x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 29 - ROYALTY YAN SARAUTA

  • 84001 words
  • 85109 words
  • Out of 85109 words

Category: Love Stories

Views 1680

20 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
a ba'kar leda waye yasan dashi sai wanda ya ajiye ta yuwu kema hakan yake nufi".

"Hakan yake nufi me? please Aunty Khairat daina fad'a karkisa zuciyata ta buga ko cikina ya hautsina wallahi yanxu ma bakiji yadda nake jina ba gabadaya zufa ce take zuba min a jikina kiyi shiru haka".

"Akan me zanyi shiru Baby kuma tsaya na tambaye ki idan a misali da gaske yace yana sonki aurenki zaiyi fa kinsan dai da aure a tsakanin ku to nan kuma ya zakiyi kinsan dai dole ki auresh..............saurin rufe mata baki Baby tai kamar zatai kuka tace "dan Allah Aunty Khairat ki daina fad'a wallahi har naji kinsa hankalina ya tashi gani nake kamar da gaske komai ya faru taya ma za'ai ya Ahmad zaice yana sona zai aureni hum'um wannan labari ne kawai ko a mafarki bazai yuwu ba" dariya Khairat tayi ganin yadda tasa Babyn ta susuce tace "ke nima da wasa nake miki kawai dan naga yadda zakiyi ne wai kiga idonki dan Allah duk kinbi kin burkice".

"Toba dole na burkice ba Aunty Khairat naji kina neman d'ora min wani babban nauyi a kaina aure nida Yaa Ahmad dai Allah ya rufa asiri bana fatan hakan ko a mafarki" kallon kofar shigowa Khairat tai tana cewa "humm lallai kam Ya Ahmad wai nayi shiru kawai abar maganar kar ayi irin ta jiya yazo ya kamamu muna gulmarsa yau kam bazai Mana uzuri ba kuma kinga Momy ma bazata sa baki ba saboda tasan mune bamu da gaskiya".

Ita dai Momy tana jinsu Bata tanka ba har sukai suka gama abinsu ganin baby ta manta da wani maganar basket Khairat tace "please Baby duba mana basket d'in nan mugani mene a ciki" kallon basket d'in Baby tai kamar bazata ta ta'ba ba sai kuma tasa hannu a hankali ta jawo shi gabanta tana kwance 'kyalle da aka d'aurawa kwandon akayi shi kamar gift🎁 yaye karamin kyakkyawan towel d'in dake kai tayi wani irin daddad'an kamshin turare ne ya bugeta bud'e hanci Khairat tai tana cewa.

"Kai wannan kam 'kamshin turaren ya Ahmad ne wallahi sauri ki fito mana da kayan Baby na matsu naga meye da meye a ciki idan dana d'auka mu d'auka" ta fad'a tana dariya uhmm ita dai Baby batace komai ba sai kayan ciki data fara fitowa dashi hijab da carbi da littafai su 'kawa'idi ahlari da al-qur'ani da arba'una hadis su muftahul ibadat harda wani kyakkyawan d'an karamin littafi an rubata d'an musulmi a jiki sai turare da roban dabino da zamzam ganin wani abu me kama da gidan wasi'ka📧 da Khairat tai yasa tasa hannu tana d'aukowa tace..

"Mene wannan Baby baki duba mun gani ba kamar wasi'ka cefa bud'e mana"? Ta fad'a tana mi'ka mata kar'ba Baby tai tana bud'e bakin abun ta d'auko wata farar takarda a ciki tana bud'ewa da sauri Khairat ta matso cike da gulma suka fara karantawa cikin mamakin abinda suka gani a rubuce kamar haka.

"I SEE THOUSAND GIRLS I KNOW HUNDRED GIRLS I TALK TO TEN GIRLS AND I LOVE ONE GIRL ya rubuta haka da manyan ba'ki sai yayi babban love💓 a karshen rubutun sannan yaja layi ya sake rubuta Zuhra Ashraf Sharfaddeen Ramadan Kareem (A-Z) a kasan gurin yasa Sultan Sharfaddeen family rufe baki Khairat tai idonta kamar zai fito waje dan mamaki tace................................✍️ YUSRAH MUSA.

Mai so har karshe should DM me kuyi min magana ta WhatsApp number na zaku samu complete d'insa akan naira dari biyar mai so zai iya min magana ta Nan WhatsApp.
Chat with me👇
+234 816 098 3083

#500
Ac no: 2410673902
Ac nm: Yusrah Musa Zenith Bank

Me kamar sarki #300
Minister Ashraf #300
Safreeyyah #400

TOFA ME KHAIRAT ZATACE ANAN?.......
WANNE IRIN YANAYI NA TASHIN HANKALI KUKE TUNANIN BABY ZATA SHIGA BAYAN KARANTA WANNAN LATTER?...........
KUNA TUNANIN BABY ZATA YARDA DA CEWA AHMAD NE YA RUBUTA WANNAN ABUBUWAN?....
WANNE IRIN RUD'ANI ZATA SHIGA?.................
SANNAN MEYE ZAI BIYO BAYA?.
Duka domin samun amsoshin wadannan tambayoyin ku kasance dani YUSRAH MUSA ABUBAKAR Mrs Äl'ämëëñ Ähmäd çë 🌺.
Yma dutse new world Jigawa venture's.
😘Be with me at always😘.

YMA DUTSE NEW WORLD 🌏.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads