sai ga Yarima ya shigo da Sauri kamar zai tashi sama yana masifa ya karbe Dansa yana tambaya lfy? Ma'eesha tace kalli kalla pls abinda yayi min gwara ka bani shi na ballashi,Harara Yarima ya zabga mata kuma shine zaki dukar min yaro karki kara taba min dana,ki fadi kudin na biyaki,ban hana ki masa hukunci ba ko ki masa fada Amma ban son duka kina masa kuka so kike ya lalace Uwarsa na zubar da Hawaye a kansa,yaro ai ba a masa fada ta haka,Nasiha zaki masa,ko zaki dakeshi ba irin wannan ba,kaima idan ka kara lalata abu a gidan nan Tiger zan siyo ta cinyeka Oya bata hakuri,da Sauri Ashman ya durkusa kasa yace kiyi Hakuri Mummy na daina,Maeesha bata ce komai ba ta dauki Danta ta sake masa wanka ta shiryashi,me aiki ta gyara wajen da komai,Maeesha yau sai fushi takeyi sai da Yarima yace zai siya mata duk kayan da dansa ya fasa sannan ta dan hakura kadan,Da dare ma fushi takeyi kuma da Yarima take fushin,Suna kwance da yayi niyyar riketa sai ta matsa gefe,da Sauri ya fisgota ya hade bakinsu ya shiga Tsotsa yana lallashinta tare da fada mata Sweet words har ta sakko ta Bada kai Bori ya hau.
Alhmdllh Family da kowa ana zaune lfy cikin so da kaunar juna,ba wani fada etc,ga zumunci anayi ana zaman lfy da kowa,Haka kawaye da abokan arziki lfy ake rayuwa dasu,gaskiya kowa ya gammu sai yayi sha'awa bamu da wata matsala.
Wanka Aayan yasha cikin wata Shadda light blue me matukar kyau da tsadar gaske dinkin zamani fitted na Maza,sai kamshi yake ba karamin kyau yayi ba kamar a saceshi yaro yake kara dawowa,fitowa nayi daga Bedroom dina sanye cikin wasu kana nan kaya ba karamin kyau nayi ba,jean Black da t-shirt white and Blue gashina yasha gyara sai sheki da kamshi ke tashi a jikina,Magan nayi cike da Salo na lankwashe Murya kana nace My Man ba dai fita zaka yi ba? a hankali yace ae gashi ma almost 9pm,Dan Allah ka fasa muyi hira ka dan jira na gama abinda nakeyi na dawo na kula da kai bana son fitar nan taka kaji My Man na karasa cike da shagwaba,tsigar jikinsa ta tashi yaji wani yarrrrrrrr wanda yasashi komawa sama kawai ya fasa fita,Baba Me kula da Yara ta kawo minsu ta gama shiryasu gwanin sha'awa yan gayu a gidan yan gayu,iyayensu ma yan gayu,Fadeel yana bina a baya ina dauke da yata mace muka haura Sama,Fadeel da gudu ya fada jikin Aayan ya wani kwanta mala mala sai tumurmusa Aayan yake yana Ihun wasansa,Bari Fadeel bana son shirmenka sauka ka tafi dakinku wurin Baba sai tsalle kake min a Bed sai ka lalata min Bedsheet,Aayan yace kaji Me Mummy tace,Kafada ya makale shi a nan zai kwana dama da gadonsa kawai na dakko na danna abu sai ga Bed din Fadeel ya bude ya Zama gado na Yara hadadde, jeka kwanta kuma kayi bacci ban son wasa,kwanciya yayi itama Kanwar Fadeel Angel na kwanta na daura ta saman cikina tana bacci,Aayan duk hankalinsa ya tashi shigar dake jikina da kamshina ya gama ruda shi,matsowa yayi jikina a hankali ya rada min a ajiye Baby girl din nan a bani lokacina Honey,Nima a hankali nace kasan dai Fadeel baccinsa baiyi nisa ba,dan Allah tashi ki duba idan yayi bacci ki kaishi dakin Baba,Kwantar da Royal Angel nayi saman Bed dinta,Aayan yace tsaya na kaishi da kaina ya furta yana dauke da Fadeel ya kwankwasawa Baba ta karbeshi tare da kwantar dashi,har dakin ya shiga da kansa yayiwa Fadeel adduar bacci sannan ya fito yana Yiwa Baba sai da Safe.
Kafin ya dawo nayi shirin bacci na Angel tana bacci abinta nayi mata addua shima Aayan yazo yayi mata tasa sannan ya hauro Saman Bed,Direct Samana ya haye ya sani a corner ya shiga Kissing din Goshina,saman hanci na,zuwa lips dina da wuyana,duk ya rude ganin Albarkatun kirjina sai kara kyau sukeyi basu da alamar zubewa kamar ban taba shayarwa ba,muryarsa na rawa yace I love u My life,kullum sabuwa kike dawowa Darling,Kaima haka Darling Bae Bazan daina Sonka ba bana gajiya da kai,ajiyar zuciya muka saki a tare lokacin da yake shigata dauke da addua a bakunan mu,Ba abinda mukeyi sai Nishi da Kukan Dadi Kalamai masu sanyi da gardi suna fita ta ko ina sai da muka tabbatar mun raya wannan dare wajen daffaka Sunna.
Aayan sai addua yake min yana Sa min Albarka nima haka a zuciyata ina alfahari da samun miji irin Aayan samun irinsu sai an tona,ba abinda na nema na rasa shi yasa ko aiki bama yi na Gomnati ko Company komai mazajenmu suna mana kuma muna godewa ba hadama da son zuciya.
Mun kara gogewa mun zama matan attajirai masu ji da kansu kowa ya kallemu sai ya koka musamman ni yanda ba a magana ma,fadar yanda na koma bata baki ne,ko yaushe mune Abuja,Saudiya,Us da Sauran kasashe muna zaga duniya,M otoci sai wanda muka ga damar hawa Ameer mota har biyu ya siyawa Meenat,Maeesha ma haka ni kuwa sai yanda nayi da motocin Ogana,yace zai siya min nace motocin sunyi yawa haka iya na gidan sunfi kala goma na alfarma.
Muna taimakawa na kasa damu da dangi abokan arziki sosai muna taimaka musu har Alummar Musulmi indai munga wani a wani Hali sai mun tallafa musu, gaskiya Allah ya zuba mana baiwar kyau gaba dayanmu dasu Meenat sai ka rasa wacce ce tafi Haduwa ma,muna kashe wanka.
Bayan wuya sai dadi haka Allah yake ikonsa baka zama wani sai ka sha wahala,idan akayi hakuri komai sai ya wuce kamar ba ayi ba,dama rashin hakuri shike jawo barna iri iri,wani kullum cikin rana yana neman na Halak bai samu ba,wani sai kaga Bai shiga ranan ba Allah ya bashi ya kara masa,kyauta ce ta Allah,wani kullum addini yana bin dokokin Allah sai ganshi bashi da cin yau bare na gobe Ammah sai kaga me sabon Allah gashi attajiri na gaske,Sai ayi Hatsari kaga Malami me tsoron Allah yayi kaca kaca ya rasu ka Hango Karuwa a gefe can tana cin chewgum dinta ko rauni bata ji baπ π haka Allah yake ikonsa,duk halin da ka tsinci kanka ka gode masa,sannan aci gaba da addua karki ga Mufeeda da Aayan tare dasu Meenat kamar Allah ya basu komai na duniya kice kema sai kin dawo haka,kowa da Kaddarar Sa kowa da jarabawarsa kuma questions na kowa daban ne idan kikace zaki copy jarabawar wasu to zaki fadi Zero Katon kan jaki zaki ci π Sabo da ba questions dinku daya ba kowa da kalar nasa wani yafi wani,kuma bawai Su Mufeeda za ace shikenan baza a kara jarabtarsu ba no zasu ci gaba da karbar jarabawa daga Allah sai ko in su samu me sauki.
Aayan karki ga me kudine da lafiya ga kyau kice kema dole irinsa zaki samu ko mijinki sai ya dawo Ameer ko Yarima π duk Halittace ta Allah sai kiga dan Mummanki yafiye miko ko wanne namiji a duniya Halitta ce ta Allah kuma kowa yana da tasa baiwar ta musamman,mata a kara hakuri da juriya sannan mu kara jajircewa wajen kula da mazajenmu tare da tarbiyyantar da yaranmu.
NAN ZAN AJIYE ALKALAMINA NA KYALE SU MUFEEDA HAKA.
ALHMDLLH da Allah ya bani dama da ikon kammala wannan Novel,ina matukar Godiya gareku masu kaunar wannan Novel,ina jinjina ga masoyana kaf duk a inda kuke ina kaunarku da wanda na sani da wanda ban sani ba,Masu kirana ta waya,text etc na gode Allah ya bar zumunci.
Ina neman Afwarku na rashin karasa muku Novel da wuri da banyi ba na samu kaina da rashin son Typing da fatan zakuyi hakuri ni kaina ban so hakan ba.
Documents from AIHAUSANOVELS
Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels
Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels
Naso ace duk masoyana dana sani na baku kyautar page ko na kwala muku kira na gaishe daku a Cikin Novel dinaππ Amma hakan Bai samu ba,ayi hakuri ina kaunarku fans.
Groups wanda suka fi kowa birgeni wajen yin Sharhi Har na Samu na gama typing ina jinjina da godiya:
ASMABAFFA FANS CLUB
KASUWANCINA TRUE FANS
HOUSE OF HAUSA NOVELS
TASKAR SURAYYARMS
TASKAR FIDDAUSI SODANGI
LATEST NOVELLA
UWARGIDA da Sauran Gp na gode Allah ya bar kauna.
Sai kurakurai dole za a samu da yawan gaske wanda ku masu karatu zaku fi gane hakan,da su Typing error ayi min Afwa wannan Halayyace ta dan Adam wanda ya Zama dole tunda dole za a samu wani abin da bai muku ba,ga kuma halin mantuwa shima sai anyi mana Uzuri.
Kuskurenmu a ciki Allah ya yafe mana,darasin da muka koya Allah ya bamu ikon yin aiki dashi Ameen.
Fans Allah ya biyaku ya saka muku da alkhairi baki daya.β€β€π
Sai mun sake haduwa a sabon Novel dina nan gaba Insha'allah idan Allah ya kaimu da rai da lfy zan sake Sambado muku Sabo idan na huta da dan yawa.πππβ€β€β€β€β€β€ππ Kar naji an tambaye ni sabon Novel da wuriπππsai na huta da yawa.
Zanyi Missing dinku fans musamman masu Sharhi yanda muke rakashewa muna wasa da dariyaπππππππ€£wayyooooo.
AsmaBaffa loves u all.....
AsmaBaffa
COPY BY ZAINAB BUTALAWA
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng