun su iso aka shin fida musu carpet hagu da dama security suka cike,

driver yana parking suka zo da sauri suka bude musu cab din motan suka fito,

har ilah yanzu hannunsu sarkafe dana juna sunyi matukar kyau ko makiyinsu yagansu sai ya shaida bayan bugun da zuciyarsa zaiyi,

sun cigaba da tafiya har suka iso bakin kofan building da securiy suka wangale kofan suka shiga cikin tankamemen farlon wanda yake tamkar da ruwan gold aka yishi,

hannun dama suka nufa inda nan ne kujerun farlon suke Mima{Sultana Najda} suka hango staye fuskanta dauke da fara'a tana jiran isowaarsu ganinsu haka bakaramin farinciki marar misaltuwa ta stinci kanta aciki ba,

tace marhaban yah ibniii wah ibnatiii "

da da sauri ta wafce hannunta taje ta rungumi Mima ta fashe da kuka wanda ya rikita Mima ta fara tambayan ta mai ya sameta nuna Ameer Mahbeer ta farayi tana cewa" ba babb.........


END OF
End Ads