x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 16 - THE TWO LIGHT RIKICIN GIDAN SARAUTA

  • 45001 words
  • 48000 words
  • Out of 97531 words

Category: Love Stories

Views 536

20 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
bani ikon zuwa ba"

fudhal yace "tohh mikiya sarkin shawagi yawon naka har can ta kaika,"

murmushi kawai ya kara sakewa bai ce masa komai ba don in ya kulasa zasuyi abun kunya agaban dattijo don dama sun saba,

Ya zama kamar wani stari acikin jadawalin rayuwarsu kullum sai sunyi fada.



END OF PAGE 20

Queen Mahirah





🧚THE TWO LIGHT✨ {RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰}🧚


?Friday, ?16 ?February, ?2024
11:55:59 PM

Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER 📖🖊️


BOOK 1

https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow

🧚 21🧚
KANO {NIGERIA}
Malam Lawan yace "yanzu zan koma gida sai na sanarwa shi Chief Imam cewa kuna zuwa,

nasan Insha'Allahu zaku samu kyak'kyawan tarba daga gareshi"

fuskarsa dauke da fara'a yace "mun gode malam Allah saka bari na mai da kai gida tohh "

" a'a kabarshi Yarima kawai kuyi shirin taafiya kaga kace iyayenku basu san ma kuna nan bako,"

" ehh malam"

inji Fareed, gyada kai yayi yace

"tohh kawai kuyi shiriii gobe sai ku kama hanya"

" tohh malam amma kana ga zamu iya tafiya batare da sanin su ba,"

"ehh hakan shine kwanciyar hankalinku gaba daya daku da shi,

atafi dashi cikin sirri gudun kar wani sabon lamari ya kara tasowa,

kuma shima kansa ayanzu yana bukatan yayi nesa dasu in ba haka ba akwai damuwa,

kasan bahaushe yace maka shinka yana tare da kai,"

gyada kai Fudhal yayi don shine yayi tambayan dama yace

" tohh mun gode malam Allah saka"
Amin Allah de ya bashi lafiya inji malam,

Fudhal yace Fareed ka hadashi da driver ya kai shi,

saura kuma ka staya iyayin daka saba ko ka wuce yawo,

murmushi kawai ya mishi shiko kara kular dashi yake da wannan murmushin,

har balcony gidan ya raka shi ya hada shi da driver don ya kaishi gida bayan cika shi da yayi da abubuwan alheri,

sanda ya ga futansu kafun ya juya ya komo cikin farlon ya samesu yadda yabarsu Fahreen na jingine da sofaa haryanzu bai ko bude idonshi ba duk da yana jinsu stabar miskilancin daya ke ji dashi ya hanashi ko bude lumsassun idonshi,

bare yaga malamin har ayi tunanin ya gyada shi,

kuma bawai wai gurin shi na mishi ciwo ba a'a kawai hali da miskilanci irin nashi,

shi maganan nasu ba takura masa sukayi jinsu yake kamar stustu na yawo a brain dinshi,

maganan Fareed ne yasa shi bude idonsa dake alumshe

" ya jikin naka Tweeny "

gyada mishi kai kawai yayi, "wani guri yana maka ciwo ne ,"

still kan ya kara jijjigawa alaman ba abinda yake damunsa ,

"zaka ci abinci ,"

" tohhh mamansa kabi ka isahi mutane da iyayi ka damu dashi shine kaje kayi zamanka ka barshi shi kadai"

murmushi yayi yace " kai da kake baban shi ai gaka tare dashi ko,

tohh mai ne ne damuwarka da inda na staya ya fadi haka yana zabga masa harara ,

mutum sai shegen hancini na fada maka uziri na amma gaba daya kanka ya gagara dauka stabar dusa yayi yawa aciki,"

Fudhal stabar bacin rai idonshi har kan kancewa yayi yace

" ani kake cewa dusa yayi yawa akaina "

murmushin ya kara sakewa yace "a'a dana bayanka nakeyi "

"you are trying me Fareed wallahi kamai da hankalinka dani ko in fasa kanka da bindiga"

"bismillah Captain Fudhal ga fili ga mai doki ,

dan renin wayo kai daa kake sojan ruwa ma akwai kaskan cecce irinka,

kasan ni ba sa'anka bane dube ni dakyau soja ne ni bama na kasa ba na sama inka manta da COMMANDORE FAREED kake magana bama commander ba commandore,

ba kuma captain ba in maganan bindiga kake kasaan ni ba staran ka bane awannan fannin ka mai da hankalin ka ko insa a ma ruwan alburushi daga sama,"

awannan lokacin Fudhal ya yayi zafi harya tafasa har ma yafara konewa 😠 har wani jaa fuskanshi yayi abinka da mai saurin fushi,

har wani hayaki ne yake fitowa daga hancin shi ya mike a fusace yace

" zaka san daawa kake yau, irrrr in ka isaaa yi mu gani sojan ruwa kawai,
Fahreen yace "

"will you 2 shut up please,"

stittt sukayi hankalinsu ya dawo kanshi "why are always acting like small children,

sai yelling kukeyi a kaina so kuke ku kashe nine, eyyahh,"

" sorry Tweeny baza mu karaba kayi hakuri, ,"

stuka Fudhal yaja yace "sai ka tashi kaje ka shirya kayan da za'ayi tafiyan dasahi ai "

harara ya wulla mishi yace ""dama ko baka fada ba zanyi ai,

kuma karkayi expecting zan hada da kayanka wallahi,"

Fudhal yacea "inka kuskura dirty hand dinka ya taba cloth dina wallahi sai na fasa maka kai"

"michewww karyar banza "

ba tare daya staya ya saurari abinda zai ce ba ya mike ya shiga yayi hanyan wani stairs ya hau wani daki ya shiga wanda shima black and white ne komai na dakin ,

directly gaban wardrobe ya wuce ya bude ya dauko wani travelling bag ya rufe ya kara bude wani drawer inda kaya ne kala kala ko wanne da ban garensa inner wears ya fara diba kafun ya dawo ya dauki kayan sawa,

yawanci jallabiya da 3quatre ya diba masa da t-shirt mara nauyi sai da half jamfa wanda basu ma kai kanan kayan yawa ba,

bayan ya gama da nan perfumes ya koma dibowa sanda ya dibo akalla kala biyar masu masifaffen kamshi kafun yazo gun foot wears shima ya dauka wanda za'ayi amfani dasu,

cikin kankanin lokaci ya gama hada kayan tasss ya dawo farlo ya samesu yadda ya barsu bai ce kala ba ya nemi guri ya zauna,

wani dan madanni ya lasta cikin kan kanin lokaci sai ga wani soja ya shigo cikin farlon cike da girmamawa yayi saluting nasu, Fareed yace

" gobe zamuyi tafiya inaso ka hada mana convoy cikin sirri ,

bana so kowa na garin kano yasan zamu bar gari kamar yadda ba wanda yasan muna nan,

kuma ko bayan mun tafi kar ko da wasa kowa yasan mun zauna a gidan nan "

okayy sir angama

" send me your account number"

washe baki yayi yace okayy sir bai dena washe hakora ba har ya baro farlon don yasan ba karamin abin alkairi zai samu ba shiyasa yakeson Commandore Fareed akwai kyauta gashi faram faram bashi da girman kai,

yana da mutun ta kowa yana ganin girman dan Adam duk da sun kasance yan uku ne wato TRIPLET,

amma sam halayyar su ya ban ban ta kaf cikinsu Fareed ya fisu mutunci duk da shima Fudhal yana da mutunci kuma bayaa rena dan Adam dukan suma basa rena na kasa da su,

sai de suna da ban bancin halayya shi Captain Fudhal yana da saurin fushi kuma bashi da fara'a sanan bayason reni,

baya ga wayanan bashi da wani aibu in zaka bishi ayadda yake tabbas zaka more shi sosai don bashida kyashi,

shiko MAJOR GENERAL FAHREEN shi miskili daya fi mahaukaci ban haushi ,

shi zama dashi sai mai hakuri da juriya sanin halinsa sai makusancinsa duk bala'inka baka isa kasan mai ne ne halinsa ba,

shi tamkar maciji yake yana da wiyan sha'ani da rashin yadda,

shiyasa ake masa lakabi da SNAKE EYES,

idanunshi kaifi garesu yakan rudar da makiyansa dasu ya gigitar dasu da zaran ya shiga taro tohh hankali duk kansa yake komawa,
. ya stole idanun mutane dayawa duk da shi bai damu da kowa ba baya shiga sabgar kowa,

sai de mutane kullum cikin kawo mishi hari suke daga gida da waje kasancewar matashi mai babban makami gabaa daya shekarunsu 29 ne aduniya amma ya taka hanyan da manya dayawa basu taka ba,

ya shiga inda manya da dama basu shiga ba ya samu nasarori da dama a rayuwarsa bashi kadai ba hatta ga yan uwanshi haka ne sai de shi ya fi stole idon kowa ,

kasancewar sa wanda zai gaji sarautar masarautar kano wanda yake daya daga cikin manyan masarauta a fadin duniya.


washe around 7:30 suka kama hanyan Rugar hardo bello a bangaren Fahreen ya gagara misalta awani yanayi yake ciki,

yau wani irin farin ciki yakeji da anna shuwa da bai taba ji irin shi ba har wani annuri ne na farin ciki ke tashi daga ko ina na jikinshi,

su kansu sunyi mamakin ganin shi ayau ganin da karfinsa don shi yayi wa kanshi komai hatta abinci yaci sosai,
sunyi mamaki kwarai da ganin yanayin nasa suna de fatan Allah sa hakan ya daure Allah kuma ya bashi lafiya,

don su kansu sun gamsu sun kuma aminta da malami duk da basu san shiba.

karfe 8:00 suka isa Rugar Hardo Bello.



RUGAR HARDO BELLO { KANO STATE, NIGERIA]




QUEEN MAHIRAH




🧚THE TWO LIGHT ✨{RIKICIN GIDAN SARA

?Saturday, ?17 ?February, ?2024
10:11:24 PM

Story and written by
Queen Mahirah
ADAPTED EXPERT WRITER 📖🖊️


BOOK 1


Follow this link to join my WhatsApp group and shower 🚿 me with comment and react 😁😍🤩

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

🧚22🧚

RUGAR HARDO BELLO {KANO ,NIGERIA}

Yau tun tashi na, na tashi cikin wani yanayin dana gagara misaltawa gaba daya bana jin dadin zuciyata wani kunci nakeji dana rasa gane na mai ne ne,

sai de na ta'allaka hakan da batar yar uwata kasance warta yau sati biyu da kwana 3 da bata amma haryanzu ba labarinta,

hmmm mikewa nayi staye dama fitowa na kenan daga bathroom nayi wanka shine na zauna na fara karanta wasikar jaki.

dressing room na nufa bayan daukan kayana danayi kamar kullum sanda na kashe time dina wajen feshe ko wani lungu da sako na jikina da humra da kuma kuleccham mai stananin kamshi,

na kuma turara jikina da hadaddiyar turaren wuta mai bala'in kamshi,

haka tulin gashina ma sanda na turare shi da turaren wuta bayan hadaddun mayukan gashi dana shafe shi dashi,


sannan na shirya cikin wani light blue jeans da white top sai kimono white da blue touches ajiki,

daure igiyan kimonon nayi sai ya bada wani ma'ana na musamman ya fidda asalin shape dina nayi das dani nayi kyau,

kaina kuwa turban nasa light blue sai white veil dina dana yafa nayi masifar kyau,

fitowa nayi daga dressing room din na wuce directly inda shoe rag yake na dauki wani hadden white designer sneakers dina nasa,

masha'Allah godiya da yabo sun tabbata ga wanda yayi wannan kyakyawan halittan ba karamin kyau nayi ba duk da banyi kwalliya ba abinka da fara kuma
End Ads